Showing 171001 words to 174000 words out of 190952 words

Chapter 58 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

22 Dec 2024

439

"ina bala'in son yara, yarinyar mai aikinmu ko in mamanta zasu tafi gida tazo karbanta awajena har kuka nike" sosai Abba yaji yarinyar na bala'in burgeshi, ahankali yace "how old are you?" batare data kalleshi ba tace "19, kawayena saisuyita cewa wai karya nike banfi 15 ba sabida wai ni yar karama ce amman kaga wlh wlh ni 19yrs nike, kama gani" ta taso kusada Abban har kafadanta na gogan nashi ta nunamai waec card dinta da kyar Abba ya saita kanshi da wani irin shegen kamshi take batare daya kalli waec card dinba yace "nagani, koma ki zauna abinki, koma banga katin ba ni ai believe you, koma ki zauna" komawa tayi ta zauna tana murmushi baisake cemata komiba har sukakai makarantan yay parking fitowa tayi ta zagayo ta wajenshi da saurinta ganin haka ya saukar da glass din kasa, murmushi ta sakinmai tace "thank you, you are such a good man, ya sunan ka?" murmushi yamata yace "my name?" gyadamai kai tayi da sauri yace "sunana Sambo Rikadawa" da sauri ta maimaita sunan tace "Sambo Rikadawa I've heard of this name before" tai shiru tana tunani tana juya ido shikuma use the moment ya kalleta da kyau, batada wani girman jiki amman tanada boobs sosai dan babu hijabi kan uniform din sai berret katsemai tunani tayi tace "current affairs man!" fuskanta ya kalla da sauri tace "yes a current affairs nataba ganin sunanka u are the chief judge yay" tashiga clapping hannu, murmushi yasake mata yace "wuce kitafi Hall kinata wasting time anan" murmushi tamai tace "ai maths ne kuma na iya sosai" ahankali yace "good dudda haka kitafi is exam stop playing with exam" gyadamai kai tayi fuskarta yanuna mai karara bataji dadin yanda ya korata ba, hakanan saiyaji he is feeling bad sabida yanda yaga mood dinta ya chanza ahankali tunani yashiga yi mezai cemata ko tayi murmushi dan bayason ta shiga exam ahaka it might affect her. "in dawo in dauke ki?" shine kalaman dayaji bakinshi ya furta batare daya bada authorization ba, hartakai wajen gate jin maganan shi yasa tajuyo da sauri ta kallai tareda gyadamai kai da sauri, murmushi yamata yace "shikenan zanzo tunda kince nazo, karfe nawa kuke tashi?" ahankali tace "by 2 zan gama komi" murmushi yamata yace "okay zanzo by two, shikenan?" gyadamai kai tayi yace "to go and write your exam Allah bada sa'a" "Ameen bye" shima bye bye yamata ta shiga school shikuma yaja motarshi, haryakai office dinshi tunanin ta yake, yarinyar ta bala'in burgeshi ne kawai, har lokacin azahar yayi yaje yay salla samin kanshi yayi da shiga bakery store din dake building din office dinshi yasai mata snacks dayawa sanan yakoma ya shiga mota yaja har zuwa school din but sai yay parking tabayan motoci yanda kozata fito bazata ganshi ba, karfe 2 dot tafito ta tsaya gaban Gate din tana kalle kalle ganin batagan shiba saiga wani dayay parking mota da alamu direban tane yace tazo su shiga mota yaga ta makemai kafada ta tsaya tana kalle kallen duk motar dazai shigo yakuma tafi tana kallon agogon hannunta, ganin har 15min after 2 yasa taji wani kuka yazo mata hawaye sharrr suka zubo da sauri ta share hawayen tajuya ahankali tai wajen motarsu, kaman daga sama taji anatse ance. "Baby Momma" juyowa tayi da bala'in sauri ganin Abba mutumin da yau kawai tasanshi amman tarasa mesa takejin shi haka aranta yasa tafashe da kuka sosai bamata damu da yanda student ke kallonsu ba dudda dalibai basu kawo komiba dan Abba yafi kama da Babanta a idanunsu ba saurayinta ba, cikeda dan tashin hankali Abba yace "common stop crying kinga anata kallon mini ke, bakisan yan mata basa kuka ba, dena kuka stop crying okay" share hawayen tayi tace "mesa bakazo ba bakaine kasamin raiba" kaman yanda tai magana Abba yayi yace "banzo bane kike ganina anan har kinamin magana Babyn Abu" murmushi tayi tace "laaaa baka manta ba" gyadamata kai yayi yace "eh ban manta ba diyae Momma da Abu ta, kinga motana chan a chan baya nai parking inaso naga ko zaki neman koko zaki shige mota kitafiyan kine" murmushi tayi tareda washemai baki, ledan snacks din hannunshi yamika mata dana drinks yace "I know you must be hungry by now ko" gyadamai kai tayi yace "I got snacks for you" inda normal normal ne bata taba karban abu daga hannun strangers wayanda bata sansu ba amman na Abba she couldn't say no ta karba ahankali, bayan motan yabude mata yace "shiga ki zauna kici to" shiga tayi kaman yanda ya umurceta ta mata gefe tace "to kaima ka shigo" girgiza matakai yayi yace "I have to go back to the office inada ayyuka" wani iri taji, Murya chan kasa yace "sorry" gyadamai kai tayi tace "amman gobe zakazo?" kallonta yayi yace "da yaushe kikeso nazo?" murmushi tamai tace "morning and afternoon" murmushi yamata yace "okay I will, now eat your snacks u are hungry" gyadamai kai tayi tabude jakan taciro bugger takai bakinta ta gutsura lumshe ido tayi tace "uhmmm yummy" ta kalleshi tace "dadi wlh sosai yafi na wanda Abu ke siyomin dadi, kaga ko inason burger sosai" yanda take santi dukta bata bakinta da ketchup yasa yay murmushi kawai ya kalli direban yace "mallam tafi da ita gida, bye" yadaga mata hannu, tsayar dacin burger tayi kaman zatai kuka ta kallai hakanan kawai bataso su rabu, jan motan direba yay taki cemai bye bye sai hawaye dayaga ta share, duk sai yaji badadi motarshi yakoma yatada yawuce office.



