Showing 147001 words to 150000 words out of 190952 words
Chapter 50 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
nidai natafi" saida yaga yafita daga dakin sanan ya hararai kafin yajuya zaije ya zauna, Sameer yagani idanunshi biyu da sukadan kode irin na marasa lafiya, da sauri yay wajen Sameer din kaman zaiyi kuka yace "Ya Sameer katashi?" gyadamai kai Sameer yayi yana kokarin tashi ya zauna taimakamai Mu'az yayi yazauna sanan yamika hannu ya dauki cup din shayin yakai bakinshi ahankali tareda lumshe ido, he just wish zai iya ganin Rahima and hug her right now, ajiyan zuciya yasauke yarasa me kemai dadi, bude kofa akayi hakan yasa yadago kai Ummi ce ta shigo tareda Dr Sameer, hada ido sukayi da Ummi da sauri ya sudda kanshi kasa, cikeda tsokana Dr yace "Lieutenant, andan girgiza file din sojoji fa, Good morning yajikin" yay maganan yana makala stethoscope a kunnenshi dan yaduba Sameer, sanan yashiga dubashi yace "how are you feeling this morning? Any pain any complain?" girgiza mai kai Sameer yayi ahankali yace "no, I am fine" murmushi Dr yayi yace "good" Ummi na tsaye a gefen Dr tana kallon yanda Dr ke duba Sameer, saida yagama dubashi sanan yace "inka gama shan shayin kasha magangunan ka zaka karajin karfi sosai" gyadamai kai Sameer yayi ahankali yace "please discharge me I will continue the treatment at home" da sauri Ummi tace "a'a Dr karka sallamai saiya warke tass, Sameer baicika ciwo ba yayi kuma wlh yana girgiza shi" dan murmushi Dr yayi yace "Hajiya amai hakuri a sallamai soja ne fa, and is natural duk sojoji basa son zaman asibiti, kunya suke wai soja dasu agansu kwance gadon asibiti kaman wasu mata" dan murmushi Ummi tayi tana kallon Sameer din da kanshi ke kasa, murmushi tasake yi tace "to shikenan likita duk yanda kayi, nidai bari nakoma wajen y'ata" tai hanyar kofa da sauri Dr yace "yauwa Hajiya I've been wanting to ask, Dr Bisola tasameni akan other patient din dakuka kawo mana kan she was raped haryakai ga stitches and you people are not ready to take the case up akama shi" yay maganan kai tsaye dan duk basusan Sameer yay aureba, dan murmushin yake Ummi tayi tace "ai Soja nakan case din already amma kama mutumin" tai maganan tana kallon Sameer da kanshi ke kasa, cikeda jin dadi Dr yace "good job Lieutenant Sameer is high time munfara kawo all this rapist to justice, haba that girl is too small and pain din yamata yawa wicked rape aka mata ko a rape din" juyawa Ummi tayi tafita ahankali ta maido kofan tarufe shikuma Mu'az dama tuntuni kanshi ke kasa, Dr kuma yagama yan firarraki6da Sameer da baya wani bashi amsan kirki yawuce yafita da sharadin zai dawo karfe daya in temperature shi ya sauka zai sallamai.
Lumshe ido yayi ya kwanta yarasa me kemai dadi ahaka har azahar Dr yazo ya sallamai dudda bawani jin sauki yayiba kawai baison zama a asibitin ne, fitowa sukayi Mu'az yatafi sayo magungunan da Dr yakara rubutamai, ahankali yake tafiya yay hanyar dakin da Rahima ke ciki to kofar yafara tsayawa ya leka tana zaune babu dan kwali akanta sai rigan asibiti tana kuka sosai hannunta rikeda cup na yogurt mai sanyi da Ummi tabata, tai wani irin shegen kyau da haske, idanunta sun kumbura sosai kaman zaka taba hanunnka ya lotsa ciki, gashin kanta na shining an mata kalaba guda daya da duka gashin saitai kaman wata yar bararojiya me kikazo saya garin magani, tana zaune amma ta wawware kafa kaman anmata kaciya, bazaima iya defining abinda yakeji ba but he feels kaman yaje yay hugging nata tight and be listening to yanda take kuna ahankali hartai bacci ahaka, she can't believe he caused all this pain for her.
