Showing 159001 words to 162000 words out of 190952 words

Chapter 54 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

22 Dec 2024

414

dining, dun! Dum!! Dudum!!! Gaban Rahima yawani irin fadi da tunda take aduniya bai taba fadi hakaba hada ido datayi da Safa da tunkafin ta bullo daga dinning din take kallon dining din longing to see who is coming out from this dinning, hada ido da sukayi da Rahima yasa numfashinta ya dauke gabaki daya na about 20sec sanan yadawo gabanta yamafi na Rahima faduwa, har abada, har abadan abidina bazata taba manta kamannin abinda ta tsugunna ta haifa ba, sanan ta raina for good 12yrs! Dakin kaman kowa naciki yamutu ko motsi bakaji sai sautin numfarfashi, yanda Safa ke kallon Rahima haka Momma da da Abu magidancin kusada ita ke kallonta, spoon din da Safa ta debo rice dashine ya subuce yafadi karan spoon din yadawo da koya hayyacin shi, cikin wani irin yanayi Momma ta taba Ummi dake kusada ita, cikin wata murya dazai nuna abubuwa daban daban na kunshe acikinta tace "Adda, Adda wani.....ke....g....ani haka?" tai maganan ararrabe, cikin zafin harshe Ummi tace "kin fini sani ai" dafa kujera Momma tayi tana kallon Rahima dahar lokacin kallonsu take one by one dudda she was small then but tsaf tagane mahaifiyar ta, sanan kakanta dan tana yawan zuwa gidan kakanninta da mahaifiyarta. Ahankali Momma ke tafiya tana dumfaro Rahima data janye idanunta dagakan Safa ta zubasu kan Momma Rahima tayi, idanun Momma sun kawo kwalla sosai tana tahowa da sauri zata rungume Rahima da sauri Rahima ta matsa gefe tareda saukowa daga kan stairs din tafara tafiya ahankali Momma kuma ta tsaya chak a inda Rahima tabarta awulakance, duk taku daya na Rahima sai Safa tajishi a zuciyarta har gaban Ummi Rahima tazo ta dage ta danne zuciyarta tahana kanta kuka ita karan kanta batasan she is this strong ba sai yau, murmushi ta kakalo ta sakinma Ummi tace "Ummi gani Anty Nabila tace kina kirana" murmushi itama Ummi tamata yauce rana ta farko datakeji kaman ta hadiye Rahima danso and she is ready to support Rahima akan kowani hukunci zata musu, cikeda so tace "eh jewel cewa nayi kufito kizo ki debi abincin ki kici" murmushi tasakeyi cikin yar siriruwan muryanta mai shegen dadi, tace "banjin yunwa yanzu Ummi, anjima zanci, kwanciya zanyi yanzu" gyadamata kai Ummi tayi tace "to shikenan yar albarka, jeki kwanta abinki" gyadama Ummi kai tayi kaman wata yar yarinya looking so adorable kaman ka kamota kacinye tai hanyar daki without giving anybody in the room another look, ahankali tabude kofa ta shige tareda maido kofan tarufe har cikin zuciyarta Safa taji karan buga kofan ta runtse ido da sauri wasu hawaye masu zafi sharrr suka zubomata.


