Showing 12001 words to 15000 words out of 190952 words
Chapter 5 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
and shi ko kadan batamai ba bama hakaba shi baitaba ganin macen datamai ba aduniyan nan, to yanada ma wani lokacin matane?.
Ganin ya shigo ciki yasa ya gyara fuskarshi kar Ummi tai noticing nashi, zama kusada ita yayi yace "Ummi mutafi am tired, bari na kirasu" baima jira me zatace ba yatashi yakira su yataho sukuma suka taho, hannu yamikama Ummi hannunshi tarike ta mike tsaye tana kiran sunan Allah danhar kafafun ta sunyi tsami sun fara mata ciwo tanada matsalan kafafu sosai, Muhammad ne yace "Ummi tun yanzu zamu tafi bamu gaji da rawan bafa" hararan shi Ummi tayi tace "inmunje gida kwa karasa, in kuma bazaku ba Nabila da Fadila su biyoni sunbarmini jikoki agida mara kunya" waje duk sukayi kowa ya shiga motan dayake, wuraren daya da minti ashirin suka iso gida, fitowa sukayi, Sameer ne yafara fitowa da taimako shi Ummi tafito daga motar, ahankali take tafiya sukai flat dinta Mu'az biyeda su har zuwa dakinta zaunar da ita yay kan gado sanan yace "gud night Ummi" yajuya zai fita da sauri Mu'az dake tareda su yace "Ya Sameer please nazo mu kwana tare? Ni nagaji da dakina please yayan mu kaji" kafin Sameer yay magana Ummi tace "kaidai kullum sabon salon iskanci kake fitowa dashi Mu'azu, dan iskanci ne ga dakinka zakabi yayan ku nashi?" kaman zai fashe da kuka yace "ni kidena cemin Mu'azu wlh Mu'az sunana, Ya Sameer please nazo" gyadamai kai Sameer yayi hakan yasa Mu'az yay tsalle yace "yes ganinan zuwa Yayan mu, Yayan mu is the best wlh Ummi" fita Sameer yayi yana mamakin yanda haryau auta yaki hankali, he keeps behaving like a small boy yawuce flat dinshi kayanshi yacire yay hanging a hanger sanan yawuce bathroom dan watsa ruwa, yadade a bathroom sosai sanan yafito, Mu'az yagani kwance kan gadonshi yana baccin shi mai dadi, girgiza kai yayi yacigaba da share kanshi da dan karamin towel din dake hannunshi yay wurin wardrobe yaciro pyjamas sanan yazo gaban madubi mai ya shafa kafin ya shirya tsaf cikin milk color pyjamas dinshi ya fesa turare sanan ya kashe wutan dakin yafita daga dakin, kitchen dinshi ya shiga yabude yadauko vitamilk yabude yadawo falon ya zauna tareda bude laptop ta shiga aiki sai wuraren 2 da rabi sanna yagama abinda yake yakoma bedroom ya kwanta.
Kiran sallan asuban fari yatada shi wanda haka yake inhar zaiji kiran salla saiya farka dukko irin baccin dayake, bayi ya shiga yadauro alwala sanan yafito yatada Mu'az da da kyar yatashi yawuce bayi shikuma yafita dan tado kanenshi wanda hakan dabi'an shi yake tunba yauba tun kafin suyi aure ma, flat hudu ne agidan, Ummi ne mai biggest flat din sai nashi, saina Muhammad da Nuru duk in sunzo gida da matansu duk flat dinsu suke tafiya, auta Mu'az ne kawai dakinshi ke cikin flat din Ummi.
