Showing 174001 words to 177000 words out of 199108 words

Chapter 59 - Kanwar maza 3&4 Hausa Novel Complete

12 Dec 2024

842

ba, sai yanzu zaka zo ka cigaba da titsiyeni?"

"Dole in titsiyeka Adam, tun kan ayi mini wani sharrin, ka je ka ce mata akwai filin mai girma turaki, da ya sanya sunan aisha a matsayin magajiyarsa, ta na nema ta fara yi mini barazana da haka, ta sake ƙulla mini sharri"

"Duk da ba ka cigaba da bibiyarta ba, she won't go this far, amma duk abun da rumaia ta sanya a gaba, akwai ƙamshin gaskiya a cikin sa, dan haka ka fitar mini daga office"

"Adam ni ka ke kora daga office ɗin ka?"

"Na kore ka ɗin, a duniya ban taɓa tsammanin kai da Jabir zaku yi mini abun da ku ka yi mini ba, dan haka ka fitar mini daga office ".

Ringing ɗin wayarsa ya dakatar da shi da cigaba da magana, ganin kira daga makarantar su rumaisa, ya ɗaga kiran yayi sallama.

Shugabar makarantar su ta ce masa sun kai rumaisa asibiti tana ciwon ciki.

Bai sake bi ta kan Jamil ba, ya fice daga office ɗin.

Mai sunan baba kuwa har gari ya waye, yana doubting idan maganar nan gaskiya ce, sai da ya je gida ya samu Mahmud, Mahmud ya tabattar masa da hakan.

Ya tafi gida ya je ya sanar da mama halin da ake ciki, suka din ga murna suna yi masa Allah ya sanya alkhairi, shi dai ganin abun yake yi kamar wasa.

Laila kuwa sun fara shiri ita da yaranta da maigidanta, na komawa canada, maigindata sai nanata mata yake yi, ta je gidansu rumaisa yana nan yana jiran Yasir, zai fara laluba masa gurbin karatu a canada, da result ɗin sa ya zama ready a sanar da shi.
Mama ta rasa wane ɓangaren ma yakamata ta yi wa godiya ne, duk dai a sanadin rumaisa alkhairi sai samun ƴan uwanta yake yi.

Ruma kuasan tafi kowa shiga damuwa da komawar anty laila, saboda ko ba komai su yi faɗa su yi daɗi sun shaƙu ba kaɗan ba, tallafi rayuwar aurenta, ta wayar mata da sosai da sosai, ta fitar da ita daga cikin duhun da tsananin kunya da yi mata kallon yarinta, ya sanya mama kasa yi mata bayanin menene shi kansa auren.

Takawa ya je har asibitin da aka ce masa an kai ruma, ya tarar da ruma an saka mata ruwa tana bacci, likitan ya ce masa yana kyautata zaton food poison ne, dan bai san matar aure ba ce ba.
Ruwan yana ƙarewa, ya biya duk abun da aka kashe, ya ɗauke ta suka tafi gida.

Ya din ga yi mata mita a hanya, ko ciye-ciyen ta ne ya sanya ta haɗu da ciwon ciki, dan kwanan nan ciye-ciyen ya fi na kullum.

Sai dai da suka koma gida zuwa magariba, ta din ga amai ba ƙaƙƙautawa, dole ya ɗaketa ya mayar da ita asibiti.
Asibitin da suke da ganin likita ne, aka basu scaning suka yi suka kai wa likita, a nan ya tabbatar da rumaisa ciki ne da ita, har wata uku.

Ta rufe fuska ta ce "Na shiga uku"

Farincikin Adam ya kasa ɓuya, yayi ta yi wa likitan godiya, sannan ya ɗaukkota zuwa gida.

"Yanzu fisabilillahi da cikin ki ka din ga wannan hidimar da bikin nan, Allah ne ya rufa mini asiri baki watsar mini da shi ba".

"Ni fa ba wannan ne ya dameni ba, kawai kuma sai a ganni da ciki? Kuma sai in din ga zuwa makaranta da ciki, Ammi da mama ma su ganni".

