Showing 24001 words to 27000 words out of 190952 words
Chapter 9 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
ajiyan zuciya tana share fuska tana kokarin ta bude idanu takasa sabida yanda ruwan ke saukowa, dudda ta tsaya agabanshi tana shashafa fuska trying to open her eyes baisa yadena kwara mata ruwan ba harsaida ya juyemata ruwan goran tass sanan ya tsaya, wani irin ajiyan zuciya ta sauke tasa hannayenta duka biyu ta share fuskanta ruwa na diddiga harta cikin riganta, ahankali ta janye hannunta daga kan fuskar nata cikeda bala'i tace "uban wayace kazubamin ruwan sanyi ajikinta eh?" sanan tabude idanun nata tass ta saukesu kan fararen kafafun ta dasuka jiku da ruwa tana kallon wani boot army green dake gab da kafafun nata ga dilli dillin ruwa akan boot din shima, tundaga kan takalmin shi take binshi da kallo har zuwa kan cikinshi zuwa kirjinshi da a iya nan tsawonta ya tsaya kafin ta daga kanta da fararen idanunta dat look moist tsabagen ruwan dasuka sha ta daura dara daran idanunta akan fuskarshi kaman yanda shima yake kallonta fuskarshi babu alamun Rahama balle dariya, wani irin faduwa gabanta yayi ganin wani babban soja a gabanta gashi da tsayi bakin mutum, kasa motsi tayi balle ma tasake yunkurin magana batare daya janye idanunshi daga kanta ba yawani irin cillar da goran ruwan dayagama juyemata cikin kakkausar murya yace "take her away Officer" da sauri officer yakaraso wajen yana kama hannunta ta baya yana handcufff nata Sameer kuma yajuya yana takun nan kaman wani bijimin zaki yafita daga dakin, saida yafita daga dakin kaman anbude mata baki ta shiga kokawa da officer tace "me haka kakesamin a hannu ina zaku kaini? Su waye ku mena muku? Ina zaku kaini eh? Chris" ta kwalama Chris kira.
_Zan baku another page anjima koda bayawa, ina bimuku book din daki daki ne VIPs, I've been busy yau wlh, sababbin kajina nata mutuwa, guda goma shadaya sun mutu yau, cuta takamasu, nakira Dr wai sanyine, sauran ma don't look good at all, wlh kaman zanyi kuka, dan Allah kumusu addu'a banso nai asara, gobe fa zamasu cika sati daya da sayosu😭 innalillahi wa innailaihi raji'un_
💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
1️⃣6️⃣
Janta officer yayi suka fito daga dakin yace "Chris can't save you lady, u are arrested sabida ankamaki kina shaye shayen miyagun kwayoyi da gwamnati tahana sha sabida cutar da halakar, da wulakantar da rayuwar dan adam datakeyi, headquarter mu zamu kaiki yanzu haka" wani irin uban ihu ta kurma tace "wlh kasakeni ni baza ka kaini ko inaba Mummy" tafashe da kuka sosai tana kokarin fizge kanta tana turje turje tana kiran Mummy. "wlh kasakeni nibabu abinda namuku, leave me alone, Mummyyyy" tasake kwalama Mummy kira tana kuka sosai, janta yayi da karfi da yaji yafito da ita compound din tana kuka tunda aka haifeta bata taba shiga tashin hankali irin wanan ba, bama tasan cewa akwai tashin hankali hakaba aduniyan nan daga zuwanta birthday yan sanda ne koyan menene sunwani kamata, Sameer dawasu officer guda biyune kawai a compound din yana musu magana, sauran suna waje wurin mota tsare da yaran dasuka kama, yanda Rahima ke kuka sosai tana kurma uban ihu tana kwalama Mummy kira yasa yadago kanshi ya kallesu, ko'ina na jikinta bari yake har lokacin dan kwalin kanta da riganta duk ajike ne sabida ruwan daya kwaramata tana