Showing 144001 words to 147000 words out of 190952 words
Chapter 49 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
as a lawyer and he need their maximum support, yariga ya lura akwai CCTV agida so CCTV footage yay request yabi sojan har zuwa dakin sojan ya kwafemai CCTV footage din na 1week ago awani flash da Abba ya bayar sanan yamusu sallama tareda yimusu godiya yawuce yatafi gida, baima shiga flat dinsu ba study room dinshi ya shiga ya kulle kofa yaje gaban table dinshi ya zauna ya makala flash dinshi jikin desktop din ya fara kallon footage din gidan gabaki hada har zuwa falon sama da falon kasa sukenan inda mai CCTV dinke capturing, Sameer shine kadai keda CCTV dakin Rahima dan a pad dinshi yake kallon wanan.
Daga ranan da interior din suka fara kawo kaya yafara kallo yana wucewa har zuwa ranan dayaga Mummy tazo, yaga lokacin da Rahima tabude daki rikeda gyalen Mummy ta sauka kasa sanan yaga Mummy tafito waje tayi hanyar dakin Sameer ta tsaya gaban dakin taja riganta kasa tafito da nonuwa da kyau, ahankali Abba yace "innalillahi wa innailaihi raji'un" sanan yacigaba da kallo yaga tabude dakin Sameer tafada bayan andau lokaci sai gashi Sameer yafito yana dukanta ga Rahima tazo tana kuka tanacema Rahima ta sadu da Sameer Allah ya isa, da wasu maganganu kala kala harya gama kallon abinda yafaru ranan yana relating abun da abubuwan da Mummy ta dinga yi ranan ko bata kwana gidaba tai karya, banda haka dayace ya aurama Rahima Sameer yatuna haukan datayi, cigaba da kallon video yayi har zuwa jiya, dafarko dai yaga Sameer baida lpy yazo ya kwanta sai chan Mummy ta shigo gidan da jaka a hannunta tana tafiya kaman barauniya ta shige dakin Rahima, sai chan ka Rahima tafito tasaka hijabi ta sauka kasa, sai chan ga Mummy tafito rikeda allura haka yadinga kallon komi har zuwa inda Mummy ta dane bayan Sameer ta rungume shi babu kaya ajikinshi yana kiran sunan Allah, wani irin bugawa da kirjin Abba yakeyi saida yay pursing abin ya shiga karanto ayoyin Al Qur'ani koyasami karfi da jarumta, yadade ahaka sanan yadago kanshi yacigaba da kallo haryakai inada yazo yafitar da ita daga gidan, abu yaji yana gangara a idanunshi da sauri yakai hannu yataba yaji hawaye ne sharewa yayi da sauri, baitaba sanin bada zuciya daya Mummy ke zama dashi ba, tasha yin abubuwa da dama dayakamata ya zargeta akai amma baya iyawa gani yake ya za'ayi ya zargi matarshi, ranan datake tarayya da ita yaji takira sunan Sameer saida ya kwana da abin aranshi saikuma yazo ya kauda abin, inda ace baiga abubuwan nan da idanunshi ba dabazai taba yardaba, idanunshi yasake sharewa sanan yatashi ahankali ya shiga bayin dakin yadauro alwala yazo yay sallan walha sanan yatashi, wayarshi yadauka yakira number babban yayan su Mummy wanda yake amatsayin abokinshi Alhaji Bashir, dansu uku maman su ta haifa shine babba sai Mummy sai kanwar su dake aure a Suleja, irin yanayin yanda yaji maganan Abba yasa yace "ganinan zuwa yanzun nan dan Allah Alhaji koma menene ayahakuri akai zuciya nesa" katse wayar Abba yayi yadauko wani jotter dinshi mai kyau da byro yay wasu rubutu aciki sanan ya linke yajawo sabon envelope yajefa aciki yarike yasake zama awurin almost an hour yaji horn din mota hakan yasa yatashi yafita, da fara'a ya shigo da Alhaji Bashir har falo su Siddiqa cikeda murna sunata gaida Baffan su wucewa Abba yayi corridor, key yadauko daga dakinshi yafito yasaka akofar yabude kofar dakin Mummy, zaune yaga Mummy dataci gayu sosai kaman ba itaba da hankalinta ya gushe jiya saida safen nan tadawo daidai. Murmushi tayi cikeda kissa tace "Abban su ina kwana? Natashi naga kofa a kulle na kira su Siddiqa wai kaika kulleni" daga bakin kofar dakin ya tsaya