Showing 114001 words to 117000 words out of 184554 words

Chapter 39 - Gargadan So Book 2 Complete Hausa Novel

M SHAKUR   

31 Jan 2025

1903

na gayyato friends nashi yaushe yasan yarinyar nan dazai sota haka bada kidnapping na Noor bane”? Ran Excellency abace yace “wlh nagaji da maganganun banzan nan Zeenatu, bari kiji idan kika sakeyin dalilin wani abu yasami Khaleel I will not forgive you tundadai bakijin magana ki zauna anan kiyita comparing soyayyan da Khaleel ke miki dana matarsa i have meeting da Doctors nashi na Saudi natafi study room yawuce yafita yana kwalama Musbahu kira.

EPISODE

Komawa flat nasu Khaleel yayi yashiga baiga Hawwa a falo ba but yaga kulan abinci a dinning da ruwa da spoon da komi ta ijiyemai kitchen ya leka bata ciki kofa yakoma yakira some yan aiki duka abincin da Mom takawo musu yasa aka tafi dashi suje suci yamaida kofa yarufe yawuce sama dakin Hawwa kofan yataba yaji a kulle hakan yasa yayi knocking yace “Baby Baby Moonshine” daga ciki murya chan kasa Hawwa tace “kaje kafara ci gani nan zuwa” dan jimm yayi ko kadan baiji dadi ba soyake yabarta tazama comfortable hakan yasa yajuya kawai batare dayayi magana ba yana stairs yana saukowa saiga Noor ta shigo da katon jakan paper bag a hannunta da gudu hannu yanude mata tace “Daddyy” murmushi yamata yadauketa yadagata yace “My princess ya outing din” dasauri tace “fine fine Dad” Tana kalle kale tace “Daddy where’s my FAA bakace bazata kara komawa chan gidan Baba ba she will be staying here she’s your wife now” dasauri yasauke Noor yakai bakinshi kunnenta yamata magana aiko dasauri yarinyar tasakeshi tai sama yabita Noor tawuce gaban dakin Hawwa ta buga da karfi tace “FAA I’m back open the door nasayo miki wani abu” ga mamakin Khaleel kawai yaji Hawwa na bude kofa da sauri ya tsaya a gefe Hawwa na budewa cikeda jin dadi tabudema Noor hannu koba komi Noor zata tayata hira da debe kadaici tace “ina kikaje ban ganki ba tun safe”? Dasauri tace “outing FAA” kaman Hawwa zatai kuka tace “karki kara fita baki gayamin ba okay muje namiki wanka ki chanza kaya” dasauri Khaleel yafito daga gefe hada ido sukai da Hawwa daga ita sai towel gashin kanta a zube Ya Allah ga lema lema ajikinta kaman Khaleel zaiyi kuka yace “nima ayi wankan dani” wani kallo Hawwa tamai Noor tace “sorry Daddd girls only” nunamai Noor Hawwa tayi da ido tai mugun murmushin mugunta ta rufe kofan ta daga murya tace “I need Noory’s clothes” wucewa yayi yasauka yana takaici yasa akawo kayan ya karba ya aika musu dashi sama shikuma yawuce dinning yazauna yafaracin pasta datamai dayamai dadi sosai yana cikin cin abincin Noor ta sauko da dan simple gown nata Hawwa kuma sanye da hijab yabisu da kallo suka taho dinning din zama sukayi batare data kalleshi ba shiko sai kallonta yake Noor tabama Khaleel chocolate tace “Dady I bought for my FAA she take one tace nabaka second one din” karba yayi yana kallon Hawwa still dake zuba abinci da hannunta dayasha lalle tabama Noor abinci dasauri Noor tadau spoon zata faraci Hawwa tace “mena koya miki kina fadi before eating?” Dasauri Noor tace “bismillah” Dasauri shima Khaleel yakalli nashi abincin ahankali yace “bismillah” kallonshi Hawwa tayi abin yaso bata dariya saita dauke kai tace “auwallihi wa akhirihi” maimaitawa yayi itama tadauki plate tasa duk Khaleel kallonta yake kaman tsohon maye yasa bata iyacin abinci da kyau tass ya cinye itama Noor haka lokacin ana kiran magrib takalli Noor tace “salat muje muyi” ahankali Khaleel yatashi yace “nima natafi mosque wife” dan kallonshi tayi sai kawai ta gyadamai kai tace “ama Noor addu’a” dasauri yace “harda ke zan mawa” dan hararanshi tayi tadauke kai tadauki plates tabama Noor some itama tadauki some suka wuce kitchen kafin su wuce sama danyin salla suna zaune PA tashigo tahauro sama tai knocking gaban dakin Hawwa tace “this is Mom’s PA tace akira Noor” tashi Hawwa tayi tabude kofa takalli PA daga sama zuwa kasa kasa daurewa tayi tace “I have two things to tell you” takalli tag nata tace “Matter ko sunanki” PA ta gyadamata kai Hawwa tace “this should be the first and last time zaki shigo gidana batare dakin nemi izini ba bakisan amfanin door bell na waje bane?” Hawwa ta zubama ta wani kallo da hakannan PA taji tadan tsorata, Hawwa tace “nabiyu if anything should bring you inside this house don’t ever enter gidana da takalmi inba hakaba saikinyi mopping duk inda kika taka” dauke kai tayi takalli dakin tace “Daughter Noor” dasauri yarinyar dake kan dadduma tace “yes Ummi” Hawwa tace “zo grandma nakiranki” tashi yarinyar tayi tafito tabi PA tanama Hawwa bye, Hawwa tabisu da kallo tanaso Noor tazauna da ita kaman akawo kayanta tadinga zama a side nata tana bama yarinyar tarbiya da koyamata karatu kafin su maidata Khaleel na biyu.