kuka, babu abinda take tunawa sai maganganun Mummy karta sake tai abinda zaisa aganosu kokuma tai abinda zai tonamusu asiri idan Dady yaji ankamata ai saiya luma mata wuka aciki tamutu dama bayasonta yafison su Siddiqa. "dan Allah kasakeni natafi wurin Mummy na, ni wlh banmuku komiba, please please karku tafi dani kaji Abba na zai kasheni ne" zufa officer ya share da hannu daya tsabagen yanda take bashi wahala yasa yake zufa yace "ashe kinsan abinda kikeyi baida kyau, muje" janta yayi ya fitar da ita daga gidan zuwa inda sukai parking yay mota da ita, jefata yay cikin motan ganin irin mutanen dake cikin motan da aka kakkama sai warin shaye shaye suke yasa ta kifa kanta akan cinyarta tahau kuka sosai kaman za'a kasheta, Chris da batama lurada shi bane yanachan gaba tsaye yakutso kai yazo ya tsaya akanta yana kallonta tabashi tausayi dan yasan tadamu duk ta tsure, ahankali yace "Hey Beautiful a......." "don't call me beautiful I hate you Chris" tafada tana tashi tsaye daga kan kujeran cikeda masifa tana kuka sosai, tace "just thank God my hands aren't free da wlh saina waska maka mari mai gishiri, a dog like you" cikeda masifa dan shima he feels furious and frustrated as well yace "I love and respect you beautiful but I won't have you calling me names, I am not gonna tolerate that am 25 nasan nabaki nothing less than 5yrs so pay some Goddamn respect u lousy hausa spoilt brat" cikin kuka sosai da shegen muryan ta mai bala'in zaki da dadi tace "u are the lousy one hypocrite kawai and I said it you are a dog" azuciye yawani irin bugamata kanshi a goshi da karfi sabida yanda hannunshi suke a daure, baya luuu tayi tafadi a daidai baki bakin motar kaman wacce iska ya diva tai wani irin tumble kafanta ya malkwade tafado daga motar zuwa kasa daidai lokacin Sameer da all the eight NDLEA officers sun karaso wajen akan idanunsu ya bugamata kai a goshi, daidai kafan Sameer tafado tai wani irin kara goshinta na jini bayanta ya mugun bugu tafashe da kuka idanunta na juyawa, daya daga cikin officers ne ya shiga cikin motar, finciko Chris waje yayi ya zubamai Mari yace "how dare you hit a woman?" cikin fushi dajin haushin yanda officer ya marai agaban all his friends yace "Sir is personal issues besides she's my girlfriend you don't have to interfere" daya daga cikin officer ne yace "ahhh yaro kaidan iskane naga alama kanka na hayaki, kafasama yarinya goshi sanan kama fadamana we don't have to interfere" kulkin dake jikinshi ya zaro shima dayan haka suka shiga dukanshi yana ihu saida sukamai lilis yana ihu duk Sameer na kallonsu baice musu uppan ba sanan sukazo inda Rahima take agaban Sameer tana zaune tana kuka sosai, tana taba goshinta dake jini tana kallon jinin a hannunta tana kara kecewa da kuka kaman zata shida, daya daga cikin officers dinne yace "ke tashi ki shiga mota mukakai head quarter za'a dubaki?" makemusu kafada tayi tana kuka tace "ni yanzu zakuyi treating dina I can't feel my leg at all, am bleeding I don't want to die now pls" bushewa da dariya all the 8 officers sukayi daya daga cikinsu yace "you don't want to die shine kike shaye shaye kina shan su shisha da codeine that kills faster than anything you could think of, my friend stand up" yay maganan yana mikar da ita tsaye, wani irin ihu jin yanda kafarta yamata mugun ciwo tai tangal tangal zata