Showing 72001 words to 75000 words out of 184554 words

Chapter 25 - Gargadan So Book 2 Complete Hausa Novel

M SHAKUR   

31 Jan 2025

1877

yasa Mama dake kokarin shanya zani a igiya tace “waye yazo duka duka ko awa daya cikakke Ni’ima batayi da fita ba yo ko Aliyu ne”? Tana fadin haka tacire hannunta daga kan zanin datake kokarin shanyawa daga igiya tai wajen gate din nasu tana kokarin bude kofan aka turo Ni’ima ke shigowa ga fararen uniform nata ajikinta sai abaya asama dayake abude, ga wani katon envelope a hannunta sai jaka da wayanta da car key a hannunta idanunta sunyi jajir ga ruwa ruwa ma kaman tai kuka, faduwa gaban Mama yayi rass dasauri tace “lafiya naganki gida? Bayanzunan kika tafi aiki ba sai dare zaki dawo? Yanaga kaman kinyi kuka Meya faru”? Envelope din hannunta tadaura akan hannun Mama tawuce tazauna gaban dakalin dakinsu kawai tafashe da kuka mai ciwo da zafi, Mama ta kalleta saikuma hannunta yashiga rawa sosai ta bude envelope din da sauri ta zaro paper ciki ta yarda envelope din akasa ta iya karatu tadanyi makaranta bakinta har rawa yake tace “lICENCE REVOKED LETTER FRON NMCN” takasa karanta surutun data gani sai kawai ta taho wajen Ni’ima tace “ke meke faruwa fadamin bazan iya karatun nan ba tell me” da kyar harshenta har karyewa yake tace “NMCN shine Nurses and midwifery council of Nigeria, sune suka aikomin da letter nan ta asibitin mu wai Leadway hospital sun turamusu video evidence of ni Nurse Ni’ima nazo hospital ina threatening patient nasu da murder, they saw everything a video, and I’ve caused lot of unrest among other patients, some even had panic attack due to tantrums dina, so according to code of conduct Nurses represent life, hope, not threat and fear, plus attempt murder danayi dan haka sunyi revoking licence dina” bakin Mama bari yashiga yi sosai tace “m….me….menene revoking license Ni’ima? Yimin bayani dalla dalla ke” fashewa da kuka sosai Ni’ima tayi mai ciwo, cikin kukan tace “Mama revoking license yana nufin bazan kara iya practicing nursing a any government hospital ko any accredited private hospital ba, Mama infact any registered hospital bazan taba ita aiki dasu ba saidai irin banzayen local quack hospital wanda gwamnati batasan dasu ba ko da zamansu, kuma till further notice sukace babuma ranan dawomin da licence dina, asibitin mu kuma they fire me wai zan bata musu suna” hannu Mama tadaura aka tana kallon Ni’ima data fashe da kuka sosai cus she love her job tanason nursing, it has always been her dream to become a nurse, so taking her license jitayi kaman batada wani purpose kuma, kaman part of her is gone” share hawaye tayi tana huci tace “Mama kuma duk sabida Hawwa ne, nasan ita tasa asibitin suka bata footage din ta tura ma NMCN intentionally Mama, Leadway hospital have no idea ni nurse ce, sannan basusan dawani asibiti nake aiki ba, Mama aikin Hawwa ne wlh, tanada connection din, she did all of this to get back to me” takalli Mama tana huci tace “Mama I will make Hawwa pay for everything datamin wlh tundaga kan rabani da mijina, Mama sainaga bayan Hawwa! Yanda narasa Aliyu narasa soyayyan sa yadinga gayamin ya tsaneni, sannan yanzu narasa aikina, I will make Hawwa loose everything also! Mama na tsani Hawwa! She’s a curse arayuwana Mama! Nima saina zama curse arayuwanta” Mama na kallonta tace “to yanzu yazakiyi eh Ni’ima? Bakida aiki dawani kudi zaki dinga ci ga Aliyu yaki kulamu?” Murmushi tama Mama tace “inada yan kudi kuma kudi bazai taba gagarana ba saidai in ba Hawwa aduniya, don’t worry Mama” ijiyan zuciya