Showing 144001 words to 147000 words out of 184554 words
yana daga riganta sama zai taba gabanta tajuyo azuciye tai ihu tace “Khaleel!” Kabar da hannunshi tayi tareda tureshi yayi baya kafin ya tsaya on his feet da kyar dan da mugun zuciya ta turashi, she’s trying so hard so hard karta gayamai magana the last time she regretted abinda tayi, tadaure ahankali tace “the only thing, I mean the only kalma nakeso naji yafito daga this your filthy shaye shaye mouth is na sakeki Hawwa sabida na tattara nabar gidan nan this night! Ka sakeni! Ka sakeni! I can’t stay in this marriage with you! Kasakeni!”
Sarawa kan Khaleel yayi jin kalman da Hawwa ke fadi, yadafe kanshi yana lumshe idanu baimaso conversation din yawuce haka, kai yama hakura da sex din, baitabaji yana tsoron kalman saki ba sai akan Hawwa, hakan yasa ahankali yataho yabi ta gefenta zai bude kofa yafita Hawwa tace “namaka magana shine zaka wuce kafita?”Juyowa yayi yakalleta idanunshi sunyi jajur ga fear akan fuskanshi, ahankali yace “I know you’re angry, I get it but I didn’t marry you just to miki this thing you’re mentioning I don’t even wanna call the name, ni da ke sai mutuwa zai rabamu” nunashi Hawwa tayi da yatsa daga sama har kasa with such disgust tace “namaka kama da matar dazata dinga zama da mutum irinka har karshen rayuwa? Dan giya! Fasiki! Dan party! Mazinaci!” Runtse idanu Khaleel yayi yabude su kadan yakalleta yace “ni bantaba zinaba I swear Hawwa, I swear!” Wani dariya Hawwa tayi na bacin rai da soyuwan zuciya ganin Khaleel ya raina mata wayau tace “I don’t blame you nasan kai jahili ne bakasan komiba, bakaje islamiyya ba saisa bakasan menene abinda naga mata biyu nayi ajikinka da jikinka ba awajen party how come basu sa ka kawo ba? Uhmm tell me Pops boy” Hawwa tai folding hannunta a chest tana kallonshi, Khaleel yayi shiru yana kallonta kalman jahilin data kirashi namai radadi aranshi sosai, ijiyan zuciya yasauke ahankali cikeda so yace “I’m sorry I went to the party, I didn’t wanna go wlh but Sam begged me narakashi and danaje da kyar ma nayi one shot of tequila sai na dan sha shisha shima kadan I didn’t know why I even got high haka abinda nasha baikai yasa nayi this high ba, maybe anyi conc (concoction) ne, but I promise I will not do it again please forgive me kinji my Angel” runtse idanu Hawwa tayi cikeda taurin kai tana tuna yanda matan ke gogamai nonuwa a kirji suna shafashi sosai tace “Allah saika sakeni yau, nagaji, nagaji bazan zauna dakaiba Khaleel, na tsaneka na bala’i! I hate you down to my bone marrow, I hate youuuuuuu!”jikin Khaleel har wani tsinkewa yakeyi sabida yanda Hawwa ke maganan cikin fushi, tace “how would you feel idan Noor ta auri miji mai halinka?” Dasauri yakalleta Hawwa tace “Khaleel baka tunani da Noor na dakin nan kashigo abuge kana yin tsirara fa how would you feel yarka ta ganka ahaka, in this state, kai wani irin katon banza ne? You are a fool Khaleel!” Hawwa ta zubamai zagi dayasa Idanunshi sukai jaaaaaa, cikin kunan rai tace “and Hawwa can never stay in marraige with a fool wanda babu abinda iyayensa suka koyamai, there’s nothing in your brain Khaleel sai iskanci, your parents did terrible job raising you! Babu any values dasukai installing on you!” Hannu Khaleel yadaga yakai zai mareta saikuma yakasa ya dakata, ahankali yace “don’t insult my Pops and My Moma” Hawwa na wani irin kallon hannunshi dayakai kanta zai mareta tace “nizaka mara”? Ahankali yace “yes idan kika kara involving parents dina” cikeda rashin tsoro Hawwa tace “ance iyayenka basu baka tarbiyaba” cikeda fushi Khaleel yasauke hannunshi akan fuskanta softly wlh yama kasa marinta da kyau sabida so kaman ya mari Noor, shima kawai dan ya nuna mata he can slap her ne idan tayi ba daidai ba, Hawwa dudda tasan abinda yayi can not even be called mari but cikeda fitina tace “nika mara?” Gyadamata kai yayi