Showing 48001 words to 51000 words out of 190952 words
Chapter 17 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
ready you know" ganin yanda yake masifa ranshi duk yabaci yasa Ayaan yatashi daga kan kujeran dayake kai, lab coat din jikinshi ya cire ya koma ya zauna tareda natsuwa ya rungume hannayenshi akirji yakira sunanshi ahankali. "Sameer" dago jajayen idanunshi Sameer yayi tareda janye hanunshi daga kan goshin shi ya kallai irin kallon nan na wat again, ahankali Ayaan yace "listen to me Buddy" yadanyi shiru kafin yace "Sameer we grew up together, shekarun mu daya, attended the same primary school, secondary school and university, inda I go for medicine and you go for civil engineering, look at me today Sameer, am no more that Ayaan that think of himself only, no! Am now a family man, anytime am thinking I think for myself and my family, na auri Bilkisu na, look at me I have four kids, four Sameer" yanunamai yatsun shi guda hudu, yace "four dinma dan ina child spacing, da yanzu maybe inada six or five children, banda komi like my Family now, anytime natashi daga hospital nakoma gida I meet my wife looking all glamorous waiting for me nadawo, gefenta are my kids looking super neat playing or watching cartoon waiting for Papa to come home, ina zuwa my wife and children feed me, subani abinci, I eat and play with the children for a while kafin najata muyi daki and leave the children a falo suna kallon carton, we go to our room and have sex Sameer, yes sex" yay maganan looking serious yana kallon Sameer din kaman yanda yake kallonshi shima anatse, yace "I have sex with my wife, awesome sex, nasami natsuwa, sex nasa nerves suyi relaxing kasami kwanciyan hankali after the long day you have, sai kajika you are full duk wani stress daka dauko ya sauka, she takes me to bathroom we showered together mufito, get ready mudawo falo hold my boys hands mutafi masallaci, bamu dawowa sai bayan isha'i, we have dinner, come back to parlour, watch movies with the kids around nine or so time for bed, mukaisu dakinsu and put them to sleep, off the light bayan mun musu addu'an bacci, then is Mummy and Daddy's time, we went to our room have sex, madd sex, exploring, spicing it up, garnishing it with some marvelous and sex drive talks, trying new things har zuwa around 12 then sleep, wake up da asuba, chop her again sai muyi wanka natafi mosque, dana dawo we have breakfast muyi sallama I take the kids drop d kids off at school suna cemin Papa bye bye bye, nawuce aiki ina murmushi hankalina kwance ina tare the outmost natsuwa and satisfaction, don't you want this for yourself too Sameer? Don't you picture yourself da yan yara suna kiranka Dady ana rige rige akanka Daddy nizaka fara dauka, Dady nizaka fara dauka, don't you want that Sameer? Saikai tsufa lokacin karfin balls dinka yakare ne zakace zakai aure me matarka zataji a jikin ka?" yay maganan looking damn serious and a bit angry, hararan shi Sameer yayi cikin wani yanayi dabazaka tantance maiyake cikiba yace "Allah kyauta, kaidai kasan wlh nai aure sai matana takusan guduwa niba nawasa bane, kuma konakai 40 kai ko 50 ma nakai wlh sai mace ta dinga kuka begging me to leave her, karyane this hard balls suyi weak anytime soon for now kam, kasan irin training da I undergo kafin nazama wanan sojan? Kasan irin training din daharyau nakeyi? Mubar maganan kawai, what I want to tell you is ni sonake na auri matured very very ripe woman dazata iya handling dina, strong woman, ni macen soja ma nakeso na aura" zaro ido Ayaan yayi yace "tamacen soja Sameer? You mean a lady that is a soldier just like you? Are you okay buddy?" "of course I am" Sameer yafada tareda hararan shi, yace "only macen soja ne zata iya jureni cus same training da akamin aka mata, so she can endure, kaga kenan she can handle me, inda ma nasamu da tuni nai aurena