Showing 15001 words to 18000 words out of 190952 words

Chapter 6 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

22 Dec 2024

400

shiru Baffa yayi yana kallonshi ya yarda baya neman nata dan duk cikin yaran wanshi Sameer yafi dukansu natsuwa ga hankali banawasaba, ga kunya da kawaici, idan yace lamarin Sameer baya damunshi yayi karya, ahankali yace "Sameer nagaji da samaka ido, nidai aduniyan nan nasan babu abinda zai hana lafiyayyen d'a namiji, mai aikin yi dayake da means din ciyar da mata dari bama dayaba aure sai in baida lpy ne, nagaji da sama ido Sameer kullum kara zama tuzuru kake dazaran ka shiga 40 kuma kafita ma daga tuzuru kadawo Babawo, Baban gida, jibidai Nuru kaninka da matarshi Nabila da yarsu gwanin ban sha'awa, jibi Muhammad da matarshi Fadila da yar yarinyar su gwanin ban sha'awa, kana ganinsu kaga mazajen dake tattare da natsuwa suna samin natsuwa wajen matansu hankalin su kwance kullum ka gansu cikin fara'a da raha suke, Mu'azu ma jibi yanda yake tasowa dazaran yagama makaranta sai aure shima bazan zuba maka idoba kaita zaman gida kaki aure ba har kaninka suzo sugama aure kai kana nan kana gauranci, enough is enough, tunda dai kaki fadimani gaskiya kace lafiyanka kalau ka saurareni da kyau kaji" yay dan shiru sanna yace "nabaka nan da kwana 30, wata daya Sameer nabaka, wlh wlh inhar wata dayan nan suka cika bakacemin Baffa ga wacce nakeso anemamin aurenta ba nizan maka aure, kuma kowana aurama don't complain nagayamaka" ganin yanda Baffa kemai magana azafafe kaman zai rufeshi da duka yasa yace "ayaha kuri Baffa" "don't tell me nayakuri, inkanaso in hakura kaje kai aure Sameer, kasan sau nawa mahaifiyar ka ke kuka tana zudda hawaye kan kin auren ka? Kaga tashi kabani wuri nan da 30days zamu sake zama nabiyu, get ready for kowa nahada ka da ita, sanan anjima zan aikoma da rubutu inma iskokai ne kehanaka auren zamu koresu ne da izinin Allah, tashi katafi" tashi yayi ahankali idanunshi harsundan chanza kala sun soma ja yazura takalmin shi yafice, tunda yafara saukowa daga stairs din kanenshi kowa ke kallonshi barinma Ummi data zubamai idanu, gyara fuskarshi yayi yakarasa saukowa ganin zaiyi hanyar fita yasa da sauri Ummi tace "Son" juyowa yayi yace "na'am Ummi na" tasowa Ummi tayi takaraso har inda yake hannunshi takama tace "muje dinning kai breakfast, bakai breakfast ba" baison yamata musu hakan yasa kawai yabita kujera tajamai ya zauna tashiga bude warmers sukuma yan falon suka cigaba da hiransu, tace "me zaka ci? In zubama biryani rice kokuma bread rolls da tea?" murya chan kasa trying to hide damuwan shi yace "bread rolls Ummi" zubamai tayi ta hadamai tea sanan ta turamai gabanshi, sanan tadau spoon ta mikamai ya karba tareda sakin mata murmushi yace "thank you Ummi" kanshi ta shafa in a very loving way irin son da da uwa dinan tace "ka cinye fa, karka rage okay, bari naje naga Baffa ku" juyawa tayi tahau kan stairs shikuma yahaucim dudda bawani dadi abincin kema bakinshi ba dan baida apatite.