_I want to sold out yau bari kuga hotunan_
90




Da sauri Momma tazo wajen Ummi cikin wani irin yanayi tanuna kofar dakin da Rahima ta shiga tace "Adda Ra...Rahim.....a, jikana ne ta girma haka? Please kifadamin itace?" lumshe ido magidancin yayi yabudesu kafin ahankali ya ijiye kopin hannunshi kasa, Ummi dataji wani irin bala'in haushin su takeji tace "wanan tambayar kuma kezan mawa Saratu, keda jinin ki" hannu Momma tadaura kan fuskarta tafashe da kuka ahankali tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, Allah natuba, Allah natuba, astagafurullah", ahankali Safa tasaka hannu ta share hawayen daya zubomata tass tadauki chokalin abincin ta daya fadi akasa tsabagen rashin sani meme zatayi tasashi cikin abincin ta debo abincin zatakai baki, cikin wani irin fushi da zafin rai Sameer yace "I swear if you dare take that food to your mouth I will choke you to death Safa!" tsabagen yanda ranshi ke tafarfasa yana kallonta dagakan kujeran dayake ance babba duk inda yake babba ne, Sameer feel at his age he can talk to kowa in his family koda agaban iyayensu ne, dago rinannun idanunta Safa tayi ta kalli Sameer ahankali, cikin fushi yace "bantaba sanin ajininmu akwai people dazan kalla naji dama ace ban hada komi dasuba sai akanku" yafada yana kallon Abu, Momma da itama Safan, yace "like how dare you Safa kikai abondoning abinda kika haifa da cikinki batare dakin kara waiwayanta daidai dasau daya ba bayan kin barta at the verge of death eh!?" yadaka mata tsawa daba ita kadaiba har saida sauran yan dakin suka girgiza, yace "wlh you are very very lucky, rabon dana hadu dake tun muna yara, harkikai aure in fact nibanma san kin haihuba, I knew nothing about haihuwan ki dako ina kike aduniyan nan dasaina nemoki and beat the stupidity out of your head nonsense!" yay shiru kirjinshi na tafarfasa yana kallonta Ummi bata hanashi magana ba ta tsaya tana kallonshi kawai with so much love and admiration tana kara godema Allah yanda ta tarbiyantar da mazajenta duk inta kalli Sameer tasan cewa she gave birth to a fearless leader anan wurin family coordinator, tasan kodayau zata fadi ta mutu, sanan Baffa yafadi ya mutu Sameer will coordinator this family yahada kan kowa and keep moving, Sameer is strong, bold, and fearless wanan ajininshi yake.

