Showing 42001 words to 45000 words out of 190952 words
Chapter 15 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
Sai na biyu
2- حفظ المال kiyaye dukiya
Duk wanda barnatar da kudi ta hanyar busa hayaki, ya kone kudinsa haramun ne, duk wanda yay amfani da kudinsa ta wata hanya ta barna wanda wulakantar da kudin bazata dawowa d mutum amfani ba haramun ne.
3- حفظ العقل kiyaye hankali
wanan shima yana daga cikin manufofin shari’ar musulunci, ba’a yarda mutum yasha abinda zai gusar masa da hankali ba ya kasa banbancewa tsakanin maman sa da kanwar sa, ko ya dinga ganin sama ta koma kasa da sauransu, wanda duk kayan shaye shayen nan sunasa hakan kinga wanan haramun ne.
4- حفظ النسل kiyaye zuri’a ko
Dangantaka like ( wane Dan gidan wane ko jikan wane) wanan duk abun kiyayewa ne cikin shari’ar musulunci, duk wanda yaje yay shaye shaye like shan giya ko sauran kwayoyi da suke bugarwa yayin da hankalinsa ya pita daga jikinsa zai iya zagin duk wanda ya gani yaci mutunci duk wanda ya ga dama yayi ma duk wanda yaso kazafi yace wane dan zina ne ko wane ba Dan gidan wane bane, wanda hakan a shari’ar musulunci zai jawo ayi masa bulala tunda yayi ma wani kazafi ba tare da gaskiya ba kuma duk shaye shaye nasa hakan. Cikin سورة البقرة Allah yana cewa ولا تلقوا بأيديكم إلى التهلكة kada ku jefa kawunanku zuwa ga halaka wanda duk me busa hayaki yana cikin wanan layin dan suna jefa kansu ga halaka ne, likitoci sun tabbatar suwa suna basusan iya adadin da suke mutuwa duk shekaraba ta sanadin busa hayaki,
Allah mai girma yana cewa cikin;
سورة الإسراء ( ولا تبذر تبذيرا إن المبذرين كانوا إخوان الشياطين )
Kada kayi Almubazzaranci, hakika masu almubazzaranci sun kasan ce yan uwa shaidanu ne.
Allah mai girma cikin
سورة النساء yana cewa ( ولا تقتلوا أنفسكم )
kada ku kashe kawunan ku, wanda duk yake busa hayaki yana kashe kansa ne a sannu sannu.
Akwai hadith daga Annabi mai tsira da aminci yana cewa
( من شرب سما فقتل نفسه فهو يتحساه في نار جهنم خالد مخلدا فيها أبدا)
Atakai ce hadisin yana nupin wanda yasha Summu ( Abinda zai kashe mutum like fiya fiya ko crack yayan cociene) zai zama yana cikin wutar jahannama kuma yana me dawwama, dawwamar da babu pita cikinta.
Akwai hadith d yake cewa ( لاضرر ولا ضرار ) ba’a yarda ka cuta ko a cuceka ba wanda duk yake shaye shaye yana cutar da kansa hakuma mutanen da suke kusa dashi ta hanyar busa musu hayaki da sauransu wanan duk haramun ne a shari’ar musulunci, akwai hadith da Annabi yake cewa "duk wani abu maisa maye giyane sanan duk wani abu maisa maye haramun ne. So mesa zakizo kiyi going against your religion and its teaching kan dadin da is not everlasting eh?.
💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
2️⃣4️⃣
Wani irin matse kafa Mummy tayi akan kujeran tana kiran sunan Allah aranta they way Sameer ke magana daidai anatse babu wani alamun wasa ayanayin maganan shi na masifan burgeta, sauke idanunta tayi akan kirjinshi daya cika rigan jikinshi famm kaman zai barka yana magana kirjin na motsi up and down kafin tasauke idanunta kan cinyanshi da yanda ya ijiye kafafunshi akasa dakeda clean white nails ya ware kafan ya zauna kaman cikakken namiji, harde kafafuwanta Mummy tayi tana picturing how he would look without clothes, daga gani Sameer is huge sabida how tall he is, and how full he is an gallant, dama ga soja da training ance sojoji saidai kai matar su kagaji badai suba suna iya kwana kan mace, tuzuru irin Sameer dinan yakama mace wai wai wai, sai azzakarin ya kusan bulloma mutum ta baki dan bazai barta ta hutaba ance dama tuzurayen nan suka kama mace bakanta, dan tashi tayi kadan tasake komawa ciki cikin kujera tana nannade kafafunta tana cigaba da kallon Sameer din dakema Rahima magana.