Tasowa Asiya tayi da sauri tazo dinning din ganin Ummi tai sama, kujeran kusada shi taja ta zauna tana murmushi tace "Yayan mu good morning" dan juyowa yayi ya kalleta shidai arayuwan shi yanason kanenshi, murmushi yamata yace "morning Asiya, Ya school?" yay maganan yanakai mug din tea bakinshi looking compose as usual, kaman zatai kuka ashagwabe tace "school fine Yayan mu, kullum akemana C.A, kullum" batare daya kalleta yace "that calls for working hard more right?" washe mai baki tayi cikeda jin dadi ganin yau yana mata magana sosai tace "right Ya Sameer" murmushi maidan sauti yayi yacigaba dacin abinci ahankali sai kallonshi takeyi yanda yake kurban tea din kadai is breathtaking, yanayin komi da aji bada garaje ba, ita kanta batamasan mesa take kallonshi hakaba kaman zata cinyeshi, juyowa yayi ya kalleta sabida yanda jikinshi yabashi ana kallonshi hakan yasa tai murmushi tareda wayancewa da sauri tace "Ya Sameer kaga my friend is getting married ending of this month kuma wai Mummy bazata mini ankon ba, Ya Sameer zakamin plssss" gyada mata kai yayi hakan yasa tai ihu tareda tashi daga kan kujeran tana rawa, murmushi yayi yatashi daga kan kujeran plate din abincin ya nuna mata yace "take those to the kitchen kizo side dina later" da sauri tace "to Yayan mu nagode" karasowa cikin falon yayi yana kallon Mu'az dake buga game awaya, kafin yakaraso inda yake yace "Mu'az" da sauri Mu'az ya ijiye wayan dan duk in Ya Sameer ya kirashi har cikin ranshi yakeji da sauri yace "na'am" karasowa gabanshi yayi hannunshi daya cikin aljihu yana kallonshi yace "what time did you suppose to leave for school?" cikeda dan yanayin tsoro Mu'az yace "by 3 yayan mu zantafi" ka wuce kaje kafara shiryawa, tashi Mu'az yayi da sauri yay hanyar dakinshi daidai lokacin Princess tararrafo tazo har inda yake tsaye ta kama kafanshi tanaso ta mike tsaye, murmushi yayi ya tsugunna ya dauketa yaja kumatun ta ahankali yace "princess" kyalkyace wa da dariya yarinyar tayi tana shafa dogon hancinshi hakan yasa su Nuru dukansu suka kwashe da dariya, hararan su yayi kafin ahankali yace "let's go out they're watching us princess"



_Dear VIPs na_
_this book is combination of storyline 2&3 which most of you chosen, when most of you keep selecting 2 da 3, i was like what is VIP if I can't give my VIP what their heart yearns? I was like okay 2 and 3 u guys are up, that's all what VIP is all about grant them what heart dinsu yearns for and liked._

_Dear VIPs na_
_life is all about making your Very special people(VIP) feel special, feel involve, feel worthy and feel muma munada daraja, treat them with respect and take them on a cruise of nishadi da farinciki, this book *chasing the heart cravings* kunshi komi, dan kowa na book din yabi abinda zuciyan shi keso, e.g ni yanzu nabi abinda zuciyana keso nake muku book ko? Haka kuma kunbi abinda zuciyan ku keso kukai joining VIP dan bakusan jira right? So come with me lemme give u on a journey of an unbeatable experience, and feelings that is mind blowing and out of this world cus this novel is blockbuster_

_subscription is 2k ba dan komi ba, I buy data, I sit and type always, power bank for always having chargi for regular updates and other pete pete matsala that your 2k can help me taushe it. I love you VIP na, and I am forever grateful of your support 🙏🏽 cheer to good live, endless friendship and love!!_

_pay 2k into my account 3107021073 aisha Muhammad first bank, send evidence of payment to my watsapp number 07012181461 so I can add you to VIP group, as of now this is VIP comment section_


