Showing 69001 words to 72000 words out of 134888 words

Chapter 24 - Tantiriya Agidan Yari Book 2 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

1202

tashi babu salihancin nan,dariya ya bata ya kwanta a bayanta ya makaleta yau Ikhram tasha goge iri iri a haka ya kawo sosai madarar Nido ta dinga Ambaliya bata sani ba, bata gane ba duk irin signing din da yayi da zai kawo bata gane ba sabo da ba Sanin komai tayi ba Malama guda.

Tashi yayi yace Astagafrillah kiyi kwanciyarki na fasa ni na gari ne,bana fata nayi wani abu dake a waje,bazan zubar da Sperm a waje ba,sai nayi aure ko Kuma a mafarki amma badai na taba naji dadi ya fita ba kinji,Ikhram tace ai yafi Hakan tunda anyi baya baya shike nan,yace ae shi yasa kike birgeni,ya shiga toilet da ruwa da komai na zafi a shower yayi wankan tsarki,boxers dinsa da ya Baci ya wanke sosai ya shanya a toilet din ya fito ya bari a haka jikinsa ya bushe ya Maida kayansa wando da riga ba boxers din ya koma ya kwanta sai bacci me dadi.
Makara suka yi ma

9am suka tashi a gurguje yayi brush da sabon brush din da ya siyo jiya da suka fita,ya fito ya samu bata Nlnan ta tafi can bangaren Uncle acan tayi wanka da Sallah ta canja kaya cikin atamfa riga da skirt black and white kamar wata Amarya,Asabe da Amarya ta gaisar suka amsa suna cewa uhm su Ikhram anbi sahu kar dai a kwaso ciki a samu a dinga amfani da condom,tace to ai dama jiya ma dozen muka siyo,

Ke kuwa dan uwana yabi mata ni ace banyi ba ai baiyi ba,barewa baza tayi gudu ba ace Danta yayi rarrafe,Uncle yana yi Ina yi,Kuna matansa baku da amfani ya watsar daku Yana muku abinda yaga dama Yana neman matan banza,shine caca shine giya,ya barki da yunwa amma a kansa kuke kishin hauka,ku bari ana saduwa daku a gaban yaranku,namiji idan ya nemeki dole ne? ga yaranki.

Yaranku Kuna ganin kanana ne wlh watarana suna ji,wani ma kalla zaiyi,Ina daraja danki ya kalleki ba kaya,kina ihu namiji na kanki,sai yaro ya taso a lalace ya damu Al'umma Kuma ku dawo Kuna kuka,miji zai iya mutuwa ya barki da yaran Kuma Sufi karfinki bayan ke kika ja,ko ki mutu ki barshi suyi ta ja miki bala'i kina kabari addua ma baza suyi miki ba,wannan ba rayuwa bace in zaku tashi ku gyara ku gyara,ku daina kishi marar amfani ku daina kwana da yara a daki,Ina fada muku ku gyara bakwa ji sai lokaci ya kure muku zaku yi bayani,wani yara kanana ne basu San me suke ba ko jariri ne ba a so idonsa biyu a bude kuyi saduwar aure a gabansa ko jariri ne an fi so ku bari yayi bacci,uwa sabo da son yara wai baza a barsu su kadai a daki ba ga masu dakuna, sai ace ai yarana ne aje a kaisu dakin me gida a kwantar da su a katifa iyaye suna gado sai kace arna,muna musulmai damu,Allah ya kyauta ku daina kishi akan banza Yahuza Donation ku zauna ku bawa yaranku tarbiyya yafiye muku, Yahuza ba ta taku yake ba ta matan banza yake, Allah ubangiji ya bani kudi nayi taimako Dan Allah na siya muku gida ko wacce ta samu daki uku ita da yaranta ku huta kwana da yaranku wannan babbar masifa ce babban bala'i ne,kuji da kyau watarana yaranku irinsu ne tun basu balaga ba suke yiwa yara Yan uwansu fyade,da wasa suke koyar Zina tun suna yara,sai Kun dage sai Kun mike tsaye duk Wacce ta haifi yara ta sani aiki ne a gabanta babba,Allah ya gani Ina yawan fada muku gaskiya bakwa ji ne,har Uncle Ina fada Masa Kuma bazan gaji ba.