hawaye na cika idanunshi kaman dan baby yace “yes” hannu Hawwa itama tadaga azuciye takai zata mareshi yarike hannunta gam, cikeda zuciya tashiga kokarin kwace hannunta takasa kaman zatai dambe dashi tace “saken mini hannu” makemata kafada yayi yace “anki! And don’t raise your voice at me again I’m your husband” ihu Hawwa tamai sama dana da ma tace “sai anyi ka saken, I hate you! I will not stay in a marriage with a fool! Uneducated Man! Dakiki, wlh koka sakeni ko saina saka a kotu araba auren mu, Khaleel na tsaneka” baki Khaleel yabude zaiyi magana kuka na neman kufcemai kuma Baba yace yadaina mata kuka saiya kasa magana, da kyar sounding a bit serious yet not serious yace “I will punish you idan baki natsu ba and stop insulting me” kaman Hawwa Hawwa zatai hauka tace “Khaleel I feel like killing you let go off my hand”
TOHHHH FAHHH! HOW WE GO SETTLE THIS FIGHT??
WAYE DA LAIFI????
ME KUKE GANIN KHALEEL ZAIMA HAWWA?
ADVICE HIM!
WHAT DO YOU THINK IS SOLUTION NA THIS THEIR MARRITAL PROBLEM???
EPISODE
Stairs Khaleel yafara hawa yana faduwa yana kiranta cikeda maye. “Wifeeee..I…I….” Faduwa yasakeyi saikuma yatashi yana kalle kallen jikinshi kaman mai neman abu saiya shiga cire kaya harda boxer duka ya yarda awajen gabanshi yayi mikewan jaraba, ganin yanata fadi yasa yashiga crawling harya hauro saman yawuce gaban dakinta yabude kofan kai tsaye yashige Hawwa na zaune bakin gado idanunta sunyi jazur taga yashigo yayi kanta yana tangal tangal zai fada jikinta Hawwa ta tashi dasauri yafadi agado, fashe mata da kuka yayi yace “I want sexxxxxxx Wife” kallonshi Hawwa take tama kasa magana, saikuma yasake tashi yayo kanta azuciye tace “Khaleel don’t touch me! Bazan taba hada jiki da wanda baya hayyacinsa ba” zai riketa Hawwa ta wucesa kawai ta zare key kofa tafita daga dakin taja kofa kafin yazo ta kulleshi aciki tazauna gaban kofan tanajin yanda Khaleel ke kuka sosai yana kiranta ahaka har 3 nadare, Khaleel yakasa bacci kaman zai mutu har giyanma tasoma sakinshi dan yakasa samin abinda yakeso, lallabawa Khaleel yayi yaje bayinta yasakan ma kansa ruwan sanyi, Hawwa taji karan ruwa hakan yasa ahankali ta mike ta bude kofan tashiga tajuyoshi yana wanka, closet tashiga ta cire kayan jikinta tasa kayan bacci tafito daidai shima yana fitowa daure da pink towel dinta a waist nashi daga bayinta har lokacin gabansa a mike ya kalleta idanunshi sunyi jajawur
90% of the highness is gone but he’s still 10% tipsy but yana hayyacinshi yana ganin idanunta yasan tayi kuka, dauke kai tayi zatai kofa danta fita taje dayan dakin ta kwanta karaf Khaleel yarike mata hannu ahankali, muryanshi yayi bala’in sanyi dan yasan yayi laifi yace “Moonshine!” Chak Hawwa ta tsaya kirjinta na tafarfasa, murya chan kasa cus yasan yayi laifi but first thing first he’s extremely honey kaman zaici babu yace “please, please Hawwa I know you’re angry but please kibani hakkina after mun gama we will talk about everything”yadanyi shiru, ahankali ganin batai motsi ba yashiga tahowa kaman mai tsoro kafin finally ya iso bayanta yayi hugging nata ta baya tanajin saukan ruwan jikinshi anata, murya chan kasa Khaleel yace “please allow me to do sex my dick is aching sosai, I want sex, please kiyakuri dan girman Allah” yayi maganan kaman dan yaro yasan yamata laifi he’s even scared yakai hannunshi yana daga riganta sama zai taba gabanta tajuyo azuciye tai ihu tace “Khaleel!” Kabar da hannunshi tayi tareda tureshi yayi baya kafin ya tsaya on his feet da kyar dan da mugun zuciya ta turashi, she’s trying so hard so hard karta gayamai magana the last time she regretted abinda tayi, tadaure ahankali tace “the only thing, I mean the only kalma nakeso naji yafito daga this your filthy shaye shaye mouth is na sakeki Hawwa sabida na tattara nabar gidan nan this night! Ka sakeni! Ka sakeni! I can’t stay in this marriage with you! Kasakeni!”
