Showing 156001 words to 159000 words out of 190952 words

Chapter 53 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

22 Dec 2024

436

dinta nakama penis dinshi ya tsuke sosai inyaji wanan tsukewan ga dumi saiyaji kaman zai zare....... Karan wayarshi yadawo dashi daga duniyar tunanin daya shiga da sauri yamika hannu yadauki wayar dake kan side drawer ganin Ummi ke kiranshi saida gabanshi yafadi har wayan takatse kasa daukan wayan yayi ya tsaya yana kallon screen din, haka second call dinta yasake shigowa wayan na gabda katsewa ya dauka ya kara a kunne kafin ma yay magana Ummi tarigashi babu alamun wasa kan voice dinta tace "turomin yarinyar nan Soja, is almost magrib tadawo ko wanka batayiba tafito tsakar gida shan iska, gateman yacemin yaga kai shashinka da ita ko, cemata tazo she needs to come and shower taci abinci saita sha magungunan ta, kasan yan uwanka duk sunce bayan magrib zasu shigo, duk za'azo dubata, kace mata ina kiranta"






Bata jira abinda zaice ba ta katse wayan abinta, sosai gabanshi ya shiga faduwa ahankali ya kwantar da Rahima dayaji jikinta yashiga daukan dumi yatashi ahankali bayi ya shiga agurguje yay wankan tsarki sanan yahada mata ruwan zafi yadawo dakin yay wurin gadon daukanta yayi yana kallon gadon ganin akwai stain din blood kadan yay bathroom da ita, cikin bacci taji ta acikin ruwan zafi hakan yasa tafashe da kuka sosai. "wayyo Allah na zan mutu kafamamin ciwona" tsugunnawa yayi cikeda tausayinta yace "shiiii, am sorry Baby na kinji, please forgive me wife, bansan mesa I couldn't let you go ba dudda dat wasn't our initial agreement, sorry my luv" saida yagama gasata tsaf sanan yamata wankan tsarki da kanshi ya nadota a towel yafito da ita duk agurguje yake komi, bra dinta da pant dinta ya dauko yasaka matasu yadauko riganta zai samata yaji ana knocking wani irin faduwa gabanshi yayi yana addu'a, rigan yasa mata a hannu yakai hannunshi kan fuskarshi ta share mata hawayen daya zubomata yace "stop crying" gyadamai kai tayi ahankali yay gaban wardrobe dinshi ya ciro wata milk jallabiya ya shirya cikinta ta mugun mishi kyau sanan yafita yay falo, har zuwa kofa bude kofan yayi yaga matar dake ma Ummi aikine, cikeda girmamawa tace "sannu Soja, mahaifiyar ku tace nazo nataho da Rahima" gyadamata kai yayi yace "gatanan zuwa" sanan yajuya yakoma ciki tareda rufo kofa ayanda yabarta haka ya taddata, rigan ya karba yasaka mata tareda jamata zip yadau hulanta yasamata tareda tula duka gashinta ciki sabida kar Ummi taga yanda gashinta ya jike sanan yariko hannunta ya rungume ta bayanta ya shafa yace "sorry baby girl, I love you so much kinji" gyadamai kai tayi yadagota tareda manna mata kiss tareda kama hannunta yana tafiya da ita ahankali sosai take dingishi kana ganinta kasan anmata wani abu yabude kofar falon har lokacin yar aikin na tsaye a wurin batare daya bari sun hada idoba yace "muje Baaba" murmushi tayi tace "to soja muje, Soja matarnan naka akwai kyawu wlh tubarkallah, kasan mine na kalleta sainaga tanamin yanayi da Ummin ku sama ma daku yaran Ummin, dayake ku dukanku da mahaifinku kuke kama bada mahaifiyar kuba" dan murmushi Sameer yayi yajuya ya kalli Rahima shi baiga yanayin datake yi da Ummi ba, saida yakaisu har gaban flat din Ummi sanan yasaki hannun Rahima tareda mata waving hand yabisu da kallo har suka shiga cikin dakin yana kallon yanda take dingishi sosai Baaba ta mayarda kofan dakin tarufe sanan yajuya yakoma flat dinshi, fridge yabude yaciro farm fresh yogurt da wata goran yadau cup ya zuba sanan yazuba zuman yahada yasha yadau remote yana kokarin kunna TV yaji wayarshi na ringing daga bedroom, ajiye remote din yayi yay bedroom dinshi yadau wayar ganin Ummi ke kiranshi saida gabanshi yafadi sosai yakasa daukan wayan, akaro na uku yadauka yakara wayan a kunnenshi yama kasa magana cikin fushi Ummi tace "wats wrong with you Sameer eh? Dama jira kake a sallamo yarinyar nan Sameer kasake afka mata? For God sake Sameer bakada tausayine ko bakasan bata warke ba eh? Gashi yanzu zazzabi yarufe ta, wlh wlh duk randa kasake afkama yarinyar nan saina mugun saba maka Sameer, saina mugun saba maka last warning, iyayen yarinya zasuzo gobe so kake suzo su ganta duk wata kala?" da sauri Sameer yace "iyayen Rahima Ummi?" dan azatonshi Mummy da Abba ne zasuzo gobe haryaji ranshi yabaci, dan shiru Ummi tayi batare da tabashi amsa ba saikuma chan tace "nakira real mahaifiyar Rahima, they're coming tommorow dasafe zasu iso bakaga anata gyaran dakin bakiba" sosai Sameer yaji he is confuse hakan yasa yace "Ummi, how did you know Rahima biological mother?" dan jim tayi saikuma tace "Allah kaimu gobe duk zaku sani kaima rashin zumunci da shiga yan uwa yasa ka kasa gane Rahima da at a glance zaka gane yar uwarka ce, anyway at aside wlh duk randa ka kara afkama yarinyar nan daganan har one month saina sassaba maka, Sameer bari ake stitches ya warke inba hakaba zakaja ya warware akara wani dinkin" ta katse wayanta, kasa ko motsin kirki Sameer yayi yana tunanin kalaman Ummi har aka kira magrib yaje masallaci baidawo ba saida akai isha'i, koda ya shigo gidan ya tarar da kannenshi da matansu duksun cika falo anaci ana dariya baida lokacin surutunsu yasa yawuce dakinshi yakasa manta maganan Ummi.




