Showing 45001 words to 48000 words out of 134888 words

Chapter 16 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

915

mutuniyar arziki anyi zaman mutunci da ita har ta yaye Annoor,nayi nayi ta aureni ta ki sabo da a lokacin ta zama kawar Habiba duk da Habiba ta girmeta nesa ba kusa ba,wani me kudi ya fito Yana da mata uku amma baya haihuwa ta aure shi taje a ta hudu, Bata haihu ba kawai matan Nan suka hade mata Kai sai da aka saketa,bayan an saketa ta dawo gidana kana karami lokacin Annoor,daga nan na Kuma cewa zan aureta, na Kai hari na biyu tace a'a ita Habiba kawarta ce amma tana so na,karshe ta sake samun wani me kudi matarsa daya,tun kafin ya aureta yaga me kyau ya siya mata gida me kyau a nan garin Kano ya bata kyauta,bayan sunyi aure Allah ya Masa rasuwa,da akazo rabon gado ta bawa danginsa takardu suka ce ai nata ne ya fada musu kafin ya mutu a bar mata gidanta.

Bayan tayi takaba nace ta koma gidanta da zama tunda baza ta aure ni ba, ta koma na daukar mata Yar aiki dattijuwa suna zaune tare,na sata a makaranta ashe tayi primary a secondary tana Ss1,gata da basira kawai nasa ta zana waec take ko,bayan ta fito tayi kyau na nema mata university BUK ta shiga tayi Diploma,nayiwa abokina magana aka sama mata aiki ta fara a ministry of Environment,ta koma karatu tayi HND dinta ta samu Karin matsayin daga nan Kuma ta koma rike kanta da kanta,Kun ganta ai duk Kun Santa tana zuwa gidan Nan wajen Habiba ai.

wannan yar Gayun Maman Annoor dama ba kishiyar Ummi bace? Iman ta furta Jauro yace ae kawai fada muke yi,Mahaifin Annoor Yana Nan ance yana America yanzu wai yayi arziki amma ban San gaskiyar zancen ba,Abba yace Dan me Saida yalon tsiya da jaraba.
Abba yace masu aure sai a sanar da mazajensu gaskiya idan suna sonsu tsakani da Allah su zauna a haka da su,Jauro yace ai ni bana Abu da ka dakiki Hashimu,kayi using da number six dinka,ta ya zan aura musu banzan namiji wlh duk Wanda ya musu gori nace bazan yarda ba,shi yasa kafin Laila tayi aure na samu mijin ni da shi na fada Masa nace Amana, yasan gaskiya,yace iyayensa suna da matsala idan suka ji baza su yarda ya aureta ba a bar maganar tunda ya sani,to kinji Kuma wlh sun Sha yin fada Ina sasanta su amma bai taba mata gori ko ya fada mata ba.
Mijin Karima kuwa kwanaki na kusa kashe aurenta sabo da na fadawa mijin ya sani tun kafin aure yace iyayensa basu da matsala,suma iyayen iya uban ne da uwar suka sani suka ce kar a sake fadar zancen ma bare dangi suji wlh masu hankali da addini,dama su Yan izala ne na gaske ko Yan uwan mijin ba su sani ba sai shi sai iyayensa,Rannan Kuma sunyi fada yayi mata gori,tazo min tana kuka yace mata Yar gaba da fatiha,Karima tazo tambayar waye Ubanta,kokari nayi muka rurrufe zance,iyayensa ne suka shiga lamarin gata Nan itama Yar banza tana sonsa da nace zan kashe aure cewa tayi ta yafe Masa a bar zancen.

Sajid mata basu da hankali wasu, shi yasa ban fadawa matarka ba bare iyayenta,in ka yarda da ita kayi mata bayani Yanda zata gamsu idan Kuma zata Maka hauka kawai saketa ka auri wata mata gasu Nan sai ka darje,Abba yace hakane Kam.
Dan Allah kar ku bari wannan ya dame ku,abinda zaku yiwa Allah godiya da kuka fada hannun na gari sannan Allah ya yiku a musulmai wannan shine babban gata,ba laifin ku bane laifin Iyayenku ne,karku ce zaku gaje su tunda Kun samu tarbiyya dan Allah ku rike kanku ku bawa mara da kunya.

