Showing 105001 words to 108000 words out of 134888 words

Chapter 36 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

936

fada min,baza ki jawo min Hawan jini da wuri ba tun da kuruciyata,dariya tayi ta bude hand bag dinta ta zaro kudi zasu Kai 20k tace ungo ajiye ka hada da waccen,Yace wannan Kuma fa? Kawata ce ta bani gudunmowa,Annoor yace wayyoooo ranar biya muna zamu ji jiki,Iman tace wlh shi yasa nake baka in ka kashe ma wlh sai ka bani abina ka sani kudina basa ciyuwa,Ina so zan siyi wani wani kalar turare da na gani a online ya hadu shi zan siya da wannan kudin wani steaming ne turiri yake fitarwa na hayaki shi zan siya gobe ka rike zan sa ka tura min ta accnt zuwa dare gobe da safe za a kawo,yace nuna min shi na gani,wayarta ta dakko ta nuna Masa yace a haka gaskiya sun hadu,bani accnt din kin tabbatar zata kawo? Kai Maman kawata ce ke siyarwa,yace Alright bani accnt din,forwarding ta Masa nan take ya tura kudin ta kira matar tace ae sun shiga gobe za a kawo mata har gida.

Yace wai me ake miki ne a gyaran Jikin nan? Dariya tayi tace jikina ake murmurje min da abubuwa daban daban,wai matar nan Yaya tace wai har breast za a yiwa nace bada Iman ba a bani nayi musu da kaina,kullum da kaina nake musu, Murmushi yayi tare da furta maimakon ki kirani a waya sabo da bakin ciki irin naki,ga me abin amma sai ki wani yi da kanki Ina gyara zai ratsa su,Iman tace sunyi haka ni,yace Muji to,dariya tayi ya jawota ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? jikinsa sosai ya hada kirjinsa da nata yaji ba bra,yace haka kika je,tace ae haka naje ni ko gama Jin dadin Breast baiyi ba kawai yaji zuuu ya kawo,Annoor ya zaci tsabar son Iman ne ya sashi haka,ya zaci wani mugun sha'awarta ne ya Masa yawa bai kawo komai ba a ransa,ya rike mata hannu suka shiga ciki ba tare da tasan ya fitar da komai ba ya furta
muje to Amarya.

Abba kuwa suna zuwa gidan Maman Annoor suka yi sallama me aikinta wata babbar mace ta shigar da su har Palo,Abba ya Sha hula da shadda,Yana shakar kamshin palon da ya gaji da tsaruwa yace irin kamshin turaren wutar Yar Inna ta,Jauro yace zaka fara ko,Maman Annoor ce ta fito tana zuba kamshi taci Abaya me tsada dama gata sadaka yalla,Abba yace wannan bata dace da Kai ba Jauro Dan Allah ka rike Habibanka,sabo da bakin ciki dan kaga Yar Inna jawur da ita shine ka dage sai ka auri wannan,Jauro yace kayi shuru zata ji,Abba ya bude makogwaro da karfi yace ai dole a Fadi gaskiya gwara ma ta sani,kawai sai ka aureta a duhu,Maman Annoor Bata ji me Abba ke fada ba ta juya tana magana da me aikinta har ya gama bata ji ba,Jauro shuru yayi ganin alamar Bata ji ba yaji Sanyi a ransa,ta samu wuri ta zauna tare da gaida su, Abba yace mashaallah Allah ya baki miji na gari.

Ameen ta furta,yace Kinga ga abokina ma da zaki amince ai Kun dace da juna,Jauro yaji Sanyi aransa harda cewa a'a Hashimu karka ce mata wani Abu dan Allah bamu yi haka da ita ba zance muka zo akan Yaya za ayi bikin can zata je gidana ta zauna ko a Nan zata karbi bakinta,Abba a ransa yace kaji karya ace mutum bazai yi gaskiya ba ni bazan iya wannan karyar ba,a fili yace Kinga Maman Annoor magana ta gaskiya Abokina Jauro ya dade Yana sonki,ya Dade Yana kaunarki magana ta Allah in kika ce baza ki aure shi ba baki yi adalci ba,ki duba yanda yayi wahala dake duk da cewa Dan Allah yayi amma ya isa ya tabbatar miki zai rike ki Amana me kaunarki ne.

