Showing 177001 words to 180000 words out of 184554 words
da kyar yakawo around two yadagata yanaji har yanzu da sauran ruwa a maranshi da bai gama juyewa ba yadauketa sukaje bayi wlh saida yakarayi suka fito yace “we are going back to our side in the evening” gyadamai kai tayi.
Suka fito da kanshi yasa towel a kanta yana tsane mata yana kallon kitson yace “it’s beautiful the hairstylist knows what she’s doing” dan murmushi Hawwa tayi yadauki tray zai zuba coffee yaga paper dasauri yadauka yabude. “Can I take you out?” Abinda Hawwa tarubuta kenan dasauri yakalleta sai kawai ya rungumeta yace “you want to take me out?” Gyadamai kai tayi tace “yes I want to take my Man out and spoil you bill on me” shiru yayi yana kallon fuskanta sai kawai ya rungumeta yace “Hawwa ina sonki wallahi sosai” dan murmushi tayi tace “nafi sonka akan yanda kake sona, 4:00Pm zamu fita, I want to spoil you sabida ka mance da batamaka rai danayi is that okay?” Dasauri yace “Yes officer Kulu” dan hararanshi tayi tace “now lemme feed my Man” sai kawai ta yunkuro yana kallon yanda boobs nata ke motsi cus ba kaya ajikinta gabanshi harya tashi but ya daure ta zubamai coffee ta dawo tasa spoon ta debo takai bakinshi yana sha yakasa daurewa saida yakai hannunshi yana kama nipple dinta takalleshi takalli hannunshi dasauri yace “samin coffee awajen nasha” kallonshi Hawwa tayi sai kuma tace “okay” tadebo coffeee a spoon tahura ya huce sai kawai ta zuba a nipples dinta dawani irin sauri Khaleel yakama nipples din yashigasha dük yanda yaso yadaure yakasa saida ya kara murje Hawwa kai Hawwa saitaji takara nadaman fadan dasukayi daga safe zuwa yanzu karfe 2 narana Khaleel yayi sex sau shidda da ita sannan yayi wanka yatafi masallaci.
EPISODE
Salla yayi yadawo yaganta kan dadduma bacci ya kwasheta sai kawai yayi wajen ya dauketa bude idanu tayi yace “muje ki zauna lemme bring food for you” hijabinta yacire mata yadaurata akan gado yawuce kasa Mom na zaune abinta ta ballamai harara dan sosa kai yayi yace “Mommy give me food zanje naci ni da matana we are hungry” Mom batace komiba ta taso tasamai yadauka yawuce sama tare sukaci abincin sannan Hawwa tasa hijab tace “zankai komi kitchen naje na shirya” dasauri yace “give me the tray” sai suka sauko tare bakowa a falo waje tayi shi ya wuce kitchen daya fito yakoma sama ya kwaso box nashi yasauko dasu kasa Mom na fitowa sai kawai ya kwashe da dariya Mom tace “gulmamme kawai” baice komiba yawuce yafita.
