Showing 126001 words to 129000 words out of 184554 words
so adorable kaman yana gabansu yace “mun shirya Baba mun daina fada bye bye” yakatse wayan da gudu wai shi mai kunya.
Baba yakalli Ammi yawani washe baki itakuma Ammi kunya yadan kamata tajuya tana daukan jakan hannunta tace “wannan suruki naka akwai fitsara, kaga saduwan alkhairi”
Tashi Khaleel yayi yashiga bayin Hawwa yahada mata ruwa zafi yafito daukan ta yayi Hawwa bamata da karfin magana this time bamata bude idanunta bayin ya kaita yasata cikin ruwan sai kuka kiss yashiga mata a fuska yace “I’m sorry is not my fault” kin kallonshi tayi yatashi yace “lemme bring food for you” wucewa yayi yafita yasauka kasa ahaka batare dayasa kaya ba ganin abincin su yayi a dinning wucewa yayi yasaka key agidansu yashiga kitchen yadauki plate yadawo ya tsaya yayi shiru yana kallon dinning din, baitaba daga hannunshi yayi serving kansa abinci ba saidai Mommy takawo mai, wani zubin tama zauna tabasa abaki, warners ne wajen, juye juye yadingayi da kulin yana neman yanda ake budesu kafin yaga wani botur yadanna yaga kulan yabude dasauri ya deba mata rice yazuba mata tea from flask rabi da kwatan abincin ya zuzzube a dinning just serving abinci but he messed up the dinning table yadai dauki plate na abincin da cup na tea yawuce sama saiya bude another saki mai kyau ya ijiye komi, he hates dirt but baisan ta yanda zai gyara wajen zaman sa ba, bayin yakoma yaga Hawwa tadaura towel takasa tafiya dasauri yazo daukan ta yayi chak yafito da ita daga dakin yakaita dakin dayakai abinci ya kwantar da ita yakoma yadauko magungunan da balm din yana zuwa bude mata kafafu yayi Hawwa zatai motsi yace “stop” ya warware towel, wajen yayi ja this time ya jijjimata ciwo sosai wlh duk bruises ga wajen kaman ba yanzu yayi fucking ba harya hade murya chan kasa yace “sorry moonshine” shafamata maganin yayi yanzu taji azaba clits nata bai tashi ba yafito yaje bayi ya wanke hannu sabida yabata magani, he need to also give her food yadauko wani karamin gown yadawo yadagata yasamata yadauko abincin yana dagata yakai bakinta tana girgizamai kai yace “zakisha tea?” Gyadamai kai tayi dasauri yadauki tea yadinga bata yanasha yabata magunguna tasha sai kawai ya rungumeta yana shafa bayanta ahankali yafarajin tana sauke ijiyan zuciya wahalallen bacci yayi awon gaba da ita cirota yayi daga jikinshi sai kawai ya kwantar da ita yana kallon fuskanta mahaukacin son Hawwa na fizganshi yayi murmushi sai yakara kwantowa yashiga mata kisses a fuska yace “I love you My Kulu, sarkin masifa” yadanja hancinta kafin yaja bargo yarufa mata yashiga bayin dakin yayi wanka yaje dakinsa yasa short kadai yadawo inda Hawwa take kawai ya rungumeta sai bacci.
