Showing 105001 words to 108000 words out of 184554 words

Chapter 36 - Gargadan So Book 2 Complete Hausa Novel

M SHAKUR   

31 Jan 2025

1923

Hawwa ina sonki ina sonki amman yaune ranan barin gidan Baba zuwa gidanki Hawwa” wani kuka Hawwa taji yataso mata, she always wish tai aure tagaji da gidan Baba, takoma nata gidan but yau saitaji bata gaji da gidan Babanta ba bataso tabar gidan Babanta, Ammi ta sharemata hawaye tace “ya isa stop crying now, Allah yabaku zaman lafiya, banson dan kinyi aure gidan hutu ki sangarce Hawwa, ba ruwanki da yan aiki sai when necessary only when necessary, Hawwa ki dafa abincin mijinki da kanki ki basa yaci da kanki, ki gyara makwancinsa karki yarda kiba yan aiki daman gyara dakin mai gidanki, turaren wuta kullum ki kona agidanki safe dare Munnawara tamiki masu kyau duk an kai, ki zama mai tsafta komin aikin office ki dafama mijinki abinci kusan shine first kafin komi, ki tausasa muryanki a inda yake, idan yayi fushi ke karkiyi idan yana fada ki shiru Hawwa take care of yourself ki rike mijinki da kyau yanzu da Allah yabaki don’t let him go ko let him loose ki kamashi da abubuwan da kika iya na koyamiki, keba yarinya bane kinsan menake gaya, idan mijinki yakiraki ga shinfidarsa duk wani kalan gajiya dakikayi daga aiki ki amsashi kije gareshi Allah mimi albarka tashi kije da ni da mahaifinki mun sakeki lafiya mun yafe miki duk wani abu dakika mana jeki fara sabuwar rayuwanki cikeda albarka mu dakuma fatan alkhairin mu” zuciyan Hawwa har wani tsuma take takasa motsi sai kuka atare Baba da Ammi suka tashi sukazo inda take ko Wanne ya tsaya a side nata suka dagota gyaramata lullubi Ammi tayi sannan suka bude kofa sukai waje da ita Hawwa na kuka lokacin around 6 har zuwa kofar gida inda Jama’a suke jiranta, gaban wata sanuwan jeep dal da aka zagaye da flowers suka kaita tashiga kawia ta rungume Ammi da Baba da kyar suka zareta suka sata Ummu tareda Noor tashiga motan, Daddo tashiga gaba aka ja motan, kanninta suka shiga sauran motocin da yan unguwa kowa na so yaje yaga gidan Hawwa aka wuce.

Wuraren 7:30 sukakai gidan motan Amarya ne kawai ba’ayi scanning ba sauran motocin saida akai scanning incase wani yadauki mugun makami compound din suka shiga da akai decorating irin na masu kudi ga jama’a acike ga abinci da drinks.

Parking motan Amarya akayi gaban wani red flower carpet da aka shimfida body guard suka bude motan daidai Mom Sam da Hajiya Daraja da wasu tawagan manyan classic matan nera biyeda su faram faram suka gaisa da Daddo da Umma sukace afito da Amaryanmu tazo tafara gaida Maman Mijinta kafin akaita barayinta

Juyawa sukayi suka fito da Hawwa ahankali wani sanyi Hawwa taji tana tuna memories nata na gidan nan which first one din is kidnapping na Noor second one din is rannan datazo daukan motanta taga wata na kissing Khaleel tako’ina Mom Sam tace “Masha Allah our beautiful bride” suka rike Hawwa da kanta ke kasa cikin lullubi aka wuce tawagan Hawwa na wucewa suna binsu har Side na Mom.