Agaban flat nasu Mom ke tsaye tana jira akawo Noor Hawwa ta karbe danta bazata bari ta karbe jikanta ba tana hango Noor tabude mata hannu tana murmushi Noor tazo da gudu ta rungume Mom tace “Grandma” Mom tadago kanta tace “Princess you hurt me, I’m your only friend before tare muke komi ni da ke but yanzu baki sona kin dawo bakiso wajena ba kin tafi chan” Mom ta nuna side na Hawwa hawaye na saukowa daga idanunta dasauri Noor dake son Mom sosai tace “Don’t cry Grandma sorry sorry I will buy something for you tommorow and I love you, Grandma you’re my number one Fan” rungumeta Mom tayi sosai tafashe da kuka sai yanzu taji dan sanyi tadauka Hawwa ta kwace d’a da jika ta tashi tana share fuskanta takama Noor tashiga ciki,

Hawwa na zaune kan dadduma taji karan text message ahankali ta tashi tadauki wayan Khaleel taga yamata messege budewa tayi.

“I want to see my Dr he’s around, Sam and Moh are here to, I will be a little late but don’t sleep kijirani I love you” dasauri tafita daga wajen text din ganin yanda yacemata he loves her tana kan dadduma har akai isha’i tayi tai shafa’i da wuturi tasake komawa bayi ta watso ruwa tafito tasaka wani very decent rigan bacci

Ta feffesa turare tadaga wayanta 9;30 har yanzu bai dawoba kai tsaye tai wajen window dakinta tana kashe wutan dakin sabida kar ahangota a compound din tana leka tako’ina tadaga labule da kyau Khaleel ta hango tareda Sam da Moh a terrace na inda ta taba ganinshi lokacin nan wata na shafashi tagansu zazZzaune sunashan shisha ga bottles na alcohol sai buso hayaki suke faduwa gabanta yayi rassss!

Dasauri tasaki labulen taji kawai abu yazo wuyanta ya tsaya chak wayanta dake hannunta tadaga tai snapping nashi ta nunama Baba sabida ya yarda Khaleel dan shaye shaye ne dasu Ammi? Chan kasan zuciyanta jitayi no bataso Baba ya tsaneshi ko kallon mutumin arzikin dasu Baba kemai ya chanza sunada high hope akan Khaleel she doesn’t wanna shatter it, duk yanda zuciyanta ke fight nata kan tadauki hoton tanunama su Baba sai kawai ta kasayi, dukawa tayi ta tsugunna tana tunani She needs to make a choice ita ba yarinya bane, kafin auren nan she knows waye Khaleel, she has seen his life and what he is like, zai iya sakinta anytime toh idan hakane ba gwara tamai hoton tanunama Baba ba incase yasaketa? Tashi tayi dasauri tadaga labulen window tashiga camera tai zooming nashi sosai zatamai hoton sai taji takasa sake sakin labulen tayi taduka wuyanta har daci daci yake sai kawai tasake tashi a zuciya ta daga labulen window tana kallo tai dialing number shi Khaleel na cikin busa hayaki yabugu ga wine a hannunshi wayanshi dake aljihu yashiga ringing ciro wayan yayi ganin screen yasa abuge ya yarda pipe na shisha dake hannunshi kasa ya ijiye glass cup na wine ya yana yarfe hannunshi ya mike tsaye yana dan tangal tangal yakai wayan kunnenshi murya chan kasa dake fita ararrabe yace “He……l……..lo” yanda kirjinta ke bubbugawa da kyar Hawwa ta iya controlling kanta tace “kana ina?” Juyawa Khaleel yayi yakalli su Moh yadan lumshe idanu yabude yana tangal tangal duk Hawwa na kallonshi yace “ter….race” “awajen zaka kwana?” Hawwa tai maganan azafaffe har tana dan daga murya dasauri ya girgizamata kai kaman zai cire wuyanshi yace “nooo no no no nooooooo” abuge sosai yace “I will ooooooo…..nly sleep a inda matana ta….ta…….take” cikin fushi Hawwa tace “to kadawo daki yanzu” kallonsu Moh yayi abuge yace “wat…..wat….about th….them”?