wlh, all the women sojas damuke dashi anan ba addini na daya dasu ba dats why kaga ina jira" yafada cike da damuwa, cikin mugun takaicin shi Ayaan yace "ubangiji Allah yasa karka samu shegen yaro kawai mai shegen taurin kai, tuzurun banza da wofi, kaida zakaje ka auro yarinya danya, don't you see the time dana auri Yar Malam dita, danya ce jagab, so unripe, saisa nai yanda naga dama da ita, danyun nan akwai dadin harka Sameer kaike koyamusu komi, in kanaso su dawo jarababbu haka zaka cire tausayi ba safe ba dare be have them to your ultimum content, tun tana kuka kaman zata mutu zatazo ta saba, zakaga in batajika ba zatazo tace yallabai yane kaka ankayi? Yau babbu babban tattasan ne?" yanda yay magana yasa Sameer yay murmushi yana girgiza kai yace "kai wlh dan iska ne har yanzu, Allah ya shiryaka" dariya dukansu sukayi atare, Ayaan yace "but on a serious note guy, yaushe zakai aure Sameer? Kodai zakai accepting that your journalist daka fadamin yama sunanta, uhm uhm yauwa Aliyah" tsaki Sameer yayi ya yatsine fuska yace "I don't like her, she is not Sameer's type" tabe baki Ayaan yayi yace "dan iska kacigaba da yanga watarana kuka zaka dinga yi akan mace" wani mugun kallo Sameer yamai yace "kataba ganin Soja yay kuka? Ballema kan mace? My friend I was trained not to cry rather I console those that cried, Soja jarumi ne ba ragoba, saidai mata suyi kuka akaina wlh, karyane Sameer yama wata kuka" ahankali Ayaan yace "okay ooo, I've heard, Malam Soja kokuma lemme say Mr Soja, anyway ya stomach pain dinka na tuzuraye? Sperm yataru yataru har it has explained on your mara karasa inda zaka juye shi, nonsense" cikin fushi Sameer yace "Allah I will disconnect this vid call tunda yau bura'uba kakeji maybe Billy Malam bata bakaba ko saisa you don't look happy today" kaman zaiyi kuka yace "don't mind cikin nan, kasan namata ciki ne, shine fa this baby is enemy of his Papa jin dadi, yasamin Billy batason sex at all, and wlh this is the first pregnancy dayamin iskancin nan, all the four pregnancy Sameer, she use to want me more intanada ciki this one kam, rigimammen cikine" yanda yake maganan yasa Sameer yafashe da dariya sosai harda rike ciki yace "dan iska kawai, Allah ya kara" cikin jin haushi Ayaan yace "don't worry your own is coming kaima, muna nan dakai, bakasan kan harkan bane saisa wlh, nidai na tambaye ka ya ciwon cikinka kai shiru ko, kako sami wanan maganin danama prescribing anan Nigeria?" tsayar da dariyan Sameer yayi da kyar yana murmushi yace "yes nasamu awani big pharmacy a dunes" gyadakai Ayaan yayi yace "dazaran kafara ka dinga shan one, but one thing is tun maganin nama aiki har zaizo yadena maka, sabida your system is use to it, on a serious note buddy try and get married kaji, we are 39 already, jibeni 4kids, 5 is on his way, please Sameer kasan I love you and I always want the best for you, Komi kadana shi, inhar you were able to hold your family, ga kanenka with your help duk sun gama school sun sami aiki, only Mu'az ne yarage shima about to finshi, to mace daya and hakkokin tane zai gagareka rikewa? Kaima kasan is impossible, ka kokarta Buddy kaji" gyadamai Sameer yayi, hakan yasa yay murmushi yace "nasan darene awurin ku, lemme allow you to sleep, zan fadama Ummi gobe kace zakayi ko hankalinta ya kwanta, gud night Soja" "night" Sameer yafada yanamai waving hannu, katse Skype din Ayaan yayi hakan yasa Sameer ya kife kanshi kan pillow, at this stage shima he is worried badan komiba saidan his whole family and friends are worried about him, but how could he get them to understand that shi kawai he is not interested in anything marriage ne? He hates commitment, kawai mace ko aure basu burgeshi ne, basa gabanshi ne, banda haka baida wani babban hujja ko dalili na rashin aure, he is not just interested ne, ahaka yana tunane tunanen bacci yay awon gaba dashi.
