Showing 57001 words to 60000 words out of 134888 words

Chapter 20 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

939

miji zasu kawo kudin aurenta,Baban Chika Yana zaune yace mashaallah Allah ya kawo su ,amma ko shine Wanda yazo mana Nan sau biyu? ya taba zuwa ya gaishe mu da abin arzikinsa da kayan abinci gashi kyakyawa,Chika tace Misam ko? Yace shi kuwa, tace ai shine,yace Alhmdllh gaskiya Suhailat kema kina son shi yanda kike tunanin sa tunda kika dawo gidan nan sai kace ya karbi rancen kudi a wajenki,Ban gane ba Baba,yace ai in kana so budurwarka ta dinga tunaninka kullum to ka karbi rancen kudi a wajenta,dariya Chika tayi,yace no..no..is true shi irin tsohon dan bokon Nan wayayye,kullum Baban Chika shi a dole yafi kowa Ilimi da wayewa,bazai taba bari ka dinga magana ba shi zaiyi,Kuma komai kayi kawai baka iya ba sai shi.

Matarsa ce ta kawo abinci,spoon din ya dauka ya jefo mata shi dole shi Sai an lankwasa Spoon din ya wani lankwaso ciki sannan yaci abinci da shi,cokalinsa na daban kana ganinsa zaka ganshi a lankwashe, Chika tace Baba gobe zaizo ma,yace Allah ya kawo shi,tace Ameen idan yazo jibi zan tafi katsina wajen Ammi na ganta,yace baki da damuwa never mind,Chika a ranta tace Me Unguwa ka shiga uku zanzo kanka tun kafin nayi aure zan ci ubanka.

Iman kuwa bayan gama labari tashi tayi kamar taji lallashin da Annoor ya mata, tana komawa dakinta ta fashe da sabon kuka tare da fadawa Saman bed, tace ba uwa ba uba,Muryar Annoor taji yace gani Iman wai me yasa ke gaba dayanki wata kwangiri ce ne? ,ci gaba tayi da kukanta bata kula shi ba,yace wai nan tunaninki Kawu in ya gani zaiji dadi wannan abin da kike yi?duk Munji babu dadi hakuri muka yi,ki godewa Allah ma da ya dakko ki ya Maida ke mutum,Iman tace haba Yaya dole nayi kuka fa,ba uwa ba uba duk ba a San Ina suke ba, uwata Kuma tana gidan mahaukata sannan wani yaje yayi sex dani ban sani ba,duk ni kadai Ina zan iya jurewa,Annoor ya kalleta yace wai da gaske babu saninki aka bude ki? Iman ki dinga Jin tsoron Allah a rayuwarki,tashi muje asibiti ma dama zan cire zaren dinkin ba a cire ba,karya ya fada da Wanda ba a cirewa yanzu yayi mata dinkin,tace ai an Dade iya 3days ai ake cire dinki,yace Likita ce ke? ni zaki koyawa aiki? dole sai na cire zaren Baki isa ba idan ba haka ba zai shige jikinki ya zama cuta mu Kuma baza mu yarda ki jawo mana ba,Iman tsoro taji tace Allah Yaya cuta zai zama? yace ki barshi in bakya so in ya zama cuta Kya yi bayani,Iman tace yaushe to za a cire? nasan ma zanji zafi,yace ba zafi ko daya, gobe za a cire,tana kuka tace to.

Yace Shirya muje wajen Mama ta,Iman da masifa tace ae ai Kai da Kwarin gwiwa kake fada mana kana mana gori sabo da Kai duk tsiya ai sai da aka yi aure aka haife ka,sai ta mike fiiiii ta fice ta nufi wajen Kawu,Kawu tun daga nesa yace lafiya Iman? tace Yaya Annoor ne yake nema yayi min gori wai muje wajen Mamansa na raka shi sabo da ya ga shi Dan sunna ne ni kuwa ba a San ma ubana ba, uwata mahaukaciya ce bazan iya zuwa wajenta ba shine yake fada min na raka shi wajen tasa.

