Showing 174001 words to 177000 words out of 190952 words

Chapter 59 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

22 Dec 2024

449

Safa ne haka itama ke sonshi dudda sunki kula juna.



Ajiyan zuciya Baffa yasauke yace "ahhh Masha Allah, Alhamdulillah, wani Al amarin yayi dadi, Allah yakaimu ranan itiyau lafiya Alhaji congratulations in advance" Baffa yay maganan cikeda barkwanci duka yaran sukahau gimtse dariya, murmushi kawai Abba yayi yana kasa cewa komi, ahankali Baffa yace "Rahima" dago kanta tayi ta kalleshi yace "kinga Allah munamai laifuffuka manya manya masu girma sosai ya yafemana inmun rokeshi, sai mu yan Adam ne za'a mana muce bazamu yafeba, nasan an munana miki, nasan anmiki laifi Rahima but ki dauka komi kaddaran kice ahaka Allah yakaddara cewa rayuwan ki zan kasance, just look at us now lokacin da Sameer yazomana da batun auren ki duk bamuso ba amman dayake Allah ya kaddara kedin matar shi ce sai muka yarda akayi dudda ranmu baiso ba ace kedin yarmu ce kinaganin yanda Allah ke abu, Al amarin Allah akwai hikimomi daban daban aciki, nasan kin cutu kin wahalu kiyakuri kiyafema mahaiffan ki muhada kanmu gabaki daya mu zama one, bamason wata matsala kuma muna manya bazamu iya zuba ido muna kallon baki magana da mahaifiyarki ko iyayen mahaifiyarki ba, kiyahakuri kiyakuri, kiyafe musu, Allah na tare da masu yafiya kinji Rahima, kinyafe musu?" shiru tayi takasa magana sai hawayen daya shiga zubo mata ahankali tajuyo ta kalli Ya Sameer dashima kallonta yake, gyadamata kai yayi ahankali alamun tayafe musu hakan yasa tajuyo ta kalli Baffa ahankali tace "nayafe musu" juyowa Baffa yayi ya kalli Safa da idanu yamata alamu dataje wurin ta tasowa ahankali Safa tayi tazo gaban Rahima, kneeling tayi ahankali sanan tamika hannunta dake rawa sosai tadaura kan hannun Rahima dake kan fuskarta tana share hawaye, murya chan kasa tace "I am so so so sooo sorry Baby, please forgive Mama Rahima, please forgive Mama, Rahi......" takasa magana sabida yanda bakinta kerawa tafashe da kuka sosai ganin ko kallonta Rahima batayiba, baki.