Jauro daga Gani Allah ne yasa ba yaransa zai Raina ba ku zai raina,ni Kun ganni wlh ban taba haduwa da me cikin shege ba sai dai naji labari wai wai sabo da Allah bai kaddara min ba,amma ku duba Jauro a yawon business yake ta haduwa da kaddararsa,gashi Kun zama dangi Kun zama Yan uwa,to me zai dame ku,gashi Allah ya azurta Jauro ashe dan ya kula da ku ya azurta shi, wannan fa abin alfahari ne ma a gareka Jauro,ni kaina Ina kyamar yaran da aka Haifa babu aure amma nayi darasi wlh yau,da Yar budurwar Yata tana nan Hidaya ga me sonta zan bashi ita,ni a nawa hangen da shawara kar ace za a muku aure a junanku,gwara a sirka Madara da Koko ai yafi ko? Duk ku nemi yaran sunna ku aura Kunga ai an sirka gudun haihuwa,yara ake ji gaba kar su yo gado gaba da baya ace kowa ba Dan sunna bane ai Kunga yara zasu zo a tambade,ita wannan mannirar a bawa Annoor tunda ta nace Masa kullum duk ta tsotse Masa zakin jiki

Yo wannan duk Wacce ta auri Annoor ai ragowarta ta aura,Annoor yace a bani Iman Kuma? kanwa ta ce fa ni a matsayin kanwa nake sonta,Jauro yace to na bawa Nabeel dama ni shi zan bawa,Annoor yace wlh bazai aure ta ba,babu Wanda ya isa ya aureta,Hashimu yace Kai ubanmu ne Kai ka isa kasa muyi ko mu fasa,Kai din banza na baka Iman sai ka aureta,dama Jauro yace kaddara ta fada mata abinda Ubanta yayiwa mahaukaciya shi ya faru da ita dama tunda Kai take rungumewa Kai zaka aureta,Iman tace nima bana sonsa a bani Haidar,Haidar yace Ina da Kunkuma ta ni,wannan jarababben ya caka min wuka a kanki Iman ba ruwana,Nabeel Bai ce komai ba ma shi takaici ya ishe shi.

Jauro yace magana ta karshe Annoor zaka auri Iman? Annoor yace ya zanyi zan aura amma dai kanwa ta ce,Abba yace Dan iskan karya,Iman tace ni bana sonsa,Jauro yace auren dole to zan miki shike nan,Annoor kuwa ya kule da takaici tana ta cewa bata sonsa,Abba yace sai a hankali kowa yasan dangin uwarsa dana ubansa,Jauro yace duk iyayen wasu a ciki sun San juna tunda wasu suna gidan na kawo wasu na tara mata da yawa lokaci guda suna shayarwa a gidana,tunda wasu tsakaninsu ba tazara,kafin wannan ta yaye na kawo wasu,ba sharrin da ba a min ba gari.