Washe gari har Momma saida tai mamakin yanda ta shirya school dawuri 7:30 yamata agaban school dinsu take shiga duk motan dayazo wucewa saita bishi da kallo, karfe 8 daidai Abba yay parking motarshi agaban makarantar dayake ranan Friday ne saibai saka suit ba yasanya wata farar shadda haddada da yay jumper da ita, tana ganin motarshi taruga da gudu wajen motar ta tsaya ta wajen glass din tana murmushi tana kallonshi ganin yamata kyau sosai sai kamshi yake tace "good morning Current Affairs Man" murmushi yayi sosai yana kallon hakoranta dasuke nan farare yace "Baby, how was your night" ashagwabe tace "kagani banyi bacci da daddare ba jiya" da sauri yace "subhallahi why?" ashagwabe tace "ba inata tunanin kaba nakosa gari yawaye kazo" tafadi maganan da zuciya daya, tsayawa yayi yay shiru yana kallonta ahankali yace "nima inata tunanin ki banyi wani barcin kirki ba" murmushi tamai ba tace komiba, ahankali yana kallon fuskarta yace "gobe ba school bazan ganki ba" makemai kafada tayi hawaye nataruwa a idanunta, shiru yayi yana kallonta sharrr hawaye ya zubo, agogon hannunshi ya kalla yaga 8 yayi sanan ya kalleta yace "stop crying" share hawayen tayi tana kallonshi hannu yadaga mata yace "bye wuce kitafi aji kinji" gyadamai kai tayi tafara tafiya tajuyo tana satan kallonshi har lokacin motarshi na pake agaban school din saida ta shiga sanan yatada motar yatafi office, bayin office dinshi ya shiga yadauro alwala yazo yay salla raka'a biyu yay du'aul istikhar kan Safa danta mugun kwanta mai arai, yanemi zafin Abba kafin yatashi yacigaba da aikace aikace.