batare daya amsa maganan taba yace "kizo falo, Alhaji Bashir yazo" yana maganan yajuya tashi tayi gabanta na bugawa uku uku Abba baitaba mata magana hakaba aranta tace "to kodai yagane wani abune jiyan?" falo tafito ta tarar da Abba harya zauna a babban kujera kusada yayanta, saikuma su Siddiqa data gansu zazzaune akasa, murmushi tayi tareda washe baki cikeda girmamawa tace "Yaya kaine agidan mu yau, ina kwana" cikeda fara'a yace "Alhamdulillah Maryama, ya yara dudda na gansu jibi yanda yar tatsitsiyar nan ta girma" yanuna last born dinta Luba, dariya Mummy tayi tace "aikam sai tsawon kafa Luba keyi" Alhaji Bashir yace "yanzu Alhaji ke fadi mini auren Rahima ya akayi baki sanar da niba" daure fuska tayi saikuma tace "muma haka muka jinshi kawtsam" "to Allah ya sanya alheri yabasu zaman lpy" shiru tayi bata amsaba Abba daduk yake lurada ita yace "Ameen" sanan dakin yay shiru, hannu Abba yatura cikin aljihun rigan jallabiyan shi yaciro envelope sanan yabama Alhaji Bashir yace "gashi nan" da sauri Alhaji Bashir ya karba yana kokarin bude envelope din yace "na menene Alhaji" ahankali Abba yace "karanta kaji" ciro paper yayi ya warware yana gyara zaman gilashin idanunshi yace "ni Abdullahi Sambo Rikadawa na saki Maryam Adam saki biyu!" atare kowa na dakin ya kalli Abba harda yaran da Mummy datake kallonshi babuko kyafta ido, cikin dan tashin hankali Alhaji Bashir yaciro hulan kanshi yana fifita kanshi yace "innalillahi wa innailaihi raji'un, Alhaji, Alhaji menene nagama karantawa yanzun nan, after 27th yrs of marriage shine zaka rabu da matarka, meya faru haka? Meya faru that is so serious like this that dayasa ka saki Maryam har saki biyu eh? Ga three beautiful daughters dasuka girma a tsakanin ku, wah happen?" shiru Abba yayi yana kallon yaranshi mata yanda sukai zuru zuru kowacce hawaye fal idanunta kodan darajansu bazai taba tonama Mummy asiri ba, kodan sabida su gwara kawai suyi rabuwan arziki" ahankali Abba yace "Alhaji Bashir wasu abubuwan babu amfanin fadinsu, sanan wasu abubuwan gwara an barsu batare da an fadiba ko dan darajan wayan nan yaran" yanuna su Siddiqa sanan yace "na sake ta saki biyu amma dalilina nayin hakan bazan iya fadamaka ba Alhaji Bashir, kayakuri" Abba yay maganan ahankali gwanin ban tausayi, wani irin murmushi Mummy tayi dama tunanin yanda zata bullomai ya saketa take dan bataso yasami heart attack a hannunta kodan darajan shi na uban y'ay'anta, kuma tasan yanda su Siddiqa keson ubansu, mikewa tayi tsaye tana kakkabe riganta ta kalli Yayanta tace "Yaya bari nadan hado kayana nadauko mayafi mutafi" ta juya zatai corridor wani irin mahaukacin tsawa Alhaji Bashir yadaka mata. "Maryam, come back here, mijinki ya sakeki you didn't show at atom of remorse ko damuwa, kin tashi u dare tell me bari kije ki dauko mayafi eh Maryam" cikin fushi Mummy ta kalli Abba dake kallonta tace "I guess Sameer da yarka sun fadi maka komi, eh nine nakoyama Rahima shaye shayen, sanan kaga ranan daka kirani kace naje NDLEA nadauko Rahima ranan nafara ganin Sameer, aranan kuma Allah ya jarabce ni da mugun sonshi, tuntuni nake tunani ta yanda zan bullomaka danka sakeni nasamu na auri Sameer amman narasa banso heart attack yakamaka ka mutu, kai bakaga Sameer ba dan Allah, handsome, black young looking young man, ba irinka ba 5min man....." shiru tayi ganin Abba yafara tari yana dukan kirjinshi da sauri daga yaran har Alhaji Bashir sukai kanshi, rikeshi Alhaji Bashir yayi yace "bani ruwa Siddiqa" da gudu Siddiqa tai dinning takawo ruwa Alhaji ya karba yabude yabama Abba yadan kurba sanan tarin yalafa, Mummy tawani ballamai harara tai ciki tace "now am free like a bird, babu any guilt akaina, yanzu ne zan