Showing 132001 words to 135000 words out of 184554 words
nunamai roban data kwana flour data rufe tai wrapping da towel, dasauri yawuce yadauko yakawo mata karba tayi tabude yana kallonta yanda tamai kyau sosai hannunta takai zatasaka yace “wait wait wait”dasauri tashiga cire boturin jallabiyan shi saiya cire jallabiyan dawani irin sauri Hawwa ta dauke kanta dagashi sai boxer dudda he’s not erect but kaga gaban wandon saikaji tsoro, jikinshi a mummurde wucewa yayi ya daura jallabiyan kan kofa yatafi wajen tap ya wanke hannunshi yazo yace “juyawa zakiyi?” Gyadamai kai tayi tace “but ka barshi zanyi I can do it” Dasauri yace “no I will do everything for you” yakai hannunshi cikin kwabin flour din saikuma yaciro hannunshi da gudu yace “wayyooo it’s somehow a hannuna” dan murmushi kadan Hawwa tayi kawai takai hannunta zatasa aciki tajuya dasauri yasaka yana kallonta yace “yazanyi Kulu”? Kallonshi tayi jin sunan daya kirata dashi ta harareshi tace “turn it around Kulu husband”.
EPISODE
Dariya kadan Khaleel yayi jin amsan da Hawwa tabashi, kasa juyawa yayi sabida yanda abin kemai wani iri a hannu sai kawai Hawwa takai hannunta ahankali tadaura kan nashi da sauri ya kalleta tashiga juya hannunshi cikin kullin yana kallon Hawwa da yanda take murmushi tanayi, da gaske kusan duka abubuwan shiya mata dudda yayi shirme ba adadi but intention nashi was to help her.
Koya mishi yanda ake jefa fankasau din a wuta tayi aiko that was his favorite part she was very careful karya kone cus bai iya komiba, kula yakawo ta kwashe tai parking yace “who are you parking food for?” Batare data kalleshi ba tace “Mommy da Abba” murmushi yayi baice komiba tabashi komi nasu yakai dinning yace “I’m eating here I’m so hungry sabida kamshin abincin dana dafa serve me” wai abincin daya dafa inji Hawwa, zubamai tayi ya karba yasa fork yadauki daya dasauri zaikai baki dasauri tasa hannunta ta karba tace “is hot” kujera ta nunamai, zama yayi tadan taba abincin da hannunta saita gutsuro kadan da hannu ta dangwala amiya tajuyo tana murmushi yabude bakinshi zata samai sai suka hada ido kaman ta tuna wani abu tsayawa tayi chak ta kasa samai abaki, ahankali Khaleel yakama hannunta yakai bakinshi yayi murmushi yace “Woww Matana ta iya girki! My wife my chef” Hawwa just had to smile tajuya wucewa tayi wajen fridge tadauko bottle water tazo ta ijiye mai zata juya yariketa ta tsaya murya chan kasa yace “I love you! Thanks for the food Kulu ba muguwar yar sanda ba” dasauri ta karba hannunta tana hararanshi gyale ta dauko ta yafa babba tajera kulan a basket mai kyau, kaman zatai ihu sabida yanda ta gyara tafiyanta awaje tanayi da kyar tawuce side nasu knocking tayi tareda sallama tabude kofan da kanta daga Excellency har Mom suna zaune dinning ma’aikata na serving nasu abinci kaman a turai
Excellency na ganinta yace “ahh Daughter kene kai collect abu from her hand how can she walk tundaga side nata carrying this babu wanda ya amsa eh?” Dasauri Ma’aikatan suka shiga bada hakuri suka karbi abin Hawwa taduka har kasa tace “ina kwana Abba, ya aiki ya jama’a” murmushi sosai Excellency yayi yace “Alhamdulillah Alhamdulilah tashi kizo dinning muyi breakfast” akunyace tace “thank you Abba Alhamdulillah, Mom ina kwana” banza Mom ta mata Excellency yace “bakiji yarki na gaidaki ba” Kai tsaye Mom tace “na amsa bakaji ba” dan kwafa yayi yakalli Hawwa da kanta ke kasa tace “Mom dama namuku