Asabe da Amarya shuru suka yi suna tunani sun San gaskiya Ikhram ta fada,Amarya tace Asabe Kuma fa gaskiya ne take fada mana,yarinya karama kullum sai ta mana wa'azi,Asabe tace ya kamata idan ranar kwanaki ne su dawo daki na,idan kwana nane yaran su dawo dakinki,Amarya tace haka za ayi kamar gaske suka daidaita kansu.
Ikhram a gas din Stella ta fara hada musu breakfast,yaran Yahuza sai lekowa suke sabo da kwadayi suna ta kallon cikin tukunyar,Dariya ma suka bawa Rafeeq Yana ta mamaki,wani dan babba ya leko yaga kwai a kasko tana soyawa yace Aunty soye kike,Ikhram ta Masa banza,ya dinga cewa ni bazan ci bama,ni bazan ci ba ma,wata yarinya itama ta leko sai ta shugo dakin gaba daya tace mu kuwa Kunu muka Sha babu sukari, mu bamu ci kosai ba ma yau,sai anjimanku,Aunty na tafi sai anjima,ke Aunty ke Aunty Ina ta magana wai Auntyn nan,Kan Ikhram ta dafa tace Aunty na tafi,Ikhram ta dago a fusace tace Kai ni sa'arku ce baku ga Baki nayi bane Dan...ficewa suka yi da gudu,Rafeeq yace Dan Allah basu wannan,Ikhram tace zan soya musu nasu yanzu ai,komai biyu ta yi da nasu da na yaran su Asabe nasu da yawa ma ta musu har tea din da komai ta Kai musu,yara sai tsalle zamu ci dadi dadi...dadi..

Rafeeq bayan sun karya sai da Ikhram ta rakashi ya siyo musu kayan abinci sosai,suka je wajen katifa ta zabi medium katuwa,har su bedsheet,gas karama,tukane set,plate da kayan zuba abinci duk sai da ta hada tarkace sosai,ragowar ya Bata dubu Dari biyu yace ta karasa siyayya sauran ta siyi abinci,sai yamma yayi Shirin tafiya ya kamawa Ikhram daki a gidan,su Asabe sai godiya suke Masa ya cika musu gida da kayan abinci sai murna suke.

Bayan Ikhram ta rakashi tace yaranku su dawo dakina mu dinga kwana tare Ina katifa ta a musu shimfida a kasa kawai in fa Kuna bukata idan bakwa so kuci gaba da kwana da abinku,suka ce me zai hana,Ikhram tace to kar yaron da yazo dakina sai dare in zasu kwanta,suka ce ba damuwa a haka kamar sun dauka amma d sunyi fada kishi ya motsa sai su dawo gidan jiya.

Washe gari aka kawo kudin auren Chika Wanda a ranar aka tsaida rana wata daya tal,Papa yace tunda hakane a jira Rafeeq ya dawo shima a Kai nasa a hada tunda ya samu mata shima sai ayi rana daya an huta.
Chika sai murna take a waya Misam ya fada mata an Kai kudi an sa rana, Misam yace a gyara min komai a saita min wajen nan dan ya shiga uku ya hadu da tubabbe sai ta Allah jaka a daka,Chika dariya tayi yace kiyi Shirin hada Lefen nan fa tace ba damuwa wani satin muka shirya,ni,Beauty da Mijinta zamuje, su shakatawa zasu je,yace to ba damuwa zan tura miki kudi kije kiyi International passport kawai tace to,suna ta Shirin biki.

