Showing 90001 words to 93000 words out of 190952 words
Chapter 31 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
yadaka mata tsawa tareda kai wukan kasan wuyanta yasa tafara wani nishi kaman mai shirin mutuwa duka jikinta moving yake yawani zaro red eyes dinshi yace "tell me how did you start doing drugs, who the hell introduced you to drugs at 12yrs old, who! Yasaka mata wani mahaukacin tsawan da batasan lokacin datace "Mummy! Mummy na! Mummy nane!!" kallon kwayan idanunta Sameer yayi kafin yadan koma baya saikuma ya zauna yana kallonta bai bari yanuna mata anything ba, hawaye ta share da sauri saikuma tafashe da kuka tace "Ya Sameer dan Allah karka fadama Mummy, wlh tace duk randa nafadama wani daga ranan zata dena sona tunda ni ban rike sirrin ta amana ba please kaji, dan Allah wlh zan fadamaka amma karka fada kaji" wani mugun kallo yamata shiru tayi tace "kaga ko Ya Sameer duk duniyan nan wlh babu mai sona kaman Mummy tana sona dama dasu Ya Siddiqa data haifa, kaga su Ya Siddiqa kullum suyi ta dukana da ina kwana a dakinsu Mummy tacireni daga dakin tasa home decor tazo aka tsantsaramin dakina yafi nasu kyau, kuma kullum da daddare a dakinta nake kwana dan bana iya kwana ni kadai, kaga bayan Mama na ta karyani tabar gida nadinga ciwo zafi ko ina yakemin anata karyani ana mayarwa mummy in anamin dauri harsai Abba yakoreta dan kukanta harya kanfi nawa sabida yanda take tausayina mu dawo gida inta kuka bana iya bacci wata rana tazo da Abba yafita sallan magrib su Siddiqa basa daki ta zauna tareda rugumeni tana tofama hannun karyan addu'a tacemin zata bani wani abu dazaisa nadaina jin zafin hannun amma karan fadama kowa inaso na gyadamata kai tace kuma abin zai dinga sani farin ciki na manta da mamana muguwa my mum is wicked but she is here now, she is my Mum she loves me more than her banga bata taba dukana ba kuma bata tababa so ma manta da ita zatamin komi, tasa na kulle idona nabude baki ta naji dai wasu kwayoyi guda uku tasamin sanan ta zubamin wani ruwa mai daci nasha, ta kwantar dani ajikinta tanamin tatsubiya nai lamo ina jinta ahaka nai bacci sai washe gari natashi aiko hannuna babuma inda kemin ciwo I was so happy nadinga murna ina tsalle ina rawa itama ta tayani, dazaran naji zai fara zafi zanje dakinta nace tabani abun tacemin nabari da magrib kullum da magrib take Bani lokacin kuma saina rufe ido nadena rigima harnazo na girma, tacemin nai browsing uses of weed nayi, kagako Ya Sameer Mummy duk wani abu dazai amfaneni takemin bamatama yayanta, naga weed na bude brain hakama shisha dan akwai nikotin aciki tundaga ranan tace kullum zata dinga samin a abinci saisa in babu shi a abinci ban iyaci danna saba kuma ko nafi duka su Ya Siddiqa brain because of weed 9As nafito dashi a Waec jamb kuma naci 362, Mummy ko tsinke bata bari na daga anything dazaiban wahala bata bari nayi bana aiki nan shara ban wanki ban girki kuma insu Ya Siddiqa sunkai karana ta dakesu, su kadai keyin aikin suyi abinci su kawomin har kan gado, ran Saturday da Sunday kawai take sani nabisu islamiyya shima sai in Abba na nan sabida karya mata fada amma inhar bayana van zuwa sabida duka akeyi, su Ya Siddiqa kadai ke zuwa, in kanwar Mummy