Showing 78001 words to 81000 words out of 190952 words
Chapter 27 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
kafa mata roban maganin abakinta, cikin suma suma baccin baccin datake yi taji bata iya numfashi hakan yasa tawani irin bude baki nan ruwan maganin ya shiga cikin bakinta tanasha tana kwalalo ido tana shuru shure kaman zata mutu tana kokarin kwace kanta takasa basu barta ba saida ta shanye ruwan maganin tass sanan Wadugaga ya kyaleta ya ijiye roban maganin tana uban tari tana tottifar da miyau ya shiga shafa bayanta yace "sannu yar binni sannu kinji" saida tarin ya lafa sanan Rahima tawani juyo cikin mugun fushi ta dauke shi da maari pau! Tace "kana haukane, wlh ka sake tabani saina fasamaka kai, uban me nakeyi anan?" tai maganan tana kokarin tashi, abokin Wadugaga ne yace "ke! Kinsan wakika mara kuwa?" cikeda tsiwa Rahima tace "dan iskan tsohon banza namara kozaka ramamai ne" kallon abokin nashi Wadugaga yayi yace "tashi katafi jeka zauna da sauran dake gadi awaje" tashi Rahima tayi ta nuna shi da yatsa tace "ka kalleni da kyau niba Mairo bane wlh kai gigin yimin iskanci saina salwantar da rayuwanka" tai hanyar kofa zata fita wani irin fizgota Wadugaga yayi ya daka mata tsawa "ke" itama tsawa ta dakamai tace "kai! Kuma keke na haya makulli na aljihun ubanka" hannu Wadugaga yasa ya wasketa da mari hakan yasa ta kurma uban ihu tai baya zata fadi dan marin ya shigeta tai maza tarike gadonshi ta tsaya tana shafa fuskanta tace "ka maren?" hannu Wadugaga yasa a cikin babban rigan jikinshi yana zare mazariyan wando yace "tunda bakida kunya bazan biki ta dadi ba tube kihau gadon nan nasanya miki tabbarriki kaman yanda nasama kowace y'a mace agarin nan, inama fata rabo ya shiga tsakanina dake dan zazo nasami magaji daga tsatson ki" karasa cire wandon yayi ya yar hakan yasa gaban Rahima yafadi ganin yazare wandonshi ya jefar akasa, yasa hannu zai cire babban rigan jikinshi wani iri wawan ihu takurma. "ihuuuuu jama'a ga dan iska nan ihu" cire babban rigan yayi ya yar yayo kanta tsirara haihuwar uwarshi yace "ki kwana kina ihu ko lekowa dakin nan baza'ayi ba" runtse ido tayi ta tsugunna jikinta narawa sosai tace "innalillahi wa innailaihi raji'un Abba, Mummyyy" ko ina jikinta rawa yake wani tsoro ne ya shiga jikinta ganin tsoho fa tsoho sosai da gemunshi fari fat tsabagen furfura dayay tsayi yakai har kirjinshi tsaye tsirara a gabanta bakunya, dagata taji anyi cikin wata tattausan murya yace "yar binni haaaaa haba mana tashi tsorona kikeji dadine danifa, duk garin nan nafisu kudi ga abinci, duk wanda yay noma saiya bani rabin abinda ya nome inba hakaba zan kwace gonan, jibidai gadon nan nawa yasai karkaran nan, eh oya taso kihau gadon kiji da dinshi, gashi na taushi wani fatarki, inaso nasami iri daga tsatson ki watan kila nasami magaji, duk yan yaran garin nan basu haifamin magaji ba sai mata saisama bana karbansu, taso kizo yar binniiii" yadaga Rahima dake kuka sosai jikinta ko ina na bari yana kokarin ya sata ajikinshi wani irin turashi tayi sabida mugun warin dataji yanayi tahau kan gadon ta tsaya tana kuka tace "wlh karka sake katabani dan iska kawai ubanme zakamin" da sauri yahayo gadon tareda jawo kafarta yace "cinki zanyi yarinya mai dadi ke kinsan irin hadin danama jikinki kuwa" ya kwantar da ita tareda hawa kanta ya danne ta yana tura hannunshi cikin riganta trying to reach out to her boobs dukya birkice sabida taushin fararta da dumin fatarta dayaji, ihu Rahima tayi