Yakai almost 4minute yana knocking kofar flat din Nuru amma ko kadan basu jiba, babu alamun amshi. Nuru yau yadamki Nabila flipping her kawai yake dukta yanda yaga dama, ko Princess ta tashi dayake bata da wani rigima da kyar yake sakinta na 1 minutes yabarta tabama Princess nono idan bata gama shan nonon ba haka zai biyota yazo ya shige yacigaba, wlh tunda suka dawo daga dinner nan abu daya suke tazaci daya fadi mata wasa yake bata taba zatan da gaske yakeba , tana dauko Princess daga dakin Ummi suka taho kwantar da ita tai akan gado tawuce bayi danyin wanka tana cikin wanka Nuru ya shigo tun a wajen wankan yafara wasanni da ita kafin su fito, bargon gadon yaja ya shimfida musu akasa ya kashe wuta yakama ta yafara ci kaman yasami abinci, rabon daya gamsu insuna sex tunda ta haihu dan bata bari yay release aciki shikuma inba yay haukanshi yajuye result din hauka cikiba gani yake kaman ba sex yayiba, saisa yau yamata tawaye yanda yaga dama yake kawai da ita har tazo tafara kuka danta gaji, jin anzo ana buga musu kofa yasa cikin kuka tace "please kasaken kaga ana buga kofa kaje kai wanka kazo katafi masallaci nasan Yaya Sameer ne, please baby wlh nagaji katafi" girgixa mata kai yayi yana daga kafafunta sama in missionary way yawani shiga bugamata da sauri itama ihu tafara wash Allah baby dan Allah kayakuri danneta yayi da karfi sanan yawani irin juyemata sperm dinshi yana nishi kaman wanda yay dambe, fuskarta ya shafa jin ruwa yasa yay dariya yace "tun yanzu harkin gaji, kafin nadawo daga masallaci kitashi Princess kibata abinci ki shiryata ina dawowa zan kaita wurin Ummi today is my day, kin wahalar dani yau more wa zanyi, saima anjima inmun koma gidanmu wlh zakisan nikika cuta kika hanani release inside my property for a whole 10 months" yatashi yay bayi da gudu jin ana kiran salla, murmushin kuka tayi tana bala'in son Nuru, he can fuck her brains out, tun bata sababa hartazo in baineme tabama na kwana daya ita zata kai kanta, just dat wani zubin inya kamata saiya karar mata da karfi duka harta fara kuka wiwi kaman yarinya but she love making luv dinshi, baby nada very thick black manhood, inya shiga har jinshi take a mahaifa, fitowa yayi daga bayin ya kunna wutan dakin yana kallon face dinta, hararan shi tayi ya kyalkyace da dariya ya shirya da sauri yafita masallaci, tashi tayi da kyar har dingishi take tafita falo fridge tabude taciro wani goran tsumi takafa a baki tasan tunda yace zai kara yi inya dawo zai kara gwara ta tsumu gabaki daya kafin yadawon.💫 *_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_* 💫
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
Doesn't favor you always 💔
✍️ M Shakur
9️⃣ & 🔟
Gabaki dayan goran tsumin ta shanye sanan tadawo daki tana kallon yar kyakyawan yarinyar ta dake baccinta hankalinta kwance bayi ta shiga tayo wanka tafito salla tayi tana idarwa princess itama natashi daga baccin, daukarta tayi ta shiga bata nono tana azkar saida tasha ta ture sanan ta dauketa wanka tamata tafito ta shiryata kafin ta dauketa suyi kitchen golden morn tahada mata tabata, yarinyar ta shanye sanan tadawo ta shirya cikin English wears gabanta sai faduwa yake tana fargaban ciki, sau hudu jiya Baby na releasing a ciki, in ciki ya shigafa innalillahi baby na neman mata iskanci wlh yanzu yazatayi kuma yahanata planning, bude kofa dataji anyi yasa tadago kai dan ganin ko waye, yarinyar na ganin baban ta ta daga hannu sama alamun yazo yadauke ta tace "daaaa daaa" cikin gwarancin ta daukanta yayi yace "yes my gurl oyoyo, Dady is here" fita yayi da ita daidai Ya Sameer da Muhammad da Mu'az sun shigo