Dudda wani irin wutan son Safa nacin zuciyanshi sama da da haka yadaure ma kanshi saida yadauki sati biyu sanan abin yaci karfinshi shine kawai ya shirya zaije har gidansu yanemi aurenta wajen iyayen ta, ranan wata Asabar ya shirya yaci gayu sosai yaja mota har zuwa gidansu akofar gidansu yay parking sanan yafadi ma gateman dinsu yana sallama da Alhaji, ba'a wani jimaba mahaifin Safa yafito, ganin babban mutum ne yasa ya shigo dashi yakaishi har zuwa falon baki, kai tsaye Abba yay introducing kanshi sanan yagabatar mai da dalilin zuwanshi, Abu mutum ne mai saukin kai, dudda yaga Abba babba ne kuma ya sanar dashi cewan yanada mata daya da yara uku dan a lokacin ba'a riga an haifi Luba ba saiyace mai shi bazai iyama yarshi auren dole ba sufara daidaitawa tukun inhar tana sonshi shi bazai hana yarshi auren wanda takeso ba, sanan yake sanar dashi Safa ma bata da lpy satinsu daya a asibiti sai jiya aka sallamosu, kwalama Safan kira yayi.



Ahankali tabudo kofan tana sanye da wata doguwar rigan atampa blue, kanta babu dan kwali sai parking gashin datayi dawani pink ribon tarame sosai amma tayi mugun kyau kaman ka saceta, chak ta tsaya ganin Abba zaune kusada Baban ta tama kasa magana, dagokai Abba yayi ahankali yazuba mata idanu, yanda tayi ya tabbatar ma da Abu cewa sunsan juna hakan yasa yatashi yace "ga Safa nan" sanan ya kalli Safa data kasa koda motsi yace "Safa kinyi bako" sanan yawuce yabi ta gefen Safan yafita daga dakin, ahankali Abba yace "Babyn Abu yaudai naga Abu" yafadi cikeda barkwanci, fashewa da kuka sosai tayi tazo dagudu batai wata wataba tafada jikinshi tafashe da kuka sosai, kasa tabata yayi sanan yakasa hanata kukan jiyake kaman this is the first time yake soyayya, ahankali cikin wata irin sassanyar murya yace "I love you Baby, zaki auren?" gyadamai kai tayi cikin kuka sosai batare data dago kanta daga jikinshi ba sunkai almost 5min ahaka sanan yadagata daga jikinshi yasa hannunshi ya share mata hawayen datakeyi, kafin ahankali cikeda so yace "meke damunki? Kin rame sosai?" kaman wata yar yarinya cikeda shagwaban dake kara kashe Abba tace "banganka ba, sanan cikina nata ciwo saisa" jiyayi kaman ya rungume ta yabata hakuri yace "sorry kinji, nakawo miki wani abu nabaki?" gyadamai kai tayi da sauri tana murmushi, hannunshi yatura a aljihu sanan yaciro wasu hair clips masu bala'in kyau mai shape din butterfly yamika mata, soft hand dinta tasaka cikin nashi ta karba tana murmushi tana kallon abun tana shafawa sun bala'in mata kyau, tadago kai ta kalleshi ganin ita yake kallo kaman baitaba ganintaba yasa tamikamai tareda mikamai kanta tace "I love it samin" karba yayi yamaka la mata akai aiko tai kyau sosai, murmushi tayi sanan ta zauna a gefenshi, ahankali yakira sunan ta "Safa" kallonshi tayi dan zata iya cewa this is the first time yake kiran real name dinta, Murya chan kasa yace "you are way too young and beautiful, banson na shiga hakkin ki, zaki iya auren mai mata da tara uku?" yay maganan ahankali sanan yace "I have a wife sunanta Maryam, I have 2 children, Siddiqa sai wacce ake shayarwa yanzu sunanta Zeena she's a year 9 month yanzu, zaki iya aurena?" yay maganan sounding so weak dan he's so afraid of her answer baiso yaji no dan ayanda yakejin sonta bazai iya accepting ba, ga mamakin shi sai yaga ta gyadamai kai hakan yasa da sauri yace "zaki auren?" gyadamai kai tayi tace "yes, nikai nakeso ai meruwana ni da matarka" ayanda tai maganan kishi karara ya bayyana a fuskarta hakan yasa Abba yay murmushi sosai baice mata komiba nan suka cigaba da hiransu.