Bai kamata ma kice baza ki auri Jauro ba,menene laifinsa kina ganinsa shi ba mummuna ba tsakani da Allah gashi da kudinsa,ko kin fi son yaro sabon balaga,ke fa ba yarinya bace,lokaci kurewa yake ko kinfi so sai kin fara furfura tukun,Magana ta Allah mun yanke hukunci tunda kince Jauro ya zaba miki miji mun zabar miki shi Dan babu Wanda ya fi cancanta ki aura sama da shi ku hadu ga danku Annoor mene ne abin kin Jauro,ko sabo da baya haihuwa? Jauro Yana ta Jin kunya Hashimu ya tona Masa asiri.

Maman Annoor murmushi tayi tace ni bawai bana sonsa bane kawai matarsa nake dubawa gaskiya bai dade ba,Abba yace da Izininta muka zo nan ta fahimci komai sai da muka sanar mata sannan muka zo,ta yarda ta amince Dan Allah ki amince ki bamu hadin Kai a daura tare da na Annoor jibi Inshaallah,Maman Annoor tana matukar Jin kunyar Jauro ba yanda ta iya haka yace na Amince ba komai tunda Habiba ta Amince Allah ya bamu zaman lfy,Jauro da sauri Yana washe baki ya amsa da Ameen Ameen na gode Allah ya Kara miki Lafiya da Nisan kwana,tashi tayi ta kawo musu kayan ci da Sha basu dade ba suka tafi.
A mota Jauro yace gaskiya Hashimu ka gama min komai a rayuwa,Hashimu yace yanzu kaga ranar fadar gaskiya,duk makaryaci ba Inda zai je a rayuwa ko me zaka yi ka Fadi gaskiya shine dai dai,duk Inda zaka je a rayuwa ka rike gaskiya yanzu kaga in tazo ba wani fargaba da komai yanzu sai ka koma Kuma ka fara tsara Habiba,wlh Ina tausayinta mutuniyar kirki ce yanzu kayi mata kyauta ta bajinta Dan Allah,Jauro yace akwai katon gidana dana gina kwana nan an kashe miliyoyin kudi sosai to shi zan bata,sannan bayan bikin zan tafi Umrah da ita kadai daga baya ita Maman Annoor taje,sannan duk wani lefe da zan hada kudin zan Bata ta hada musu da kanta,zan bata wani katon filina dake Kaduna inshaallah,Abba yace da ka kyauta.

Ana gobe daurin Aure Yar Inna tazo gidan Jauro tare da Beauty ganin lefe,Amarya Iman ansha uban lalle ga Kuma gyaran gashi kawai sheki take yi da walwali,Yar Inna suna zuwa lokacin ta dawo daga Saloon,Yar Inna suna hira da Habiba tace wannan ce Amaryar kenan? Iman tayi murmushi ta durkusa ta gaida Kubra,ta mikawa Beauty hannu tace amma kwana zaki yi? Kubra tace kwana zata yi mana ai Abba yace dole tazo ta Kwanar miki,gobe ma Naila zata zo bikin ya bugawa mijinta waya yace Dan Allah ya barta tazo ko yini daya ne amma Kuma ba lallai suzo sabo da tayi Baki,nidai zan dawo goben,Iman tace an gode,bakin kauye Yan uwan Jauro sunzo da yawa suma,haka Maman Annoor bata zo ba tace bata son tonon silili a dinga nuna ta.
Habiba ma Yan uwanta sunzo da yawa ga kawayen Amarya sunzo da yawa sun Kai su goma duk Yan school ne kwana zasu yi part daban aka ware musu sun saki kida a wani Palo suna ji suna shewa da shagali.

