Showing 180001 words to 183000 words out of 184554 words

Chapter 61 - Gargadan So Book 2 Complete Hausa Novel

M SHAKUR   

31 Jan 2025

1919

I think yawan sex yasa Baby daya yafita” wani kalan dukawa Khaleel yayi kawai yakama kanshi sai Excellency yazauna kusada shi, Mom tace “dakina ma zata dawo wlh kafin ya firar da sauran yaran bata kara zuwa wajenshi sai ta shiga wata ma biyar”Excellency yakama kafadanshi yace “it’s okay” Khaleel idanunshi sunyi jaa yace “Dad I am very happy and sad duka I’m going to be a father with the woman that I love! But mistake dina yasa I lost one Baby that means she has been having pains ta boyemin just to make me happy” murmushi Dad yayi ya gogemai fuska yace “it’s okay Allah ne yabamu tana haifosu karku bata lokaci saiku kara wani cikin right? Dasauri Khaleel yace “yes Dad lemme go to my wife” duk sukabi Khaleel dakin hannun Hawwa Khaleel yarike ya manna mata kiss a goshi wlh wani kalan sabon soyayya yaji yana mata wanda baitaba mata shi da ba, Mom ta shafa fuskanta tace “ashe saisa take yawan bacci any small chance ta samu ta bingile” Excellency na murmushi yace “to yarona yayi aiki da cikawa” dan turo baki Khaleel yayi ashagwabe yace “Popppps” shafa kanshi Excellency yayi yace “Weldone my Boy! Jarumin jarumai! Kukkuruku gari yawaye kawai! I will give Hawwa gift kaima I will give you gift for all the hard work! Good job my Son!” hararansu Mom tayi cikeda jin dadi da takaici tace “like father like Son” takalli Khaleel tace “wlh Alhaji kamai kashedi na kamashi yana kokarin yima yarinyar nan wani abu sai nacimai mutunci wlh dakina zata dawo na lurada ita da kyau” Excellency na shafa kan Khaleel yace “ai zakayi hakuri ko? Kaga she’s on bed rest atleast zuwa dai tagama bed rest din ai kai Dr ne you know everything better than me” dan turo baki yayi yace “zan hakura but Dad tell Mom karta hanani shigowa dakin, I can come whenever I want to” Dasauri Mom tace “as long as ina wajen daku yes” Dasauri Khaleel yace “Dady kaganta ko mezatayi awajen?” Suna cikin gardaman saiga Dr yace “time for scan” Khaleel da kanshi ya gyara Hawwa yabude cikinta only MombDa Excellency duk suna tsaye yafara scanning din suna kallon machine din Khaleel na rikeda hannun Hawwa yana murmushi sosai kafinma Dr yayi magana yace “Ya Allah! Pops Moma kunsan menake gani kuwa”? Sai kawai yasaki hannun Hawwa yafadi kasa yayi sujjada sai kawai Mom da Excellency suma suka bishi duk suka dago Khaleel yayi wajen screen din yana goge hawayen dasuke fitomai da bayan hannu yataba screen din yace “3 babies Pops” Doctor yace “kwarai fourth one ne yafita” wani ihu da Excellency da Mom sukayi suka rungume juna sai kawai Mom tafashe da kuka ba kakkautawa tace “babu abinda bamu gwadaba dan na haifamana yara dayawa Allah baiyiba but yau Hawwa tazo ta daukesu acikinta Alhaji nayi alkawarin azumi guda uku just to say thank you to Allah” Excellency yace “wlh nima zanyi ya isa stop crying Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulilah Allah yaba Hawwa lafiya yakawo mana jikokinmu lpy” duk suka juyo suka kallo Khaleel dake goge Hawaye Excellency yace “sabida bannar dakayi yasa yanzu 3 ne not four Madam ki samai ido nabaki dama ki ci masa mutunci idan yayi kokarin yin wani abu kinji” dasauri Mom tace “angama” Khaleel yaturo baki daidai lokacin Hawwa tashiga bude idanunta dasauri Khaleel yayi wajen but kafin yakai Mom da Excellency sun rigashi kawai ya tsaya, shafa kanta Mom tayi tace “My Daughter Hawwa na kin tashi tell me meke miki ciwo yanzu?” Dasauri Excellency yace “meke miki ciwo yanzu eh? Kinason wani abu”