Ya ce "Ammin da ki ka cewa na ce zan ƙara aure dan baki da nono"

Ruma ta ce "To duk ba kai ka janyo na faɗa ba, lokacin ban san abubuwa ba, kai kuma ka yi ta yi mini gori, ai maman Khadija da maman ilham sun kankaro ni".

"Suwaye hakan?"

Nan ta kwashe komai ta gaya masa, duk yadda aka kai ga sirri da ruma, idan hira tayi daɗi ita da takawa, sai ta kwashe komai ta gaya masa.

"Wannan kunun da ka ga ina sha na garin kunun sabayar maman Khadija ce, ƴar zariya ce, har kwatancen gidanta na sani bayan Federal Palladan 08033411249.
Maman Khadija kuma a no. Ai kawo road Kaduna 0813 561 3021. Tun daga zariya da Kaduna anty laila take sayo mana kayansu, a kawo mana har kano, ta haɗani da su ma in gaya maka, kai zaka cigaba sa saya mini"

Ya ce "Haba nifa in ce, dare ɗaya in ga abubuwa sun sauya haka, lallai madalla da wannan bayin Allah, dan ni suka kankaro ba ke ba, dole a cigba da sayabai".

"Yauwwa papan, ai na san ba zaka bani kunya ba"

Ya yi dariya, sannan ya din ga yi mata nasiha a kan kula da addu'a da zama da alwala, saboda irin akasin da aka din ga samu lokacin Aisha tana ɗauke da juna biyu. Ya kuma din ga lallaɓata tare da magiya a kan dan Allah kar ta bari kowa ya san da cikin nan, su yi shiru da bakin su, ta ce masa in sha Allah ba zata faɗa ba.

Abu kamar wasa mai sunan baba suka je interview shi da Mahmud, suna zuwa yadda yanayin abubuwan suka kasance, kai ka san akwai sanya hannun wani babban, dan babu wata shan wahala, dan shi bai ɗauki abun serious ba, dan cike link ɗin ma kawai dai dan Mahmud ya dame shi ne.

Offer sa ta fara aiki aka buga aka bashi, aka yi posting ɗin sa Lagos, with salary of 740k per month, kasancewar da phd in accounting aka ɗauke shi, Mahmud kuma aka yi posting ɗin sa port hacourt.

Sai jikin mai sunan baba yayi sanyi sosai, ya shiga lissafin yadda zai baro kano, ya bar matarsa da mahaifiyarsa, auren da ko watanni biyu ba su cika ba, ga ta ba cikakkiyar lafiya ba, ya baro ta, dama ta gama makaranta ne, sai kawai su tafi shi ban da katsina ma sai service da ya yi a Naija state, ban da haka ba wani dalili da ya taɓa raba shi da kano.

Rumaisa ba ta son tana cikin kallonta, takawa ya canza mata tasha, ya ce labarai zai kalla ko kuma ball. Sai dai yau ɗin ma haka ne, ya ƙwace mata remote ya canza tasha, kuma ya kwanta mata a kan cinya, ta haɗe rai tana tura baki.

Hira ake yi da senator Usman wakili a tashar, a kan ayyukan da zasu yi wa al'umma, muddin aka ba su dama aka zaɓe su, da kuma tabattar wa da mutane idan aka zaɓi ɗan sa ma, akwai tarin alkhairi da kyawawan ayyuka.

Tsaki yayi ya canza tashar, rumaisa ta ce "Meyasa ka canza tashar?"

Nan ya shiga bata labarin, tsamar da ke tsakaninsa da wakili, da yadda yana tsaka da bincike a kan sa, incident ɗin Aisha ya faru, hakan ya ɗauke masa hankali daga cigaba da bikcikarsa, duk da shugaban ƙasa ya kafa kwamitin bincikarsa amma babu wani kyakykyawan result, ƙarshe ma aka din ga cewa siyasa ce kawai, dan an ga za su tsaya takara hukumar DSS ke ƙoƙarin tozarta shi.

"Papa wakilin nan, sunan gari ne ko sunan mutum?"