abincin breakfast ne” dasauri Mom tace “we don’t just eat food cooked by anybody, professional licensed chef ke mana girki, Ki kwashe abinki kiyi gaba dashi bazamu ciba”, wani mugun kallo Excellency yama Mom yakalli Hawwa tace “don’t mind Mamanki yau bata tashi ta bangaren dama ba me kika dafa mana Hawwa?” Ahankali yace “fankasau” da sauri yace “fankasau, hey serve me nan” yama masu aikinsu magana, ahankali Hawwa ta tashi tace “Abba su barshi I will serve you” Excellency yakalli Mom with so much joy a idanunshi yace “you see”yakalli Hawwa yace “zoki serving dina y’ata” zuwa Hawwa tayi tabude warmer tadauki plate Mommy sai hararanta take wlh fankasau yayi kyau tasamai guda 3 ta zuba miyan da kaman paper soup a gefe ta ijiye agabanshi daukan daya yayi yakai bakinshi yaci yace “uhmmmm Hawwa kinje makarantan koyan girki ne”? Murmushi Hawwa tayi yakalli Mom yace “sai hura hanci kike kamshi zai kasheki taste it jor” ballamai harara Mom tayi yakalli Hawwa yace “thank you for making this, the thought of it and the love you put into making it means so much to me, Allah miki albarka Hawwa! Allah albarkaci auren ku, sai ayi abani jikoki uhn I love children” kunya kama Hawwa yayi kaman zata nitse akasa takama gyalenta taja tarufe fuskanta Excellency nadan dariya irin na manya ganin duk kunya yakamata yar maganan dayayi, Hawwa akunyace tace “nagode Abba bari nakoma zai fita ne” tafadi ahankali adan kunyace zata juya Excellency yace “wait wait wait saina baki tukici someone should bring my briefcase” dasauri Hawwa tace “Abba Noo dan Allah” girgiza mata kai yayi yana sude hannu tass daidai an kawo yabude bandir na 100 dollars guda biyar yadebo yabata yace “take this!” Kasa amsa Hawwa tayi tace “Abba dan Allah kabar……” hannunta Excellebcy yakama yasaka kudaden yace “abinci mai dadi deserves tukuici wuce kije mijinki na jiranki thank you” akunyace tace “nagode Allah kara budi, Mommy sai anjima” tajuya tafita tana tafiya ahankali Mommy tabita da kallo Alhaji na cin funkasau dayamai dadi abinsa yace “this girl you see haka she’s a keeper I can tell you this for free she will be in rayuwan Khaleel har abada saidai mutuwa ya rabasu, so ki dena bata ranki abanza kiyi addu’a mu sami jikoki dayawa gidansu ya cika da yara” Mom na hararanshi tace “old cargos like her basa iya samin ciki” hade fuska Excellency yayi yace “please enough don’t make me loose my appetite nakasa cin this delicious food cus I will not forgive you”.
Ahankali tabude kofan falon Khaleel tagani afalon daure da towel gaban towel din amike, yace “Babe kin dade” yataho wajenta da sauri gaban Hawwa har fadi yake kawai yahau kissing nata yana kai hannunshi kan nonon ta Hawwa tace “Khaleel mehaka”? Kaman dan yaro yace “I want sex aiki zan tafi” kafin tai wani magana kawai yadauketa yayi sama da ita tace “dan Allah karkamin wani abu wlh banda lpy sosai abun is not Swee……” daidai sun shiga dakinsa ya sauketa akan gado yana zare gyalenta yana yarwa akasa, this is 8, so take yayi like 1hr sex da ita around 9 ya shirya aiki by 10 yanaso yana office, riganta yashiga cirewa yace “idan banyi sex ba how can I work un”? yasaki bakinta yakai bakinshi kan boobs nata yashiga sha Hawwa na tureshi yaki bari gabanta na faduwa tsoron datakeji yasa tama kasajin dadin komi, wasa da ita yashigayi kafin yafara kokarin shiganta ta runtse idanu kaman ba itane yaci jiya da daddare ba da kyar yashiga Hawwa tafara kuka.