gidan dukansu sanye da fararen jallabiyoyi, da sauri yakarasa wajen su Ya Sameer yamikama princess dahar tafara tsalle tanaso tafita daga hannunshi taje wajen Ya Sameer dan tagane shi tsaf hakanan yanada farin jinin yara, karbanta yayi anatse yace "oyoyo princess" murmushi Muhammad yayi harda sauke ajiyan zuciya yace "Please ku kaima Ummi ita, bari naje nayo wanka nazo" hararan shi Muhammad yayi irin kar tasan kar dinan dariya yayi yajuya bayan yama Muhammad wink da ido, Sameer na ganinsu yayi kaman bai gansu ba yajuya yawuce abinshi rike da princess a hannunshi, ganin Yayan su yay tafiyan shi yasa Muhammad yadubi Mu'az yace "bisu mana kutafi wurin Ummi nima bari naje na daukoma Ummi little" makemai kafada Mu'az yayi yace "a'a wurin Mum Little zani akwai abinda zata bani" zaro ido Muhammad yayi saikuma ya zubamai harara yace "bacci suke yanzu kadaisan jiya we came back late, bi Ya Sameer" yajuya da sauri tsaki Mu'az yayi yajuya yay flat din Ummi abinshi yabude kofa ya shiga, Ya Sameer yagaji zaune kusada Ummi data karbi Princess daga hannunshi yana rike da karamin cup na lip tea da aka dafa da na'a na'a yana sipping yana kallon news da ake nunawa a channels television news gabaki dayan hankalin shi na wurin, zama yayi kan kujera ranshi abace Ummi data bishi da kallo tace "kagama shirya kayan naka Mu'az bayau kace zaka koma school ba" tashi yayi yace "Ummi nisai anjima zan hada, zan jira sai Baffa yazo sanan zan tafi, Ummi am hungry angama hada breakfast?" "a'a ba'a gamaba saidai in zakasha tea yayanka gashi chan dining kaje kadebo" turo baki yayi yatashi yaje kan dinning din ya zauna yazuba a cup yana sha yana satan kallon yayan nashi dayaga his eyes are so fix to the telivison.
Takwas na safe aka gama news din hakan yasa ya ijiye mug din ya mike yace "lemme go and shower Ummi" gyadamai kai Ummi tayi hakan yasa ya fice Ummi tabishi da kallo intace bata cikin damuwa she's lying akan batun Sameer.
Wuraren 10 gabaki dayansu suna zaune afalo ana hira banda Sameer da tun dazu dayabar dakin bai dawoba sanin ya kwanta bacci safe ne kasancewan yau asabar yasa Ummi bata tura Mu'az yataso shiba tadau killace abincin shi akula gudun karyay sanyi, sosai ake hira gwanin ban sha'awa, horn dasukaji anyi yasa Nabila tace "Ummi su Baffa ne halan"
Bude Gate Mai gadi yayi wata sienna ta shigo gidan, parking motar tayi wani magidanci sosai dan duk gemunshi furfura ne yafito daga motar yana sanye da manyan kaya, wata mata itama tafito sanye da wani hadadden lace, bude motar matar tayi wasu yara haka guda hudu suka fito yan mata guda uku duk suna sanye da dogayen rigunan atampa iri daya, sai namiji da bazai wuce 8yrs Bilal ba yana sanye da shadda, babban su at least zatai 22 Asiya, sai mai binta da zatai 19 Yusra, saita uku dakenan 15 Amra, suna fitowa daga motan duka yaran suka kwasa da gudu sukai flat din Ummi kafin ma sukarasa Ummi tabude kofa cikeda murna aiko saikan Ummi barinma Bilal yace "oyoyo Ummi" sun kusan kada Ummi, rungume su tayi tace "oyoyo yarana" ku shiga ciki ga yayyunku chan ciki, sakinta sukayi suka shiga ciki da sauri daidai lokacin matan da mijin sun iso rungume juna sukayi da matar tace "barka da zuwa Maman Asiya" cikeda farin ciki Maman Asiya tace "barkan mu, congratulations fa promotion din Sameer Allah yasa mucigaba da daukaka haka, Allah kuma yay albarka" Ameen Ummi tace daidai lokacin su Muhammad da Nuru da Mu'az sun fito dan dukawa sukayi cikeda girmamawa suka gaida tsohon. "Baffa barka da zuwa, ina kwana" kansu yashafa cikin muryan wanda yadan manyanta yace "kutashi, kutashi" tashi duk sukayi yay murmushi