Showing 9001 words to 12000 words out of 190952 words

Chapter 4 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

22 Dec 2024

395

matarshi Fadila sai Mu'az auta yanzu yana 400 level mechanical engineering a ABU Zaria.


Gaban Hall din kadai zai shaidamaka cewa koma menene na manya ne, wajen yasha ado sojoji kota ina rikeda bindigogi, ga different families and friends na mutane sunata shigowa tundaga gaban Hall din aka shimfida wani hadadden red carpet da aka rubuta Nigeria is proud of you akai, shiga cikin Hall din sukayi looking compose sai kallonsu ake.


Babban Hall ne da mutane ke cike makil aciki, sojoji, Family, friends, government officials, and Media personalities.
💫 *_CHASING THE HEART CRAVINGS_* 💫

_BIN ABINDA ZUCIYA KESO_
Doesn't favor you always💔




✍️ M Shakur

7️⃣ & 8️⃣






Anatse dukansu suke tafiya mutane sai kallonsu ake ana nunashi, ko kadan bai kalli kowaba gabanshi kawai yake kallo harsuka karasa chan wani table dake gaba da akasa name tag akan table din Maj. Gen Sameer Simran Sameer, table ne for almost 11 people, ahankali yasa hannu yajawoma Ummi dake gefenshi kujera yace "sit Ummi" zama tayi tareda shafa kanshi tace "thank you dan Albarka na" zama yayi kafin sauran su zazzauna suna kallon gaban Hall din inda lot of activities ke happening, daidai lokacin wani MC dake sanye da kayan sojoji cikin harshen harshen turenci yace "can we all stand for the national anthem" tashi tsaye dukansu sukayi, wasu sojoji da different uniform da trumpet 🎺 a hannayen su sukai layi agaban Hall din kan stage shiga busa trumpet din in national anthem tone ana raira national anthem kowa ya kame atsaye hall din bakajin ko hayaniya daya har aka gama sanan aka fara matching, different set of parade saida aka gama wani babban Field Marshal shine babban sojan Nigeria gabaki daya ya shigo stage din tafi aka shiga mai kafin a tsagaita yafara bayar da speech dinshi ta hanyar bayyana tsantsan farin cikin dayake ciki ayau banda haka yanama kowa barka da zuwa, yakara da cewa yau sun taru anan ne ba dan komi ba saidan karama some eloquent, magnificent and outstanding sojoji that put their lives on the line dansu kare this our blessed nation Nigeria, today we gathered here danmu karamusu girma badan komiba saidan yabama jarumta da kwazon su dan Allah atafa musu.




