Showing 126001 words to 129000 words out of 190952 words
Chapter 43 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
tace "okay bye Mummy na I love you sosai Mummy na mai sona" tabe baki Mummy tayi tace "bye my Auta, the apple of my eyes" sanan ta katse wayan.
Murmushi Rahima tayi ranta fess kaman anmata bushara da gidan aljanna tai deleting number Mummy daga wayan da call log din, bude kofan bayin kadan tayi ganin babu kowa adakin yasa tafito da saurinta ta ijiye takoma kan gadon tafada gadon cikeda murna ta kwanta yanda gadon yay kara yasa princess tabude idanu atsorace, fashewa da kuka tayi hakan yasa Rahima ta tsorata hannunta tasa tai patting bayanta cikeda lallashi tace "shiiii yakuri natasheki? Sorry" inaaa princess bamatasan hakuri ake bataba, da sauri Rahima ta tashi zaune cikeda tsoro yanda yarinyan ke tsala uban kuka saikace dukanta tayi, zamewa dan kwalinta yayi yafadi akan katifa, atsorace tasa hannu tadauki Princess cikin yar siriruwan muryanta tace "menene, sorry baby kinji, don't cry?" yarinyar ko kadan bamatasan anamata magana ba sai tattaba nonon Rahima take da hannu tanajan rigan tana daura kanta akan saman rigan daidai wajen nonon ta tana tsala ihu ita dole abata nono, rawa jikinta ya shigayi tama rasa mezatayima yarinyar yanda takejan gaban riganta da hannu daya tana kakkama nononta tasaman riga yasa kaman zatai kuka tace "yakuri kinji please" jin anbude kofa yasa tadago kai arude Sameer ne tagani yana sanye da kayanshi na dazu idanunshi sundan yi ja alamun bacci yayi kokuma daga bacci yatashi ya shigo dakin yana kallonta da princess kaman yanda take kallonshi, maida kofan yayi yakaraso cikin dakin yayi gaban gadon yace "why is she crying?" ahankali tasauke kanta ta kalli princess din tace "nima bansani ba yanzu ta tashi daga bacci shine taketa kuka kaga mamanta zatace nina daketa kuma wlh banmata komiba amma sai ihu takeyi" murmushi yayi jin maganan ta yadan duka yana kallon fuskan Princess din dake mugun ihu tana daura bakinta saman rigan Rahima daidai wajen boobs dinta sanan tana taba saman nonon ta daya leko ta saman riga da hannu tana kuka, hannunshi yasa ahankali yakama hannunta datake taba saman nononta dashi yaja hannun baya da sauri Rahima ta kallai shima dago kanshi yayi ya kalli kwayar idonta, sanan ya kalli princess din tareda sa hannenshi biyu yadauke ta yadagata sama yace "Hey princess stop touching what belongs to Uncle am I clear" saukar da kanta ahankali Rahima tayi kasa jin abinda yace taji wani irin kunya hannunta tamika ta dauko gyalenta dake bayanta ta yafa ta jan gaban riganta sama danya rufemata boobs, jijjigata Sameer yayi kafin yadagata sama washemai baki tayi saikuma ta kyalkyace da dariya sosai dan tana bala'in son Sameer, dariyan dataji da Rahima taji tanayi yasa tadago kanta ta kalleta, hada ido sukayi da Sameer daya wai go shima danya kalleta, dan murmushi yayi yace "inkika haihu zanga yanda zakiyi raino, can't wait" yajuya zai fita zai bude kofa kenan Nabila tabude murmushi tayi tace "tanata muku ihu Ya Sameer ina bayine, oya come here princess" tamikama princess hannu da sauri tazo sanan tamusu sallama tajuya tafita, maida kofan yayi yarufe yadawo.