Mama tasauke but ranta babu dadi Ni’ima ta tashi tashiga daki ta chanza kaya zuwa abaya tafito Mama tace “ina zaki?” Murmushi tayi tace “gidansu Hawwa” dasauri Mama tace “suka koroki fa?” Dan murmushi tayi tace “Mama kibar mafarkin nan saina dawo kawai”. Hawwa da Ramla nafita, Baba da Aminu suma suka fice zuwa bank kai gold, Ni’ima na shigowa unguwan tai parking motanta taji dadin yanda bataga Baba ba, ijiyan zuciya tasauke takalli fuskanta ta side mirror ganin komi daidai yasa tabude kofan tafito tashiga gidan da sallamanta Ammi ce kadai a tsakar gidan tana wanke kayan Hawwa dana Ramla taga Ni’ima that’s the last person datai expecting taga agidan nan tsayar da wankin datakeyi tayi, Ni’ima ta shiga shigowa tana tahowa har inda Ammi take, babu wasa kan muryan Ammi tace “me kikazo yi agidan nan?” Dan murmushi kadan Ni’ima tama Ammi ta duka gabanta takai hannu zata karbi bahon wankin tace “kawo kayan na wanke miki Ammi” kul! Ammi tafadi azafafe dayasa Ni’ima ta tsaya chak, ahankali tace “Ammi kin shararamin mari haryau inajin zafin hannunki a kan kunci na baki hakura?” Ammi na kallonta tace “tashi kibar gidan nan I don’t want to talk” ahankali Ni’ima tace “wajen Hawwa nazo wannan dabanganta ba nasan batanan bari naje nazauna najirata” tawuce tadauki kujera tazauna a tsakar gidan Ammi tabita da kallo sai kawai ta dauke kanta yacigaba da wankin datake bata sake cemata uppan ba. ** Faduwa gaban Hawwa yayi jin abinda Khaleel yace wanda har saida yagani yanda ta tsorata hakan yamai dadi kawai yadauke kai Hawwa ta kadakai cikeda karfin hali tace “ka gwada kaini hotel kagani!” Tai kwafa kawai tadauke kanta ta jingina da kujera tana zancen zuci, ada kafin tasanshi kamshin turarenshi namata dadi yanzu ko dazaran taji kamshin yana reminding nata of yanda takejin haushin sa da tsanan sa da kinsa, sunyi kusan 30min tafiya sannan sukakai wani building dataga an rubuta The couples dream world aka bude musu gate suka shiga parking sukayi wani babban mutum yafito sanye da suit zuwa wajen motan driver yafito yabude ma Khaleel tunda ba Salman yafito Hawwa naji tsohon na cewa “welcome to The couple dream world Sir, we are so honored and pleased to have you” dan gyadamai kai Khaleel yayi yajuyo tareda leko motan yamika mata hannu yace “Police girl mun iso hotel din let’s go” hannunta tasa ta kabar danashi azuciye tafito daga side nata da aka bude mata tazagayo tsohon yakara bowing yace “welcome to the couple world Ma’am” dan gyadamai kai kadan Hawwa tayi ranta abace, Khaleel yace “after you” gaba mutumin yayi shikuma ya matso dab kusa da Hawwa bata ankaraba taji yakama hannunta hade hannuwansu gam yayi Hawwa takalli hannun tashiga kokarin kwace nata tace “cikamin hannun” make mata kafada yayi kawai yajata, duk yanda Hawwa taso ta kwace hannunta takasa Khaleel sai tafiya yake abunshi driver yabisu da kallo dasauran mopol nashi, yau shakara kusan ashirin ina aiki dasu bantaba ganin Oga yayi kyau dawata kaman yar sandan nan ba, they look so great, Allah kasa itace sanadiyan gyaruwansa” shiga ciki sukayi Hawwa taga kayayyakin amare ne da ango ajere kaman irin su veeke james dasu xtrabrides datake gani a IG irin wajen ne, yana jerawa da ita ahankali batare daya kalleta ba yace “banso ki dinka bridal dress dinki da kanki kinji yarinya!” Yadan kalleta dauke kai Hawwa tayi, Khaleel yace “I want them to do it for us” murya kasa kasa itama Hawwa tace “dazakaji nawa dabaka kashe kudin nan ba cus they will be no any wedding” office aka shiga dasu dasauri wata yoruba woman ta taso dasauri tace “welcome Sir” kawai ta rungume Hawwa tace “welcome Ma’am, you guys makes a very very lovely couples congratulations”. Mshakur

