Showing 60001 words to 63000 words out of 190952 words
Chapter 21 - Bin Abinda Zuciya Ke So Book 1 Hausa Novel Complete
incharge of kayan su da abubuwan amfani su" anatse yace "I tot kuna basu uniform me kuma take bukata?" yay maganan da zuciya daya dan baisan me kuma suke bukata ba, murmushi nurse din tayi tace "actually yes bama bukatan kaya dan uniform suke sawa, but yakamata adan taho da jaka dake dauke dasu pants, bra, singlet, pad kasan mace ce she needs all of this" dan lumshe ido yayi dudda maganan yazo mishi bazata amma saiya danne yace "ohh kuna sayarwa ne anan?" wanan karan kyalkyacewa da dariya nurse din tayi ta girgixa kai tace "a'a bamu sayarwa, but in kafita across the street akwai wani super market that sell all ladies wear hakanan, sai ka karo mata hardasu toothbrush da cream dinta da toothpaste, sabulon wanka, sponge da kuma hijab sabida salla, but most importantly karka manta da pant and bra sai pad this 3 things she can't get them here" dan gyadamata kai Sameer yayi batare daya kalleta ba ya shiga mota yatada yaja aka budemai Gate yafita daga gidan yafita daga Street din har zuwa shagon datamai kwatance, parking yayi agaban shagon ya shigo yana kalle kalle, breziyoyi ne da panties kala kala ashagon, tsayawa ma yayi chak batare dayasan wani abu zai daukar mata ba this is the first time in his life dayake sayan pant bra da pad toshi baida kanwa ko Yaya bama ataba aikanshi irin abun nan ba, ganin yanda ya tsaya chak yasa madam din shagon wacce take bayerabiya ta taso tazo inda yake tace "what can we get for you young man?" ajiyan zuciya ya sauke yace "aahhhmmm" yama kasa magana dan for real sunan kunya yakeji inzai fada, ko gane hakan matan tayi tace "we have different breziya for your wife, sisters, cousins and girlfriend, we also have panties, normal pant, g-string, lace and shorts, we have disposable pants you know, ladies use it during their monthly period is easy" da sauri yace "give me normal pant and bra, and the last one you mentioned, disposable pant" da sauri matan tace "okay okay, what size kakeso?" dan kallonta yayi to shi wani size zaice mata yay shiru ganin haka yasa matan tace "okay I get baka san size dinba, what's the age of the lady?" ahankali yace "20" da sauri tace "okay oka, is she bobby? Ko batada girman nono sosai hakan nan?" dan kauda kai yayi yama rasa mezaice mata da kyar ya tattaro yan kalaman bakinshi yace "ammm Big, I.....g...guess" da sauri matan dake kallonshi tace "okay manyan nono kenan takedashi?" gyadamata kai kawai yayi batare daya kalleta ba, section din breziyoyi tawuce tana surutu tace "nagane irin yaran nanne dasuka taso sunada girman nono" tai maganan tana ciro wasu fine manyan breziya masu bala'in kyau lace dinsu hadaddu ta dagomai su tace "kaman wanan zasu mata ko dan kace she is 20, wanan ne daidai size din irin yara yan 20 dinan masu manyan nono" da sauri yadauke kai batare daya sake bama bra din second look ba tareda gyadamata kai, hakan yasa tace "gudanawa zansa?" rasa mezaice yayi yace "just put plenty" dariya matan tahau yi dan tasan wanan bakon siyan breziya ne hakan yasa tasaka dozen guda 12, pant kuma due to age datai amfani dashi tasamata yan daidai 2 dozen guda 24 kenan, tasaka different design na singlet 7, sai disposable pant tasaka 30, tasa mata short guda hudu, saida tagama hadawa tace "Sir i have pad o in kanaso oyinbo pad, daga kasan waje aka kawosu no matter yanda sister ka keda heavy flow this pad zai jure, is very fine, and cotton ne to make mai amfani dashi more comfortable" batare daya kalleta ba yace "add it also" saka kwali bakwai tayi sanan ta kawomai, ya kalleta