BI ABINDA ZUCIYA KESO, now is the right time to CHASE MY HEART CRAVINGS babu aure akaina babu nauyin kowa akaina, Alhamdulillah" tafada dakinta ta shiga hahhada kayayyakin ta a akwati saida tagama tsaf sanan tajawo akwatin falo takalli Alhaji Bashir tace "Ya tashi mutafi" sanan takalli su Siddiqa dake kallonta Zeena takasa hakuri tafashe da kuka, murmushin yake tayi tace "yara bazaku taba gane wani hali nake ciki ba sai randa Allah yadaura muku son wani akanku, duk yanda zanbi sainabi na mayar da Sameer nawa cus ina sonshi sosai, yafi babanku komi, yafi babunku....... " Luba ne ta tashi cikin fushi tace "karki kara hada Sameer da Abban mu Mummy, karki kara" tashi Siddiqa tayi tace "today is the last day zaki kira wani banza chan kice yafi ubanmu Mummy, our father is our number one hero" Zeenatu ko daduk tafisu zuciya tace "Mummy I hate you wlh sosai, I wish keba mahaifiyata bace" Alhaji Bashir dake tareda Abba yace "kina ganin yanda abinda kikace yake neman yasa kirasa yayanki da girman ki da hankalin ki zakisa yaranki su tsaneki?" tabe baki Mummy tayi tace "inhar kan Sameer ne ba y'ay'a ko kaine banki narasa ka ba, Sameer yafimin kowa aduniyan nan sonshi daga Allah ne, ina masifan sonshi ko Allah yasani" sosai duka yaran suka fashe da kuka sosai, kuka bana wasaba kallonsu tayi tace "iya gaskiyata kenan bazanyi karya danku soniba, inason Sameer so dazaku taba iya ganewa ba, and I don't mind sacrificing jinina inhar zan sami Sameer nabarku lpy, Abban kuma" tai maganan tana kallon Abba dayau ne yake ganin asalin true colors din Mummy tace "I hope zaka iya rayuwa babuni, Allah yabaka zuciyan jure wanan heart break din, koba komai banso yarana su rasa ubansu dasuke mugun so abun zai musu yawa koba hakaba, so be strong kaji, nagode da sakina dakayi, sai anjiman ku".
_Giveaway! Giveaway!_
_I have a special giveaway coming soon to all my regular customers that has been supporting me, omg I just have to show love to you people, kuma dabaku taba sayan kayana ba are not left behind why because duk ina sonku giveaway harda ku zan picking 2 people, so guys show me maddd support please, support a sister business, naga nai soldout, ejo, emabinu, biko oooy, Anty, uncle, sister, mama, ga talla kuzo ku saya yes M Shakur dinku ce, saina jinku, nima saikun jini, I love you_ππΌππΌππΌππΌππΌ
_One more thing, kuna jina?_ ππΌππΌππΌππΌππΌ
_nasamu 10 people, ko 8 dasuka min ciniki yau, I promise you people 3 pages anjiman nan BONUS, wayyo dadiππΌππΌππΌππΌππΌππΌ_
OYA GA KAYANA NAN
Slm uwar gida. Shin kina fama da matsalan mijinki baya gamsar dake in kuna saduwa? Koko baida karfin sha'awa, koko gabanshi baya mikewa sambal da kyau, yanada matsalan da turawa ke cewa Erectile dysfunction wato rashin mikewan gaba da kyau, kokuma matsalan nan me suna Premature ejaculation saurin kawowa, Dazaran ya turamiki sau daya biyu ana uku ya kawo paaaa, shin mijinki sune mazan nan da ake cewa 30sec men? Abin da cin rai fa lokacin dazaki fara jin dadi lokacin oga zai kawo, worry not I have a solution to your problem, introducing MEN HORSE POWER wato maganin karfin maza, shi wanan magani dakuke gani zaimai matsalan rashin karfin sha'awa, sanan ya mikar mai da gaba da kyau, sanan inyahau kanki zai jima sosai saikin kira makota azo a taimaka miki, Anty sex sweet o so enjoy your sex life, ba kullum kawarki tadinga baki labari mijinta yay awanni akanta ba ke ko minti daya ba'a tabayi akanki ba, kema zoki sayi magani nan wanda aka hada da natural herbs kibada labari, keko lafiyan mijinki lau zoki sayamai ya wanke mai ciki kika Oga karfi kaman dokin da ake zuwa dashi fagen daga. Maganin is just 5k guda 24 ne, daya yasha da asuba daya yasha da la'asar.