Tafi aka shiga yi pa pa pa, Nabila ce ta matse hannun Ya Nura murya chan kasa ta yanda su kadai zasuji kansu tace "Nooryluv" juyowa yayi yakalleta cikeda so yace "yes Nooryluv wife" murmushi tamai tareda dan sakinmai harara tace "kadenamin haka da idanu Ummi fa na nan" "tome ruwanta damu sonki yamaida danta haka ai" dariya tayi tadan tsunguli hannunshi data rike hakan yasa dukansu sukai dariya chan kasa atare, ahankali while staring at the stage yanda sojoji kekai komo sun bala'in burgeta tace "baby wai mesa baka zama soja ba kaima?" wani irin juyamata idanu yayi saikuma ya matso da bakinshi saitin kunnenta yace "banson soja saisa banyi ba, bakiga Yayan muba karfi yamai yawa, kullum cikin motsa jiki yake but I can make a deal for you" dan murmushi tayi looking excited tace "uu'hum" ahankali yace "wat about nai inserting my little soja a womb dinki tonight?" da sauri ta janye kunnenta jawota yayi da sauri yakara kai bakinshi saitin kunnenta yace "I promise idan nafara unzipping that your tiny hole baby har safe wlh bazan barki ba sallan asuba kawai zai dagani ina dawowa kuma zan cigaba, I will eat you to the extend sainai making sure my sperm are well placed and sitted in your womb" fizge kunenta tayi da sauri gabanta na faduwa, ganin yanda take zaro ido yasa yay murmushi da dan karfi yace "is a deal tonight" da sauri takai bakinta kunnenshi kaman zatai kuka tace "please baby kaga mubar maganan nibanyi accepting any deal ba wlh, beside our gurl is just 10 month old she is too small namata kani ko kanwa" tana maganan ta janye bakinta daga kunnenshi looking a bit sad, sa nashi bakin yayi akan kunenta yace "common gurl dat is not a problem, princess wurin Ummi zamu kaita inkin haihu" makemai kafada tayi tace "a'a niban yardaba banson gwaranni hakanan saitai 4yrs zamu mata kani gaskiya" "wlh baki isaba, namiki kokarin for good 10month dinan I've agreed namiki abinda kikeso no matter yanda nikeji haka zan hakura nayi withdrawing and release outside ni nigaji, I want to enjoy sex, your husband is good in bed why won't u have fun? Kuma children are blessing ko yara dari zaki haifamin inaso inada aiki da in sha Allah zan iya ciyar dasu, tonight zamu fara kinji" kaman zatai kuka ta kalli fuskanshi tace "agidan Ummi?" gira daya ya daga mata cikeda iskanci irin eh and so wat dinan, zatai magana sukaji an kira sunan Yayan su.
"Maj. Gen Sameer Simran Sameer, Maj. Gen Sameer Simran Sameer can we have you on the stage please?" tafi aka shiga yi, Mu'az harda buga table yana rawa yana ihu kallon Ummi dake gefenshi yayi yanda take tafi tana kallonshi, cike da farin ciki tace "tashi kaje Son" Nuru yace "yayan mu tashi kaje" ganin yaki tashi yasa Ummi tadafashi tace "tashi mana Son kaje ana kiran sunan ka sojana" ahankali yatashi daga kan kujeran tareda dan gyara riganshi wani irin ihu aka dauka a hall din ana tafi barinma yan uwanshi, tafiya yafara sojojin na saramai suna kamewa haryahau kan stage din sanan ya sarama Marshal dinsu kafin yay wani irin tsayuwa ya kame kaman zai hadiye numfashi irin yanda sojoji keyi dinan, cikin harshen turenci Marshal yace "Maj. Gen Sameer Simran Sameer has been promoted from Major General to Lieutenant General" wani irin ihu Hall din yadauka su Ummi da yan uwanshi suka tashi daga kan kujerun su suna tafi Nabila tafada jikin Ya Noor cike da murna suka rungume juna suna hamdala.