tana kokarin tureshi takasa harshenshi yaciro waje yadaura kan gemunta yana lashewa wani wawan ihu tayi tana tattaba gadon, hannunta ne taji yakamo wani abu dabama tasan meba tawani rapkamai abaya ashe allo ne hakan yasa yasaki wani malalavin kara, ta tureshi ta tashi da sauri daga kan gadon tana komawa bayan dakin tana kallon yanda ya yatsine fuska cikeda azaba yana shafa bayanshi yakasa mikewa abunku da tsohon daya kwana biyu, waige waige ta shiga yi adakin tana kallon ko ina kafin idanunta su sauka kan wata yar karaman Nokia torchlight phone dake kan saman wasu uban tulin littafai tayi kura daga gani ba'a amfani da ita da sauri tai wajen wayan ta dauka tabude kofan datagani awurin tafita da gudu, tashi Wadugaga yayi yadau malum malum dinshi ya zura yafito kofan kofar tsakar gidanshi, fence Rahima data ta hango yasa tai wurin batare data damuba ganin dan ginin baida tsawo sosai kuma na kasa ne gaduk ramuka da zata iya sassaka kafafunta ta tattaka ta haura tai tsalle tahau kan fence din ta dirka ihu Wadugaga yayi yakira masu gadinshi yace "kuzo kuzo tagudu ku komota, ku kamomin ita, bansamata tabarriki ba tagudu" da gudu suka shigo dakin suka fita ta kofan suka haura suka diddirka suka bita.
_IN kika karanta baki biyaba Allah ya isa_
07012181461 chat me up a watsapp in kinason this book
Gudu Rahima takeyi tana haki gudu da tunda take arayuwanta bata tabayin irin shi ba tana kuka sosai tana waigawa ganin maza dayawa sun fito binta suke yasa ta kutsa cikin daji datagani gefen hanya tana gudun famfalaki tana waige saida tai nisa sosai taji tana neman suma yasa ta tsaya ta jingina da bishiya tana sauke ajiyan zuciya jin sahun gudun mutane suna tahowa yasa ta waiga atsorace ganin basu karasoba yasa ta kalli bishiyan data jingina dashi kafin ta tura wayan data dauko aljihun bayan wandonta ta shiga hawa bishiyan tana haki da kyar ta iya ta hau tana kurjewa tanajin ciwo hartakai chan kasa ta shige cikin ganyayyaki yanda bazasu gantaba amma ita tana iya ganin kasa, tafashe da kuka sosai, aguje taga sunzo sun wuce wajen suna neman ta taga sunyi nisa sosai sai bincika dajin suke sai taji maganan su suna cewa kodai ba dajin ta shigo ba, ko takoma gidansu ne, daya daga cikinsu ne yace mu rarrabu mu zagaye dajin inhar bamu gantaba mukara haduwa anan sanan muyi gidansu dan Wadugaga yace lallai lallai sai an kawota yasamata tabirriki daganan har zuwa lokacin dazata koma garin su, ku watsu munemota, watsewa sukayi wanan yabi nan wanan yabi nan duk suna gudu, runtse idanunta tayi tai lamo jikin bishiyan tana kuka sosai tana kiran sunan Mummy ahankali. "Mummy, Mummy come and save me" babu inda basu duba a dajin nanba basu ganta ba har kowa yadago suka sake haduwa awurin Rahima na ganinsu sukace mutafi gidansu da gudu duk suka kwasa suka fita daga dajin saida taji tadenajin sahun su sanan ta sauke ajiyan zuciya, tamika hannunta ahankali tadaura kan aljihun bayan wandonta ta zaro wayan jitayi wani kati ko takardane yabiyo wayan hakan yasa ta zarosu tare ta kalli katin ganin sunan Lieutenant Sameer Simran Sameer yasa ta tuna ranan dayazo gidansu dasuna buga basketball ne yabata katin nan, ahankali ta kunna wayar dan akashe take taga akwai chaji kafa uku, amma babu karan service ajikin wayan dudda taga akwai sim Din Mtn ajiki, kuka tafashe dashi sosai kaman tamutu kawai tahuta takeji gwanin ban tausayi tahau addu'a tace "Allah yasa service yadawo, please God help me kaji" sosai take kuka haka ta zauna