_CHASING THE HEART CRAVINGS_
_See en if you no get money, abeg no read my novel o if not I no yafe you u dey feel me?_
_where the people wey wan subscribe and read, but they no no how they go do am? Oya make una waka come here make I tell una_
_How to subscribe to CHASING THE HEART CRAVINGS_
_send 300 naira only to my account number 3107021073 aisha Muhammad first bank, then u do screenshot, send am for me on my watsapp 07012181461 then wen I see am, comfirm am, I go add you to the group wey I dey post this sweet book, wey sweet die, some people dey ask me Iya Shakur I no get bank oo, hahahha oya ejo Sisy London just send MTN card 300 me dey collect am you hear ba_
_Raise and Shine lovelies, and Happy Friday_
73
Ciki ya haryazo wajen inda take zaune tana fama dajan riganta sama yarufe nata kirji, ahankali yazauna kusada ita har jikinshi na gogan nata chak da sauri tamike tsaye dan hakanan taji ta tsani yamazo kusada ita yau Mummy takara tunamata abubuwan dayamata, hannunta yakama da sauri yarike, batare datajuyo ba kotai magana ba ta shiga kokarin fizge hannunta ta shiga yi hakan yasa ya jawota baya da sauri batare daya saketa ba yadaura kan kafafunshi ya matseta ganin tana kokarin fizge kanta yadaura kanshi kan wuyarta tareda jinginar da fuskanshi kan gefen fuskarta, Murya chan kasa yace "fushi kike dani?" yay maganan ahankali kaman bashiba shi kanshi baisan mesa yawani damu da yarinyar yanzu ba, shiru Rahima tamai bata tankashi ba yanda yasata ajikinshi yawani matse jitayi kaman yasata akaya ganin batada karfin dazata kwace kanta yasa tahakura da kiciniyar ta saukar da ajiyan zuciya tareda lumshe ido tana kokarin hana kanta numfashi sabida mayen kamshin shi daya gama mamaye mata jiki, shiru sukayi dagashi har ita suna sauraron yanda suka sauke ajiyan zuciya kusan atare, sosai yake kallon fuskanta ganin kaman ma batason yana tabatane ko batason kallonshi ne oho, murya chan kasa kaman mai rada irin muryan nan dayake ratsa zuciyan mace yace "sorry about what Ummi na did to you, Ummi is angry with me saisa kikaga tai miki haka, but I promise she's the sweetest Mum dabaki taba tunani ba, and I promise she will come around just give her some time, sorry Booby girl" yakara she maganan dawata irin yar gajeren murya mai dadi yana kallon fuskanta yadan saki murmushi, ganin kaman bataji meyace ba tamaki bude ido yasa yasakin mata light kiss akan white kumamtun ta yana kallon yanda gashin gaban kanta yawani kwanta yay wave kaman ta shafa gel, cikin wata irin shaukin murya yace "mesa kin iya komi u are very smart and very intelligent but kin kasa banbance tsakanin tsakuwa da aya, bakisan mai sonki ba bakisan mara sonki ba?" kaman bazatai magana ba saikuma ahankali tace "Mummy na ita kadai kesona, tafi kowa sona aduniyan nan, kuma......kuma....aikaine baka...sona" tai maganan tana bude idanunta, shiru yayi dan baisan mesaba yanda tacemai bayasonta saitaji he felt bad, matse hannunshi yayi a cikinta sanan yay cuddling nata more shima ya lumshe idanunshi ahankali yace "you are just like a little star da someone is trying to push it to the sun so that u can get burnt mutane dasuka kasa kowa should witness how you get burnt, a dinga nunaki anacewa ku kalle ku kalla, I on the other hand came to the sky daidai ana gabda karasawa dake to the sun, and I drag you as aimuka tafi planet moon naboyeki, in bani sonki zan miki......." bude kofa da akayi taredayin sallama yasa duk suka dago kansu suka kalli kofan, Asiya ce ta shigo yanda tagansu yasa tajuya da sauri tabasu baya tana kokarin danne kukan dake zuwan mata tace "sorry Ya Sameer, dama, daman Anty Nabila ne tace angama abinci kufito falo muci" da sauri Rahima dake kule da ita tace "to anji, kuma ki kulle mana kofan mu malama" rufe kofan da sauri Asiya tayi batare data kara kallonsu ba tajuya da gudu ta tafi.
