Showing 36001 words to 39000 words out of 190952 words
Chapter 13 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
kuka tace "g....ga....ni" ledan kusada shi kan kujeran ya cire ya ijiye akasa hannunshi yadaura awajen yace "zauna anan" kaman wacce akace ta zauna kan allura haka ta zauna tana kuka sosai tana kallon Abban cikin wani murya kaman na wacce aka shake tace "Abba in kanama iyayenka karkamini komi dan Allah" ahankali Abba yasa duka hannayenshi kan fuskarta, hawayen ya share mata tass yace "shiii dena kuka" hadiye kukan tayi tana kallonshi tana sauke ajiyan zuciya kirjinta kaman zai fito sabida tsaban bugu, shiru yayi yana kallonta duk hikima irin tashi wanan karan yama rasa mezai mata, but yay bugun yay bugun a banza, ahankali yay cupping face dinta yakira sunanta anatse. "Rahima" murya chan kasa tana kallonshi tace "na'am Abba" "tell me menene? Me kikeso dani bana miki agidan nan dakikaje kinabin bad friends eh? Me kikeso? Every month ana biyana albashi zan baku dukanku 10k kuyi kome kukeso dashi dudda nasan kunada komi but yan abubuwan ku namata, nasai muku waya, in samuku data, nasa amuku snacks, duk wani abinci danasan kunaso kodani banaci I must stock it up in this house cus banson my children to lack anything har abin yakaiga suna bukatan na wasu, every 3 3 month nake bama mahaifiyar ku kudi tasai muku duk wani kaya na fashion daya fito na yayi dakuke so, baki rasa ci ba, Rahima ina baki kudin kashewa, Rahima tell me menene bana miki I will do it for you today" girgixa mai kai tayi hawaye na zubowa, ahankali yace "mota kikeso na sai miki?" girgixa mai kai tayi alamun a'a, yace "gida kikeso? Kokuma fili kikeso nabaki tell me kome kikeso I will do it for you?" girgixa mai kai tayi tana kuka sosai, hawayen yasake sharemata yace "tell me why did you choose this kind of life? Rahima why are you too stubborn iyye? Me friends dinki suke miki damu nan gida bamu miki dat you choose to follow them har suyi leading naki astray eh tell me?" sake girgizamai kai tayi, ahankali yace "kinason ki kasheni ne Rahima in mutu in barmiki duniya sabida kisamu kiyi abinda kikeso eh? Rahima kinaso kizama aljalina ko?" fashewa da kuka sosai tayi tace "Abba no, dan Allah kayakuri kaji Abba, wlh bazan karaba, Inna kara ka karyani ka yardani a titi mota ya takeni kaji, am sorry Abba" shiru yayi yana kallonta yanda take kuka, ahankali yace "bazaki kara zuwa school for now ba sainaga kin chanza, bazaki kara fitaba koda daganan zuwa outside gate ne, daga yanzu nai locking naki down Rahima, am going to restrict you from many things" gyadamai kai tayi tana kuka sosai tace "Abba am sorry kayafe mini dan Allah bazan zama ajalinka ba kaji Abba na" yanda take kuka yasa ahankali ya share mata hawayen yace "promise me you will change" da sauri tace "Abba I promise you" fadawa jikinshi tayi tafashe da kuka sosai, tashi Mummy tayi tabar falon fuskanta bayabo ba fallasa, murmushi Siddiqa tayi da sauran yan uwanta ganin itada Abba sun shirya.💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
2️⃣1️⃣
Not edited
Sun dade ahaka sanan Abba yasake ta ahankali tareda dagota hanunshi yasa ya share mata hawayen dayagama wanke mata fuskan yace "is okay, stop crying, tashi kije ki dauko mop da ruwa ki goge fitsarin chan ki chanzo kayan jikinki saikizo ki amshi tsaraban ki, ina kemiki ciwo yanzu?" hijabinta ta daga ahankali taja hannun t-shirt din jikinta ta saukar hakan ya bayyana kafadanta dayay jajir yadan kumbura, hannu Abba yasa awurin runtse ido tayi tace "auchh zafi Abba zafi yakemin" ahankali yace "sannu zan kira Dr yazo yadubaki anjima, tashi kije kiyi mopping din" tashi tayi taja hannun rigan ta maida tawuce tana tafiya ahankali tai kitchen Abba yabita da kallo, shi kadai yasan irin bakin ciki da damuwa dake tattare a ranshi zai ajiye duk wani aiki nashi for this one week and concentrate give his full life attention to Rahima, Rahima na bukatan asamata ido sosai inba hakaba zata lalace, y'a mace ce sunada rauni bana wasaba the worse thing is that batada hankali and Mummy tariga ta batata da shagwaba.