Babu wani tausayi cus she just have to get use to him as long as yana mijinta this is wat he loves sex! It makes him happy, he bangs her sooo good kaman zata mutu, wlh it takes alot from him ya iya yabarta shima kawai dan yanaso yazama something datakeso ne, da kyar ya iya barin pussy ta dakemai dadin bala’i around 9:30 yasata ajikinshi yana shafata yana lallashinta, bacci ya dauketa instantly sannan yasaketa ahankali yarufa mata bargo yasauka daga gadon yafada bayi.
EPISODE
Wanka yayi yafito yashiga closet nashi ya shirya cikin dogon wando da longsleeve shirt yarike lab coat nashi a hannu yafito yadauki pen yarubuta I love you Mrs Khaleel ajikin note ya ijiye mata akan side drawer sannan yaduka ya manna ma kanta kiss yace “I’m going” yafita zuwa dakinta waya ta ya dauko yakawo ya ijiye kan side drawer dan zai kirata sannan yawuce yatafi.
Ko sallama baima iyayenshi ba yashiga mota cus yayi latti, Salman yataho ya girgixamai kai yace “from now on I will be driving my self I don’t need security I want to see wat acting normal is” yaja mota yafita abinshi daga gidan he’s driving he’s smiling he’s so happy, kawai he’s feeling like that one thing daya dade yana searching for yasameshi sabida adah duk uban kudin da sauransu still bayajin this farin ciki, date dake nunawa ajikin motan ya kalla yace “her gift should be here already”.
Ahankali Hawwa ke bude idanunta wuraren eleven takalli saman dakin tai shiru shikenan yaron nan ya aureta ya maidata abinci? She’s sure da haka ake sex koda yaushe a aure da matan aure sun gudu da all her sisters sun gudo wlh? Can’t she escape this? Yunkurawa tayi ta tashi da kyar tana kallon gefe idanunta suka sauka kan note daya barinmata hannu tasa tasauka tai shiru tana kallo. I love you Mrs Khaleel! Hmmm wato daman lokacin nan duk dayake kallonta agidan Baba ya barta na kwai sabida ba’a riga an kaimai itaba, how did she even allow him to start touching her? Dasauri ta tuna su Ammi suka aikata and datajema yakoreta but itane tai making first attempt, kaman zata kurma ihu da haushin kanta ya isheta, maida note din tayi ta ijiye ta tashi da kyar awahale tace “wayyooo Allah na, wlh zafi nakeji” ahankali tace “wlh Khaleel yanaso yakasheni he’s too big he’s so wicked” wayanta ta dauka tafara tafiya kaman mai koyan tatata tafiyan ta nuna, ta tafi dakinta tai wanka ranta na kara baci akan jika kanta kuma taga handdryer a closet nata but ita tafi gane taje saloon amata bata iyayi da kanta ba.