yace "Nura ya wurin aikin naka da iyali dafatan bawani matsala ko" murmushi yayi ya girgixa kai yace "babu Baffa" Muhammad ya kalla yace "kaikuma fa Muhammadu" ahankali yace "Alhamdulillah Baffa komi lpy lau" Mu'az ya kalla yace "dan yaro ya makaranta" jin ya kirashi da dan yaro yasa ya kumbure yace "lpy lau" kwashewa da dariya akayi sanan Baffa yakama kunnenshi yace "kumu shiga ciki" shiga falon sukayi har Yusra da Asiya sun dauki su Princess su Nabila suka gaida Baffa da matar su sanan hayaniyan yadan lapa, dan gyaran murya Baffa yayi bayan ya kalli kowa sanan ya kalli Ummi yace "ina Sameer?" Mu'az Ummi ta kalla tace "jeka taso Yayan ku Mu'az kacemai Baffan ku ya iso"
Falonshi yabude ya shiga babu kowa a falon sai TV dake aiki, bedroom dinshi Mu'az ya shiga da sallama, babu wani haske sosai a dakin but yana iya ganin yanda yake baccin shi peacefully, babu riga ajikinshi sai wani kwantaccen Black gashi dake kwance akan huge kirjin nashi yabude kaman zai fashe tsabagen gyming, karasowa gaban gadon Mu'az yayi murmushi kwance yadan bubbuga gadon ahankali yakira sunanshi. "Yaya Sameer, Ya Sameer wake up" ahankali yabude ido dan baida wanan mugun nauyin baccin, ganin Mu'az yasa yabude idanu da kyau da hannu yamai alamu menene? Ahankali Mu'az yace "Baffa ne yazo ya tambaye ka shine Ummi tace nazo nakiraki" dan lumshe ido yayi kafin ya yaye bargon jikinshi hakan ya bayana gajeren wandon dake jikinshi daya fito da murdaden kafafunshi, tashi yayi yazauna tareda daura hannayenshi akan fuskarshi almost 1min yay ahaka sanan yazare hannu ya kalli Mu'az dake kallonshi yace "lemme shower, kace musu ina zuwa" gyadamai kai Mu'az yayi yajuya yafita shikuma yatashi yay bathroom, wanka yayi yasake brush sanan yafito ya shirya cikin wani milk yadi mai shegen laushi anmai dinki jumper, sabida mugun respect dun dayake bama Baffa ne yasa bazai iya zuwa wurinshi da kananun kayaba, links din hannun riganshi ya makala sanan yadau agogon shi yadaura a wrist, yadau manyan turarukan shi kusan kala 9 ya feffesa nan dakin yadau kamshi mai shegen dadi tazura3 takalmi, bakaramin kyau kayan sukamai ba dan cup cip sukamai sun mugun fito da surarshi dakuma tsayin shi that is the first thing dake attracting you to him, bude kofar falonshi yayi yafito yana kallon tsakar gidan yanda ko ina looks so neat, anatse nan yake tafiya irin ta maza har falon Ummi da sallama ya shiga falon Ummi daya cika da mutane sai cin snacks ake, ganinshi yasa duk kannenshi suka shiga gaidashi da matayen su amsasu yayi da murmushi kan fuskarshi kafin ya tsugunna yadauki Princess dahar ta rarrafo da gudu tazo gabanshi murmushi yamata yaja kumatun ta hakan yasa ta kyalkyace da dariya sanan ya shigo dakin yakarasa gaban Baffa cikeda girmamawa yadan duka yace "barka da zuwa Baffa" sanan ya kalli Maman su Asiya yace "Mummy ina yini" cikeda so tasakar mai murmushi tace "dana naji abin farin cikin dayasameka Allah ya sanya alkhairi, Allah ya shiga tsakanin ka da makiya, congratulations kaji Sameer yanzu abinda yarage maka kawai shine aure" gyadamata kai yayi kawai batare dayace komiba, glass cup din ruwan Swan dake hannun Baffa ne ya ijiye kan dan stool din gabanshi ya mike tsaye yana gyara babban rigan jikinshi yace "come with me Sameer" yana maganan yay hanyar stairs, tashi Sameer yayi kafin yabama Ummi daketa kallonshi Princess yace "am coming Ummi" gyadamai kai tayi bayan ta karbi Princess data sandara ihu sabida batason ya ijiyeta, murmushi yadanyi ya shafa kanta yace "sorry am coming okay" tashi yayi yay hanyar stairs Asiya tabishi da kallo kaman idanunta zasu fado kasa.