Ahankali Rahima ta girgiza mai kai batare data kalleshi ba kanta akasa tana goge hawaye dabayan hannunta, shiru Sameer yayi kafin cikin kwantaccen murya yace "promise you will Change kikoma ga Allah for the sake of your parent" gyadamai kai tayi ahankali tace "I promise" wani irin murmushi Abba yayi yanajin wani mahaukacin Sameer aranshi arayuwa duk idan yaga mutumin daya hada ilimin both boko da islamiyya sonshi yake but Sameer ya hada more sef, boko, islamiyya, ga tunani, hankali and super smart. Ahankali Abba yace "Alhamdulillah, thank you so much Sameer, thank you Chairman, Allah ya saka muku da alkhairi" agogo Chairman ya kalla ganin after 10 yasa ya kalli Sameer yace "Lieutenant I think we should get going ko" kafin ma Sameer ya amsa Mummy tace "haba dan Allah tun yanzu, kanafa tareda soja, ga Sameer nan kakkarfa dashi he can take down 100 sojas ko karfe dayan darene zaku iya tafiya ba matsala please karku tafi yanzu kasa baki Abban su" tai maganan tana kallon Abba adan shagwabe, kallon Sameer da Chairman Abba yayi yace "gaskiya kudan bari sai anjima kaman yanda wifey requested" cikin barkwanci Chairman yace "kaga uwargidan nawa sai flashing takemini" duk akahau dariya banda Sameer dayadan juyo ya kalli Rahima kanta akasa tana wasa dawani single chain dake hannunta, wani iri da jikinta yamata yasa ahankali tadago kanta hada ido sukayi da Sameer din dauke kai tayi tareda hararan gefe, maida kanshi yayi kan hiran su Abba, tun Rahima na sauraron su har bacci yay awon gaba da ita ta jingina kanta jikin kujera tana bacci.
Wuraren shadaya Chairman yamike hakan yasa Sameer yamike yace "bari kaga Lieutenant, naga alama idan bamuyi da gaskeba Chief Judge da Madam rikemu zasuyi anan saida muji ana kiran sallan asuba saida safenku" tashi Abba yayi sai lokacin ya lura da Rahima dake baccin ta yace "kaga shirme irin na yarinyar nan anan tahau bacci" ya kalli Mummy yace "tadata tawuce daki ta kwanta" taba kafadarta Mummy tayi tareda kiran sunanta. "Auta, Auta" bude ido tayi ahankali ta kalli Mummy, corridor Mummy tanuna mata tace "tashi kije ki kwanta" makema Mummy kafada tayi cikin magagin bacci kaman zatai kuka tace "Mummy muje tare ni" dan kallonta Sameer dayakai bakin kofa zai fita yayi, Mummy tadan saci kallonshi tace "wuce to ki tafi ganinan zuwa kinji Autana, baki nayi sallama da bakin Abban ku wuce kitafi" juyawa tayi ahankali tai hanyar Corridor girgixa kai Abba yayi yace "Rahima, Rahima rigimanta ayarana daban ne" dariya Chairman yayi yace "wlh haka duk autanni sukeyi, saima kaga Aisha na, wai wanan karshe ce" dariya Mummy tayi tace "ai gwara wanan ita yarinya ce, dubifa Rahima da girmanta inban kwanta da ita tayi bacci ba bazatayi ba" dariya sukahau yi, Chairman yaciro kudi dabaisan iya yawan su ba ya ijiye akan kujera yace "gashinan abama Y'ay'anmu, agaishe mana dasu insun tashi" "laaaaa harda dawaini ya haka, to mun gode Allah amfana Chairman da Lieut, Lieutttt" takira sunan Sameer daga xaunen datake dan bazata iya tashiba cus she is super wet, juyowa Sameer yayi ya kalleta yace "na'am Mama" cikin wani iri siga irin na wasa tace "kai Lieut dududu nawa nabaka dazaka dinga Mama sama da kasa, inama laifin Anty" kallon dataga Abba yamata da Chairman yasa ta fashe da dariya tace "I mean inama laifin