Annoor da wuri ya shiga asibitu yau yaci suits farare Kal dai dai jikinsa Yana takunsa na Mazaje masu Naira da ji da Kai,Maryam ce taji kamshinsa ya bugeta Wanda itama zuwanta kenan wajen aiki,tace Morning sir tana kwarkwasa ta Sha wanka kamar saliha harda saka Hijab a Saman Uniform dinta farare, tana faman binsa a baya da sauri kamar me tana kwarkwasa sabo da ta birge shi,hannunta rike da mukullin motarta me tsada,Baban Maryam Attajiri ne,motoci take hawa iri iri,Yana shiga Office bayan yayi Bismillah ya zauna a kujerarsa me jujjuyawa,tace Sir good morning yace dazu ba kin gaishe ni ba,mene na biyoni har Office,na baki Izini?,look bana son shashanci da watsa Kai,meye haka? kina wani karairaya da lankwashe lankwashe wa zai soki a haka? Ke ki shiga hankalinki fa, I'm not your mate,Stupid useless girl,nace bana so ba type dina bace ke ko dole ne,ana so dole ne,wlh idan kika sake min haka sai na koreki daga aiki, Dan masifa kizo gabana sabo da raini kina sosa kirji me zanyi da shi wlh ba abinda naji,banji komai ba,ba abinda ya motsa a jikina,I don't have feeling for you,get lost....ya furta a tsawace ,ta fice da gudu,tsaki ya ja kawai ya kunna laptop dinsa.

Har ya fara aiki ya tsaya tare da jawo wayarsa ya kunna video din da aka tura musu na iskancin da yayi da Iman bai goge ba ashe,Yana kallo Yana murmushi,video din ya dakatar yayi zooming Yana kallo yace ga Inda Iman ta Kone can tana karama a nono ta Kone amma da ya fito sai tabon ya koma kasan booby dinta,gaskiya video din ma bai dauku sosai ba,yanda na fatattaka Iman ace wai haka haba Ina jarumi guda,Iman taji Maza da tana hayyacinta da tuni ta fara tsoro na,tana Ina yini Ina Kwana ba yankewa,murmushi yake shi kadai,yace video din short haka dis ba a ganin komai ma sosai.

Iman kuwa tana kwance cikin bargon ta ta dakko wayarta tana kunna Whatsapp Taga Annoor ya sake turo mata video din da suka tsula tsiya ya rubuta tashi ki Kalli amarcin mu first night,Iman ta bude tana kallo tace yau ni Iman na shige su idona Yana ta fari,na koma kuka wato naji zafi kenan,Yaya zaiyi kisan Kai, Subhannallahi a kawo min dauki jama'a, ba kyan gani ta goge video din tana cewa Allah yasa kadan ne.

Annoor kuwa yini yayi bai tsinana komai ba video din yake kallo,Jauro kuwa gidan Maman Annoor yaje da wuri yau,ta gama shirya breakfast yayi Sallama ya sameta tayi kwalliya ,Jauro a ransa yace Kai wannan da kyau take Yana satar kallonta a ransa Yana cewa Habiba- Maman Annoor,Habiba-Mama Kai gaba daya Habiba a tara da Maman Annoor shine farin ciki da nishadi,Maman Annoor ce ta fito ta zauna tana Jin kunyar Jauro tace Ina Kwana Baban Annoor,yace lafiya kalau ya aiki? tace Alhmdllh,yace wato dai kinki Aure ke baza kiyi ba,bai kamata ba,Maman Annoor tayi murmushi tace na baka zabi nasan baza kayi min zabin banza ba ka zaba min miji,Jauro a ransa yace na zabi kaina a fili Kuma yace da gaske kike? tace sosai ma ai zaman haka ba dadi,Jauro yace Inshaallah zan miki zabi na gari Wanda Kuma zai barki ki zamanki a gidanki ya dinga zuwa ko ya kika gani?

Tace ae Hakan yafi ai,yace dama Annoor ne zaiyi aure,tace Annoor din? Yace ae shi fa,amma bai fada min ba kullum muna waya fa, Jauro yace kunya yake ji,amma ni na zaba Masa Iman ta gidana,Maman Annoor tace mashaallah abinda kayi yayi daidai ai itace wacce mahaukaciya ta haife ta ko? Jauro yace itace,ai dama sun Shaku da Annoor sosai na dade Ina tunanin ko son juna suke yi,Jauro yace ai shi yasa ma na hadasu sai wani nokewa suke wai basa son juna,Kuma yaran zamani ko anyi aure kullum complain ake ba a Jin dadin aure,aure ba dadi amma sai Kiga matayen Kuma suna ta yin ciki,Maman Annoor tayi dariya kawai,Jauro yace ke halina da ke sai kyau ba Hira,na dade da sanin saliha ce ke ki saki jikinki ki dinga Jin dadin Hira ana yi dake amma ke kullum kunya irinku Kuma sai tafka tafka ta karkashin kasa,dariya tayi ba shiri,Jauro yace bari na tafi dama abinda zan sanar miki kenan zan Kai Iman Asibiti taga babarta,tace to shike nan ka fada musu gaskiya ne? Yace duk na musu bayani Kuma sun dauki kaddara ma,rako shi tayi ya shiga mota driver ya ja shi suka tafi.