fadi akasa ta daga kafarta daya sama tai baya hakan yasa Sameer dake bayanta yatare ta tafado in his arms, atsorace ta juyo dakai ta kallai tana kuka hawaye na bulbulowa ta gefen idanunta gabanta nafaduwa kaman zata mutu, dauke idanunshi yayi daga kallon datakemai kaman wacce keson karanta abu ahankali yadauketa kaman yadau paper da sauri tai wrapping hanuwanta around his neck, yana kallon gabanshi yake tafiya daidai harya karasa da ita wurin motar dasuke ciki, da ido daya yama wayanda aka kaman alamun su matsa, matsawa sukayi ya ijiyeta akan dan kujeran bencin wajen tana kuka ciki ciki hawaye na bulbulowa kaman famfo, kafarta na dama ya kama, hannu yasa yazare White takalmin dake kafarta dakeda dan tsini ya ijiye agefe yana kallon yanda ankle looks so reddish gawani leg chain data daura a kafar daya zubama ido for a while sai kyalli take abinku da farar fata, kafan harya kumbura kashin gefen ankle din yadawo tagaban kafan, wani irin fashewa da kuka tayi tana kallon kafar tace "innalillahi kululun kafana yadawo gaba shikenan zan mutu yau" ta fashe da kuka sosai, dariya officers din suka shigayi suna mata dariya, daga kafar yayi yarike kowa na cikin motar na kallonsu barinma Chris dayasan aikinshi ne, wrist din kafan yarike gam kafin yakama foot dinta yay wani irin twisting dayasa ta kwala mahaukacin ihu kaman ta sume tafado daga kan kujeran tana dukan hannun Sameer din tace "kabari dan Allah, wayyo Allah na Mummy na" sakin kafar yayi ahankali batare daya kalletaba yajuya ya kalli officers din yace "Dr should check the leg when u get to the headquarter, see you guys next time" yajuya yawuce ya shiga motarshi, shiga motocin su suma officers din sukayi, Officer biyu suka tsaya abaya tareda yan shaye shayen gudun karsuyi jumping su shiga titi in attempt to excape sukai headquarter dasu shikuma Sameer yay gida dan ya mugun gaji.
Parking yayi a compound dinsu yana kallon motar Nuru alamun yazo gida kenan baiyi mamaki ba dan yasan dukansu daga Nuru har Muhammad kullum da yamma insun taso daga aiki saisun biyo sun gaida Ummi dan da safe basa iya zuwa sabida zuwa aiki, bayan sunyi magrib saisuma Ummi Sallama su tafi gidajen su, motar Nuru dayagani yasa yagane Muhammad bai riga yataso daga wajen aikinshiba, flat dinshi yawuce dan he wants to shower kafin yaje wurin Ummi, wurin fridge dinshi yayi dake falon budewa yayi yadauko bottle water yabude yakafa abaki, bude kofanshi da akayi yasa yadan juyo while drinking the water ganin Nuru ne yasa yacigaba da shan ruwan, zare goran yayi daga baki hakan yasa Nuru daya karaso wajen yace "sannu da dawowa yayan mu ya aiki?" "Alhamdulillah fine, Muhammad bai dawoba?" gyadamai kai Nuru yayi yace "eh baidawo ba, wurinka nazo Ya Sameer amma naga you want to shower yanzu ka shigo bari na jiraka" dan murmushi yamai yace "alright give me just 5min okay" gyadamai kai Nuru yayi hakan yasa yawuce yay bedroom dinshi Nuru yabishi da kallo yana mugun son wanshi Sameer saidai bakajin cikinshi tun yana gani kaman kawai Ya Sameer baiso yay aurene har wakan Ummi shima yasoma zama a kunnenshi to the extend yanzu yasoma believing maybe wani matsala yakedashi saisa baya sha'awan auren according to Ummi.
Bude fridge din yayi yadauko vita milk yasa opener ya bude yamaida fridge din yarufe yadawo kan kujera yazauna yanasha yana kallon news.