Closet Hawwa ta shiga kudinta yan dollars da Baban Khaleel yabata tasa a handbag sannan tasa wallet nata da ATM nata yake ciki sai kawai tadauko ticket na honeymoon nasu tana kallo kafin tabude akwatinta datazo dashi daga gida taciro passport nata tafito daidai Khaleel na shigowa tana ganinshi tamikamai da passport da ticket din dasauri ya karbi passport nata yabude sai kawai yayi murmushi yayi I will have to update passport naki da NIN, I want add sunana anaki, gobe lawyer zai kawo su affidavit uhmm sai muje honeymoon ko, I know everything will be ready before next week so upper week mutafi right”? shigewa jikinshi tayi tace “I can’t wait, muje na shirya ka” tafiya suka shiga yi zuwa dakinshi nan am shirme suka shigayi kafin su kareke da yin sex sukai wanka a gurguje yatafi masallaci itakuma tai salla sannan tashiga shiryawa cikin wani lace very light mai shegen kyau gown pink tazauna tana makeup yashigo saida yataho wajen kawai ya manna mata kiss sai yazauna gaban madubin yayi folding hannu a kirji yana kallonta
Hawwa tace “katafi ka shirya” dasauri yace “your beauty is holding me” murmushi tayi tace “goooo please” da kyar yatashi yawuce yafita, shiya fara gama shiryawa wani milk yadi yasaka yana baza kamshi yazo dakin daidai tana dauri ta madubi ta kalleshi saita juyo da gudu tace “wowww?” Khaleel yace “kin kyasa?” Gyadamai kai tayi tace “ka biyamin rai wlh Kanada kyau my baby” dan murmushi yayi yazo ya mata kiss a lips yadauki gyalen ya yafa mata akai yakama hannunta key tadauka tace “I will be driving you a motana da mijina yabani as birthday gift” dasauri Khaleel yace “yes Ma’am” suka wuce waje wajen motanta Hawwa tabudemai kofa da kanta murmushi yayi yazo yashiga yazauna tawani shigo taja sit belt tana samai yana kallonta kaman yanzu ne suke dating ta makala tace “I love your eyes Mr Leee” yana kallonta yace “I love your lips Mrs Leee” maida kofan tayi tarufe tazagayo ta shiga mazaunin driver dük Mom na kallonsu suka fice wlh she’s happy with the things Hawwa keyi shows tanason yaronta and she can go to any limit just to makesure yahakura and he’s happy.
Sun fara tafiya akan titi Khaleel yace “ina zamuje Kulu” tana kallon titi tace “suprise” Mango ne first stop takashe motan yana kokarin fitowa tace “noo” tafito tazagaya tabude mai kofa wani irin murmushi Khaleel yakeyi kaman wawa tacire mai seat belt sannan tamikamai hannunta cikeda so tace “come Baby” lumshe idanu yayi yabudesu yakai hannunshi yasa anata yarike yafito ta maida kofan tarufe ta danna lock suna ahaka ta shiga ciki yakalleta yace “mezamuyi anan?” Murmushi tamai tace “shopping zakayi, kome kakeso ka dauka na siya maka” shiru Khaleel yayi yana kallon Hawwa zuciyanshi yamai wani iri duk duniya Hawwa ne kadai ta tabamai something like this banda parents nashi which su baya counting nasu cus iyayenshi ne, the truth is designers yake sawa directly from brand, but nan ma is one of
Sells amazing expensive things dük yanda yaso yarike yakasa sai kawai yadan matso sai kawai yayi hugging Hawwa yaboye fuskanshi a wuyanta yace “thank youuu, thank you so much” dasauri Hawwa tace “tun kafin kafara shopping shop first okay remember that I love you” dagowa yayi yace “i love you tooo” sai kallonsu ake sai kawai Khaleel yafara shopping itama Hawwa na daukan kome taga yamai kyau akwai kudin da tun fara aikinta take saving nasu sabida aure tabada 3.5M bikin nan bata kashe komi da kudinta ba, ga Pops yabata kudi shima, duk wani abu da yama Khaleel kyau saiya dauka itama Hawwa na daukanmai suka cika cart sannan yace “it’s okay” dasauri tace “no ban saya maka socks ba” tawuce wajen socks yabita da kallo yana dariya ta dauko sannan sukaje wajen biyan kudi 2.1M takashe taciro katinta tabiya yana kallonta yana murmushi aka musu pacaking kayan sukakai mota tasake budemai yashiga tashiga sai kawai takaishi wani hadadden spa aka fara musu pedi cure da mani cure akamai gyaran fuska da askin gashi sannan
Suka wuce massage room saiga mace zatama Khaleel massage dasauri Hawwa tace “noo no no” haba Khaleel sai dariya kaman zai mutu Hawwa ta harareshi tace “ba namiji mai yima masa ne?” Sukace no” Hawwa tace “muje gıda zan maka agida” yabi matarshi tabiya komi suka fito sai eatery takaishi sukaci abinci mai rai da lafiya suna soyayya gwanin ban sha’awa daganan kuma sai sukaje flower shop tasayamai flower, sukaje wani supermarket tasamai Noor kaya na yara tasayama Mom warwaro da dan kunne tasaima Abba set na clipper din oraimo like daidai kudinta Khaleel sai kallonta yake sannan suka shiga coldstone tasaya musu ice cream ko 1naira Khaleel bai kasheba sannan suka dawo gida flat nasu Mom suka wuce Dad da kowa na nan Khaleel yashiga nunama iyayenshi abinda matanshi tasayamai Hawwa tabama Excellency abinshi da Mom wlh sunji dadi sai addu’a suke mata, abin yama zukatansu dadi kafin su kadosu side nasu.