EPISODE
Kiraye kirayen sallan magrib yatada Hawwa daga bacci, bude idanunta tayi tabi dakin da kallo tana salati aranta bata bacci haka ba, this house is making her sleep like them, kokarin tashi tayi amman batada karfi kawai saitaji hawaye batada wani wanda zata kira, kannenta duk ta girmesu balle takirasu taji mezatama kanta tasami relief ko yaya akeyi ko haka abin ke zafi, ita batama saniba but she don’t think su Hafsan su dasukai aure sun kira Umma, Ni’ima ce tafado ranta dasauri ta kori tunanin ta dudda ta tuna Ni’ima ta taba gayamata ana wahala but she doesn’t sound like this wahalan, kuma ai kwana uku da bikin saida Ni’ima tasa taje gidansu takarbi magani wajen Mamanta takaiwa Ni’ima agida bataga Ni’ima tai zuru zuru haka kaman ita ba, idanun Ni’ima ko kumbura basuyi like hers ba kodai mugunta Khaleel yake mata? Yanaso ya nuna mata yafi karfinta yanuna mata shi A ne, karan flashing ne yashigo wayanta da kyar ta iya daga hannu tadauki wayan taga Ammi ne idanunta ta lumshe tai dialing number Ammi hawaye na fita daga idanunta daukan wayan Ammi tayi cikeda so tace “Hawwa na!” Tai maganan tana tashi daga inda su Ramla suke tashiga dakinta ta maida kofa tarufe murya chan ciki na asalin rashin lafiya Hawwa tace “Am…mmmi” wlh duk yanda taso ta daure jin muryan Mamanta kawai saita sakinma Ammi kuka ba magana ba komi sai kuka, dan murmushi Ammi tayi irin na manya tace “lafiya kike kuka meya sameki”? Cikin kuka don ita tagaji tace “Ammi kizo ki daukeni wlh Khaleel zai kashe miki ni” Ammi takusan kwashewa da dariya saikuma ta hadarai tace “ke ja chan uwar raki, ni nadauka dakika girma kin daina rakin nan” sai kuma ahankali cikeda lallashi tace “it’s okay abinda kikeji yanzu is normal inhar mace yar arziki ce kamilalla tai aure ko shekara nawa take saitaji abinda kikeji yanzu, it’s normal nan da gobe ko jibi duk ciwon zai tafi Allah miki albarka” Ammi tace “Abinda zakiyi is anytime zaki fitsari ko zaki amfani da bayi kai koma babu abinda zakiyi ki dinga zama a baho kinji zaki warke, Hawwa dan Allah karki karabarin wani abu dazaisa harsai mijinki yakiramu wannan shine auren, idan mijinki ya nemeki ki amsashi hakkinsa ne kikace a’a mala’iku sun dinga tsine miki kenan kinji” “uhm” Hawwa ta amsa ba baki, tabawa Ammi tausayi but she’s happy at least yanzu su ciwon cikin nan datakeyi duk zasu tafi fatanta shine Allah yabawa Hawwa ciki ta haifi yaranta sharp sharp, wannan datakai shekara talatin haihuwa ance yana basu wahala, dasu ciki duk yana bawa mata idan sunkai 30 wahala, kyanshi kafin takai 40yrs ta haifi atleast yara 6 ko 8 dan ita Ammi so take Hawwa ta haihu dayawa, irin iyayyene Ammi da sunyi imani da a hayayyafa, Ammi tace “Allah yasa ki sami ciki da wuri so samu Allah yasa bazama kiyi al’ada agidansa ba” wani iri Hawwa taji da takaicin Ammi taki magana ita tana ta pains Ammi na ta yara, Ammi tace “in sha Allah kodan hakurin da kikayi Allah zai baki ciki da gaggawa Allah karya hadaki da matsalan rashin haihuwa ko wuyan samin ciki ko yawan bari, Ya Allah kabawa Hawwa na juna biyu da gaggawa” baki Hawwa ta turo dan ita bata hararo ko da wasa ta haihu da Khaleel ba, tayi mamaki ma da har yanzu bai saketa ba kuma yanzu yayi har sau biyu, ijiyan zuciya Ammi ta sauke tace “idan kindan ji sauki inaso kije ki gaida iyayen sa, ina miki tuni Hawwa idan kana zaune gida daya da iyayen miji haka akeyi, sannan koda baki girki sau uku kinkai musu ba ko nadare ne ki dinga yi dasu kokuma breakfast, Hawwa ki rike iyayen mijinki babu abinda ban koyamiki ba, ke ko ban koyamiki ba keba yarinya bane kinsan yanda zaki zauna da kowa aduniya” kasa daurewa Hawwa tayi tace “Ammi maman sa bata sona but banda matsala da mahaifinsa” dan shiru Ammi tayi chan tace “make her love you ta hanyar nuna mata ke yar halas ce, idan ta biki da sheri ki bita da alkhairi, ki girmamata, ki darajata, Hawwa aure anyi shikenan dindindin you have to learn to leave agidan mijinki learn to make her ta soki kinji, make a place for kanki azukatan su” Shiru tayi takasa cewa eh sabida tasan yaron nan baya zama da mata zai rabu da ita Ammi tace “bari na barki nayi tunani dama yaje magriba salla saisa namiki flashing nadanyi magana dake kafin yadawo sannu Allah sawake, Allah baki lpy, Allah yasa ciki ya shiga jikinki kenan, Allah kara muku soyayya da fahimtan juna, Hawwa kinyi aure sai arage yawan fada, masifa da yawan fushi, duk suna jawo danasani, nasonki Hawwa na, ki rike aurenki da kyau kinji” kin magana tayi Ammi bata kawo komiba dan taga batada lpy ta katse wayan, ijiye wayan tayi tana wajen tanaso ta tashi takasa wayan Khaleel yayi kara alamun watsapp message hannu tasa ta dauka baiyi hide notification awayanshi ba she was able to see message din from Moh.