wajen o har gari yafara duhu gata akan akan binshiya, sake danna wayan tayi saitaga karan service guda daya da sauri ta shiga saka number Mummy datai saving akanta tai dialing number, amma yaki shiga hakan yasa ta fashe da kuka tai trying number kusan sau uku yaki shiga, katin Sameer dake hannunta ta kalla tana tuna ranan dayace mata if you feel like talking to me just call me I am a minute away, number ta shiga sawa da sauri tai dialing takara a kunne wayar na ringing kaman zai katse taji ya dauka cikin natsastsen muryan nan nashi yace "Lieutenant Sameer Simran Sameer speaking" wani irin faduwa gabanta yayi kafin wani kuka yataso mata tasakin mai kuka tama kasa magana, shiru Sameer yayi yana sauraron yanda ake kuka dudda muryanta is breaking kaman network din babu kyau, anatse yace "who is this?" cikin kuka Rahima tace "Yaya Sameer please help me wani tsoho is trying to r......" wayan ya katse dip danba kudi dama yan kobo ne hakan yasa tafashe da kuka sosai, ba'a wani jimaba wayar tahau ringing da sauri ta dauka ahankali yace "ina jinki" cikin kuka tace "Yaya Sameer dan Allah ka kiranmin mummy na tazo ta daukeni yanzu haka inakan bishiya anan naboye wani tsoho I think shine Mai garin yana molesting all the children na village din shine yau yasa aka kamoni and and he is trying to rape me" tafashe da wani mugun kuka tace "am so scared Yaya Sameer please insun ganni zasu maidani gidanshi ne" anatse Sameer yace "Rahima" cikin kuka tace "uhm" anatse yace "stay akan bishiyan karki sauko am coming there, karki kashe wayan nan kibarshi a kunne am I clear?" yay maganan babu kalman wasa ranshi ya mugun baci dan duk Abba ne yasa ta cikin wanan halin, gyadamai kai tayi cikin kuka sosai takasa magana, katse wayan yayi dama yana tuki ne da magriba yana hanyan komawa gida daga aiki kiran ya shigo ya gangara gefen hanya yay parking cikin wani irin kunan rai yatada mota yahau fanfala gudu yana dailing wani number a wayanshi ringing daya aka daga cikin wata murya na bacin rai yace "am sending you one number right now to track it down for me I need the location ASAP" dan baimaso ya kira Abba uatambaye shi wurin, katse wayan yayi yana tuki ya shiga tura number kafin ya ijiye wayan ya shiga wani filling station mai yasaya yacika tank dinshi fan kafin yadau hanyar gombe.
In kika karanta baki biyaba Allah ya isa, in baki da kudi don't even read simple
45.
Har akai isha'i tana makale jikin bishiyar tsoro fall aranta, she's so scared ga kukan dabbobi dana tsuntsaye kala kala, kanta babu dan kwali inda ace za'a auna BP ta da za'aga yay high, she is about to die of heart attack, jin kaman kwari nabin jikinta yasa tai maza ta kunna torchlight phone din hannunta ta haska kafar nata wani kwaro tagani mai dogon baki red color yanabin kan kafarta hakan yasa ta kwala ihu ta shiga saukowa daga jikin bishiyan da sauri tana kuka kafin ta dirko kasa tana haska ko ina a dajin tana kakkabe kafanta tana juyawa tana kuka sosai ganin kaman mutane take gani yasa tahau ihu. "wayyo Allah Mummy na, innalillahi wa innailaihi raji'un" ganin kaman wani mutum nayowa kanta tsoho yanajan Sanda a hannunshi yasa tahau komawa baya jikinta narawa tafara karanto addu'an da aka koyamusu a Islamiyya lokacin datake zuwa kafin Mummy tace karta kara zuwa, duk wanda yafado bakinta yitake, ganin mutumin yazo gab da ita yasa tawani irin yin baya idanunta suka juya zuciyata yay mummunan bugawa ta zube akasa assume bata sake sanin inda kanta yakeba.