Dan juyoda Rahima tayi cikeda mamaki ya kalli fuskarta yace "why did you talk to Asiya like that" cikeda tsiwa tace "ai ita tafara tacemin wai this is what you get for Marrying wanda baison ki, sanan wai Allah sa Ummi tacemaka kasakeni, wlh dazu dan ina kukane dazaina faffalla mata mari batasanni bane" tai kwafa tsayawa Sameer yayi yana kallonta he so much finding adorable ganin yanda take masifa, murmushi yayi yaja hancinta yace "keda bakida karfine zaki iya dukan Asiya" kallonshi tayi saikuma ta dauke kai tace "takara tagani, angayamata nima son yayan nata nake koyauma murabu ko a saman gashin idanuna" ganin dai yau masifa takeji yasa yay cupping face nata, da sauri ta kallai ahankali yace "nidake har abada" fizge fuskarta tayi tajuya batare datace mai komiba dagata yayi yatada ta tsaye shima yamike tsaye, gyalenta yadauka dake kan gado ya yafa mata tareda lullubeta yace "lemme cover my territory" dauke kai tayi aranta tace "dan iska babba dashi mayen nono kaman wani jariri" hannunta yarike yace "lets go" fita sukayi daga dakin sukai falo inda all his siblings ke zaune sunacin abinci ganin Sameer yafito rikeda hannun Rahima yasa sukafara wanan yataba wanan suna nunamai Ya Sameer da idanu, duk yana kallonta yanda suke murmushi ciki ciki har suka karaso palor suka zauna murmushi sukayi, Fadila takawo musu abincin su duk akai shiru aka shiga cin abinci.
Basubar gidan ba sai bayan sallan isha'i shima koda sukaje yima Ummi sallama kada Rahima tayi wanan karan batai kukaba sai tabe baki datayi aranta tace "nima nakusan barin muku gidan, gobe goben nanma to be precise" su Noor suka hadamai akwatunan ta tass a motarshi some a boot wasu kuma a bayan motan.
Harsuka karasa gida batacemai uppan ba, parking yayi suka fito yabude musu kofa suka shiga, afalo tabarshi yana kulle kofa tai sama abinta, binta da kallo yayi sosai yaga chanji tattare da ita yau, masifa da rigima yga tanaji sosai bai kawo komi aranshi ba sai mood swings ance menstruation nasaka mood swings saisa bawaniji wani iri ba yakarasa kulle kofan dama wutan falon akashe yake already hakan yasa yay sama shima.
Dakinta ta shiga ta tube, bayi ta shiga tana mamaki ganin pad dinta ko one single drop of blood babu, to period dinta yakoma 3days ne yanzu, ta tambayi kanta wanka dai tayi ta yanke shawaran inhar ta tashi da safe taga babu any blood zatai wanka abinta, dan Siddiqa tafada mata yin wanka da wuri yanada kyau, inkai ignorance karkiyi da wuri duk sallolin bakayiba daga lokacin da jinin yadauke suna kanka saika biya fitowa tayi daure da towel tadauko wata yar doguwan riga na bacci mai kama da sweater dan sanyi sanyi taji tanaji takoma kan gado ta kwanta ahankali ta rufa da bargo tareda kankame filo tana tunanin gobe nefa, murmushi tayi ita kadai ahankali tace "Allah yakawo ki lpy Mummy na, Ameen" tasake sakin murmushi tana tunane tunane yanda zasuyi itada Mummy ahaka bacci yay awon gaba da ita.