Abba yace bari na tashi na tafi gida tunanin Yar Inna nake yi tana can yanzu ta shirya min girki,Habiba tace baza ka tsaya Kaci namu ba? Abba yace sai kace maye gidana akwai,so kike Yar Inna ta tuhume ni,Jauro ya fita raka Abba suna ta hira,an bar yara da Jimami,Habiba tana ta musu nasiha ta koma kitchen tana hada musu abinci,Iman tashi tayi tana kuka zata shiga dakinta Annoor yayi sauri ya fisgo hannunta,ta fashe da kuka tana cewa Yar mahaukaciya ce ni,ba a San ubana ba,uwata bata da hankali,Annoor yace haba Yar gudulle ta,babu tawakali,Zauna ya zaunar da ita akan cinyarsa,Sajid yace yanzu fa aka fada muku ba muharramai bane ku,Annoor yace baza mu fasa ba kanwa ta ce,karku zugani wlh na taba kirjinta a gabanku,Haidar yayi dariya yace dama so kake Dan iska,ka Dade kana bukata ai dan kayi ba mamaki.
Iman kuka take kamar ranta zai fita bata Jin lallashi,Annoor yace mun shiga uku mu Kam ga Dan wajen marar Imani ya bude shi da kyar na dinke,gashi yanzu babanmu ba San Ina yake ba,mu kuwa Ina zamu sa kanmu,Iman tace tana kuka tace wlh ko an min auren baza a samu kaina ba bazan iya komai ba,Annoor yace haba ke kuwa waye baya son kauna da zaki,zaki da maiko fa haba Iman ai dai Kya bari a Kara yi da Lollipop ko ba gaskiya ba?,Iman tana kuka tace ni ba Yar iska bace bazan yarda ba,Annoor yace to ai anyi me wahalar Iman wani ya bude hanyar Dan Allah kiyi hakuri ki yarda da mijinki idan an daura,bana sonsa ko waye cewar Iman,Annoor yace bari na rabu dake sai an miki auren tukun zamu gani,a rasa Wanda za a bani sai Dan uwana yayana har abada Dan gidan nan Yaya nane na jini bazan iya mu'amular aure da shi ba,Annoor yace kafin a daura zanyi gwaji ko da kiss ne Iman idan har baki ji komai ba to shike nan a fasa auren.

Haidar yace to fa iskanci ya motsa an samu dama ance ku ba muharramai bane,Nabeela tace Yaya dama haka kake,Annoor yace na wuce haka ma karku raina min hankali ni kadai ne me so wai.

Naila ce ta kira Abba zata fada Masa halin da take ciki su tayata da addua ance kwayayenta na haihuwa kadan ne.





Pls ku dinga sharhi muna da yawa group fa.




AsmaBaffa
[1/15, 11:14 PM] +234 806 252 6950: Paid group 300

ACCNT NO
0175487861
ASMAU GARBAt MUHAMMAD GTBANK

YAN NIGER
+22790795939

A GIDAN YARI

BOOK2
~YARAN JAURO~

36-40

Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM

Page naki ne
Aminatu Yusuf Bawale


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Lro2cmYgE0588BKELFJhbf
Assalamu alaikum matan kwarai munkawomuku magungunan mata masu kyauda inganci munada maganin sanyi original muna hadin 3ster hajiyata kizamo star agurin oga hajiyata karkimanta shima ogan akwainashi muna nan asokoto muna aikawa kowane gari harma damokotan kasashenmu babu inda bama kai kaya P+P+P+3 Alkhairice garemu yan uwamata
Gamai bukatar lambar kira gata 09039320715 sai munjiku siyannagari maidakudi gida
3P+P+P+alkhairice




Hashimu Dolo shigar sa gida ke nan,Kubra taci gayu cikin shadda fara da adon blue tayi kyau,yarta wacce tayi wayo itama an mata gayu cikin kaya kanana tana Saman cinyarta,tace sannu da zuwa,Abba ya shugo Yana cewa Kai Yar Inna yau mun gaji mun Sha zama,Kubra tayi murmushi tace sannu to,Abba yace uhm tunda nace zanyi kishiya kika yi hankali Kubra,da abinci ma bakya bani sai an min wulakanci a gaban yarana,amma wlh tunda nace zan Kara aure shike nan kika canja,Ashe Kuna sani kuke wani abin ,da ance za a muku kishiya sai ku wani nutsu da ba ayi dan Allah ba sai an ji kishiya ko ance za a Karo kishiya,Kubra tace hankali nayi yanzu,a gidan uwar wa,kice da ashe da mahaukaciya nake zaune ban sani ba,Kubra harda shagwaba tace to ai yanzu na canja na gane kurena Kuma gashi na gyara,ni da na aurar da yara har jika ce Dani,Hashimu ya Kalli Kubra yace ai duk dadin Baki kin iya ya zanyi,sai da kika yi maganar jika ma kika tuna min ko Naila ta samu ciki oho na gaji da jika daya tal,in banda irin Hanan Amal bani da kowa,Umma tace to ai Hanan taka ce fa mene da irinta,Abba yace na daina kaunarta.