Sosai kirjin Sameer yashiga bugawa dim dim dim hakan yasa yay parkin motarshi ta wuraren zuba yafito yay alwala ya shiga wani masallaci yay magrib sanan yay isha'i yafito yaciro wayarshi dake ringing a aljihun wandonshi yakara a kunne ganin mutumin daya turama number yasa yay picking yace "talk to me Joseph" cikin harshen turenci daga dayan bangaren yaron yace "Sir location of the phone number is gombe state but the exact location is unknown dan babushi a map and the signal is not strong enough dana gano, but open you goggle map zan turo maka all the details idan kai using nashi u can reach her" katse wayan yay yabude map saiga sakon ya shigo wayanshi Joseph ya turomai wani link, clicking on the link yayi Google map link din ya kaishi ganin inda wayan yake yasa ya shiga mota baida matsala yasan geography sosai he can track her down yaja motar da mahaukacin gudu yadau hanyar gombe, sosai yaketa cin karo da go slow da daddaren nan.....
"Nagode Mai sunan kakana, ku shimfide min ita akan gadon nan" Wadugaga yay maganan yana tattare babban riganshi, kwantar da ita yaran dake tare da tsohon sukayi akan gadonshi Wadugaga yamika musu kudi dayawa yace "zaku iya tafiya kubar komu a hannuna karyanta tasake gudawa yanzu inada maganin irinsu masu gardama dakuma rashin kunya, kutafi gida dare yayi sosai, anjima kadan gari zai waye" juyawa duk sukayi suka fita suka rufo kofar dakin.
Fitila Wadugaga yadauka ya tsugunna agaban gadon da Rahima kewai wasu fararen robobi container guda biyu ya dauko, daya kadangarune yaran kadangaru dasuka fara girma basu riga sunkai jangwalagwada girma ba guda hudu aciki, ga kan roban andanyi hanya ta inda iska zai shiga zasu dinga numfashi sai dayan roban kuma wanan kwarin da ake cema burma hanci ne aciki bakake masu uban gashi ajiki aciki, burma hancin nada kafafu sama da dari kwarin da ake cema 101 legs inji yayan turawa, suma anmusu ramin dasuke shan iska dasu, fitowa yayi daga karkashin gadon ya ijiye fitila yana kallon container yana murmushi yace "wanan shine maganin mace mai gardama" ya kalli Rahima dake asume yace "bakece mace ta farko data zo turakar Wadugaga tamai gardama ba amma kinga wayan nan abokan nawa sukesa su natsu nai bidirina akansu, babu mace aduniyan nan da bata tsoron wayan nan kadangarun da basu da hankali, ga burma hanci wanda inhar yahau jikin ki to sai jikinki yay reacting dansai kuraje sun feso awajen, kwarine da basa cutar da dan Adam amma suna natsar da mace da kota ki kota so saita baka kanta gudun karka samata su ajiki dan haka ina jiranki ki farka dan aka'idan Wadugaga da kikagani bayasama mace tabarriki sai in tana cikin hayyacinta. Yay maganan yana ijiye containers agefenta yana kwanciya gefen ta yana kallon fuskarta dayaji kaman yayta lasa tsabagen haskenshi, tsabagen yanda tai passing out sai wajen sha biyu na rana tasoma bude idanunta dasuka mata mugun nauyi, ga bala'in ciwon kai datake dama dashi. Duk wacce ta karanta batare data biyaba Allah ya isa, ban yafeba.
46.