M Shakur ✍️
28.
Free page
Tana karkada kafafun ta dake sanye cikin sneakers, kafe kafafuwan nata yayi da ido yanda right leg wrist dinta ke sanye dawani hadadden leg chain dayama tiny leg din nata kyau kaman ka sace, batare daya kalli fuskarta ba yace "mesa kike saka leg chain?" kallon kafafun nata tayi kafin tasaki murmushi tace "sabida ina sonsu ne, sunada kyau" zai kara magana wayanshi yadau kara hakan yasa yaciro wayar daga aljihu ya kalli screen din sanan yay picking yakara a kunnenshi batare dayay magana ba but da alamu sauraron maganan dayan bangaren yakeyi, dan dago fuska Rahima tayi ta kallai, kayan sojojin sunmai wani irin shegen kyau, bakin fatanshi na shining yana daukan ido, pink lips dinshi ta kafe da idanu shi kadaine abu dan jajja jajja a fuskarshi aranta tace wai mesa yawanci sojoji bakake ne, ahhh dark men are ugly, dan fari zan aura inna tashi aure sunfi kyau, dago idanunshi yayi karaf suka hada ido, dan zaro fararen eyes dinta tayi cikeda rashin gaskiya gabanta yawani irin fadi, batare daya cire nashi idanun daga kanta ba yay magana yace "Alright ganinan zuwa" zare wayan yayi daga kunnenshi yana kallonta, cikeda rashin wasa yace "why are you looking at me?" dan turo baki tayi tana kallon nashi cike da rashin gaskiya kafin tawani irin washemai baki ta kyalkyace da dariya tareda tashi da gudu tai kofa, da sauri yakirata. "Rahima" juyowa tayi ta kallai tana kokarin bude kofa tana murmushi, dan sakin fuska yayi kadan ganin yanda takemai murmushi yau she seems very happy. "come" makemai kafada tayi tabude kofar da sauri tafita, tashi yayi yafito batawani nisa da study room dinba yakirata. "Rahima" da sauri tajuyo sanin su Abba na iya juyowa and Abba yana ganin yakirata bata amsaba fada zai mata, yaga ana kiranta taki zuwa yasa ta juyo da sauri, alamu yamata da hannu datazo inda yake, takowa tayi ahankali ta taho ta tsaya har gabanshi ta daure fuska, Mummy dake buga basket ball sai satan kallon su zuciyata na bugawa bim bim bim.