Vertical align emblem of cross sword and baton Marshal yadauka akan tray dawani soja yarike da aka shimfida red yafi haka akai, sai a star and Eagle duk ruwan gold ya makalamai su on both shoulder nan wasu sojoji sukahau busa trumpet na alamun ban girma, hawaye Ummi ta share tana murmushi she wishe his father was alive to witness this day jibi yanda ake karrama dansu, sai hotuna ake dauka ga yan news line awajen, an busamai sarewan na kusan minti biyar sanan aka gama, a ka'ida dama ana gamawa sojan da aka karama girman zai tafi yakoma wajen zamanshi yazauna, anatse cikin tafiyan shi na maza yafara tafiya zai tafi Marshall yace "not so fast Lieutenant, one more surprise for you" tsit kakajin Hall din, Ya Muhammad yace "Ummi kumu zauna ance akwai one more suprise" zama sukayi duk suna kallon stage din kaman suna kallon film. Anatse Sameer yakoma kan stage din tareda sake sarama Marshal ya kame, gyara microphone din bakinshi Marshal yayi yace "let's put our hands together for Alhaji Muhammad Mustapha Abdallah the chairman of NDLEA in Nigeria" Wani magidancin mutum ne sanye da bakaken suit sojoji biyu biyeda shi abaya suka taho sai tafi akemai yahau kan stage din yazo kusada Marshal ya mikamai hannu suka gaisa suna murmushi, Marshal yace "Muhammad Mustapha Abdallah was born November 13, 1954 in Hong, Adamawa State, He is a Nigerian Professional Security Officer who currently serves as the Chairman and Chief Executive Officer of National Drug Law Enforcement Agency after he was appointed into the post by President Muhammadu Buhari on January 11, 2016. He didn't just come here to grace this occasion No, he came for something even bigger amma karku manta ance waka abakin mishi tafi dadi ko" aka shiga tafi Marshal ya matsa gefe mutumin yana dariya yahau wajen tareda gyara 🎤 din yay gyaran murya yace "bakomi yakawo ni nan ba saidan muzo muyabama integrity, honesty dakuma jarumtar wani soja ba, da bai discrimination ta hanyar cewa ni soja ne wanan ne aikina wanan ba aikina bane a'a baya wanan, mutum neshi dat feels duk wata matsala data shafi kasarmu Nigeria inhar yagamu da ita zaiyi abinda yadace batare dayajira wasu ba ko ma'aikatan kan abinba, soja ne dat always put his country Nigeria first kafin kowani Al amari, soja ne daya tak amma tamkar sojoji dari, soja da sabida ayyukan shi ayau Nigeria zata buga kirji tace rate din production din kayan maye, kayan shaye shaye da yan shaye shaye sun ragu dakusan 30%, soja ne daya tak worth sojoji miliyan, I am here to present an honourable award of honor and recognition to non other soja than man of honor, man of the moment, man of integrity, a man that live for his country, can we all stand for Lieutenant General Sameer Simran Sameer!" yawani fadi sunan da karfi wani irin ihu aka dauka a hall din su Mu'az, Muhammad, Nuru da matayenshi tsalle suka shiga yi Ummu dai handkerchief tadaura akan idanunta tana share uncontrollably hawayen farin ciki dasuka shiga zubo mata non stop.

