Showing 12001 words to 15000 words out of 134888 words

Chapter 5 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

903

yayi ya zuba tagumi,Har Iman taci gaba da rayuwarta Banda Annoor dake Shirin bincike,Jauro Yana kallo yace ni dai na hada gwarama a gidana.

Washe gari yace su shirya za aje gidan Hashimu Dolo mutum hudu ya zaba,Annoor,Haidar,Nabeel da Iman,Iman ta fito taci gayu cikin atamfa super tana kamshi taji dinki,Jauro yaga Annoor Yana ta fushi yace da Iman koma ta gefen Haidar,Annoor Yana kumbura yace ni na ce kar ta dawo ta nan ta shiga ne, ya dakawa Iman tsawa ke dawo ta nan wannan kofar motar ta samu matsala karta balle a hanya bata so a mata Lodi,Jauro yace a gidan ubanwa motar tawa sabuwa zaka ce ta samu matsala,shi kanshi Jauro ba wani fada ya iya ba irin Hashimu Dolo ne,abinda ya dace yayi fada Akai ba a shi yake fadan ba most of the time.

Haidar ne ya kafe waya da Ido Yana kallo yace Kawu nayi budurwa ka ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ganta ita zan aura,Jauro Dake gaban mota ya karbi wayar yace mu ganta ya Kalli pic din yace Innalillahi Haidar me ya kaika Nemo wannan? Haidar wannan ai kunkuma ce,wannan ai Bata da nono Haidar me zaka taba to? a'a Haidar wannan kunkuma ce Kai dalla ka canja budurwa,ko ni ai bazan dakko wannan ba,Annoor dariya yayi ba shiri yace Kunkuma meke nufi,ai Annoor duk mace marar nono sunanta Kunkuma ba komai sai girman jiki.

Nabeel dai shuru yayi baya magana,Jauro yace Kai Kuma fa lafiya?yace Kawu Zabbabin dare nake yi kullum,ayya ai dole kayi zazzabin dare baka da mata idan zaka yi aure kayi aure ka girmi Annoor fa da watanni ya kamata kayi aure sai ka daina zazzabin dare,ai matukar baka da mata to zazzabin dare yanzu ka fara,Service kake bukata Nabeel gaka na gari baka neme neme ka samu kayi aure,Nabeel yace ni ba haka bane Kawu,Dan ubanka zaka ja da ni ne? kayi aure ka samu lafiya.
Haidar yace nima na fara zazzabin daren nan Kawu,ai kaji ai kaji cewar Kawu,Iman tana gefen Annoor sunyi shuru,hannu tasa ta kasa ta yakushe shi ta janye hannunta,kallonta yayi ya harareta tare da dauke Kai,murmushi take ba tare data kalle shi ba,kafarta tasa a hankali tana taka kafarsa,Yana jinta yace Kawu...Kawu....Kawu...da sauri ta janye kafarta,Kawu yace menene? Ka yiwa wannan yarinyar magana tana taka min kafa ni ba sa'anta bane,Kawu yace Kai da kawarka Kuma kace kanwarka ce kawarka,sanda kake kyaleta tana abinda taga dama idan na Maku fada ai kin ji kuke sai yanzu da bakwa shiri can da matsalarka.

Iman taji dadi a hankali ta radawa Annoor Dan Allah kayi hakuri wlh ban San komai ba,sai da ya matso da kunnensa ta gama Masa rada yaji sai Kuma ya janye kunnensa ya hade rai.
Kawu a ransa yace zaku ci ubanku aure zan muku gwara ma na fada muku gaskiya kawai a wuce wajen Wanda ke son wata ya aura na gaji da wannan masifa,kar nazo Kuma ban samu Lada ba na samu zunubi,a kofar gidan Hashimu Dolo suka yi parking,Hidaya ce ta fito taci kwalliya tana yanga kamar baza ta taka kasa ba,Haidar yace kaga wata kwaila kamar an badawa tana gishiri suka sheke da dariya,yace wlh Inda kasan ana zubawa tana gishiri,Kawu yace zata zama Yan mata ne ai yaro,suna mota Hidaya ta sake dawowa da Leda a hannunta Haidar ya tuntsire da dariya yace a'a Annoor ga irin taka,Annoor ko kula shi baiyi ba,Nabeel ne ya fita a motar yace ke Yan mata babanku na gida? Hidaya tana jujjuya Ido ita dama haka take magana idonta na juyawa tace yana nan mana Murya kasa kasa kamar me rada,yace me kika ce? Ko daga Murya Bata yi ba tace yana gida mana idan baka ji ka nutsu kayi browsing a memory dinka ta juya ta shige gida,Suka dinga dariya,Jauro yace kaga mace Malam,Su Haidar suka tabe baki,Annoor yace da Iman ki bude mana kofa Malama,ta bude tare da fitowa shima ya fito.