please serious buyers kadai if you are not buying karki daman da tambayoyi, I send ko ina a Nigeria, inkinsan baki shirya ba uwargida karma kisayama oga Horse power dan wlh saikin gudu karfin bala'i zaiyi.
Thank you
_MAGUNGUNAN DAMUKE DASU_
_MEN HORSE POWER 5K guda 24 daya yasha da asuba daya da yamma_
_Hadin maganin sanyi 4k, idan mijinki nada ciwon sanyi zaki sayamai yasha yahada kuma da horse power, idan zakisai horse power da maganin sanyi zan barmiki 8k_
_Hadin nono duk karancin nonon ki suyi mugun girma su taso su tsaya is 5k_
_hadin matsi 4k, duk budewan gabanki ki hade gam_
_hadin rage katon teba koda yara dari kika haifa, fat din su zube cikin ki yadawo flat 5k_
_hadin girman bombom ga mata marasa bombom 5k_
_hadin ni'ima da bushewan gaba, kiyi mugun dadi yanda mijinki zai koka akan uwawun ki 5k_
_*Pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank, please serious buyers only, ina tura kaya ko'ina, and maganina works, the first 5 people dazasu saya zan rage musu 500 akowani magani zaki saya*_
_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_
83
_ALHAMDULILLAHI RABBIL ALAMEEN, Good morning Fanmily, I stick to my promise, this is the BONUS PAGES, nace zan baku 3 pages idan nasami 8 ko 10 people dasuka min cikini, Alhamdulillah nasami 5 members dasuka min cikini daga VIP, akwai yan GGM da zasuyi purchase yau and I am super great full, Allah yamuku albarka, zan baku 2 Bonus page, please kumin addu'a, I love you allβ€_
_HOW TO SUBSCRIBE_
_Zaki turo 300 to account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to my watsapp number 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting BIN ABINDA ZUCIYA KESO, marasa banki can buy MTN card 300 kituro_
_duk wacce ta karanta min littafi batare data biyaba Allah ya isa ban yafeba, in bakida kudin biya karki karanta, inkika karanta keba yar halak baceπ_
Ficewa tayi daga gidan abinta, kasa dagakai Alhaji Bashir yayi ya kalli Abba ko yaran, saiyaji inama bai hada jini da Mummy ba, kasa magana yayi yana sauraron yanda su Siddiqa ke kukan tsuma rai sosai, yakai almost 10min azaune sanan ya kalli Abba da idanunshi sukai ja sosai yace "Alhaji bari nabita danna lura Maryam bata cikin hayyacinta ina zuwa" yawuce yafita cikeda bala'in kunya batare daya jira amsan Abba ba, yanda yaran ke kuka yasa Abba yaji they're really breaking his heart, ya daure amma suna neman susa yakasa daurewa tashi yayi daga kan kujeran yay wajen Luba data kifekai ajikin kujera last born din Mummy, ahankali yasa hannu yadagota cikin wata low voice yace "zonan Lubabatu, come here" yadagota tareda zama kan carpet, tasowa Luba tayi ahankali cikin wani irin kuka tana kallon Abba tace "Abba sabida Ya Sameer Mummy tarabu damuko, Abba zuciya na zafi sosai, Mummy is a terrible woman Ab......" hannu Abba yadaura kan bakinta yakai dayan hannun yana goge fuskarta yace "stop using harsh words akan mahaifiyar ki, is okay stop crying, ya isa, ya isa kinji" fadawa tayi jikin Abba ta daura kanta kan kirjin Abba, dagokai Abba yayi ya kalli Zeena dake kusada Siddiqa duk suna kuka suma, hannu Abba yasa yakirasu alamun suzo duk zuwa sukayi suka hadu ajikin Abba kuka kuka kuka suke kaman wani gidan makoki, da kyar Abba yasamu sukayi shiru, murmushi yamusu yace "kunsan mene, kutashi kuje kuyo wanka kuzo mufita" dudda basuda raayin fita haka Abba ya tursasa su suka fice just to take the issue out of their heart.
