Showing 90001 words to 93000 words out of 134888 words

Chapter 31 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

928

haka, kuka yaki karewa sabo da ita tayi gayya yau Wanda baza su je Abuja ba,ta Bada kudin Abinci da komai na saukar baki,ga abinda ake mata a cikin mutane Yan biki,haka ta shirya Cikin wani material me tsada,ta zuba kyau Yar kwalliyar ma baya baya aka yi sabo da hawayenta.

Haka ta fito kawai Asabe tace to lulluba mayafin a Kai,ta lulluba ta rufe fuskarta ta fito Spark yace iya motocin da zasu cinye shi ya basu basu fi ma mota biyu ba zuwa uku mutanen duk kawayene, dattijan Asabe ce kawai da Amarya sai Maman Chinyere,Su Stella da yare motar su daya,sai kawaye,Wanda suka bi motar mazan,iya Yan gidan su Rafeeq ne su a Jirgi zasu koma,Jirgi suka bi su,sabo da son Kai Spark ya dauke Nailansa,ta shiga mota yace ke fito kunyi yawa a motar muje ki shiga waccen,sai da ya bari motocin sun tafi ya tasa keyarta suka tafi a jirgi gata ga shi.

Spark suna sauka ya Kira Mima yace Amaryar Rafeeq ma suna hanya a jirgi zasu zo,Mima ta rude tana ayi a gyara gidan nan tana yiwa Yan aiki masifa babbar Amarya ta kusa sauka,karamar Amarya su suna mota ana gwajab gwajab a hanya ayi a gyara min gidan Dan Allah.
Ta samu mutanen kauye danginsu dake su ta Raina dan Allah ku tashi haka bakwa gajiya da shinkafa ne ku,ku tashi za a gyara gida,ta sa Yan aiki suka fara aikin gyara ko Ina sai kamshi,yaro bai Isa ya wuce ba zata fara masifa karka bata min gidan nan Amarya zasu sauka yanzu.

Su Mima basu San ma tuni an kawo ta Misam ba tana gidan Marikinsa an sauke su da karramawa da mutuntawa abinsu idan anje Dinner an dawo Kuma za wuce da ita gidanta baki Kuma su kwana a gidan Baba da safe a Maida su.
Spark tuni sun dawo Naila har ta wuce gidanta ma ta gyara kayanta ta fara hada kayan da zata saka anjima dinner din Misam ta Rafeeq sai gobe,Rafeeq tunda yasan haka tsoro yaji ya kira Spark yace karfa suje gidan Mima suyi musu wulakanci su Asabe su tafi da abin fada,Spark yace ai baza a kaita gidanba,gidan su Islam za a kaisu sai ace sun wuce gidansu na Abuja sai gobe a hadu a dinner,Kai Kuma idan kaje Dinner din Misam kar ku shiga tare da Ikhram,kowa ya shiga daban,Rafeeq yace to Alhmdllh,Spark haka ya kira Mima ya fada mata yace ai suna gidansu na Abuja sai gobe sunce za a hadu a dinner,Mima tace manya kenan,ai komai na manya na daban ne,to ta Misam din baza ta zo ta gaida uwarsa ba? Spark yace yace zai kawota bayan sati daya da biki tunda kunce ku ba bikinsa kuke ba me zai kawota Kuma tayi,Tsaki ta ja tare da kashe wayarta.

Da yamma kowacce ta hade an tafi dinner din Misam,Su Mima Allah Allah suke suga wace,Amarya kyau sai ka Santa sosai da ka ganeta sabo da ta Sha kyau iya kyau,Dangi suka fara dira kowa mazan ma an cika sosai an Sha kyau wuri ne me tsada da kyau komai yaji,Mima tana shiga ta dinga kallon Amarya tana ta kallonta kamar mayya,Ikhram ce ta shiga ta samu waje kusa da Beauty ta zauna,Rafeeq ma ya shugo daban ya zauna kusa da Beauty su Mima basu gane ba,Mima kirji ta dafe lokacin da Chika tayi murmushi tace na shiga uku me zan gani? Chika ce fa ta mike ta dinga bin dangi tana cewa Kun ganeta Chika ce Yar aikina,ita ya auro yarinyar da ta ci min mutunci ba irin rashin kunyar da bata min ba,wurin ta tunkara a hasale,Spark ya riketa tana Fisgewa ka sake ni inje Inci Ubanta,wlh sai Misam ya sake ta bazai taba zama da wannan ba idan ba haka ba wlh sai na Masa baki,ni zaku rainawa hankali ku dinga min iskanci,shi yasa aka Hana mu San wace,aka tsaya ana ta kallon Mima,Spark yace Mima wai mene haka Dan Allah Mari ta kwadawa Spark tace sake ni bakin munafuki,ai da kai ake munafuntata shashasha,Spark dafe da gefen kumatunsa