EPISODE
BAYAN 2 WEEKS
Gently yake bude idanunshi harya gama bude idanun tasss yakalli dakin dayake kafin idanunshi su sauna kan Ni’ima dake zaune sanye da abaya tana kallonshi sosai saikuma gently tace “ka farka”? Hannu Baban Yaseer yakai ya taba kanshi dayaji kaman yamai nauyi yaji duk bandage ne yace “how long nake nan?” Anatse tace “2weeks kenan” saikuma ta tashi tace “lemme call doctor” hartakai wajen kofa yayi magana but bataji ba sabida maganan shi bata fita da kyau dawowa tayi tace “na’am mekace?” Murya chan ciki yana kallonta yace “Hawwwa! Where is my Hawwa?” Shiru Ni’ima tayi tana kallonshi hawaye har suna fitowa daga gefen idanunshi sai kawai tajuya tafice bata jimaba tashigo tareda doctors aka dubashi wasu Nurses maza suka tayata chanzamai kaya aka cire bandges na kan nashi sannan aka wankemai baka akace tamai tea tamai tazauna bakin gado zata bashi yace “ina Hawwa”? Kaman ba ita yama tambayan ba tace “bude bakinka na samaka?”
Kin budewa yayi yace “i just wants to know ina Hawwa na? Mijin nata ya saketa? Nasan yanda yaganmu da abinda na fadamai dole ya saketa, Ina so naje wajen Baba na nemi auren mu” tea Ni’ima ta ijiye a gefe tai folding hannunta tana kallonshi ganin yadawo hayyacinsa sarai yasan meyakeyi ahankali tace “at first bantaba so nayi blaming naka ba abubuwan dasuka faru cus na dauka somehow somehow Hawwa itace tai seducing naka harka fara sonta tana maka all those charming character, I was thinking maybe anytime kuka hadu duk tana fakan idanuna ta maka ire iren abubuwan nan” Ni’ima tace “I hated Hawwa so much dudda kaine ke sonta zuciyana yakijin haushinka yadingajin haushin Hawwa yana tsanan Hawwa cus na dauka she puts you on and make you to love her tunda kaine kadai option arayuwanta babu wani dake nemanta banda mijin aminiyanta” Ni’ima tai shiru tace “I was very very wrong, Hawwa cried, Hawwa tamini rantsuwa daban daban akan she has nothing to do with you naki yarda, I fetl duk karyane ayanda na Santa nasan saidai rana daya naji an daura muku aure, kishinka ya haddasamin mugun tsana, bakin ciki, kyashi, da so na hallakata da menene menene duka araina, I lost a very true friend and a sister a lokacin nan sabida kai Aliyu” Ni’ima tadan fuzar da iska saikuma takalli Baban Yaseer dake kallonta tace “I know everything you did tun bayan bikin Hawwa katare a layinsu ashe stalking nata kake wayanda family mijin suka turo to take care of your bill sun fadi komi ba karya, and nagani a wayanka, sunce mijin Hawwa ne yamaka shegen dukan nan, how could you try to kashema Hawwa aure eh?” Baban Yaseer nawani kalan kallonta yace “stop talking kaman you were not the first person data taba attempting takashe musu aure ba” ihu Ni’ima tamai tace “that’s because lokacin I felt betrayed naji anci amanata an yaudareni cus Hawwa kawata ce but she hid everything from me and mijina ya sota all of those things you see at least I have reasons kaifa? Wat is your reason eh? Akanme zakazo kashe mata aure?” Ihu yamata