“Yauma bazaka zo all white party ba Lee”? Abu taji ya tsaya mata awuya sai kawai ta danna ta shiga chats din gabaki daya basuda maganan arziki a chats din saina maganan party ga inda za’ayi party, ga DJ da aka dauko, maganan su shisha, yakarene dasu drinks, dasu giya kawai saitaji ranta yabaci, kirjinta na zafi, wani kalan tarbiya mutanen nan suka bama Khaleel wlh baisan komiba banda party da mata da shaye shaye, ya karanci Dr but harta gane baya aikin komi ko kwanakin baya sabida itane yadinga suntirin asibitin nan, all abinda ke rayuwan Khaleel is party, party, party! Shaye shaye, shaye shaye! Sai mata, mata, mata, he claims yanason Noor koda yace yanason Noor tagani a idanunshi but baisan as a father yakamata yabar rayuwan nan ba, dabi’un nan nashi na bata takaici, tai shiru tana tunani dudda tasan zai iya sakinta anytime ta gwada gyarashi ko ta barshi da halinshi? Tana cikin tunanin aka bude kofa dasauri ta ijiye wayanshi but harya gani yataho da sauri yace “babu matan dake chatting dina up apart from Mom kece the second girl dakeda this my personal number Kulu, me kike dubawa awayana”? Dauke kai tayi da muryanta da baya fita sosai tace “cewa akayi ana jiranka a party” dakatar da duba wayan yayi yakalleta saikuma ya ijiye wayan da sauri yahau gadon yawani juyo da ita.
EPISODE
Bala’in firgita Hawwa tayi kaman taga dodo gabanta yashiga faduwa kaman zai fashe, kiss ya manna mata a kumatu yace “you are my party babu inda zani ai amarci muke ko? Kinzo da international passport naki? I want us to go for honeymoon namu”? Dauke kai tayi murya chan ciki adan diddire tace “ni babu inda zani dakai” ashagwabe Khaleel yace “whyyyyy”? Ahankali Hawwa tace “i don’t love you plus honeymoon is for lovers and we are not lovers” shiru Khaleel yayi yana kallonta anytime da Hawwa zatace bata sonshi ko ta tsaneshi there’s a way abin ke pinching heart nashi da saiyaji har gwara an zubamai tafashashen ruwan zafi data fadamai haka, share maganan yayi ya manna mata kiss a neck yakai hannunshi yana shafa boobs nata da suma ciwo suke mata Hawwa ta runtse idanunta murya chan kasa dake cike da tsana tace “this is all you know how to do, taba mata, cinsu da zuwa party, banda haka babu wani abu da kasani arayuwanka tayaya zan taba son irresponsible boy like you who feed off his parents?” Tsayar da shafa boobs nata yayi cikeda so yace “what is making you angry Moonshine? Ai bazanje party ba, banma yimai reply ba uhn wat is making you angry My Moonshine?” Cikeda takaici Hawwa tace “I’m angry sabida I end up marrying someone like you and iyaye na are not giving me listening ear su san waye kai!” Tafara shesheka kawai yanda Khaleel yasameta bagas sai ci yake abin namata ciwo tace “I wanted to marry miji mai suna miji, wanda will be role model dina, wanda will set good example na rayuwa for me, someone that will guide me to the right path, someone responsible dayasan menene rayuwa, menene gargadan rayuwa, da yanda ake rayuwa, Khaleel ni ba yarinya bace I know wat I want and you are not wat I want, I want a man not a child at heart person irinka! Kwata kwata bakasan menene maturity ba, shekaru ne kawai but wlh kanina Aminu ma yafika hankali! Bana sonka ko kadan wlh! Hallayyan ka nabani takaici yanasa zuciyana daci sosai, you have a work a profession kayi school but dakayi aiki ka gwammace kaita yawon duniya kaman gantalalle from this party to that party kuna shaye shaye dakaje hospital kai saving lives kasami lada” kawai abubuwa tasoma Hawwa suke from