Dariya Kubra tayi tace ai Kai da wai na gari,Abba yace Ina nima na kama gabana,Kubra babyn dake hannunta ta bashi tace riketa na kawo maka abinci,Ina yaran gidan ne yau? Kubra ta furta suna makaranta ka manta yanzu ma kafin Hidaya ta fita sai da muka yi fada da ita, na ci mata Kai Abban Mohsin,kika ci Ubanta kenan? tace ae wlh bata da kunya wai lallai sai na bata kudinta da take Tarawa zata dinka anko,Abba dolo yace to da kika ci mata Uba ya ban ji bani Ina can gidan Jauro banji dadin komai ba har na dawo,Dariya ya bawa Kubra taje ta kawo Masa abincin ya fara ci kenan sai ga Naila ta kira wayar Kubra.

Kubra ta daga tace dazu fa ta kirani maybe Kai take nema,Abba yace wayata kuwa ba charge,Kubra ta daga Naila tace Umma ba ke nake nema ba, Abba yana nan? wayarsa a kashe,ba charge amma gashi bari na bashi.
Abba ya karba yayi Sallama,Naila ta amsa tare da gaida Abba ya amsa.
Tace Abba addua na bugo ka tayani na fadawa Umma ma shine ta dinga fada wai mene abin na fada,Abba yace mene ne ya faru Kuma Ina ta cewa kina can kalau kalau,Naila tace Abba kalau nake Kuma muna zaune lafiya amma dazu muka je asibiti gwajin lafiya sai aka gano min wai kwayayen Haihuwa ta sun mutu tun Ina kauye,wai wani sinadari ne a nonon saniya idan ba a dafa ba yake kashe su wai saura kadan, na haihu a duniya da yawa na haifi yara uku ko hudu,Kuma Abba har yau wlh shuru ban samu cikin ba,Abba yace shi Dan ubansa mijin me yakeyi duk nacin sa? Shi yasa nake birge kaina ni Hashimu,Naila tace Kai Abba dan Albarka zaka ce karka zage shi,Abba yace to ai shike nan ki kwantar da hankalinki zaki samu, ki rabu da maganar likitoci Yan karya nasara ya koya musu karya,Allah duk Wanda ya rubuta zaizo duniya sai yazo damuwarki ko rashinta Bai sawa ki samu Abu,ni Banga ma abin damuwa ba wata nawa kwata kwata da auren baki karasa 3mnths ba fa a dakin miji amma har zaki damu kanki,Wanda Allah Bai bashi ba fa sai ya kashe kansa kenan? Ki godewa Allah da an gano miki ance bakya haihuwa fa ya zaki yi Kuma kin San aure zai Kara ya zama dole,ko nine akace bakya haihuwa ai har gida zanzo na bashi shawara nace ya Kara aure, Naila tace Abba ni din? Abba yace ai ni duk Inda gaskiya take Ina Nan ko uwata ce cewa zanyi a Kara mata Kuma wlh na zama Dan Amarya kullum Ina wajen Amarya sai dai tayi ta kishinta,dariya Naila tayi tace shike nan Abba ai shima yace yana mana addua Allah ya kawo na gari masu Albarka.

Abba yace a'a karki yarda namiji ya dinga addua a boye yayita a fili kina ji da kunnenki,idan ba haka ba kina can kina Jin dadi Yana addua kina amsa Masa da Ameen Ameen shegen Ashe matar aure yake nema ya Kara ta biyu,Yana Allah ka bani mace ta kirki na Kara aure,idan talaka ne ya dinga addua kenan Allah ya bashi kudi ya Kara mata, ke baki sani ba kina Ameen Ameen, wani Kuma dama yaga wata Yana so wata yar Fatima karki yarda,Naila dariya tayi tace to Abba.

