Showing 48001 words to 51000 words out of 134888 words

Chapter 17 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

922

dole nayi murna Rabin raina.
Naila tasan Spark bazai fito lafiya ba indai suka yi wanka tare to dole sai sun Kwalbe shi yasa tace tsaya mu Karasa tare,suka shige tare tace ko wankan ma naga baka fara ba,tubewa tayi shi Kuma Mayen baya iya hakuri har ya zura mata Ido duk ya susuce, Naila tana kallonsa kamar zai cinyeta da kallo,har wani shanye Idanuwa yake,Kamar bata gani ba haka tayi tace dole nayi rawa Yaya zai haihu harda girgiza jiki ta tsaya a Jikin Mirror din toilet din ta juya kadan tana kallon tsakiyar bayanta tace Kai ni ana ganina an san naji sex bayana har ya loba ciki,Allah Created better thing,ai ban San haka nake ba,duk wannan kake kallo kullum dole idanuwansa su Kara karfin gani,dariya Spark yayi,ribbon dinta ya kama tare da zame shi a hankali ya kama gashin da hannunsa a hannunsa gaba daya,a hankali ya jawota jikinsa tare da mannata a jikinsa a hankali,Ido ta lumshe yana shafata a hankali ya fara Murza boobs dinta,Naila tace hannunka ma Zuma ce Baby, yace naji kamar sun Kara girma,Naila tace matar me kudi ce fa kullum Madara da kwai zaki da maiko basa yankewa ba dole ba,dariya yayi yace ke ko da kina gida har kauye kina rasa Madara ne,ke da kike Shan direct daga Jikin saniyar,Naila tace ai kuwa gashi nan ta min illa ko,never mind zaki haihu Inshaallah ki daina damuwa da karyar likitoci yara sai kin ce a min allurar Hana daukan ciki,Naila tace Allah yasa,wlh har na hango ni Kuna raba nonon nan da yaronka, Spark yace ai kaji Kuma sai an raba mana inshaallah ciki ba yanzu sai na more ni kadai, Inshaallah yanzu zan samu ma.

Tun suna iya magana har suka koma Nishin dadi da maganganun love,Naila tace jiya fa ma standing position muka yi a bashi hutu,muje be nice On top of you shi za ayi,Spark yayi murmushi Yana kallonta yace wannan yana Daya daga cikin abinda yake Kara min kaunarki wlh,Naila tace to ayi ta Abu iri daya ai zai daina dadi a gaji da shi amma kullum kullum ana canjawa baza a gaji ba,kar wata Yar banza a waje taje ta iya ni Ina Nan ta cuceni gwara na koya ko mene, Spark yaji harka zai dinga Jin dadi yace ko Honey moon zamu tafi? Naila tace a'a a bari sai nan gaba sai mu je,daukanta yayi suka koma bed,ya bata lokaci yana wasa da ita har sai dai ta fara rokonsa ita ya shiga,Naila yau ta gama birge Spark da kokarinta har mamaki yayi ta ya ta iya itace a samansa Kuma ta iya yi Masa perfect,sai da suka nutsu yace ta ya wai kika iya haka ne? Naila dariya tace mu fa ba a ja damu ato,ko me na sa zan iya Ina iyawa,Kuma shi ai ba a karfi bane is depend da yanda kake Jin dadi wani abin ma baka sanin kana yinsa,yace wannan yafi ko wanne Allah ban taba jin dadi haka ba,is the best,sweetest among the others,Naila tace dama nasan haka zaka ce,yace yau bazan manta da ranar ba kwana zanyi Ina tunanin dadin,you really make my day, Inshaallah bazan Kara Aure ba,Spark yace na yiwa kaina baki Spark bazan ka Kara aure ba har abada a haka zaka kare daga Kai sai Naila har abada,Naila tace Ameen Allah yasa bakinka ya karbi ma'iku su amsa,Spark yace ai shike nan Kuma yarinya kinyi dace bakina zafi ne da shi in na fada kamar Yankan wuka,baki ya kamani ya bini,Naila tana ta dariya tace ba ruwana da zancen Maza, muje muyi wanka to suka shige toilet kafin a gama wanka suka sake yin wani a ciki sannan suka yi wanka suka fito.