Kawu dake cin Abinci dariya Iman ta bashi"
Yace Iman kenan to yanzu Annoor shi yayi kansa? shima da bai San komai ba badan na baku labari ba Kun sani ne? Kuma Dan yace Matar da zai aura taje ta gaida surukarta sai ya zama laifi,Iman tana goge hawayenta tace ni bana son auren yanzu da ace Yana so na ai sai yace muje ya kaini na dubo Mahaifiyata.
Kawai sabo da ya ga mu yayan Shegu ne ba Yan sunna ba shike nan sai yazo....

Jauro yace ikon Allah ke Iman buhun ubanki,shi yasa babanki yaje ya samu mahaukaciya baiwar Allah ya dirka mata ciki a haife ki Ina ruwan Annoor, laifin babanki ne,Iman tace ni a rabani da Annoor tunda shi Dan Sunna ne ni Nabeel nake so a rabani da shi,kwarya tabi kwarya kawai,Iman tace kuma kowa ya daina kulani a gidan nan wlh kar a sake min magana,Jauro yace to kowa yaji,tace abincin ma bazan sake ci ba,Jauro yace ni Alhmdllh abincina ya Kara yawa Kinga mun samu ragi,zata sake magana Jauro ya ciro takalminsa ya bi Iman ta zura da gudu tana ihu Kawu kayi hakuri,Jauro yace wlh bazan hakura ba yau sai jikinki ya fada miki tunda baki da kunya,ni kike fadawa haka,Annoor yana kallo yace kyaleta Kawu zan mata ni,barni da ita,Jauro yace jeka ciki ka karya min ita ka fito ga kudi na baka a kaita asibiti a Dora ta.
Annoor yace to ya shiga room din Iman yace Kawu zan sa key zan casa ta, Jauro sabo da Dolo ne yace yawwa Ina jiranka ya juya abinsa.

Annoor ya shiga ciki Iman tana tsaye ya rungumeta Yana shinshina wuyanta,Kara ta saki da karfi Kawu Yana ji yace yawwa yi min maganin marar kunya,be San me ake ba,Abba ne ya kira wayar Jauro yace zanzo gobe,Jauro yace bana Nan jaraba ka isheni da sintiri, Hashimu ka matsa min fa,Hashimu yace nifa ba abincin gidanka zan ci ba sannan ba matarka zan kalla ba ta min bakikirin da yawa ni da nake da Yar Inna har ayi min gorin mace, matata kullum cikin kamshi da gayu gata fara tas, gata da Yar kibarta,Habiba uban wa zai ganta yace a gidan Naira take,ni kuwa kowa yaga Yar Inna sai yayi zaton matar mininstan kudi ce.

Dariya Jauro yayi yace shegen kaya Allah ya bani kanwar Kubra,Abba yace Ina bata da Yaya bare wata kanwa ita kadai kwal aka Haifa min,Yar zakwai zakwai,Jauro yace da kayi zamanka ni ai sai nazo gidan naka,Abba yace Allah ya kiyaye wlh baza ka dinga kallar min duwawun Kubra ba,Jauro yayi dariya yace Habiba ma ta isheni,wallahi karya kake bata isheka ba Abba ya furta da sauri.

Annoor Yana ciki ya rungume Iman suna ta kokawa sai yayi kissing dinta taki,sai ihu take Jauro Yana daga Dining Yana cewa yawwa yi min maganin marar kunya,Annoor gajiya yayi yace haka zamu yi dake Iman? Iman tace ae ta kwace kanta tace bazan yarda ba, babu abinda zaka taba nawa ko anyi aure bazan yarda ba,yace Ashe kuwa da fyade a gidanmu wlh,Angon fyade sunana,Iman ta kalle shi tayi girgiza da kafadu tace ka gani ka gani kwalelenka ta kwashe da gudu ta yo waje,kofa taki buduwa ta kurma ihu tana Kawu kwarto ganin tayi tsokana zata gudu kofa Kuma taki buduwa tana ta Jan kofa kamar zata ballata.

Annoor Yana tsaye bai ko motsa ba,yace Baki da hankali yarinya ni Annoor na tsaya Ina kokawa da mace Allah ya kiyaye, ai mu muke Jan aji ba dai a ja mana ba,dama taimakonki zanyi tunda ke ba virgin bace ni da nake Virgin ban San komai ba ban San mace ba,a hankali ya bude mata kofar ya fita,ta tsaya tana kallonsa tace wlh sai na rama duk sanda aka aura min Kai zaka ga wulakanci,zaka San ka fada min haka.