yace "do you have cream, shower gel da toothpaste da sauran su?" da sauri ta gyadamai kai takoma tahado duka sanan ta kawo tamai bill almost 55k dan pant da bra masu tsada ne tasaka mai komi aleda ya karba tareda biyan kudin yafito yana kalle kalle ko akwai shagon dazai samu yasai jaka, ganin babu wani shago yasa yabude boot din motarshi wata babban bagpack na sojoji ya ciro ya ijiye ledan kayan agefe, zage zip din jakan yayi ya zazzage abubuwan ciki wanda suke yan tarkace ne sanan yadau ledan kayan yatura ciki ta shiga sanan yazage yadau jakan ya rataya a kafada ya rufe boot din sanan yadawo motar ya ijiye jakan adayan kujeran yatada motan yakoma wajen yana shiga a reception yaci karo da nurse din bata jakan yayi yace abata tamai godiya sanan yajuya yafito ya shiga mota yabar wurin saida yahau kan titi sanan ya kalli agogo karfe shadaya da kusan minti shabiyar, wayarshi yaciro yay dialing number Abba dan bazai iya komawa gidan ba dare yariga yayi saidai da safe ringing biyu aka dauka muryan Mummy yaji tace "Lieut ka kaita kana dawowa ne?" batare daya bata amsaba anatse yace "ya jikin Abba Dr yazo yaduba shi?" cikin sheshekan kuka Mummy tace "yazo anamai karin ruwane bacci yake har yanzu" gyadakai yayi yace "alright will come in the morning kafin nawuce office, gud night Allah kara sauki" da sauri Mummy tace "Lieut" amma harya katse wayan, wuraren 12 ya iso gidansu aka budemai Gate ya shiga, fitowa yayi daga motan yana kallon flat din Ammi dayaga haske alamun bata riga tai bacci ba kenan that's strange dan yawanci tara Ummi ta kwanta, karasawa yayi har flat din Ummi yabude kofa ahankali ya shiga da sauri Asiya dake zaune kan kujera tana sanye dawani dogon rigan bacci ja daya wuce mata guwiwa tana kallon wani Indian film rikeda remote a hannunta tajuyo, ganin Sameer ne ya shigo yasa ta tashi da gudu tazo inda dake daga bakin kofan batai wata wataba tafada jikinshi cikeda murna tace "oyoyo Yayan mu, Yayan mu sai yanzu kadawo" tai maganan tana fita daga jikinshi tana kama hannunshi tarike gam kaman batason akwace matashi tana kallon fuskarshi, gyada mata kai yayi yace "yes am just coming back" yana shiga cikin falon yana magana, zama yayi kan kujera ta zauna kusadashi har lokacin tana rikeda hannunshi, juyowa yayi ya kalleta yace "ina Ummi?" ahankali tace "tana dakinta tayi bacci tuntuni" dan murmushi yamata ganin yanda take bala'in murna ganinshi yace "what about you mesa bakiyi baccin ba? Kina kallo ko?" da sauri ta girgiza mai kai tace "a'a wlh yayan mu, kainake ta jira kadawo, sabida karnai bacci ne yasa na kunna kallo inayi" dan gyadamata kai yayi yace "get me something to eat am hungry, no fara kawomin ruwa cus am thirsty" da sauri ta takeshi ta tashi taje fridge bottle water tadauko tai kitchen tadauko tray ta cup sanan tafito falon tadau bottle water ta daura akan tray din tadawo falon ta ajiye mai kusada shi kan kujera sanan takoma kitchen tadauko plate da spoon dawani tray tazo dinning dama abincin shine kawai a warmers din wajen, biryani rice akayi sai cowhead pepper soup da zafinsu sabida warmers din dasuke ciki tasamai spoon akai sanan tamaida warmers din tarufe duka tadauko tray din tazo falon tajawo center table zuwa gabanshi tadauramai tray din akai tace "gashinan yayan mu" hannu yamika yadau plate din abincin from tray ahankali yace "thanks little sis", tray din bottle water dayadan sha tacire tadaura kan center table din sanan tazauna kusada shi tana kallon film dinta bini bini tadago kai ta kallai saitai murmushi tacigaba da kallonta wani irin dadi da mugun burgeta yake in yanacin abinci, komi nashi anatse, ayangance kuma duk dadin