Yana zuwa gida yace Iman ta fito,Haidar yace zai je shima,aka tafi da Haidar da Iman,bayan sun je Jauro ya ja su har ciki an sa wata dangar waya, ga mahaukata nan iri iri,bangaren mata daban haka na Maza ma daban,ciki suka shiga aka duba file dinta sannan Likita yace wai mata me kiran yarta? Jauro yace ae,yace Kun dauke mata yarta ta kasa mantawa sai cewa take 'yata kullum shine abinda take furtawa kawai,amma fa yanzu tafi baya samun lafiya an canja mata bangaren masu sauki sauki.

Likita yasa aka rakasu Inda suke gasu nan masu dama dama mata abin tausayi ko wacce da abinda take yi,Jauro ya nunawa Iman wata farar mata duk da tayi duhu amma kawo ta asibitin ana gyara su ta sake haske,suna samun abinci akan lokaci tayi kiba kamar me lafiya,tana zaune Jikin dangar wire ta zuba tagumi tana cewa 'yata,Iman bangarenta ta koma tasa hannu ta cikin wayar tana Jan rigarta da take fes sabo da Jauro Yana Kai sutura akai akai har wasu mahaukatanma ana basu,Iman tace Umma,matar kamar Bada ita ake ba ko kulata bata yi ba tana ta faman soshe soshe ta rike jarkokin ruwa da lemo a hannunta ta kankame,Iman gashinta da yake buzaza ta jawo kadan,a fusace ta juyo ta kaiwa dangar wayar duka,Ido suka hada da Iman ta fara masifa ba a San me take cewa ba,ta juya ta zauna abinta,Iman tace Umma Ina Kwana an tashi lafiya ta kwala da karfi a kunnenta, ta sake fusata ta jefo mata robar ruwan tana bala'i, gashinta take sosawa,Haidar tausayi mahaukatan suka bashi harda hawayensa yace gwara a yo ni a Dan shege akan ciwon hauka wlh,Ina rainawa ashe ni'ima Allah yayi mana a haka,Jauro yace to wasu a haka zasu koma ga Allah.

Iman magana take mata tace nice 'yarki gani sunana Iman,Juyowa tayi ta Kalli Iman ta sake kawowa wayar duka,Iman Ayaba ta mika mata ta wayar,Fisgewa tayi ta cinye har bawon,ta sake mika mata wata ta sake Fisgewa ta cinye,tura mata ta dinga yi tana ci,Haidar Yana bawa wasu shima mahaukatan,abin tausayi Iman idonta ta faka ta Dora yatsanta a kanta wai addua zata mata, ta fara karanta mata ayatul qursiyyu a kunnenta ta baya,tashi tayi tana ihu da kururuwa tazo ta daki Jikin wayar, Iman tsoro taji ta gudu daga wajen,tace Kawu mu tafi karta fito,Kawu ya ja su suka tafi,Iman harda murna yau taga babarta,da murna ta shugo gida,Annoor ta samu ya juya baya Yana waya tayi tsalle ta dane Masa baya,da bai da karfi da tuni sun fadi,tace yau naga Umma Dan boy, ta dire zata gudu,ya riko ta da sauri yace nine Dan Boy dama jiya kin ce min yaro,yi hakuri wasa fa nake,tana hannunsa ya Maida wayarsa aljihunsa ya fisgo ta jikinsa suna kallon juna, a hankali ya Dora lips dinsa Saman nata Yana gogawa a hankali,Haidar ne yayi gyaran Murya suka matsa da sauri,Haidar yace Dan Allah karka karasa zakin nata idan anyi aure ka rasa dadin ya kare Kuma,Annoor yace Ina ruwanka idan ma na rasa ai nine ba kai ba,Kai da duk an shanye naka fa sai sa Ido.