Karasowa tayi har inda yake agaban dakin, kaman 5 feet tsakanin su ta tsaya yanda yake kallonta yasa tadan juya ido tareda wani lankwasa kai tace "ni gani me kake kirana?" shiru yayi yana kallonta, ahankali cikin low voice yace "ni kikema dariya? Wats funny about me?" yafada babu wasa, dan juyowa tayi ta kallai kaman yanda shima ke kallonta, wani irin murmushi ta sakinmai duka white kananun hakoranta suka bayyana tace "su Mummy ne suka bani dariya ni ba kaiba, wai dan mu Team Dady Manchester munci shine suke fushi sunata hararan na sabida ninaci ball din, kaga ko na iya basketball tun a school Inna karbe ball din saina wurgashi cikin raga sanan zasu sake iya rike ball din, sabida wai Ya Zeenatu tamin passing ball din aiko su Mummy, da Ya Siddiqa da Ya Lubabatu suka biyoni da gudu, na daka wani high jump and throw the ball sai cikin basket and it was a goal, shine suke fushi hahahahha" takara kyalkyacewa da dariya tasa duka hannayenta kan bakinta tana rufe baki tana dariyan harda hawaye, shiru yayi yana kallonta she looks so innocent, so cute while laughing, yanzu dai wats funny acikin wanan labarin datake bashi tana dariya, this is the first magana datamai batare daya tambayeta ba tana uban dariyan nan kaman zararra, murmushi zaiyi amma yahana kanshi dan smirking yayi yasa hannunshi cikin aljihun gaban riganshi yaciro wani dan karamin card ya mika mata, tsayar da dariyan tayi ta kalli card din dayake mika mata tace "menene wanan?" ahankali yace "is my card, just keep it with you, anytime dakike da any problem, ko u are sad or anything my digits are there just give me call" daure fuska tayi tace "why will I call you kaida baka ma mutane dariya, fuskan ka kini kini kaman wani mala'ikan mutuwa Astagafurullah" wani irin kallonta yayi kaman mai shirin tuhuman ta yace "kintaba ganin mala'ikan mutuwa ne?" girgixa mai kai tayi batare data kalli fuskanshi ba tace "ai Mummy naji tana cewa basa dariya kuma baka dariya" dan shiru yayi hakan yasa tajuyo ta kallai hada ido sukayi, strictly yace "idan na bama mace abu dolene ta karba so take it" yanda yay maganan kaman magic ahankali ta mika hannunta ta karba ta tusa a aljihun bayan Jean din dake jikinta, tace "uhm kanada sisters?" fara tafiya yayi tabishi da sauri tace "to kamin shiru nace kanada sisters?" gyadamata kai yayi. "eh inada sisters 5" tabe baki tayi tace "chap basuyi sa'an Yaya ba wlh" da sauri ya kalleta, zaro ido tayi cikeda rashin gaskiya ta kyalkyace da dariya tana komawa baya ahankali saida tadanyi nisa dashi ta tsaya tace "danma kasamu inama magana kaketa hararana, haushinka nakeji fa tunda kamin wankan ever water" glass dinshi dake aljihun gaban riganshi yacire yana kokarin budewa ya sanya a idanunshi yace "kinyi shaye shaye kin bugu dats the only thing that can get you up on your feet" dan shiru tayi saikuma tai wani irin murmushi tace "bakasan dadin abin nan bane wlh, inda kasani kullum saika kawomini kaima" dawani irin sauri yadago kanshi ya kalleta, kyalkyacewa da dariya tayi kaman wata banza tajuya zata tafi da sauri yace "I will get back to you on this nazo anjima, bamu gama maganan nanba" turo baki tayi irin ko a jikin nan nata da sauri tai field ganin Mummy na kallonsu yasa tai wurin ta, fadawa jikin Mummy tayi da sauri Mummy ta tureta hakan yasa ta dago kanta ta kalli Mummy, cikin wani irin yanayi Mummy tace "sorry ina zuwa Auta, bari na zaga" tai hanyar flat dinsu, shikuma Abba yajera da Sameer sukai gate.
