Showing 75001 words to 78000 words out of 190952 words
Chapter 26 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
"yauwa muje na kaika wurin naga wani dan iskan tsoho yasa kanwar ka tacire riga, sai kuka take tana rokanshi muje mu kwace ta" da sauri ta zaro ido yace "ke so kike akashe ni, kinsan waye wanan kuwa?" da sauri Rahima tace "dan iskane fa" waigawa Maccido yayi yasa hannunshi akan bakinshi yce "kidena cewa haka za'a rubuta miki zunubi" wani mugun harara Rahima ta zubama Maccido tace "tunda gashi Allah ko" dan zaro ido Maccido yayi yace "ke! Aradun Allah wazifi ne, yana ganin sakon Allah, kuma kinga duk wacce ya sanyama albarka zakiga koda ciwo takeda shi zata warke, saisa kinga yanzu a kauyen nan dazaran yayan mu mata sun tasa za'a kaisu wajenshi yasanya musu tabarriki, babu wacce ta isa a aurar da ita agarin nan inhar bai samata albarka ba" cikeda mamaki Rahima tace "albarka? Wai wani irin albarka? Dan iskan nanne zai sanyama Maironku albarka?" ganin tana daga murya yasa Maccido yace "kinga mubar maganan keba yar garinmu bace bazaki taba ganewa ba, me kikeyi anan kinyi karin safe kuwan?" girgiza mai kai tayi hakan yasa yace "tozoki tara bakin ki a wanchan shanun kisha nono" shanun dayake nuna mata ta kalla taga yar shanun nashan nono, cikeda kyama ta tabe baki tace "ni yar akuya ce dazan wani kafa baki a nonon shanu" dan dariya Maccido yayi daya karamai kyau yace "su yar binni tsaya to na zuba miki a ledan nan" yazaro leda daga aljihun shi fara kal ya nuna mata yace "zaki iya sha anan?" gyadamai kai tayi ahankali tana kallon fuskarshi ganin yanda duk yawani bi yadamu da ita ba irin shegiyar kanwarshi Mairo ba, da sauri yay wurin shanun ya tsugunna yakama nonon shanun ya shiga tsaya yo mata nonon sai kallonshi take harya debo da yawa ya tashi ya kulle bakin ledan yakawo mata yana murmushi yace "gashi yar binni" murmushi tayi tasa hannu ta karba tace "sunana Rahima ba yar binni ba" tafasa bakin ledan tanakai nonon bakinta tace "a ina ake wanka, ni banga bayiba?" ahankali yace "arafi ake wanka, a daji muke bahaya" da sauri tace "kaman ya arafi?" dan dariya yayi yace "cire kaya mukeyi muyi iyo a ruwa mu nitse kaman kifaye" hawaye ne taji yazubo mata tace "niban iya wanka arafi ba Yaya zanyi kuma fitsari nakeji" yanda take kukan yasa yaji wani tausayinta yace "dena kuka yanzu kizagaya bayan bishiyan nan kiyi fitsarin anjima dayamma inna dawo daga kiwo zan debo miki ruwa akwai inda nasani dazan kaiki kiyi wanka babu mai ganinki kinji, yanzu jekiyi wanka" hawaye ta share tace "to babu ruwan tsarki" da sauri yace "inada ruwa bari nakawo miki" da sauri yay wajen wata shanu daya daure giran ruwa a kafarta yadauko goran ruwan yakawo mata yace "zagaya kiyi zantafi chan ina jiranki" karba tayi yajuya da sauri yatafi chan nesa yana kada shanayen ganin yatafi yasa ta zaga a da sauri ta tsugunna tai fitsarin tai tsarki ta tashi sanan tafito tai wajenshi tare suka tafi kiwo nanda nan tasaba dashi har tana koyamai turenci inya fadi turenci sai abin yabata dariya shima yabata dariya sai kallonsu akeyi, dayake yanada kudi yasai mata madaran kuka da kifi taci sosai kifin harsaida tabashi tausayi. Inhar kin karanta baki biyaba wlh banyafe mikiba koke wacece.
43.