Maryam ce tana jira taji Iman ta samu ciki shuru shuru,sai katsam taji Labari wai ba uwa daya uba daya suke ba,Nabeel ya fada mata cousins suke da Iman da Annoor,sabo da aikin da Maryam take yi a karkashin Annoor yasa duk sun San Maryam suna da contact da juna,tana nuna musu ta kirki ce ita,suna mutunci sosai,Nabeel dinma ba gaskiya ya fada mata ba kawai data tambaye shi a WhatsApp Yaya alakar Iman da Annoor take ne,sai yace ai su da Iman cousins ne,Su dukkansu yaran Jauro ne,Iman Kuma Yar yayan Jauro ce,ai an kusa bikin Iman da Annoor,Annoor ne zai aure ta,Nan take Maryam tace bala'i.

Ashe kuwa zan dakko camera ta da muka dauki Annoor Yana sex da Iman na turawa Jauro da Iman da dukkan Yan gidan sai na tura musu ta Whatsapp,wlh sai na watsa auren nan.


A dinga sharhi pls,bakwa sharhi sosai, bana Jin dadin typing Sam,zan tafi hutu Allah.



Dan Allah kuyi following Dina

Arewabooks
AsmaBaffa

TikTok
Asmay





AsmaBaffa
[1/18, 5:38 PM] +234 806 252 6950: PAID GROUP 300

ACCNT NO
0175487861
ASMAU GARBA MUHAMMAD GTBANK

YAN NIGER
+22790795939

A GIDAN YARI

BOOK 2
~YARAN JAURO~

46-50

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM

PAGE NAKI NE
Sadiyabala58


UMMIN SADDIQ
ALLAH YASA AYI AIKI A SA'A.
ALLAH YA BAKI LAFIYA ME DOREWA ME AMFANI TARE DAMU GABA DAYA DA YAN GROUP DIN TANTIRIYA A GIDAN YARI GABA DAYA DA MA AL'UMMAR MUSULMAI.



Maryam wata Digital camera ta dakko Yar karama ta Maida video din cikin wayarta,tace nayi nayi ya so ni yaki kawai sai naji zai auri Iman ashe shirme nayi na hada su daki daya da Iman ya mata ciki gashi zai aure ta,ni wacce jaka ce ne? Ya akayi kaina ya kulle,tsaki ta ja wlh sai na tona Masa asiri.
sabon layi taje ta siya ta bude Whatsapp da shi sannan ta Nemo duka numbers din yaran Jauro mata da mazan har su Karima da basa gidan suna gidan miji da Jauro ta hada tayi marking ta tura musu gaba daya har ogan Annoor da Iman din kanta.

Lokacin Annoor Yana Office Yana duba wasu files Dan shi baya ganin marasa lafiya sosai,Wanda suke aiki karkashinsa suke dubawa, ba kowa yake dubawa ba,kula yake da komai na asibitin tunda Yana da likitoci
gasu nan da yawa.

Yana duba file hannunsa rike da biro gefensa lemo ne a kwali,wayarsa ce tayi vibration na shigowar sako har bazai bude ba sai yaga bakuwar number Kuma an turo video,dubawa yayi ya bude video din Yana kallo,idonsa ya Murza da hannu daya,wayar ya ajiye a gefe ya sake Murza idanuwansa sosai da hannu biyu,ya jawo wayar ya sake bude video din yaci gaba da kalla yace Kai kamar fa ni,Baki ya bude ganin Iman,gefen kansa ya daka da hannu tare da girgizawa ko ba kalau yake ba,dawowa farko yayi yaga yanda aka fara hasko su a zaune suna Shan Ice cream,Nan take ya tuna ranar,yaga hotel din tabbas ranar da Iman Bata kwana a gida bane an mata fyade.