Da gudu Mummy ta shiga dakinta maida kofan tayi tarufe tasa key ta shiga bayi da sauri tana dafe kirjinta ta rufe bayin da sakatan kofan zuciyarta na suya, tsayawa tayi agaban madubi tabude tap ta tara hannayenta, ruwa ta debo ta wanke fuskarta tana sauke ajiyan zuciya tarasa meke mata dadi saikuma ta fashe da kuka sosai hawayen na gangarowa daga idanunta suna hadewa da ruwan kan fuskan, kallon fuskan nata tayi a madubi tace "me kike tunani Maryam? Eh? Nace mekike tunani dakika bar yarinyar nan for over 4days yanzu batasha komiba eh?" tadakama kanta tsawa, tace "are you willing kibar all your 8yrs work yalalace acikin just sati? Wat is wrong with you? Why can't you stick to the plan? Destroy Rahima's life batare da ita karan kanta tasani ba, ki la'anta rayuwar yarinyar nan ta yanda ko an tambayeta Rahima wayafi kowa sonki aduniyan nan zatace Mummy na tafi kowa sona, she is my number 1, nanko batasan babu wanda yakaiki tsananta in this entire whole earth, ki sata ajiki give her love and destroy rayuwanta ta karkashi" shiru tayi tana sauke ajiyan zuciya, ahankali tamika hannunta tajawo towel dinta dake kan hanger ta daura kan fuskarta ta share hawayen fuskar nata tass sanan ta kalli madubin tace "meke faruwa tsakanin Sameer da Rahima? Murmushin me yake mata? Baitaba min murmushi ba, bai taba yima su Zeenatu murmushi, then wats with the smile dayama Rahim dazu? Dariyan metake mai? Kokarin fara sonta yake koko tafara sonshi ne koya fara sonta ne? No!" ta daka wani uban tsawa tace "Sameer ina sonka I want to rock my 50's dakai, I want your cum to fill me, I want my p*ssy clinching around your cock inamaka kuka ina maka shagwaba ina rokanka daka barni nagaji but that your soja dick yace baisan wanan ba ka cigaba da kwakulata kaman kana kwakulan hanyar paradise, banso kaso kowa cikin yaran gidan nan, danni uwarsu nike ganinka a idanuna, dole! I have to make you hate Rahima, I have to make her father hate her as well, is time I remove Rahima from the picture once and for all kafin damana ta kufce mini" wani irin makirin murmushi tayi tana kallon madubi tace "Safa kina koma wace duniya kike zaki sami labarin abinda yarki tazamto aduniya, abu biyu zan rama ta hanyar wulakanta rayuwar yarki ta zamto abin kwatance shine sawa dakikayi mahaifinsu yasake ni nabar gidan nan sanan barin cikin dakikaja nayi wanda am sure dana haifi magajin ubansu, just watch and see, is time kisan akwai randa shuka shairi kan back firing" tai murmushi tareda tube kayan jikinta ta fara wanka.
Sai wajajen daya suka gama basket ball din agajiye dukansu suka shigo falon Abba yace "kuje kuyi wanka ayi salla ai bacci" gyadamai kai duk sukayi suka wuce daki, da kyar Rahima tai wanka tafito wani doguwan rigan atampa tasaka na english wax, green da black ya mugun mata kyau, tasa hijabi tai salla gudun kar Abba ya shigo koya tambayeta kotayi, tana idarwa anan kan dadduman bacci yay awon gaba da ita, Abba yanayo salla ya dudduba su ganin duka yaran sunyi bacci yasa yay dakin Mummy, akan gado ya ganta daure da towel tana hutawa, fadawa kan gadon yayi yahau kanta yana shafata, dan yatsine fuska tayi tace "Abban su kafasan nagaji dukkun wahalar dani da tsalle tsallen basketball" ahankali yace "nima nagaji wifey saisa nakeson na warware gajiyan ajikinki, let's relax" yana maganan yana warware towel din bayanda ta iya tanaji tana gani yay screwing nata na minti uku ya sauka gefenta yana sauke ajiyan zuciya kaman yay aikin hajji, tsaki taja aranta cikeda takaici sai lokacin data fara jin dadi sai yawani kawo, the shit hurts and is damn annoying, ringing wayar Abba dake kan gadon yayi hakan yasa da sauri yatashi zaune ba kaya ajikinshi yadau wayar ya kara a kunne yana sauraron me ake cewa sai chan yace "ohhkay am coming, just wait for me at the office, will see you in the next 20min" ya katse wayan kallonshi Mummy tayi tace "ina zaka bakace min kadau leave ba" tashi yayi yay hanyar bayinta yace "sako aka kawomin dole