_Abuja_
Wuraren karfe uku na rana Sameer yay parking motarshi a tsakar gidansu Rahima yana kallon motan Abban dayagani a pake tai mugun datti ga chabalbali ajikinta kota ina tsabagen wahalar hanya dataasha, kananun kayane yau ajikinshi, wani black boot din sojoji akafanshi sai dogon Jean blue daidai kibanshi dawata faran bodyhug riga namaza mai v neck daya kamashi bam ya fito da shape dinshi sosai sai kamshi yake bazawa, sai earpod a kunnenshi na dama na iPhone guda daya, knocking kofar nasu yayi da sauri aka bude kofar Mummy ce da idanunta sukai jajir cikin yanayin damuwa tace "yauwa Sameer kazo, come inside please" ta matsamai tabashi hanya, shiga yayi batare daya cire takalminshi ba Mummy ta maida kofar ta rufe su Siddiqa dake zaune a falo duk suka gaidashi ya amsa musu anatse as usual, Mummy ta shiga gaba tace "muje nakaika dakinshi" da gangan take wani kaudi tana tafiya tana murguda ass, Sameer baima san tanayi ba dan agogon hannunshi yake dubawa akwai abinda zaiyi by 4, har zuwa dakin Abba ta bude kofa Abba na zaune akasa sanye da jallabiyar dake jikinshi tun najiya yayi wani iri kana ganinshi kaga wanda ke cikin damuwa, cikin fushi Mummy tace "gashinan Sameer, I told him tun jiya daya fita kake kiran wayarshi daya bari agida, Sameer talk to him, in as much as I am concern nasan Rehab Centre nanne best place for autana bansan ina yakaimin itaba, I've been talking to him tunda yadawo dazu yaki amsani yay shiru tun jiya daya fita da Rahima da kayanta a akwati sai yanzu nake ganinshi, babansu baitaba batamin rai irin na yau ba wlh bazan yardaba, Koran min y'a yayi? For Godsake Rahima is 20, Alhaji babu yanda za'ayi Allah yabaka yara bai jarabce ka akan guda ba karyane, kowani family nada nashi if namu Rahima ne bazamu rungumi kaddaran mu fawalama Allah ba ka dauki yarinya ka kaita wani wuri? Ina kaita, ina ka kaimin yarinya eh?" ganin yanda Mummy keta bambami Abba har lokacin kanshi na kasa yasa Sameer ya kalli Mummy yace "please can you excuse us Mama" cikin fushi Mummy tace "why not amma anjima zan dawo, inhar kunaso hankalina ya kwanta a fadamin inda y'ata take am going to go get my babygirl" tajuya tafice tareda rufo musu kofa tana goge hawayen daya zubo mata daga idanu, karasowa inda Abba yake zaune Sameer yayi shima ya zauna a gabanshi tareda kiran sunanshi. "Abba" dagokai shima Abba yayi ya kallai yace "Son" ahankali Sameer yace "ina kakai Rahima?" dan shiru Abba yayi kafin ahankali yace "chan wani kauye ne rugan fulani haka a gombe, wani ma'aikacina mai kulanmin da gidan gona ta dan garin ne shine nakaita wajen matar shi da taimako shi nace tarike min ita for 6 month" shiru Sameer yayi yana kallon Abba harya gama sanan yace "Ya sunan kauyen?" ahankali Abba yace "kauyen nada sunane, ko gwamnati batasan dasuba, kauyene in the middle of daji, kaman asalinsu fulani ne haka dasuka zo daga wata kasa saisuka yada zango haka awajen sai kawai suka cigaba da rayuwa suna hayayyafa sukai creating a small community kokuma nace small town awurin sabida shukoki da kayan ganye da ragunan su zasuna ci, kauyen ba wuta, ba ruwa, ba services bama susan da wayaba few of them ne sukasan akwai birni, many of them suna aikin blacksmith, akwai makera dakuma masu kiwo" shiru Sameer yayi yana kallonshi da ace Abba mutum ne sa'anshi da wlh fadan dazaimai yanaga harda hot slap zai bashi, anatse yace "Abba