Yace Innalillahi wa innailayhirrajun ya akayi to ban sani ba ban San nayi ba? Salati ya dinga yi ya ajiye wayar tare da zuba tagumi,tashi yayi ya mike kawai ya ajiye aikin ya fito cike da tsananin damuwa,gida ya nufa Wanda bangaren Yan gida ma kowa ya gani,Iman tana kwance tana chating sakon ya fado wayarta,tana dubawa ta sake kalla wayar tayi jifa da ita tasa hannu a baki sai kuka.
Jikinta na rawa ta fito Palo kenan Jauro ya shugo Wanda shima ya kalla,yace ta faru ta kare munafukai Allah ya tonu asirinku,Ashe abinda kike yi kenan,kunci amanata ba a Dan iskan namiji sai mace, da ace baki bada kanki ba bazai taba ko gwadawa ba Iman,kanku kuka yiwa ba ruwan Jauro wlh.

Haidar ne ya shugo shima ya gani takaici yasa ya dawo gida ya zaci shi kadai ya gani,Shima Nabeel fitowa yayi Yana dakinsa yau Bai fita ba tunda yaji tarihinsa ya daina sukuni,matan ma duk fitowa suka yi,Rahma da Nabeela,Sajid Yana gani ya goge shi gaba daya a wayarsa,Laila da Karima ma duk gogewa suka yi daga wayarsu suna gidan auren su.
Hashimu ne ya shugo ya tsinci labarin yace mu Gani nima,Jauro yace tsaraici ne babu kyan Gani ni na goge ma,Habiba tace abi a sannu ba lallai ace....Abba ne yace yi mana shuru ai ke dama Sailuba ce ko me aka yi dai dai ne,Abba ya shako Annoor yace Dan ubanka tsaya a nan tsakiya mu saka a tsakiya Kai wanne irin Dan duniya ne Kaine Dan Sunna amma sai aka samu abin kunya a wajenka,ya Kalli Iman yace ba banza ba Ashe kike makale Masa ashe da abinda yake baki a sirri.

Annoor jajayen lips dinsa ya turo yace nifa ba abinda nayi ban San komai ba,yes Ina son Iman amma bazan taba lalata ba wlh, ni da ace ni dan Kwalta ne ko me mata hudu bazai fada min wankan tsarki ba indai akan Iman ne amma ta ya zan mata haka da hankalina,Jauro yace dan ubanka wannan waye idan ba kai ba? Annoor yace gunki nane amma ba ni bane,ka zauna kana tabe yarinya kana shanye mata kirji kace ba Kai bane,Annoor yace ai Kuma Kawu yafi na sha Wiwi,da mutum ya Sha Wiwi gwara ya sha nonon mace,Abba ne yayi sauri ya toshe kunnensa da hannunsa ya juya wajen Jauro,Jauro shi Kuma Gani yayi Annoor Kuma da gaskiyarsa a nan,Abba yayiwa rada yace kaga Kuma da mutum ya Sha Wiwi gwara nonon matarsa ko ya kace,Abba yace na Dade da sanin haka,yaran nan na yanzu da iya magana suke,Jauro yace muci gaba da yi musu fada,radar suka daina Jauro yace koma me kayi Kaine zaka aureta sai ka karasa ragowarka da ka rage,Abba yace shine magana itama Yar banza fitsararriya ai da Gani zata aikata itace ta bashi dama azzaniyatu kawai,Iman tana kuka tace wlh ban San komai ba fyade yayi min bana kaunarsa bana sonsa ko an aura min shi ya hadu da masifa da bala'i,Annoor yace ni ance miki sonki nake ko ni ruwan Sanyi ne zaki Raina min hankali ko nasan na yi wani abu Dake,wlh ka sani Allah ya is....kafin ta karasa Kawu ya sharara mata Mari,yace ya girme ki kice zaki zage shi,wa yace ki bashi hadin Kai kece babbar marar kunya ai,Annoor harda fari da Ido ya Kalli Iman,Abba yace baka kyauta ba Jauro shima a mare shi ai shine Jagora,wlh sai an mare shi ya kamo kunnen Annoor Yana cewa ya lalata yarinya marainiya ga halin da take ciki Kuma ka mare ta,Jauro yace na tsani rashin kunya ni bana son yaro ya raina babba,wlh ni na rike ku ba Wanda ya isa na sa doka ya tsallaka,na Sha fada miki bana son rashin kunya shi zaki zaga,Bai girme ki ba? bana fada muku cewar za a iya wasa da dariya amma banda Raina babba bare ki zage shi,tare kuka yi iskancinku ki dawo Kuma kina shirme,ko bakya so sai kin aure shi,shine ma gatanki ki sani,yasan asalinki kin San asalinsa sannan ga abinda ya faru a tsakaninku wa kike nufi zai rufa miki asiri idan ba shi ba.

