Showing 111001 words to 114000 words out of 184554 words

Chapter 38 - Gargadan So Book 2 Complete Hausa Novel

M SHAKUR   

31 Jan 2025

1921

gaba da ita mai nauyin gaske.

Ahankali Hawwa ke bude idanunta jikinta yamutu baccin ya mugun mata dadi, dudda dakin da duhu but somehow she could see tagane, sosai taji Khaleel ajikinta yana bacci har tsakiyan kirjinta takejin numfarfashin sa, ga boobs nata daya rike gam a hannunshi yana bacci, shiru tayi she doesn’t even know wat to do, nor what to think, ahankali tamika hannunta ta taba bayan wuyanshi temprature nashi ya sauka sosai ijiyan zuciya ta sauke ta cire hannunshi daga kirjinta, she wants him yatashi yayi salla hakan yasa murya chan kasa kaman mai tsoron kiransa tace “Khaleel! Khaleeel!” Kaman ba shi take kiraba, dan ijiyan zuciya ta sauke takai hannunta adan tsorace tai tapping hannunshi tace “Khaleeel” cikin bacci yawani tura kanshi sosai kirjinta yace “uhmmmm” faduwa sosai gaban Hawwa yayi tana komawa baya tace “katashi kai salla” lamo yayi ajikinta, Hawwa tace “Khaleel wake up and pray saika koma baccin” ko motsi baiyiba dan ijiyan zuciya kawai Hawwa ta sauke sai kawai ta yunkura zata tashi dan she needs to pray kawai Khaleel ya fizgota back to bed yahau kanta yana daura fuskanshi kan nata yayi pecking nata a hanci yirrrr Hawwa taji sosai cikin muryan bacci Khaleel yace “bacci uzuri ne wajen Allah, mesa zaki tasheni Mooon? Did you have any idea how soft is your chest? Wlh yafi katifan nan” Faduwa gaban Hawwa yake sosai yanda yahau saman jikinta gashi yana mata magana kasa kasa kaman yana whispering, da kyar tace “tunda ka aure ni karfi da yaji na dinga tashi ka kenan kana salla” tadan turashi zata tashi da gangan Khaleel yayi baya zai fadi yace “auuuuchhh” wani irin zabura Hawwa tayi ta rikeshi dasauri tace “Khaleeel!” Tsayawa yayi chak yace “uhn Hawwah!” Ahankali tace “sorry I didn’t mean to hurt you naturaka, are you okay?” Girgiza mata kai yayi yace “no but if you kiss me I will be okay” takaici Hawwa taji yakamata tasakeshi kawai tasauka daga gadon zata wuce wutan dakin ya kunna kawai ya fizgota faduwa tayi jikinshi yakoma ya kwanta yakai hannunshi kan ass nata dake shiga idanunshi tun dazu yayi smacking kadan yace “washhh taushi Moon”Hawwa ta haderai sosai tace “mehaka?”.

EPISODE

Turo mata baki Khaleel yayi ashagwabe yace “kinata kadamin ass a riga shine nadan taba fa” dasauri tashiga karban kanta ganin neman kasheta yakeyi da jin kunya Khaleel yahanata yana kallon kirjinta ta gaban rigan, dasauri Hawwa tace “wai bazaka saken naje nai salla ba”? Kaman zaiyi kuka yace “i want to kiss you kadan sai muje, rabon danai kissing naki since that day in that house dakina rashin lafiya fa” wani irin runtse idanu Hawwa tayi ta fizge kanta da sauri ta sauka daga gadon tai kofa maye harya manta yayi kissing nata wajen biki to ita bata manta da komiba, tace “kai salla kayi jam’i a mosque na la’asar naughty boy” tabude kofa tafice da sauri yabita da kallo yana murmushi tashi yayi baccin dayayi yamai dadi bathroom yashiga ya cire kanulan hannunshi yadauro alwala yafito ya sanya jallabiya yayi zuhur kaman ba Khaleel ba saiya tashi yawuce ya sanya farin jumper na farin material yafesa turare yafito yana kamshi sosai kai tsaye kawai yabude kofan dakin Hawwa yashiga daidai tana fitowa daga bayi daure da towel ko kadan ta manta bata saka key ba. “Wayyyooo!” Hawwa tafadi a tsorace takoma cikin bayin da sauri tana datse kofa shima Khaleel jiyayi kaman alwalanshi zai karye dasauri yajuya kawai yafita, sunada masallaci agidansu ta wajajen gate