_Happy Salla VIPs 🥂_
💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫


_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔


✍️ M Shakur




1️⃣1️⃣




*********
Wuraren 9:30pm Mummy ta shigo flat din nasu tana kallon ko'ina na falon dan daga study room din Abban su take tamai rakiya sukadanyi hira kafin tabarshi sabida yasamu yayi aikin gabanshi, ganin su Siddiqa sunriga sunyi clearing falon wurin dasukaci abinci yasa tai corridor, ahankali tabude kofar dakin su Siddiqa, kwance tagansu dukansu ukun kan gado suna kallo da laptop din Siddiqa, ganin Mummy yasa Siddiqa tai pursing film din tace "Mummy" murmushi Mummy tadan sakar musu daga bakin kofan tace "na leko naganku ne, zanje na kwanta baban ku na study room dinshi sai chan tsakar dare zai shigo inya gama aiki, gud night girls" atare dukansu sukace "good night Mummy" gyadamusu kai tayi tace "adai tofa addu'an bacci kafin ai baccin" tajawo kofar su tasa hannu kan switch ta kashe wutan corridor sanan tai dakinta, bude kofar dakin tayi, hango Auta datayi zaune akasa chan karshen gado hannayenta na rawa sosai, ta sosa kai, ta sosa wuya da baki kaman wacce sabon hauka yakama yasa da sauri ta shiga ciki ta maida kofar ta rufe tasaka key sanan tasaka duka sakata biyu kofan na sama dana kasa sanan takaraso ciki da sauri tana kallon kulan abincin data kawo mata dazu kafin tawuce study Abban su, da sauri ta zauna a gabanta tadan balla mata harara tace "keme haka wai?" kaman jira take fashewa da kuka sosai tayi tana sosa kunnenta kaman an zuba wani abu a kunne tace "Mummy please kibani abin am not my self again, kaman zan mutu nakeji" cikin dan masifa Mummy tace "so kike kitonamin asiri baban naki na nan eh Auta" girgixa matakai tayi tama kasa magana sai kara rungume jikin nata tayi dake rawa sosai kaman mai farfadiya, dafakai Mummy tayi tana kallonta ga shegen kukanta damunta yake, tsaki tayi ta tashi daga wajen tai hanyar wardrobe dake dakin dakenan fari design dinshi irin na yan Italian, bude wardrobe din tayi saiga wata yar babbar safe a upper layer wardrobe din na chan saman, safe dinne kadai kawai awurin sauran kasan ne kayanta ke jere awurin, ga wani small circular keyboard a marfin safe din dake dauke da numbers ajiki dakuma alphabets, juyowa tai ahankali ta kalli Rahiman data dauke kai da sauri ganin Mummy ta juyo jikinta na rawa kaman yanda ta barta tana sosa kafadan ta wanan karan, ganin ba wurin take kallo ba tana fama da kanta ne yasa da sauri Mummy ta juya ta shiga danna numbers din wajen danta samu tai unlocking locked safe din. "GG879G" shi ta danna sanan tabude kofar safe din aiko yabudu, dawani irin gudu Rahima ta zabura ta mike tsaye kaman mahaukaciya tayo wajen Mummy na shirin kai hannu tarigata kaiwa, the fastest abu da hannunta zai iya grabbing tai grabbing kwalba biyu tajuya da sauri Mummy tabiyota tace "Mehaka auta eh? Bani nan, karkisha abin nan dis night kibari babanki yay tafiya, baninan nace" ayanda Rahima keyi ita kanta Mummy ta tabbatar cewa bamatasan metake yiba, juya marfin bottles din hannunta tashiga yi all the two at the same time hakan yasa daya ya sabule yafadi kan gado, da sauri takarasa bude dayan ta kafa zata kafa abaki Mummy ta fizgota luuu tayo baya da sauri takuma tareta dan tasan Rahima ba karfi fess zatai kasa tace "bani nan, that is too strong for you banriga na sirka mikishi ba, give it to me" kokawa da Mummy suka shiga yi ta ture Mummy tareda kafa kwalban abaki tana kwalkwala kaman numfashinta depend on it, tana gab