Yau yadan makara sabida kwana dayayi da ciwon kai, wuraren 5:30 na safiya yatashi agurguje ya shiga bayi yay wanka dan kullum kafin yafita asubahi saiyay wanka shi kawai mutum ne da yanaso duk lokacin dazai gaida Allah ya zamto ya tsaftace kanshi yana kamshi sosai fitowa yayi ya shirya cikin wata brown jallabiya ya feshe kanshi da turare sanan yafito daga dakin yana kallon kofar dakin Rahima hakanan yasami kanshi dayin hanyar dakin bude kofan yayi ahankali tareda yin yar gajeran sallama, to his first ever greatest surprise Rahima yagani zaune kan dadduma tana salla bamata idar ba, wani irin bala'in burgeshi tayi to the extend sai yaji kaman yaje yamata kyautan kudi, wani murmushi yasaki yajuya da sauri yafice jin ana sallame salla sai farin ciki yake ganin Rahima na salla da kanta, baisan cewa kasa bacci tayiba tana fargaban zuwan Mummy, ganin still babu ko digin period yasa taje tai wanka abinta tahau kan dadduma da kanta tana salla ko Allah yabasu nasaran escaping daga gidan mugun nan.
Wuraren tun seven Sameer ya shigo gidan ahankali yake tafiya sabida ji yayi ciwon kan nashi yay tsanani, a fridge din dinning ya tsaya yabude farm fresh yogurt yadauko yama kasa shiga kitchen yadauki cup yawuce sama, ahankali ya ijiye farm fresh yogurt din akan center table din falon saman ya kwanta kan dogon kujeran wajen yana dan lumshe ido, dawuya yake ciwo but duk in zaiyi ciwo na mugun jijjigashi, jin kan na masifan sarawak yasa yatashi yana huci tareda dan girgiza kan kaman trying yarage ciwon kan cikeda dauriya, yamika hannunshi yadauko farm fresh din yabude yadan jijjiga yakafa abaki yasha sosai sanan ya ijiye yasake kwanciya, ko minti uku baidauka ba wani bacci yasake yin awon gaba dashi.
Misalin 7:40 Mummy ta iso gidan kasan cewa Abba yayi tafiya jiya zuwa kaduna dudda yau zaidawo yabata daman fitowa daga gidan dawuri, motoci biyune nata agaba sai wani abayan nata dayay parking a baki bakin layin, har kofan gidan Mummy tayi tana addu'a Allah yasa Sameer baicema sojojin shi kar asake barinta ta shigo gidanshi ba dan dats the only thing datasan can ruin her plan today, yau tazone a mugun shirye, parking motar tayi tafito tana sanye dawata doguwan rigan atampa brown, taci gold a kunne da abin hannu tadan yafa wani mayafi, hannunta rikeda wata hadaddiyar jaka na gucci original, knocking tayi wearing a smile, da sauri daga daga cikin sojojin shi yabude kofan yafito kallo daya yama Mummy yagane ta yace "you madam, what are you doing here again?" cikin dan murmushi Mummy tace "I come to see my son in law and my daughter do you have a problem with that or did my son in law say you guys shouldn't let me in?" da sauri Sojan yace "no, he didn't say anything like that, but I always makesure I handle anything that can make sir loose his temper cus he has angry issues ma, our work here is to ensure security and to make sure no harm come to you, so with all due respect Ma kindly go back to where you are coming from" da sauri Mummy tace "are you for real?" saikuma ta hade fuska tace "I and Sameer are family we can no longer have issues in peace again? Because I and my son in law had an issue d last time I was here is that a good respect to stop me from going inside my children house, my friend will you get out of the way kosaina zuba maka mari" Mummy ta daure fuska, ayanda Mummy tayi dole tacikama ido hakan yasa ya matsa mata gefe ahankali tareda bude mata kofa, shiga ciki tayi tana kokarin ciro wayanta daga jaka kaman wacce ake kira sanna ta ciro tacigaba da tafiya tana dannawa tai dialing wata number ana dauka tace "get ready am in, any moment from now zanturo waje har zuwa main road inda kuke, get ready ku dauketa the first thing dazaku farayi is kukaita wani waje all the 4 of you should rape her sanan ku tattara ta kuje kuyar chan wata uwa duniyan am I clear" amsata sukayi ta katse wayan tana dan kallon gefen ta sanan tawuce takarasa tabude kofar falon su ahankali batai sallama ba sanan ta shiga ta maida kofan tarufe, tana kalle kallen falon, ganin babu kowa yasa ta shiga hawa stairs ahankali ko sahun tafiyanta bakaji tana hayowa saman ta hango Sameer kwance kan kujeran falon saman yana bacci sosai dan yay nisa acikin baccin, mugun faduwa gabanta yayi ahankali tai kneeling down gudun karya bude ido yaganta ta shiga rarrafawa har zuwa kofar dakin Rahima awani irin hankali tabude kofan daga tsugunne batare data bari kofar tai karaba, Rahima dake zaune kan gado rikeda cup datahado tea tanasha tabude idanu ganin Mummy atsugunne da sauri Mummy tasa yatsanta kan lips alamun tai shiru sanan ta shigo ta maida kofan tarufe.