Chika ce ta yafito Naila ,taje wajenta tace kice dj ya sakar min kida a kira Amarya da Ango ana bata mana lokaci,Naila taje ta isar da sako Dj ba ruwansa ya saki sauti sannan aka kira Amarya da Ango,Mima tana ta balbali ita kadai ko kunya ,Chika Kuma suna fitowa ta rike hannayen Ango shi Kuma ya rike mata kugu suna takawa a hankali ana ta ruwan liki,sai dangi matan dukkan su suka fara tashi suna zanzarewa kafin kace me duk sun bar wajen har Mima,shagali ya Kara dadi ranar anyi show,Spark sai shafa kumatunsa yake Inda Mima ta mare shi,yace da Naila Baby duba min ko ya kumbura,Naila tace maganinka kenan ai,haka zaki ce kenan? ae mana ta furta tana shafa masa wajen.
Ango za a Maida Amarya masauki sannan a kawo Masa abarsa kawai ya wuce da ita,Chika tace wlh ka Maida ni Inda ka dakko ni,da iyayena fa a can sai suce bani da kunya,Misam yace bai San zance ba,yace ni hakkina nake so ya birkice gaba daya,Chika ta fashe da kukan karya Dan ya hakura,ta dinga kuka kamar gaske haka Yana ji Yana gani ya hakura,mararsa har ciwo take yayi hakuri iya hakuri.
Gida ya tafi Inda su Rafeeq suke ba Rafeeq ba dalilinta wai shi an Kai Masa Amarya gidansa dangin Amarya suna gidan su Islam,Kuma su Asabe ne suka ce su sai sun kaita.

Sunyi mamakin tsaruwar gidan da dukiyar da aka kashe, Rafeeq shi sai murna, Spark yace Dan ubanka tashi ka tafi an Kai Maka Amarya karka barta yau ta kwana lafiya,wlh gobe idan na ganta lafiya lafiya sai Kaci ubanka,Rafeeq ya tambaya au sun kaita? Yace Baby tana can zanje na dakkota,Rafeeq yace Allah yasa nayi wanka yanzu,yace to canja kaya mu tafi,Kaji fa da kayan makulashe? Karka damu akwai 24hrs ko marar dadi ce haka zata ci,Misam Yana kwance shi Saman bed yayi likimo matarsa yake so a bashi gashi sunce sai gobe ma zasu kaita su tafi gida,Yana kallo Rafeeq ya shirya ya canja shadda Yana sheki ya fesa turaruka Spark ya dauke shi a mota sai gidansa,suna zuwa yace kace Baby ta fito Ina jiranta,Yana shiga ya samu Naila ita kadai kwal a gefen Amarya gida ya dau kamshi,yace Baby kije inji Baby,Naila ta mike tace dama bacci nake ji wlh na gaji ga dare yayi har kusan 1am fa,Rafeeq yace ni kuwa ban gaji ba,da zanga zaki ma kokawa zanyi da shi,Naila ta wuce tana dariya, Ikhram tana Dan kukanta sabo da ba yau aka shirya kawota gidan miji ba sai gobe amma su Asabe suka damu sai an kawota.