Rahma da shigowarta kenan tace ana Dan ehh din ne? Karima ce tayi sallama tace Dama Wajen Annoor nazo wai Dan Allah video da na Gani na gaske ne? Annoor ya shafa Kai yace gaske ne mana first night muka yi,tace da wlh ban yarda ba,yace to ki yarda nine,Iman idonta ya kawo ruwa tace shike nan kowa ya kalleni duk Wanda ya min haka ban yafe ba,Annoor yace rufe mana baki ke ba mummuna ba mene abin damuwa, mummuna shike da kunya,ai raping dina kika yi,kin kaini hotel kin bani kwaya,kowa a gidan nan yasan yanda kike nace min, Nabeel Dake zaune yace makaryaci ka cuci yarinya ka hanata magana wlh kaji kunya,Nan kullum kake mata gori kana sata kuka Ashe Kaine.

Haidar yace ai yaji kunya wlh babu gorin da Bai mata ba,Nabeela Bata c e kala ba wayarta take dannawa,Rahma tace Kun fa damu Annoor shi dai yaji dadinsa, Annoor yace a gidan uban wa naji dadin? ban San komai ba kice naji dadi,tace an barka a baya,ai ko romance da dadi bare wanga lamari,Annoor ya Kalli Rahma tace ke fa Baki da kunya

Aure nake so wlh nima a dinga ehh...dani,dariya suka yi tana magana tana daga gira,Kamira tace yara kuyi aure da wuri,Annoor yace to zamu yi nine karami nine babba Kuma duk na wuce su Nabeel da Haidar,sai dai su ga ana shawara dani su kuwa ace yara ne,Dariya Haidar da Nabeel suka yi,Nabeel yace bazata zan muku wlh zaku sha mamaki.

Iman juyawa tayi zata tafi Annoor yace zauna Yar fyade kinyi min ta'addanci zaki tafi,zama yayi a kujera ta zauna a hannun kujerar da yake zaune gefensa suna Hira ya juyo yace yi min kitso na,tace ai ni ban Kara Maka Kaci gaba da daure gashinka da band,hannu ta zuro ta kasan habarsa ta dora tafin hannunta a gefen fuskarsa Yana surutu tana mararinsa kadan kadan,suna magana da Nabeel ya janye hannunta a hankali, ta Maida hannun Saman goshinsa tana Jan gashin girarsa,Yana magana sai ta hade lips dinsa ta rike gam da hannu,dariya yayi yace meye haka zan mareki wlh kasa ya turota ta fado,yace bakya ji,zama tayi ta nutsu sai ya koma sa kafa Yana turata,kafafunsa yasa tare da sarkafo kanta ya matse tayi ihu yaki saki sai da ta Sha wahala,tana gaban kujerarsa a zaune ta juya baya ya sa kafarsa daya a Saman kafadarta.

Karima tace kudai idan kuka zauna bakwa iya nutsuwa,sau nawa za a fada muku ba muharramai bane ku amma bakwa ji ku jira a daura,ai ko saurarar Karima basu yi ba.

Abba kwana biyu bai je wajen Jauro ba,Jauro ya kira Abba yace mutumina kwana biyu? akwai labari bikin yaranka ya taso zanzo mu tsaida rana ko kuwa? Abba yace nine Waliyin Iman a kawo kudin an gani ana so,da na gaisuwar iyaye,da duk wani Abu na Al'ada a kawo min ni waliyi,Jauro yace sannu Kaine ma ka raineta ashe, to baka isa ba in zaka daura ka daura,Abba yace za kuwa aga delay ranar zaku Sha wulakancin Waliyin Amarya,mu tsaida ranar a waya mana sai kazo Dan ka Kalli Yar Inna,Jauro yayi dariya yace wallahi sai na zo yau ko kaki ko ka so,ni kazo ka dinga min shishigi a gida ni Kuma kace bazan zo gidanka ba sabo da wata Yar Inna,kana ji ma Maman Annoor ta bani zabi tace na samo mata miji na gari,Abba yace gani babban abokinka tunda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login