Karfe 9. Ummi ta shigo asibitin tareda Mu'az dake rikeda wasu manyan basket guda biyu na kulolin abinci ke ciki suka shiga, dakin Rahima suka farayi, ahankali tabude kofar dakin ta shiga tana kallon Rahima dake bacci ga karin ruwa ana mata, ahankali tasa hannu ta shafa kumatun ta sanan ta taba saman goshinta dataji zafi sosai, cikeda damuwa ta dagokai ta kalli Mu'az tace "ijiye basket daya anan, saikakai daya dakin Sameer, muje" tai maganan tana tashi ijiyewa Mu'az yayi yawuce yafita Ummi biyeda shi har zuwa dakin Sameer, sallama tayi tareda bude kofan Sameer na kwance kan gado dudda ba bacci yakeba ya lumshe ido kaman bacci yike, Noor kuma na zaune yana danna waya, jin anbude kofa yasa Noor yajuyo da sauri ganin Ummi yasa yatashi da sauri yace "ina kwana Ummi" karasowa tayi cikin dakin tana kallonshi tace "sannu Noor kaima dukkabi kafada, zokai break saika tafi gida kaje kai wanka ka shirya katafi aiki inka tashi da yamma saikazo" tai maganan tana zama kan kujera tana kallon Sameer shikuma Mu'az ya ijiye kulan abinci yana gaida Ya Noor yana kallon Ya Sameer.
Matsawa Ummi tayi jikin gadon sosai tana kallon fuskan Sameer din, hannunta takai ta daura kan goshin shi jin akwai zafi har lokacin saidai ba kaman na jiyaba yasa ahankali takira sunanshi. "Sameer" wani irin nauyin Ummi yakeji nauyin dabai taba jin yana mata irinshi ba tunda yafara girma saisama yaki nuna kaman idanunshi biyu, juyowa Ummi tayi ta kalli Noor tace "yaci wani abune Noor? Mai likita yace?" "dazu ya shigo yamai allura gida biyu, Ya Sameer yacemai wai ya sallameshi, although Dr yace sai yaji sauki sosai zai sallamai" juyowa Ummi tayi ta kallai tace "ni narasa me hadin Sameer da bayason asibiti, naga Dr dazai sallameka a asibitin nan batare dakaji sauki ba, Allah kawo Dr ai ina nan har dare" sanan ta kalli Noor tace "kaikuma nace kazauna kai break ko ga abinci nan" ta kalli Mu'az dahar lokacin Sameer yake kallo tace "lafiya kakemai irin kallon nan kaman kanamai kallon karshe, bani flask dinan nahadamai shayin dana yomai nasan yanason shayin" dukawa Mu'az yayi yadauki flask din yabama Ummi ta shiga hadamai shayin dayasha kayan kamshi sosai sanan tadau cup din ta ijiye kan drawer dakin kota gane idanunshi biyu yadai kasa kallonta ne sabida aika aikan dayayi oho hakan yasa kawai ta mike daga kan kujeran ta kalli Noor dake cin chips da soyayyan kwai tace "bari nakoma wajen Rahima, yi maza kawuce katafi aiki, Mu'az ka zauna da yayanka inya tashi kabashi shayin dana hadamai yasha" tawuce tafita, tsaf Noor ya cinye abincin shi sanan ya tashi kan Mu'az ya shafa yace "lemme go kiddo, take care of him" yanunamai Sameer sanan yaciro atm card dinshi yabashi yace "idan ana bukatan anything use it, order than that ka kashemin ko biyar saika biya dan baka riga kasan zafin nema ba" kaman Mu'az zaiyi kuka yace "Ya Noor please mana kagafa daman nafada maka laptop dina ya lalace kaki bani kudin gyara kaga saina cire" hararan shi Noor yayi yace "katabamin ko biyar kaga aidai zanga receipt din anything daka sayako you will see, katuna pin dina ko" gyadamai kai Mu'az yayi yana batarai sosai, dan dariya Noor yayi yace "okay to kacire just 1k nabaka" da sauri yace "wlh banson 1k" dariya Noor yayi yace "rainuwa ko toka lashe