Da kyar ta iya tsagaita kukan cikin wata irin murya dazakaji nadama karara ta bayyana a cikinta tasake kama hannayen Rahima tace "nai kuskure Rahima nai kuskure but wlh all this while not a day goes by da bazan yi tunanin kiba, kullum dake nake kwana dake nake tashi, ranan dakika cemin kina NDLEA wlh nakusan karaman hauka, I didn't know wat to do I was so worried inata tunanin meya kaiki wajen, I've always wanted to come and see you, hold you in my arms, kiss you, hug you ask for your forgiveness but I was so scared, I was scared baby bansan tayaya zan tunkare kiba, I can't look you in the eye, I can't look my baby in the eye dan nasan namata laifi, but listen Rahima" tai maganan tanajan majina daya zubomata tsabagen kuka, cikin wani irin voice mai karya zuciya tace "you are the most precious gift da Allah yataba bani tunda nazo duniyan nan, you are so beautiful Rahima, I can't believe I gave birth to this beautiful young lady, u are so pretty, I love you so much Baby girl, Mama love you and will always love you" tai maganan tana kissing hannayen Rahima, fizge hannunta Rahima tayi da karfi sabida komi nadawo mata sabo ta mike tsaye da gudu tajuya zata fita daga dakin Safa tafashe da kuka sosai sosai tama kasa magana tai nadama tai nadama tai nadama, chak Rahima ta tsaya awajen kofan tama kasa fita tanajin saitin kukan Safan harcikin ranta kuma sautin kukan ta yahanata sukuni, but ta tsaneta then why is she now feeling bad datake kukan nan, why, mesa takasa fita, mesa, takai kusan 5min atsaye batare data juyoba tana sauraron sautin kukan Safa sanan tajuyo ahankali ta kalleta, yanda Safa ke kuka kaman zata shide gashi babu wanda yacemata ko uppan adakin kowa na falon yay shiru kaman ruwa yacinyesu, she's crying her eyes out, wani irin jarababben son Rahima take kaman me, she just want to hug her amma, she wants to hug yarta data bari tun tana yarinya, she left Rahima tun kafin Rahima ta fara period, tun kafin tasan wacece ita, tun kafin kanta tasan ciwon kanta, tun kafin tasan menene rayuwa, sabida ita her daughter went through hell, she is such a bad mother she know she deserve all the punishment dakenan in this world and she is willing to face them kawai dai she can't accept rejection daga yarta, she needs her daughter now more than ever wani irin kuka takeyi dayasa Rahima taji kaman something is pulling her legs to her, ahankali take tafiya harta karasa wajen Safa data kife kanta kan kafafuwanta tana kuka, tawani irin zube agabanta tai shiru tana kallonta hawaye na in fuskarta, sanan tamika hannunta dake rawa sosai tadaura kan kafadarta cikin wata irin slow murya tace "M..........Mmm.....Mamah!" wani irin dagowa Safa tayi da sauri ta kalleta tace "Baby na" hawaye ne suka zubo daga idanun Rahima sosai ahankali tace "why did you abandon me? Why Mamah? I've suffered, I went through hell, dispite everything I still carry you to everywhere in my heart, akwai days danike having sleepless night, when u left it took me good two years before I get use to sleeping without you, before I get use to sleeping without your stories, sleeping without holding your hands, it took me two years kafin nadena duk Inna tashi bacci zan ganki sitting beside me rubbing my face calling my name softly, it took me years before I stop seeing you in everthing I do, Mamah na wahala sosai, I became so so arrogant, stubborn and harsh trying to vent my sorrows akan su ya Siddiqa, shaye shaye was wrong but wlh I believe shine yay helping dina get through the trauma of my mother leaving me da halan watarana Abba yazo yatarar dani na mutu cus I went through hell a mother is an integral part of every child's life a lokacin da batanan a child's life cripple, cus mine crippled" tafashe da kuka sosai hannu Safa takai tadaura fuskarta tashare hawayen tana girgiza mata kai tace "I made a mistake Rahima kiyakuri, forgive me my heartbeat, forgive Mamah, I love you so much princess, I love you so so much princess, I love Rahima na" wani irin fadawa jikinta Rahima tayi ta kankame Safa kaman zata koma cikinta tana kuka sosai kaman zata sume, ahankali Abu yashare kwallan daya zubomai, same with Momma da Ummi, Abba ma saida ya share, Noor kam hawaye sosai ya zubar dan yanada mugun tausayi su Fadila dama kowa na dakin they made everyone so emotional, Sameer kam dan murmushi yayi jiyake kaman ya dauke matar shi suje daki ya lallasheta da one luxurious wild love making, he can't wait for the emotional moment to be over, sunkai almost 20min kuka suka sanan Safa ta dagota tareda sharemata hawaye tamata kiss a kumatu sanan tamata ahanci, tamata asaman idanu sanan tamata agoshi, fadawa jikinta Rahima tayi after how many years this is the night dataji ta full and complete, gyaran murya Baffa yayi yace "Masha Allah, and Alhamdulillah, Allah kaine abun godiya komi yay farko tabbas zaiyi karshe, Allah yasa mucika da imani, Allah karka kawo abinda zai rabamu da yayan damuka haifa, dan haka anan yar taron tadawo karshe saimu rufe tada addu'a, subhanakallahumma....." duk suka shafe sanan aka tattashi su Noor najan matayensu zuwa flat dinsu Mu'az yay sama zuwa dakinshi, Abba yazo zaiyima Baffa sallama Baffa yace "mudai mun rike y'aya'nmu ko Ummi" da sauri Ummi tazo wajen tace "tuni ma, gobe ka aikomin da kayansu narikesu wata zasu min agidan nan" kasama magana Abba yayi sai murmushi yace "angode Allah yabar zumunci" sanan yama Rahima dake tareda Safa bye bye batare daya kalli Safa ba, Rahima tamai bye yawuce yafita daga gidan Baffa biyedashi.