da shanyewa Mummy tai nasaran fizgewa daga bakinta ta kalli dan wanda yarage aciki da baida wani yawa ta kalleta yanda ta cigaba da sosa wuya tana lashe lips dinta dake kyallin maganin tajuya tana kallon budaden safe din da akwai kwalaben almost 8 an rubuta benylin codeine ajiki, sai kuma wasu wrap takardu dayawa da aka musu nadi kaman na madaran kuka, da wani leda irin wanda ake sa counting paracetamol and other drugs aciki wani white yan fici fici dasu kananu, ganin yanda take kallonsu kaman wata mara hankali yasa Mummy tai tsaki tareda tsugunnawa tadau marfin datayar akasa ta mayar tana rufe bottle din tace "gobema ranace fitsararriya kawai, kozaki mutu ban kara baki" tadau dayan bottle din tajuya ta maidasu cikin safe, sanan tadau takarda daya da aka nannade kaman madaran kuka ta maida kofar safe din tarufe da karfi tsabagen haushin data bata sanan ta maida wordrobe din tarufe ta dawo ko kallonta batayiba tadau kulan abincin ta dauka tareda zama abakin gado, da wani irin sauri Rahiman ta taho ta zauna agefenta kaman zata shige jikinta tana kallon kulan abincin, ahankali ta bude kulan marfin ta cire ta mikamata da sauri ta karba ta yar akasa yay kara, cikin fushi Mummy tace "wai bazaki natsuba kosai kintaso kowa na gidan? Wlh zan fasa bakifa tom" maida hankalinta kan yar takardan tayi ta shiga warwarewa, wani irin bude baki Rahima tayi tana kallon takardan kaman idanunta zasu shige ciki, warwarewa tass Mummy tayi wani dagargajajjen ganyen weed ne ya bayyana, dan murmushi Mummy tayi takai hancinta ta shinshina kafin tasa yatsunta tadan debo tana murzawa feeling the texture tace "kin ganshi very fresh from farm wlh mai kyau daga wani kauye a yola nasa aka kawomin, inda kinsan kudin danake kashe miki da zaki dingajin magana na jibi yanda kikama CODE9 sha daya dan Allah bayan kinsan jinin ki baida karfi, uhmm nama fasa baki gwara na sayar nasan sayarwa nayi" da sauri kanta kaman zai cire tace "n......no p....l...." tama kasa magana miyau har fitowa yake daga bakinta tsabagen yanda take kwadayi, dan murmushi Mummy tayi tace "always do as I say kinji, kema kinsan duk randa Dady bayanan har ci kike kisha kiture dan kanki, karki karamin abinda kikayi dazu kinji" gyadamata kai tayi da mugun sauri tana kallon abun burinta kawai Mummy tajuye mata a abinci dan yunwa takeji sosai, ganin yanda ta kosa yasa Mummy ta shiga zazzaga mata akan abincin white rice da stew da plantain din, saida tajuye tass dawani irin sauri ta fizge abincin tazauna akasan dabas, hannu tasa tajuya abincin kafin tafara debowa cikin hannu tanaci, hannu baka hannu bisa kwarya kaman wacce tai shekara uku bataci abinci ba, Mummy sai murmushi take tana kallonta tadau bottle water gefen gadon ta tana budemata, in less than 2min ta cinye tass ta yarda kulan awurin da sauri Mummy ta mikamata ruwan, karba tayi ta kafa abaki saida tai kusan rabin ruwan sanan taja wani irin gyatsa, dariya Mummy tayi tace "yauwa Alhamdulillah, su yarinyar Mamanta ankoshi, yanzu anci abinci, jebayi ki wanke hannu kidawo sai bacci ko naga idanunki harsun chanza kala" gyadamata kai tayi tanaji duk wata matsalanta yakau hankalinta ya kwanta ta tashi bayi tayi feeling super happy, ruwa tabude a bathtub din Mummy ta tsaya tana kallon ruwan da idanunta dasuka fara wani irin lumshewa, saida ruwan ya cika tap yafara zuba sanan ta washe baki kafin tawani irin fada cikin bathtub din da kayan jikinta tai resting head dinta a inda akesa head ta lumshe ido tasa hannu tana wasa da ruwan kanta nawani