yace “sabida inason Hawwa! Inason Hawwa sama da yanda nakeson kaina da rayuwana! Ranan bikinmu dana daura idanuna akan Hawwa naji Allah ya dauramin sonta, I’m a loyal lover babu wanda zai iyama Hawwa kalan soyayyan dana mata and bari kiji saidai idan na dauki numfashina na karshe aduniya bazan taba son Hawwa ba! I will never give up! Wlh wlh saina sami Hawwa ko ta halin kaka ne!” Wani irin kallonshi Ni’ima takeyi saikuma ta fuzar da iska tace “Baban Yaseer you are sick! I’m not a doctor but ni nurse ce and I’ve worked a hospital, you need to see a psychiatrist you are mentally not sound” dasauri yace “ohhh sabida inason Hawwa zakice haka? To bari kiji abin alfahari nane ma na haukace kan Hawwa ko na mutu kan Hawwa! Kinga dukan nan da fasamin kan nan da akayi? I’m proud anmin kalan dukan nan akan soyayyan Hawwa! Dukan infact yasa nakara sonta ma, nakara sonta, the more anamin wani abu kan soyayyan Hawwa the more abin nakara karamin shaukin son Hawwa araina wlh tallahi, Doctor Doctor doctor” dasauri ‘Ni’ima ta tashi sabida yanda taga yana kiran doctor a haukace doctor ya shigo Baban Yaseer yace “Oya a sallameni naji sauki inada abinyi” Dasauri Dr yace “no no, infact anjima kadan zamu kaika ayi brain scan cus kanka yabugu sosai we still needs to monitor you na akalla 3good days” ahaukace yace “wlh bazan zauna har kwana uku anan ba” cikeda lallabawa Dr yace “calm down nasan babu mai son asibiti but is for your own good kaji” dauke kai Baban Yaseer yayi Dr yace “Ina zuwa” yawuce yafita Ni’ima ta share kwallan daya zubo mata sai kuma tazo wajen ta duka takai hannunta takama nashi murya chan kasa tace “Baban Yaseer” Juyowa yayi yakalleta tace “katashi baka tambayi yaranmu ba baka tambaya yaya nakeba ko ya iyayenka ba” fizge hannunshi yayi yace “sabida ba kune matsalata ba, Hawwa ce matsalata itace burin rayuwana, ko yanzu yaya take oho? Taci abinci? Maybe she must be crying, yaron nan yana samin matana kuka” kallon Baban Yaseer Ni’ima keyi sai kawai tajuya tafita daga dakin tawuce chan lobby ta zauna taciro wayanta tai dialing number Mama Ringing daya Mama ta daga tace “Ni’ima yamai jiki?” Ahankali tace “ya farka inaso Yaseer da Yasmeen?” Mama tace “gasu chan kinsan yau ba school wasa suke a tsakar gida, Ya jikin Baban Yaseer?” Hawaye Ni’ima ta share muryanta yayi sanyi sosai tace “Mama Baban Yaseer ya haukace ko yasami matsalan kwakwalwa zance…..” tashiga bawa Mama labarin komi, Mama tai shiru tace “Allah mun gode maka munga jarabawa” tace “yanzu ki kira iyayensa daga kano ki sanar dasu komi karkikai dansu asibitin mahaukata batare da sanın su ba kinji” Gyadamata kai Ni’ima tayi tace “toh” ta katse wayan tai shiruuu ta ta mike ta wuce daki babu Baban Yaseer ba alamunsa ga drip yacire, tayi ihu aka shiga nemanshi babu shi yagudu, gabanta yashiga fadi cus tasan gidansu Hawwa zaije again this time yayi attempting wani abu they will kill him, sai kawai tashiga danna wasu digits kafin tayi dialing number takai wayan kunnenta.
