Showing 108001 words to 111000 words out of 184554 words
kofa aka shigo Excellency ne da Musbahu da Mahe shigowan su gidan kenan ko lura da Hawwa basu yiba yayi wajen Khaleel dasauri harda dan gudunshi yakama Khaleel yace “Leely? Khaleel look at me daina kallon Maman ka what happen?” Khaleel na kallon Mom dake kallonshi kaman zai kasheta yace “ask your wife Pops” yana rike da yaron gam yakalli Mom yace “me kikama Khaleel Madam ranshi yabaci haka? I told you to avoid batama yaron nan rai ko? Me kikamai tundaga compound nake jiyo voice nashi wat did you do?” Dan ijiyan zuciya Mommy ta sauke she’s extremely hurt har muryanta baya fita da kyau ma kawai bataso tasaki kuka cus Hawwa na wajen ne bazataso taga weakness nata ba, ahankali tace “zagina yake tayi sabida nasa akawo matarsa zamu mata wanka mukaimai ita dakinshi”cikin mugun masifa Excellency wanda yamafi na Khaleel yace “ba dole ya zageki ba!” Dasauri Hawwa ta kalli Excellency itama, yace “yau yarona zai tare yahuta who asked for your opinion Khaleely yacemiki yanaso kuma matanshi wanka ne? Maisa kin cika shishigi allow children to do as they please suyi enjoying rayuwansu mana haba ke wace irin fitinanniya ne eh Madam?” Dasauri Mahe yace “it’s okay brother” shima yakama Khaleel dake huci sosai yana kallon Mom ranshi abace yace “ya isa Son it’s okay calm down please dau matarka ku koma flat naku dan Allah” fizge hannunshi yayi daga na Mahe dakuma Babanshi kaman dasu yake fada yawuce zaiyi wajen Hawwa Mom bakinta yashiga rawa sosai tace “Alhaji ni Khaleel ke zaga yana ciwa mutunci sabida that old girl datai kwantai aduniya shiyazo ya taimaka ya aureta!” Chak Khaleel ya tsaya sai hannunshi suka fara rawa garrrrr ba kakkautawa, Hawwa na kallonshi, Mommy tace “idan ana kirga matayen dana aurama Khaleely she’s the worst in terms of beauty, body, brain gata tsohuwa tukunna ma ba mashinshini” juyawa Khaleel zaiyi dawani irin sauri Hawwa tai yunkurin rikeshi amman ina yayi kan Momy kaman zai daki Mom fa Excellency da Mahe suka tare Khaleel but so yake ya fizge yayi kanta, yayi wani ihu yace “Daddy I will kill Mom, I will kill her I hate her! She’s abusing matana” Momy tace “ku sake shi zoka kasheni sabida na zagi matarka, ku sakeshi kasheni Khaleel” cikeda masifa Excellency yace “wai bazaki shiru ba Zeenatu you will see the other side of me fa” rai abace idanunshi sunyi jajir Khaleel yace “Pops I’m living this house!” Faduwa daga gaban Mom har Excelelncy yayi, bakin Excellency har rawa yake yace “kabar gidan nan kaje ina? Ta ina zamu iya rayuwa bama ganin ka atare damu? Dan da Allah yabamu agabanmu kabar gidana when you know nace maka I want to live taredakai forever” Khaleel na fushi sosai yace “I am taking my wife and my daughter mubar gidan nan bazan taba barin matana a inda za’a dinga insulting nata ba, I didn’t marry Hawwa to get insulted by Mom, idan Hawwa is 100yrs I love her! I fucking love my wife Pops! Nobody can abuse wat I love na hakura! I love love and love Hawwa Pops” Kallon Khaleel Hawwa take sosai zuciyanta na bugawa in every word na love da Khaleel ke fadi akanta, Ihu Khaleel yayi
