Showing 105001 words to 108000 words out of 190952 words
Chapter 36 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
Ya Sameer" gyadamusu kai yayi yawuce yafita.
61....
Dariya Siddiqa tayi ta tashi takalli Rahima tace "muje mu dauko plates muci abinci bamuyi breakfast bafa" washe baki tayi ta ballama Luba harara sukai kitchen tareda Siddiqa suka kwaso plate suka fito pepper soup tadeba tadawo falo tafaraci itakuma Luba ta debo rice da stew da katon chicken tanaci, saida Rahima ta shanye pepper soup dinta tatas sanan ta tashi tazo kaman zata wuce ta dumbuzo naman Luba ta arce aguje tai sama aguje Luba tabita tace "wlh kibani kayana" tsaki Siddiqa tayi dan tagaji da rabasu, Zeena uwar zigi ta daga murya tace "karki raga mata Luba ki karairayata" kukan Rahima sukaji daga sama saiga Luba rikeda namanta tana dariya Siddiqa ya kalleta cikin fushi tace "saina fadama Abba tunda biyema Auta kike kuna hauka" zama tayi kaman zatai kuka tace "ita tafara ai" Siddiqa batace mata komiba tacigaba dacin abincin ta.
Office dinshi ya shigo yana kokarin bude office dinshi da ID dinshi wani soja yazo ya saramai yace "Sir Marshal na kiranka" fasa bude office din yayi yay office din Marshal, shiga office din yayi tareda saramai. "Sir" yakame, murmushi Marshal yayi yace "mekake yi a office ango?" kasa magana Sameer yayi kanenshi duk sun gama bazashi aduniya, murmushi Marshal yayi yamikamai wani envelop yace "ga wanan gift dina kenan sanan kabar mana office dinmu mun baka hutun kwana talatin aje asha amarci lpy, bye bye" Marshal yafada cikeda tsokana yana kallon fuskan shi akunyace Sameer yay dan murmushi yace "thank you Sir" gyadamai kai Marshal yayi yace "oya bye bye nace don't keep madam waiting" juyawa da sauri Sameer yayi yafita daga office din yasauka kasa yay wajan motarshi, wacce yagani jingine da motarshi yasa ya daure fuska yawuce yazagaya yabude motan ya shiga da sauri tazo tawajen tarike kofan kaman zatai kuka tace "wait Lieutenant please" tsayawa yayi batare daya kalleta ba, ahankali tace "naji ance kai aure" key yasoka amota yace "and??" irin tambayan nan nakidana matsala dahakanne, girgizamai kai Aliyah tayi gwanin ban tausayi tace "came all the way here just to say congratulations, agaida madam" gyadamata kai yayi kawai batare daya bata amsaba ya ja motar da sauri tasaki kofar ya maida yarufe a binshi, shifa mutum ne da inbaiso baiso Aliya kuma takasa gane hakan, gida yaje dudda Ummi bata kulashiba haka yakaraci zamanshi agidan yabar gidan around 5, tunda yy parking yakejin hayaniya girgiza kai yayi cikeda takaici yawuce yay ciki bude kofa yayi ahankali hakan yasa duk sukai shiru Rahima na share hawaye, tana ganinshi ta nemi waje ta zauna gaisheshi dukansu sukayi Siddiqa tace "zamu tafi Ya Sameer yamma tayi" murmushi yasakin mata ita kadai ne mai hankali cikinsu yaciro kudi daga aljihunshi yamika mata kin karba tayi yamata mugun kallo ya harareta yace "thanks for coming, muje nasa amaidaku gida" da sauri tace "a'a wlh Bala direba yakirani yana waje wai yana jiran mu" gyadamusu kai yayi ya kalli su Zeena dake kallonshi yadaga musu hannu yace "bye" washemai baki sukayi sukace "bye Ya Sameer" sukai hanyar fita fashewa da kuka Rahima tayi ta tashi zata bisu dan duk maganan nan da akeyi tana zaune ganin zata fita da dan rigan jikinta iya guwiwa yasa Sameer yakirata bawasa. "Rahima" da sauri tajuyo, "jekidau hijab" wani irin murmushi Siddiqa tayi aranta tace "Alhamdulillah finally Rahima ta auri wanda zai gyara ta" juyawa tayi da gudu tai sama Sameer biyeda ita dakinta ta shiga ta dauko hijabinta tasaka sanan ta sauka kasa da gudu tana kuka hargate tarakasu tana musu bye bye tana kuka, Luba dariyan mugunta ta dinga mata dama dama Zeenatu ma tadanji tausayinta koba komi akwai soyayya a tsakanin su rashin kunyanta dama kesa suji sunajin haushinta, saida taga sun bace sanan tajuyo tadawo ciki tana kwalla tai sama dakinta ta shiga ta kwanta, saida taji ana kiran magrib sanan ta tashi ta shiga bayi wanka tayi tafito daure da towel ta shirya tsaf tasa wata rigan baccinta daya tsayamata a guiwa yanada tsagu on each side, jin cikinta naciwo yasa tadau magani tasha ta kwanta ta lumshe ido, she is bored and lonely batada waya bamatasan wace duniya wayarta yakeba, babu abinda ke mata dadi gatanan gatanan ne, inhar tana tareda Mummy ta ba'a tabaji tai ciwon maraba dazaran zata fara Mummy ke bata tramadol da sauran kwayoyi ciwon yabace bat.