Mom na zaune kan wata hamshakiyan kujera tayi gayu harda makeup na bala’i ta zuba gwalagwalai awuya da hannu hannunta rike da bowl na fruits spa workers nata guda biyu sanye da uniform na matsa mata kafa aka shigo da Hawwa Hajiya Daraja tace “ga yarki an kawo miki Hajjaju” Daddo tace “kibiya kudin ganin fuska” aka kwashe da dariya Mom tabisu dawani irin kallon takaici but tuna maganan Khaleel ta daure takalli PA ta tace “basu konawa sukeso in any currency” bude wani jaka dake hannunta PA tayi tazo gaban Daddo tashiga zuba mata bandır bandır Daddo tace “ke ya isa” Mom Sam tace “bari mubude fuskanta” Yaye lullubin tayi fuskan Hawwa ya bayyana Mom ta tsareta da kallo kan Hawwa na kasa bayabo ba fallasa tace “welcome home” kan Hawwa akasa tace “akaita side nata” aka buga ayiriri aka fita Mom tabisu da mugun kallo taja mugun tsaki alwala aka.

Alwala aka farasa Hawwa tayi sannan aka shigar da ita side nata dake kamshin sababbin abubuwa babban mansion ne da dakunan ciki dasukai 10, duplex ne akwai elevator ga staircase gidan yahadu akwai falo kusan uku but main falon kayan designer na Khaleel ne, sama aka wuce da ita wasu yan kauye suna shiga lift yakaisu sama Hawwa aka bi bene da ita, wani daki suka bude wanda furnitures nasu ne aciki kuma yayi kyau sosai dan sun sai mata kaya mai kyau a all this turkish furnitures company bawai na Nigeria ba zaunar da ita Umma tayi kan gado Munnawara data biyosu tace “tashi kiyi salla zan baki magunguna” share fuskanta tayi tawuce tashiga bayi ya Allah bata taba ganin bayi mai kyau

Alwala tayi su Hafsa suka shiga kunna turaren wuta kowa murna yake cikinsu Yayarsu tasami gidan hutu jibi kalan gidan da Hawwa take ciki,Abinci aka shiga kawo musu ma’aikata da uniform kawai ke safa da marwa a flat din, salla Hawwa tayi wata makeup artist tashigo tazo mata makeup akwai event Hawwa kawai tahau kuka wai tagaji da kyar su Umma suka lallashi ta aka mata makeup ta tashi tai sallan isha’i sannan aka shiryata cikin wani lafayan yan maiduguri ashe Excellency dan maiduguri ne, wai wushe wushe za’ayi welcoming nata around 10 akace sufito kan Hawwa na kasa kunya takeji suka fito an cika compound din ga Khaleel zaune gaban stage din cikin wani malum malum sai kallonta yake kaman yayi shekara bai ganta ba yaga duktai zuru zuru and she looks tired and even scared yanzu ne ta yarda sunyi aure sosai, kawota sukayi har wajensa yatashi ya karbeta yana murmushi murya chan kasa yace “you look so sad sabida baki ganni tunda kikazo bane” dan hararanshi tayi yasake mata murmushi kawai yaja hancinta yace “smile ita sunna” akahau ihu da sauri yakalli crowd din yama manta suna gaban mutane zama sukayi aka fara event din sai around 1 aka gama Khaleel yarike hannunta yace “tunda zasu kwana muje side dina mu kwana” fizge hannunta tayi daga nashi tace “don’t even go there” tsayawa yayi yana kallonta yace “to muje namiki massage saiki dawo kin gaji” makemai kafada tayi agajiye duk yana kallonta saikuma yace “marowaciya” kin kulashi tayi daidai su Hafsa sunzo wajen kawia tabisu suka tafi side nasu yana kallonta Sam yazo wajen yace “munafuki you’ve fallen deeply kasa amaidasu gıda kayi amarcinka mana” kaman zaiyi kuka yace “kunyansu nake lemme just be patient gobe kowa zai tafi ahhhhh”.

Wankan ruwan turare akasa Hawwa tayi kawai ta chanza kaya tabi gado ahaka tai bacci tanajin hayaniyan yan uwanta sama sama washe gari da safe suka tashi aka shiga aiki ana kara gyara komi ana turara ko Hawwa gabanta sai fadi yake tuna yanda zasu tafi anjima.