EPISODE

Haderai Hawwa tayi taki magana shikuma Khaleel yace “thanks” seat tanuna musu tace “please” sai alokacin Khaleel yasaki hannunta suka zazzauna matarma ta zauna ana kawo musu very expensive drinks aka ijiye aka fita sannan takallesu tace “the first abu damukeyi idan couples comes to us like this shine maganan color before talking about fabric, Sir and Ma’am wani color fabric are you going for” daukekai Hawwa tayi shikuma Khaleel ya tsareta da idanu yace “I want to see her in white that day saikuma something gold fits her and sky blue dark blue color, that’s the color of clothes dana fara ganinta dasu d day we met!” Danna waya Hawwa takeyi da amman saita tsaya tai shiru jin abinda Khaleel yafadi, designer tace “awwwn wow your husband is so romantic yatuna har kalan kayan daya fara ganinki dasu” juyoda kanta Hawwa tayi ta kalleshi suka hada ido watsamai harara tayi tasake dauke kai abinta, matan tace “so we will have white gown, gold outfit, sai a mix of sky blue and dark blue outfit” gyadamata kai yayi yace “right” tashi tayi tace “muje fabric store kugani” tayi wajen kofa shima yatashi Hawwa takalli matan tace “can I stay nagaji I don’t have to go ai” kanta Khaleel yazo yace “I can carry you idan kin gaji” dasauri Hawwa ta tashi daga kujeran matan tai dariya tafice abinta, Hawwa tanuna Khaleel da hannu cikeda masifa tace “Wlh kada ka tabani, katabani saika sani” tsayawa yayi yace “mutafi to” wucewa tayi da sauri yabita abaya idanunshi suka sauka kan ass nata dake juyawa sabida yanda take tafiya dasauri dauka kai yayi sabida yanda har jikinshi yafara motsi she has rubber ass, itadai Hawwa zama tayi Khaleel yana zaban fabrics masu kyau tashiga danna wayanta, almost every second saiya kalleta har saida matan tace aranta guy din nan extremely love that beautiful ladyc and yarinyar sai yanga takemai tana shareshi kaman she don’t love him back, tsaf yazabi fabric dayakeso matar tadauko tape tazo wajen Hawwa tace “Ma’am measurement naki zan dauka stand please” aka kunna waka awajen shikuma Khaleel yawuce ta gefen ido Hawwa tabishi da kallo ko’ina zashi oho ganin yabar wajen yasa tace “I have my measurement zan iya baki basai kin aunani ba Madam” ahankali matan tace “kiyakuri don’t let quarrel naku to affect you and ur day, couples fight you know, please tashi na aunaki I want you to be the most amazing and spectacular bride ever” shiru Hawwa tayi sai kawai ta tashi matan ta zare gyalen Hawwa ta ijiye kan chair gashin Hawwa da aka gyara ya bayyana dayayi kyau sosai, Hawwa tadan kallo wajen ganin ba Khaleel tasauke ijiyan zuciya tsayinta tafara aunawa, daidai tabude hannu tana auna boobs dinta Khaleel yashigo room din rikeda wine glass yana kurba yana tafiya kaman dan gayun shi, matan takalli Hawwa tace “you have boobs so zamuyi breast cut mai fadi and cuppy look” dago kanta Hawwa tayi da sauri jin tafiya hada idanu tayi da Khaleel dake mata dan iskan kallo jin abinda aka fadi yanama kirjinta da ake aunawa wani kallo irin wannan ne wani girma, harara Hawwa ta watsamai ta dauke kai daidai wakan Favorite girl na Darkoo ft Rema na playing a speaker wajen, wani irin daga hannunshi dake rike da glass cup Khaleel yayi sama yakai dayan gaban wandonshi yarike yafara rawa yana moving so slow and cute dayasa da ake aunawa ta Hawwa waigo ta kalleshi, tsaya chak tayi tana kallonshi, murmushi yamata kadan yashiga bin wakan yana rawa yana kallonta. Crazy crazy