Abba ne ya fito yace ah mutumina Ashe da gaske kake yi zaku zo yau din to ku shugo mana 'ya'yana,Abba Yana mamaki yara kyawawa da su ace duk yaran Shegu ne son kowa kin Wanda ya rasa,suka shiga ciki a wani Palo daban aka sauke su,Iman tunda suka shiga tana kusa da Annoor a makale,bayan sun gaisa Abba yace ke da kike mace tashi ki shiga wajen su Hidaya mana,Iman taki tashi,Abba yace ke zaki tashi ko kuwa bani da dadi wannan wacce iri ce ne haka da son Maza,Jauro yace bari sai an mata aure tukun tayi hankali,yace kamar Yata Naila tayi hankali yanzu tunda nayi mata aure,wani ta aura me shegen nacin tsiya, ya sani a gaba tunda ya ganta kullum Yana gidan Nan zance,ni kuwa nace jaraba na baka ita,ai sai da na bashi ita na samu lafiya suna can yanzu shuru kake ji,yanzu nasan tana zuwa ganin gida da ciki zan ganta,Jauro yace rabu da yaran Nan munafukai ne kamar ba a so sai dai kaga yarinya tazo da cikinta Kwii a gaba ka rasa dalili,Abba yace ai yanzu rayuwa ta lalace da ka taba yarinya ko hannunta ne sai ciki,Annoor suka danne dariyarsu.

Mohsin ne ya kawo Amaryarsa Beauty suka shugo da basket dinta na kayan farfesunta da tarkacen makulashenta,Umma ce ta fito da mayafinta zata je su gaisa da baki tace Bilkisu kece yanzu shiga ciki Ina zuwa,Mohsin yace Beauty dai Umma, harararsa tayi tace ga Baki anyi abokin babanku Dan uwansa na riga kazo ku gaisa,kana zancen wata Beauty Kai ice ko ka zauce ne yanzu? Mohsin yace ei itace ta jawo,tsaki Umma ta ja tayi ciki,Mohsin ya rungume Beauty tace yara fa su Hidaya,yace to mene ni da mata ta,suna magana kasa kasa Beauty tace zanyi kuka,Hidaya ce ta fito daga kitchen tayi gyaran Murya,ya saki Beauty Yana hararar Hidaya yace yau ba school ne? tace ae ka manta ne har da daga Masa gira.

Umma ce ta shiga ciki tace Allah me Iko Jauro bawan mata Kaine haka,Jauro zama ya gyara yace daukar ni hoto ya kika ganni Kubra su Kubra anga jiya anga yau,Nabeel ne yayiwa Haidar Rada yace kaji Sunana Kawu Jauro bawan mata,Haidar yace wasu ma Baron mata suke ce Masa ai shi na gado,shi yasa kullum Ina wajen mata,Nabeel yayi dariya ya matsa gefe,Kubra tace rai kanga rai Jauro an zuba dolanci an more yace ai gwara ni da mijinki,Abba yace karya kake Jauro Kai da babarka ta Fadi goshinta ya fashe zata mutu amma kana Shan mangoro ka fito kana neman Maza Azo a dagata,Jauro ya furta ai gwara ni ba asirin uwata na tona ba tayi gulmar wani anje an fadawa mutumin,Abba yace ai dai dai nayi wannan ko gobe ta sake sai na fada,Annoor bai san sanda ya fara dariya ba.