Karkada kafa yayi yana kara tunano abubuwan da Rahima went through yace "kinsan wani abu?" yace "inhar baki roki yarinyar nan gafara tayafe miki ba kidena ganin ke mahaifiyar ta ce kenada hakkoki akanta, kidena ganin haka, wlh inhar this girl Rahima dakike gani dinan bata yafemiki ba Allah will punish you cus this girl went through hell, this are witness" yanuna su Noor da Ummi yace "Rahima has been through alot, alot kawai tanada rabone and Allah na kareta saisa but I truly feel disgusted over your act, what's the relationship between abinda mahaifinta yamuku da yarda kika haifa tasha nonon ki eh?!" yasake dakamata tsawan dayasa at this point tafashe da kuka sosai jikinta na kakkarwa dan gyaran murya Abu yayi zaiyi magana yace "ahhh Same......" hannu Sameer yadagamai babu ko atom of tsoro ko shakka yace "Abu with all due respect, am talking to my sister, zandawo kanka" sanan yamaida hankalin shi kan Safa dake goge fuskarta da yatsunta amma takasa dena kuka yace "I know nasan Abu ne yacemiki baki ba yarinyar kibarma mutumin daya aikashi prison yarshi kirabu dashi, lemme tell you this Safa, kinsan cewa ba'ama iyaye biyayya awurin sabama mahalicci? Ko bokane iyayen ka kanada hakki, dolene kamusu biyayya, inyace bani abinci, bani ruwa, bani kaza bani kaza, dukkimusu biyayya dudda sudin bokaye ne amman inhar bakimusu ba sai Allah ya tambayeki, but aduk lokacin dasuka saka aikin da sabone yinshi sabama Allah ne karkayi wanan bakai laifi ba, tayaya mahaifinki zaice ki rabu da mijinki, kifito daga gidan mijinki and your poor child dat was just 12yrs which happen to be a girl dakikasan rayuwan su babu mai kulada su akwai hadari itama ki barta ki manta da ita mesa zakimai biyayya? Kinsa y'ay'a kuwa a gift from Allah? Kinsan how many matane aduniyan nan dazasu iya bada duka abinda suka mallaka aduniyan nan dan Allah ya azurtasu da d'a ke kika samu kika wulakantar? Lemme tell u something" yay maganan yana gobe bakinshi da hannu sanan yace "this Rahima you are seeing might not even know this, but yarinyar nan nasonki fiyeda tunanin ki, duk yaron da inhar yana cikin matsala zaiyi tunanin ka is a child that child is a child daya baka special place in his heart, after all you've done to this girl tun tana 12yrs but she still remember your digits at the age of 20 what do you call that?" ahankali Noor yace "love! Soyayyan d'a da mahaifi" wani irin fashewa da kuka Safa tayi maganganun da Sameer kemata na ratsa ko'ina azuciyanta she can't help it but cry, ahankali Sameer yace "not just when she is in trouble, the first day da mahaifinta yasaimata waya, the first number daya shiga wayan was yours, and the first person she called was You! But mekika cemata? Kalamai marasa dadi, Safa meyay zafi da zakicema yarki karta kara kiranki da sunan mahaifiya, you are not her mother babu abinda kuka hada, kika cemata she should rot in NDLEA for all you care all akan abinda mahaifinta yamuku, laifin wani na shafan wani ne Safa? Safa do you think Allah will forgive you in yarinyar nan bata yafe miki ba?" yanayin maganan yajuyo ya kalli Abu, yace "Abu kadaiga ni danka neko? Inda nine in the position of Abban su Rahima wat do you think I will do?" yay shiru yana kallonshi sanan yanuna Noor, Muhammad da Mu'az yace "ask them Abu, aranan dana zama soja I sat them down, and told me karsuyi tunanin yayan su soja ne susami audacity yin anyhow a gari, inhar wani abu yafaru aka kawosu gabana nai hukunci bazan taba kallonsu da fuskokin kannina ba saidai na kallesu da fuskokin masu laifi sanan namusu hukunci daidai laifin su wanan shi ake cema justice! Which is abinda Abban su Rahima yayi, Abu were you not guilty of your act?" Sameer ya tambayeshi ahankali sanan babu alamun tsoro, sosai jikin Abu yay sanyi, ahankali yace "I am Sameer" "is not his fault daya faru he is the chief justice na federal High Court, and he never new a day zaizo da za'a kawomai case in in laws dinshi akan taburin shi, inhar Abban su Rahima yakai rank din dayake is because of gaskiyan shi so kake sabida ku rana daya yay killing reputation dinshi that took him years to build? No Abu, u were very wrong sanan babban zunubin akanka yake, karaba 2set of masoya, mata da miji, uwa da 'ya" sanan yakalli Momma yace "Momma you are a mother, kintaba sa kanki a shoes din Safa? Kin taba tunanin wat if kece aka rabaki da yarki Safa, sanan aka rabaki da mijinki?" fashewa da kuka Momma tayi tace "wlh Sameer shekaran mu biyar agidan yarin aka sassanyar da kayanmu kakap lawyer mu yabiya kudin bail din sanan ragowan chanjin mukai relocating dashi, Sameer dagani har Abban Safa mun tuba, ko kafin mubar Nigeria babu yanda bamuyi da Safa akan taje ta dauko yartaba wai bazata iyaba kunya takeji after all that tafaffadi ma Abban su, wai tahakura da Rahima, babu yanda bamuyi ba, ko ranan da mahaifiyar ku takiramu tacemana muzo Nigeria zaa'i bikin ka saida nacema Safa muna zuwa zamu nemo Rahima, da farko bata yardaba daga baya da ubanta yasa baki duk muka lallabata muna fadamata ba'a kunya akan danka ta yarda shine mukazo".