Kaman Hawwa zata kama da wuta tace “I don’t care nidai kadawo gida yanzu” gyadamata kai yayi yace “okay” tana tsaye awajen tana kallonshi kawai yajuya su Sam abuge suna “Leee Leee where are you going” yanadan tafiya yana tangal tangal yace “my wife……calling…..meeee” lift taga yashiga ya sauko kasa yana tafiya abuge ganin kaman zai fadi yasa tasaki curtain din dasauri tajuyo tabude kofa tafita tasauko kasa ko hijabi bata tsaya sawaba tasauko falo, bude kofa tayi daidai yana zuwa wajen abuge yana ganinta yayi wani murmushi mai shegen kyau yazo zai shige jikinta tawani matsa yayi luuuu zai fadi dasauri tarikemai hannu kwashewa da dariya yayi yana kallonta hannunshi tasaki cikeda jin haushi ta maida kofan tarufe tasa key tajuyo ta ballamai harara da manyan idanunta tawuceshi tai stairs da sauri yabita yace “Baaaaa……b…..by….” Ko kallonshi Hawwa batayiba zuciyanta ciwo yake mata tashiga sauri tana hawa staircase shima sauri yashigayi kawai kafafunshi suka turgude yafadi yayi kara. “Ahhhhhhh!” Abala’in tsorace Hawwa tajuyo jin ihunshi da faduwanshi aguje tai wajenshi tace “Khaleeel!” Dukawa tayi agabanshi takama kafanshi da sauri tadaura kan cinyanta tana dubawa ganin baiji ciwoba dago kanta tayi takalleshi

Kallonta yake sosai but kasan kallon wanda yayi high ne yanadan turo baki yana taba gemunshi, wani iri Hawwa takeji cikin fushi sosai tace “mesa kake shaye shaye eh Khaleel? Wat if daka fadin nan kaji ciwo? Why are you ruining life naka like this eh?” Tsareta da ido yayi sai kawai ya makemata kafada yana turo baki yace “you’re angry again” cikin fushi Hawwa tace “yes I’m angry sabida halinka, I’m angry with you Khaleel sabida kana shaye shaye, why do you always keep giving me reason to hate you eh?” Turo mata baki yayi sosai kaman wani dan yaro saikuma kawai yafashe da kuka kana ganinshi kasan baya hayyacinshi yace “Popppps Hawwa…..na min fadaaaaaaaa” dafe kanta Hawwa kawai tayi tana kallonshi ganin abinda yake mata gashi yayi wani masifan kyau yana abubuwan, zuciyanta tafarfasa yake but then what can she do? Ko zata kwana tana masifa bazai gane ba dan he’s high, ganin kukan yafara yawa yasa ahankali tace “it’s okay nadena maka fadan” kwashewa da dariya yayi dayasa Hawwa tai shiru tana kallonshi hakoranshi are so white idan yana dariya kara kyau yake bana wasaba hakanan taji kirjinta yabuga dasauri ta dauke kai ta mike tsaye tace “let’s go” make mata kafada yayi sai kuma kawai ya kwanta awajen yana hamma yace “noooooooo nooooo nooo” kan Hawwa ciwo taji yafara zata tafi tabarshi wlh ya kwana awajen, dan tsakin takaici tayi zata wuce saitaji kuma takasa kafanta yaki motsi juyowa tayi takalleshi yanda yake hamma har lokacin da ragowan hawaye akan idanunshi, ahankali tadawo ta tsugunna takalleshi kallonta yayi dasauri yana lumshe idanu kadan kadan saikuma yakara mata full smile dasauri tadauke kanta kirjinta na kara bugawa ahankali tace “yakuri tashi muje ka kwanta kaji” hannunshi yamika mata duka biyun alamun ta dauke shi kallon hannayen tayi sai kawai takama dasauri yataso baiyi wata wataba yashige cikin jikinta saida ta zauna a benen, kankameta yayi yana sauke ijiyan zuciya kaman dan yaro murya chan kasa yace “I……love youuuuu my Hawwa!” Wlh mummunan faduwa gaban Hawwa yayi har saida tsigan jikinta yatashi sosai tama kasa wani abu, ciro kanshi Khaleel yayi daga jikinta yana kallon fuskanta abuge saikuma yakalli kirjinta yana dan lumlumshe idanu kayan baccin datasa sun mata kyau babu bra ajikinta ga nipples nata duksun fito dasauri yakai hannunshi yana kokarin jan riganta yaciro boobs nata, buge hannunshi Hawwa tayi tace “wat are you doing”? Ashagwabe yace “zan…sha nonooooooo” tashi tsigan jikin Hawea yayi dasauri tamike tsaye takama hannunshi tace “tashi muje ka kwanta konai tafiyana”