Iman ce ta kaisu dakin da kayan Lefen suke ta bude musu tana daddaga musu gashi Nlnan Kunga Leshi ne nan duka fa,da suka kalla suna yabawa,nan Atamfofi ne,gashi nan shaddoji ne,Nan Kuma dogayen riguna ne su Egyptian,turkysh su Dubai,Saudi ku dai kalla ku gani,ta bude wata nan Kuma kaf kayan Indiyawa ne wai nace lallai Yaya so yake na koma Ashwariya,Su Beauty suna ta dariya,Rahma ce ta shugo tace dalla Malama fita ba ance ki daina zuwa Nuna lefe da kanki ba ki dinga barin mu ni da Nabeela muna nunawa,Kara da kunya ai wani Abu ne,Kubra tace ai fa gaskiya Amarya ta yaba da Lefenta,Iman tace wlh idan na tuna du wannan nawa ne sai naji farin ciki ya kamani,sai Naji Angon ya birgeni sai naji Ina Kara kaunarsa, ku kalla sai kunzo takalma da jakankunan ma.

Kubra bat dade ba ta tafi aka bar Beauty ta dauki Jakarta ta koma wajen Yan matan,Beauty wanka tayi taci abinci ta shirya cikin rigar material marar nauyi dinkin Boubou tana zuba kamshi ta wuce wurin Habiba tace Ammi na tafi,Habiba tace kin Sha maganin? tace ae,kin fitar da kayan na gobe? tace Nabeela ta ebar min Suna dakinta an hada komai tace to jeki.
Ana ta yaba Amarya kowa mashaallah yake fada,tana zuwa cikin kawayenta suka fara guda da shewa,ta zauna a cikinsu Beauty sai kace ta sansu sai hira ake da ita,Iman ta zauna a kasan tiles ta mike da sauri ta koma kujera sabo da Sanyi an hanata zaka a kasa kan Sanyi sabo da tsaro.

Tace yau tun jiya rabona da Angona ban sashi a idona ba wlh missing dinsa nake yau ko daya ban ga abina ba,suna ta dariya suna tsokanarta zata ji azabar first night sai ta tsane shi,Basu San tuni anyi ba,a fili tace indai Yaya Annoor ne ba komai yayi abinda yake so wuya Bata kisa tana ta kuri.
Iman saurin bacci ne da ita,duk surutun da akeyi tuni tayi bacci a Saman kujera,sai Beauty ce ta tasheta ta tafi bedroom ta kwanta su kuwa suna ta hira.

Annoor ya dawo gidan Bai ganta ba Ammi Habiba ya nema yace Ina Iman Ammi? tana wajen kawayenta ai,yace Rahma ko Nabeela fa? Duk suna can wajen kawayen,fita yayi ya nufi bangaren matan Yana ta kiran wayar Iman Bata daga ba.
Rahma ya kira ta daga yace Iman fa? tayi bacci tun dazu,Dan Allah ki tashe ta kice tazo ta bani kayana.

Rahma tace to taje ta tashi Iman tana bacci ta fara kuka tace Dan Allah mene ne haka Ina bacci,Yaya ne yace a taso ki kizo ki bashi kayansa kice Yana dakina a kan bed ya dauka ya key a jaka ta ki bashi,yanda tace haka Rahma taje ta fada Masa tare da mika Masa key,yace dole fa sai na ganta ki fada mata tazo kawai wlh ko na shugo na dakkota,Rahma ta koma ta sake tashin Iman,tace Ohhhhhh na shiga uku,yace zai shugo,mikewa tayi da sauri tace kar ya shugo Haba Aunty Rahma duk matane fa wata taje ta kalle shi a'a gani nan.

Tana Mirza Ido ta mike ta fita tana zuwa ta ganshi a bakin kofa,tace muje me ya kawoka nan,ai kin sani kema sai ki bani key wai na dauka da kaina muje ki dakko min,suka wuce can da kansa ya bude mata dakin tace ka gansu fa ta mika Masa sababbin kaya ne sunfi set goma Sha biyar da tela ya kawo
Yace to shike nan? yace ae dama so nake na ganki fa,tana kulle dakinta tace ai ka ganni to,yace ae na ganki you can go,tace good night ta wuce ta koma ta kwanta sai baccinta.