Yace “I love Hawwa! Pops inason Matana regardless of koma mecece ita, I…I……,” sai jikinshi yafara rawa da sauri Mom ta sauka daga kujeran tace “Khaleely” takai hannu zata tabashi yadaga hannunshi dasauri zai kabar da hannunta kawai ya suma ajikin Excellency Babanshi, Hawwa karan kanta dudda ta tsani Khaleel but saida ta tsorata ganin kalan suman da Khaleel yayi ta tako tazo wajen da sauri, Excellency ya rude yace “Mahe c….a……ll his his docto……… Innalillahi Ya Allah! ya Allah!” Dasauri Mahe yashiga ciro wayanshi Excellency yarikeshi gam gam yana kallon Mommy data fashe da kuka yace “are you happy yanzu? Kika kasheshi ai sai ki huta, kin manta yanda right from age 8 zuwa age 13 Khaleel was hospitalized battling for his life, kin manta sabida kinga he is happy and living life” girgixamai kai Mom tayi tace “I’m sorry, I’m sorry Innalillahi Khaleel kayakuri kaji, wlh ina sonka sama da rayuwana gabaki daya” duk suna wajen saiga Dr yashigo aka sashi awani bed aka fita dashi asandare, Excellency yakalli Hawwa da hankalinta yatashi from her eyes yace “koma flat naki ki zauna ki huta in sha Allah babu abinda zai sameshi, Khaleel was once a cancer patient but he has been cancer free tun at the age of 13/14 bansan meya sameshi ba nima ba, but lokacin da suma suma sumewa irin wanda yayin nan yanzu yafara ciwon har akai diagnosing nashi da cancer, no no nooo” Pops ya girgiza kai yace “Cancer Khaleel bai dawoba in sha Allah, nasan babu abinda zai samu yarona koma dakinku kinji babu abinda ko wanda zai kara damunki” gyadamai kai Hawwa tayi ahankali tajuya tawuce.
EPISODE
Tafito tana ganin ana wucewa da Khaleel clinic na gidan tawuce side nata ahankali tabude kofa ta shiga tawuce sama dakinta kasama chanza kayan tayi daya jike saitaji gabaki daya ta damu she’s not happy at all, so Khaleel yayi ciwo tun yana 8yrs old he had cancer har zuwa age 14? Could this be the reason iyayen suka batashi haka? Suka kasa bashi tarbiya? İs that the reason suke sonshi haka na fitina? İs that the reason sukeda asibiti agidansu sabida ciwon Khaleel? Could this be the reason Khaleel yazama likita? Is that the reason Mamanshi ke everything to make him happy bataso abatamai rai saidai afaran ta mai rai? Wani kalan cancer yakeda shi? Babanshi yace lokacin yafara ciwon da yawan suma is the cancer back yanzu wannan daya sume yana cikin magana? Nooooo tafadi da sauri, She knows batason Khaleel ko kadan but she felt so bad dataji yayi rashin lafiya, from age 8 to 13/14 that’s long time, sai kawai tadinga addu’a Allah yasa ba ciwon ne yadawo ba, tadamu sosai iya damuwa sai kawai ta tashi tafada bayi tacire kayan tayi wanka tafito tasaka wasu kaya tasa na bacc tasakai hijabi tafara salloli wlh kawai tadingama Khaleel addu’a, har zuwa 3 Hawwa bata runtsa ba, addu’a takemai har akai sallan asuba tayi itama sai ta sauko falo tazo jikin window tabude tana kallon tsakar gidan babu kowa banda securities nasu da bindigogi saita zauna akan kujera tai shiruuu chan takara tashi ta leka tsakar gidan but shiru haka tasake komawa ta zauna around 6 ta tashi tasake lekawa ta window
Khaleel ta hango yana tahowa side din sanye da kayan jiya ga kanula a hannunsa, dagudun gaske Hawwa tasaki labulen tayi kofa tabude da sauri tana kallon Khaleel chak Khaleel ya tsaya ganin Hawwa tabude kofa tana kallonshi damuwa sosai akan idanunta, wlh kallo daya yamata yasan babu one single sleep a idanunta, sai kallonshi take cikeda damuwa amman ta tsaya chak bata cemai komiba kuma batazo ba shikuma wlh she must show him care, da gangan yawani kama kanshi yace “ashhhhhhhh” sai kawai yayi baya kaman zai fadi dawani irin sauri Hawwa ta taho wajen ko silipas babu akafanshi tawani tareshi cikin murya mai bala’in dadi cikeda kulawa tace “Khaleeel” saukar da kanshi Khaleel yayi awuyanta ahankali yace “jiri take me inside” dasauri tashiga tafiya dashi hannunshi yakai yarike waist nata gam itama tarikeshi da kyau suka wuce ciki daidai su Mom da Excellency nafitowa daga clinic Excellency yace “look at wacce kika tsana! Look at them, jibi yanda ta fito ta tari danki jibi yanda yayi kaman ba shine yafito da kafansa ba”.