nowhere tace “I don’t want to be a part of your life! Khaleel ka aure ni, you’ve had sex with me now kome kakeso kasamu akaina can you grant me a divorce lemme just get out of your life cus I feel suffocated wlh! You are suffocating me! I hate you! And I hate life naka!” Shiru Khaleel yayi idan yace kalamam Hawwa basumai zafi ba yayi karya kaman ta zubamai acid azuciya but still ya danne gently yayi hugging nata ta baya, tana so ta tureshi takasa fuskanshi yasa awuyanta yana kama hannayenta ya rungumesu a kirjinta murya chan kasa da bata fita da kyau yace “I know I’m not perfect but from the first time dana sanki naga the kind of hatred you have for the kind of life nakeyi and I tried to adjust” yayi dan shiru yace “wlh tun jiya bansha komiba har yanzu kinji wani warin abu ajikina?” Yabude bakinshi cus yayi tunani maybe sabida ta tashi bata ganshi ba ta dauka yaje wani waje and mosque yaje sallan magrib, Hawwa tai banza dashi, muryanshi duktai sanyi yace “I want to become a better person for you! I want to change my self and be the type of husband you want for yourself! I want you to look at me one day naga that proudness na you are my wife a idanunki” yayi dan shiru sai kawai ya kankameta muryanshi yayi sanyi sosai yace “don’t give up on me Hawwa please! I will work hard on myself kinji, kome kikeso I will do it for you I promise, zan chanza” cikin jin zafi da daci dakuma tsanan shi ita kanta Hawwa batasan meke bata mata rai ba haka tundaga ganin chatting din nan tace “old habits die hard, ban hango maka chanza wa ba, you will forever and ever be an irresponsible person, Dan shaye shaye da party, fool at 30 will be fool forever!” Huci taji Khaleel yayi mai shegen zafi breath nashi na shaking, muryanshi na rawa yace “y……ou….you are……hurting me Haww!”Cikin zafi Hawwa ta buge hannayenshi daga jikinta tawani juyo itada since takasa tashi but yanzu sai bala’i yasa ta iya tashi zaune tace “oh sabida kasaba babu wacce ta taba standing up to you in your entire life tagaya maka gaskiya shine zakace I’m hurting you? Tell me meka sani banda cin mata da giya da shaye shaye can you even read from Nas to Naba’i I mean Amma yatasa’alun dan nasan bakasan wani sura ake kira da Naba’i ba, Look at Noor kun saki Noor haka ba islamiyya saidai taje boko taje outing, are you guys even Muslim eh? Wani irin rayuwa akeyi acikin gidan nan you think all this” tanuna dakin da gidan tace “kadauka all this burgewa ne? Money is not everything, da kudi zaisa na soka da tuni nasoka wlh but I can’t ever love wanda kanina yafishi hankali God forbid!” Cika idanun Khaleel sukai da hawaye yana kallonta sai kawai yakoma baya yatashi daga gadon yayi kofa yabude yafita hakan bakaramin ciwo yama Hawwa ba kaman ta kurma ihu tadaga murya tace “sannu Pops boy ba’a isa amaka fada ba kayi fushi ko to kayita fushin” har duhu duhu Khaleel ke gani kofa yabude yafita daga flat ne baitaba sanin wacce makes him very happy today can make him this sad ba, side nasu yawuce dasauri yashigo falo babu kowa ciki, muryan Babanshi yaji a study room nashi baiyi wata wata ba yawuce yashiga Excellency meeting yake da desktop nashi but direct Khaleel yawuce kawai yazube agabanshi gaban chair dayake kai akasa yadaura fuskanshi akan kafafun Babanshi yafashe da kuka zuciyanshi harwani shaking yake he felt so insulted, downgraded and degraded by Hawwa Ya Allah! He felt eXxtremely bad! Kaman irin little boy dayazo wajen Mamanshi yayi kuka bayan someone hurt him haka Khaleel yama Babanshi.