ammm Anty kasanfa mata basuson tsufa koba hakaba Abban su" tadanyi murmushi trying to waske maganan datayi, sakin fuska daga Abba har Chairman sukayi tace "to saida safen ku mun gode muma sai munzo" Sameer baice mata komiba yawuce yafita Chairman da Abba biye dashi, da sauri ta tashi daga kan kujeran datake ta kalli kan kujeran ya jike kaman tai fitsari thank God kujeran ledane yanzun nan iska zai hurashi ya bushe, da sauri tai ciki tabude dakinta ta shiga bayi ta fada tai wanka agurguje tafito daure da towel Rahima tagani akan gado, ko kadan bataso Abban su yadaneta yau hakan yasa ta kashe wuta ta kwanta kusada Rahima tareda daukan filo daya ta rungume tadau daya ta saka a tsakanin kafafuwanta tana tunanin Sameer ahaka bacci yay awon gaba da ita.
Bayan 3days.
Wani irin mugun tsaro da kulawa Abba yasama Rahima, baya barinta zaman daki kullum suna tare, yana koyamata karatun Al Qur'ani, dazaran su Siddiqa kuma sun dawo daga makaranta yasata su shiga kitchen tare, bama tasamu time ta zauna tareda Mummy, bama tada karfin yima su Siddiqa tsiwa, tarame sosai, daurewa tayi sabida Abba bata nunamai yanda takeji, she is damn craving jitake kaman zata mutu, kaman zata haukace amma tarasa yanda zatayi da rayuwanta gashi har dare tana tareda Abba, tun ranan nan Abba yahana ta kwana adakin Mummy yamaida ita dakin su Siddiqa, yanzu anan take kwana karfi da yaji dan ya lura babu wani soyayya mai karfi tsakanin su, su karan kansu sun lura da kyar take bacci, cikin dare saita tashi ta shiga bayi ta watsa ruwa sama da sau goma saikace mai aljanu suk kasa tambayan ta dan sunsan sunayi zasu sha rashin kunya, and all this while tsaf Abba ke karanta ta.
Tsakar gida Abba yafito sabida falo dayasa Rahima ta gyara, zama yayi kan wani plastic chair yaciro wayarshi number Sameer yakira, ringing daya zuwa biyu Sameer yadaga cikin girmamawa yace "good afternoon Sir" murmushi Abba yayi duk inyaji muryan Sameer saiyaji inama danshi ne yanason yaron, cikeda natsuwa Abba yace "ya aiki son" "Alhamdulillah Abba" Sameer ya kirashi da Abba jin yasake kiranshi da Son for the second time, dan shiru Abba yayi kafin ahankali yace "ahhhhmm Sameer I need a favour from you" da sauri Sameer yace "me kakeso Abba?" ahankali Dady yace "inaso kazo please and give Rahima more counseling, naga yanda ranan ta natsu taji maganan ka and it work, today is the fourth day tun bayan abin nan haryau bata karashan komiba cus tana kan idona ne 247 sabida ina bata kulawa da attention na mussamman, she really don't look good, nasan I can take her to counselling centre but banson nayi hakan ne Sameer, I see you kaman wani babban dana, kaman babban wansu Siddiqa, I know I might be asking much but please help me help and save my innocent girl life kaji your words might be more powerful in her mind than mind, pl....." kafin yakarasa cewa please Sameer yace "please Abba karka rokeni, I will do that for you, in sha Allah duk inna taso daga aiki daga yau zan dinga zuwa and talk to her for like an hour saina tafi, karka damu Abba" cikin wani irin yanayi na so Abba yace "Allah yamaka albarka Sameer, nagode Son" murmushi Sameer yayi yace "sainazo, sorry her phone na tare damu tun ranan, will also bring it for her, sai anjima Dad" ahankali Abba yace "sai anjima Sameer".