Mummy tayi tsiri tsiri da Ido,Mima tace ki fada min gaskiya Mummyn Spark wanne magani kika saka Masa? Mummy tace maganin mallaka ne fa yanda zan juya shi,Baseeru yace wlh ban yarda ba,Arham Yana zaune Yana jinsu kawai Yana kallo,Mero tace he an gwada Alqur'an,Mummy tace ai na koreki ke tuni,Baseeru yace Mero yi shuru kar kwabarki tayi ruwa nine dai dai da ita, kitchen din ya bude ya shiga,Mummy ta fado itama da gudu suka fara kokawa da Baseeru a kitchen,ta gartsa Masa cizo,ya cire hannunta ya tureta ta Fadi har kasa,Mero ta shugo suka dauke shinkafar da ta zubawa magani suka juye a Leda Baseeru ya fice da ita,Mummy tana tashi ta kama Mero da duka,Mero ta kwaci kanta da kyar ta fice ta koma dakinta ta kulle da key,Mummy tace wlh na koreki ki bar min gida,Mero tana daga ciki a kulle tace ba Inda zanje he an gano gaskiya,Mero ta kira Yan sanda a waya wai tana da number din,suka daga suna magana da turanci tace Hausa Hausa no English,bahaushe suka bawa wayar Mero tace Aloo da karfi,Dan sanda yace muna jinki,tace nice Mero daga kauye can kasar Kano,Abuja aka kawoni aiki babata ce masifaffiya hine tace he nazo na samo mata kudi aka kawoni wanke wanke da Hyara,a gidan da nake na rantse da Allah matar gidan ta zubawa mijinta magani a abinci,Kuma na Gani har a wayata na dauka yanzu mijin nata ya dauki abinci an tafi gwadawa a gani, kuzo ku tsareta karta gudu,Kunga ba a San maganin me ta saka Masa ba ato wallahi ni dai idan ta gudu ba ruwana ehe na fita hakkin ku ta kashe wayarta.

Dan sandan ne ya sake kiranta back yace ke ki nutsu ki mana bayani Yanda zamu gane,Mero gyaran Murya tayi tace na nutsu yanzu,ta fara magana kamar me labarai a gidan radio,salamu Alaykum masu sauraro Kuna magana tare da Mero Ishu, a yau ne dai ranar talata aka kama wata mata kuru kuru tana zubawa mijinta magani a abinci,dama matar dai me suna Yusra wacce aka fi sani Mummy ana zarginta da yan muna muna,a yau Yar aikinta Mero Ishu ta kamata da idonta tana Yan barbade barbade a cikin abincin mijinta.

Yanzu tare da ni akwai Mero zaku ji daga bakinta,Mero Bismillah,Mero harda canja Murya tace nice Mero Yar aiki nazo Ina da gyara kujeru sai na tafi kitchen zan Sha ruwa kawai na kama Mummy tana zuba magani a abincin mijinta hine na kira mijinta na fada Masa yanzu an tafi da abincin wajen gwaji,hine muka sanar da hukuma suzo su rike Mummy karta gudu ta fara hada kayanta a jaka gata can tana ta ebo akwatuna zata gudu,hukuma zata gudu fa ku taho,Dan sanda yace gidan a Ina yake addreshi,Mero tace gaskiya wannan Kuma ban sani ba tunda aka kawo ni hukuma ban San a wacce unguwa nake ba ni dai kawai nasan Ina gidan masu kudi gidan dai da flower a ciki da...da ..Dan sanda yace babu wani a wajen kije ki bashi wayar? Mero ta fito da gudu ta tafi wajen me gadi tace fadawa wani adreshin gidan Nan zai zo,me gadi bai san waye ba ya Bada address ya mikawa Mero waya ta koma dakinta ta buya.