Babanshi na zaune cikin masallacin da an kira salla jira suke atada yaga Khaleel yashigo kara juyowa Excellency yayi cus he can count how many times yataba ganin Khaleel acikin masallacin nan kafin yamai magana aka tada duk suka tashi sukai sallan ana idarwa suka fito Excellency yace “kaci abincin da Maman ka ta aiko muku dashi”? Ranshi abace yace “I will not eat any food made by her Matana zatamin girki” murmushi kawai Excellency yayi yace “toh yajikin? Yaushe zamuje kayi all those tests da Dr ka yace kayi? Should we go tommoro”? Ahankali Khaleel yace “my wife will go with me Pops” baki Excellency yasaki yanda Khaleel ke my wife my wife komi dudda yanda he’s worried sosai azuciyanshi dan harya fara kiran manya manyan doctors na Khaleel a turkey kan ciwonshi but ance yafara test first agani but seeing this love made him happy yace “okay go with her” murmushi Khaleel yamai yace “bye Pops” yawuce side nashi Excellency yabishi da kallo Khaleel is changing for the first time yaga sense of being intentional from Khaleel, he’s very very intentional akan Hawwa, wow! Excellency yasake fada yana murmushi yana jinjina kai irin na manya.

Sai bayan Hawwa tayi sallan la’asar tabude kofa ahankali tafito hannunta rikeda wayanta ta chanza kaya dan tabata da Khaleel yayi adaki ya yamutsata duk saida jikinta ya lalace, manya manyan flask daban daban tagani kan dinning hakan yasa tawuce wajen ta tsaya tafara bude warmers din daidai nan wayanta yahau ringing dasauri takalli screen din Ammi ne hakan yasa ta sauri tadauka tana zama kan kujeran tace “Ammi kina gate?” Dasauri Ammi tace “gate kuma Hawwa? Ana zaman lpy zanzo ni da ki ganni agidanki sai bayan kin haihu da yardan Allah” abu Hawwa taji yazo mata wuya wama yagayama Ammi zata yarda da Khaleel harma ayi zancen ciki ko haihuwa auren 1month ko 1week. “Hawwa!” Ammi ta katse mata tunani ahankali tace “Na’am” Ammi tace “Aminu zai kawo Miemie da Ramla su kawo miki wasu magunguna da Munawwarah tahada miki dan Allah dan Allah ina begging naki sabida nasan ko anan da kyar kikesha, Promise me zaki dinga sha kullum mace saida gyara Hawwa, promise me, murya chan kasa tace “uhm” Ammi tace “uhm mene” ahankali tace “zansha Ammi” Ammi tace “yauwa suna baki su juyo su dawo gida ban yarda kowa ya dameki ba kina amarci” dan turo baki Hawwa tayi tace “wani amarci”? Ammi dabata jita da kyau ba tace “mene”? Ahankali Hawwa tace “bakomi” Ammi tace “tom bari na barki saida safe” kaman Hawwa tawuce takoma gida takeji daidai tana cire wayan daga kunne Khaleel yana bude kofa yashigo dakin hada idanu sukayi dasauri ta dauke kai ya maida kofa yarufe yataho dinning din yana kallonta kaman yau ya fara ganinta dan kanta ba dankwali ga hannuwanta lalle hakama kafafunta dasauri Hawwa tamike tsaye zata wuce yasha gabanta yace “dawa kikai waya?” Dan kallonshi tayi suna hada ido tadauke kai tace “Ina ruwanka”? Hannunshi kawai yasa ya karbi wayanta tawani yi kanshi kaman yaro zata daka Khaleel yace “kin manta bani da lafiya ko” chak Hawwa ta tsaya tana kallonshi saikuma ta dauke kai call log nata yagani ganin Ammi ne sai kawai yakira Ammi back ta dauka tace “Hawwa” dasauri Khaleel yace “Mom nine shine nima baki kirani ba Matana kadai kika kira kinfi sonta ko”? Kunya Ammi taji yakamata Hawwa tasaki baki tana kallon Khaleel, Ammi tace “assha ai Ibrahim itama bawai nakira naji yataka bane kira nayi na sanar da ita na aiko su Ramla sukawo mata sako suna bata su juyo gida Aminu zai kawosu sabida tafada abarsu su shigo, ya kake ya Hawwa? Hope babu wani abu bata bata maka rai?” Hannun Hawwa kawai yaja yawuce kujera da ita ya zauna yana janta zuwa jikinshi zata fizge yahanata yasa wayan a speaker yace “Ammi me kikace banji ba”? Ammi tace “cewa nayi ya kuke Ya Hawwa dafatan bata batamaka rai babu wani abu”? Kallon Hawwa yayi da gangan yace “in fada”? Zaro idanu Hawwa tayi irin me haka Khaleel, itakuma Ammi dataji abinda yace dasauri tace “fada Khaleel metayi fadamin na cicimata”? Cikeda iskanci yadagama Hawwa gira daya yace “Ammi tace tadena karki damu takaramin zan kira na fada miki” Ammi tace “dan Allah Khaleel kome tamaka ka sanar dani zan gyaramata zama nine daidai da Hawwa, bari na barku to saida safen ku, Allah muku albarka, Allah baku zaman lpy, Allah ya dafa maka Khaleel yabaku yara masu albarka, ina Noor banji muryanta ba” Murmushi yayi yaji dadin addu’an Ammi sosai yace “yau sunday fun day nata ne taje outing” Ammi tace “tom shikenan sai anjiman ku” katse wayan yayi yadan kalli Hawwa datamai mugun kallo yamata murmushi kadan yaciro wayanshi yakai kunne yace “I will be having guest any moment Salman, a shigo dasu” ya katse wayan ya kalli Hawwa data dauke kai tace “ar…..e you not eating”? Shiru Khaleel yayi yana kallonta so ta damu tasan baici abinci ba, warmers na dinning ya kalla ahankali yace “I don’t want food from Mom! Kununa yarage?” Dan kallonshi Hawwa tayi saita dauke kai dasauri tace “Mesa za kasha kunu?” Murya chan kasa yace “I don’t want to make you work, our chef will start work gobe she’s coming from lagos” shifa Khaleel baisan wahala ba, yarone daya taso cikin hutu baisan cewa mata suppose cook ba not wasu chef, cus baiga Momy shi na girkiba, batare da Hawwa ta kalleshi ba tace “akwai abinda kakeso kaci?” Gyadamata kai yayi yace “uhm” ahankali still taki kallonshi tace “mene kakeson kaci?”