Ajiye tea da gudu Rahima tayi ta taso tawani irin rungume ta cikin magana irin tasu masu gulma tace "oyoyo Mummy na" dagota Mummy tayi cikin magana kaman yanda Rahima tayi tace "lafiya naga Sameer na bacci anan falon sama?" ahankali Rahima tace "nima bansani ba nafita hada tea naga yana bacci ko motsin fitowa ta baiji ba kuma ware hakafa baima dawo daga jogging ba hala baida lpy ne" da sauri Mummy tace "naga alama" tai maganan tana kallon kayan Rahima cikeda siyasa tace "laaaa baki hada kayanki ba" da sauri Rahima tace "bari nahada yanzun nan Mummy na" kama hannunta Mummy tayi tace "a'a barshi zan hada miki, zokiga na aikeki zuciyana tashi take kaman zanyi amai kinsan har yanzu bangama warkewa ba, naga wani tsoho mai saida goro dazan shigo layin ku ta wuraren gefen Junction karkashin wata bishiya zokije ki sayomin kafin kidawo nagama" adan tsorace Rahima tace "to Mummy inya tashi fa yakama mu?" ahankali Mummy tace "ke baki tabajin labarin yanda masu Hiv ke bacci ba in suna ciwo, kaman matattu haka suke trust me har kije ki dawo yaron nan baima bude idoba I sauri ki sayo ki kawomin" tai maganan tana daukan hijabin Rahima data gani kan gado tana samata akan dan doguwan rigan baccin datagani ajikinta da baikai kasaba, sanan taciro kudi daga jaka 200 tamika mata tace "sayomin na duka" karba tayi tana zura takalmi sanan tadago kai ta kalli Mummy data bita da kallo ganin tai wani shegen kyau kaman mai sabon ciki, Rahima ta washe mata baki tace "Mummy to kifara hada kayan ina dawowa mutafi" da sauri Mummy ta ijiye handbag dinta tai wurin kayan tace "wuce kitafi kiyi ahankali karmu tadashi" gyadama Mummy kai tayi tana wani irin murmushin murna tabude kofa ahankali tafita tana kallon Sameer ganin ko motsi baiyiba, without making any noise ta sauka kasa tabude kofa tafita compound tana murmushi tai Gate, daya daga cikin sojojin ne yace "where are you going Ma" cikeda tsiwa tace "I want to buy something for my Mum" sanin cewa Sameer nacikin gidan tafito and babu anything suspicious ko anything atattare da ita yasa suka budemata kofa tafice abinta tai hanyar Junction dinsu tana hango tsoho mai goron kam da Mummy ta aikata wajenshi murna fall ranta.
Gardawa ne a motan guda uku, bakaken gaske suna sanye da bakaken gilasai a idanunsu, daya daga cikinsu dake zaune a mazaunin direba ne hannunshi rikeda wani hoto na Rahima tana rike da flower ya kalla, sanan yanuna Rahima dake tahowa yace "get ready guys our meat is on move, get set once she reaches the target we take her in" duk zabura sukayi suka natsu suna kallon Rahima dake tafiya ahankali yan mitsi mitsin kafafunta awaje dan hijabin data saka baikai mata har kasaba tana tafiya looking so charming kaman ka saceta sabida yanda nude hijab din mai hula yamata kyau tai yar karaman ta aciki, harta karasa wajen tsohon mai saida goro shi kadai a