PLEASE KUMIN EXPLAIN HAWWA? I AM SENSING AFFECTION AND CARE RIGHT??

MAISA TAKASA MAI HOTON YAZAMA EVIDENCE? KU SANAR DANI

EPISODE

Hawwa tace “zanyi tafiyana nabarka fa katashi” da kyar Khaleel yatashi takama hannunshi tajashi yana tangal tangal Hawwa tarikeshi still boobs nata yake kallo yanakai hannu zai taba Hawwa tabuge, harsukakai dakinshi, wajen gado tayi dashi ta turashi yafada gadon tajuya dasauri zata tafi Khaleel yakama hannunta cikeda rigima yace “I want your booobssssss” ballamai harara Hawwa tayi ta fizge hannunta tace “dalla sakeni” tajuya tafita daga dakin tana kashe kishi wuta tawuce dakinta ta shiga tamaida kofa tarufe tasaka key ta kwanta akan gado itama ta kashe wuta gabanta na faduwa sosai, dan shiga jikinta dayayi harta farajin kamshinsa aduka jikinta, karan bude kofanshi taji dakuma kara kaman yabuge yace “auchhhhhhh” dasauri Hawwa ta tashi zaune agaban kofanta tajishi kawai Khaleel yashiga bugawa. “Mooon, Mooonshine, Baby Hawwa Hawwa open the door, I can’t sleep I want youuuu uhmmm, I want sexxxxx” tashi tsigan jikin Hawwa yayi jin abinda yake fadi, yashiga buga kofan chan kuma yahau mata kuka again, Hawwa dafa kanta tayi wannan wani irin abune haka? What kind of man Baba ya aura mata? Abu kaman a film, yanda yake buga kofan for almost 2min yana surutai da some tana ganewa some bata ganewa sai kawai Hawwa taji takasa daurewa ta tashi tayi wajen kofan tabude tace “wai me Khalee…….” Kafin takarasa maganan yawani fado jikinta tayi baya Allah ne kadai ya taimaka ta dafa bango dasun fadi daga ita harshi, riganta Khaleel yadaga kawai sama yakama both boobs nata ya matse yana numfashi da sauri da sauri, rasa inda zatasa kanta Hawwa tayi, hannunta ta mika ta maida kofan tarufe tana tura Khaleel din daga jikinta cikeda masifa tace “mehaka? Mehaka Khaleel”? Kaman badashi take magana ba, wurgata gado yayi kawai yahau kan jikinta yana kara daga riganta yaja boobs nata da karfi da yaji yasa abaki yakama dayan yarike gam gam a hannu yakai dayan hannunshi yashiga jan wandonshi kasa, Hawwa ture kanshi tashigayi but kaman badashi takeba, jikinshi har rawa yake yana making serious sound yana ciro dick nashi daga wando yana daddanneta kaman zaiyi raping nata, Hawwa itama tasa karfi tace “Khaleel wlh zan kaimaka duka mai haka”? Jin yakai dick dinshi gabanta Allah yasa tanada pant ajiki yasa Hawwa tashiga kokawa dashi sosai abuge yahau kuka na frustration yace “Hawwa I want……want…..you pleaseeeeee” ahaukace Hawwa ta turashi tace “I don’t want you, bazan taba bari dan giya yasameni ba” sauka daga gadon tayi da sauri shima ya sauko yabiyota ganin yanda baya hayyacin nan nashi zai iya danneta and rape her atsorace tafito daga dakin yabiyota da gudu har yana faduwa dakinshi tafada ta kulle tana saka key daidai yazo wajen Khaleel yashiga buga kofan kaman zai haukace, anytime ya bugu baya taba iya bacci baici wata ba, he can’t sleep ne baiyi sex ba, idan yana hayyacinsa yakan hakura idan bai samuba, but if he’s high yayi shaye shaye