Tashi Sameer yayi ganin Rahima batada niyyar gama hiran dayarasa tamiye sukeyi itada Safa, bako kunya ganin su kadaine afalon murya ciki ciki kaman yana fada dawani yace "Wife" da sauri Rahima tajuyo ta kalleshi hakama Safa, hararan Safa yayi bako kunya itada yarta yace "mutafi am sleepy" daidai Ummi tabude kofa tafito daga dakinta fuskarta babu alamun wasa tace "ta tafi ina? Anan zata kwana, danma bakada kunya yarinya taga mahaifiyar ta baxaka bari zu zanta yaushe raboba, wuce kai flat dinka my friend good night, kadai tuna maganan dana maka jiyako sainan da 1month" juyawa yayi cikeda fushi yay hanyar fita saikuma ya juyo hada ido sukayi da Safa tafaki idanun Rahima tamai gwalo kaman yahadiyi zuciya yadinga ji haka yajuya yafice fuuu duk sai Rahima taji badadi, Ummi ta kalleta tace "Safa bani y'ata zamuje mu kwanta danharda ke babu wanda zan bama aronta nasan fess Sameer zai iya tursasaki yasa ki aikamai ita niko intana wajena bai isaba, shida Rahima sai nan da wata daya na tarkatasu su tafi gidansu" dariya Safa tayi tadaga Rahima tamata saida safe sukai dakinsu sanan itama tawuce dakinta, zama kan gadonta tayi ganin wayarta na haske alamun tanada sako daukar wayar tayi taga sakone daga number dahar gobe tana haddace akanta dudda batai saving ba.

_Dear Safa_
_I know I wrong you ta hanyar yankema iyayenki hukunci, iyayenki iyayena ne ni karan kaina abin yamin ciwo but I am put in the middle of LOVE AND WAR aand I have to choose the path to go sanan wane zanyi, nazo na shiga tsakanin FOR LOVE AND JUSTICE, I am sorry, har ilayau soyayyar ki is still fresh in my heart, I love you gimbiyar mata_

Murmushi tayi tana bala'in son Abba ta shiga mai reply
_Jarumina!_
_In laifine nina maka bakai kamin ba, I can't wait for ranan da zamuyi re marry, I promise to show you how deep your love is in my heart, I love you Autar Maza na_ ta turamai tana murmushi ta kwanta tana tunani halan fa dan maganan nan yay turning Abba on dan nan da nan kalamanta ke birkita shi.





_BAYAN WATA DAYA DA SATI DAYA_
........
98





_waiwaye Baya kadan_
_Ranan biki_
Biki akayi nagani nafada Abba yama Safa sabon lefe kona wata Amaryan albarka, yanda ake shirya Safa haka ake shirya Rahima, Ummi wani irin bala'in takatsan tsan takeda Rahima bana wasaba, ko bakin kofar dakinta bata bari taje, shiri take mata wanda ba'a matashi da za'ayi auren ba, tana kula da stitches dinta sosai, ranan bikin Rahima taci kuka barin ma daza'akai Safa, dudda taso tashiga cikin masu rakiya hanata Ummi tayi haka aka tafi aka kai Safa, kwana daya suka mata Abba yabada direbobi aka maida kowa gida.