Rafeeq Ango ya furta da Allah kuce dani Ango,Amarya tana zaune a hankali yasa hannaye tare da bude fuskarta,hawayen ya goge mata ta dago kyawawan idanuwanta a hankali suka hada Ido ya furta ga matata Ikhram Ina haifar 'yata Kuma na sa mata suna Ikhram,dariya tayi ba shiri,yace gimbiya Ikhram Yar lelena ni Kam na dace,a hankali ya rungumeta ture shi tayi a hankali tace wai dama zaka zo yau? ta ya zan barki ke kadai a gida,tace bari nayi wanka to,ta mike cikin shigarta ta wata Atamfa hadaddiya,wanka tayi ta fito daure da towel,Rafeeq harda dafa kirji Yana cewa a ransa calm down relax Banda zalama Rafeeq banda Zalama,yaga Amarya haka da towel sai leke leke yake faman yi,yace ni yanzu nayi wanka,tace to bari na saka kayan muyi Sallah.

Doguwar riga ta saka da hijab ya jasu sallah ya musu addua sannan ya jawo ledar kayan makulashe ya baje musu yunwa take ji shi yasa ta zage Yana bata a baki tana ci sai da suka cika cikinsu dam,sannan ta mike ta wanke bakinta da hannu ta fito ta dakko rigar baccinta me shegen kyau ta saka,shima ya wanke bakinsa da hannunsa ya fito ya iske tana shafa turaruka.
kayansa ya tube daga shi sai boxers taji tsoro bata taba ganin namiji a haka ba sai yau.

Kunya taji ta dauke idonta ta Kalli gefe tana gamawa da sauri taje ta kwanta ta shige bargo abinta,yaki sa riga yaki kashe light,Ikhram tana cikin bargo tace ka kashe light din yace a'a Ina dalili bazan ga komai nawa ba komai kana gani ai yafi,wannan hanyar taku bana gani ai sai nayi a cinya na zaci ciki ne bada ni ba,Ikhram tace au yau zaka yi gobe fa za ayi dinner yace ba komai ba zafi ai.

Saman bed din ya haura Rafeeq a ransa har cewa yake to nidai yawo virgin ya kare Kuma yau,jikinta ya koma ya kwanta wani shock ya game jikinsu,ta juya Masa baya hannu yasa ya tallafo fuskarta ya da juyo da fuskar, a hankali ya hade bakinsu waje daya yana Yana tsotsa,Juyowa tayi sosai ta bashi Amanna, baka Jin karar komai sai ta Ac,a hankali ya gangaro wuyanta Yana kissing Yana lashewa a nutse,bakinsa ya Maida cikin nasa,Ikhram ta Kara kankame shi ya dago ta a hankali ya janye rigar dake jikinta,komai ya bayyana daga ita sai pant,Rafeeq ya susuce gaba daya a hankali da kyar ya iya furta I love you my wife Allah ya bamu zaman lafiya,Ikhram tace Ameen tana dariya,shi kuwa gogan ya zauce kamar zai cinyeta haka yake ji,sai sideta yake ya samu Boobs dinta yace ki bar min su kawai ,tace ai naka ne dama ka biya sadaki,yace na manta ya fara Shan su Yana Murza su cikin iyawa da Ilimi,Ikhram sai nishi take saki ya kama wannan ya saki ya kama wannan sai kace wani jariri,har bata so ma ya daina,a hankali ya gigita Ikhram Yana binta da salonsa na wayayyu tayashi take sosai Yana fada mata duk abinda yake so ta taba Masa,a hankali yazo mararta tun bai karasa ba tace nima kuka zanyi irin na su Aunty Asabe,dariya yayi yace tunda kike cewa zaki yi ai Baki ji wuta bane sanda zaki ma bazan ji labari.

Ikhram ba dai gyara ba duk Inda yasa kansa kansa kamshi ne na musamman,a hankali ya ya fara mata sucking,kuka ta dinga yi na dadi tana shidewa,Rafeeq yace ke nake wa amma kuma dadi nake ji nima wai ya abin yake ne? dagowa yayi Yana kallon fuskar Ikhram da idonta yanda ya canja,pillow ta sa ta danne fuskarta,pillow din ya cire ya jefar Yana dariya da Jin dadi shi dadin kallo yake Masa.