taje dubai ni kadai zatasa ama tsarba kaya dan nine autan ta, kaga yawan kayana yacika wardrobe dina some kayana ma a wardrobe dinta suke, takaini saloon kullum dani take fita, in Abba yadaken taita fushi, insu Ya Siddiqa suka daken takamatsu tace inzo in rama kaga bata bari aci zaluna, batason ta ganni cikin bakin ciki duk wani abu dazai cireni a damuwa zata bani, Mummy na bala'in sona tacemin that my wicked Mother ta taba sata tai bari bayan ta haifi Luba wai mamana tasata tai barin cikinta na boy amma bata riketa da hakaba yasa taci zaluna ba kota lalatamun rayuwa ba saidai ma tasoni sama da yanda taso nata yaran, kuma bata taba bari Abba kosu Siddiqa sun gane ba da daddare take bani nasha nai bacci, kuma Abba shi yawanci a studyroom yake kwana yana aiki sai tsakar dare yake dawowa kuma wani zubin a sati baufi yay 3daya a gida ba sauran yay tafiya saisa duk basu saniba sai ranan shima nasan Mummy ta ijiyemin ne kawai dantaga bana cikin farin ciki to tazaci da daddare zansha shine nikuma na dauka nasha alokacin nai mistake" tai shiru tana kallonshi kaman yanda yake kallonta, jikinshi yay mugun sanyi jikinshi yay sanyi, all he sees a idanun Rahima is yarinta da mugun rashin wayau, akwai yaran 20 da hankalin su is intact but Rahima kam Mummy tai brainwashing yarinya da bama tasan different between right and wrong ba, tadawo da brain din Rahima a fool, ajiyan zuciya ya sauke ahankali yan abubuwan dayagani couple of times dayaje gidansu nadawo mai, maida wukan yayi cikin box din yarufe box din yana kallon Rahima dake kallonshi har lokacin gabanta na faduwa tace "ai ba zaka fadaba ko" gyadamata kai yayi yadau box din yatashi yafita daga dakin binshi tai da kallo saikuma tafashe da kuka takoma kan gado ta kwanta duk zuciyanta yaki natsuwa.
Tunda Sameer yahadu da Rahima yauce rana ta farko dayaji rayuwanta da ita kanta Rahiman ta mugun bashi tausayi, a mota ya zauna yana tunanin me zaiyi dudda dai bai basani ba for now abu daya dayasani shine zaman bazai kara bari tazauna da Mummy ba, and duk inda maman Rahima take aduniyan nan he will find her kiran magrib da aka fara yasa yafito yatafi masallaci, wuraren sha biyu ya shigo dakin yaga tadade daya in bacci bayan tasha fruits salad ta koshi.
Ranan bacci sosai tai da daddare bata tashi ba har sauda yatada ta da safe yace tai salla tai wanka zasu koma yau faduwa gabanta yayi shikuma yawuce ya sauka kasa dan zaiyi checking out and clear his bills, wuraren nine yadawo yaga tao wanka tana sanye da dayan doguwan rigan tai kyau dudda har yanzu da muguwa raman nan datayi hijabi yanuna mata yace "saka mutafi" dauka tayi tasaka tadau kayanta data hada a ledan suke suka fito sai kallon hotel din take tunda sukazo sai yau tasake fitowa sukai mota, gaba ta shiga shima haka hakanan saita tuna abinda tayi ranan wani kunya yakamata tada motan yayi sukadau hanya sai faduwa gabanta yake kaman akwai abinda zai faru da ita ahaka har bacci ya kwashe ta.
Saida sukai parking a hanya lokacin azahar yatada ta suka shiga wani masallaci kan hanya dudda na maza ne yasa ta koma chan baya tai salla shima yay nashi agaba sanan yasaya mata snacks suka koma mota bamata iyaci ba bacci yakara awon gaba da ita.