Washe gari daurin aure,Haidar da Nabeel kamar sune manyan abokai suna gaba akan komai haka Rahma da Nabeela ma a bangaren Amarya.
Abba ne waliyyin Amarya ya taho da su Kaka da wasu Yan uwansa,ga Jauro wakilin Ango da daya abokin nasa,a katafaren masallaci aka taru mutane sosai da sosai kamar ba gobe.

Annoor abokansa suka da yawa shima,11am aka fara daura aure tare da limamin masallacin,Abba Waliyin Iman baiyi wasa ba ya tsaya aka daura auren Annoor da Iman akan sadaki dubu dari biyu,bayan an daura Abba ya Kalli Nabeel yace yanzu za a daura Maka aure da Hidaya,Jauro ya Bada sadaki itama dubu Dari biyu aka daura auren Hidaya da Nabeel,Nabeel Gani yake kamar mafarki,,Sai ji suka yi an sake daura Aure Jauro da Maman Annoor,mamaki ya kama su amma ba damar magana.

Bayan an daura sun gama sallamar Yan biki iya abokai da su Nabeel suka koma gidan suka dinga pics Amarya ta gaji da Haduwa cikin Leshi na gani na fada,haka golden and Silver,Ango kuwa ya Sha fararen kaya,sauran abokai duk anko suka saka na shadda wata ruwan kasa me haske sunyi kyau sosai,Habiba tasan da Nabeel aka daura shima amma sauran duk sai yau suka sani ma,Amarya da yamma kawayenta suka dinga zuwa dole dai sai da suka yi Dj a cikin gida,anci an Sha,sosai bikin yayi kyau,Da yamma Kuma Habiba ce tayiwa Iman nasiha sosai, Jauro da kansa ya dauki Amarya ya kaita dakin mijinta,ya Kira Ango ya hada su ya musu nasiha sosai sannan ya tafi ya barsu.

Gidane katafaren gaske a GRA an kashe kudi a gidan Naira tayi kuka,komai golden and milk ne aka zuba,ko Ina kamshi yake su Rahma sun gyara sun tsara komai har da Jin tsoro za a sake yin first night,tsoro ya kamata sosai hankalinta a tashe yake.
Kuka take sosai sabo da rashin iyaye gashi har an mata aure,tana zaune kanta a lullube cikin material maroon me shegen kyau,Annoor shugowa yayi bayan ya raka Kawu ya tafi,murmushi ya saki yace Nima nake na gida sai na bude fuskar? Iman tace tana kukanta da Muryar kuka tace oho....dariya ta bashi yace mene ne abin kuka to kin sanni na sanki sai kace an kaiwa wani can ke nifa aka bawa,ta sake cewa ai Amarya Amarya ce,rungumeta yayi sosai Yana dariya sannan ya bude mayafin,yace wannan kuka haka My love sai idonki ya kumbura,Iman tace ai dole nayi kuka bani da iyaye nasan irin zaman da zamuyi da Kai,yace to fa,a nutse ba maganar wasa ya mata magana yace calm down ki daina kuka bafa asali na fiki ba Iman,Ina sonki fiye da kaina ta ya zan zalunce ki,kin sanni fa sai dai ki bawa wani labarina,Iman tace kana murna dai zaka Kuma yin Babatsularka,dariya ta kama Annoor yace mene Babatsula Kuma? Zaka sake tsula tsiyarka,Dan Allah karka farke dinkin da kayi ato.

To naji matsoraciya ya furta tare da sa harshen Yana lashe mata hayen no more cry, I love you with all my heart,tun kina karama nake sonki My life,nayi tunanin the same Mum and Dad muke Ina ta mamaki ta ya nake sonki abin ya Dade yana damuna kawai dannewa nakeyi,ki daina tunanin zan cutar dake,kayan makulashe ya baje musu" a baki yake bata tana ci shima Yana ci Yana karewa fuskarta kallo da hannayenta yace lallen Nan ya miki kyau yayi kyau,Ina son lalle ki dinga yi min,Iman tace to zan dinga yi maka.