Dagowa yayi yasa kanshi akan kafadanta dasauri ta kalleshi murmushi yamata yace “I want pasta da chicken” dan tureshi Hawwa tayi ta tashi dasauri tai kitchen tace “I don’t want any chef karma ka kawomin wata” yabita da kallo baitaba sanın she’s this caring ba wlh, jiyayi daga tashinta falon yadaina mai dadi sai kawai yatashi yabita kitchen din Hawwa na tara ruwa a pot yashigo yace “I want to help” wani shegen kallo Hawwa tamai irin see this one saita dauke kai tace “wat can you do?” Dasauri yace “everything” yana zama kan stool na gaban island na kitchen din, wajen maggi taje tadauko tasa a plate tazo tace “peel them” daukan maggi yayi yana kallo yana juyawa yace “wat is this?” Murmushi kadan Hawwa tamai bata amsashi ba tai banza dashi, tashiga wanke nama tana yankawa shikuma yana chan yana karance karancen all rubutun jikin maggi batare dayama fara budewa ba cus yanaso yasan menene abun tukunna, chan Hawwa tace “Khaleel” dasauri yadago kanshi yace “yes my baby” hade fuska tayi tajuyo dasauri yace “sorry i mean yes my Yar Sanda” ahankali ta juya, calmly tace “you were so rude to your Mom” dasauri yace “she was so rude to my wife” tsayar da abinda takeyi Hawwa tayi tace “iyaye can get angry with yara” dasauri yace “I’m the only one that is allowed to get angry with you!” This time juyowa tayi ya kalleshi if Khaleel is this protective over matayensa mesa ya sassakesu toh? Maisa yayi use and dump dasu? Maisa baya dadewa dasu?.