Ci gaba yayi Ikhram harda cewa zan mutu ya sake dagowa Yana kallonta,hannu tasa ta rufe fuskarta,da hannu ya fara mata wasanni a hankali yanda zata ji sweet,Ikhram ta gama jikewa sai ni'ima ke sintiri sabo da anji gyara,Ango gaza hakuri yayi sabo da ya gama zaucewa a haka ma karfin hali yake.

Ikhram ta gama kaiwa kololuwa kamar zata ce ma ya fara da kanta,sai da ya tsaya ya laguda ta sosai, jikinsa sai rawa yake da karkarwa itama haka,Ikhram tana kallo Yana gyarata yanda zaiji dadin Kwalbewa,amma sabo da dadi take so Bata bukatar a daina,a hankali yace ko a daina kin gaji,da shagwaba tace ni karka daina kamar zata narke,a hankali ya fara neman hanya Yana shigarta a nutse,Kara ta saki kadan tace zafiiiii......ci gaba yayi kasa jira yayi kawai ya danna ciki da kyar shi kanshi yaji a jikinsa,Ikhram tace wuuuuuhh....zafi...da zafi wlh...Rafeeq an fada duniya ta musamman ya manta komai da kowa,Bai ma San me yake fada ba,sai sambatu yake, Yana ta kiran Ikhram....My love....Wow.....Yana ihu da Nishi,.....ba haukar da Rafeeq baiyi ba da kalamai.... adduar ma ya manta baiyi ba Ikhram ce tayi ita da kyar tun kafin ya shiga,shi kuwa Yana iya tunawa yayi dai Bismillah amma bai iya karantawa ba,Ikhram sai ture shi take yi tana hawaye tace wlh da zafi...amma yace ni bana ma so na kawo,Dan Allah ki saka ni du a ciki na huta.....tace Kai kamar ba virgin ba,Virgin da wuri suke kawowa amma Kai tun dazu sai yi kake zafi.....shi ko jinta ma bayayi ya samu Ikhram kamar zai hallakata dirzarta yake son ransa Yana ihu,sanda zai kawo kuwa Ikhram taga ta kanta yanda ya kankameta sai kasusuwanta suka yi Kara,tace wayyo kashina ya balle tana ta kuka kasa kasa,tayi kokarin iya jurewa,a hankali ya fita a jikinta ya dawo Yana shashafeta Yana ci gaba da kissing dinta Yana lallashinta.

Tace zafi wlh Kai baka San ban San komai ba,Rafeeq harda taba wajen a hankali yace Nan? ya dawo Yana mata addua a wajen wai ta Sha tofi yace Allah yasa ya warke gobe, hawaye take da kyar ta iya tsaida shi sabo da ta Sha wahala sosai,tace wannan in second round zaiyi ya za a kare kenan.
Rafeeq sabo da murna da farin ciki da nishadi rasa Inda zai sa kansa yayi bacci sai barawo Yana ta bautawa Ikhram daga ya gyara mata gashi sai ya gyara mata hannu,tayi baccin ma amma kallonta yake Yana shauki a haka bacci ya kwashe shi bai sani ba.

Washe gari basu iya tashi da wuri ba sabo da basu yi bacci da wuri ba har sai da Naila tayi musu Breakfast ta bayar aka kawo musu sannan ma Rafeeq ya farka Yana duba agogo 11am ko Sallah basu yi ba,da sauri ya tashi ya karbi abincin yayi wanka tare da Sallah ,ya tashi Ikhram ta bude Ido a hankali, da kyar ta iya tashi zaune tace bazan iya tashi ba ka balla ni,Rafeeq ya dauketa a hankali ya kaita toilet tace fita to zan iya komai,ki bari na miki,ni bana so tana Jin haushi ya bata wahala murmushi yayi ya fita ta gasa kanta sosai sannan tayi wanka tare da tsarkake jikinta komai sai da tayi da kanta har brush sannan ta fito tana tafiya a wahale,Rafeeq duk murna ta isheshi so ma yake a ganshi shi ya matsu ya fita a kalle shi,Sallah ma a zaune tayi sannan ta shafa lotion sama sama ta saka sabon Leshi goguwar riga fitted tayi kyau sosai,tayi kwalliyarta tana kamshi,abincin ya dakko musu bedroom sabo da saukar zata mata wahala,yunwa take ji sosai taci komai ta koshi shima haka,Yana satar kallonta yanda ta kwabe fuska kamar zata yi kuka tunda ta tashi a haka take, ya rufawa kansa asiri yayi shuru bata so ma ya mata magana.