Fitowa tayi ta shirya tsaf cikin wani simple short gown iya cinya tadauki magungunan da kanta sabida azaban datakeji da wayanta sabida tanaso takira yan gidansu tafito elevator ta shiga ta sauko kasa zama tayi a dinning ta sama kanta abinci tafara ci ta bude magungunan tasha daidai wayanta yahau ringing kallon screen din tayi haryau batai saving number Khaleel ba but idanubta sun gane number shi da gangan taki dauka ta dauke kai tacigaba da cin abincin tagama tasha magani bata kwanciya bayan cin abinci but sabida yanda take fama da kanta saita je kujera ta kwanta tana nishi wayanta yafara ringing daga screeen din tayi ganin shine still yasa ahankali takai wayan kunnenta batare datai magana ba Khaleel yace “kin tashi?” Kaman ance dole ta amsashi tace “uhn” “have you had breakfast”? Gyadamai kai tayi tace “uhn” dan shiru yayi yace “nima I’m on break ina out patient department na duba patient 5 yanzu nasa 2 on admission” shiru tayi batace komiba but she’s just realizing muryan Khaleel dadi awaya idan yana maka hira, “ke Kulu bazakimin magana ba”? Hade fuska tayi kaman ance dole tamai magana da kyar tace “likitan menene kai?” Kai tsaye Khaleel yace “gynecologist” Hawwa jitayi kaman duka abincin data gamaci yataso ya tsaya mata a wuya imagine me namiji keyi da zama gynecologist idan ba shi dan iska bane saisa babu abinda yasani sai cin mata, yayi styles da ita harda wayanda bata taba ganin su a google ba, that means all patients daya gama gani mata ne kawai taji zuciyanta na zafi, Khaleel yace “bazan dinga night shift ba” ahankali tace “why?” Ita ko bazaiyiba yau yayi please bataso yazo yanemeta in the night, murya chan kasa yace “cause it’s my hospital!” Hararan wayan tayi tace “aikin kenan!” Cikeda so Khaleel yace “I miss you Moonshine” dauke kai tayi dasauri maganan na ratsa zuciyanta da kyar ta iya daurewa tace “zan fita” “ina?!” Ya tambaya sounding strong, Hawwa tama wayan kallon shekeke irin lallai samin waje tusan asuba tace “saloon zani” kai tsaye yace “bazaki ba!” Dasauri tace “but…..” “no buts, ko gate bazakije ba sai randa I feel like it, let’s see tommorow I will book home service for you, Kinyi wanka?” Banza tayi dashi ahankali yace “an fara kawo kayan Noor I want us to carry our daughter” fushi take but maganan saida yasa dasauri tace “da gaske”? Dan murmushi yayi jin yanda har muryanta yafito yace “yes, zata dawo wajenki anjima idan tadawo daga school” murmushi tayi sosai abin yamata dadi koba komi zata sami mai debe mata kewa ahankali tace “thank you” murmushi yayi yace “I love you” shiru tayi bata taba ganin wanda baya gajiya da fadin I love you kaman Khaleel ba, murya chan kasa yace “i have to go now break is over, I love you Hawwa Jiddah Kulu” rage murya tayi sosai tace “Allah bada sa’a” tai maza ta kashe wayan banatasan mesa takemai addu’a ba, tana zaune awajen akai knocking kofan da kyar ta tashi taje wajen kofan tabude PA ne da manya manyan akwati dasauri tace “good morning Ma” gyadamata kai Hawwa tayi tace “come in” komawa tayi tazauna ahankali PA tace “kayan Noor akace mukawo Mom tace sai dare zata dinga zuwa wajenki kwana that Noor sleeps early 7:30-8 tayi bacci, Gari yawaye you’re only allowed to birth her bada abincinki zata school ba she has special kids chef dake mata girkinta, wankan ma ance idan bazaki iyaba zata aiko da Nani ta” for letting her sleep anan ma anyi mai wuyan she will train the girl in sha Allah murmushi tayi tace “kai bags nata dakin dake next to mine” takalmi PA tacire tawuce sama da bags din tana mamamkin yanda taga Hawwa sai kara kyau take jakunkunan ta ijiye tazo ta tafi Hawwa takarayin shiru wlh she’s bored sai taji dama Khaleel baije aikin ba gidan babu kowa, ba hayaniyan kowa, ita tun ba yauba kallo bai dameta ba saitaji tana missing aikinta wlh, waya ta ta dauka tashiga watsapp taga chats na group din tabi yawanci magana suke kan work duk sai taji tayi missing aiki calculation tashiga yi yaushe zata koma, 60days aka bata lokacin nan ana 20days to bikinta aka bata takardan hutu, yanzu taci about 25-26 days wlh still da nisa wata daya da yan kai zatai agidan nan bata zuwa ko’ina saidai yaron nan yayitaci like food kenan.