Wata irin soyayya ne ya kullu tsakaninsu da har iyayen ta mamaki suke yarinya kaman Abba yamata asiri bala'in son Abba take ga shegen kishi, duk sakan kiran Abba take har dare da kyar ya fahimtar da ita akan tadena kira da daddare yanatare da Maryam, fadi mata hakan dayayi tahau fada dashi taki kulashi koya kirata bata dauka, ko yazo bazata fitoba har zuwa ranan bikin su bata bari ya ganta ba, ranan da daddare aka kaita gidan ta nan cikin gida bangaren ta daban babu abinda babu ciki, yan uwa da abokan arziki suka kwana da ita anmata gyara harda na fitan hankali, sai washe garine kowa ya watse kuka kaman zata shide, da daddare Abba ya shigo bangaren dudda suna fada bai hanata binshi ba daya kama hannunta yay flat din Mummy da itaba, ko kallonta Mummy batayiba itama haka Safan haka yagama musu wa'azi yama Mummy sallama yadauki Safa suka koma flat dinta, alwala yasa tayi sukai salla sanan yace tazo suci kaza taki tahau kan gado ta zauna, tasowa yayi ahankali yazauna kusada ita cikin so da kauna yace "wai har yanzu fushin ake dani Baby? Nabada hakuri, nayi text nakira duk a banza so kike hawan jini yakamani?" Abba yay maganan ahankali ganin taki kulashi yasa yakama hannunta yace "bari kiga namiki waka" tashi yayi daga kan gadon yana kallon komi na dakin kafin idanunshi su sauka kan hair brush dake gaban mirror ya dauka yarike as 🎤 sanan yakafa abaki kaman wani dan saurayi yahau rawa yace "aciki Safa I tell you, kyame bolo how are you? Kyame bolo how do you do? Kabi kecali ojalo, Oh My Darling I love! Oh my Darling I love you" wani irin murmushi Safa tayi tana kallonshi bata taba sanin Abba ya iya wakan indiya ba ga muryanshi shegen dadi kaman na dan saurayi kuma yana rawa sosai kaman wani Jack, tashi tayi ta cire gyalen kanta ta ijiye tana murmushi tana kallonshi tace "boli choriyaaaa mela sangina, haina hogaya boli chorina, laidunhiya laidununcha laidunan huyaaaa lacha lacha, turururu, oh lacha lacha, hohowowow hoho lalala la la la la, dan mijinaaaa ina sonka, zotahooo nahakura, zo mosayi, zo tahonan, zo taho nawaaaaa lacha lacha, ho lacha lacha, lacha hoooo'ooo" tamikama Abba hannu daya tsaya chak yana kallonta yanaji kaman yahadiyeta yahuta ma abinda yakeji na sonta sukahau rawa tare tana kyalkyace dariya kaman ba itane ke fushi sosai ba kafin tasakeshi tawani irin fada jikinshi ta rungume shi tsam tsam, rungumeta back yayi very tight, ya yarda brush din hannunshi akasa sunkai kusan 10min ahaka sanan yadago kanta ahankali yana kallon fuskarta kaman yanda take kallon nashi sanan yasauke bakinshi kan nata ya shiga kissing dinta, sosai Safa keson Abba kaman zata cinyeshi abunku da yaran yan gayu wayayyu fess ta shiga maidamai da martani, daga baya Abba yadagata yamaida su kan gado, biyemishi tayi tsaf sabida yanda takejin dadi saida taji yana shirin saduwa da ita tashiga kuka tana kokarin kwace kanta Abba nan yace baisan metake fadiba ya haukace mata bai bartaba saida ya maidata matarshi saiyake gani baitabajin mata irin taba, washe gari da kyar ya lallabo ta.