Ba a Dade ba sai ga Yan sanda mota biyu a gidan Mummy,su Mima suka rasa waye ya kira police haka tunaninsu Baseeru ne,Mummy ta rasa Inda zata saka kanta ita kadai gumi take hadawa.
Yan Sanda suna zuwa Mero ta fi???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?to ta basu number Baseeru suka kira shi ya dawo da abincin,Baseeru har yayi nisa ya dawo gida da abincin a Leda,Yan sanda suka shiga ciki har da mata,Mummy tsabar Yar iska ce wai dan ace ba wani Abu bane tukunyar shisha dinta ta dakko zata kafa ta fara bulbulawa sai taga yan sanda da mugun yawa,daki ta fada ta sa key ta kulle,Yan sanda suka ce zasu balle kofa amma ya sabawa Dokar su tunda ba a tabbatar da laifin da ake zarginta da shi ba,Mima tace yau ni na shiga uku wannan masifar da me tayi kama,Arham yace da Mummy tayi kama mana,zanci ubanka tashi daga nan,mikewa yayi lokacin yamma ce likis ya kira Spark shi da ya gama kwalbewar sa da Naila sunyi wanka sun ci gayu kamar zasu fita, take away da yasa a kawo musu shi suka zauna suke ci yace ba sai tayi girki ba yau,sun gama ci Naila tana goge masa baki da tissue wayar Mima ta shugo,dagawa yayi tace ka zo gidan Mummy yanzu karamar magana fa ta zama babba.

Yace maganar maganin? Tace ae ga yan sanda sun cika mana gida,Yan sanda Kuma? Nasan bazai wuce maganin Mallakar miji ba,ni kuzo abin yafi karfina,yace gani nan,mikewa yayi Naila tace zan bika,yace ki zauna please naje na ji,tace to karka yi driving kanka,yace Alright goshinta yayi wa kiss sannan ya fita,Yana fita Naila tace yes Alhmdllh Allah ka bi min hakkina wlh sharrin da ta min Allah ka saka min,mata daga zuwa taimako shine ta kashe mijinta ta ce nice na kashe shi ai ta zalunce ni.

Spark Yana zuwa gidan yaga Yan sanda baja baja,wajen ogan yaje suka yi magana yace kace ta fito tun kafin mu balle kofar wannan ya nuna bata da gaskiya,Baseeru yaga Spark dan kar yace yayi rashin mutunci har da cewa abi komai a hankali Allah yasa maganin Mallaka ne ma shike nan a huta ni dama haka nake so matata ta mallake ni,idan da ta Fadi gaskiya ma ai da ba a Kai ga haka ba,Spark Yana Jin Baseeru ya wuce ciki wajen su Mima,suka ce gata can taki bude kofa idan da gaskiya ta bude mana.

Spark ya karasa Jikin kofar dakin da suka nuna Masa yace Mummy,zanci uwarka bazan bude ba karka dameni, dan an kiraka tunaninku zan bude,please Mummy ki bude zan fitar dake ko ma mene,Kamar gaske ta bude kofa tana fitowa ta sake kwasa da gudu tayi sama ta shige bedroom dinta ta kulle kofarta,jikinta na rawa ta bude wata Jakarta karama ta ebo wasu kwayoyi a Leda sun Kai ashirin ta watsa a bakinta ta taune ta hadiye abinta du,kofar ta bude ta fito tana tafiya har gaban police tace ai dai maganin mallaka na saka Masa ba wani Abu ba,Yan sanda suka yo kanta lokacin idon Mummy yayi jajir sabo da kwayar da ta Sha,wani tsuma ta fara a hankali hankalinta ya fara fita daga jikinta ta fara kwarara ihu ita Kanta ta dafe ta dinga kurma ihu,ta je ta rungumi katanga da gudu ta sa goshinta ta dinga dukan goshinta sai da ya fashe,ta juyo tana gurnani kamar me aljanu,wani Dan sanda ta dauka tayi sama da shi ta damfara shi da kasa,mutane fara darewa suka yi,Baseeru ledar Shinkafa me magani na hannunsa ya kwashe da gudu da ledar ya fice daga gidan a dari ledar ma ta fashe gaba daya shinkafar ta zube sai ledar ya jefar Yana cin uban gudu,sai da yayi nisa sannan ya tsaya Yana haki.