kasan Rahima is a girl child right?" gyadamai kai Abba yayi cikeda ciwo yace "yakakeso nayi da Rahima Sameer? Meban mataba dan tadena shaye shaye? Ankaita Rehab ta gudu ba gwara na kaita kauyen da bamasu da shago balle tai tunanin zuwa siyan kayan shaye shayen ba, kauyen da by fire by force zata hakura da shaye shayen" cikin dan fushi kadan Sameer yace "da kaga tadawo ta gudo why didn't you wait for me to come? By all look kasan Rahima can never escape dat place alone, naje rehab centre naga ta inda suka fita Rahima bamata da tsawon dazata kai fence dinan balle hartai tsalle ta dirka kasa, she was lured into doing that, da taimalon wasu ta gudu, and based on my investigation su sukai offering zasu gudu da ita, dan all nurses sunce bata magana da kowa, Rahima was doing just fine at the rehab centre tai 3weeks receiving appropriate care and treatment, da kaga ta gudo you should have call me koka jirani nazo na maida ta, escape happen ka dauketa ka kaita kauye believing kauyen daka kaita zaisa tahakura da shaye shaye Abba kasan me shaye shaye kuwa?" yay maganan batare dawani tsoro ba dan Abba needs to here this yace "saida treatment dakuma taimakon Allah ake iya barin shaye shaye gabaki dayanta ba kauyeba koma ina kakai Rahima in ba'ai wasaba she will find her self crippling back to the shaye shaye life, ba'ama mace tarbiya haka koma menene the least you could do data dawo dasaika kaita wani rehab din tunda tagudo daga wanan bawai ka kaita chan wani kauye ba da bata san kowaba bata saba da rayuwansu chan ba, she will feel depress, lonely and sad and trust me this 3 things zasu iyama life dinta more harm than good" cikin wani irin yanayi na ciwo Abba kaman zai fashe da kuka yace "ya kake so nayi eh? Ya kakeson inyi Sameer? Rahima zata samin ciwon zuciya, Narasa yanda zanyi da Rahima bansan lokacin data fara shaye shayeba I feel hurt Sameer, zuciyana na ciwo duk in natuna y'ata na shaye shaye, Rahima is so addicted to drugs cus she came back drunk, wlh da ace tanada mai sonta ba yan iskan chan su Chris ba I don't mind she is just 20 ko yayyinta basuyi aureba da wlh na aurar da ita tuni hankalina ya kwanta, me Rahima take son zama da rayuwanta? Dont you see me Sameer na tsufa yau lafiya gobe ciwo, idan namutu, idan mu iyayen ta muka mutu ya rayuwanta zai kasance?, I know my decision was tough but Rahima needs something like that zata natsu trust me by fire by force saitai 6 month dinan ta galabaita, ta wahala tasan cewa nan gidansu a cikin Rahama take, ka barta Sameer she will be fine muma ai mun wahala fin haka kafin dadi yazo" dan matse baki Sameer yayi ranshi ba dadi yanada matsalan mugun zuciya kuma baiso ya zuciya dan ihu zaihau yima Abba yana gaggayamai magana saisa ahankali yace "to Allah yasa sanadin shiryuwanta kenan, bari naje zan koma office" ahankali Abba yace "nagode Sameer Allah maka albarka" ahankali Sameer yace Ameen yawuce yafita, bude kofa yayi azabure Mummy da tuntuni take jikin kofan tana sauraron maganan su tana murmushi tajuya taji tafiya bata zaci fitowa za'ayiba, tsayawa Sameer yayi chak yana kallon yanda Mummy tajuya da sauri tabude kofar dakinta ta shiga ta mayar ta rufe karasa fitowa yayi yay hanyar fita su Siddiqa har lokacin suna falo atare duk suka cemai "sai anjima Yaya Sameer" gyadamusu kai yayi batare dayace komiba yawuce yafita ya shiga motarshi yayi office.