Ahankali yadaura hannunshi kan door handle ya murza tareda bude kofan ahankali ta shiga, karan kofan dasukaji yasa duk suka dagokai, hada ido Rahima tayi da Sameer.
Wani irin kwalla razananan ihu tayi daseda yatsorata Ummi dake zaune awajen kan plastic chair, tawani irin yarda cup din youghrt dinda takesha tana zabura tana kokarin mikewa tana kuka sosai tana kallon kofa tana mika hannunta tana kokarin jawo pillow ta rufe fuskarta dan wani irin mugun tsoron Sameer taji Allah yasaukar mata kaman taga ogan doddanni dan gani take kamar zekara yimata abinda yamata ne, yanda tafashe da kuka tana jan duwaiwai baya tana kokarin tashi takasa tana kallon Sameer din yasa Ummi tasaki salati. "innalillahi wa innailaihi raji'un" tai juyo ganin Sameer ne tsaye ajikin kofa yasa taji ranta yabaci, cikin fushi tace "what are you doing here? Please kafita, you know you caused all this so kafita akwai tsoro tattare da yarinyar nan karkasa jininta ya buga" Ummi tafadimai babu alamun wasa, ahankali yajuya tareda bude kofan yafita yarufo musu kofa, hakan yasa Ummi tai wajen Rahima dake kuka sosai tace "ya isa Rahima, dena kuka nakada shi, kinga kin zubar da yogurt dinki, na zuba miki wani?" girgixa mata kai Rahima tayi tana kuka sosai hakan yasa Ummi tace "to shikenan stop crying share hawayen ki" hannu tasa tana share hawayen sanan ta kalli Ummi ahankali tace "bazai dawoba?" gyadamata kai Ummi tayi tace "I promise bazai dawoba" ajiyan zuciya ta sauke cikin yar siriruwan murya tace "tsoronshi nikeji sosai" wani irin mugun tausayinta Ummi taji tace "ina zuwa" juyawa tayi tafita daga dakin Sameer tagani tsaye tareda Mu'az tace "har an sallame ku dinne?" gyadamata kai Sameer kawai yayi batare dayabari sun hada idoba Ummi tace "to shikenan, Mu'az gida zaka wuce dashi saisun warke tatas sanan zasu koma gidansu" ahankali yace "to Ummi" sanan tawuce takoma ciki sukuma suka wuce suka tafi gida.
_Giveaway! Giveaway!_
_I have a special giveaway coming soon to all my regular customers that has been supporting me, omg I just have to show love to you people, kuma dabaku taba sayan kayana ba are not left behind why because duk ina sonku giveaway harda ku zan picking 2 people, so guys show me maddd support please, support a sister business, naga nai soldout, ejo, emabinu, biko oooy, Anty, uncle, sister, mama, ga talla kuzo ku saya yes M Shakur dinku ce, saina jinku, nima saikun jini, I love you_ππΌππΌππΌππΌππΌ
_One more thing, kuna jina?_ ππΌππΌππΌππΌππΌ
_nasamu 10 people, ko 8 dasuka min ciniki yau, I promise you people 3 pages anjiman nan BONUS, wayyo dadiππΌππΌππΌππΌππΌππΌ_
OYA GA KAYANA NAN
Slm uwar gida. Shin kina fama da matsalan mijinki baya gamsar dake in kuna saduwa? Koko baida karfin sha'awa, koko gabanshi baya mikewa sambal da kyau, yanada matsalan da turawa ke cewa Erectile dysfunction wato rashin mikewan gaba da kyau, kokuma matsalan nan me suna Premature ejaculation saurin kawowa, Dazaran ya turamiki sau daya biyu ana uku ya kawo paaaa, shin mijinki sune mazan nan da ake cewa 30sec men? Abin da cin rai fa lokacin dazaki fara jin dadi lokacin oga zai kawo, worry not I have a solution to your problem, introducing MEN HORSE POWER wato maganin karfin maza, shi wanan magani dakuke gani zaimai matsalan rashin karfin sha'awa, sanan ya mikar mai da gaba da kyau, sanan inyahau kanki zai jima sosai saikin kira makota azo a taimaka miki, Anty sex sweet o so enjoy your sex life, ba kullum kawarki tadinga baki labari mijinta yay awanni akanta ba ke ko minti daya ba'a tabayi akanki ba, kema zoki sayi magani nan wanda aka hada da natural herbs kibada labari, keko lafiyan mijinki lau zoki sayamai ya wanke mai ciki kika Oga karfi kaman dokin da ake zuwa dashi fagen daga. Maganin is just 5k guda 24 ne, daya yasha da asuba daya yasha da la'asar.