EPISODE

Mom da Excellecy na zaune afalo around 5 na yamma Khaleel yasauko daga side nashi wajen window yawuce direct yana daga labule yana duba ko suntafi, Excellency da Mommy suka bishi da kallo, ya leka yaduba yafi a kirga duk ya kosa su tafi, Mommy ta dauke kai kirjinta na tafarfasa ahankali tace “akan tsohuwa old cargo dinchan yake rawan jikin nan” Excellency dake kusa da ita yace “there’s no old cargo in love, please let him be zamanin da muna soyayya munyi wanda yafi haka” dasauri Mom ta kalleshi dagamata gira daya yayi duk haushi yakamata ganin baya gane abinda take fadi.

Shidda daidai duk suka fito Hawwa dake sanye dawani lafiyayyen gown na material red tabiyosu zuwa gaban kofa zata fito Umma tace “kul kada kifito” hawaye ne yazubo daga idanunta tace “Daddo Umma dan Allah karku tafi ku banni, Hafsa kudawo please” tafashe da kuka sosai dayasa su Hafsa sukahau dariya, Umma tace “kinga kanninki suna miki dariya katuwa dake kina kuka haka, ai auren kenan Hawwa kiyakuri kinji zamu dinga zuwa dubaki, I’m sure kafin Ammin ki takoma zaria itama zatazo dubaki so daina kuka” kasa daina kukan tayi tace “to su Hafsah su zauna zuwa anjima kadan dan Allah Umma” dariya Umma tarike tace “mazajen su na jiransu Baba yace babu wacce zata kwanamai agida yau su tafi koma ciki kinji” Allah baku zaman lpy Umma taja kofan Hawwa tafashe da kuka tana kallonsu haka suka jamata hadadden security door nata suka wuce suka tafi tawuce ta wajen window tana kallon yanda suka shishiga mota tafashe da kuka sosai kafin ta tashi tayi stairs tawuce sama kawai tashiga dakinta tasa key a kofanta ta kwanta akan gado tana kuka sosai sai share hawaye take

She’s so sad shikenan tabar gidan Baba this is now her house where zata dinga zama as matan Khaleel wanda hala ko one month bazatayiba, da kyar ta tashi tashiga bayi ta dauro alwala tafito tahau kan dadduma tai salla ta tashi

Tasake kwanciya abinta tana kallon saman dakin tana wajen akai İshak ta tashi tayi sannan tasake kwanciya tana azkar da hannunta tana kallon sama still komi baya mata dadi, tana ahaka taji an bude kofan falo haderai tayi chan taji anyi knocking kofan dakinta. “Hello Ma’am this is PA Momy, your mother Inlaw sent me to call you” dan yunkurawa Hawwa tayi ta tashi zaune bamatasan mezatace ba tace “okay” tashi tayi tawuce another daki dake dakin wanda yake walk in closet tadauki gyalen da Hafsa ta ciromata na kayan jikinta maroon tayafa ta kallo madubi dudda babu makeup kan fuskanta amman tayi kyau, kana ganinta kaga amarya ga lalle ja a palm, baki abaya hakama kafafunta sunsha lalle tayi kyau ga kamshi gashinta a kwance but a gyare an mata parking nashi fitowa tayi tabude kofan taga PA tsaye da uniform nata takalli kafafun PA dake sanye da boot kawai taji wani iri amman tayi shiru, anan wajen kofa a falo tasaka flops datagani white awajen tafito suka fita.