_BABBAN RANA!_
kamshin girke girke da soye soye yatada Rahima daga baccin data koma bayan sunyi sallan asuba tareda Ummi, ahankali ta tashi ta zauna tanajin jikinta yay mata dadi sosai dan yan ciwuwukan datakeji duk sun ragu sai gabanta da kwata kwata takeji kaman banata ba saikuma faduwan gaba datake ji, ahankali tadau wayan Ummi dake gefen ta wanda yadawo kaman nata ta shiga daddannawa kaman takira Mummy danta haddace number ta saikuma tafasa tareda hararan wayan ta ijiye ta tashi, faduwa gabanta yayi hakan yasa tadafa kirjinta tace "subhallahi" sanan tasauke hannun tawuce ta shiga bathroom wanka tayi bayan tai sith bath sanan tafito daureda towel daidai lokacin Ummi ta shigo dakin ganin Ummi yasa akunyace tace "ina kwana Ummi" murmushi Ummi tamata ta maida kofar tarufe tazo har gabanta tama forehead dinta kiss sanan tace "ya jikin?" murya chan kasa tace "Alhamdulillah naji sauki" hannunta Ummi takama tanuna mata kayan dake kan gadon sababbi tace "zokisa kayan nan yau zamuyi baki, saikizo kitchen muyi aiki ko?" gyadama Ummi kai tayi ahankali, sanan Ummu tace "inkin shirya kifito kizo kitchen, duksu Fadila na nan suma, Mu'az da Noor kuma sun tafi dauko bakin daga kano" ahankali tace "Ummi su waye bakin?" fuskarta Ummi ta shafa tace "kanwata ce uwa daya uba daya, da mijinta saikuma yarsu, daga Dakar sukazo sunma iso am sure suna hanyan dawowa gida yanzu" dan murmushi Rahima tayi tace "to Allah yakawo su lpy" "Ameen my babygirl, oya yimaxa saka kayanki kisame mu a kitchen, Baffan su mijinki ma na nan" gyadama Ummi kai kawai tayi, Ummi tajuya tafita itakuma tadau kayan, wani hadadden material ne mint green mai bala'in kyau.