Dan Murmushi Sameer yayi tareda daga hannu dan he hardly smile, ahankali yakarasa har inda mutumin ke tsaye dawani hadadden award a hannunshi, hannu yamikamai suka gaisa, sanan yamikamai award din suka rike atare yan media anata musu hoto sanan Marshal ma yazo yabashi hannu yace "congratulations Lieutenant you deserve it" cikeda girmamawa yace "thank you sir" sai bayan sun gama hoton sanan Marshal ya karbi 🎤 din yace "hearty congratulations to you Sameer I must say, you deserve this, you deserve it Lieutenant" ihu Hall din yadauka da tafi saida aka dan tsagaita sanan Marshal yace "will you mind saying some few things? Come and say something about how you feel today, bazaka bar this stage without saying anything ba" ya matsamai aka shiga tafi sosai, takowa yayi yahau kan abin rikeda award din ya kalli dumbanin mutane dakenan makil a hall din ana kallonshi kafin yasaukar da idanunshi kan table din da yan uwanshi kekai yana kallon yanda bakunan su yaji rufuwa tsabagen farin ciki, ahankali ya saukar da idanunshi kan Ummi dake kallonshi tana share fuskarta da handkerchief tana murmushi, for the first time yasaki full smile dinshi a cikin Hall din cikin natsassiyar muryan shi yana daga award din yace "Ummi! This award is for you Mum" oh wow, oh wow, awwwn aka dauka a hall din ana ihu yayinda Ummi ta fashe da kuka sosai dan abin was so emotional da sauri Nabila da Fadila suka tashi daga kan kujerun su sukazo wurin ta suna lallashinta sukuma mazan suna murmushi. Anatse yacigaba yace "everything that I archive in this life is because of My Mum, My father died 25yrs ago, my Mother is an Iron woman, no she is my super woman she train 4boys and she thought us many many great things, part of it shine be truthfully Sameer, and everything you want to do in this life do it wholeheartedly, because anything that is worth doing then is worth doing well, give it your best my son" yay maganan yana kallon Ummi da Fadila ke pating shoulder dinta, murmushi yasake yi yace "this award is for you Ummi, and I love you, alot!" akahau tafi har Marshalsaida yamai tafi, Ummi kuma kuka, ahankali ya sauka yataho sojoji na kamemai ana saramai tashi Ummi tayi tawani irin rungume shi, rungume ta back yayi shima feeling calm and happy, dago kanta tayi tareda manna mai kiss a goshi murya chan kasa tace "am proud of you Sameer" mikamata award din yayi ta karba ahankali sai kallonsu ake ana daukansu hoto sanan suka zauna akan kujera, Ya Muhammad yamika mai hannu tareda saramai, Nur ma saramai yayi Mu'az kam rungume shi yayi cikeda murna yace "I love you Ya Sameer dina" kanshi Sameer ya shafa yace "love you too Kiddo" turomai baki yayi alamun baya so yana kiranshi kiddo hararan shi yayi, Nabila tace "congratulations Yaya Sameer" murmushi yadanyi yace "thanks Mum Princess" Fadila itama tace "congratulations yayan mu" itama dan murmushi yasakan mata dan baicika wasa dasu ba kuma yana mugun respecting nasu bamaya kirasu da sunansu yace "thank you Mum Little" shafamai kai Ummi tayi hakan yasa ya kalleta kafin ahankali ya rungumota suka cigaba da kallo program din har aka gama promoting sojojin dama su 18 za'a karama girma bayan angama akwai after party da su 18 din dudda Sameer baya ciki suka hada dan bai cika son hayaniya ba, yan uwansu suka hadamawa da abokan arziki, dudda yabasu kudi but ko kadan he's not interested, gamawa akayi tsaf sanan aka chanza wutan Hall din zuwa disco ball akai clearing babban stage din, sai wurin abincin serve yourself ne kawai akwai farin wuta aka fara rawa, tashi Nur yayi yamika ma Nabila hannu yace "let's go and dance baby" dan satan kallon Ummi Nabila tayi akunyace ganin hankalin Ummi baya kansu yasa ta tashi sukai gaba, Ya Muhammad ne shima yatashi yana daga Fadila sukai stage suma, kaman zaiyi kuka Mu'az ya kalli Sameer yace "Ya Sameer nima naje please?" dan hararan shi Sameer yayi kafin ya kalli agogon hannunshi shadaya da rabi yace "go but we all are leaving by 12, so you have 30min Ummi needs to rest and sleep" murmushi Ummi tayi she luvs it yanda komi Sameer zaiyi she is always first a lamuran shi, tafiya Mu'az yayi da gudunshi yarage su kadai akan table din, wayarshi yaciro daga aljihu dayaji tai vibrating sakonni ne keta shigowa Baffa yagani hakan yasa yabude sakon ya karanta sanan ya kalli Ummi dake ta