*****
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to watsapp number na 07012181461, you can also send MTN card_
_Bayan kwana goma sha daya!_
Duk wanda zaiga Rahima saiya mata kuka ta rame tazaftare, crock dinta na Rehab harya barke dudda yana sawunmata amma ya barbarke, har lokacin dan batada wani wanda zata sa Abba baisaka mata takalma a akwati ba, cikin eleven days dinan sau biyu kadai tai wanka tun jikinta na danko hartazo tasoma sabawa dan bata iya ruwa ba koda suna yara in Mummy takaisu swimming pool saidai su Siddiqa suyi amma ita batayi, kuma bata iya wanka da ruwan sanyi ba, duk in tayi wanka da ruwan sanyi sai jikinta yamata kaikayi sosai kafin daga baya yazo yadena saisa ma ba tasake yin wankan ba, duka yaran garin basu cemata itama bata cemusu hakama mutanen garin, dazaran gari yawaye zatabi Maccido sutafi kiwo dan bata iya zama agidan, tunda tazo bataci wani abinci mai suna abinci ba saidai tasha nono da Maccido ke taso mata, saikuma in sunzo wuce irin su bishiyan mangwaro, cashew ya katso mata tasha ta koshi, tarame sosai farinta bau yakode sai uban pink lips kaman tasha fa janbaki da dogon hancinta dashi kadai yarage a fuskanta, ko kadan batada natsuwa saisa wani zubin kosuna cikin yawon kiwo saidai Maccido yaga tasami gefe ta zauna tana kuka kuka sosai her heart is craving, zataso tasha abubuwan nan kodan ya mantar da ita bakin cikin datake ciki, shima cikeda damuwa zaizo yazauna agefenta ya lallasheta yay yay da ita tagayamai meke sata kuka taki haka zai samu tahakura su tashi su cigaba da kiwon, tun tana kyankyanin shan jan ruwan garin ganin kishi na neman kasheta yasa tahakura tafarasha. Suna shiri da Maccido fiyeda misali amma duk idan tafara maganan Wadugaga sarkin garin cemata yake subar maganan ita ba yar garin bace bazata ganeba hakan yasa tahakura tama denamai maganan.
Yauma kaman kullum sunyi kiwo sun gaji, ga wani mahaukacin ciwon kai datakeji kaman kanta zai rabe biyu hakan yasa ta kalli Maccido dake zaune gefenta yana bare mata gyada dafaffiyar dayasai mata tace "zanyi wanka Maccido" dan juyowa yayi ya kalli fuskarta chan yace "shawara gareki, kijira ni anan bari naje nasamo botiki da zani saikiyi wankan muna komawa gida sai nabaki maganin shawara kisha kan zai dena miki ciwo kinji" gyadamai kai tayi ahankali hawaye na cika idanunta, tashi yayi da sauri yahau gudu yabar wajen, binshi tai da kallo taji hawaye ya zubo mata jibi yanda duk yadamu akanta amma yan uwanta duk basa sonta mutum dayane mai sonta Mummy kuma Abba yarabata da ita tasan inda ace Mummy tasan ankawota nan da wlh saitazo ta dauketa, kuka ta dingayi har bacci yay awon gaba da ita awurin bishiyan.
_duk wacce ta karanta batare data biyaba Allah ya isa_
Cikin bacci taji ana kiran sunanta. "Yar Binni, Yar Binni" bude idanunta da sukai ja tayi taga Maccido ne ya ijiye wani botiki dake cikeda ruwa sai bakar leda a hannunshi, ledan ya mika mata yace "gashi gida naje na bude akwatinki na dauko miki wasu kaya inkinyi wanka ki chanza wanan kinji saiki saka wayan nan dana dauko miki" yunkurowa tayi ahankali ta gyadamai kai kanta kaman zai cire, murya chan kasa tace "nagode Maccido"
_duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa_
44.