Dadan tafiya daga Side nasu zuwa na Mom haka suka wuce bude kofa akayi suka shiga babu kowa a falo hanyan spa PA tayi da ita Hawwa tana mamakin setting na ginin gidansu da zata iya bata aciki sukai wajen dataga an rubuta spa bude mata kofa PA tayi tana kallonta Hawwa ta shiga ahankali PA tabiyo bayanta ta maida kofa tarufe Mommy na zaune kan kujera mai kyau ana matsa mata kafa gawani katon swimming pool but kaman madara ne ko menene aciki oho but dai fari da roses ga wasu mata about 8 duk da uniform some of them ma oyinbo ne duk suna kallon Hawwa, adan hankali cikeda jin nauyi da dan kunya Hawwa tace “ga……gani Mom” PA Mom ta kalla hakan yasa PA tace “munada sharudda some rules and regulations agidan nan wanda ake karanta ma duk matan da Mr Khaleel zai aura” PA professionally take magana abinta tace “by now you know waye Khaleel shine the only hair na Mangal, measure responsibility naki as matarshi is to just please him in bed idan kikai haka u will get kome kikeso this house will secure present and future naki” kallon PA Hawwa keyi wani iri, PA tace “we believe Mr Khaleel will want to share bed with you today so za’ayi prepping naki for him, za’a miki wanka awannan ruwan madaran cleopatra, za’abaki some aphrodisiac dazakisha sabida Mr Khaleel yadanji dadin mu’amala dake he doesn’t like dry ladies, sannan za’a shiryaki cikin wani perfect enticing kayan bacci that will suit his liking tonight” Hawwa always wants war nata da Khaleel to remain nasu but wat is all this da mutanen nan ke gaya mata? Are they tasting her patient, baci ranta yayi tana wani karajin tsanan Khaleel aranta duk yanda tayi tunanin suke sunfi haka cus wat is this? Mata dolls yadaukesu kome? PA ta nuna mata matayen 8 dake jiranta gaban pool din tace “please ana jiranki” tanuna mata matan takoma ta tsaya jikin kofa, kallon matan Hawwa tayi saikuma ta kalli PA da wayanda ke matsa mata kafa takalli PA again, total of mata 12 adakin, kasa rike zuciyanta Hawwa tayi tace “ni za’ama wanka? Agaban kowa anan?” PA professionally tace “Madam zatai accessing jikinki taga ko kinada tabo ko bakida shi Mr Khaleel baison mata masu tabo” azuciye Hawwa tace “damn you and damn the Mr Khaleel da baison masu tabo, ni Mr Khaleel dinne banso gabaki daya, I’m not interested in him or this marriage so save all this kuma other matansa not Hawwa” tazo gaban kofan tama PA wani kallo tace “get out of my way” chak PA ta tsaya babu ko alamun tashi atattare da ita tace “you can’t leave here ba’a miki wankan nan an shiryawa Mr Khaleel keba, ba akanki aka fara ba definitely ba akanki za’a dainaba” Allah yasani Hawwa batazo gidan nan dan tayi bala’i da kowaba but wlh indai ita sukace zasuma wanka yau she will bring the entire house down akwai bura’uba kutumelesi, duk Mommy na kallo batace uppan ba PA tace “Ma’am we don’t want to force you please cooperate!” Tayi maganan tana kiran sauran matan takwas kawai sukazo masuma Mom massage ma sukazo suka zagaye Hawwa, Hawwa duka tabisu da kallo saita dago kanta ya kalli Mom suka hada ido anatse Hawwa babu wani tsoro ko shakka tace “with all due respect Mom! I’m not here for this! I’m not interested in Ibrahim! This abubuwan kuma matan that are interested in him yakamata amawa, I don’t want to cause any trouble out of respect for you bawai dan I can’t trash this girls dake nan ba, Mommy kindly instruct them su tashi daga hanya nafita nakoma dakina bacci nakeji” kallonta Mom tayi yanda yarinyar keda courage da rashin tsoro ita take kallo tanama magana haka, lumshe idanu Momy tayi hankali kwance tace “and I know just how to deal with yara irinku” kawai aka bude wani kofa acikin wajen Hawwa taga wasu securities mata manya manya guda 6 sun shigo, faduwa gabanta yayi sosai kawai sukayo kanta Hawwa ta tsaya chak babban cikinsu na zuwa takai hannu zata kama gaban rigan Hawwa Hawwa ta dauketa da mari jikake tasssss! Security ta dafe kuncinta saikuma ta sauke hannu kaman ba ita aka maraba Hannu Hawwa takara dagawa zata mareta kawia sauran suka rirriketa rai abace tace “ku sakeni! Let me go, ku sakeni nace leave me” zip head spa din kawia tajama Hawwah tana zare gyalenta ta yar akasa, Hawwa tayi ihu tanaso ta kwance kanta takasa mata kusan 4 suka shiga kokarin bude mata riga Hawwa na kokawa dasu daidai sunja hannun rigan down nata suna barkawa har bra nata ana gani mai bala’in kyau red Hawwa kawai tafada cikin ruwan swimming pool din day is not deep daidai aka bugo kofan dakin aka shigo Khaleel ne yana huci.