Almost 10min Sameer yabata sanan yafito falon sanye da bathrobe fari ya zauna kusada Nuru yace "je kitchen ka hadamin coffee Noor" tashi Nuru yayi da sauri yace "to yayan mu" kitchen dinshi ya shiga that is so clean kana ganin kitchen din kasan ba'a cika amfani dashiba, cikin 5min yahada mai coffee yazubamai a mug yasa spoon da sugar yafito yakawo mai, karba yayi yace "thank you" ya ijiye dan yasan da zafi, kafin yadauka sipping kadan yayi ya ijiye yadan daga gira daya sama yace "not bad" fashewa da dariya Nuru yayi yace "kai Ya Sameer nai kokari fa sosai" shima dan murmushi yayi yace "yeah was just kidding, its actually taste good thumbs up" murmushi dukasu sukayi sanan yace "alright, let's talk, what is the matter?" dan shiru Nuru yayi kafin ahankali yace "Yaya Sameer yesterday I was busy inata nazarin abubuwa da dama" gyadamai kai Sameer yayi yana sake kai Coffee bakinshi giving him his fool attention, ganin haka yasa Nuru yace "uhmm Ya Sameer why don't you marry Asiya? Naga tana sonka"
Wani irin kallo Sameer yamai saida gabanshi yafadi da sauri yace "I mean bawai tana sonka ba but naga kuna shiri taku tazo daya please understand me kaji yayan mu, she is our cousin and tanada natsuwa, tana 300 level a school ga ilimin islamiyya what else?" "get out!" yadakama Nuru tsawan da saida yasa ya firgita, cikin fushi yace "u think sabida kai aure kanada gut din tunkarana kamin maganan aure harda fadamin wanda zan aura my sister Asiya, yaushe aka haifi Asiya? Is Asiya even ripe for marriage, you know me you know what I hate banson raini Noor, watch your tongue, now get out" tashi Nuru yayi ahankali dukyay wani iri he feel awful duk laifin Ummi ne saida ya gayamata yafi so tamai maganan da kanta bata aikoshi in disguise ba, ahankali yace "I'm sorry Yaya Sameer kayakuri" da yatsa Sameer yanunamai kofa babu alamun wasa kan idanunshi hakan yasa yajuya yafita da sauri, jingina yayi da kujera ya lumshe ido yana sauke ajiyan zuciya ranshi yabaci sosai. Karan da wayanshi yayi na shigowan sako yasa yadau wayar NDLEA ne yaga sunmai message.
" _Lieutenant Chairman asked us to call you, something come up u have to come to the headquarter please_ ".
💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_*💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
1️⃣4️⃣
Wani top dinta na Dorothy perkins white and sky blue ne shima long sleeve tazaro daga hanger tasaka, rigan yadan saukar mata dan yarufe mata bombom, wani long fashion necklace tasaka daya saukar mata kan rigan, sanan tadau veil dinta white zata yafa da sauri Mummy tace "no kiyi wanan hadadden daurin nan dakika iya" murmushi tayi harda dan gudunta takoma gaban madubi ta zauna ta shiga daurin, tsaf tai daurin dayadan bada v shape ta gaban goshinta ya mugun mata kyau, wani takalmi mara tsini sosai Mummy ta dauko mata white karba tayi tace "laaaa Mummy na ya akayi kikasan shi zan sa" dariya Mummy tayi tace "I know your dressing humor" murmushi tayi ta shiga saka takalmin Mummy sai kallonta take harta gama ta mike tsaye Mummy tabita da kallo ba karamin kyau tayiba kaman wata celebrity, ita kanta jikin Rahima na mugun burgeta batada wanan girman jikin, she looks small, batada wani tsayin kirki bata da kiban kirki but her organs are so full, bumpy and super package, tanada hips da boobs bana wasaba gatada yar karaman kafa, ga karamin jiki, irin matayen nanne da ake kirada too perfect