"Oho musu, ina ga sunan family ne, da zarar na gane suwaye SMOKE, ko ban gano ba, zan cigaba da aiki a kan sa, bai dace da jagorancin al'umma ba"

A hankali ta furta "Tsakar dare, bayan anty Aisha ta fara rashin lafiya. Sha tara ya ce; wakili ko wakilin tsiya. Yakamata su yi magana a san yadda za ayi da matar nan, ban taɓa jin tausayin wani abu kamarta ba, ko dan cikin nan, ga waccan ƴar bala'in ta hana mu sukuni".

Still a bayanin da mutumin nan da yayi mata, wanda ya saya mata kaza da za su katsina, lokacin da ta tambaye shi ya aka yi suke da bindigogi da yawa, bayan jami'an tsaro ne kawai suke da ikon mallakar su? ya ce 'Yadda ake ware kason kula da harkar tsaro a ƙasar nan, haka ake ware mana namu kason makaman da ake sayowa na yaƙi daga waje wanda za a bawa sojoji, mu ma a bamu namu.
Ko da ta tambayeshi ya ce mata ita yarinya ce ba zata gane ba.

Bayanan nasa yayi dai-dai da bayanan da dattijon bafulatanin da aka ƙona rigar su, wanda ta tarar da shi shikaɗai, ta tsitsiye shi da tambayoyi yake gaya mata wasu rikice-rikicen da ake yi a wasu yankunan, yana da alaƙa da gano ma'adanai a yankunan, domin kawar da hankalin mutane, sai a ƙirƙiri tashin hankali a yankin, wasu tsirarin mutane su din ga kwashe ma'adanan, suna azurta kansu, wanda hakan ba zai yiwu ga karabutin mutum wanda bai san kan yadda za ayi amfani da ma'adanan ba. Wanda still wannan dattijon, shi ma a kan idonta, ya kai wa su sha tara makamai. Babban abun da ya bata mamaki bai wuce yadda mutumin yake ɗibar yanayi da iman ba.

'Anya ban makara wurin sanar da takawa wasu abubuwan da na sani ba?'

'Baki makara ba, alƙawarin da ki ka yi wa aisha ki ke ƙoƙarin saukewa, wanda ko a yanzu cikin kashi ɗari, kin cika tamanin da biyar!!!




*MASU BUƘATAR DOCUMENT, YOU CAN START MAKING YOUR PAYMENT, CIKIN SATIN NAN ZAI ZAMA READY IN SHA ALLAH 1K VIA 0009450228, AISHA ADAM JAIZ BANK BOOK2&3 KO KU TUNTUƁE NI A KAN LAMBAR WAYATA 08081012143 NA GODE*

Ayshercool.
O8081012143
WHAT'S APP ONLY PLEASE 🙏🥺
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR  DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ƘURAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHEƘI KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*

👉 *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1.  Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

*2.   Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*

*3.  Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4.  Supplements na karawa fata kyau da sheki  glowing skin*

*5.   Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

*6.   Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*

*7.   Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*

*8.  Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9.  Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

*10.  Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*

*11.  Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12.  Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13.  Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.  Supplement na whitening/glowing skin*

*15.  Supplement for Acne, dark spots remover*

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*

Paid book ne, ₦500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu buƙatar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book ɗin. Kar ku manta da subscribing YouTube channel ɗinmu na Cool hausa novels, domin samun daɗaɗan litattafan hausa na sauraro, ciki har da ƙanwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel ɗin*

https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels

Susbcribe my YouTube channel please 🙏

*TALLA! TALLA!! TALLA!!!
*ƊANƊANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA ƘUDURAR ALLAH*

Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab’a kusantar wata mace ba?” Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa. Likitan yana jinjina kai ya sake furta “Tabbas Jaheed jininka don gwajin k’wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba’a yi gwajin ba.”

Shiru na tsawon lokaci d’akin ya d’auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k’wararan shaidu. Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab’a rik’ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d’ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab’a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD’i. Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi.  Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K’UDIRAR ALLAH….

(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nishaɗantar da ku, da ɗaɗan litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA ɗin sa ya kasance daidai da na yaron da bai taɓa ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga ƙuruciya har girmansa, bai taɓa aikata zina ba? Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin ƙudurar Allah. Masu buƙata kai tsaye za su iya tuntuɓar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)

*Littafin kuɗi ne, ₦500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143*






"Ya ina ta magana kin yi shiru, me ki ke tunani ne?"