Wuraren 8 Bayan Sallan isha'i Sameer ya iso gidan yana sanye dawani yadi na voyal Ash yamai kyau sosai, da kanshi Abba yafito ya shigo dashi cikin farin ciki, Study shi Abba yakaishi dan yanaso Rahima tasaki jiki ta saurari maganan shi takuma amsa tambayoyin shi should incase zai mata, inhar tana dakinsu yasan bata saki jiki tai magana ba, baban study room ne da shelves ne zagaye a bangon da littafai yacika su dam, sai table da desk, da desktop kekai saikuma wani dogon kujeran cushion mai 3 seater lumtsetse, kan kujeran Abba yanunamai yace "zauna lieutenant bari naje na kirata, bama tasan zakazo ba, nakawo ku nanne sabida inaso koda tanada wata tambaya tama and ta amsa naka tambayar comfortably without the fear of zamu iya jinta ko wani kagane" gyadamai kai Sameer yayi yace "nagane Abba" "bari na aikota, nagode Sameer" Abba yay maganan yana fita daga study room din yay flat dinsu, kofa yabude ya shiga Rahima dasu Siddiqa da Mummy ne zaune afalon suna kallo tana makale da Mummy, tana sanye dawani half gown din kanti kaman yar yarinya maroon daya mata shegen kyau dan yawanci irin kayan Mummy kesai mata, kallon Rahiman Abba yayi yace "jeki dauko Hijabin ki kizo nan" ya kalli Mummy yace "tashi ki hadamata kayan kwalama dazata kaima bako a tray" da sauri cikeda mamaki Mummy tace "bako? Wani bako kuma Rahima tayi? Y'ata batada saurayi" cikin kosawa Abba yace "ba saurayi bane Lieutenant Sameer ne tashi kihado" da sauri Mummy ta tashi daga kan kujeran, cikeda mamaki tace "Lieutenant Sameer Abban su? Ina yake to? Mesa bai shigoba" cikeda fada Abba yace "jeki dauko mana I will tell you everything inkin kwantar da hankalinki anjima bakiga akwai yara anan ba, jeki hado mata please yana study room" wucewa kitchen Mummy tayi tunani fal aranta, me Abba yakira lieutenant yama Rahima? Why is he here? Hado komi tayi a tray dambun nama da cucumber drink dasuke dashi tafito lokacin Rahima itama tafito sanye da hijabin ta mai hula milk color, Hulan ma yadan mata yawa dan hijabin na komawa baya, hijabin da rigan jikin nata tsawon su daya duk awurin guiwa suka tsaya mata, karasowa wurin Abba tayi tace "gani Abba" karban tray din yayi daga hannun Mummy yabata karba tayi tana kallonshi yace "kikaima bakon dake study room dina sanan ki zauna, nakirashi yamiki magana ne kinji saiya baki izinin kitafi sanan zaki taho" gyadama Abba kai tayi yace "yauwa good gurl, now go" wucewa tayi tafito tareda zura White slippers dinta tana tafiya ahankali yanda tarike tray din yasa kana ganin riganta ta both side ahaka take tafiya ahankali har study room din Abban, knocking kofan tayi tarike tray din da hannu daya ta bude kofan ahankali ta shigo tareda maida kofan tarufe tana kallon fuskan Sameer din jitayi duk ranta yabaci, duk idan ta kallai saita tuna yanda yazuba mata ruwa akai, ahankali takarasa gabanshi yana binta da kallo tundaga kafa harkai ta jawo stool din gefen kujera ta ijiye tray akai sanan ta tashi tana goge hannunta batare data kalleshi ba tana kallon hannun tace "Abba na yace nazo zakamin magana gani" binta yay da kallo batare daya cemata uppan ba, kana ganinta kaga stupid shagwababbiyar marajin yarinya, jin shiru baice mata komiba yasa ta dago kanta ta kallai hada ido sukayi faduwa gabanta yayi sosai, da yatsa yanuna mata kujeran gaban table din Abba alamun ta zauna, ahankali takarasa ta zauna taja hijabinta danya rufemata guiwa.