Sarawa kan Khaleel yayi jin kalman da Hawwa ke fadi, yadafe kanshi yana lumshe idanu baimaso conversation din yawuce haka, kai yama hakura da sex din, baitabaji yana tsoron kalman saki ba sai akan Hawwa, hakan yasa ahankali yataho yabi ta gefenta zai bude kofa yafita Hawwa tace “namaka magana shine zaka wuce kafita?”Juyowa yayi yakalleta idanunshi sunyi jajur ga fear akan fuskanshi, ahankali yace “I know you’re angry, I get it but I didn’t marry you just to miki this thing you’re mentioning I don’t even wanna call the name, ni da ke sai mutuwa zai rabamu” nunashi Hawwa tayi da yatsa daga sama har kasa with such disgust tace “namaka kama da matar dazata dinga zama da mutum irinka har karshen rayuwa? Dan giya! Fasiki! Dan party! Mazinaci!” Runtse idanu Khaleel yayi yabude su kadan yakalleta yace “ni bantaba zinaba I swear Hawwa, I swear!” Wani dariya Hawwa tayi na bacin rai da soyuwan zuciya ganin Khaleel ya raina mata wayau tace “I don’t blame you nasan kai jahili ne bakasan komiba, bakaje islamiyya ba saisa bakasan menene abinda naga mata biyu nayi ajikinka da jikinka ba awajen party how come basu sa ka kawo ba? Uhmm tell me Pops boy” Hawwa tai folding hannunta a chest tana kallonshi, Khaleel yayi shiru yana kallonta kalman jahilin data kirashi namai radadi aranshi sosai, ijiyan zuciya yasauke ahankali cikeda so yace “I’m sorry I went to the party, I didn’t wanna go wlh but Sam begged me narakashi and danaje da kyar ma nayi one shot of tequila sai na dan sha shisha shima kadan I didn’t know why I even got high haka abinda nasha baikai yasa nayi this high ba, maybe anyi conc (concoction) ne, but I promise I will not do it again please forgive me kinji my Angel” runtse idanu Hawwa tayi cikeda taurin kai tana tuna yanda matan ke gogamai nonuwa a kirji suna shafashi sosai tace “Allah saika sakeni yau, nagaji, nagaji bazan zauna dakaiba Khaleel, na tsaneka na bala’i! I hate you down to my bone marrow, I hate youuuuuuu!”jikin Khaleel har wani tsinkewa yakeyi sabida yanda Hawwa ke maganan cikin fushi, tace “how would you feel idan Noor ta auri miji mai halinka?” Dasauri yakalleta Hawwa tace “Khaleel baka tunani da Noor na dakin nan kashigo abuge kana yin tsirara fa how would you feel yarka ta ganka ahaka, in this state, kai wani irin katon banza ne? You are a fool Khaleel!” Hawwa ta zubamai zagi dayasa Idanunshi sukai jaaaaaa, cikin kunan rai tace “and Hawwa can never stay in marraige with a fool wanda babu abinda iyayensa suka koyamai, there’s nothing in your brain Khaleel sai iskanci, your parents did terrible job raising you! Babu any values dasukai installing on you!” Hannu Khaleel yadaga yakai zai mareta saikuma yakasa ya dakata, ahankali yace “don’t insult my Pops and My Moma” Hawwa na wani irin kallon hannunshi dayakai kanta zai mareta tace “nizaka mara”? Ahankali yace “yes idan kika kara involving parents dina” cikeda rashin tsoro Hawwa tace “ance iyayenka basu baka tarbiyaba” cikeda fushi Khaleel yasauke hannunshi akan fuskanta softly wlh yama kasa marinta da kyau sabida so kaman ya mari Noor, shima kawai dan ya nuna mata he can slap her ne idan tayi ba daidai ba, Hawwa dudda tasan abinda yayi can not even be called mari but cikeda fitina tace “nika mara?” Gyadamata kai yayi hawaye na cika idanunshi kaman dan baby yace “yes” hannu Hawwa itama tadaga azuciye takai zata mareshi yarike hannunta