Gama mopping din wajen tayi da ruwa ta maida komi ta ijiye inda yake sanan ta wuce dakinta rant a fess ganin Abba baimata komiba ta chanza kaya, wani riga da skirt na yan kanti tasaka, pink rigane sai skirt din daya tsaya mata a guiwa kayan suka maida ita yarinya sosai, bude kofa tayi tafito takoma falo, murmushi Abba yayi yatashi ahankali ya sauka kasa ya zauna yace "zonan ki zauna kusada ni" da sauri tazo ta zauna kusada shi, Zeenatu yabama ledan kaza daya daya rage yace "je Zeena ki samana kajin a tray kizo duk muci tare" cikeda murna Zeena ta dauka tai kitchen gado komi tayi a tray mai kyau da cutlaries tazo ta ijiye a tsakar dakin, Abba yace "yau yarana ne zasuyi feeding dina hanuna ma da datti ban wanke ba dana dawo" da sauri Zeenatu ta yanko naman da fork takai bakin Abba tace "yee Abba duk na rigansu bude bakinka haaam" karba Abba yayi yana dariya sosai da sauri Lubabatu ta yanko tace "Abba nawa nawa nine second" bude mata baki yayi yace "wai wanan naman yay kato Luba" ya karba kafin ya hadiye atare Siddiqa da Rahima suka gutsuro nasu suka kai bakin Abba hakan yasa cikeda iya wasa da yara Abba yace "toooo kakakara kaka, yanzu nawa zan fara karba? Na Mamana kona auta na?" ashagwabe Rahima tace "Abba nawa ai nine Auta" da sauri Siddiqa tace "bawani Abba ai nine mamanka ko niwa zaka fara karba" murmushi Abba yayi yace "I know what to do, da muna yara in muna rige rogen bama babanmu abinci in mutum biyu suka kawo atare kunsan me baban mu yakeyi?" da sauri duk suka girgiza kai, hakan yasa Dady yace "tsakani tsakani yakeyi, so kuma haka zan muku yau" zama ya gyara yafara nuna Lubabatu da Rahima da yatsa yana wakan. _"tsakani tsakani, tsakanin gizo da koki, inba gizon makokis a ina wutan takare agidan audu makeris"_ yafada kan Rahima ihu Rahima tayi cikedajin dadi ta turama Abba abaki hakan yasa dukansu suka fashe da dariya Mummy na tsaye jikin kofan corridor ta rungume hanunta a kirji tana kallonsu yanda yake wasa da yaranshi gwanin ban sha'awa, dan gajeren tsaki taja tareda girgiza kai tawuce takoma ciki not looking happy at all.
Abba yakai kusan 11 na dare tareda yaran sai hira suke yana musu labari, a falo ma sukai isha'i saida Rahima tafara gyangyadi sanan yace "oya kutashi kuje ku kwanta gobe zakuyi aiki dan zanyi manya manyan baki, tashi kuje" tashi sukayi atare duk sukace "Abba saida safe" "saida safen ku, kuyi addu'an bacci kunji" gyadamai kai duk sukayi suka wuce.