Abba yace haka kawai tayi gulmar baza a fada a fada ba sabo da itace,ko gobe ta ce kanzil akan wani sai na fada Masa idan da ace tana raye,zama zanyi na nade a kaina tsaf naje na fada,Kubra tace to Allah ya shirye ku,wai ni Hashimu zaiwa haka shekaran jiya daga makwafciya tazo ta fita nace mijinta baya Bata abinci shine Hashimu yaje har gida ya fada musu yace wai suyi hattara Dani Ina gulmar su, mijin matar yanzu baya min magana shekaran jiya fa, Hashimu wlh ku gyara halinku,Abba Dolo yace wa yace ki fada Ina ruwanki ko Yana bata abinci ko baya bata? Me zai Fadi a kasa ki tsinta? Ni baki nake? da zaki yi gulmar wani ni baki nake? Ji nake Mohsin ne yake komai,Kubra tace magana ta wuce Jauro wannan duk yaranka ne? Abba ya fara goge gumi Yana so ya Fadi gaskiya ya bude baki Jauro yace Hashimu bana son wasa karka tarwatsa ni,Hashimu yace da gabatar da su zanyi a wajen Kubra,Kai ka kawo su ko Kai ka Haifar min su ka kyale ni mana,Hashimu ya goge gumi yace ai a gabatar mata da su ta sani,ni wlh Hidaya ta nake ji Ina da budurwa a gidan nan,Su Annoor basu gane zancen ba su tunanin su shirmen su Jauro ne kawai tunda haka suke su baza ace musu mahaukata ba Kuma baza a kirashi da masu hankali ba.

Hashimu tashi yayi yace Ina zuwa,Yana fita ya samu Hidaya tana yanka salat yace ke tashi ki shiga ciki kar na sake ganinki a waje har bakin Nan su tafi,ya hada da Zarah ya kora su daki ya kulle su,Mohsin yace Abba lafiya? Mohsin ya yafito da hannu,ya taso daga wajen Beauty yazo gaban Abba,cikin kasa da Murya yace yaran Shegu ne a gidan nan kayi kaffa kaffa da su Hidaya kar ko akwai masu gadon tsiya a ciki su zubawa yara guba ta Ido,Mohsin yace ban gane ba,yace Jauro ba yaransa bane bai taba haihuwa ba amma da yaji labari wata fasika tayi cikin shege sai yayi yayi tsalle yace cikinsa ne da haka ya tara yara tara a gidansa mata biyar Maza hudu,ka gansu kyawawa dasu duk ba a daura aure ba aka same su,to Kuma Ina ruwan Hidaya da su sabo da Allah Abba,yace uhm uhm ban yarda ba Yarinya daya na aurar lafiya, Kubra ma Dan dole ne bana so ta dinga sintiri a wajen suna kalle min ita,yanzu can zan koma Kubra nake ji kar a lashe min ita da Ido,Abba ya koma ciki ya zauna,Mohsin yayi dariya ya shiga ciki shima

Yana zuwa suka gaisa da kowa ya zauna suna Hira,Jauro yace Hashimu yanzu Kaine da wannan yaro? Hashimu yace wlh kuwa ai sai da aka daura aure na haife shi da igiya uku aka samu cikinsa,Allah ya tsare min jikina sai da aka shafa fatiha na haifo shi ka ganshi Dan Albarka Da daya tamkar da dubu,akwai Naila tayi aure Amarya ce tana can Abuja tana ta amarcinta lafiya,dazu ma ta kira ni tace tana nan tana Jin dadinta,Kai tayi dacen miji wlh, yaron nan Dan sunna ne,su Haidar suna ta ganin Abba a wani shashasha basu San shi da dalilin maganarsa ba.

Jauro yace kace me kudi take aure? Abba yace sosai kuwa,Jauro yace yanzu Kuma fa sai kaji ana mata nasiha ko kar ta bari kudi su rude ta,to wallahi ka gaya mata kace nace kar taji fadan kowa akan karta bari kudi su rudeta sanda take talauci ai shuru mutane suke yi basa yiwa mutum fada,baza a taba ji ance Dan Allah karka bari talauci ya rude ka ba sai kudi sai ace karka bari kudi su rudeka sanda kake talauci Kuma anyi shuru an kyaleka.