Hawwa na kwance akan gadon Khaleel da yanzun nan yafita tanaji maranta na ciwo sosai dan yanzu after every sex sai maranta yayi ciwo but bataso ta nunamai cus tausayi yake bata this days he’s going through alot taga how he mises drinking da clubbing so most times idan abun yatasomai idan baiyi sex ba baya samin natsuwa, itama bata hanashi cus yana bata tausayi he’s really fighting hard trying to be a better man! Wayanta ne yashiga ringing dasauri takai hannunta tadauka cus tadauka shine but saitaga number datana gani tasan na Ni’ima ne cus number Ni’ima na kanta dan bugawa kirjinta yayi saida Ni’ima takirata kusan 5timez bata dagaba wayan na katsewa saitai dialing number Khaleel ringing daya ya dauka yace “Moonshine gani yanzu nake titin hospital namu” murmushi tamai tariga tai alkawarin bazata kara noyemai komiba ahankali tace “Baby that lady is calling me yanzu 5times kenan ban dagaba nace lemme tell you” ahankali Khaleel yace “wace lady?” Murya chan kasa Hawwa tace “Ni’ima!” Ranshi ne yaji yana baci dagajin sunanta yace “don’t talk to her! I hate her!” Murmushi tayi tace “okay” shima murmushi yayi yace “thank you telling me” ahankali tace “I will never hide anything from you, you’re my best friend Khaleel” murmushi yamata yashiga cikin hospital nasu yayi parking itakuma tana ijiye wayan tashiga tashi da kyar tana tafiya ahankali tashiga bayin shi tayi wanka da kyar tafito tabude kofa zata wuce dakinta kafafunta suka rike ahankali tace “Subhanallahi!” Saikuma ta daure tadaga kafan kadan zatai tafiya kaman an balla wani abu a maranta kawai sai jini dakesa maranta ciwo tabi cinyanta da kallo ta kwala ihu jiri na debanta. “Mommmmmmm” tai ihuuuu da duka karfinta amman ina babu mai jinta tacigaba da ihu.
Mom na zaune a falo akai knocking takalli kofa Salman ne cikeda girmamawa yace “morning Ma” gyadamai kai tayi tace “ya akayi?” Anatse yace “Mrs Khaleel has been shouting and screaming your name in her flat I think wani abu yafaru and Oga yatafi aiki tun dazu” Dasauri Mom tadago kanta zatai magana saikuma ta tashi tace “PA biyoni” wucewa Mom tayi da sauri ta tun kafin takai fakat din takejin kukan Hawwa dasauri tabude kofa tai sama a kwace taga Hawwa da towel ga blood a legs nata dawani kalan gudu Mom tai wajen tace “meya sameki eh?” Arude Hawwa tace “Mommy period yakamani yanzun nan cikina da marana kaman zai fita bantaba hakaba Mommy” tarike Mom Mom tace “kawo mata riga PA” wucewa PA tayi idanun Hawwa suka shiga juyawa zata sume Mom na jijigata tana kiranta but shiru ta sume.
EPISODE
PA nakawo mata wani gown da kanta Mom tasaka mata suka dauketa suka fito sai hospital nasu koda yaushe akwai standby Doctors aka karbi Hawwa jikin Mom na rawa saikuma ta dauki wayanda takira Excellency shima dasauri yace “gashinan zuwa zai taho da Khaleel”
Kusan 1hr basuji komiba saiga Excellency tareda Khaleel dayayi zuru zuru yana shigowa hospital din yace “Mom suna wani daki?” Da sauri ta nunamai kawai yawuce da gudu Doctors yagani kanta arude yace “wat happened to Matana? Wat happen to my wife?” Dasauri Dr yace “calm down” daidai yanama Hawwa wani allura a vein sannan yadago yana cire handglove tasauke ijiyan zuciya yace “Alhamdulillah” idanun Khaleel sunyi ja yace “wat happened?” Yama kasa daukan paper yarike suka fito su Mommy sukai wajen da gudu Excellency yace “meya samata likita” murmushi yayi yace “congratulations to all of you Mrs Khaleel is pregnant!” Chak Khaleel ya tsaya yana kallon Dr Mom tayi wani ihuuu ta rungume Excellency shikuma kawai yadaga mommy chak yana juyi da ita kaman yara bakin Khaleel nadan rawa rawa yace “wh…..why was she bleeding?” Dasauri Mom da Excellency suka tsaya chak jin tambayan da Khaleel yayi dahar murna ya mantar dasu, Dr yace “I can for a fact tell you ba one baby ne ke cikin matanka ba! Definitely daya yafita but she’s still pregnant zamuyi scanning and we need to put her on a bedrest, cus mahaifanta baida kwari for now maybe sai tafita daga first trimester, she needs to avoid working, lifting heavy objects, intercourse etc yanzu ma I think ahhhhmmm….”Dr yakasa magana Khaleel yace “wat!? Talk” adanhankali yace “yanzu ma