Wuraren karfe tara Abba ya shigo gidan dayasa aka fitar da all the furnitures da komi dayake dashi nada, dudda su Safa nada kudi amman ko tsinke bai bari sunyi ba, yasa aka zuba komi sabo harda kayayyakin kitchen, dakin su Siddiqa ma yazuba new furnitures dudda basu yarda sun dawoba sun kawo Anty Safa amma sun bi yan kawo Amarya sun koma wurin Ummi dan gidan yamusu dadi ga Asiya dasuke shiri da ita dan yanzu tahakura da Sameer, dakinshi Abba yawuce dan a yanzu dakinne ya maida nashi da Safa dan baiso yaraba dakinshi dana matar shi, da sallama yabude kofa ya shiga kamshin daya daki hancinshi saida yasa ya lumshe ido sanan yabude su ahankali yadaura su kan Safa dake zaune kan gado taci adon lafaya milk da orange daya mata wani mahaukacin kyau, karasawa ciki yayi ahankali ya ijiye ledan kajin daya shigo dashi sanan yay kan lumtsetsen royal bed din. "Assalamu Alaykum Zaujatee" yay magananan yana yaye lullubin fuskarta yana kallon fuskarta cikeda so da kauna, kafin cikin wata irin voice mai bala'in dadi yace "look at me Safa" dago dara daran idanunta Safa tayi ta daura kanshi ahankali tasakin mai cool smile, hannu Abba yadaura kan kirjinshi yace "ya subhanallah zuciyata zata buga" sanan yadaura hannunshi kan hannunta dayasha lalle ya daga hannun yadaura kan kirjinshi yana kallon fuskarta, ahankali yace "jini da hanta a kowane lokaci tare suke suna amfanar da juna, haka zuciyata take manne da begenki akoda yaushe, I miss you over Safa" ahankali tadaura kanta kan kirjinshi rungume ta yayi sosai, murya chan kasa tace "Baby I love you so much" "I love you too Babyn Abu da Momma" dariya dukansu sukayi atare suna manne da juna kusan 20min sanan yadagata ahankali yace "muje muyi alwala muyi salla ko" gyadamai kai tayi yadagata sukai bayi alwala suka dauro suka fito shiyajasu jam'i saida suka idar sanan yakama goshinta yamata addu'a sanan yace "bari nadauko tray ko" tashi tayi ta saukar da gyalen lafiyan kasa tace "muje tare" dan tsayawa kallonta yayi jiyake kaman yahadiyeta she looks so cute and adorable, gata very young, atare sukaje kitchen din da kanta tasa hannu tadauki tray mai shegen kyau da cutlery sanan sukai sama, dakinsu suka shiga, ajiye tray din tayi akasa tana saka kazan ciki shikuma Abba ya shiga rage babban rigan jikinshi yana wani hadadden mayen kamshi sanan yadawo yazauna kusada ita yana kallon kugunta kaganta zaka zaci irin matan nan dabasu wuce 28yrs dinan bane, dago kanta tayi suka hada ido fess takama shi kallonta yake hakan yasa tasaki murmushi ta yanko nama tadauka da fork takai bakinshi tace "the feeding is on me tonight yallabai" bude bakinshi yayi ta sakamai ya shiga taunawa ta tsare bakin nashi da kallo he looks sexy dudda yadan kwana biyu, sake daukowa tayi ta sakamai haka tadinga feeding dinshi harya koshi shima yay feeding nata kafin ta kauda kai dan bata wani jin yunwa tattare tray Abba yayi zata bishi yace "baki isaba" murmushi tayi yawuce yafita a binshi itakuma ta tashi ta shiga bayi brush tayi tafito tana rasa mezarayi but takosa yazo she wants to feel mijinta today after how many years batare da mijiba takasa aure sabida son Abba yau sunyi remarry she will so eat this man saitai satisfying sex craving dinta na years.