gam, cikeda zuciya tashiga kokarin kwace hannunta takasa kaman zatai dambe dashi tace “saken mini hannu” makemata kafada yayi yace “anki! And don’t raise your voice at me again I’m your husband” ihu Hawwa tamai sama dana da ma tace “sai anyi ka saken, I hate you! I will not stay in a marriage with a fool! Uneducated Man! Dakiki, wlh koka sakeni ko saina saka a kotu araba auren mu, Khaleel na tsaneka” baki Khaleel yabude zaiyi magana kuka na neman kufcemai kuma Baba yace yadaina mata kuka saiya kasa magana, da kyar sounding a bit serious yet not serious yace “I will punish you idan baki natsu ba and stop insulting me” kaman Hawwa Hawwa zatai hauka tace “Khaleel I feel like killing you let go off my hand”
TOHHHH FAHHH! HOW WE GO SETTLE THIS FIGHT??
WAYE DA LAIFI????
ME KUKE GANIN KHALEEL ZAIMA HAWWA?
ADVICE HIM!
WHAT DO YOU THINK IS SOLUTION NA THIS THEIR MARRITAL PROBLEM???
EPISODE
Baki Khaleel yabude zaiyi magana yakasa kuka yazomai wuya, baida dauriya ko kadan when it comes to Hawwa, Hawwa tashiga kokarin kwace hannunta tace “nace ka sakeni” make mata kafada yayi Hawwa tace “Khaleel wlh wlh kaji nayi rantsuwa ko bazan zauna dakai bafa, listen Khaleel ni ba yarinya bace, nayi karatu I have a degree, I have masters, I still went ahead naje police school, currently running PHD dina but online, I’ve gathered years of experience from my field of work, I know men like you, narcissist! I’ve come across men like you, I’ve dealt with men like you, forget kama Babana kome kamusu da Ammi na da yan uwana suna sonka, but listen here basu ke zaman auren nan dakai ba, I am the one!” Hawwa tai ihu tace “I am the one in this marriage not them! I know in da ke min ciwo, I know abinda ke damunna, staying in this aure ko barinsa is completely my decision and I’ve decided nagama aurenka as of now, you married me for revenge dama duk wani abinda kakeso ka samu nothing is left, so no point nazaman auren da last last sakina zakayi dazaran ka gama moreni kuma naga ma ai kagama morewan, so ka sakeni Ibrahim I don’t want you! You’re not a husband material, you were never groomed to be a husband so I am out, I don’t want you, kai na tsaneka na tsani mai sonka ma!” Hawaye ne suka sauko daga idanun Khaleel ya lumshe idanunshi da sauri suka zubo suka gangara har gemunshi kirjinshi namai zafi sosai, Hawwa tace “bana kaunarka banama kaunar ganinka, I can’t stand the sight of you plus stink na alcohol danake perceiving a jikinka, Khaleel I hate you kasakeni!”Sake zubowa hawaye sukayi daga idanunshi, Hawwa na kallonshi ganin yaki magana kaman zata rufeshi da duka kawai dan yarike mata hannuwa ne, yanda baiyi magana ba yakara kunnata tace “Ohhkay bazaka sakeni ba?” Khaleel yasake shiru yaki cewa komi, zuciyanta na tafarfasa tace “fine! First thing idan gari yakarasa wayewa I’m going to shari’ah court to file for a divorce idan bazaka sakeni ba kotu zatasa kasakeni, idan kaki kotu zata raba auren!” Kuka dan kufcemai abaki yayi amman yayi maza yarike kallonta yayi cikin ido muryanshi yayi rauni iya rauni ahankali yace “okay!” Muryanshi sounds kaman mai mura tsabagen kuka sai kawai yasaki hannayenta yasauke su yawuce wajen kofa yabude yafice da sauri sauri Hawwa tabishi da kallo sai kawai ta duka tareda zama awajen ta rungume kafafunta tana kifa kanta akan kafafun wasu kalan hawaye na zuba daga idanunta gwanin ban tausayi.