Binsu take da kallo Hawwa tama kasa magana Mom ta manna mata kiss a goshi Excelelncy yakama hannuwan Hawwa ya manna mata kiss Mom tashiga mata kiss har a fuska da kunne kaman zata hadiye Hawwa tace “sannu yarinyana mai kyau fine girl mezakici na dafa miki da kaina” daidai lokacin Khaleel daya kasa hakuri yace “Mom and Pops wai matar kune Hawwa na?” Dukansu kallonshi sukayi harda Hawwa, kwankwaso yakama yace “ku matsa min nayi magana da matana mana haba!” Dan murmushi kadan Hawwa tayi tace “Momy zansha ruwa” mom da Excellebcy har ana rige rigen zuwa dauko ruwa Khaleel na ganin haka yawani rungume Hawwa da sauri yace “congratulations to Us” yakai hannunshi yadaura akan cikinta murya chan ciki yace “congratulations to us! Thank you Moonshine for this amazing gift! Thank you for carrying my child! Hawwa me and you are going to be parents! You’re pregnant Hawwa! Nina miki cikin! Akwai yarana anan!” Yashafa cikinta yajuyo da fuskanta suka kalli juna idanunta sun cika da hawaye, she can’t believe tanada ciki awani irin hankali Khaleel yace “thank you!” Murya chan kasa yace “I love you Hauwa’u” gently yakama lips nata yashiga kissing ahankali with so much love and affection yana shafa tummy ta bude kofan da akayi yasa Hawwa ta karbe bakinta da sauri Mom tagansu sarai Excellency ne bai gansu ba ta watsama Khaleel harara tace “tashi anan nabama y’ata ruwa” tashi Khaleel yayi Hawwa ta sunnar da kanta wani kalan kunyan Mom da Abba take shikenan kowa yasan mesukayi tasami ciki Mom ta zauna kusa da ita tana murmushi tace “zona kara rungumeki” tawani rungume Hawwa, Hawwa na boye fuskanta Excellency yace “yarinyana badai kunya ba wlh, d’ana yayi aiki da cikawa” Hawwa taboye fuskanta ajikin Mom da sauri Khaleel yayi dariya yana wani kallon Hawwa he can’t believe she’s pregnant wow! She took in so fast! So he’s this good wow sharp shooter! Yawani kara murmushi yana feeling kanshi irin shi ga champion.

EPISODE

Sai bayan tahuta sosai an sake mata allura wanda Khaleel da kanshi yamata sannan yadauketa chak suka fito Mom da Excellency biyeda shi abaya zuwa side dinsu Mom, Mom tace “muje dakina direct” duk kunya Hawwa keji aikuwa sai dakin Mom dake gyare tsaf ya kwantar da ita akan gadon kanta akasa Excellency yace “bari na kira Malam na bashi wannan good news din” Mom itama cikeda farin ciki tace “bari nakira Ammi” duk suka fice daga dakin aiko kaman abinda Khaleel ke jira kenan da gudu yahau gadon da gangan Hawwa tace “Mooo” hannu yasa abakinta yataushe yace “mehaka?” A sangarce Hawwa tace “you need to maintain distance of at least 6feet from me” zaro idanu Khaleel yayi yace “6feet? Sabida ba sadaki nabiya akanki ba” wani irin murmushi Hawwa tayi sai kawai ya kwantar da kanshi kan cinyanta yadaga riganta yana kallon cikinta yace “Hi this is Daddy, Dady Ibrahim Khaleel, I want you to know me better than kowa cus naga su Pops da Mom are in competition with me, nine Dadyn ku kunji, nine nasa abuna ajikin Mamanku” tureshi Hawwa tayi tace “time up Mr Ibrahim Khaleel mai abu” dawani irin sauri ya rungumeta yashiga kissing cikinta yace “wlh I am so happy I’m very very very happy I love my children”