Abba yace hmmm ni zan fada Maka Jauro yanzu fa a unguwar Nan matasa wani tashen gaishe ni suke yi,sabo da anga Yata ta auri me kudi, Dana ya kama kasa na wuce wulakanci kayan Miya ma sai naga dama nake saidawa yanzu da kudinka ma zance wlh bazan siyar Maka da tumatir ba sai dai albasa Kuma ga tumatir din a gabana zance Ina Sam sai dai Na baka albasa" idan baka so kayi wani wajen ba matsuwa nayi ba hankalina a kwance,Su Annoor suka dinga dariya kamar ba gobe,Jauro yace wlh karka siyar ka birge ni,Abba yaci gaba yace jiya nan wata tazo wai gatsal Hashimu Dolo nace ubanki Zakari shine Dolo, yanzu ai rashin mutunci nake ta yi, taka kowa nake, da kudinka ma bazan siyar Maka abinda kake so ba,wani a bani kayan Miya attaruhu,tumatir,tattasai, albasa,a hado da salat tuni zance ke yayi yawa" kawai na bata salat da lawashi albasa na bata canji, in taga dama ta koma wani wajen ta siyi sauran.

Jauro ya Kalli Kubra yace ya kamata wlh mu karo aure ke kadai a gidan sai kiba kike,Abba yace rabon baya kaina akan dana yake Kubra Sha sha'aninki,bazan Kara mata kishiya ba,su Annoor suna ta dariya kamar me,gefe daya Kuma suna ta hira da Mohsin,Kubra ta kira Hidaya ta dinga jido kayan ci da Sha ana kawowa harda farfesun Beauty data kawo,itama Beauty tazo sun gaisa ta koma Palo suka zauna tare da Iman,Iman taje tayi Alwala zata yi sallah tace a Dan bani Hijab,Beauty ta dakko mata bayan tayi sallah tayi addua tana shafawa ta fara Waka tana cewa gantsare gaye nace gantsare Baby tana kida da bakinta,Beauty tayi murmushi tace kin tuna min ba karamin barna muka yi ba da wakar Nan,Iman tace Allah kice Kun gantsare da ita? Sosai cewar Beauty kamar Wanda suka yi abin arziki,Iman tace idan Ina yi ni ba a barina na sake a gidanmu, Yaya ne yake dukana ko Kawu yace zai zane ni,Beauty tace heeeeee mu kuwa tab ai yanzu ma nake gantsarewa ni da nake da miji,da mijinki ne ma bazai ce ki daina ba,Iman ta Sosa Kai kawai yanzu namiji take bukata Kuma tun bayan data warke tace Ina cikin wani hali,nifa Nan da kike ganina abar tausayi ce ni aure nake so,Yaya yanzu ya hanani nayi samari gwara da a baya har fita munayi da saurayina da shi da budurwarsa amma yanzu ko ya yaga wani ya kulani dukana yake,Beauty tace ke kika yarda wlh kije ki fadawa Babanku kice aure kike so,Iman tace kunya nake ji amma dai zan gwada,Beauty tace kiyi kokari ki dage miji dadi,sai zuga Iman take yi.

Bayan sunci sun Sha suna ta hira sai wurin magriba sannan Jauro yace zasu tafi,Abba yace to Nima idan na samu lokaci zanzo inshaallah, daga nan zumunci har Aljanna inshaallah cewar Jauro suka raka su suna tafiya Abba Yana cewa dama an bar Masa Iman ta kwana biyu a gidansa,Jauro yasan halin Abba yaje ya tona asiri,kafin ma yayi magana Annoor yace sun koma makaranta ai shi yasa da sai a barta amma matsalar akwai school.

Beauty tana gaba da Mohsin suma gida zasu tafi Basu San Abba Yana bayan su ba Beauty ta dafa Kafadar Mohsin tana cewa gantsare gaye tana wakar Mohsin ya turo kirji gaba,Abba Yana baya Yana kallonsu shi da Jauro,suka hada Ido da Jauro da Abba,sai da Mohsin ya juyo kawai yaga Abba da Jauro shi ya zaci suna cikin gidan suna hirarsu ta sirri,shuru yayi kunya ta kamashi sum sum suka fice da sauri.