Da kyar Khaleel yakai dakinshi yana shiga yamaida kofan yarufe yazauna jikin kofan jikinshi har wani rawa yake ya rungume kafafunshi yafashe da kuka, he loves Hawwa so da baimasan daga ina yafara ba daga ina ya tsaya ba, baitaba tunani akwai ranan dazaizo wai shine ke tsoron sakin wata ba sabida he doesn’t wanna loose her.
Har gari yayi haske Hawwa na zaune wajen nan da kyar ta lallaba tashiga bayi tadauro alwala tafito tai salla tazauna akan dadduman tana azkar bini bini tana share hawaye, 7 daidai ta share fuskanta tass ta mike tafada bayi, wanka tayi tafito tashiga closet ta shiga shiryawa cikin wani adire da aka mata dinkin bubu purple ta daura dankwali tadauki handbag tazari purple gyale da flat shoe tafito, babu komi fuskanta banda mai but tayi kyau, skin nata sai wani glowing yake wayanta tadauka takalli screen is 8:00 na safe flat shoe din tasaka ta warware gyalen tayafa tabude kofan ta daidai shima Khaleel na bude kofanshi suka hada ido, jallabiya ce ajikin shi fara daga gani bai runtsa ba idanunshi sunyi jazur sun kumbura, ko 3seconds Hawwa batayiba tana kallonshi tadauke kai kawai tafito abinta tana jawo kofan ba tsoro ko shakka, Khaleel ya tsaya chak yana kallonta hanyar staircase tayi tashiga sauka duk yana kallonta yakasa motsi zuciyanshi nawani irin abnormal bugawa, key motan jiya data bari a falo ta dauka yana wajen yaji tabude kofa tafita, wani irin iska Khaleel ya fuzar kaman wuta sabida zafi yana tsaye awajen yaji ana budemata gate kawai gabanshi yahau fadi, faduwa sosai, yaji jiri na dibanshi, kanshi na sarawa, dasauri yafara taba bango yana dukawa ahankali karya fadi ya lallaba ya danna wani bottun awayanshi saiga Salman yashigo dakin dagudu yace “Yallabai” yakirashi da karfi yana kallon ko’ina a falon shiru sai kawai yawuce sama ganin Khaleel gaban dakinshi akasa yasa yayi wajen dagudu yace “Sir I saw your emergency alert meke damunka”?
Khaleel nawani irin nishi kaman mai shirin mutuwa yace “bring car nan banson su Momy su ganni, take me to My Doctor in our hospital” arude Salman yace “okay okay, Sir you will be okay kaji nothing will happen to you” Salman yatashi da gudu yafita waje mota yatada da kanshi yakawo har gaban flat nasu yashiga ciki yawuce sama a sume yasami Khaleel a shimfide awajen hannayenshi duka biyu a saman kirji kaman ya mutu.
EPISODE
Cikeda jarumta Salman yadaga Khaleel chak yafice dashi yasashi abayan mota yashiga gaba yaja motar sukabar gidan….
Kusan 40mins drive yakai Hawwa shari’a court, shiga tayi tai parking motan a parking space tayi shiru tana kallon ko’ina saikuma ta kifa kanta tafashe da kuka sosai kusan 5mins tana abu daya sai kuma ta dago fuskanta ta sauke mirror tana goge fuskan tace “why am I even crying sabida Khaleel sai kace sonshi kike? In the first place auren gambling yayi da ke yanuna miki he can acquire kome yakeso he’s a rich kid”