please serious buyers kadai if you are not buying karki daman da tambayoyi, I send ko ina a Nigeria, inkinsan baki shirya ba uwargida karma kisayama oga Horse power dan wlh saikin gudu karfin bala'i zaiyi.
Thank you
_MAGUNGUNAN DAMUKE DASU_
_MEN HORSE POWER 5K guda 24 daya yasha da asuba daya da yamma_
_Hadin maganin sanyi 4k, idan mijinki nada ciwon sanyi zaki sayamai yasha yahada kuma da horse power, idan zakisai horse power da maganin sanyi zan barmiki 8k_
_Hadin nono duk karancin nonon ki suyi mugun girma su taso su tsaya is 5k_
_hadin matsi 4k, duk budewan gabanki ki hade gam_
_hadin rage katon teba koda yara dari kika haifa, fat din su zube cikin ki yadawo flat 5k_
_hadin girman bombom ga mata marasa bombom 5k_
_hadin ni'ima da bushewan gaba, kiyi mugun dadi yanda mijinki zai koka akan uwawun ki 5k_
_yan Kano ina kuke? Kukasai kayan ku basai natura muku ba, I have a distributor a kano, wacce zakuje wajenta ku amsa ko Akwai delivery to your doorstep a kano, yan kano bakida stress_
_*Pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank, please serious buyers only, ina tura kaya ko'ina, and maganina works, the first 5 people dazasu saya zan rage musu 500 akowani magani zaki saya*_
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
84
_Littafina na kudi ne please, inma kinsan bakida kudin biya ko bazaki iya biyan kudin book ba dan Allah karki karanta, nidai inhar kin zauna kika karan ce hakkina batare da izinina ba banyafe ba_
Bayan sati daya!
Rahima tasami sauki sosai dan wani irin kyakkyawan kulawa akeyi da ita a asibitin nan bana wasaba, kullum Ummi na wurin ta tun safe har dare, dafarko tazaci Ummi bad person ne amma saitaga Ummi na bala'in jida ita tana sonta, sanan kullum saita bata wasu magunguna a yogurt tasha, dinkin da aka mata yaji sauki sosai dan yanzu in zatai pupu da fitsari batajin zafi, batawani jin zafi a wurin ta warke fess da magunguna ake bata da zaisa ta hade taciki fast sanan tai healing fast, Abba yazo yadubata kusan sau uku harda su Siddiqa tazo dudda bai fadamata komi kan rabuwanshi da Mummy ba, duk zuwan dazaiyi baitaba haduwa da Ummi ba, Sameer sau biyu kacal yazo yadubata daganan bai karaba dan bala'in kunya take bashi agaban kannenshi ko gaban waye ihu zata kurma inta ganshi kaman taga dodo tun yan uwansu banda Noor basu ganeba har sunzo sun gane hakan yasa baisake lekawa asibitin ba dudda ranshi na mugun yimai kwadayin ganinta, ga tunaninta dayake kaman bashiba, hakanan yanzu baya wani iya baccin dare da kyau, dazaran yarufe ido sift jikinta zai dingaji anashi yafadima Dr Ayan yacemai wai soyayya mai karfi yake mata.