irin juyawa, she is feeling happy, she is feeling exotic, feeling exceptional, feeling out of this world, shiru tayi tareda dena wasada ruwan tana lumshe idanunta da sukai fici fici tana budewa har na kusan 2min sanan tai murmushi daya bayyabar da white teeth dinta cikin wani slow voice and in a very slow tone tace "nima I hate you, you are a bad person, kuma bazan kara kiranki ba wicked kawai" shiru tayi kafin ta ciko hannayenta da ruwa takai bakinta tai kururururu da ruwan tana wasa kaman yanda yara sukeyi tawani irin fuzar da ruwan akasa cikin fushi tana kallon towel din Mummy dake ahange kan hanger tace "I hate youuu!!!" jin ihunta yasa Mummy tawani zabura tareda buga salati tace "innalillahi yarinyar nan zata tonamin asiri" da sauri Mummy tafada bayin salati tayi ta kashe tap din dahar lokacin ke zuba da gudu tawani jawota daga cikin ruwan hakan yasa ta bude ido kadan tanadan turo bakinta zatai masifa ganin Mummy ne yasa tawani irin rungume ta tace "Mummy naaaaaa, Mummy you are the best Mum, Ke kadai kesona, su Abba su Ya Siddiqa da wanan wicked din are all cruel people, Mummy na I love you sosai sosai" tadago kanta daga jikin Mummy ta kalli fuskarta tanadan lum lumshe ido tace "I love you Mummy naaaaaa" dan murmushi Mummy tayi tace "naji to cire kayan ki daura towel kije ki kwanta banson drama" Mummy tai maganan tana zage mata zip din bayan rigan tasake ta tareda jawo towel, sanan taja mata rigan kasa ta daura mata towel din kafin ta kamo hannunta sukafito, kan gado ta kwantar da ita tace "oya sleep now don't make anymore mess, am tired jiki da jini" tajuya zata tafi hannunta takama cikin tsantsan maye tace "Mummy tell me what you use to tell me" shiru Mummy tayi tana kallonta saikuma tadawo kan gadon ahankali ta zauna hakan yasa da sauri Rahima ta daga kanta ta daura akan cinyarta tareda lumshe ido tana sauke ajiyan zuciya, ahankali Mummy take shafa kananun kitson dake kanta murya chan kasa tace "Autana I always give you what you want for that sake no one should know our little secret koda za'a kasheki ne right?" da sauri ta gyadama Mummy kai tace "ri..........ght" murmushi Mummy tayi tace "nasanki Rahima na kuma San duk cikin yarana babu wanda yakaiki rike amana da keeping secret, nobody should ever know that you and Mummy use to smoke kinji" da sauri ta gyadama Mummy kai tana murmushi, Mummy tace "always keep it cool, I will always give you what makes you happy and painless, in the night but during the day time babu shan komi so that nobody will know at home dan mutane suna ganin abun baida kyau, but mu munsan anything that makes you happy ai yanada kyau ashashi ko Auta?" gyadama Mummy kai tayi tace" yes Mummy, murmushi Mummy tayi sosai tace "salla inkinga dama kiyi inkinga dama karkiyi am an advocate of kowa yay abinda ke sashi farin ciki, live your life to the fullest kome kikeso let me know okay, I will give u har rayuwata ba duniya kadai ba, am your best friend kome zai sameki kome zakiyi let me be the person you will always meet first and tell kome zakiyi aduniyan nan bazan taba miki fadaba daidai ne awajena kinji" gyadama Mummy kai tayi kafin tajuyo ta bude idanunta da sukai danja ta kalli Mummy da itama ita take kallo, cikin murya yar kankanuwa tace "Mummy wanan powder white dinan kaman dakakken chalk yaushe zaki banishi?" dariya Mummy tayi tace "in an kawomin" shiru tayi tana lum lumshe ido hakan yasa Mummy batasake cemata komiba, ahankali bacci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login