Yace bari naje gidanmu na dawo,tace to ka dawo da wuri,yace sai abinda kike so,Harara ta watsa Masa'' yayi dariya sannan ya fice ,su Asabe ne suka saka tsiya da sassafe su gidan Amarya zasu je,haka aka kawo su suna zuwa sai kwalawa lkhram kira suke,da kyar ta iya sakkowa ta bude musu kofa,Asabe ce da Amarya sai wata matar daban,kawayen su suna Inda Chika suke,Ikhram suka kalla tace ya haka? Ko har anyi abin ne? Yau na shiga uku yanzu baza ku bari a gama bikin ba? Ikhram tace ba mijina bane? Ni da kuka ce ba budurwa bace to Ina ruwanku ma wai da ni ne,ko ma me muka yi ai mijina ne,Asabe tace au dukanmu zakiyi? Bamu karya ba kizo ki mana girki,Ikhram tace nima kawo min aka yi ga ragowa can Kun San da haka me yasa baku zauna kunci a can ba.
Asabe tace kuzo mu koma bata da mutunci wannan,Ikhram tana kallon su suka tafi,ta koma ta kwanta a kujera a palon.

Rafeeq kuwa gidansu yaje wajen su Mima, sai nishadi yake kana ganinsa da fara'a,Mima tace yau dai za a kawo Amarya a gama a huta,Rafeeq yace laaa wai baku ga komai ba? Me suka tambaya,yace Baku gane ba wai ku? Baku ga goshina Yana kyalli ba? ai ni na angwance jiya ma Dinner din ma da an hakura kawai,ni Kuma ai naga farin dare jiya,Kai Aure me daraja yanzu da haka kawai da yanzu ance ni Dan iska ne fa amma ba ruwan kowa dani,inyi abina ko ciki ta samu babu me kawowa a Kai bare ace dan iska ne,Mummy ce tace tashi ka bar nan,dama wlh tunda na ganshi nasan da wata a kasa.

Mima tace gaskiya abin nan naku da sarkakiya a cikin??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????sa kullum da abinda zaku fada mana ban yarda ba ke Badia Ina Maman Rafeeq ku kirata mu tafi naga Amaryar da kaina,yace ki zamanki zan kawota ta ganku ku ganta,Mima tace yaushe? Yace da yamma inshaallah kafin a tafi dinner tace to Ina jira,fita yayi ya koma gida.

Da yamma kuwa 5pm ana ta Shirin Dinner ya dakko Ikhram a mota,zata rufe fuska yace bude ayita ta kare yau kawai,taci kyau cikin shadda me tsada dark green,suna shiga Palo kowa yaga Malama ce,Mima kasa magana tayi ta kasa motsi bata ce komai ba,ta koma kamar gunki,Dukkan sauran matan ma haka suka yi sabo da abin yayi yawa sun gaji,Ikhram ta gaida su ba wacce ta amsa,Rafeeq yace to fatan kowa yaga Amarya ba sai Kun zo gidan ba Dan Allah idan tashin hankali za ayi banda gidana,ya mikar da Amarya yace muje suka tafi tana tafiya da kyar har mota suka koma gida.
Mima ta hau sallamar Baki tace an gama biki,ba dinner,ita ta kama wajen amma ta buga waya ta soke komai,kafin kace me Baki duk sun ware,Kawayen Amare da Yan uwa aka Maida su gidajensu,Spark kuwa ya kashe waya ma bacci suke ta ramawa ga gajiya,Baba ne ya kira Misam yace yazo ya dauki Amaryarsa ba kowa duk an sallami baki ma,dama Jira yake 6pm yaje,Misam yace dama ko ba a kirani ba zan zo na dauke ta

Annoor bikinsu saura sati daya shima sai shiri suke yi Amarya Iman gwanin birgewa taci kyau sosai,ta zama Busy sai gyara ake tura ta daga wannan sai wannan,duk wani wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login