Haka suka cigaba da rayuwa yanda yakeji da Safa saika rantse asiri tamai nanko tsantsan sone, akwai randa Mummy tazo ta daketa ranan ne rana na farko da Abba yanuna ma Mummy bacin ranshi ya kadata gidansu tsabagen tashin hankalin data shiga yasa tai barin karamin cikin datake dauke dashi aka kira aka fadamai yazo yabiya kudin asibiti da komi sanan ya mayar da ita gida, yanda Abba yake son Safa itama haka take sonshi ahaka hartazo ta dauki ciki tare itada Mummy sukai rainon ciki, Mummy tafara haihuwan Luba, sai bayan kaman wata biyar itama ta haifo Rahima lokacin tanada shekaru ishirin a duniya, daganan bata sake ciki ba sai soyewa dasuke da Abba dan mugun dadin shi takeji, tana riding Abba bana wasaba, Abba baisan dadin sex ba sai akanta, bayajin irin dadin nan ajikin Mummy saisa nan da nan yana shiga yakawo kuma jijiyoyin shi basa mikewa da kyau inhar kanta ne dan bata haukatashi, kawai yin sx din yake kar ace bai bata hakkin ta ba amma baijin dadin taryya da ita.




Alokacin da Safa ta rabu dashi yakusan zarewa, ko kwanciya yayi ita yake gani, yazo bayajin dadin komi aduniya he's so stress yaji kawai he's tired of life, he was so depressed and yay affecting nashi badly yazo he couldn't function as a man, da farko ma baya iya having sex saida tamai magana sanan ya yazo yanayi da kyar, saikuma yau daya sata a idanu yaji komi nashi ya tsaya chak soyayyan ta yadawo mai sabuwa fil arai......
97





Abincin akaci aka gama tatas sanan akai clearing falon tsaf sanan a kadawo aka zazzzauna, Baffa yay gyaran murya yace "Alhamdulillah, just look at how our family yay girma, look at all of us here today" yay murmushi yace "muna mika godiya mu ga Allah madaukakin sarki, sanan muna addu'a Allah yakara hada kawunan mu, Allah yakare tsare mu daga kowace irin kalan shairi, sanan ina kara jadadda muku cewan kome kukagani yana faruwa aduniyan nan kaddara ne daga madaukakin sarki, fatanmu Allah yabamu juriyan yarda da kaddara, sanan Allah ya sadamu da kaddarorin alkhairi ya nisanta mu daga na shairi Ameen summa Ameen, sanan Allah yamuku albarka gabaki daya dudda Alhaji na sanar dani yau bikin yarmu bai rage nan da wata daya da yan Kwanaki ba" yay maganan yana satan kallon Siddiqa yace "muna rokon Allah dayabamu tsawon rai muga wanan rana cikin koshin lpy" ahankali kowa yace Ameen, dan gyaran Murya Abu yayi ya kalli Baffa cikeda respect yace "inada wata yar magana Alhaji" da sauri Baffa yace "bismillahi" shiru yayi yana kallon Safa da kanta ke kasa tana wasa da yatsunta sosai yake tausayi yarshi, anatse yace "har gobe har jibi nasan cewa nine silan matsalolin daya faru tsakanin Safa da Alhaji Sambo dakuma yarsu wacce take jikana, ina rokon ku da girman Allah akan kuyafeni dukanku sanan magana tawuce, and ayau dinan am willing to make the right decision, I want to take a very hot step, ni mahaifin Safa ne batun yauba nasan yadda y'ata ke bala'in son mijinta ni shaidane tun tana yar yarinyar ta, sanan nasan yanda take mutuwar son yarta sabida kalaman dana mata yasa ta hakura da all those danta faranta min rai saisa I want to amend my mistakes, Alhaji Sambo" yakira Abba ahankali, anatse Abba ya amsa shi yace "na'am Abu" ajiyan zuciya Abu yasauke yace "inhar kanason Safa har ila yau, nabaka Safa akaro nabiyu Sambo, nan da ranan iti yau sai adaura aure akaita dakinka" takbeer dakin yadauka. "Allahu Akbar" yaran sukadau tafi Luba ta rungume Safa cikeda jin dadi tun tuni take addu'a Allah yasa Abba yakara aurenta, rungume Luba back Safa tayi tadanyi murmushi kafin ahankali tadago kanta ta kalli Rahima, wani irin mugun harara Rahima ta zubamata da sauri ta dauke kanta duk Sameer na kallonsu, kasacewa komi Abba yayi but jiyayi kaman yazuba ruwa akasa ya shanye kasa magana sai murmushi kawai dayayi hakan yasa su Baffa sukahau dariya irin ta manya Ummi ma ta gimtse dariyan ta hakama Momma kai kana ganin abun kasan is so obvious Abba na bala'in son

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login