Horn dataji yasa tabude ido ganin suna kofar gidansu yasa ta gyara zama tana zaro ido gabanta nafaduwa Gate gateman yabude musu Sameer yaja motar ya shiga da ita ciki sai kallon motar Abba dayake a pake take sanan yay Parking yafito tareda kallonta, bude wa tayi tafito ahankali gabanta nafaduwa sosai sanan yafara tafiya tana biyeda shi, labewa tayi abayanshi yay knocking kofar sitting room dinsu, Zeena ne tafito tana sanye da atampa da dan kwali bamata lura da Rahima dake labe bayan Sameer ba dayake yanada tsayi, cikeda girmamawa tace "ina yini ya Sameer, Abba na nan amma Mummy taje sunan wata kawarta a Suleja gobe zata dawo...." "wa kika cikada surutu haka Zeenah" cewan Abba dake zaune a falo, da sauri Zeenah ta matsa tace "Abba Ya Sameer ne yazo abokin ka" da sauri Abba ya kalli kofan ganin Sameer yasa wani sahihin murmushi ya bayyana a fuskanshi yace "Lieutenant, bismillah, son shigo" ahankali Sameer yadaga kafa ya shiga dajin da murmushi kan fuskan shi hakan yabama Abba dasu Siddiqa daman ganin Rahima dake tsaye bakin kofan takasa shigowa kanta akasa sai rawa kafafuwanta suke sabida muryan Abba dataji, wani irin mikewa Abba yayi tsaye idanunshi kan Rahima saikuma ya kalli Sameer yace "are you together with this girl?" gyadamai kai Sameer yayi yace "Abba ka zauna is a long story" cikin fushi Abba na danne zuciyarshi yace "wani irin long story Sameer?" ganin yanda Abba ya harzuka he is not even ready yazauna and listen to him yasa yace "Abba sarkin garin dakakai yarinyar nan tried to molest her, he tried rape her, and she called naje and rescued her" cikin wani irin fushi Abba yace "try to rape her?" gyadamai kai Sameer yayi, dan shiru Abba yayi saiyadan yi murmushi kaman wanda yazare, kafin cikin wani irin masifa yace "finally tasami mashinshini" saikuma yay shiru kafin ahankali yafara walking hdown zuwa bakin kofan dakin inda Rahima take tsaye, sauka yayi duk su Sameer na kallonshi sun zaci magana zai mata kawai gani sukayi ya dauketa da mahaukacin mari yace "dan uwaki yau dinan ba gobeba komi dare aurar dake zanyi badai shaye shaye kika saka agaba ba zakiga hukuncin shaye shaye ya fizgi hannunta da sauri Sameer yafito kafin yafito Abba harya kaita motan shi yabude baya yajefata ciki ya rufe Sameer yagani, hannu Abba yadagama Sameer da zaiyi magana yace "quit son" Siddiqa data iso wajen da sauri tace "Abba dan Allah kaya...." shiga motan yayi ko kallonta baiyi ba ya danna uban horn, gateman yabude mai yafita.
53.....
Dafe goshi cikin masifan fushi Sameer yayi ya shiga motarshi kafin gateman yarufe yafice yabi Abban dayaga motarshi yamai nisa danhar yahau kan titi, sosai Rahima ke kuka tace "Abba dan darajan iyayen ka karka maidani kauyen nan, Abba dan Allah, wayyo Mummy na" ko sauraronta Abba baiyiba ranshi tafarfasa kawai yake duk in yatuna shaye shaye Rahima keyi sai yaji he can go to any limit to discipline her, dawani mahaukacin gudu Sameer ke binshi saida sukai nisa sosai saida Sameer yaga babu motoci sosai a express road din dudda yasan wat he is about to do is risky sanan yay wani irin over taking Abba kafin yay kwana yasha gabanshi motar Abba dat was on high speed yataka wani mummunan birki da saida Rahima ta kwala ihu dan tazaci mutuwan tazo kiris yarage baufi tsayin finger ba da motar Abba tadaki ta Sameer, Sameer bai damuba yabude motar yafito shima Abba ya kashe motar yafito yayo kan Sameer cikin fushi yace "so kake na kashe ka Son?" Sameer baimabi takan tambayan da Abba kemai ba cikin fushi yace "where are you taking Rahima to?" sosai zuciyar Abba ke tafarfasa yay pointing motarshi yace "Sameer that girl Rahima shaye shaye take, babu namijin kwarai dazai yarda ya aureta tariga tama rayuwanta illa, Sameer inhar Rahima tasami wani dake kokarin mata fiyade alamun sonta yake kenan, tunda dai sarkin musulmi ne kuma