Momma tai shiru tana share hawayen daya zubomata, dan gyaran murya Abu yayi yace "wato aduk lokacin da mutum zaice wanda Allah yabashi bai isheshi ba yana tattare da wahala, nasan nai kuskure kuma son zuciya da greediness yakaini yabaro, a lokacin da aka kamoni kuma surukina ya yankemin hukunci nakasa daukan hakan na raba y'ata da mijinta da yarta, gashinan haryau takasa wani auren, ku gafarceni kuma zanyi duk abinda zan iya danna tabbatar da yarinyar nan tahakura ta yafemana, sanan inaso zanje har gidan Sambo Rikadawa nabashi hakuri dakaina in sha Allah" yay maganan yana tashi daga inda yake yazo wajen Momma daketa share hawaye tareda mika mata hannu yace "come" dagokai tayi ta kallai kafin ta kallai kafin tamikamai hannu ahankali ta tashi yadagata sukai hanyar dakin Ummi, ahankali Momma ta tsaya hakan yasa Abu shima ya tsaya yajuyo ya kalleta ganin Safa take kallo yasa Abu yace "Safa taso muje mu bama yarki hakuri" fashewa da kuka sosai tayi tana kuka ahankali tace "Abu bazan iyaba, I can't look her in the face bansan mezance mataba" Abu zai sake mata magana Baffa ya girgiza mai kai cikin wani irin yanayi na tausayinta yace "ku barta, she and her daughter needs to sit down alone" gyadamai kai Abu yayi yawuce, ahankali yabude kofar ya shiga dakin, Rahima dake zaune tana daddanna wayan Ummi da sauri ta dago kanta jin anbude kofa ganin grandparents dinta dahar gobe bata manta yanda suke sonta lokacin datana yarinya babu kalan toys din dabasu saimata aduniyan nanba yasa da sauri ta ijiye wayan ta tashi azuciye zata shiga bayi Abu yarike mata hannu da sauri. "Reere!" Abu yakirata da sunan dasuke kiranta tun tana yar karama, lumshe idanu tayi da sauri kaman ya soso mata inda ke mata kaikayi, ahankali yace "we are sorry Rahima, kiyakuri kiyafe mana sanan kiyafema Maman ki, duk laifinane, kiyakuri kiyafema Maman ki" da sauri tajuyo ta kallesu murmushi ta kakalo tace "ni inada Mama ne?" tai maganan tana kallon idanunsu kaman yanda suke kallonta sonta na kara shiga ransu dantai kyau sosai, sanan tace "ina gani baku sani ba amma nibanda Mama, ance mamata ta mutu tun wurin haihuwana" tasakeyin murmushi sanan tace "kuma kunata ban hakuri nayafe muku kuntaba yakushi nane ko tsunguli? As far as am concern bantaba ganinku aduniyan nanba sai yau to wani yafiya kuma kuke nema daga gareni? Eh Alhaji da Hajiya?" tai maganan tana kallon kwayar idanunsu ganin knees dinsu yay sanyi sunma kasa magana kaman ruwa yacisu yasa ta fizge hannunta daga na Abu zata wuce bayin yakara riko hannunta hakan yasa tajuyo hawaye nata ruwa a idanunta, ahankali yanuna mata Momma dake share hawaye yace "please forgive us look at your grandmother kinga kuka take" ihu Rahima tamusu dan jitayi rashin kunyan ya motso mata tace "and wats my business da kukan ta? Ni kunsan irin wanda nayi, kasakeni kuma tunda bakaika keramin hannun ba" tai maganan tana kallon Abu ido da ido jitake kaman tarufe su da duka, ganin Abu ya tsaya turus yana kallonta yaki sakinma ta hannu Momma kuma sai kuka take yasa ta fizge hannunta cikin fushi tace "na barmuku dakin ku cinye" tai wajen kofa tanaji suna kiranta tafito tareda bugo kofar ko kallon mutum daya batai adakin ba tawuce tafita da sauri kafin tasaka gudu dan bataso tai......