EPISODE

Juyar da kanta Hawwa tayi gently and calmly cikeda hikima ta hanyar da bazata nunamai kaman shi bai saniba baida ilimi ko wani kalan kaskantarwa da nuna ta fishi sannin yakamata ba tace “kasan Annabi Muhammad SAW yace fushin Allah yana daga cikin fushin iyaye yardan Allah na daga cikin yardan iyaye, zagin iyaye is a sin!” Daidai ya bare maggi daya yace “mesa ta tabamin matana? Idan bata zageki b ai bazan mata abinda nayi ba”? Murya chan kasa tace “how would you feel idan Noor tazageka ko tamaka abinda kama Mom”? Tunda tafara maganan sai yanzu yadago kanshi ya kalli Hawwa kaman yanzu ne takama attention nashi, itama Hawwa juyowa tayi takalleshi eyes to eyes gently Khaleel yace “I will never insult mijin Noor, kome takeso I will love it as Babanta” juyawa Hawwa tayi tadauki season tana zubama naman tace “apologize to Mom sabida she loves you dearly! Stop insulting iyaye or shouting at them is very bad, in islam idan kanayi kaima naka yaran zasu maka, yima iyaye biyayya is obligation akan kowani d’a islamically, the only place da aka yarda karmu musu biyayya is awajen sabama mahallici, idan da kanayi sabida yarone kai yanzu the habit should stop you have a daughter, kaji”? Tafadi lovingly tawuce wajen pot batare data kalli fuskanshi ba yabita da kallo, there’s something about Hawwa idan tanama magana like he felt something just now kodan bata tabamai magana for this long bane calmly and sweetly koda yaushe fada suke ne oho, but the way tamai maganan captures his attention and it makes him relates it to wat if Noor tamai haka, Hawwa na cikin stairfrying chicken awuta kawai Khaleel ya rungumeta zata juyo yahanata yadaura kanshi a gefen wuyanta murya chan kasa yace “what if Mom insult you again”? Gabanta na faduwa tace “mothers can insult yaran su” cikeda kiriniya Khaleel yace “ni wlh babu wanda ya isa ya insulting naki nahakura kowaye” danjimm Hawwa tayi murya chan kasa tace “promise me bazaka sake treating Mom poorly ba or even Babanka, especially attempting dukansu or zaginsu, I get they pamper you too much but that was very very bad kaji, idan wani yamusu haka a waje zaka ji dadi? Will you be happy kaga wani awaje yana kokarin dukan iyayenka ko zaginsu will you be happy”? Girgiza mata kai Khaleel yayi yace “no” da zuciya daya dan yasan bazaiji dadi ba aka musu haka, yabi Hawwa da kallo tana kamshi sosai sai kawai ya manna mata kiss a kumatu dasauri tajuyo cikeda masifa sakinta yayi yawuce yafita yace “I’m coming zanje wajen Mom” fitowa yayi a garden nasu ya tsaya wani white flower yacire yawuce flat nasu Mom bata falo direct bedroom nata yawuce yaboye flower abayansa.

Kai tsaye ba knocking kawai yabude kofa yafada dakin Mom na kwance agado tabuga tagumi bawai bacci takeyi ba ganin Khaleel yashigo yasa tawani zabura ta diro daga gado tana dafa kirjinta kaman zatai having heart attack tace “Khaleely jikin ne? Meke damunka eh?” Murmushi yamata kadan yace “calm down Mom common you look so frightened come” yasa hannunshi daya yakamata suka koma wajen gadon ta ya zaunar da ita shima ya zauna sai kawai ya ciro flower dayake boye wa abayanshi ya mika mata yace “sorry Momaaaa” yafadi ashagwabe daman duk sanda zai mata shagwaba yake cemata Moma, Mom ta tsaya shiru tana kallonshi cus batamasan meyake cema sorry ba idan fadan jiyane tama manta bayau Khaleel yafara zaginsu ba har ubanshi duka yana musu is a normal thing.