Ammi takira sukai hira sosai, sai ta shiga kiran kanninta tana cemusu yaushe zasuzo suka cemata Baba yace kada adameta ha yanzu ba sai tayi wata daya duk taji badadi sai abin namata kaman zazzabi zai kamata number Khaleel tashiga kallo kaman takirashi wlh she’s missing him she can’t even deny it kokarin ijiye wayan tayi mistakenly tai dialing number dasauri tashiga katsewa tace “ohh no, yanzu zai dauka ko kewanshi nake” kiranta back Khaleel yayi immediately tasan idan bata dauka ba zaita kira hakan yasa ta dauka takai wayan kunne
Kafin yayi magana tace “mistake ne nakiraka” murmushi yayi yace “I wish u can love me mistakenly haka” shiru tayi duk saitaji wani iri, murya chan kasa yace “I’m missing you sosai wlh kaman nabar aikin nazo but I want to save lives” hakanan saitaji she felt bad tai shiru sai chan da kyar tace “I am sorry about yesterday” tazare wayan daga kunnenta da sauri ta katse ta kifa kanta akan pillow duk kunya yakamata wai ita ke bashi hakuri.
EPISODE
Tashi tayi zuwa sama tai sallan zuhur tana kan dadduma taji ana bude gate da sauri ta tashi taga Noor aka dawo da ita daga school cikin wata arniyan mota ga Mom na jiranta gaban kofa ta tafi wajenta ta rungumeta suna shiga ciki sakin labulen tayi tareda sauke ijiyan zuciya, 2 na bugawa kawai saita fito jikinta yayi sauki ko maganin datashane oho, but Alhamdulillah zafin disappeared.
Sake gyara gidan tayi tsaf tundaga dakin Khaleel ta kunna turaren wuta ciki ta gyara closet nashi da bayinshi, kayan laundry basket takai bayinshi tasa a washing machine dake wajen dake washing and drying sannan tasa turare a gidan tashiga kitchen, batason auren nan but still she feels obligated tayi duk wani duties expected of her from now zuwa randa zai saketa, kawai tashiga mai girki daban daban, semo tayi da miyan egushi data gani, saitai fried rice da salad tai fresh juice dakuma pepper soup, wuraren 4 takawo komi dinning takoma kitchen ta gyara komi tasake kunna turare anan falo sabida ya kashe kamshin abinci ta kunna AC dan yana sa turaren wuta yabada different calming vibe, tawuce bayi ta shiga tai wanka hakanan kawai tasami kanta da kallon agogo feeling a bit excited ko dan yakusan dawowa ne she doesn’t even know.
Salla tafarayi sannan tazauna gaban mirror ta taje gashinta daya bushe dan tuntuni abude tasakeshi, tayi parking gashin as ponytail yayi kyau tasaka wani red ribbon, ta mammanna wasu flower pattern pins akan datagani wajen hair section nata a closet din aiko tai kyau na ban mamaki, kwalli tasaka ta shafa hoda kaman ba Hawwa ba, red lipstick tabude cus hakanan takejin kwalliya tasaka tasa eyeliner dawani dark eyeshadow dayasa tai looking hot kaman irin baddest bitch in the club din nan, tashafa just a little bronze tai highlight blush nata, ta makala dan kunne mai round, tasaka wani simple gown necklace mai love pendant very tiny wuyanta yayi kyau yana sheki, sannan tawuce wajen kayanta tana kalle kalle kayan da aka har tai 1hr in this house batajin zata gama sakasu ba, wani english gown tagani red, yamata kyau pattern din dauka tayi ta tacire daga hanger tacire tag din tasaka spaghetti hand ne bayan rigan abude gabadaya daga waist bayan rigan yafara but gaban arufe but boobs nata ta sama na showing, ass nata yafito sosai waist nata yayi kyau yayi haske gashi batada stretch mark, wucewa wajen madubi tayi tabi jikinta da kallo kai! No this is not her saikace wata karuwa da zata club, why is she even dressing like this kaman son Khaleel take ai saiya fassarata wrongly ma, daidai lokacin taji ana bude gate wlh harda dan gudunta tafito daga closet tawuce wajen window tadaga labule ganin Khaleel ne yashigo gidan yana parking samin kanta tayi da sakin kayataccen murmushi ga Mom da Noor dake ball sun taho wajen motan daidai yafito sanye da labcoat that’s open, Noor ta rungumeshi Mom