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to my watsapp number 070121814621 sainai adding naki a group din BIN ABINDA ZUCIYA KESO_
_masu fitarmin da book banyafe ba_
Gydamata kai yayi yana murmushi sosai take bashi tausayi, tashi tayi ahankali tana kallon ruwan tace "wash tsoron ruwan sanyi nake jikina zaimin kaikayi" murmushi yayi yadaga mata ruwan yace "karki damu ina zuwa ta tarar Inna ta saka ruwan tuwo shine najuyo miki na sirko nataho dashi kafin su ganni, muje kiga nadauko zanin Inna zan miki kariya dashi saikiyi wankan" gyadamai kai tayi har sukai wajen daji daji yadau zanin ya daura a tsakanin bishiyoyi biyu sanan ya ijiyemata ruwan yana kallon yanda take lumshe ido ya ijiye mata kayan daya dauko mata dake cikin ledan agefe yace "yi wankan kishirya ina jiranki achan" yanuna mata chan inda shanu sukecin ciyayi sanan yawuce yatafi, binshi tayi da kallo kaman ta rungume shi sabida yanda yakeda kirki, shiga ciki tayi ta cire kayan jikinta ahankali sanan ta shiga wankan daba soso ba sabulu ruwan ya mugun mata dadi dan da zafi sosai tadade tana yi sanan tagama watsa ruwan ta goge jikinta da kayan data cire sanan ta bude ledan daya ijiyemata, rigan datagani na Manchester United ta dauka tana kallo saita tuna ranan da suka buga basket ball agida shita saka, rigan ta janyo saitaji hade da 3quater wandon datasaka ranan dasuka buga basket ball dinne duk Maccido yakawo mata ahade, ahankali tajawo bra da shi kadai gareta dan ba bra cikin kayan da Abba ya hada mata, wanan bra tunna rehab da Sameer yasayo mata dasuka mata kadan ne tasake sawa Allah ma yasota batada body odur dayay wari saidai yamata kadan sosai, sanan tadau Manchester rigan tasaka kafin tadau 3quater Jean din tafara sawa, ihu dataji sosai yasa da sauri takarasa saka wandon tana kokarin jan zip din wandon ta yaye labulen zanin daya dauramata hango wasu maza tayi su kusan goma suna dukan Maccido dake kuka sosai yana ihun kuyakuri kuyakuri, wata sharbebiyan dorina dake hannun kowane cikinsu Duke dukanshi dashi, dudda ciwon kan datake ji baihanata karasa zura crock shoe dinta daya yayyage ba tafito da sauri batare datama tsaya tasaka hulan kantaba tayo kansu tace "ku me Maccido yamuku kuke dukanshi haka ku wasu irin bakaken mugayen mutane ne? Ku kusan goma kun taru kan dan yaro kuna kiba kashesu kukeso kuyine?" tsayawa sukayi da dukanshi suka juyo suna kallonta hakan yasa Maccido da bakinshi ke jini sosai yana numfashi da kyar yace "ki gudu yar binni ke suke nema zasu kaiwa Wadugaga, ki gudu kibi gabas nanne hanyar fita daga garin nn" wani irin kwallo da Maccido daya daga cikinsu yayi sauran sukayo kanta suna tahowa tana komawa baya kirjinta na bugawa sosai tana kallon idanunsu dayasha kwalli kaman na mayu, wani irin juyawa tayi ta kwasa da mugun gudu kanta kaman zai fadi tana ihu tana waigowa baya tafada wani bishiya, wani irin buge kanta dake masifan ciwo tayi da bishiyan kanta yay dummm ta koma baya tana layi tana dafa kan kafin tip tafadi akasa asume, daukan ta wani kato yayi ya cincida akafada suka tafi da ita.
Ahankali take bude idanunta dasuka mata shegen nauyi sabida maganganu datakeji sama sama. Jijjiga wani dan roba dake hannunshi yayi da saiwa ke jiki ya kalli mutumin dake kallonshi yace "kaga saiwan nan da najika innaba yarinyar nan tasha wlh babu namijin dazaihau kanta bazai kokaba tsabagen zaki da dadin dazatayi saiya kusan hauka tsabagen yanda zatai zamzam sanan ta ciko, kuma baya barin jikin mace harsai ta haihu ta zubar da jinin haihuwa" washe baki mutumin yayi yace "Wadugaga kana Shagalin ka aduniyan nan, ga yarinyar jajawur Wadugaga nima za'a banne na dana bayan kagama" wani mugun kallo Wadugaga yamai yace "na lura na soma sakin maka fuska da yawa Murtala, yarinyar nan itace keda turaka ta harnan da wata shiddan da akace zatayi a karkarata, zoka dagamin ita nabata wanan saiwan" da sauri mutumin ya tsugunna tareda daga Rahima da kanta ke mugun sarawa bamata iya bude idanu da kyau, zagayowa ta bayanta Wadugaga yayi yasa hannunshi yakama hancinta tareda