TWO EPISODES FROM NA GOBE

EPISODE

Khaleel na sanye dawani milk yadi mai taushe anmai milk dinki irin ango sak dinnan ransa abace, tundaga kan Mom yakalla zuwa kan matan dake wajen swimming pool din ga gyalen Hawwa red akasa, ga Hawwa cikin ruwan tana kokarin jan riganta dasuka barka tana ana kare gaban bra nata dake showing, wani irin kumfa zuciyan Khaleel yafara yakalli securities din strictly yace “did you touch my wife?! Matana kuka taba!?” Yayi Ihun da saida ita kanta Mom saida ta daura hannu a kunnenta tace “Khalee…….” “Shut the fuck up Mom!” Khaleel Yama Momy ihu kaman wanda yazare yace “I willl come back to you” yasake kallon securities din da jikinsu ke kyarma sosai danshi baya wasa da ma’aikatan su so ana tsoranshi sosai cus yafi kowa power agidan nan he rule Baban shi da Mamanshi yace “Matata kuka tattaba? Kuka yagama kaya”? Jikinsu nadan rawa sukace Madam tace “ayi stripping nata amata wanka ashiryata akai maka” kanta Khaleel yayi wacce tai maganan kaman zai rufeta da duka yace “duk duniyan nan babu mace ko namiji that have any right over jikin matata banda ni! How dare you guys, dukanku kafin nayi counting 3 ku kwashe kayanku kubar this house har abada you are fired, don’t ever step in to my house again” yayi maganan yawuce da sauri yadauki sabon towel yayi wajen pool din yaduka yana kallon Hawwa da ta tsorata iya tsorata dan batasan such kind of life exit ba kaman a film wai ama yarinya wanka akaita wajen wani, idanunta sunyi ja but batai kuka ba ya warware towel din yakai hannunshi da sauri yajawota ta taho yadaura towel din ta gaban kirjinta ariketa yafito da ita tana tattaka matattakala yazo ta bayanta yajamata zip sama sannan ya warware towel din yarufa mata daga baya yakama hannayenta yana dubawa yanda duk sunyi ja alamun an rike mutum kawai yasaki hannun yawuce inda mom take tray kayan massage dake kusada ita dana pedicure da ake mata Khaleel yasa hannu yawani kabar kararrarra!!!!Abubuwan sukai kara akasa Hawwa ta kalleshi dasauri tana tsaye ganin abinda yakema Mamanshi, Khaleel ranshi yabaci yace “Mom who do you think you are kisa adauko min mata daga side nawa akawota nan ki sa mata su tabamin ita kafin ni nama tabata?” Mom na kallon kwayan idanunshi ganin yanda ranshi yake abace tace “this is the tradition, this is what we’ve always done to duka matayen ka, bayau aka faraba nothing new Khaleel just tradition”amugun zuciya Khaleel yace “fuck the tradition and fuck you Mommy!” Bura’uba Hawwa ji tayi kirjinta ya buga kunnenta yamata wani dummmm jin yanda Khaleel ya zagi Mamanshi, No she can’t stand anan, wani irin tarbiya mutanen nan suka bama dansu? Yau kota haukace bazata taba iya zagin Baba ba kai ko Umma ma datake ba mahaifiyarta ba, dasauri tai wajen kofa zata fita PA Mom ta tare Hawwa ta tsaya turus tana kallonta, Khaleel yace “idan kin sabama those creatures dakike auromini an gayamiki matana is part of them ne haaa?” Yanuna Hawwa da hannu yace “nina nemo matana dakaina, nine aurota who gave you right na adding nata in to your stupid old age tradition Mommy? Ban yarda wata taga jikin matana ba! Hawwa was completely created and brought into this world for me! Mommy me! Me alone not you, not your dead Ass brain big for nothing workers kinji!” Daidai lokacin aka bude

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login