Daki Hawwa tashiga dashi akan dogon kujera ta zaunar dashi ya zauna taje ta rufo musu kofa tazo wajen sai kawai yaga Hawwa tayi kneeling agabanshi tana kallonshi cikeda damuwa tace “me zakaci na dafa maka? Are you hungry”? Wani dadi ne yakashe Khaleel, kaman mai shirin suma yace “I want to drink kunu and kosai! But I wanna brush nai wanka da salla can you help me to my room”? Dasauri tace “yes” tashi tayi ta dagashi yatashi ahankali zatai stairs dashi yace “I can’t muje lift” lift din taje dashi suka shiga tana rike da shi sai kallon fuskanta yake sukakai sama tashiga kallon dakunan batasan wannene nashi ba wani room yamata pointing hakan yasa tayi wajen dashi tabude kofan suka shiga dakin yahadu zaunar dashi tayi abakin gado tace “bari nasakaka toothpaste a brush” bathroom nashi ta shiga yabita da kallo da gangan yashiga cire kaya harda wando yabar boxer kadai toothpaste tasamai tafito daga bayin ganinshi zaune ba kaya ga kayanshi akasa saida gabanta yafadi tadai daure bata wani kalleshi ba tace “muje” hannunshi takama yataso ahankali sukai bathroom din tace “zaka iya wanka a tsaye?” Ahankali yace “cikamin bathtub bazanyi a shower ba I can’t stand for too long” gyadamai kai tayi tawuce wajen bathtub shikuma yashigayin brush yana kallonta ta mirror cika ruwan tayı tana sa hannunta karyamai zafi da yawa takalli abubuwan wanka tasa komi yafara kunfa da kamshi tadawo daidai yana rinsing bakinshi da mouthwash ta tsaya gefenshi tana kallon fuskanshi tace “kagama”? Gyadamata kai yayi ahankali hannunta takai takamashi wani yirrrr Khaleel yaji sabida hannun da lema leman ruwa but yadaure bai nunamata ba suna kaiwa wajen bathtub din ba kunya yawani sauke boxer nashi kasa da mugun sauri Hawwa ta juya but still tana rike dashi, cire boxer yayi tass ya wurgan da boxer akasa sannan yashiga ruwan yace “you can turn around” Juyowa tayi tadan kalleshi shima shegen kallonta yake tace “bari nafito maka da kaya kagama call me” gyadamata kai yayi tajuya tafita yabita da kallo tana fita yawaniyi dancing cikin ruwan yana fancakali da kumfa yace “yessssss!”
Walk in closet nashi Hawwa ta shiga tabi ko’ina da kallo kaman wani shugaban kasa tama tasa mezata ciromai sannin zaiyi salla yasa tadauko jallabiya da boxer da cream da turare guda daya ta ijiye agadon takıma tadauko short dawata yar t-shirt ta ijiye ta shimfida dadduma tadauki kayan daya zubar dasu anan kasa taga wani laundry basket a closet nashi taje tasa daidai tafito taji muryanshi kasa kasa yace “Moon” dan dakatawa Hawwa tayi takalli kofan bayin murya chan ciki yace “Moon, Wife” baki tabude kaman zata amsa saita tuna batai accepting nashi as miji ba ahankali tabude kofan bayin a tsaye taganshi tsirara cikin bathtub din dasauri tajuya tace “subhanallahi” murmushi yamata yace “give me towel from the hanger” dasauri takalli hanger wajen kofa tana mamakin yanda baya kunyanta tadauki sabon white towel dake wajen ta warware takare fuskanta tana tahowa, dariya kaman zai kashe Khaleel but yarike dariyan har gaban shi tazo tabashi ta juyamai baya dasauri, daura towel din yayi a waist jinshi Hawwa tayi abayanta dasauri tajuyo sai kawai ya rungumeta tsam tsam batare dayayi magana ba duk ruwan jikinshi ya manne mata a hijabi zuwa cikin jikinta wani yammm taji tama kasa