Iman ita taga Beauty Kawai lallai Dan Allah Kawu a barni na kwana biyu,Annoor ya dinga harararta mota ya bude tare da turata ciki ya shiga gefenta ya zauna,Yana zama ya tasheta yace dawo jikin kofa,haka ta dawo jikin kofa gefensa a haka suka tafi gida.
Hashimu Kuma in banda Mohsin da ya fadawa yaran Shegu ne su Haidar bai ko sake zancen ba ya bar Umma da sauran yara duka a yaran Jauro ne.

Malama Ikhram har yanzu tana Abuja bata tafi ba,ko zancen tafiya ma bata yi,kullum zata ci me kyau ta Sha me kyau Bata kashe sisinta Rafeeq ke wahala da ita,haka yasa tace da a gida nake da yanzu Ina Fadi tashi sai na huta naga waje,Kullum Rafeeq zasu je school itace take gyara gidan neat tayi girki taci ta Sha ta ajiye musu nasu shi da Islam abokinsa,tayi wanka ta huta abinta har wani kiba tayi da kyau,ta hana Rafeeq kwana a dakinsa ya koma dakin Islam.
Yau tana Palo tana kallon American film Rafeeq ya dawo daga gidansu yau anci sa'a tasa doguwar riga Abaya,wata fara tayi kyau,a gefenta ya zauna,tace sannu da zuwa,yace yawwa wai yaushe zaki tafi ne? Malama tace akwai wani wa'azi da nake jira nayi Nan da kwana biyar sai na tafi,Rafeeq a ransa yace har biyar wannan wacce masifa ce anzo an tare min a gida sai karya min jari take yi,a fili Kuma yayi dariyar yake Yana satar kallon kirjinta yace yau kin sa bra Ashe,tace wlh kuwa Allah ya nufa a haka ma bana so dole ce ta sa,sabo da kai,Rafeeq yace sabo da ni? Ina ruwana da su ni ai ni bance zan ko kalle su ba bare na taba amma idan an bani zan karba Kuma zanyi godiya naji dadi har addua zan yiwa mutum,Ikhram tayi dariya a ranta tace Allah ya hore Masa son zancen banza,kaga ka daina batawa kanka lokaci ka fara neman matanka kawai ya fi Maka da wannan zantukan gwara me gaba daya,yace da zaki bani me zai Hana na fara dake,Ikhram tace kaga kuwa Ina da ruwa ....kunnensa ya toshe da sauri kansa yaji ya masa nauyi maganar shi bai Kai nan ba,tace zan iya tsirara a gabanka wlh ko a jikina,Rafeeq ya daure shi iskancin Malama ya Masa yawa Bai Kai nan ba amma haka ya daure yace to yi mana na Sha kallo ni me ya dameni,Malama tace hmm kawai dan naga Kai yaro ne,uban waye yaron? Ya tambaya da sauri,Rafeeq ta rungume ba zato ta rungume shi sosai,ya fara zare Ido abinka da ba a Saba ba,kasa motsi yayi kamar gunki yayi sototo ta shigar da bakinta cikin nasa ta fara Masa zazzafan kiss,Sai ga Rafeeq Yana karkarwa jikinsa Yana rawa da kyar ya kwaci kansa ya tashi da kyar Yana tangal tangal daga kiss amma kamar ya Sha giya ya bude kofa ya fice daga gidan ya shiga sabuwar motar da spark ya siya Masa ya tuka sai wajen Misam,Yana zuwa ya shige hotel room din Misam,Misam sai ganinsa yayi baka tatan ya fado ya haye Masa Saman bed jikinsa sai faman kyarma yake,ya gigice gaba daya,Misam yace menene wai ya kawo ka? Rafeeq yace dama haka yake? Wlh dadi Misam kiss aka yi min,Misam yace amma anyi dakiki sai kace Dan kauye,yace Dan kauye ne ni a nan fagen ,wallahi kaji dadi ta kamoni kai...ta Sha mintina da yawa,Kai idan ba Misam har Kara tsuuuu tsuuuu kamar tana Shan nonon uwarta,sai kace ba a yaye ta ba,har yanzu kamshin bakinta nake ji,kirjinta wow kaji shi a kan nawa,dole ka nemi mata nayi Maka uzuri daga yau bazan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login