Mummy kuwa faduwa tayi a kasa tana burburwa tana ihu tana karaji dafara ta fara fita a bakinta ta daina motsi,kowa kasa zuwa Inda take yayi, Spark ne yaje har da hawayensa tunaninsa Aljanu gareta harda kuka,Baseeru aka sake nemowa Yan sanda suka ce Ina shinkafar? Yace ta zube garin gudu,tsaki ogan ya ja,Mima Hamdala tayi taji abinci ya zube wajen Yan sanda taje sannan ta ja Ogan gefe tace bani accnt number dinka,ogan ya bata accnt number,Yana bata ta tura Masa dubu dari biyar tace please kuje kawai zamu karasa case din,ai da gudu ogan ya dawo wajen yaransa yana hargagin karya, ya yiwa yaransa magana yace Kai dalla muje wannan basu damu ba kar su bata mana lokacin mu,muje an bamu na Shan lemo kowa zan bashi dubu biyar biyar yau,sai gashi kawai sun rubuta report na karya sun shiga motocin su.

Mero tace ya haka? Ku tsaya a kaita asibiti ta farfado mana a tuhume ta sai ku tafi, Ogan yace mun gano aljanu ne da ita bata da hankali,Mero tace wannan basu yi kama da Aljanu ba kuyi tunani sai fa da ta shiga daki ta Dade ta fito ta haura sama da gudu ta Dade a nan ma sannan ta bude kofa ta fito,ke dalla ja can gara Yar kauye suka ja motocinsu suka bar gidan.
Mero ta dora hannaye a Kai tace tawa ta kare,bari na bar gidan nan tun kafin Mummy ta warke,Mima ce ta fito da key din mota a hannunta ta kira Mero tace muje asibitin,Mero ba yanda ta iya haka ta shiga gaban mota suka tafi da Mima,Mima ta Kalli Mero tace muga wayarki,Mero ta mika mata nan take Mima ta goge video din Mummy gaba daya Wanda take zuba magani Mero bata sani ba,Mummy tace Mero waye ya baki vivo ne?Mero tace da kudin aikina na siya,tace uhm ai talaka a kasar Nan shine a wahale Mero na gama da shegun Yan sanda sarakan cin hanci,ai na gama da su tuni sai tashin zance,Mero tayi shuru tana Jin haushi,Mima ta Kalli Mero tace Mero gaki kyakyawa da ke amma kinki wayewa,Mero tace haka Allah yake son ganina,Allah yayoki kyakyawa dake skin dinki kamar ruwa biyu Mero ke ba fara ba sannan ba baka ba Kuma gaki da fuska me kyau wlh komai Allah ya miki me kyau kema bakya gyarawa ai rashin godiyar Allah ne ko da yake talauci ne ko,Mero tace to ku Yan gayun masu kudi ai hantarar mu kuke yi bakwa jan mu a jiki ba dole Muki wayewa ba, mu ku kyale mu.

Mima tace Ina fada miki Mero talaka a kasar Nan shine a wahale me kudi ke da kasar baki ga na sallame su ba,Mero tasan da biyu Mima take gaya mata magana Dan taji haushi,Mima taci gaba tana Murza kan mota tace mero Ubanki mene sana'arsa? Mero tace ke Ubanki mece tasa sana'ar kafin ya rasu? Mima ta juyo a fusace tana toshe hanci wai wari Mero take yi,tace Ubana kika ce Mero? Mero tace ai Uba bai fi Uba ba,duk lalacewar iyaye ai iyaye ne, wlh duk Wanda ya zagi nawa sai na zagi nasa duk girmansa,Wlh Dan baku sanni bane a gidanku nake amma yar tasha ce ni ta gaske,ubana Dan kamasho ne a tasha tare da shi muke aikin Lodi wlh bani da kunya bana Jin magana Kuma bana tsoro ko waye,wacce tashar? Mima ta tambaya tana yanga,Mero tace tashar Kasuwar garinmu kauye,dariya Mima tayi ta wulakanci tace na zaci ma a tashar Lagos kika yi aiki ashe nan kasuwar kauye ce, yo ai ko yayan cikina dana haifa na gida sunfi iskanci,Mero tace ashe ke yan iska kika haife ai kuwa kinyi asarar haihuwa,Mima shuru tayi tana Jin Haushin Mero, har suka je asibitin lokacin tuni an ba Mummy gado.