Da kafa ta murza baki cikin fushi takosa yamata maganan dazai mata tatafi abinta, glass cup yadauka data kawo yadau juice din jikin jug din yazuba kadan a cup yadauka yakai bakinshi yana kallonta, dagokai tayi ta kallai hada ido sukayi hakan yasa ta dauke kai da sauri tace "ni bacci nakeji kayi sauri kamin maganan" cigaba da shan juice dinshi yayi harya shanye dan wanda yazuba ya ijiye cup din kan tray yaciro wayarshi ya shiga daddannawa, ganin har lokacin shiru bai cemata komiba yasa ta kumbura sosai kaman ta tashi tarufe shi da duka dan rainin wayau kawai, almost 20min baice mata komiba hakan yasa ta tashi fuuuu tai kofa tasa hannu zata bude tafita. "dawo ki zauna a inda kike" yafada ko alamun wasa babu akan fuskarshi da sauri ta juyo ta kallai har lokacin kanshi nakan wayan dayake dannawa, batare daya kalleta ba yace "I said ki koma ki zauna inda kike ba ki tsaya kallona ba" a kumbure ta juya a zuciyan ta tace "maye kawai har yasan ina kallonshi" zama tayi ahankali tana shafa fuskarta, yakai almost 10min sanan ya ijiye wayan agefe yadago kanshi ya kalleta, babu ko alamun murmushi akan fuskarshi yace "inhar kina inda kike you must learn to behave properly, banson rashin kunya banson raini da kallon banza, I don't play with kids so ki kama kanki" ji tayi jikinta na rawa sabida ayanda yamata maganan amma ta daure bata nunamai ba, ta shiga wasa da yatsun ta, kai tsaye yace "mesa kike shaye shaye?" shiru tayi kaman bataji shiba hakan yasa yace "I need answer" duk idan yay magana sai gabanta yafadi, cikin wani yanayi tace "nima ban saniba, zuciyana keso saisa" kallonta yayi for a while sanan yace "dole ne saikinbi abinda zuciyan ki keso?" kallonshi tayi kafin ta girgiza mai kai ahankali, yanda tayi yasa yadan rage harshness din muryan shi yace "are you missing something?" gyadamai kai tayi ahankali, hakan yasa yace "what are you missing?" girgixa mai kai tayi hawaye sun cika idanunta, dan shiru yayi yana kallonta, sassauta murya yayi yace "talk to me" cikin wani irin murya datai rauni sosai tace "I hate wat I miss" shiru yayi yana kallonta dan her statement are a lil bit confusing, she is missing something and she hates what she is missing, shiru yayi yana kallonta ganin yanda take sosa idanunta dasuka cika da hawaye sosai, Murya chan kasa calmly yace "what are you missing Rahima?" fashewa tayi da kuka sosai kaman tambayan take jira tafashemai da kuka, ko kyafta ido bayayi kallonta yake, sake maimaita tambayan yayi yace "what are you missing Rahima?" murya chan kasa tana goge hawaye tace "My Mum" da sauri Sameer yace "your Mum? But you just left her inside I think" girgixa mai kai tayi ahankali tace "ba itaba my mother" tana fadin haka ta fashe da kuka sosai tace "she hates me sosai and I hate her too, she is a bad person, bata chanchanci zama uwata ba, wicked woman, I hate her kaman yanda itama ta tsaneni, kowa baya sona, su Ya Siddiqa, Ya Zeena da Ya Luba, da Abba duk basa sona, everybody hates me, the only person that love me is my Mummy, ita kadai kesona aduniyan nan, she is my everything, my happiness, kwanciyan hankalina, my best friend, ni am tired of everything, I feel like dying, nagaji am so sad, so sad" tafashe da kuka ta daura kanta kan gwiwanta tana shesheka.
💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