Lumshe ido tayi ta gyara kwanciya bacci na neman kwasheta, knocking akayi da sauri tabude ido Sameer ne yana sanye da jallabiya fara da alamu daga masallaci yake, tashi tayi ahankali ta zauna tana wasada yatsunta, ahankali yace "cramps din yadena?" girgixa mai kai tayi ahankali tace "yanayi sosai, please ka kiramin Mummy na tabani maganin datake bani ins......" kasa karasa maganan tayi ganin mugun kallon dayamata ta saukar da kanta kasa juyawa yayi yafita hakan yasa takoma kan gado ta kwanta takasa bacci tarasa meke mata dadi ita kadai she feels idan da zata sami yabun nan tasha all this tsoro bakin ciki da nauyi da zuciyan ta kemata zaitafi ta tashi gobe da farin ciki, filo tarike gam gam tana kallon kofa har shabiyu nadare takasa bacci, ahankali ta saki filon ta tashi tabude kofa ahankali tafito, falon duhu harya kashe wuta, da hasken dakinta takarasa har gaban dakinshi tasa hannu tabude kofa ta shiga ciki ta mayar da kofan tarufe ta tsaya awajen tasakin mai kuka dan tarasa yanda zatayi ita takasa bacci ita kadai, kunna bedside lamp yayi dakin yay haske yana kwance ya lulluba da bargo babu riga ajikinshi, kallonta yayi baice mata komiba, saukar da kanta kasa tayi tacigaba da kuka atsaye cikin kuka tace "ni nakasa bacci, am scareddddd" wani mugun kallo yamata saikuma ya lumshe idonshi yadaura hannunshi akan goshinshi, dan dagokai tayi ganin ya lumshe ido yasa ta tahoda sauri tahau gadon ta tafi chan karshen gado ta kwanta, jin alamun kwanciyan mutum yasa yabude ido yajuyo ya kalleta harta rufa da bargo tana share hawaye, yace "ninace kizo ki kwanta, zoki fita" fashewa da kuka tayi taki tashi, tsakin takaici yayi yasa hannu yakashe wutan dakin yarinya dukta zamemai matsala, takai almost 15min kuka take amma mara sauti sanan tashare hawayen tass ahankali ta matso kusadashi sosai sanan ta sauke wani ajiyan zuciya, jinta matso kusadashi yasa yajuyo ware ido tayi atsorace tai yunkuri zata koma baya yaka hannunta yace "mesa kikeson zuwa jikina?" girgiza mai kai tayi tace "am scared haka nake kwana kusada Mummy" murya chan kasa har lokacin bai saki hannunta ba yace "am I Mummy?" girgiza mai kai tayi, ahankali yace "who am I?" murya chan kasa ta kuka tace "Yaya Sameer" ahankali yace "good you know, I'm Sameer and banson mace na kwanciya kusada ni today is the last day, kikazo dakina da daddare gobe saikinsha mamaki understood?" gyadamai kai tayi ahankali, hannunta yasaki yace "ki matsa" matsawa tayi baya kadan duk sukai shiru, Rahima kaman wacce keda wata cuta takasa bacci wuraren daya tasake matsowa ahankali gab dashi babu wani distance amma bata bari jikinta yataba nashiba sanan ta lumshe ido tafara bacci.