Ganin tana kallonshi yasa ahankali yace “I’m sorry Mommy for shouting at you, for being aggressive and for insulting you Moma bazan karaba pinky promise” sosai Mom ke kallonshi she was shocked to bone marrow dahar tama kasa reacting, Khaleel ke bata hakuri sai taji hawaye yafara tsatsowa a idanunta sai kawai tafashe da kuka dasauri Khaleel ya ijiye flower yayi hugging nata a chest nashi ashagwabe yace “Moomaa sorry okay bazan kara ba trust me stop crying” Mom na kuka tace “no I’m not crying sabida abinda kamin jiya I’m crying sabida tunda na haifeka this is the first sorry daya taba hadani dakai Khaleel” dasauri yasaketa yace “really?” Gyadamai kai tayi tana murmushi tana share hawayen tadauki flower ta rungume a kirji tace “Wlh banyi fushi ba ina zan iya fushi dakai babu abinda ke damuna banda rashin lafiyanka Khaleely what if? Wat if your cancer is back?” Murmushi yamata yace “bakiso na mutu”? Fashewa da kuka Mom tayi tana kaimai duka ahankali akirji jin maganan dayayi, yayi dariya ashagwabe yace “idan bakiso na mutu treat Hawwa kaman yanda kike treating dina, she doesn’t have a Mom be her Mom kinji Mooma, idan kika mata haka I promise I will not die I will fight this cancer this time also!” Sosai Mom ke kallon Khaleel bata taba ganin Khaleel na son abu kaman yanda taga yanason this police girl ba, kai infact tun yana karami bai taba son abu har kaba, how did this police gurl bewitch Khaleel haka? Khaleel hardly loves fa, bai cika son abuba but akan Hawwa daban ne ahankali ganin Mom tayi shiru yatashi yace “okay na mutu saiki huta” hannunshi takama da sauri kaman zata dake shi tace “ka kara kiran ma kanka mutuwa saina bata maka rai, I will give my life to save you kajini” murmushi yamata yace “naji, naji, naji, tom will you love Hawwa toh like me eh Mooma plzzzzzz?” Gyadamai kai Mom tayi ahankali sai kawai ya rungume Mom yanajin dadi sosai, ahankali Mom tace “Khaleel kanason Hawwa sama dani ko?” Da zuciya daya Khaleel yanawani kankame Mom yana murmushi yace “yes yes yes wlh Mom! I love Hawwa with all my life, Mom I can take bullet for her, Mom inason Hawwa, okay bye Mom” yasaki Mom yajuya dasauri jikinshi har rawa yake yakoma wajen Hawwa yafice daga dakin Mom tafashe dawani irin kuka mai soya zuciya, shigowa dakin Excwllency yayi tuntuni yana waya a study ganin Mom na kuka yasa yayi wajenta rai abace yace “wai mehaka Madam eh? Inji da wanne? Da damuwan ciwon Khaleel ko da ke ko da business eh? For God sake ba’a riga anyi confirming this cancer is back ba saiyayi running test gobe why are you crying now eh?” Excellency yayi maganan yana zama agado Mom harwani shesheka take tace “Hassan Khaleely yafison matarsa akan ni mahaifiyarsa dana dauki cikinsa na haifosa duniya?” Kallonta Excellency yayi yace “mene? Why would you even believe this idanma wani ya gayamiki? Wani kalan magana ne wannan”? Cikin kuka Mom tace “he just confirmed it to me tambayansa nayi” dafa goshi Excellency yayi yace “wai Zeenatu are you okay at all ko kema nakaiki asibiti a duba brain naki ne? Were you expecting Khaleel dama yace miki yafi sonki kan matarsa ne? Common Khaleel fa yaro ne, he’s just 32yrs haba, tunda yake yataba son wata banda yanzu? Just because yaro yace miki eh doesn’t mean hakane think like an adult pls, Soyayyan uwa daban take aran yaro no any kind of wife ko tsafi kan can tarnish that love, soyayyan mata kuma daban, so dayake miki ba son soyayyan mata da miji bane common Madam” zuciyan Mommy na daci tace “komadai wani iri ne soyayyan Hawwa over shadow nawa aranshi nida I’m Khaleel’s everything, nike bashi happiness nabashi best of mata acikin mata nahadamai party

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login