Yau Sunday tun safe aka sallamesu, sosai taji dadin sallaman da aka musu danta gaji da asibitin nan tagaji da komi ba, babu abinda ke mata dadi, shiryawa tayi cikin wata sabuwar plain doguwan rigan atampa yellow and black da Ummi ta dinka mata, sakawa tayi ko Ummi saida ta kalleta sabida yanda kayan suka mata shegen kyau bana wasaba tayi haske sosai aciki, tana kokarin saka Black hijab din da Ummi tabata sai kallon kalaba kwara daya na kanta take, ahankali Ummi tace "daga nan mu wuce saloon amiki kitso Rahima, kanan na bukatan gyara, muje?" gyadama Ummi kai tayi dan itama tulin gashin ya isheta wlh, batawani iya maganan kirki da Ummi hakanan taji kawai tanajin nauyin matan sosai, knocking Mu'az yayi ya shigo Ummi tace "harka kai kayan mota" gyadama Ummi kai yayi yana murmushi yace "eh Ummi" "madalla to kumu tafi, saloon zaka fara kaimu ama Antyku kitso" gyadamata kai kawai yayi, Ummi ta kalli Rahima tace "to tashi mutafi" sauka tayi dagakan gadon ahankali ta zura flat vine slippers din da Ummi tabata sanan Ummi takama hannunta tarike tabude musu kofa suka fita, ahankali take tafiya tanadan lum lumshe ido rabonta da waje harta manta, reception suka fito wata Nurse dake zaune a gun ta kalli Rahima tace "cry cry patient bye bye" hararanta Rahima tayi dan dukansu haka suke kiranta, dariya Ummi tayi ba tace komiba, nurse din tace "ni kike harara zaki kara dawowa allura mai zafi" dariya Ummi tayi tace "nurse Halima ki kiyayan mini yarinya fa" dariya Nurse din tayi tace "Mummy sai kundawo Allah ya kiyaye" Ameen Ummi ta amsa suka wuce suka fita, mota suka shiga Mu'az ya ijiyesu awani hadadden saloon, kanta Ummi tasa aka wanke sanan tasa aka mata kitso shuku na 7 7 yan kananu masu bala'in kyau sanan Ummi tasa aka mata lalle baki da ja, saitai kaman wata Amarya, kitson yafito da goshinta sosai sai wuraren 4 aka gama komi Mummy tabiya sanan suka jira Mu'az da Ummi ta aika ya karbo mata snacks sanan yadawo ta karba ta bata, dognut ne mai filling da sauran snacks suka shiga mota tanaci ita kadai tana daddanna wayan Ummi da Ummi tabata taita wasa dashi kota saki har suka karaso gidan, horn Mu'az yayi aka bude musu gate suka shiga ciki, parking yayi suka fito itama tafito ahankali hannunta rike da dognut din datake ci tai kyau kaman wata yar karaman yarinya, hannunta Ummi tarike tace "yauwa muje ciki kihuta" shiga ciki sukayi falon babu kowa sai yar ajikinsu dake jera abinci a dining, dakinta Ummi ta kaita tace "zauna ki huta" zama tayi ahankali tareda cire hijabin jikinta tana lumshe ido, zama Ummi tayi kusada ita ahankali takai hannunta ta shafa gefen fuskarta tace "Rahima" kallonta Rahima tayi batare datai magana ba, Ummi tace "inaso ki daukeni amatsayin mahaifiyar ki, I will take care of you, kome kikeso always tell me kinji ni mahaifiyar kice" maganan da Ummi tamata ba karamin tabamata rai maganan yayi ba, sun mugun tunamata da kalaman Mummy dataji tana fadima Sameer, cikin wani irin tone tace "ni banason wata mahaifiya kuma, inada two mothers all of them hate me, kinga kema kokin soni yau gobe zaki iya tsanana" da sauri Ummi tace "Rahima" gyadama Mummy kai tayi da sauri tasa bayan hannunta ta share wasu hawaye masu dumi dasuka zubomata tace "kinga Mama na tamin shegen duka, tamin karaya hudu sanan tace har abada she's not my mother, bani ba ita, karna kara kiranta da suna Mamana she hates me, and she has never been there for me kaman ba ita ta haifeni ba, bantaba sanin mahaifiyar ka wacce ta tsugunna ta haifeka tana iya tsanan abinda ta haifa ba, data barni my second Mummy took me in, she she........" takasa magana tafashe da kuka sabida takasa yarda kunnenta daidai yajiye mata inda ba da kanta tajiba da bazata