magana saikuma adan hankali ataushashe cikeda kulawa da damuwa tace “meke maka ciwo yanzu?” Khaleel jiyayi kaman ya kurma ihun dadi ganin yanda Hawwa tadamu dashi, abin nema yasamu yawani kashe murya kaman wanda zai mutu yanzu yanzu yace “ko’ina kemin ciwoooo” yayi maganan ashageabe, gently Hawwa tadaura hannayenta abayanshi tai patting ahankali Hawwa tace “sorry ko” gyadamata kai yayi murya kadan like a baby, calmly tace “muje kasa kaya kai salla” gyadamata kai yayi yadago daga jikinta tarikeshi suka wuce daki zaunar dashi tayi kan gadon tanabin yanda gashin kansa ke fitar da ruwa saita juya takoma bayi karamin towel tadauko tazo gabanshi tadanyi jimmm tana kallonshi kaman mai lissafi but ganin baida karfi and baida lpy sosai kawai saita daura towel din a kanshi tana sharemai gently sabida kar kanshi yayi ciwo, Khaleel yadago kanshi yana kallonta kin kallonshi tayi ta goggogemai fuska da bayan wuya sai kawai ta tsugunna agaban gado dudda gabanta na faduwa ta daure towel din zuwa kirjinshi ta goge ruwan, sannan tama hannu da kafafu zuwa knee ta ijiye towel din a gefe, tadauki cream nashi tana budewa mamaki yagama kashe Khaleel da ace an gayamai Hawwa zata iya kula dashi haka he can swear karyane bazata iyaba, so Hawwa is tHis caring,
zuba man tayi a hannu ta malka tadan kalleshi bakinta har rawa yake tace “uhnnn na….na shafamaka?”
Gyadamata kai yayi yadan lumshe ido sabida ta shafamai comfortable, shafamai tayi a fuska gemunshi taushi sosai kaman tana shirya yaro, rawa hannunta yafara dazata shafamai a kirji but ta daure ta shafamai gaban Khaleel yafara tashi sabida hannunta dake shafamai jiki that is very soft amman ya harde kafa da sauri, a hannu ta shafamai zuwa kafa saitadauki jallabiyan ta samai aka tace “bani hannunka” bata yayi tasakamai, boxer ta kalla sai kawai tadauki turare ta fesamai takwashi kayan shafan tace “ka karasa ina zuwa” tawuce closet nashi tamaida abubuwa tana fitowa taga yasa boxer ya yarda towel din akasa, daukan towel din tayi takai bayi tafito tace “tashi kai salla” tashi yayi ganin haka tafice daga dakin tawuce dakinta wayanta ta dauka tafito tana sauka kasa tai dialing number Ammi ta shiga kitchen ringing daya Ammi ta dauka tace “oyoyo Amaryana” adan kunyace tace “ina kwana Ammi na” Ammi tace “kun tashi lpy ya mai gidan naki” murya Chan kasa tace “fine” sai cha tace “Ammi inada gero ahhhmm” ta idan shiru tace “wai kunu zaisha” murmushi Ammi tayi tace “da kyau yar albarka haka nakeso ki dinga dafa abincin mijinki da kanki eh akwai gero Daddo duk ta kawo miki kayan hatsi harda alkama Umma ina kukasa kayan hatsi Hawwa na neman gero” daga wajen Hawwa taji Umma na cewa ta duba store duk suna wajen, Ammi tace “ance kiduba store” gyadama Ammi kai tayi tashiga store nata wlh Baba da kowa ma sunyi kokari buhu buhu tagani haka tashiga budewa tana mamaki ina zatakai all this abubuwa taga gero ta debo da wake shima tafito ta jika tana neman blender nan taga bucymix.
EPISODE
Buchymix ta sauko dashi da food processor, tabude freezer taga anyi stuffing da kayan cefane taga nama dasu kaza daban daban frozen, tawuce store again luckily taga su attarugu an jera mata awasu basket na yan gayu dasu onions ta debo tashiga hada girki ta tasa ruwa a electric tashiga buga kosai data nika.