Da sauri ta dawo hayyacinta ta ce "Ba koma" ba dan ya gamsu da babu komai ɗin ba ya ƙyale ta.

Sai dai fa abubuwa suka din ga kai komo a zuciyar rumaisa, har ta rasa wane tunanin ma za ta yi.

Kallon Adam take tana nazari, da jin cewa yakamata komai ya zo ƙarshe haka, ta gaya masa iya abubuwan da ta sani, a wuce wurin kawai.

Mai sunan baba sam bai yi ɗokin aikin nan ba, mussman da ya san dolensa ya tafi ya bar Iman, sai dai ya din ga zuwa yana komawa har ta kammala karatun sa.

Daga mama har sauran ƴan uwansa murna suke yi, da samun aikin da yayi, haka iman ma tana ta yi masa murna, amma ta ga shi sam ko a jikinsa.

"Sweetheart, wai ya naga kamar ba ka murna da samun aikin nan ne? Meke faruwa ne?".

Cikin damuwa ya ce "Kewar matata na fara, zan tafi na barki, yaushe muka yi aure? Muna buƙatar samun isasshen lokaci tare"

Cikin nutsuwa ta ce "Haba my faruk, kar mu yi wa Allah butulci mana, na ɗan lokaci ne fa. Dan Allah ka kwantar da hankalinka sai na koma gida, idan ka dawo sai in dawo gida. Shikenan sai Usman ya cigaba da kula da shagonka".

Mai sunan baba ya ce "Ki koma gida, idan na dawo ki dawo saboda bamu da kunya?"

"Tayi dariya ta ce, to ai kamawa ta yi ne, dan Allah ka yi haƙuri, nima zan yi missing ɗin ka sosai da sosai " ta din ga rarrashin sa tare da haɗa masa da kalaman bayar da ƙwarin gwiwa.

Duk yadda ake jiyewa Iman auren mai sunan baba, ya bawa mutane mamaki sosai da sosai, domin ranar da Ruma ta je gidan, ta ɗau wayar Iman tana kallon hotunan biki, ta sha mamakin yadda ya zage yake kwasar soyayya, videos kala². Ita kanta ammi tana hamdala da yi wa Allah godiya, domin kowa ya ga Iman ya san tana cikin kwanciyar hankali.

Mama ta yi wa mai sunan baba nasiha sosai da sosai, a kan riƙe Addu'a, da kuma nasihar ya ji tsoron Allah a kan aikinsa.

Saura kwanaki uku dukkanin su kowa ya tafi garin da aka yi posting ɗin sa, takawa ya dawo gida, ya tarar da gidan cike da yayyen ruma har da Mahmud, suka gaisa ya tafi ɗakinsa.

Ruma ta bishi, ta bashi abincinsa, tare da yi masa ƙorafin rashin kula Mahmud, sai dai bai tanka mata ba, ya nemi wuri ma ya kwanta.

Bikin Nusaiba ma ya fara ƙaratowa, ammi tana ta shiri, wanda ranar yayi dai-dai da saura kwana ɗaya Mahmud ya tafi shi ma.
Sashin Ammi ya shiga, kasancewar ya ɗan kwana biyu bai shiga ba, saboda zuwa lagos da suka yi, Ammi ta ji daɗin ganinsa.

Kansa ya risunar ya ce "Barka da wannan lokaci"

Ammi ta amsa masa da "Barkanka dai, kana lafiya?"

"Alhamdilillah, na ce gobe in Allah ya kaimu ne tafiyarmu zan fara zuwa aiki"

Ammi ta ce "Haka Iman take gaya mini, Ubangiji Allah ya sa a fara a sa'a"

Ya ce "Amin" ya kalli Nusaiba ya ce "Kira mini baba uwani" Nusaiba ta tashi, ta je ta kira baba uwani.

Tana ganinsa ta washe baki za ta hau kirari ya ce "Bana buƙata, kayanki zaki kwaso ki bar gidan nan a yanzu"

Gaba ɗaya suka kalleshi da mamaki, ya ce "Ke kin san me nake nufi, ni na roƙi rumaisa ta rufa miki asiri, tare da tunanin ko zaki shiryu,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login