Iman bayan sun gama cin abinci ta mike tace wanka zanyi,Annoor yace to muyi tare,kafada ta makale, yace mene ban sani ba Iman wajen nan naki nice na dinke shi to menene nono ma dai na Sanshi,tun suna kwaya nake ganinsa,ni na fara siya miki bra,Iman tana dariya ta boye fuskarta a kirjinsa tare da sa hannaye ta rungume shi sosai shima hugging dinta back yayi suna shakar kamshin juna,Iman tace dama mu kwana a haka,dariya yayi kadan ya sake kankame ta kamar zai fasa Mata Kashi sai da tayi Kara Yana wani shidewa,Iman bata San mene matsalar ba tace Yaya Mene ne haka? Hannayenta ya rirrike sosai idonsa ya canja kala ya kalleta a nutse yace Iman my love? Amsawa tayi a hankali yace bani da lafiya,ban San me ya sameni ba wlh da kinzo jikina sai nayi releasing,Iman ta kalle shi tace yanzu ma kayi? Ya daga mata Kai alamar ae,murna tayi sabo da shirme tace to ai ba komai Allah baka lafiya tana dariya tace baccina cikin dadi hhhhhh tana sheka dariya tace shike nan bazan ji zafi ba.

Annoor ya kalleta kawai yace idan ban warke ba fa? ko baka warke ba ai ba matsala Inshaallah ma zaka warke nifa badan kayi sex dani na aure ka ba,ai ba shi kadai bane aure,Kuma ma mene na damuwa tunda kowa ya sheda kayi an gani sai da kasa fa aka yi min dinki ai kuwa jarumi ne Kai,Annoor ya nisa yace na tabbatar yanzu bani da lafiya tabbas kawai zan fadawa Kawu,Iman tace tun yanzu Kuma zaka fara tona asirin auren ka bari tukun mu Gani in muka ga shuru to.

Tashi yayi cike da damuwa ya shiga toilet hankalinsa a tashe Annoor kamar yayi kuka haka yayi wanka tare da tsarkake jikinsa ya wanke boxers dinsa ya fito,Iman ta kalle shi gaba daya a cikin damuwa yake,wanka tayi da brush ta fito ta same shi a zaune ba abinda ya sake yi kawai tunani yake yi a ransa sosai,tace baka shafa lotion ba fa na gani har yanzu baka shirya ba,Annoor ya kalleta jikinsa a sanyaye,dakkowa tayi tace wai mene abin damuwa dan Allah bafa wata bare ka aura ba,haba My Sweet,kallonta yayi sai da yayi murmushi sabo da bai taba ji ta canja Masa suna ba kullum shi a Yaya yake.

Lotion dinsa ta dakko ta haura Saman bed din lafiyayyen ta zuba man a hannunta ta fara shafa Masa a bayansa,tace Sweet jikinka so sweet,dariya yayi yace ni dai wannan jiki nawa ko bar miki shi zanyi ne ki bani naki,Iman tace Ina baza ka iya daukan kayan dake kirjina ba,ya Maka nauyi,gabansa ta dawo tana kallonsa tace Yaya you too fine,yace to kina dai tabani kawowa zanyi indai naji dadi ko ya yake,tace to shafa ta mika Masa ya karba ya karasa shafawa da kansa itama ta shirya cikin rigar baccinta wata sky,shima irin nata ya saka Masa riga da wando gajere marasa nauyi suka kwanta, Kirjinsa ta koma ta makale kamar mayya,Ido ya lumshe Jin kirjinsa cikakku Wanda babu bra a Saman nasa,Kissing dinta ya fara slowly Yana shafa kirjinsa,rigarta ya janye ya fara wasa da boobs dinta Yana Yana murzasu Yana Sha,Iman ta fara Nishi da mika tana sake mika Masa su tana kiran sunansa My Sweet tana sake makale shi,yace princess kina bukatar namiji fa,Iman ta girgiza Kai tace a'a ni wannan ma ya isheni,akwai sanda zaki gaji ga Princess bazan gaji ba indai Kaine ka daina damuwa,to ni ai Ina so na jini a cikin jikinki,sai muyi hakuri har ka warke ka daina damuwa Please.
Yace shike nan Annoor ya zama ragon maz....da sauri ta shigar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login