Abba yace Kinga Naila a yanzu duk da cewa ke kinyi dace Alhmdllh amma da yawan mutane da aure Yana Expire kamar Passport ko driver's license mutane da yawa baza su sake sabuntawa ba,to za a samu wasu dai su canja miji suyi sabo amma indai da matar farko ce ko mijin da matar to da yawa baza ayi wani ba.
Nima badan Kubra ta canja ba Ina cikin Wanda basu sake sabuntawa ba,amma yanzu duk kina Amarya baza mu yarda da shi ba sai kin haihu tukun zamu yarda da Spark a lokacin za a gane Ina ya nufa,idan farkon aure ne ba a ganewa kullum wannan jarabar kiran Baby da Baby,Yana Baby zo nan kwanta a kirjina kina Jin dadi nan gaba Billahillazi sai kiji yace Maman Kandala da Allah Kalli Jikin bango ni munsharinki ya dame ni,Naila ta dinga sheka dariya tace Abba sai kace tsofaffi, Maman Kandala Allah rabani da Kandala wlh,mu Yan gayu ne,Abba yace to shike nan Naila ai bana so nima ya zama haka nafi so har tsufa Kuna Nan haka,gaskiya dai na fada miki.
Abba ya dade Yana bawa Naila dariya har suka yi sallama,ta kashe wayar ta kira Mohsin.

Yana dagawa tace Yaya ka daina so na yanzu,dariya yayi yace Ina sonki mana,ka samu matar so an watsar dani yanzu gashi kwayayen haihuwa ta sun mutu saura hudu ko uku baka sani ba ma,Mohsin yace ta ya kika sani,Naila ta yi kalar tausayi tace sun mutu tun a kauye ba a sani ba,madarar shanu ta kashe su,yanzu ance Bai fi na haifi yara uku ba jiya muka je asibiti,Kuma Yaya wlh kwana Nan na gama period kaga ba a samu komai ba,Kuma kullum sai mun girgiza bed yafi sau nawa shuru kake ji,dariya ta bawa Mohsin yace wato ke har yanzu baza ki daina iskanci ba? Naila tace gaskiya ce ai ko Kai baka girgiza bed din ne,ni na manta ma ban tambayeka ba ya maganin kayi amfani da shi yanzu? Ai yanzu ta Saba matar taka,haka tace miki ta Saba? Mohsin ya tambaya,Naila tace ae tace ta Saba har zuwa take tana gode min tace yayana ya hadu kullum salo salo babu missionary,zanci ubanki Beauty ce zata fada miki haka karya kike,Naila tace tun yaushe ta fitsare tace kullum sai kayi sau biyar wai Kaine ka lalata ta,Dariya yayi yace daga ji karya kike sau biyar fa mahaukaci ne ni,maganin nan ya hadu Naila ashe da gaske kike yi yana da kyau na zauna Ina ta walagigi,Har naje Kauye na karbo wasu,har Beauty na karbo mata,Naila tace da ka rainani na fada maka kaki yarda,yanzu na yarda ai,Hidaya tace zata zo wai idan sunyi hutu,Naila tace sai yanzu taga dama,dama tayi zamanta ta bari sai na samu ciki idan na fara laulayi sai tazo ta dinga yi min aiki,Mohsin dariya ta bashi sosai yace ke wai yaushe zaki hankali ne Naila,yaushe kika San Allah zai baki cikin ma? Idan sai nan da Shekara biyar fa? Naila tace wlh kuka zanyi,daga aure kin damu mutane da ciki,ki bari bawan Allah yaci amarcinsa ya more ai ni murna nake taya shi wlh Inama nine,au yaya Kai an gamu ne? yace uhm gashi nan dai da alama ciki ne da ita,wani ihu da Naila tayi sai da Spark ya fito daga toilet Inda yake wanka ya leko bedroom din ya gani ko lafiya,Mohsin yace mene abin ihu ta dinga Jin dadi sai kace itace ta samu,Mohsin wayarsa ya kashe yana dariyar Naila,yace wannan yarinyar zanga ranar da zata yi hankali.

Spark yace lafiya? tace Beauty ciki ne da ita,murmushi ya saki yace yanzu akan wata tana da ciki kike ihu haka? Naila tace ae Baby zan sake haifa Mohsin zai sake haihuwa ai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login