Spark a private hospital din yace kar ma a bata lokacin gwaje gwaje Aljanu ne da ita,Mummy da ranta tana numfashi amma bata motsi,yin duniya likitoci sunyi duk dabarunsu amma bata ko motsa yatsa ba,kafin kace me dangi sun cika asibiti kamar me,Mummy ta hadu da Aljanu,yayan su gaba daya Baban Misam yace ai wannan bana asibiti bane a maidata gida a samo malamai suyi mata addua,haka yasa aka dauke Mummy daga asibiti aka maidata gida,Sannan suka fara kiran malaman da suka sani duk da su gaskiya basa harka da wasu malamai ma,Spark duk ya damu,Mima tace muna nan mu kaga dare yayi ka tafi gida kawai zamu zauna,yace ko na tafi hankalina bazai kwanta ba gwara Ina Nan,Mima da kyar suka lallaba shi dama Naila tana ta kiranshi a waya Yana ce mata sai anjima kadan gashi har 11pm,Yana hanya ma driver ya tuka shi zuwa gida Naila ta sake kira,dagawa yayi tace Baby ya me Jikin?ta tashi? yace a'a su Mima ne a wajenta Ashe Aljanu ne da ita malamai aka Nemo yanzu tana gida,Naila a ranta ko a jikinta amma tunda mijinta Yana cikin damuwa dole ta nuna Masa ta damu da damuwarsa,ta marairaice kamar zata yi kuka Allah sarki Mummyn mu Allah ya bata lafiya,Kash subhannallah lalura ba dadi musamman mutanen boye basa barin mutum ta dadi sai an Sha wahala,amma shine baka fada min ba nazo nima,gaskiya bai dace ace bama wajenta ba,ai mune makusanta yanzu Kuma,Spark yace tunda Mima suna wajen Inshaallah ba damuwa,Naila taji dadi ta ce sai ka karaso,tana kashe wayar tace I love you Spark I wish zan iya yafewa Mummy wlh to bazan iya ba,bana kaunarta sabo da Sharrin data min,badan sonka ba ma da tuni na dauki Mataki ma.
Dama towel ne a jikinta wanka ta fito,da gudu ta haura sama taje ta shafa turaruka,tana dakko kayan baccinta sai ga Spark ya shugo fuskar nan a hade,kana ganinsa kasan Yana damuwa,Naila a hankali ta juyo tare da langabe Kai tace Ohhh Sorry sai hakuri Inshaallah zata warke.

Rungume shi tayi ya kankameta tare da furta Allah ya bawa Mummy Lfy,Naila tace Ameen Inshaallah zata warke kaji,Kafafunta ta dage sabo da tsayinsa fuskarsa ta tallafe suna kallon juna,tace kayi hakuri Allah Yana sonta ne shi yasa,duk me yawan lalura Allah Yana sonsa jarabta ce sabo da imanin mutum ya karu.

Yace ko yatsanta fa Bata motsawa,Naila tace Inshaallah zata mike,muje kayi wanka muyi Sallah ayi mata addua ko? Kai ya daga mata kamar yaro,kayansa ta cire Masa tare da daura Masa towel suka shiga toilet,tayi masa wanka har dariya ta bashi yanda take Masa kamar ta samu yaro Dan mitsili,dariya yayi ba shiri yace Allah ya miki karfin hali Naila yarinya karama dake sai iya abubuwa,yanda kika dage yanzu duk girmansa kice na tsuguna,Naila tace Bafa wasa nake ba Ina wasa da Kai Malam tsuguna ta duke shi kadan a baya,dariya ya dinga yi yace wlh baki isa ba,sabulun ta ajiye tare da rike damatsansa da hannayenta wai da kanta zata zaunar da shi,towel dinta ya balle mata tare da cire shi ya jefar da shi ya sakar musu shower Dan ihu tayi ta turo baki tace yanzu fa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login