kallonshi yace "is Baffa Ummi he's congratulating me, yace gobe shida family shi are coming over, bai dade da sauka ba" ahankali Ummu tace "kamai Allah huta gajiya ya gaida Maman su Aisha" gyadamata kai yayi ya shiga typing itakuma ta juyar dakanta tana kallon stage din yanda su Muhammad da matansu ke rawa irin couple dance dinan anatse gwanin ban sha'awa, juyoda kanta tayi ta kalli Sameer din dake shan bottle water, ahankali tace "Sameer kalli chan" ta nunamai kan stage, ajiye ruwan yayi ya kalli inda take nunamai, ahankali tace "basu burgeka ba? Kalli kanenka Sameer, inda ace Nabila batai barin cikinta na farko ba da yanzu yaran Nuru biyu, jibe Muhammad dat got married last year yanzu baby girl dinshi is 2month old, look at auta yanda yake girma yatasa shima, he is 25 now, Sameer so kake duka kannenka suyi aure subarka kosokake saiki tsufa tukunna zakai aure, bazakai aure ba tun da kuruciyan ka uhm Sameer....." "excuse please!" maganan dasukaji daga kansu yasa duk suka daga kai, wata doguwan budurwa ce tana sanye dawani red dinner gown dayamata kyau sosai, ta makala ID card awuya daya nuna ita media personality na NTA news ne, hannu tamika ma Ummi cikin harshen ta na turenci mai shegen dadi tana murmushi tace "congratulations Ma what an amazing son you have here, I must say you are bless Ma'am" dan murmushi Ummi tamata ta karbi hannun nata data miko mata tace "thank you" ahankali yarinyar ta kalli Sameer da yaciro wayarshi yacigaba da dannawa kaman bai gantaba, cikin harshen turenci yarinyar tace "please can I borrow your son just for few minutes, please Ma'am, plsssssss" taja please din tana hadema Ummi hannu looking so desperate, babu alamun wasa akan fuskanshi yace "am busy right now, can't come with you" yanda yarinyar tai kaman zatai kuka tana kallonshi da dukkan alamu dai sunsan juna yasa ahankali Ummi ta dafa kafadar Sameer ta gyadamai kai tace "kaje Sameer bakasan me takeson fadama ba" karara taga rashin son hakan akan fuskarshi amma sanin baya iya mata musu yasa ahankali yamike tsaye wani irin murmushi yarinyar tayi tace "love you Mum thank you so so much" tabi bayan Sameer din da sauri, fita sukayi har outside d Hall din ya tsaya agefe yace "wat?" kallon yanda mutane ke kallonsu tayi gashi yanda yamata maganan was so embarrassing dan yadaga murya, dan matsowa gab da shi tayi kaman zatai kuka tace "please Lieutenant, for the sake of your Mum let's go to my car mutane sunyi yawa anan" Ummi data kiramai yasa ya bita har inda tai parking motar tata Toyota camry bude bayan tayi ya shiga tarufo sanan ta zagayo ta dayan side din itama ta shiga tareda rufo kofan, cikeda seriousness dan bai tolerating nonsense yace "wat, why did you drag me here?" matsowa kusada shi tayi sosai tareda kama hannunshi, ahankali takai hannun saitin bakinta tama hannun kiss sanan ta kallai murmushi kwance kan fuskarta tace "congratulations on your promotion and award, am so proud of you Sameer you deserve it" karban hannunshi yayi daga cikin hannunta yace "thanks" yasa hannu zai bude kofan da sauri muryan ta har rawa yake tace "please no, ka tsaya" tsayawa yayi batare daya juyo ya kalleta ba, da sauri tawani irin fadawa bayanshi jikinta har rawa yake ta kankameshi gam, hannunta kan chest dinshi da breast meat dinshi sunyi bulbul tsabagen workout tafashe da kuka sosai. "Sameer please mesawai bakason aure? I love you so much dan Allah ka aureni kaji inata jiranka am not getting younger anymore am 28 Sameer please" hannunshi yasa yacire hannayenta dake kan kirjinshi sanan yajuyo ko kadan babu rahama akan fuskarshi yace "this should be the last time dazakiyi trying such thing dani Aliyya, bansan ki, you are not getting younger that is your choice kinada masu sonki so choose one and get married, Aliyya for Godsake don't you get it? Kokin aureni bazakiji dadina ba am not ready for anything marriage, I don't know I can't even imagine tayaya zanyi rayuwa da nace amatsayin matana my property please ki taimaki kanki trust me am not the right man for you" yana fadin haka yabude motar yafita tareda dajan tsaki yarinyar nan has been bothering him disturbing wayarshi da calls tun ranan data fara ganinshi da aka gayyace shi NTA danyi hira dashi, baima san tayaya tasami number shiba,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login