Da asuba shiya fara bude ido yanda yaga yarungumota gabaki daya saida yaji tsoro kaman wata yar jaririyanshi da sauri ya saketa yakoma baya, tashi yayi batare daya kalleta ba yawuce yashiga bathroom wanka yayi ya shirya yawuce mosque sanin bata salla yasa bai tadata ba saida gari yadanyi haske yadawo har lokacin bacci take, girgiza kai yayi kawai sanin batai bacci dawuri ba ga uban kukan data dinga yi saisa bata tashi dawuri ba, shiryawa yayi tsaf cikin sport wears yafita morning jogging.
Around 8 na safe Mummy tafito a shirye tsaf riga da skirt tasaka na kanti sanan tadauko wani after dress tasaka tareda saka boturan gabaki daya bazama kagane me tasa acikiba tadauko wani milk color babban gyale ta yafa, Abba tasamu a falo da yaran yanashan lip tea a cup bairiga ya shiryaba dan yau yanaso zaije aiki, ganin ta shirya yasa Abba yace "wife badai gidan Sameer zaki this early morning ba" dan kallon haushi Mummy tamai tace "saikace wata mara hankali, saloon zani kasan layi akema matan daganan kuma zan wuce gidan babban aminiyata Bara'atu saina dauketa mutafi gidan Rahima tare" ahankali Abba yace "ok okay tom shikenan agaidata inkinje" bata amsashi ba tai hanyar kitchen inda yaran ke girki hannu tamika ma Zeena tace "ke bani santana leda nan" farar leda Zeena tamika mata tana kallon fuskan maman nata tace "Mummy wai menene ke damunki bakida lafiya ne? You look somehow kuma idanunki sundan yi ja sun kumbura kaman wacce tasha kuka" dan taba idanun Mummy tayi cikin wayancewa tace "kwaro ya shigan mini ido, karku rikeni da surutu am coming" tai maganan tana bude store ta shiga ta maida kofan ta rufe, gaban jarkan manjan su taje ta bude ta tuttula a ledan sanan ta kulle ledan tabude handbag dinta ta jefa tafito tanama yaran dasuke binta da kallo murmushi tace "bye gurls ayi girki mai dadi" fitowa tayi Abba baya falo da alamu yashiga ciki yaje wanka halan, fita tayi ta shiga motar ta taja tabar gidan, tun jiya ta tambayi su Siddiqa address din gidan, tasake tambayan Bala direba, sanan ta tambayi Abba, hanyar gidan Sameer tadauka har kofar gidanshi tai horn soja yafito yace "good morning Madam please who are you? Oga bai sanar damu zawanki ba" daure fuska tayi tace "am his in-law, his wife mother, will you open the gate for me ko saina saka ya koreka you loose you job" da sauri yakoma suka bude mata Gate din ta shiga cikin gidan, kashe motan tayi tacire after dress din yarage daga ita sai riga da skirt din kantin, rigan open neck ne sosai ya bayyanar da kirjinta kana gani, fitowa tayi ta yafa mayafi da kyau sanan tadau jakanta tanabin gidan dakona shugaban kasa sai haka da kallo tai flat din, bude kofa kai tsaye tayi ta shiga daidai lokacin Rahima tafito daga dakin Sameer tana hamma, jin anbude kofa yasa tadan karasa wajen stairs dan ganin waye, ganin Mummy ce taci uban gayu tarike handbag yasa tai wani irin ihu. "Mummy na!" da sauri Mummy itama tadago kanta, dawani irin gudu da kuka sosai Rahima ta shiga saukowa daga benen tafada jikin Mummy tasaki kuka sosai, kankameta Mummy tayi tanaji kaman ta kasheta tsabagen tsana ta daure tace "am here, mamanki is here cry no more, I miss you too okay Autana, stop crying yanzu kona koma" da sauri ta hadiye kukan tadago kanta Mummy tace "ina Sameer?" ahankali tace "bayanan yaje masallaci" da sauri Mummy tace "muje dakin ki" sama sukayi Mummy saibin ko'ina da kallo take har zuwa dakin Rahima suka zauna akan gado, da sauri Mummy tabude jakanta tace "nasan an cutarmin dake, gakinan dukkin rame kaman