Kuka agaban kowa kokuma suji karan dakinta flat din Ya Sameer shine kadai abinda mind dinta ke fadi mata haka yasa tai flat din, bude kofa tayi da gudu tashiga tafada bedroom dinshi fadawa kan gadon tayi tafashe da kuka sosai komi yanadawo mata sabo, fuskar maman ta data kalla saiyana tuna mata da yanda ta doddoketa ranan dudda yanda take kuka tana kakkama kafafunta tana rikemata riga tana Mummy Mummy Mummy yakuri, Yakuri duk bata jitaba, bata tausaya mata ba harta fice hayyacinta saidai ta farka taganta a asibiti da different karaya daya dauketa almost 1yr tana jiya a karya a daure a karya a daure, yaudata ganta sai taji kaman ba batada uwa she hates d woman with all her life jitake kaman taje tadau wuka ta chaka mata tamutu, wani irin soft warm hand dataji akan bayanta yasa tarage sautin kukanta tadago fuskarta hawaye shanana kan fuskarta ganin Sameer ne zaune bakin gadon yasa ta taso gabaki daya tafashe dawani irin kuka tace "Ya......Ya Sameer why is she here? Tell her to leave I don't wanna see her, ka cemata tabar gidan nan, kace mata tab......." Sameer baibari tagama maganan ba sabida yanda ya jawota yasata ajikinshi, kankameshi sosai tayi tafashe da kuka sosai tace "I hate he...r, I hate that woman, na tsani kallonta Ya Sameer anytime dana kalleta ina tuna yanda take ta dukana I was begging her but she showed me no mercy she wanted to kill me, taso tajefani a well, ta karyani, she told me she's not my mother, namanta ita ta haifeni, bamuda alaka niba jinin ta bane, then why is she here? Can't she stick to abinda tafada dakanta I've grown, I've learned how to survive without a mother, for 8yrs she wasn't there for me mezanyi da ita yanzu, mesa suke bani hakuri meruwana dasu, I hate them all, I hate that woman Ya Sameer, I hate her tell her to leave this house komu tafi mukoma gidanmu, tell her to....." bubbuga bayanta Sameer yashiga yi yace "shiiii is okay, shiiii" yacigaba da patting back dinta sanan yajuyo ya kalli kofar bedroom din nashi inda Safa ke tsaye tana kuka sosai mara sauri tanajin all kalaman Rahima dama Sameer ne yace mata tazo suje tabata hakuri, da hannu da nuna mata alamun ta tafi kawai now is not a good time, juyawa tayi da sauri tafita daga flat din gabaki dayama tana kuka, she knew something like this zai iya faruwa, innalillahi wa innailaihi raji'un she can't take this she can't, now more than ever she needs her only daughter back, she needs her love she can't leave without her.



Cigaba da patting back dinta Sameer yayi hartai shiru ajikinshi sanan tadago kanta ahankali ta kallai shima kallonta yayi wutar sonta na ruruwa a kowani gaba na jikinshi, ahankali tace "please Ya Sameer mukoma gidan mu I don't wanna be staying in this house again, banson ina ganin mutanen nan, please mukoma gidanmu" jawota yayi yasata ajikinshi tasakeyin lamo tana sauke ajiyan zuciya sanan yadau pillow yajefa a bayanshi sanan ya kwanta yana rike da ita batare daya bata amsan tambayan ta ba, reramai kuka ta shigayi ahankali tace "dan Allah Ya Sameer mutafi gidan mu banson na zauna agidan nan again" dan gyaran murya yayi dan yanda yajita ajikin nan nashi yasa yafarajin wata muguwan sha'awa na tasomai, da chan edge of his voice yay magana yace "inhar kin yarda inmun koma gidanmu we will be having sex day and night kullum yanzun nan zansaki a mota mutafi, inhar kin yarda anytime nakeda bukatarki zaki bari na karbi hakkina batare dakin min kuka ba sanan kiyi satisfying dina kitashi mutafi, kin yarda?" faduwa gabanta yashiga yi tai shiru takasa magana, jin taki magana yasa yace "kingani bazaki iyaba so muna nan, dama Ummi tace one month zaki mata" kaman bazatai magana ba saikuma cikin yar siriruwan muryanta tace "kaifa u are like a father to me, you didn't suppose to be having an affair with me.....b.....ba" ta karashe maganan bakinta na breaking, da sauri Sameer yace "how did you know?" "dazu da ina dakin Ummi naji ana fada a falo, naji ance ka girmi that wicked woman da 3 month, chab wlh kai Babana ne ni karka karamin wani abu inba hakaba saina fadima Ummi" yanda tai maganan ba karamin dariya da kunya abin yabashi ba, shima sai yanzu ya tsaya yake tunanin abin shida yake cewa Allah ya kyauta ya auri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login