taba yarda Mummy ce tafadi irin maganganun nan akanta ba, jawota Ummi tayi ajikinta ta rungume kaman Rahima was looking for who to cry for ne tafashe da mugun kuka ta kankame Ummi cikin kuka sosai tace "s....he took me in, shower me with love tabani kome nakeso tafifitani kan yaranta, tamin komi dan to me she is my number, komi nawa itane take sani, she is my entire life sabida she gave me motherly love lokacin da I completely lost it, she took care of me, she gave me everything, everything inhar that thing will make me happy and make me smile zata bani, shine tace she hates me itama, wai bata taba sona ba, me akeyi da yaryar kishiya, ranan da kyar sojan gidan Ya Sameer suka ceceni da suka hango wasu maza nabina da gudu suka kamasu, ashe ita tace suzo suyi raping dina su yardani na mutu ayi sallana, am tired Ummi kowa baya sona nagaji" tai maganan tana sakin Ummi ahankali zuciyarta namata ciwo kaman zai mutu komi yadawo fresh a mind dinta komi, tana kara yarda yes Mummy bata sonta dan kowa na duniya yasan cewa shaye shaye baida kyau but Mummy tace mata yanada kyau, tahanata zuwa islamiyya inda zataje ta iya abubuwa da dama takoyi abinda Allah yace banda karatun Al Qur'ani da Ya Siddiqa ke koyamata bata iya komiba, amma su tana barinsu suje, tana barin suyi girki amma ita bata barinta tayi, maisa bata taba tunanin inhar ayanda Mummy ke cewa shaye shaye nada kyau to mesa bata koyama su Ya Siddiqa ba sai ita kadai kuma taita sha tanajin dadi batare datai tunani ba ita gani take yar gaban goshin Mummy ne, sosai ta tsunduma kogon tunani kaman ana cire wasu bakaken abubuwa daga idanunta dasuka hanata gani yanzu tana gani da kyau, mesa Mummy taba koyamata aikin alkhairi ba wani zubin har haushe Mummy keji intaga tayi salla, duk wani mai sonta yafadi mata shaye shaye haramun ne bata rayuwa yake amma taki yarda maganan Mummy ta shine take yarda dashi, tana sake tuna lokacin databi Chris Mummy tana fadi musu suyi having fun, da yanda ta tashi taga su wiwi a dakinta tasha, jitayi for the first time in her life yau tanaso kawai ta mutu ta huta, dan wanan tsanar Mummy da a yanzu eyes dinta are clear saitaji she can not take it she wants to die kawai ta huta, bata kaunar mutuwa ko Abba yasanta da wanan halin in akace Rahima zaki mutu taita kuka tana cewa ita bazata mutuba sai yau kawai taji sotake tamutu, tashi tayi ahankali daga kan kujera kaman an tsikareta da sauri Mummy daketa kallonta tuntuni kaman mai karantar wani abu a fuskarta tace "ina zaki?" ahankali tace "tsakar gida zanje nasha iska nan yamin duhu sosai" cikeda tausayinta Ummi tace "bazaki bari ki watsa ruwa ba tukunna" girgiza ma Mummy kai tayi, ganin yanda take yasa Ummi tace "to shikenan jeki, nima bari na watsa ruwan zan fito na sameki, akwai kujeran lilo ta wajen garden, kije wajen nasan zakiso abin" gyadama Mummy kai tayi tajuya tafita daga dakin sanye da doguwan riganta sai hula akanta, tsakar gida tafito tana kallon ko'ina kirjinta na zafi, ko mugun ciwo da azaban ruwan zafin datasha a asibiti ne yasa duk abin nan bai wani da data akasaba oho, hakanan tana shigowa gidan nan kalaman Ummi yasa abin yadawo mata fresh a zuciya, saida taidan nisa da flat din Ummi sanan takife fuskarta jikin bango tafashe da kuka sosai jikinta har tsuma yake, kirjinta kaman an zuba garwashi tadade ranta bai baci ta shiga kunci hakaba, she could remember vividly cewan the last time datai kunci haka was lokacin da Mummy ta ta kakkaryata suka rabu da Abban ta, dago kanta tayi tana sauke ajiyan zuciya tasa hannun doguwan rigan jikinta ta share hawayen da yagama wanke mata fuska sanan tacigaba da tafiya kaman ana ingizata, hango almakashin yanke fulawas din gidan tayi