crazyyy You amaze me Gurl your amazing Ayyy, yeah yeah Gurl I swear your chocolate I wan bite, They say your love ahh fit to make a man fight Make other girl hold up who badder dann Bring am out my gurl fine like Tayra bankz I like the way the boogie down Gimme boodie bounce make I elevate your finance Keep putting on pressure Giving other girls lectures Shap like saper My gurl so fine mmmmmmm Gimme dirty whine ummm I like the way you twerk ummm ummmmm ummmm You twerk yeah yeah In the Maybach She really got heaters gurl She really my favorite gurl I'm loving the way you twerk You twerk….. Yanda Khaleel kebin wakan yana mata rawa yana kallonta yana sipping wine once in a while yana nunata saitaji bata tabajin wakan yan Nigeria yamata dadi kaman wannan da Khaleel keyi ba, and bata taba ganin wanda waka da rawa yamai kyau kaman shi ba, he is so bad Goddd! Even his dance na bad boys ne Ya Allah! Bugawa kirjinta yashigayi uncontrollably sai kawai tajuya da sauri tabama baya why is she even looking at him har rawan dayakeyi na burgeta banda iskanci ma me namiji yakeyi da rawa banda shedanci? Kato dashi yarike gaban wando yana rawa mtswww. Murmushi matan dake aunata tayi itadai tana kallon ikon Allah d drama, this two share unique unexplainable love and affection, kusan 1:20minutes suka bata a shagon, sannan suka fito motan tashiga shima ya shigo takalli agogon wayanta tace “oh no lokaci yawuce haka” batare data kalli fuskanshi ba tace “zanyi salla” ahankali yace “take us to central mosque Umar” dasauri driver yace “to yallabai” har sukakai central mosque taki kallon inda yake ana parking tabude da kanta tafito tayi side na mata yabita da kallo sai shima yawuce bangaren maza Umar na binshi da sauran guards nashi dake musulmai, dudda bata juyoba but ta gefen idanunta taga yatafi side na maza aranta tace “ashe yana salla” Kusan 15min tabata a mosque sannan tafito Khaleel na tsaye jikin mota ya hangota wlh baitaba spending this kind of plenty time da any mace arayuwanshi ba and surprisingly he’s not even tired, he’s just looking at her she’s so tall not too slim not fat chan kuma aranshi yace “sai fada da masifa da tsiwa” haatta iso wajen taki kallonshi tashiga motan dayake abude daidai wayanta yahau ringing shima yashigo daidai tana picking wayan takai kunne tace “Hello Abraham ya kuke” tai shiru sai chan tace “don’t worry I’m feeling much bet……” fizge wayan Khaleel yayi daga kunnenta yakai kunnenshi yace “why do you keep calling my wife like this?”Dasauri Hawwa takalleshi tana bude idanu bataji me Abraham yaceba cikeda wulakanci Khaleel yace “if you call my wife again you will have to deal with my anger!” Yazare wayan daga kunnenshi ranshi abace yace “I hate small senseless boys” mamaki yakashe Hawwa tace “wai kai ina ruwanka dani? Ina waya da yan office namu kana karbemin waya who do you think you are?” Kallonta yayi yace “your husband!”Wani abu taji awuyanta tamikamai hannu tace “bani wayana” makemata kafada yayi a sangarce faduwa gabanta yayi dasauri ta dauke kai tai shiru kawai yacigaba da kallonta ganin taki kulashi waje daya take kallo shikuma yafiso yayita sata magana, ahankali ya matso kusada ita dasauri tajuyo takalleshi tanamai mugun kallo, lumshe idanu yayi kadan yace “I’m sleepy, banyi bacci ba sabida ke dazu” ahankali Hawwa tace “mtswwww” tajuyar da kanta kawai takalli waje, ko kadan batai tsammani ba kawai kanshi taji akan kafadanta faduwa gabanta yayi tajuyo da sauri ta tureshi agajiye yakalleta yana dafe kanshi da hannu ta nunashi tace “Khaleel ka kara tabani