mai cutar S, you look sad, you look lonely, kaman zan miki kuka haka nakeji Rahima na, duk kinfice daga hayyacin ki kin lalace, nataho miki da abunki ki boye anjima da daddare kisha kinji" wani irin washe mata baki Rahima tayi tace "I love you Mummy" ciro mata kwalabai harda sababbi wanda bamatasan nameba Mummy tayi dan an dage paper jikin kwalban guda biyar tayi tace "gasunan jeki boye mix mix ne, masu kyau su ake cema DD device driver kenan, hadin presidency, almost hundred and fifty thousand kike gani anan" da sauri Rahima ta karba tai wajen akwatinta zata boye ciki Mummy tace "a'a sasu akarkashin gado anan zaki boye" da sauri tadawo taboye su akarkashin gado tafito, Mummy tabita da kallo tace "ince baimiki komiba ko?" girgixa matakai tayi tace "a'a kawai masifa yakemin Mummy" da sauri Mummy tace "ba wanan ba, ba anfada muku a Islamiyya ana saduwa tsakanin miji da mata ba, ya sadu dake?" wani irin kunya Rahima taji ta girgiza kai tace "a'a Mummy" washe baki Mummy tayi tace "good, karki bari koda wasa yamiki wani abu, karki yarda kinga Sameer dinan tsoho ne babu kalan labarin shi dabanji ba, kanjamau yakedashi karki yarda yazuba miki, zansan yanda zan raba auren ku kidawo hannuna koda zanbar gidan babanki ne kece rayuwata Rahima na bazan taba yarda acutarmin dakeba sai inda karfina yakare" rungume ta Rahima tayi har wani ajiyan zuciya take saukewa ganin Mummy kusada ita tanajin wani irin natsuwa na shiganta there's no one like mother, ahankali tace "I love you Mummy" da sauri Mummy tace "I love you too Auta na" gyalenta tacire ta tura cikin jakan tanama Rahima fira tana daukan manjan tasa a tsakiyan gyalen tafasa atsakiya sanan taciro hannunta tana mata hira tace "da kyar babanki yabari nazo, nacemai sainazo naduba gidanki abinda babu nasani dan akawo miki sanan inkara gyara miki gidan dan baki saba aikin wahala ba" bari kiga na yafe gyalena naje naduba dakunan kafin mijinki ya shigo, karan bude kofa da Rahima taji yasa tace "gashinan yama dawo naji yabude dakinshi" zaro gyalen Mummy tayi dayay kacha kacha da manja tace "subhanallah, na manta akwai manja ajakana yafashe, karba Auta je backyard ki wanke da Omo tatas har manjan yafita inba hakaba banda gyalen dazan yafa natafi gida, yi sauri kidau Omo" karban gyalen tayi tana kallo tace "gashi milk color" bayin ta zata shiga da sauri Mummy tace "abayi nace ki wanke?" girgixa ma Mummy kai tayi tace "Omo zan dauka Mummy na" dauko Omo tayi da bucket Mummy itama ta tashi tace "bari naje nafara miki gyaran, make sure yafita" "to Mummy" tafadi tanayin hanyan stairs itakuma Mummy tabude dakin kusada nata batare data shigaba ta tsaya tana kallon dakin saida taga Rahima ta sauka gabaki daya sanan tai hanyar dakin da ranta kawai yabata dakin Sameer ne from yanayin position din dakin tagane nanne master bedroom, kaman ana hankadata takarasa bakin kofan kallon jikinta tayi sanan ta kara jan riganta kasa danya bayyana kirjinta da kyau tawani gaggyara kafin ta tura kofan ba sallama ta shiga" da sauri Sameer dake zaune bakin gado yana goge zufa da towel yadago kai hannunshi daya rikeda bottle water, dagashi sai gajere wandon exercise din daya tsayamai a gwuiwa yacire rigan sport din mai kama da singlet sabida uban zufan dayake hadawa dan yay gudu sosai ya ijiye agefenshi kan gadon ya zauna yanashan ruwa yana goge jikinshi da towel din, ganin Mummy tafadomai daki yasa ya mike tsaye da sauri tareda daukan riganshi zai saka adan kunyace da sauri Mummy dakemai wani mayen kallo tace "no no