Upstairs yayi yabude wani daki dakenan a gyare tsaf saiga hoton wani tsoho da Sameer ke kama dashi sosai da alamu dakin marigayi mahaifin sune, riganshi yadan daga zai zauna akasa Baffa yanuna mai kujeran dake facing nashi yace "zauna anan" yanda Baffa yamai maganan yasa yagane Baffa is very serious today hakan yasa ahankali yazauna kan kujeran kanshi akasa, gyara zama Baffan yayi yadanyi gyaran murya cikin wani irin yanayi na kamala yace "Sameer" anatse yace "na'am Baffa" dan ajiyan zuciya ya sauke yace "ina matukar farin ciki da wanan karin girman daka samu awurin aikin ka, sanan ina maka addu'a Allah yacigaba da kara daukaka ka Sameer Allah kuma yama albarka" ahankali yace "Ameen Baffa" shiru dakin yayi Baffa ya tsareshi da ido yana kallonshi tundaga kai har kafa yanda kanshi ke kasa ya natsu yana jiran yaji mezaice, ahankali yace "Sameer dago kanka ka kalleni yau magana nakeson nayi dakai sosai" dan dago kanshi yayi ya kalli Baffa nashi, cikeda natsuwa Baffa yace "da ace tayaka murnan saban matsayin dakasamu kawai nazoyi da tun afalo zan maka gaban kowa amma banyi ba nasa muka shigo nan dakin mahaifinka" dan shiru Baffa yayi sanan yace "Sameer kasan duk duniyan nan bakada wani mahaifi daya wuce niko" gyadamai kai yayi hakan yasa Baffa yacigaba "dukanku hudun nan kome zai sameku aduniyan nan dole nine zan tsayamuku, Sameer da mahaifinka yarasu da wayanka da komi kuma kaga yanda ya dinga maimaitamin narike ku amana narike ku amana" yasakeyin shiru yana kallon Sameer din dayasake maida kanshi kasa sanan yace "Sameer shekarunka talatin da takwas(38), kokuma namace sheakrun ka talatin da Tara (39) dan watan jibi zaka cika shekaru talatin da tara, shekarun ka arba'in babu daya Sameer amma bakama maganan aure, bamaka da niyyan aure, bamaka da sha'awan aure, sa'oin ka da kuka taso tare sunada yaran dasun isa aure, amma kai ko agefen jikinka eh yaron nan, yau nazone nai magana dakai Sameer kacire wanan kunyan da shiru shurun, da zurfin cikin da miskilancin nan kamin magana, Sameer kafada min meke damunka? Kanada wata matsala ne dabaka fadamana ba gudun kar hankalin mu yatashi?" yay shiru yana jiran amsan shi yana kallonshi, girgiza mai kai yayi yace "a'a Baffa" cikin wani irin yanayi na damuwa Baffa yace "karkaji kunyana ka boyemin gaskiya ni ubanka ne taruwa za'ayi a rufama juna asiri mu nema maka magani batare da kowa yasani ba, kafadamin Sameer kanada wata matsala ne?" sake girgiza mai kai yayi yace "a'a Baffa" shiru Baffa yayi yana kallonshi kana ganinshi kaga damuwa karara akan fuskanshi yay shiru yana kallonshi, sunkai kusan 3min sanan ya numfasa yace "Sameer" ahankali yadago kanshi ya kalli Baffa yace "na'am Baffa", babu kunya danya lura dole ya ijiye kunyan nan ya tuhumi yaron nan da kyau, Baffa yace "banso kamin karya Sameer, kafadi mini gaskiya Allah najinka yana kuma kallonka a sama" ahankali yace "kanajin sha'awa Sameer kokuma bakajin sha'awa ko kadan?" he wasn't expecting such question daga Baffa dan bakaramin kunya tambayar yasa yajiba hakan yasa yakasa magana sai kanshi dayasake saukarwa akasa, kiran sunanshi Baffa yayi babu alamun wasa yace "am talking to you Son answer me now, kanajin sha'awa ko bakaji?" kanshi nakasa ahankali murya chan kasa kaman an tursasashi yay magana yace "I....in...aji Baffa" cikin tsantsan damuwa Baffa yace "to mesa bakason kai aure kadauke ma kanka duk wata sha'awan, kasami natsuwa Sameer? Jibeka kullum shiru shiru kullum kai kadai kunshe adakinka in badai kaje wurin aiki ba, kodai neman mata kakeyi ne Sameer saisa baka sha'awan aure?" da sauri ya girgiza kai yace "Baffa ban taba neman mataba"