_Giveaway! Giveaway!_
_I have a special giveaway coming soon to all my regular customers that has been supporting me, omg I just have to show love to you people, kuma dabaku taba sayan kayana ba are not left behind why because duk ina sonku giveaway harda ku zan picking 2 people, so guys show me maddd support please, support a sister business, naga nai soldout, ejo, emabinu, biko oooy, Anty, uncle, sister, mama, ga talla kuzo ku saya yes M Shakur dinku ce, saina jinku, nima saikun jini, I love you_πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ
_One more thing, kuna jina?This time around the table has turn, takalma nikeso kusaya_ πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ
_nasamu 10 people, ko 8 dasuka min ciniki yau, I promise zan baku littafin har karshe gobe, wayyo dadiπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ_

OYA GA KAYANA NAN

_akwai hadaddun shoes, canvas da zaki iya amfani dashi for jogging and for outing, zaki iya sashi da Abaya na mata just 2k, zan nuna muku hotonshi, inhar nai sold out today dinan, I promise gobe zan baku novel dinan har last page ma'ana har the End_

_see en kobaki son takalmin kisaya ki kyautar, oyana support me 2k is not expensive, you can even buy 1 carton, just 24pcs a carton_

Slm uwar gida. Shin kina fama da matsalan mijinki baya gamsar dake in kuna saduwa? Koko baida karfin sha'awa, koko gabanshi baya mikewa sambal da kyau, yanada matsalan da turawa ke cewa Erectile dysfunction wato rashin mikewan gaba da kyau, kokuma matsalan nan me suna Premature ejaculation saurin kawowa, Dazaran ya turamiki sau daya biyu ana uku ya kawo paaaa, shin mijinki sune mazan nan da ake cewa 30sec men? Abin da cin rai fa lokacin dazaki fara jin dadi lokacin oga zai kawo, worry not I have a solution to your problem, introducing MEN HORSE POWER wato maganin karfin maza, shi wanan magani dakuke gani zaimai matsalan rashin karfin sha'awa, sanan ya mikar mai da gaba da kyau, sanan inyahau kanki zai jima sosai saikin kira makota azo a taimaka miki, Anty sex sweet o so enjoy your sex life, ba kullum kawarki tadinga baki labari mijinta yay awanni akanta ba ke ko minti daya ba'a tabayi akanki ba, kema zoki sayi magani nan wanda aka hada da natural herbs kibada labari, keko lafiyan mijinki lau zoki sayamai ya wanke mai ciki kika Oga karfi kaman dokin da ake zuwa dashi fagen daga. Maganin is just 5k guda 24 ne, daya yasha da asuba daya yasha da la'asar.
please serious buyers kadai if you are not buying karki daman da tambayoyi, I send ko ina a Nigeria, inkinsan baki shirya ba uwargida karma kisayama oga Horse power dan wlh saikin gudu karfin bala'i zaiyi.
Thank you

_MAGUNGUNAN DAMUKE DASU_
_MEN HORSE POWER 5K guda 24 daya yasha da asuba daya da yamma_

_Hadin maganin sanyi 4k, idan mijinki nada ciwon sanyi zaki sayamai yasha yahada kuma da horse power, idan zakisai horse power da maganin sanyi zan barmiki 8k_

_Hadin nono duk karancin nonon ki suyi mugun girma su taso su tsaya is 5k_

_hadin matsi 4k, duk budewan gabanki ki hade gam_
_hadin rage katon teba koda yara dari kika haifa, fat din su zube cikin ki yadawo flat 5k_

_hadin girman bombom ga mata marasa bombom 5k_
_hadin ni'ima da bushewan gaba, kiyi mugun dadi yanda mijinki zai koka akan uwawun ki 5k_

_*Pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank, please serious buyers only, ina tura kaya ko'ina, and maganina works, the first 5 people dazasu saya zan rage musu 500 akowani magani zaki saya*_
89