Kaman zai bude cikinta yayita musu kiss Hawwa tayi shiru tana kallonshi kawai saitaji she’s grateful to Allah daya bata cikin nan, Alhamdulillah kawai zatace, mijinta na son cikin same with iyayenshi ma, Alhamdulillah Alhamdulilah, dago kanshi yayi yakalleta ahankali ta shafa fuskanshi tace “menene ke damunka?” Murya chan kasa yace “this pregnant is just 4weeks old, tayaya zan iya hakura har kikai su 12weeks ko 16weeks banyi komiba? Ai saina mutu, but I love my children more than anything komenene zan hakura karnasa another one yafita, but I will buy drugs for you dakesa mai ciki tayi karfi sosai, you will be so strong” sosai take kallonshi duk sai taji yabata tausayi even though this is going to be a sweet journey but it will be so tough on Khaleel cus mabukaci ne na karshe dukowa tayi ta mannamai kiss a lips murya chan kasa tace “everything will be okay I will take care of you kaji, I love you” tashi gabanshi yayi sosai dasuri yace “I love you too” bargon Mom yaja yarufe kafafunshi yafito da dick din yakama hannunta yakai kamawa tayi tashiga matsamai yana wani irin motsi tanamai kiss a fuska murya chan kasa yace “I love you Hawwa na! Thank you for the babies I love you I love you” ahankali tace “I love you too” daidai Mom tabude kofan tashigo aguje Hawwa ta zare hannunta tadaga kanta Mom tabi Khaleel dake kan cinyanta da kallo yana kwance abinshi yahade rai tace “ba cewa nayi you should stay 6feet away from her ba, tashima kabar dakin” wandonshi yashiga gyara wan sai kawai yadaga bargon yace “ni side namu zamu koma ai i can take care of my wife” itama Mommy cikeda bala’i tace “toh mai wife baza’a bayarba, ai ba wife dinka kadai bane karfi yaci daru ya danne take me to court” saura kadan Hawwa tayi dariya jin bala’i da Mom keyi da Khaleel yawuce yafita Mom tayi wajenta da sauri tace “don’t mind him bazan dinga bari yana damunki ba fadamin me zakici Mamanki is so happy nace tazo ta dubaki tace zataso, mezakici”? Akunyace tace “Mom ni bazan iya saki aiki ba ai inada karfi zanyi” Zaro idanu Mom tayi tace “bedrest kike tsinke bakidagawa kika daga kuma naci miki kaniya” dan murmushi kadan Hawwa tayi kanta akasa hannu Mom takai tadago fuskan Hawwa anatse tace “I know me and you mun fara at a wrong foot, I have my reasons I was feeling insecure kan zaki kwacemin yaro, but after nazauna dake kinzo this side nafara fahimtan you’re not abinda nake tunani you’re and you deserve that love da d’ana yake miki cus you love him the same way too, forget duka maganganun danamiki da Hawwa cus nariga nagani a idanun Khaleely you are his choice! He choosed you dakansa! And aurenku is for life da izinin Allah, you’ve made Khaleely a better person a responsible man

Trust me lokacin da yarinyar nan keda cikin Noor ko sai daya bai taba kallonta ba kawai dai an haifi Noor ya karbi abinshi, with case naki is different yarona is very intentional akanki! He’s really changing yadaina clubbing ko drinking, he goes to work kullum saving lives, we gave danmu rayuwa mara purpose mara alkibila thinking that is life make yaronku happy that’s all that matters but kinzo kince no kin juya akalan rayuwansa Khaleel yasan meyakeyi he takes Noor to Islamiyya idan tadawo yana zama da ita yaduba assignments nata, he’s now a good father and a better son duk haukan dayake mana ada yadena and it’s all thanks to you! Thank you Hawwa be free with me kinji, think of me as Mom dinki data rasu, I will always stand by you and support you kinji” gently Hawwa ta rungume Mom murya chan kasa tace “Mommy I’m sorry nima for everything dana miki I hurt you as well” mom na shafa bayanta tace “bakimin komi ba koma kinyi nayafe miki and I love you very much Hawwa’u” Mom tadago ta ta manna mata kiss a goshi tareda sa hannu ya goge mata fuska tass tace “now gayama Mamanki mezakici?” Ahankali tace “dambu zanci Mom” maidata Mom tayi ta kwantar tace “okay angama”.