_how to subscribe_
_zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment to my watsapp number 070121814621 sainai adding naki a group din BIN ABINDA ZUCIYA KESO, you can also send MTN_
Wuraren 6 na safe ya shigo kauyen yanabin map din ranshi yawani masifan baci ganin wajen ma ba hanya, parking motarshi yayi yafito ya kulle motar ya tsugunna ya gyara daurin igiyan boot din kafarshi ya mike tsaye yana duba map din sanan yafara tafiya Allah yasa ya tsaya ahanya tun dazu yay sallan subhi da sauri sauri yake tafiya yanabin daji da filin Allah da kallo yana mamaki yanda Abba ya iya ya kawo yarshi wanan dajin tai rayuwa sabida tarabu da shaye shaye, da gudu gudu jogging jogging yake akan hanyar hakan yasa yafara hango bukkoki girgiza kai yayi cikeda mugun takaici harya karaso cikin kauyen yana kallon tsirarrun mutanen dake waje dan gari bai gama wayewa sosai ba, map din yacigaba dabi yana gudu wuraren 8 yay locating dajin dayake ganin signal din Rahima harya karasa bishiyan data hau ya tsugunna awurin yana duba foot print din mutane da yawa dake wajen dan kasar wajen nada dan danshi sanan ya tsugunna tareda daukan torchlight wayan dake kwance akasa alamun tayarda shine, daukan wayan yayi yana kalle kallen wajen yadaga kai ya kalli bishiyan ganin babu kowa akai yasa yaji hankalinshi yatashi da sauri yadan zazzagaya dajin kafin yafito daga dajin, ya shiga tafiya yay hanyar komawa chan wajen bukkoki daya wuce dazu, wasu yara da bazasu wuce 12 13yrs ne da katon ciki ajikinsu yagani suna tahowa kusan su bakwai, wasu cikinsu dauke da tulun ruwa wasu kuma dauke da kara dasuka kulle da igiya suka daura akai suna hira abinsu, turus ya tsaya yana kallonsu kaman yanda suka tsaya suma kallonshi, shidai ba yaro bane abinda yake gani wanan is ciki bawai wani abuba ahankali yace "tambaya nake inane gidan sarkin garin nan?" da sauri daya daga cikin yaran tace "Wadugaga?" tabata dayan tayi tace "Wadugaga ai mai garin nanne ba sarkin garin nanba" jin sunce haka yasa yace "eh shi inane gidan shi?" hanyar ta nunamai tace "ka mike sambal banda kwana ko gangare zakaga gida na yan gayu da akayi da jar kasa anyi zane zane ajiki to nanne" juyawa yayi yatafi sukama sukahau surutun wani bakone wanan dogon bari suje subada labari suka kwasa da gudu.....
Inkika karanta baki biyaba Allah ya isa.
Ahankali Rahima tabude idanunta tass ta tashi ta zauna tana dafe kanta dake saramata. "barka da tashi mai turakan Wadugaga" muryan daya daki kunnenta yasa taji duk wani ciwon kan datakeji ya washe tabude idanunta tass ta juyo gabanta na faduwa suka hada ido da Wadugaga daya tashi daga kan yar wata kujera dayake zaune yana gadinta idananun nan sunsha kwalli rambadadau yace "gwarama ki kwantar da hankalin ki baki isa ki gudu ba, mutane ne gaba da baya a gidan nan ana gadinki ki fita kigani, tun wuri kibani hadin kai dan kece gari zai waya" yay maganan yana yaye babban rigan dake jikinshi ya yar akasa, zaburowa Rahima tayi ta sauka daga kan gadon tace "wlh katabani saina kashe ka wlh kuwan" cikin ko ajikina yace "zanga wazai kashe wani tsakanin nidake" yafara tahowa kanta hannu tasa zata tureshi da duka dan karfinshi yasa ya tunkudata tafada kan gadon zai fada kanta ya kwanta ajikinshi tahau kokawa dashi danko kadan batason jikinshi yahadu da nata tace "leave me" ganin yanda take tureshi tana kokawa dashi yasa yakama hannayenta yarike gam tareda hawa kan kafafunta tana kokarin kwace kanta takasa yace "yanzun nan zanyi maganin ki" yay maganan tareda dauko container burma hanci yanuna mata yace "zaki natsu ko bazaki natsuba" ihu tayi. "wayyo Allah na Mummy na, me wanan?" tawani irin bankare zata yar dashi daga jikinta hakan yasa ya saki hannunta ya shiga bude container da sauri, cikin mugun tsorata Rahima tasa hannu ta buge container burma hancin da Wadugaga ya bude duka zube akan gadon ganin haka yasa cikin fushi ya dumbuzosu da hannu ya daga riganta ya watsa mata akan ciki, ihu tayi ta tureshi dawani mahaukacin karfi ta tashi tana kakkabe jikinta shikuma ya dauko