magidanci zan maidata kauyen, nace mai ni mahaifin tane he don't have to rape her gani nan nakawo ta nabashi aurenta ko karfe nawan dare nakai gombe saina daurama that stubborn girl aure da sarkin nan" Abba yay maganan yana kumfan baki kaman baisan meyakeyi ba, dawasu red eyes Sameer ya kalli Abba yace "Abba kariga kace am your son, kabani amanan not just Rahima your last daughter but your whole entire family, and you call Siddiqa, Lubabat, Zeenat and Rahima my sisters, as a Son, kasan Son can stand up to mahaifan su su nuna musu sunyi kuskure, Abba you are blind today, ka makance da fushi da anger, children smoke children take illicit drugs but this you are doing will push them suyi drugs din more" yy shiru sanan ya kalli Abban dake kallonshi babu ko tsoro yace "there's no way am going to allow you marry this gurl off to a rapist, kasan hukuncin mutumin nan kuwa, metayi? Wani laifi tayi dazaisa kamata wanan hukuncin dat will affect her life forever, just because of shaye shaye? Eh? Eh" yay ma Abba ihu cikin fushi kafin yakama hannun Abba yadaura kan saman kanshi yana kallon Abba a ido yace "Listen Abba! I Lieutenant Sameer Simran swear to you I will marry her, tunda dai aurar da ita kakeso kayi zan auri Rahima Abba, just give me from now zuwa anjima, I will meet my parents da zancen meanwhile I take her back to rehab centre, anjima around isha'i nida da yan uwana zamuzo muje masallaci ka daura min aure da ita, you will see how I will change the Rahima dakake kokarin wulakanta rayuwanta ayau sabida tana shaye shaye to Rahima da tadena shan komi tadawo that dream daughter da u always picture Rahima to be, and I swear to you, swear to you, wlh, wlh baxaka taba aurar da kanwata to that man ba, you are a judge kafin kowa sanin hukuncin shi amatsayin na mutumin dake raping underage, that pervert of a man, a pedophile but u are too blind da fushi yahanaka gani kana kokarin bama yarka auren shi, as am talking to you now that man is under hot hot interrogation while the whole village government have evacuated them, babu kowa on that village, yaran dayama ciki sama da 15 are under serious check ups, you can check the news channels television news sun dau rahoton komi and see the work of the man u are trying to get your daughter married to, dats all am going to tell u" yawuce shi cikin fushi yaje wajen motan Abban yabude back sit Rahima yagani takife kanta kan cinya kuka take kaman zata shide, hannu yasa yadagata yakamaa hannunta yarike yafito da ita daga motar sukazo suka wuce tagaban Abba taba kuka sosai yabude motarshi yasata ciki ya shiga mazaunin direba yaja motar yay kwana yabar wajen a zuciya batare daya kalli Abba ba.
54 & 55
Abba yadade tsaye kan titin nan ko motsin kirki yakasa kalaman Sameer kaman sunyi resetting brain dinshi, he can't believe what he just heard, uban horn da ake dannamai ana Malam lafiya sabida yanda ya kashe mota yafito shikadai ya tsaya kan titi tareda rungume ciki kaman wanda yasoma zarewa, horn din suka dawo dashi daidai hakan yasa yajuya da sauri yay cikin mota ya kunna yabi u turn yakoma gida haryaje gida yaran namai magana kasa amsasu yayi sai dakinshi kawai yawuce yarufe tareda zama, ko Allah yasan yana cikin wani farin ciki da mugun mamaki ne abu biyu atare, Sameer, Sameer this well mannered yaro, baligi dakeda cikakken hankali, da yasan yakamata, yakeda aikinyi, wanan babban mutum dinne zai auri Rahima yasake tambayan kanshi heart dinshi na racing, saikuma yace "ahhh haladai kawai yafada ne dan karna maidata kauye yakaita rehab" wata zuciyan yacemai karka yarda harsai kaga sunzo anjiman shida yan uwanshi da isha'i sunzo adaura auren sanan saika yarda, tayaya ma mutum kaman Sameer zai auri Rahima, haka Abba yazauna ya kwance ya kulla ya kwance ya kulla shi kadai yakasa yarda cewa Sameer zai auri Rahima.