EPISODE

Side nasu Khaleel yashiga dakin Hawwa yafara shiga yahada kayayyakinta tass a box sannan yafito dashi ya ijiye nan falon Sam yawuce nashi dakin yawuce closet nashi yana hada nashi kayan yaji ringing wayan Hawwa da sauri yafito daukan wayan yayi daidai kiran na katsewa yaga 26miss calls daga number gakuma messege from that number.

“Hawwa is Ni’ima I know resons naki nakin daukan wayana but today is your life on the line saisa nake kiranki. Baban Yaseer ya farka he’s saying alot about you kaman baida lafiyan brain, one thing lead to another yagudu daga hospital shi muke nema I am sending you this message sabida ki kula da kanki hide please and karki fita i think he’s dangerous take care” faduwa gaban Khaleel yashigayi sosai sai kawai yadaga wayanshi Salman yakira yana dagawa yace “double security na gidan nan! Our patrols increase them an axis din nan that man escape from the hospital idan har yana wajajen nan I want him found Salman at all cost! At all cost” dasauri Salman yace “yes Sir”

Kayan nashima fasa hadawa yayi yasa wayan Hawwa a aljihun shi baimaso ita ko Mom su sabi especially Hawwa she just had miscarriage idan taji this hankalinta zai iya tashi akwatinta yahada yashigo flat din yawuce study room na Excellency ya sanar dashi shi direct Army General yakira aturomai sojoji sannan Khaleel yawuce dakin Mom he will stay with Hawwa ko matsawa bazaiyi ba anybody coming for matarshi will have to go through him! Daidai zai shiga dakin Mom na fitowa cikin whispering tace “she’s sleeping ina zaka?” Ahankali yace “Mom bazan tasheta ba wlh trust me” dan hararanshi Mom tayi saikuma tace “okay shiga” shiga ciki yayi ya maida kofan yarufe yana kallon Hawwa dake bacci peacefully sai ya wuce wajen window dakin Mom yadaga labulen yana kalle kalle yana securities dinsu tako’ina har kan titi dan ijiyan zuciya yasauke saikuma yazo wajen gadon yaduka yana kallon Hawwa ahankali yace “Allah shine mai bada best protection not all those people” sai kawai yashiga karance ma Hawwa duk wani karatu daya iya akanta this days yana koyan karatu a online adult madrasa, saida yagama ya shafeta sannan yadaga hannunshi yace “Ya Allah please protect my wife and my children and my entire family from any harm or evil Ya Allah” Sai kawai yahau gadon gently yajawota jikinshi aiko kaman jira Hawwa take kwakumeshi tayi cikin bacci tana wani sauke ijiyan zuciya rike matarshi yayi gamgam irin saidai adaukemu taren nan Mom tashigo dakin tagansu ahaka kawai ta harareshi tawuce tafita daga dakin.

Saida aka kira magrib yasaketa ahankali yana contemplating koya tadata but sanin batada lpy maybe she’s still bleeding ma yasa yabarta yasauka daga gadon bayin Mom yashiga yadauro alwala yafice yatafi mosque ana idar da salla yadawo ciki dakin saiya zauna abakin gadon yana kallonta daidai wayanshi na vibrating da sauri yaciro wayan ganin Salman ne yasa yace “talk to me!” Salman yace “we got him Sir trying to jump the fence but alarm went off” anatse Khaleel yace “coming” yasa wayan a pocket dinshi yafito daga dakin yana fitowa waje Excellency yace “ina zaka i will handle everything come here” kabar da hannunshi Khaleel yayi yawuce yahau machine dasuke yawo dashi cikin gidan yayi gate shima Excellebcy yani bayanshi