no, basaika wani maida riganka ba, sorry nafado ba sallama, dama nazo nacema ne kadawo ba zaka iya zuwa ka gaidani ba and am sure kaga mota na a pake a tsakar gida, kokuma uban sojojin nan daka zuba saikace nan din gidan gwamna ne basu fadama nazoba" tai maganan tanabin flat cikinshi da six packs dinshi dasuka pito da kallo down zuwa sexy V lines dinshi dan wandon yadan sauka kasa kadan numfashinta na barazanan barin kirjinta, da sauri yasaka riganshi yadan kakalo mata murmushi dan yatsaneta yanzu sabida labarin da Rahima tabashi yace "ina kwana Mama" wani iri takeji in Sameer yakirata Mama sai taga kaman rainin wayau ne abin babba dashi yana wani kiranta Mama wanan tuzurun, bin jikinshi kawai take da kallo barinma muscles dinshi she is freaking loosing it dan guy dinan bazatai karyaba Allah ya hallace shi da kyau, badadan kartai saboba dasaitace Allah takes time in designing Sameer, he is well made, gallant kamanshi yay kanshi, kaman tai wani tsalle tadane jikinshi takeji, batajin yau zata iya daurewa ba dole ma tafitomai baro baro ne dan yana wani mata kaman baisan kan harkan ba dan banzan yaro kawai, ganin yanda take bin jikinshi da kallo kaman wata tsohuwar mayya yasa yajuya tareda jefa towel din kan bed cikin natsassan muryanshi trying yamata kora da hali yace "lemme shower Mama, inkin fita help me shut the door cus akwai flies" yabude bathroom dinshi ya shiga he was trying to close d door batare dayama juyoba Mummy tawani irin fado bayin da saurinta tasa hannu ta tura kofan bayin ta jingina da kofan tana murza key dake jikin kofan bayin tana wani irin murmushi tana kallon Sameer din da yajuyo da sauri jin mutum yabiyo shi sanan tazaro key bayan tagama kulle bayin tadaga key ta nunamai kafin taja riganta da breziyanta dawani irin sauri Sameer ya kauda kai ta jefa key bayin cikin breziyanta sanan tace "narasa gane kanka Sameer I've been giving u greenlight amma ka kasa ganewa tunda kai sai anfito maka baro baro kakeso zan fitomaka."
Slm uwar gida. Shin kina fama da matsalan mijinki baya gamsar dake in kuna saduwa? Koko baida karfin sha'awa, koko gabanshi baya mikewa sambal da kyau, yanada matsalan da turawa ke cewa Erectile dysfunction wato rashin mikewan gaba da kyau, kokuma matsalan nan me suna Premature ejaculation saurin kawowa, Dazaran ya turamiki sau daya biyu ana uku ya kawo paaaa, shin mijinki sune mazan nan da ake cewa 30sec men? Abin da cin rai fa lokacin dazaki fara jin dadi lokacin oga zai kawo, worry not I have a solution to your problem, introducing MEN HORSE POWER wato maganin karfin maza, shi wanan magani dakuke gani zaimai matsalan rashin karfin sha'awa, sanan ya mikar mai da gaba da kyau, sanan inyahau kanki zai jima sosai saikin kira makota azo a taimaka miki, Anty sex sweet o so enjoy your sex life, ba kullum kawarki tadinga baki labari mijinta yay awanni akanta ba ke ko minti daya ba'a tabayi akanki ba, kema zoki sayi magani nan wanda aka hada da natural herbs kibada labari, keko lafiyan mijinki lau zoki sayamai ya wanke mai ciki kika Oga karfi kaman dokin da ake zuwa dashi fagen daga. Maganin is just 5k guda 24 ne, daya yasha da asuba daya yasha da la'asar.
please serious buyers kadai if you are not buying karki daman da tambayoyi, I send ko ina a Nigeria.
Thank you
62....
Tai maganan tana matsowa kusadashi, dago idanunshi dasuka soma chanza kala yayi ya kalleta wani mugun kallo, lumshe ido Mummy tayi tace "Ohh My Lordd Sameer zaka kasheshi inka cigaba da kallona haka, is driving me f"*cking wild" tai