abinci anatse yakeci, ahaka harya gamacin abincin kallonshi take, yaci sosai kadan kawai yarage dan once yakoshi baya iya tursasa kanshi yaci abinci kuma, ajiye plate din yayi kan tray yadau ruwan shi dake cikin glass cup yakarasa shanyewa sanan ya ijiye yana kallon film din India daketa aiki dan tuni bacci yay awon gaba da Asiya dake ta kallonshi, cikin bacci ta daura kanta ahankali kan kafadar shi hakan yasa yajuyo ya kalleta ganin tai bacci yasa yadaga kanta daga kafadarshi. "Asiya" yakira sunanta, ahankali tabude ido ta kallai yace "go and sleep" murmushi tayi tana share idanunta da bayan hannu tace "Yayan mu nifa ba bacci nakeji ba" daure fuska yayi yace "go and sleep is late already" tashi tayi ahankali zatasa hannu tadau kayayyakin dayaci abinci dasu takai yahanata yace "don't worry, jeki kwanta nizan kaisu kitchen dakaina" gyadamai kai tayi kaman zatai kuka tace "gud night" gyadamata kai yayi batare dayace komiba ya jingina da kujera yana kallon TV tunani ne fall a ranshi, yakai almost 15 minutes zaune shi kadai afalon sanan yatashi ya kwashe su plate din yaje ya ijiye a kitchen sanan yafito ya kashe su TV da wutan dakin yarufo musu kofa yatafi flat dinshi wanka kawai yayi yay shafa'i da wuturi ya kwanta sai bacci.
Da azuban fari yatashi wanka yasakeyi ya shirya tsaf cikin jallabiya yawuce masallaci bayan yatada mai gadi, around 6 ya shigo gidan ya wuce flat dinshi ya chanza kayan shi zuwa sport wears dinshi yadau towel ya rataya awuya yafita jogging sai around 8 yadawo zufa yagama wanke shi flat dinshi yayi yay wanka ya shirya tsaf cikin uniform dasukamai mahaukacin kyau sai uban kamshi yakeyi yafito rike da car key dinshi da waya yay flat din Ummi da sallama ya shiga Ummi na zaune kan kujera tana lazimi Asiya kuma tana dinning itada mai aikinsu suna jera breakfast akan dining tana hangoshi tun kafin ma yagaida Ummi ta taho da gudu, hannunshi takama tarike cikeda murna tace "Yayan mu ina kwana, kasan menene?" girgixa matakai yayi yana tafiya tana biyeda shi tace "yau nina hada breakfast namana abinci mai dadi" dan kallonta yayi yace "kin mana jagwalgwalo dai" da sauri tace "wlh a'a na iya girki sosai fa yayan mu, dan Allah kaci kaji, zomuje kaci" ahankali yace "ok jeki karasa abinda kikeyi, bari na gaida Ummi am coming" gyadamai kai tayi cikin wani irin murna tajuya tai dining shikuma yawuce inda Ummi kenan zaune, akusada ita ya zauna ahankali yace "good Morning Ummi" fatiha Ummi ta shafa ta kallai tace "morning soja na" kafin tace "wai wat have you been up to kwanan nan ba'a ganinka sai safe, u come back late hope everything is fine awurin aikin kako" gyadamata kai tayi yace "everything is fine Ummi na" ahankali tace "shikenan ubangiji Allah ya taimaka, yakare ka yakuma baka sa'a kaji" murmushi yayi cikeda jin dadi yace "Ameen" Ummi tace "tashi muje muyi breakfast Asiya tahanani yin komi wai ita zata mana breakfast" baice komiba suka karasa dinning din, kujera yajama Ummi zama tayi sanan ya zauna shima yana daddanna wayanshi dayaji tai karan shigowan sako, budewa yayi number Abba ne yaga yamai message hakan yasa yabude sakon.
_"Lieut is Maryam, wai I mean Mummy su Siddiqa ne, Alhaji condition is critical to the extend kusan Dr shima kwana yayi agidan nan sai dazun nan yatafi yaje yayi wanka ya shiryo yadawo, b.p shi yay high sosai, tunda safen nan daya tashi sunanka kawai yaketa kira, please nasan mun takuramaka da yawa, amma please in kanada chance come and see him kafin kaje wurin aiki dan bansan mezai fadama ba yaki fadi mani, sai kazo"_
Ajiye wayan yayi kan dinning bayan yagama karanta sakon daidai Asiya takawomai breakfast dinshi.