Tashi shima Abba yayi yarufe kofar falon ya kashe wuta sanan ya wuce corridor, dakinshi ya shiga yana dialing number Mummy har kiran ya katse bata dauka a hakan yasa ya ijiye wayan yarage kayan jikinshi ya shiga bayi, yadan jima abayin sanan yafito daga bayin daure da towel, Mummy yagani jingine da kofar ta rungume hannu tana kallonshi hakan yasa ya sakin mata murmushi, cikin yanayi na dan fushi tace "sai yanzu kasami lokacina? Anyway naga ka kirani awaya gani" dan dariya Abba yayi yataho inda take tareda kamo hanunta ya jawota jikinshi ruwan kan fuskarshi ya shafa mata yace "mata, mata, kishinku baibar kowaba yanzu harda y'ayan nakima kishi kike?" dan turomai baki tayi tace "toba ka shareni ba, kawani manta dani kanata harkan gabanka da y'ay'anka" dan dariya yayi yaja hancinta yace "we were just having Dady and his girls time you know, bake kemini fada bana basu time ba dazaran nadawo sainatafi study naita aiki yaukuma nabasu u are picking offence" yay shiru yana kallonta, turomai baki tayi tareda dan hararan shi ta tureshi daga jikinta tace "ni ka kyaleni ka koma kuyita yi" rungume ta yayi ta baya yana shafa hannunshi akan cikinta ya kwantar da kanshi kan kafadarta yace "how about we do some Dady and wifey time eh" yay maganan yana dan shafa kan nipple dinta tasaman rigan baccin jikinta dan yatsine fuska tayi ko kadan batason suyi sex but bazata iyacemai a'a ba dan satin nan gabaki daya babu abinda ya shiga tsakanin su, ko kadan Abban su Siddiqa bai iya biyamata bukata, tanason shi sosai dan yamata komi arayuwa yanada kirki bana wasaba, sanan shine mahaifin yayanta kuma yaran su duksun tasa yanzu, but bai iya biyamata bukata ne lokacin da tafara tsakar dajin dadin a lokacin zai kawo and another thing is oh God bamataso tana tunawa da wanan but dole ta tuna his manhood is so tiny and a lil bit shrink, although bata blaming dinshi gaskiya dan tasan shekarun shi sunja sosai dan baiyi aure dawuri ba saida yagama karatu, yadan soma tsufa kuma ga stress na aikinshi kullum saisa dazaran yadanyi jagwalgwalon shi a pussy ta 1min parrrr ya mata bari yafito, she is just 52 duka duka yaushe tafita daga menopause? She wants to enjoy her life yanda tagama haihuwan nan and explore sex, tanasan Dady yabata good knacking dazaisa tai fitsarin squirting but tasan maybe she will take this dream to her grave dan it can never happen.
"Wifey" Abba yakirata yana manna mata kiss a kumatu kafin yay pulling nata to bed without much of time wastage yaja pant dinta yacire ya shige, thank God duhune hakan yasa taja wani mugun tsaki aranta tareda yatsine fuska tasa hannu tanadan shafamai baya wanda dazaran tafara tasan zaiyi wata yar ihune shikenan yakawo saiya tashi, hakanne kuwa tana fara shafashi ko 1min baiyiba ya rirriketa ya kwaro ciki kafin yafada gefe yana sauke ajiyan zuciya yana shafa cikinshi, wani dan guntun hawaye Mummy ta share daya zubomata ta tashi ahankali tabude bayinshi ta shiga tashi shima yayi yabi bayanta suyi wankan tare sanan suka fito sai bacci.
Da asuba yatashi yatada kowa na gidan sanan yawuce masallaci, bai shigo gidan ba sai karfe Tara na safe Mummy kadai yasamu a falo rikeda waya tana ganinshi tace "kainake shirin kira baxaka aiki bane ai kai latti kaida kake fita 8" shigowa yayi ya zauna kusada ita yace "bazani ba inaso nadan huta for a while" zatai magana su Siddiqa suka fito duk sun shirya zasu shiga school karasowa cikin falon sukayi duk suka gaida Abba amsadu yayi yana murmushi yace "harkunyi breakfast" "eh Abba munyi" Zeenatu ne tace "Abba Rahima bazata school ba?" gyadamata kai kawai yayi yace "kutafi saikun dawo ayi karatu da kyau" wucewa sukayi suka fita daga dakin sukai wajen direba dake jiran su suka shiga ya wuce dasu school.