Free style ne kawai sai crystals aka bishi dashi shiryawa ciki tayi tsaf sanan ta dan light makeup dayay mata kyau sosai, tadau dankwali ta daura tai bala'in kyau kaman ka saceta sanan ta zura slippers tabude kofa tafito tana tafiya ahankali tafiyar tadanyi kyau babu wani sign na alamun ancita, Sameer dake magana da Baffa a falon yafara dago kanshi yadaura akanta, jiyayi kaman yasaceta yagudu da ita flat dinshi, kayan sun mugun amsanta, kanta akasa tana wasada yatsunta ta gaida Baffa. "ina kwana" cikeda fara'a Baffa yace "ina kwana yar albarka, ya karfin jikin?" "Alhamdulillah" tafadi ahankali, cikeda so Baffa yace "to Allah kara sauki Allah sa kaffara ne" gyadamai kai kawai tayi tama kasa magana sanan tadago kanta ta kalli Sameer adan tsorace hada ido sukayi yay bala'in kyau yana sanye da manyan kaya faran shadda magic ne ajikinshi dake wata irin kyalli dinkin fitted ya bala'in yimai kyau kasa jure kallon dayake mata tayi ta saukar da kanta kasa da sauri murya chan kasa tace "ina kwana" ta gefen ido yaga Baffa ya kallai hakan yasa ya saukar da kanshi kasa yace "morning ya jiki?" da sauri tai kitchen batare data bashi amsaba, su Fadila da Ummi tagani kowa yaci gayu sai wani irin murna suke suna ganinta suka shiga mata ya jiki ta jonasu suka shiga yin aikin da sun riga sun gama juice kawai suke hadawa, daga kitchen duk sukaji horn din mota, sake faduwa gabanta yayi ta tsaya chak da filtering nikakken cittan datakeyi tadaura hannunta kan kirjinta, wanke hannu Ummi tayi tai murmushi ta kallesu tace "sun iso ku karasa ayyukan bari nazo" fita tayi daga kitchen din ta sami su Sameer a falo, Baffa yace "sune ko sun iso?" gyadamai kai Ummi tayi cikeda farin ciki tace "eh sun iso" kallon Sameer yayi yace "zomuje mutaho dasu" tashi Sameer yayi duk sukabi bayan Ummi sukai compound din daidai babban jeep din Sameer da Noor ya dauka yay parking a parking space bude kofa yayi yafito Mu'az ma yafito dake gaba sanan Noor yasa hannu yabude bayan motan wani magidanci ne dan yafi Baffa tsufa yafito yana sanye da manyan kaya farare ga farin gilashi a idanunshi, sai ga wata mata da batakai Ummi tsufa ba amman tafi Ummi kiba dan tanada jiki sosai inka ganta zaka zaci yan biyune itada Ummi tafito tana sanye da lafaya tana ganin Ummi na tahowa tace "oyoyo Adda" daidai Ummi ta karaso rungume juna sukayi tsam tsam sanan saiga, ahankali wata farar leg dake sanye dawani hill yafito daga motar, kafar kadai abin kallone sabida yanda yake da haske gashi cikin fine shoe, aka kara sauko da dayan kafar sanan wata kyakywar mace ajin farko tafito daga motar da kana ganinta kaga Rahima, wani irin faduwa gaban Sameer yayi dum! Tana sanye dawata baki da farin abaya kana ganinta kasan ba yarinya bace a kalla zatai 39 zuwa 40 haka, karamin jikinta yasa baka ganewa tana rike da wata yar jaka da waya iPhone 11 a hannunta tana murmushi sosai dake kara bayyanar da kamanninta da Rahima tana kallon Ummi da mahaifiyarta kafin ta matso kusada su ashagwabe tace "Ummi na nifa nikisaki Momma and hug me koyar uwarki kadai kikai missing?" ahankali Ummi tasaki yayarta tana kallon fuskan wacce tai maganan, cupping face dinta tayi tana kallonta murya chan kasa kaman zatai kuka tace "Safa" cikedaso matar tafada jikin Ummi tace "Ummi am sorry dan Allah kada kiyi fushi dani" rungumeta tight tayi sosai gabaki daya su Noor da Sameer duk sun tsaya suna kallonsu, Baffa kuma na gaisawa da magidanci, Baffa yace "kaga matan nan babu alamun zasu gama wanan gaishe gaishen yanzu anbarmu a tsaye muje ciki kahuta Alhaji" dariya akayi Safa ta dago kanta daga jikin Ummi ta kalli Sameer dahar lokacin ita yake kallo cikeda mamaki takama bakinta tace "Ummi haka Ya Sameer yadawo wani lutete kana ganinshi no body needs to tell you soja ne, rabon danaga Ya Sameer ina ganin yafi shekara goma sha biyar wlh duk bamu da zumunci jibi Noor da Muhammad duksun zankale an ijiye iyali, jibidai Mu'az da aka haifa agabana Ummi yaron dayasha fesomin zawon hakori duk innazo gaidaki" dariya duk akayi banda Mu'az daya zumburo baki, Momma tace "kibarni autana yasha iska, kumuje ciki" da sauri Safa tai wajen Sameer dan hararanshi tayi tace "kana wani feeling kanka danna cemaka Ya Sameer ganin su Ummi ne fa yasa nadaura Yaya akan sunan dududu da wata uku kacal fa ka girmen mara zumunci kawai" dan murmushi yamata yama kasa magana dan many things are running in his mind right now gawani anger dayaji yanaji yadai daure yacigaba da tafiya, har sukakai falo, zubewa akayi afalon aka shiga hira Safa ta janye gyalen lafayan daga kanta hakan yabama uban tulin gashinta daman fitowa dayasha gyara sai murmushi take she is so happy rabon ta dataga su Ummi ta manta saidai awaya, daman yaran duka ta manta rabon data gansu, lokacin datake Abuja tana yawan zuwa Sameer bayama kasan dan lokacin yatafi wani course a China, 3 and half years course ne saisa basu cika haduwa ba, su Noor kam lokacin duk suna University chan zaria.