baya taba iya bacci without sex, yafi awa daya yana bugawa Hawwa kofa yana kiranta, yayi kuka yagaji sai manna gabanshi yake akofa taki budewa abugen nan yajuya yana jan wandonshi sama yayi hanyan bene yafadi yafi sau biyar Hawwa na jinshi yafice yafita dasauri tafito daga dakin gabanta na faduwa sosai tana mamakin ina yaje? Wajen abokanshi yasake komawa? Tayi dakinta da sauri tana bude window taganshi yasake faduwa a compound some security suka dagashi gaban wandonshi atashe sosai daganan waje taji yana kwalama Mom kira kaman zai tada gidan yashiga flat nasu almost 10min Hawwa na tsaye chan taga an kunna wutan dakin da hakanan ranta yabata nashi ne, ga window abude yawuce window taganoshi chan saiga wata mace itama ta wuce, daga inuwa taga Khaleel yajuya yarinyar yariketa, bugawa kirjin Hawwa yashigayi sosai chan taji Khaleel na ihu yana sumbatu kaman zai fasa gidan, muryanshi har echo yake tako’ina dawani kalan sauri tasaki labulen ta duka tana dafe kirjinta batasan meya sameta ba but kawai jitayi nunfashinta na neman gagaranta yi kawai saita hau tari tari sosai zuciyanta namata nauyi taji kaman takashe kanta yanda takejin ihun Khaleel kaman yana karama zuciyanta azaban ne da zafin tarin batasan sanda tashiga rarafe da guiwanta da hannayenta tayi bayi tabude tayi rarrafe tawuce ta bude shower hakan yasa tadainajin ihun Khaleel tafashe da kukan da bamatasan mesa takeyin kukan ba, Why is she even hurt? Mutumin da bataso? Tasan auren da baifi 1month zasuyi ba, menene takejin zafi dantajishi da wata, inhar yarinyar na side dinchan that means yanada wata mata, kaman wani abu ya shigeta batasan sanda tace “ai kwana nane” saikuma tahau kuka tana wajen har karfe ukun dare takashe shower tana bude kofa tafito daure da towel taji still muryan Khaleel takeji abu tahadiye da kyar awuyanta idanunta sunyi jazur tamika hannunta dake rawa sosai zata dauki riga saitaji takasa dukawa tayi hawaye masu dumi suka shiga zubomata tahau huci ta jingina da bango tana kama jikinta tana zaune awajen haka taji ihun Khaleel yana amsa ko’ina agidan. “Na sakeki! Na sakeki!” Harwani cringing bones na Hawwa keyi yin yanda yake sakin wata tace “Baba wani irin miji ka auramin? Ammi all the biki dakukayi this is the type of man da kuka auramin? Dan shaye shaye? Mai sakin mata easily, Mai chanza mata kaman cars, Ammi this is not how I imagine rayuwan aure na will be” Hawwa na zaune awajen hartaji ana kiran sallan asuba tashi tayi da kyar idanubta sunyi jazur sun kumbura tasaka riga tafito takoma bayi tayi brush tadauro alwala tafito tai salla tazauna tai azkar tai karatun Al’ Qur’ani sannan ta tashi tahau gado ta kwanta bacci ya dauketa, around 9 ta tashi bayi tafada tai wanka tafito ta shirya cikin wani green atampa dogon riga yamata kyau ta gyara fuskanta tass tayi kyau sai amarci glow take feffesa turare tayi tafito takalli dakinshi ga all alamu bai dawoba wucewa tayi tasauka kasa turare ta kunna agidan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login