Cikin 1hour Hawwa tamai kunu da kosai tahada komi a tray tawuce sama, bude kofan dakinshi tayi bacci yake a wahale but jin an bude kofa bude idanu yayi ahankali yatashi yazauna ahankali, ijiye komi Hawwa tayi akan carpet na kasan dakin tadan taho takama hannunshi calmly tace “sauko” saukowa yayi ta zubamai kunun, dasauri ya dauka yakai bakinshi ya kurba sai kawai yamata murmushi yace “it taste good” dan murmushi kadan tayi tabudemai kulan kosai kafin ta shiga zubamai haryakai hannu ya dauki daya yace “wowww kosai how did you do it this fast” yakai baki yace “ohhh my God it’s delicious I’ve never had sweet one like this” samai komi Hawwa tayi sannan ta mike dasauri yakalleta yace “let’s have breakfast” ahankali tace “wanka zanyi ka dinga ci I’m coming” gyadamata kai yayi baiso yasa tazama uncomfortable wannan da yau Allah yadaurashi akanta tawuce tafita bayi tafada tai wanka tafito kofa taje ta murza key sannan tashiga closet, wani simple material tasaka mai shegen taushe da tsantsi white and gold gown yamata kyau sosai, gyara gashinta tayi yayi kyau sosai tasamai ribbon white sannan ta feffesa turare tasa kwalli a idanu tana kallon lallin hannunta da kaman yanzu ne ma yake mata kyau, tabi gown din da kallo ya karbeta kwarai yafito da hips dinta da boobs nata da kyau, dan eyeliner tasa saman isadu daya kara maida fuskanta yayi kyau kaman ba Hawwa ba taja baya tan kallon kanta overall gown din yamata kyau kaman wata model sannan tafito tazo gaban dakinshi
tabude ahankali, yana zaune yaci rabin kosankulan ya shanye kunun kaman ma ya kara dan duk ya zubar da kunun a tray dan bai iyaba bai saba sakama kansa abinci ba, binta da kallo yayi tamai kyau sosai amman yadaure yadauke kai baiso tafara tsoro da jin haushin shi ahankali yace “I don’t know how to put more kunu shine ya zube sorry” dan murmushi tayi kadan tace “it’s okay” zubama kanta tayi kawai yaga ta gyara zama tanasha agabanshi tadauki kosai tanaci sai kallonta yake kasa kasa duk bata luraba ta gama ta tashi ta kwashi kayan ahankali yace “take them to kitchen and come and help me to bed nai bacci” kai ta gyadamai tawuce tafita yabi ass nata da kallo kaman yayi spanking nasu ya dunkule hannu yamaida ya ijiye, wanke komi tayi ta wanke hannunta tadawo sama gaban dakin tazo ta bude ahankali tashigo zaune taganshi gaban gado dagashi sai boxer tadauke kai ta taho tace “me kake bukata kuma”?a
Ahankali yace “cover me da duvee” gyadamai kai tayi ta taho ya kwanta tazo daidai ta daga duvee din zata rufamai kawai Khaleel yawani fizgota tafado kanshi yaja bargo yarufa musu yana kashe wutan dakin dasauri Hawwa tace “mehaka”? Gyarata yayi ajikinshi ya kankameta yace “I know you haven’t had any sleep last night so just keep quiet and sleep babu abinda zan miki relax” kokawa tashigayi da Khaleel yace “assahhh ciwo I’m sick fa Mooon kina kokawa dani” dan sassauta kokawan datakeyi da tashi tayi tace “to ka sakeni ba anan zan bacci ba” murya chan kasa yace “wait kadan nai bacci saiki tafi please” kawai yadan sakko ya manna fuskanshi a kirjinta sosai yakama hannayenta yakai saman kanshi yace “just hold me like this i will sleep yanzun nan” ya sauke ijiyan zuciya ya manna fuskanshi sosai cikin boobs nata kirjin Hawwa na bugawa ahankali but ta kasa hanashi jin jikinshi ma da dan zafi, ijiyan zuciya yafara saukewa ahankali itama taji bacci na fizganta kadan kadan kusan 20min suna ahaka bacci yasoma daukanta taji saukan hannunshi kan boobs nata ya matse yana sauke ijiyan zuciya dasauri ta kalleshi amman shiru kaman cikin bacci ne, kasa hanashi tayi ta barajı yana matsaw kadan kadan ahaka tun tana dar dar ahaka itama bacci yayi awon