Ganin filter da Rahima ta rike tana tache citta ya fadi daga hannunta hannunta narawa sosai yasa da sauri Fadila takama hannunta cikeda damuwa tace "sannu bar aikin bakida lpy, zauna" tajawo kujera ta daurata akai sanan tasakin mata murmushi tadau filter ta cigaba da aikin, Ummi ne tabude kofar kitchen din ta shigo tana kallonsu tace "sannunku da aiki" Fadila ce ta amsa tace "Ummi yanzu zamu kawo musu abincin naji sun iso, Ummi Rahima taje ta kwanta batada lpy jikinta rawa yake" dan murmushi Ummi tayi tashafa kan Rahima ahankali tace "akwai dalilin rawan, jini jini ne, sannu Rahima kihuta in kingama hutawa saiki fito ku gaisa, kufara gabatar musu da abinci da abubuwan sha Fadila" cikeda girmamawa sukace to Ummi sanan Ummi tajuya tafita sukuma suka fara jera abinci a tray suna fita da shi Rahima na zaune tana kallonsu harsuka fita da komi, Nabila tadawo kitchen din ta kalli Rahima dake zaune duktai wata kala tace "tashi muje falon mun gama fitar da abincin" gyadamata kai tayi tamike tsaye ahankali, sake faduwa gabanta yayi hakan yasa tadaura hannunta kan kirji da sauri Nabila tace "menene?" kaman zata fasheda kuka tace "gabana keta faduwa" wani irin mugun tausayinta Nabila taji gaskiya this small girl has been through so many things, kanta ta shafa tace "karki damu kidinga addu'a kinji" gyadamata kai tayi ahankali, Nabila tace "yauwa kokefa kinga yanda kayan nan suka miki kyau kuwa, gaskiya Ummi ta iya zabe, sun miki kyau sosai duk wanda ya ganki saiyaji kaman ya saceki Ya Sameer ya iya zabo mata" dan murmushi Rahima tayi Nabila tace "yauwa kokefa kinyi murmushi mutafi yanzu mune kawai bama falon anata cin abinci" gyadamata kai Rahima tayi Nabila ta bude kofa suka fita Rahima biyeda ita suka shigo dinning dan kana fitowa daga kitchen zaka shiga dining saika sauko daga stairs din dining ka shigo katoton falonsu.

Wani irin faduwa da gaban Safa yadingayi tanajin step din tafiya azuciyarta yasa ta tsaya dacin abincin datakeyi chak, tana kallon spoon din da fried rice dinda ta debo keciki. "yauwa Ummi ga Rahiman nan" Nabila data fara fitowa daga dinning din tafadima Ummi datace mata takira Rahima, da sauri Safa tajuyo ta kalli dining din da babu wanda yabullo trying to see wanan matar Sameer din da acewanta takeda this special name.
Ahankali Rahima da yanda gabanta ke faduwa sosai yasa tama kasa sauri tana tafiya kafafunta na hardewa babu ko kuzari daya tattare da ita tasa fararen hannunta dasuka sha lalle ta yaye labulen dinning din tafito tareda saukar da kafarta daya kan stairs din

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login