35&36
07012181461 chat me up a watsapp in kinason this book dan inhar kika karanta batare dakin biyaba Allah ya isa.
Sandwich tahada musu da kunun gyada, zama tayi kusadashi itama ta zuba nata duk suka faraci tanamai surutu da baya wani amsata saidai ya gyada mata kai Ummi sai murmushi take tanajin dadi, she just wish zai auri Asiya dan taga yanda Asiya ke mugun sonshi, zasuyi zamansu peacefully, koma wani matsalan gareshi Asiya yar uwanshi ce akashe arufe babu wanda yasani, but girman kai dashegen son girma irin na Sameer bazai taba barinshi ba, bazai taba barinshi ya auri Asiya ba dan gani yake kanwar kanwar kanwarshice, yana gamaci yatashi yana goge bakinshi ya kalli Ummi data bishi da kallo ganin ya mike tsaye yace "Ummi natafi" yashafa kan Asiya dake kallonshi yace "bye little girl" washemai baki tayi tace "bye yayan mu, yayan mu yaushe zaka fita dani eh?" yana tafiya yace "don't know yet" da sauri Ummi tace "a'a Soja, gobe fa asabar Sameer baka zuwa ko ina basaika fita da ita ba, kullum ita kadai agida dole gidan ya gundureta da kaman ma Mu'az na nanne tom" fado sunan Mu'az da tayi yasa tace "wai yaushe zasuyi nasu mid semester Sameer" ahankali yace "C.A sukeyi yanzu, maybe saisun gama" saikuma yajuyo ya kalli Asiya dake kallonshi duktai wani iri yace "okay shikenan get ready tommorow" washe baki Asiya tayi cikeda murna tace "thank you Yayan mu" yajuya yafita, motarshi ya shiga yafita daga gidan yadau hanyar gidansu Rahima.
Be aware of masu saida novel dinan su karbi kudaden ku kuji shiru, make sure wanan number kikama magana 07012181461 M Shakur watsap.
Inkika karanta baki biyaba Allah ya isa.
Horn yayi aka budemai Gate din gidan, babu kowa tsakar gidan sai Gardner dinsu dake watering flowers yakarasa ciki yay parking awurin parking yafito, knocking yayi agaban flat dinsu batare daya shigaba, Siddiqa ne tabude kofan idanunta sunyi jajir da alamun taci kuka ahankali tace "ina kwana" gyadamata kai yayi batare daya amsaba tace "ance ka shigo" yana biyeda ita suka shiga cikin falon, su Zeenatu yagani suna aiki, Luba na goge gogen TV, Zeena kuma na kokarin kwashe warmers din kan dinning tai kitchen dashi, atare duk suka gaidashi. "ina kwana" ahankali yace "Alhamdulillah" Siddiqa ne tace "Mummy tace inkazo inkaika wurin Abba" gyadamata kai yayi yace "okay let's go" hanyar corridor tayi yana biyeda ita har gaban dakin Abba, bude kofan tayi ahankali ya shiga ciki yana kallon Abba dake kwance kan hadadden gadonshi ga karin ruwa idanunshi a lumshe, maida kofan Siddiqa tayi tarufe tawuce tafita, ahankali yakaraso yazauna ta baki bakin gadon yakama hannun Abban yarike ahankali yana kallonshi yay shiru sai yana tuna lokacin da mahaifin su baida lpy, hawan jini da ciwon sugar ya kashe shi, haka kullum safe zaije yarikemai hannu yayta kallonshi harsai hankalinshi ya kwanta, yakai almost 5min adakin rikeda hannun Abban batare dayace komiba, bude idanu ahankali Abba yayi dasuka mai nauyi sosai ya kalli Sameer, cikin muryan marasa lafiyan nan yace "kazo Sameer?" gyadamai kai Sameer yayi yace "yes Abba nazo, ya jikin naka?" ajiyan zuciya Abba yasauke kafin da muryan ciwo sosai yace "Son kagako ni kadai mahaifiyata ta haifa kafin tarasu banda wa banda kani the only child, banda kowa Sameer but hakanan you are someone da rana tsaka dana daura idanuna akanka ka shiga raina, na