yan charass chass, wayarta ne yay ringing hakan yasa Mummy tadauko wayan dake kan gado tana kallon screen din tace "gashinan ya iso, yi sauri feffesa turarukan ki" fesa turare ta shigayi masu bala'in kamshi sanan ta karbi wayan daga hannunta ta sa akunne. Cikin wani murya mai dadi Chris yace "Hi Beautiful, am outside" ayangance tadan murguda baki tareda juya ido tace "okay am coming" baki Mummy takama tace "Autaaaa" fashewa da dariya tayi tafada jikin Mummy, Mummy tace "kinga shida tamiki agidan nan dudda yau Abban ki baya gari amma dai kidawo da wuri kinji, muje narakaki nima naga Chris dinan da babyna ketamin maganan shi tun jiya" tana rikeda wayanta suka fito tareda Mummy, mayafi Mummy tadauko afalo sanan suka fito tare su Siddiqa na falo binsu sukayi da kallo barin Rahima dataci shegen gayu kaman zata gasan kyau tana balla musu harara, har wajen Gate Mummy tarakata da hannu tanuna ma Mummy motar Chris dake pake a gab da gate dinsu karasawa sukayi ganinta tareda wata yasa Chris yabude mota yafito yaci gayu na bala'i dan gemunshi da ajiyan tagani bakine yau taga yakoma dark blue yama gemun tiri kalan sneakers din kafarshi yasa wani crazy wando daya babbarke gawata shegen sarkan Cross awuyan shi yayi askin nan dakalin shaidan yana dan tauna cingum yana murmushi, hannu yamikama Mummy yace "watsupp Mummy, afternoon" gyadamai kai Mummy tayi ta rungume hannunta akirji kaman mai shirin salla tace "sannu Chris birthday boy, see my daughter, you guys should have maddd fun okay, but bring her back before 6" wani irin dariya Chris yayi harda dan juyawa ya kalli Rahima daketa kallonshi yace "your Mummy is a sabi woman, alright Mum we will have fun Chris promise you that" kashemai ido Mummy tayi batare da Rahima ta luraba dan kallon Chriss take, murmushi yayi ya kalli Rahima yace "let's go beautiful muje nabude miki ki shiga" gaba ta shiga yana biyeda ita hakan yabashi daman juyowa shima ya kashema Mummy ido tareda lashe lips dinshi, saida yasata ciki sanan ya zagayo yana dagama Mummy hannu ya shiga ciki ya kunna motar yaja duk sunama Mummy bye, ajiyan zuciya Mummy ta sauke sanan tajuya takoma cikin gida da Siddiqa taci karo awurin Gate idanunta sunyi jaaa sosai tsabagen fushi, babu ko alamun tsoro tace "wlh Mummy saina fadama Abba duk abinda kikeyi, keke bata Rahima bakowa ba, yanzu Mummy ba abin Rahima takawo miki katon arne, arnen ma wanan dan iska ne amatsayin saurayi ki fatattake shiba shine zaki barsu yafita kinsan inda zai kaita? Mummy mufa matane, Rahima mace ce, very fragile ma kuwa, batada hankali wat if yamata wani abu? Wat if yay raping nata? Me zaki cema Abba eh? Mummy! " takirata da karfi looking so pain, wani banzan kallo Mummy tamata tace "ki rubuta ki ijiye duk randa zaki gayama baban ku wlh wlh aranan kika fita daga sahun y'ay'ana na cikina saidai kije kinemo wata uwar" tai tsaki tawuce tabar wajen.
Sundanyi nisa a hanya yajuyo ya kalleta kaman yanda itama ta kallai yace "beautiful you look very pretty today, I love every bit of this dressing" wani irin juyamai idanu tayi tace "thank you kaima kai kyau no banda wanan blue beard din" murmushi yayi yacigaba da tuki sai danne dannen waya takeyi kusan tafiyan minti arba'in sukayi suka kai wani gida dake nan kan titin kaduna express road za'ai kwana adan shiga dajin but ko tafiyan minti uku bazakayi da shigaba zakaga tafkeken gida, gidane mai white gate, parking yayi