HAWWA IS RESPONSIBLE ADULT THAT SHOULDER RESPONSIBILITY GIDANSU KAP AND TOOK CARE OF KOWA BA YARINYA BACE!
UNDERSTAND WHEN YOU COME FROM PERSPECTIVE NATA YOU WILL UNDERSTAND WHY SHE IS PAINED ABOUT HALAYYAN KHALEEL!
BUT AT THE SAME TIME KUMA HAWWA IS TOO JUDGMENTAL BATA TSINCE KALAMANTA IDAN TANA FUSHI, SHE İS VERY HARSH WITH WORDS NATA TOWARDS KHALEEL.
BUT QUESTION KUNA GANIN SON DATAKEMAI YASA SHE İS THIS HARSH???
IS SHE BEING FAIR TO KHALEEL CUS YARON LOVES HER WHOLEHEARTEDLY!!!
ABEG I WILL POST LAST EPISODE LATER COULDNT EDIT IT
EPISODE
I DELETED EPISODE 94-95 JIYA SO HERE WE GO!
Hankali tashe Excellebcy yakashe meeting din baima tsaya nusu sallama ba ganin Khaleel na kuka, dagoshi Excellency yayi yana salati hankalinshi yatashi iya tashi yace “Khaleely wat is it? Meya sameka? Jikinka ne? Nakira Dr? Kai Khaleel, menene wai kake kuka haka? Innalillahi wa Innailaihi raji’un? Ya Allah, Ibrahim, Son!” Inaaaa Khaleel bayaji, he’s extremely and totally hurt, Excellency ya haukace kaman zai zare ganin yanda Khaleel ke kuka akafanshi yace “Zeenatu, Zeenatu Musbahu,Musbahu” sai kawai yazube akasa yana daga fuskan Khaleel daga kafafunshi yace “Khaleely kalleni nan inada raina fa, gani nan I am right here kalleni” yakama hannun Khaleel dake kuka yadaura akan fuskanshi yace “why would you be crying meke damunka ne? Kai ko ciwo ne I can use my last money na kaika asibitin bangon duniya mu sami magani, babu abinda zakaso da bazan samo makaba, meke damunka me kakeso? Why are you crying like this”? Daidainan Mom tashigo jin kiran da Excellency yamata, ganin yanda Khaleel ke kuka saida gabanta yafadi ta kwaso da gudu tazo wajen tace “Innalillahi meya sami Khaleely Alhaji kunyi fadane? Meya hadaku?” Arude Excellency yace “I thought kene ma” kama Khaleel Mommy tayi ta manna kanshi a kirjinta kaman yaron dazata bawa nono tsabaragen so tace “my baby menene?” Mutanen nan na son dansu wai! Khaleel ba magana sai kuka, Momy kusan shiga mini panic attack tayi tana jijjiga Khaleel while Babanshi na kiran Doctor shi, Mommy cikeda so tace “Khaleel gani nan Mamanka i am right here hakama Babanka we will never leave you no matter what, Wat is wrong wat is disturbing you?” Da kyar yana wani nishi yakama hannun Mommy yakai kan zuciyanshi yace “this hurts Mom alot help meeee is hurting meee” Wlh sai kawai Excellency yafashe da kuka danshi dama kwarkwar ne akan Khaleel Mom ma tafishi taurin zuciya akan Khaleely, cikin kuka Excellendy yace “azo acire zuciyata nabaka nawa asamin taka, dan da zuciyanka yayi ciwo gwara tawa tayi I can’t bear it”Khaleel nawani irin nishin kuka yace “Pops