Kallon Mummy yayi yace "jeki kiramini Rahiman" tashi Mummy tayi tawuce ciki ahankali ta bude kofar dakin Rahiman tana zaune kan gado ta kifa kanta akan filo kaman wacce ke zazzabi, daga wajen kofa ta tsaya takirata. "Auta kizo Abban ku na kiranki" jin sunan Abba yasa tadago kanta da wuri, idanunta sunji jaa sosai harda yar rama, ahankali tace "Mummy Abba menayi kuma yanzu?" murmushi Mummy tayi tace "baby abinda kikayi taso kizo" tashi tayi ahankali ta ijiye filon kan gadon ta taso suka fita itada Mummy, a falo tasami Abban nasu tunda yafito ya tsareta da ido kusada shi ya nuna mata yace "zoki zauna anan Rahima" karasowa tayi ahankali ta zauna a inda Baffa yake nunamata ta zauna ahankali, tace "ina kwana Abba" kanta ya shafa yace "kin tashi lpy Rahima" gyadamai kai tayi yace "yau zamuyi baki da daddare mezaki dafa musu?" murmushi tayi tace "uhm nima bansani ba Abba" dan dariya yayi ya nuna Mummy data zauna kan kujera tabude jarida tana karantawa yace "Mummy zata fada miki mezaku dafa, kinyi breakfast?" girgixa mai kai tayi alamun a'a, tashi yayi yamika mata hannu yace "tashi muje kiyi muyi tare" kama hannunshi tayi ta tashi suka tafi dinning inda abincin shi da Mummy ta hadamai yake da kanshi yajamata kujeran kusada shi zama tayi shima ya zauna yabude warmer, friend Irish ne da scrumble egg dai tea, zuba musu yayi da kanshi ya hada mata tea yabata suka shiga ci, ahankali take tura abincin da karfi da yaji amma ko kadan batajin dadin abincin zuciyanta ma tashi yake kakarin amai tayi hakan yasa Abba ya kalleta da sauri yace "subhanallah menene?" kaman zatai kuka ta yatsine fuska tace "uhm...uhn kaman dutse na tauna" "ayyah sorry" tashi tayi tadau plate din da ko guda biyar bataci ba tace "nakoshi" tadau tea ta shanye take kitchen ta ijiye tafito haka ranan suka wuni itada Abba Mummy ma daga baya daki ta tafi abinta ita kadai da Dady a falo ko motsi tayi saiya cemata metake so tace mai bakomi salla kawai ke dagashi yana dawowa itama yasata tai nata dan yafison tayi agabanshi, sosai yasama lamarin ta ido ya lura babu abinda ta iya ko wanke wanke bata iyaba.
Wuraren 3 su Siddiqa suka dawo gidan abinci kawai sukaci sukadan hura zuwa la'aasar Abba yasa dukansu suwuce suje suyi la'aasar yawuce yatafi masallaci.
Yana dawowa yasasu dukansu harda Mummy a shiga a daura abinci yau akwai baki, Abba is a very simple man da yasan abinda yakamata shima ba'a barshi abaya ba cema Mummy yayi takawomai wani abun yatayasu dariya tayi tawuce kitchen ta debo wake tabashi ya gyaramusu karba yayi ya shiga yi sukuma suka dukufa aiki.
Abinci kala kala suka shiga dafawa, tuwo da miyan agusi, sai white rice, sai separate cooked beans, fried rice, sai lettuce and avocado salad, sai sea food stew, sai pepper soup, juice kuma zobo suka hada, sai tamarin juice da cucumber and coconut juice, indai girki ne Allah yabama Mummy, gidan sai kamshi yake kaman salla, a fridge suka saka juice din abincin kuma aka zuba a hadaddun warmers sanan Abba yakira Rahima yace tazo ta gyara falo dudda babu wani datti yace takunna turare bayan magrib zasuzo, share falon tayi ba laifi tai kokari sanan ta kunna turare a wuta a burner Abba yace "kowa yaje yay wanka ai sallan magrib" shima daki yawuce wanka yayi sanan ya shirya cikin wani simple farin yadi mai taushi ya feffesa turare yawuce yatafi masallaci yana gayama Mummy su shirya.
💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
2️⃣2️⃣
Not edited
Fitowa yayi daga masallaci ya shiga motarshi ganin wayarshi daya bari na kuka kan kujera yasa yadauka ganin Chairman ne, murmushi yayi yakara akunne yace "Sir" daga tachan bangaren Chairman yace "My Friend kana inane ina jiranka fa, Judge yakira yaji komuna hanya yana jiranmu" dan sosakai Sameer yayi yace "yanzu nagama daga aiki natashi, I think katafi karyayta jiranmu mu duka ba dadi, am right behind u zanje gida nai wanka na shiryo nazo just go Sir" dan shiru Chairman yayi kafin yace "shikenan Lieutenant Sameer dina, saikazo" katse wayan yayi yatada mota zuwa gida da ya shirya.....
Wanka Rahima ta shiga tafito, zama tayi agaban madubin ta dudda gatanan gatanan ne she is feeling sick sosai amma saida ta daure tai hadadden makeup kaman zataje biki tasa wani nude lipstick tasaka kwalli idanuwanta sukai shegen kyau, tashi tayi tabude wardrobe dinta wani black dogon riga ta dauko mai hannaye baby pink tasaka dayake tai shaping rigan ya bala'in mata kyau sanan tadau dankwalin takoma gaban mirror ta zauna kan kujera tana kokarin daura dan kwalin aka bude kofar dakinta, dagakai tayi ta kalli kofar, Lubabatu ce itama taci gayu tasa doguwan rigan atampa ja yay mata kyau sosai, ta yafa jan veil hakan yasa ta ballamata harara tace "baki iya sallama bane malama" hararanta itama Lubabatu tayi tace "sabida baki koyamin ba saisa banyiba, kuma malama kifito Dady yace sun iso kowa na falo, stop trying ki daura gyalen nan akai, better learn how to yafa gyale da shegen kananun kitson kanta dasukai tsufa" tamata gwalo tasowa tayi cikin fushi tabiyota Lubabatu takwasa aguje tana dariya tai falo ganin haka yasa tai kwafa takoma daki turare ta dauka ta fesa sanan ta yafa gyalen akanta tawuce tafita tai kyau kayan daidai ita, daga Mummy saisu Siddiqa a falon kowa yay kyau Mummy tasaka wata doguwan riga brown irin na manyan matan nan tai kyau sosai ta yafa mayafi na alfarma, zama tayi kusada Mummy kaman zatai kuka tace "Mummy kinga Ya Luba tazo har dakina tana neman tsokana na ko" hannunta Mummy ta shafa tace "yakuri anjima zan mata hukunci, kinga yanzu bakin Abbam ku sun riga sun iso yafita shigo dasune kiyakuri kinji" gyadamata kai tayi daidai Dady ya kwada uban sallama, amsashi Mummy tayi ta tashi daga zaunen datake ganin Chairman mutumin jiyane yazo yasa tace "ahh Chairman kaine, marhaban dasu lale barka da zuwa" cikida fara'a Chairman yace "barka dai Hajiya, kingafa haka Allah ke hada zumunci komi da sanadi" dan dariya Mummy tayi tace "hakane, bismillah ka zauna, a'a kai kadai ne ina dayan?" kafin Chairman yay magana Dady yace "yana hanya bai dade da tashi daga wajen aiki bane yanzu muka gama waya dashi yace gashinan zuwa" cikeda fara'a Mummy tace "ayyah to Allah yakawo shi lpy" Siddiqa ce tafara gaidashi tace "barka da zuwa Abba ina yini" kafin ma ya amsa sauran suka gaidashi. "ina yini Abba" ahankali Rahima dake gefen Mummy tace "ina yini" murmushi yayi yace "sannun ku yarana, ya karatu?" atare sukace. "Alhamdulillah" Abba ya kalla yace "what