yarda da tarbiyan ka, na yarda dakai Sameer, na daukeka amatsayin d'ana" yay shiru yana sauke ajiyan zuciya, kafin yay magana dawata irin murya yana sauke ajiyan zuciya yace "Ya Rahima Son? Zata warke?" gyadamai kai Sameer yayi cikin dakewa irin nashi yace "zata warke Abba karka damu, zasu bata treatment na wata shida, kadinga mata addu'a bataza kara shaye shaye ba da izinin Allah, and karka damu tana safe hands the rehabilitation centre are good babu wata matsala I can assure you that" ajiyan zuciya Abba ya sauke yace "Alhamdulillah, Alhamdulillah, Sameer inaso nafada maka wata magana? Banson kowa yajimu" ahankali Sameer yace "to Abba" murya chan kasa yace "nabaka amanan family na, na damka komi nasu a hanunka, bansan kozan tashi ba" da sauri Sameer yace "Ab...." girgiza mai kai Abba yayi yace "listen to me Son" shiru Sameer yayi ahankali Abba yace "nabaka amanan yarana, Siddiqa nada wanda zata aura sunanshi Sadiq, dukansu su hudun nariga nasai musu share a campanin Takaful, password din din shine date of birth din Rahima, Sameer duk cikin yarana Rahima batajin magana, batada hankali, she don't know what is good for her, inason kasamata tsaro da idanu sosai, sauran basu da matsala saidai wanda ba'a rasaba yauda gobe duk Allah ne maishi, dukansu insun samu miji kafara bincikawa in nagari ne ka aurar dasu, inada account guda uku, daya family account ne, daya my personal account, dayan kuma na kampanoni nane, duka password dinsu date of birth din Rahima ne which is 2000, an haifeta 1st December 2000, please Sameer karka aurar da Rahima ga kowani namiji kaji, sai namiji mai hankali, hakuri da hangen nesa da sanin yakamata" yadanyi tari da sauri Sameer yatashi zai daukomai ruwa Abba yarike shi gam yace "don't worry banjin kishi, base on little bincike danayi duk yan kwarorin samari kokuma nace abokanai da Rahima kedasu yarane, yaran dako 25yrs basufi ba, please karka aurar da ita ga mutane irinsu, nafison Rahima ta auri namijin daya mallaki hankalinshi gabaki daya, yasan me yakeyi, nasan maisa nake fada maka haka karka manta da abubuwan nan kaji d'ana" gyadamai kai Sameer yayi yace "naji Abba, amma kadena magana haka babu abinda zai sameka, zakaji sauki sanan da kanka zaka aurar da yaranka kaji Abba" gyadamai kai Abba yayi murya chan kasa yace "zuciya na namin ciwo sosai bacci nakeji, bari nai bacci Sameer" gyadamai kai Sameer yayi batare dayace komiba har lokacin yana rike da hannunshi yanamai addu'o'i, ahaka wani bacci mai mugun nauyi yay awon gaba dashi dan dama harda alluran bacci akamai.
Allah ya isa ga wacce ta karanta batare data biyaba
Bude kofan da akayi yasa Sameer yadago kanshi Mummy ce ta shigo dakin taci gayu sosai wani straight skirt tasaka na kanti daman Siddiqa tasayoma shi amma tasaka sai t-shirt dayamata kyau sosai yafito da kibanta tai bul bul ciki tadan yana kanta da dan ficicin gyale tana rangwada ta shigo, kallo daya Sameer yamata ya dauke kai tareda kwantar da hannun Abba ahankali ajikinshi yatashi daga kan gadon yaja bargo ya lullubemai kafafu har zuwa ciki sanan yajuyo saura kiris yaci karo da Mummy data tsaya bayanshi tana kallon back dinshi sabida yanda yaduka yana rufama Abba bargo kaman zata hadiyeshi, ganin sun hada ido yana wani irin kallonta yasa tawayance saiga hawaye sharrr sun xubomata, fashewa da kuka tayi tana kallonshi cikin kuka ta