Shigowa dakin Abba yayi rikeda wata ipad yamaida kofar dakin yarufe yana kallonta yanda take zaune kan gado sanan yakaraso yamika mata Ipad din yace "rikemin Baby, am coming" gyadamai kai tayi ta karba, bathroom ya shiga yamaida kofan ya rufe ahankali yatura hannunshi cikin aljihun wandonshi yaciro Men horse power na M Shakur, bude goran yayi yakafa abaki ya kwankwade sanan ya ijiye, kafin yadauki wani balm ya bude mazariyan wando shi shago balm din yayi ya shafa kan joystick dinshi kaman jira take tawani irin mike strong, murmushi yayi yace "ashedai maganin na aiki, na rainashi da Chairman yabani dazu as marriage gift" yay maganan yana murmushi sanan yamaida wando yasaka daya tashi sosai tagaba yadau brush yay brush ya jefe goran a waste na bayin sanan yafito daga gaban bayin ya tsaya tareda kashe wutan dakin dan baiso taga erection dinshi sanan ya shigo dakin yazauna ahankali kan gadon dagashi har Safa suka jingina da bango gado sanan ya mika mata hannu ya karbi Ipad din tareda kwanto da kanta kan kafadarshi yay cuddling nata da kyau sanan yabude ipad din ahankali yace "I want to show you something" gallery ya shiga sanan ya danna hoton farko awajen, a asibiti ne ranan da aka haifi Rahima ga Safan idanunta sunyi kulu kulu ga Rahima cikin bargo yace "kin tuna ranan nan kinci kuka kin koshi nanfa nazo ne ina lallabaki kan aba Rahima nono kinaki wai babu ruwa bayan nasan nonuwan nan akwai ruwa tsundum cikinsu " dariya tayi akunyace tareda dan rufe fuskanta, sanan ya shiga nuna mata hotunan Rahima duk tana karama Rahima was so cute kaman yarinyar turawa yace "kin haifamin fine daughter, Baturiya, hope zaki kara haifamin twins ko" yay maganan yana kallon Fuskarta makemai kafada tayi kaman zasuyi kuka yace "why?" ahankali tace "Rahima tayi aure fa, tana haihuwa ni maman ta ina haihuwa, hu'um ni kunya nikeji".





Dan murmushi Abba yayi yace "it doesn't matter ai, besides you are so young, sabida kin haihu da wurine saisa har kika haifi yarinyar datai girman aure yanzu, ni inaso ki kara haihuwa u are just 39 still a small girl" murgudamai baki tayi tace "nine small girl?" dan dariya yayi yace "a'a dakaina nike Hajiya babba, I want to get you pregnant tonight" yay maganan yana ijiye ipad din ahankali kan side drawer sanan yadawo ahankali yadaura hannunshi kan saman riganta ta wajajen boobs dinta tace "I want to get you pregnant, inaso kiyita haihuwa harsai Allah yace sun isa dakanshi, yara hudu sunmin kadan I love children" yay maganan yana matsa boobs dinta atare dagashi har ita suka sauke ajiyan zuciya sanan sukai shiru suna kallon juna ta duhu, murya chan kasa yace "I miss you Safa, I miss our love making" murya chan kasa tace "I miss you too Baby, I miss every single thing about you, a maza irinka guda daya ne tal bayan kai babu wani" shiru yayi yana kallonta kaman yanda take kallonshi dara daran idanunta najuyawa, ahankali ya matso da bakinshi saitin nata yana jin yanda numfashinta ke fita da sauri da sauri sanan yadaura bakinshi ahankali kan nata dawani irin sauri ta chapke bakinshi suka shiga kissing juna yana matsa boobs dinta sosai yamanta rabon daya taba boobs dan na Mummy ko kadan basa burgeshi gashi a mugun kwance kaman dogon slippers, cikin minti daya sukama junansu tsirara boobs dinta Abba yay grabbing a hannu yazare bakinshi daga nata cikin muryan dabata fita soeai yace "har yanzu atsaye suke, omg I want to eat them all Safa" murmushi tayi ahankali tana kai hannunshi kan penis dinshi daya tsaya kyam cikin fushi shafa kan tayi tace "they're yours, u were the first to touch them and u will always be that man dat is going to be touching them sabida naka ne Babyna" wani sangartatccen ihu Abba yayi yatura kanshi a kirjinta yace "ni wlh I don't care about maganan society am getting u pregnant for me tonight, ayita cewa y'a na haihuwa diya na haihuwa din ai Allah yabamu, please tell me yes say yes am ready to bare your children, Safa inasonki you're so young dan Allah ki hayayyafa harsai Allah yace ya isa dakanshi please my luv" ganin yanda yake sukuwa da fuskarshi kan boobs

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login