Iman tayi tsaye Sororo tace ai shine ya min fyade shi yasa ya min dinki ya bani kwayar Hana daukan ciki sabo da yasan ya cuceniiii....ta karasa da kuka,Habiba tace na yarda dake Iman sabo da Sanda ake duba ki ya zaci ciki ne Dake har da suma Yana gudun abin kunya,Jauro sai lokacin ya tuna da abinda ya faru a baya,yace biri yayi kama da mutum,Abba yace na dawo bayanki Iman Kai Annoor jakar ubanka lalatacce,Jauro ma yace mun gane gaskiya Iman kece da gaskiya.

Annoor yace amma Abba ku tuna fa wlh ban sani ba ta ya akayi idan Ina nemanta ban San tayi ciki ba,ta ya Ina Likita zance a duba ta ai baza kuji labarin ba ma,Abba ya sake daga kai sama Yana tunani yace kafi Iman gaskiya Annoor,Jauro yace ni dai Ina bayan Iman,Abba yace na zabi Annoor,Habiba tace Dan Allah wannan abin nasu fa bincike ya kamata ayi da alama basu San sunyi ba,sannan a duba waye ya turo sakon,a tsaya ayi Duba da bincike,amma ku kanku an kasa gane me gaskiya a ciki,kuce Kuna bayan wannan anjima ku koma bayan wannan ba shine ba,Abba yace to gwana ta gwanaye..
Nabeel yace gaskiya ne Ummi ni na yarda dukkansu baza su aikata ba,kowa yayi hakuri a dauka kaddara ce ayi musu aure a hankali ma gaskiya zata yi halinta,Allah baya bacci.

Rahma headphone dinta ta gyara tace mu akewa kallon Yan iska sai gashi,Yaya Annoor har baya so Iman ta zauna da kayan bacci a gidan nan ana tattalinta,gashi ashe mu namu me sauki ne, Allah ya bayyana gaskiya amma tunda aure zaku yi ai normal ne,Nabeela tace gaskiya wlh da matsala ayi bincike sosai,Rahma tace Yaya Annoor har duka ne yake idan ya ganni da wani Ashe shima Yana dan ehhh ehh...Jauro ya galla mata harara tayi shuru.

Haidar yana jinsu baiyi magana ba sai daga baya yace Annoor an Sha dadi shike nan gori ya kare,Iman ta huta da gori,inji wa yace gori ya kare?Annoor ya tambaya ai magani ta bani tayi min fyade Kuma sai an biya ni Sperm dina da aka sa nayi asarar 'ya'ya na a banza, an zalunce ni an yi min fyade sannan abin haushin ma bana hayyacina,ban San nayi ba wannan shine ya dame ni wlh ni,tunda an riga anyi ai aji dadin kawai amma kawai an zalunceni ban sani ba ai sai naji dadin sannan a tuhume ni da kyau.
Abba a hankali yanda ba me Jin me yace yace Dan Nan kayi gaskiya gwara kaji kasan ma kayi amma baka sani ba ai an cuce ka,ai baza ka ji haushi ba sai kayi aure kaji abinda ake ji sannan zaka tsinewa kanka da kayi baka hayyacinka, baka san kayi ba,ni kaina na jiye Maka haushi irin wannan yarinya dakwalwa haka ace baka ji ba ai ka cutu.

Jauro ne yace me kake cewa ne wai? Abba yace ba komai dama cewa nayi gwara ma da ya sani Yana hayyacinsa,Jauro dariya ya danne ya fada tunani shima yace Annoor fa an cuce shi magana ta Allah gwara da yaji dadin ma amma bai sani ba.

A fili Jauro yace Annoor wato Kai haushi kake ji ma baka hayyacinka? Annoor yace wlh Kawu shine abinda ya dameni ba wani abu ba,tunda kaddara ta faru ya za ayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login