ko ka kara hada jikinka da nawa wlh saina bata maka rai!” Kaman dan yaro yace “bacci nakeji” ihu tayi tace “and so wat!” Shiru yayi sai chan yace “muguwar yar sanda kawai!” Dasauri Hawwa tace “wat!” Saikuma tasaki baki tana kallonshi jin abinda yakirata dashi wlh yaron nan dan rainin wayaune, tadai daure tai shiru tahadiye komi, ahankali yace “dama duk masu suna Kulu acts like cats all they do is miyau” sake kallonshi Hawwa tayi kaman zawo takasa hakura tace “nine cat”? Gira daya yadaga mata alamun “eh” ganin mahaukaciya yakeson maidata yasa tace “don’t worry this cat will expose you soon” murmushi yayi yace “Baba will never believe you Kulu” hararanshi tayi, yayi murmushi cikeda tsokana yace “Kululu Kulu Lu, Muguwar yar sanda! Matan shedan BFF, Kulu matar mashayi, Kululu Kuluwa” shi kanshi Umar driver saida dariya ta subucemai daga baki jin abinda Ogansa keyi baisan sanda yafara tari ba karsu gane dariya yayi dasauri Khaleel yataso tace “Umar sorry park park are you okay? Nabaka ruwa” girgixama Khaleel kai yayi yana dariyan tari dasauri Khaleel yajuyo yabude fridge na wajen yadauki bottle water yashiga budewa dasauri yabashi karba yayi ya kurbi kadan duk Hawwa na kallonsu aranta tace “so yadamu da yan aikinsa haka”? Kurban ruwan kadan yayi Khaleel ya karba Umar yace “lafiya lau Oga ya tsaya tarin” komawa baya Khaleel yayi ya ijiye ruwan yajuyo yana kallon Hawwa agaban wani store yasa aka tsaya shi kadai yafita this time yashiga ciki kusan 20min yabata Hawwa sai bambami take gayasa security nashi sun zagaye motan bazasu barta tafito ba fitowa yayi chan rikeda wani red paper bag babba yashigo baya ya ijiye bag din a tsakiyansu akaja motan ganin sun fara daukan hanyan gidansu hankalinta ya kwanta. Har anguwansu suka shigo wajajen 5 babu kowa awaje dasauri tafara yunkuri zata bude motan Umar shima yabude yafita, rike mata hannu Khaleel yayi dasauri tajuyo azuciye tace “wai banace kadaina tabani ba” takai hannu zata kaimai duka yakama duka hannu biyun ya fizgota wlh saida tazo jikinshi tahayo kan cinyanshi duka hannayen nata biyu akan kirjinshi yakawo fuskanshi dab na nata yanajin yanda numfashinta ke rawa sabida tsoro tana kokarin tashi jinta take kaman asaman wuta yanda take kan cinyansa cikeda haushinsa tace “mehaka”? Hannunta yarike gam yana lumshe idanu yakai hannun jikin fatan wuyanshi yace “aahhh your hands feels so gooo…..” rufe hannuwanta Hawwa tayi ta dunkule sabida su daina tabashi tana kokarin fizge wa takasa, ahankali cikin iskanci sounding so naughty yace “instead of attempting dukana all the time just be touching me, i love it idan mata na caressing dina” sake danna hannuwan nata yayi a wuyanshi ashagalce yace “or chock me Mmmmmmm Kulu shakeni aaashhhhhh” yayi making wani dirty sound dayasa Hawwa tashiga kokarin fita daga jikinshi internal organs nata na kyarma, dan bude idanunshi yayi kadan jin yanda takeyi yace “wai 3weeks saura kwana nawa ne kafin yayi? I can’t wait akawomin ke nahuta dake, our first night is going to be superb right Kululuwa”?”Cikin zafi bakin ciki da takaici Hawwa tace “bazaka taba hutawa dani ba! I’m not like those gullible girls dakeke aure! You will never have me! You will never share any night dani, dana kwanta dakai gwara na mutu!” Bude idanunshi yayi da kyau yana kallon bakinta dake shegen masifan nan sai kawai yazare hannu daya yakai waist nata yasata ajikinshi da kyau cikinta ya mannu da nashi kirjinta ya mannu da nashi zata tashi ya kamata da kyau ajikinshi yana mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login