Har cikin Rehab din ya shiga sanan yafito yana kallon yanda take kuka har lokacin, ya zagayo yabude mata kofa yace "come out" fitowa tayi tana goge kwalla dasuka kasa saina zubowa yace "idan kikai mistake din sake guduwa daga nan wlh sainabar mahaifinki ya maidake kauyen" girgiza mai kai tayi cikin kuka da sauri tace "wlh bazan gudu ba, dan Allah banso na koma kauyen nan" tasake rishewa da kuka, dauke kai yayi yace "follow me" office din likitan dayamata registration receptionist takaisu likitan na ganinta yay dariya yace "oyoyo our run away patient, munsan zaki dawo all your things are intact, gadonki ma haka" yana maganan ya kwalama Asabe kira. "Asabe" da sauri Asabe ta shigo sanye da kayan security dinta, Rahima yanuna mata dake gefen Sameer tana share hawaye yace "take her, let her change to uniform" shigowa tayi tai wajen Rahima tareda kama hannunta tace "mutafi" binta Rahima tayi tana waigen Sameer da yabisu da kallo tana kuka sosai mara kara Asabe tarufo musu kofan, kallon Dr Sameer yayi yace "hope babu wani matsala and she's not too late?" da sauri Dr yace "not at all Lieutenant, babu wani matsala ai patient naguduwa haka is not new, adawo dasu and we continue with the treatment, burinmu subar shaye shayen kawai" gyadakai Sameer yayi yace "take extra care of her please, asamata ido sosai, like I don't even mind nai extra payment inhar zaku sata on 247 watch" ahankali Dr yace "you can count on that, basai ka biyaba, normally wayanda suka gudu aka dawo dasu anama chanza musu daki, dakin daza'a mai dasu bazama su dinga fitaba all treatment nasu anan ake musu sunda bayinsu awajen and security da nurses dake kula dasu basa barin wajen, karka damu I assure you baxaka ji bad news din da kaji da ba" gyadakai Sameer yayi tareda mikamai hannu suka gaisa yace "thank you Dr, I'll be on my way now" "alright Allah kiyaye hanya" wucewa yayi yafita tareda shiga motarshi yarufe yafita daga rehab din yadau hanyar dazai kaishi gidan Baffa shi gabanshi nadan faduwa, wayarshi yaciro while driving yay dialing number Baffa yakara akunne, ringing daya Baffa yadauka cikeda girnamawa Sameer yace "barka da rana Baffa" daga tachan bangaren Baffa yace "barka da maraice dai Sameer, abinda yay karfe biyar da rabi ai yay dare" gyadamai kai Sameer yayi kafin ahankali yace "Baffa kana gidane ko wajen aiki inaso nazo na ganka" cikin yanayin magana na manya Baffa yace "too ni gani a gidanku nazo nemanka kaima kana nemana, kazo nan gida kawai ina jiranka, gani nan tareda mahaifiyar ka da kannenka shigowan su kenan ma sun taso daga wajen aiki" ajiyan zuciya Sameer ya sauke yace "to gani nan zuwa" kara gudun motarshi yayi harya shigo anguwarsu dake nan sabuwan GRA, horn yayi aka budemai mota tun kafin yay parking Mu'az yafito dagudu yazo wajen parking space din ya tsaya, parking Sameer yayi murmushi kan fuskarshi yabude motar yafito da gudu Mu'az yazo yace "oyoyo Ya Sameer" yafada jikinshi, kanshi Sameer ya shafa yace "how you?" dagowa Mu'az yayi ya kalleshi ashagwabe yace "fine Yayan mu, Yayan mu I miss you wlh tunda nadawo kai tafiya bakanan, ya hanya?" ahankali Sameer yace "lpy