Tun kafin yakai wajen ya hango ga sojoji ga patrol nasu ansa Baban Yaseer yayi kneeling handcuff a hannuwanshi yana surutai da bamayaji tsabagen yanda ranshi yake abace, dirka Khaleel yayi daga bike da sauri yayi kanshi zai kaimai duka Excellency yarikeshi azuciye yace “Khaleel! Lemme handle this! Karka taba already sick man” ran Khaleel abace yashiga huci yana kallon Babanshi Excellency yakalli Baban Yaseer dake kallonsu yace “Kai mesa kake kokarin haurowa gidana?” Baban Yaseer dakaman yatabu yace “Hawwa na zan dauka mu tafi, ina bala’in son Hawwa wlh wlh bazan bari ku rabani da Hawwa ba, wlh saidai ku kasheni, Hawwaaaaaa!” Ya kwalama Hawwa kira da duka karfinshi Khaleel yasa kafa azuciye ya bugi bakinshi sai jini Excellency yama Khaleel mugun kallo sannan yaduka gaban Baban Yaseer yakalleshi kaman yanda Baban Yaseer ke kallonshi yace “idan da kaso Hawwa yanzu Hawwa matan wanine, matar d’ana ce, duk randa ka kara zuwa unguwa nan zan mikaka ga hukuma” fashewa da kuka Baban Yaseer yayi hannuwanshi narawa sosai yace “Hawwa Hawwa Hawwa Hawwa Hawwa” Excellency yayi shiru yana kallonshi saikuma yatashi yace “Salman you guys should take this guy to mental hospital and get a hold of his family he’s sick he needs help, kutafi dashi” aka daga Baban Yaseer dake ihu sosai yana kiran Hawwa Excellency yakama hannun Khaleel yace “muje ciki” wucewa sukayi suna shiga flat din Mom tafito tace “meke faruwa naji kaman hayaniya awaje?” Ahankali Excellency yace “bakomi” Khaleel yadan fuzar da iska yace “Pops our honeymoon jibi ne tafiyanmu fa” wani shegen kallo daga Excellency har Mom sukamai Excellency yace “idan kaga nabar Mamanka tabaka Hawwa kun tafi wani honeymoon to wlh tafita daga this risk na first trimester” kaman Khaleel zaiyi kuka yace “Pops wai matan ku ce Hawwa? I’m a doctor zan mata wani abune bayan nasan she’s at risk?”

Dakuwa Excellency yamai yace “kaniyan ka baza’a baka ba toh” kama zaiyi kuka sai kawai yajuya yawuce yafice yana bugo musu kofa Mom da Excellency suka kalli juna suka bushe da dariya.

**

Yau 3 good weeks rabon Khaleel da Hawwa, Mommy takasa ta tsare kaman wata mayya ko space bata basu idan ya shigo dakin Hawwa karan kanta idan ta kalli Khaleel saitaji yabata tausayi, kuma bawai tana wani ciwo bane kawai dai yanzu kullu yaumin idan ta tashi saitayi amai yellow banda haka babu abinda ke damunta sai yawan bacci da mugun kewan Khaleel boobs nata sun kumbura sunyi tumtum yau kwana nawa Khaleel baiyi wasa dasu ba abin duk yabi ya isheta itama.

Wuraren 1 tabude idanunta tar taji tanajin saukan minsharin Mom kasa kasa, Ahankali ta yunkura ta tashi maranta na dan rikewa kaman barauniya tashiga tafiya kirjinta na bugawa sosai tayi wajen kofa tajuyo tana kallon gadon sannan tabude ahankali tafice ta maida kofan tarufe rabonta da Khaleel 3weeks she can’t take it longer, fitowa falo tayi tawuce sadaf sadaf tayi side din Khaleel tabude kofa tashiga tayi sama ahankali tabude dakinshi tashiga yana kwance yauma as usual naked but yau bacci yakeyi da alama saida ya wahala yayi bacci ruwa taji yanabin cinyanta daga ganinshi ahaka dasauri tai gadon kawai tahau jikinshi tasaki wani shu’umin kuka afirgice Khaleel yabude idanu yana wani riketa surprisingly yama rude yace “wife wife wat happened? Meya sameki? Why are you here ina Mom? Eh? Wat is it are you having pains?” Gyadamai kai tayi ahankali dasauri yadagota yana tashi yace “Subhanallahi ina ke miki ciwo?” Cikin makirci tawani ja riganta sama seductively tace “nonooo” wlh numfashin Khaleel saida yakusan barin kirjinshi yabi boobs nata da kallo dahar wani kyalli suke sabida yanda suka ciko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login