Showing 33001 words to 36000 words out of 184554 words

Chapter 12 - Gargadan So Book 2 Complete Hausa Novel

M SHAKUR   

31 Jan 2025

1876

ko kallonsu Hawwa batayiba taja akwatinta tafito waje ga mutane a kofar gidansu ko kallonsu batayiba tadinga jan akwatin tana tafiya ranta yayi masifan baci, wlh da za’a tareta ace ina zataje batasani ba kawai dai tasan bazata taba zuwa gidan Ni’ima ba, batason tana burdening Ni’ima da problem nata, tana fitowa ta tare keke tashiga ciki tama rasa mema zata gayama keken inama motanta na tareda ita, samin kanta tayi da gayama keken yakaita layinsu Excellency tun kafin su shiga wajajen aka taresu ahankali ta kalli keken tace “dan Allah kajirani anan zan biyaka inason na shiga gidan nan nadauko motana ne” da dan saurinsa yace “kai Hajiya, da akwai inda zani gaskiya bazan iya jiranki ba” gyadamai kai tayi tace “ba matsala nawa zan baka”? “Dubu biyu” kirga kudin tayi ta bashi yatayata sauko da akwatin security dake maingate din yace “Hajiya daga ina kekuma? Wakikazo nema anan”? ID card nata ta nunamai tace “I’m officer Hawwa, dazu i came for work nabar motana anan” gyadamata kai yayi yace “hold on” tana tsaye awajen yawuce yashiga office nasu yana waya kusan 10mins tana tsaye sannan yafito yace “kibar akwatin ki anan u can go inside” gyadamai kai tayi tawuce ciki, almost kowani gate taje sai an tareta haka dai at last tashiga compound din ga ma’aikata babu wanda yace mata wani abu tawuce wajen motarta tana sauke jakanta na baya tana ciro car key dinta hakanan taji ajikinta ana kallonta samin kanta tayi da dago kanta sama Khaleel ta hango tsayi a balcony dakinshi asaman bene yana huro hayaki daga bakinshi ga wata ta rungumeshi da bataga fuskanta ba dan macen ta bata baya.

Chak Hawwa ta tsaya tanamai kallon kaman tazo wajen ta kasheshi tana tuna abinda yamata dazu, shima haka comfortably yake kallonta bayako kyafta idanu yana zukan shisha daya daga cikin matayen sa da aka kawomai yau na shafashi tana manmannamai kiss ajiki tana sanye da arnen kayan bacci abinda yakirata kawai tamai kenan he just want mace ta matse shi, faduwa gaban Hawwa tayi ganin macen na mannamai kiss a wuya da sauri ta daukekai jikinta na wani iri tawuce wajen motanta tabude kawai ta shiga taja motan tafito daga parking space saikuma ta tsaya ta sauke glass na motan tareda dan leko da kanta ta kallo saman still kallonta Khaleel yake kur yana busa hayaki da yatsu Hawwa tamai alamun f*ck you sannan takoma cikin motan taja motan tai gaba abinta, hakanan Khaleel yasami kanshi da dan sakin murmushi kadan, the first ever gurl datamai f*ck u aduniya, yarda pipe na shishan yayi kawai yajuya yarinyar yasa ta rike glass na benen wajen, yaja zip din wandonshi kawai yaciro abin ya caka mata babu tsoro ko kunyan ma’aikatan su ko yan aikinsu dudda suna sama ana ganin fuskokinsu da movement nasu bai damuba, yafara yi yanadan murmushi yana kallon gate har saida yadaina ganin motanta yana nishi sama sama yana dan sumbatu about 20min yayi sannan yatureta tafadi awajen tajuyo tana kallonshi maida dick dinshi yayi cikin wandon yaja zip sama sannan yajuya yawuce ciki abinshi yafada gado sai bacci.

EPISODE

Tana fita ta tsaya ta dauki box ta loda a boot sannan taja motan tana danna waya ta turama DIG message kan bazata iya zuwa aiki gobe ba, tunda dama gobe Friday zataje zaria wajen Sister Mom dinta batada lafiya, baidauki lokaci ba yace permission granted, agidan mai ta tsaya ta cika motanta kawai tafada titi da daddaren nan tayi zaria daga Abuja.

Wasa wasa fa Hawwa ta tafi, da farko Baba ya dauka zai iya daurewa amman ya kasa wayanshi yadaga yashiga neman number Baban Yaseer, da kyar ya gane number yayi dialing, Baban Yaseer na zaune a falo yana aiki da system dinshi Ni’ima na gefenshi tana kallo a Zee world su Yaseer kuma na wasa da IPad dinsu wayanshi yahau ringing kallon wayan yayi ganin Baba yasa yakalli Ni’ima da hankalinta ke tv yace “Baba is calling me wife” dan faduwa gabanta yayi cus ba kasafai Baba ke kiran Aliyu ba, katse wayan yayi yakira Baba da kanshi Baba yadaga yana gaishesa ma bai tsaya ya amsa ba yace “Aliyuu unnn nace ba mutuniyan taku na wajenku ne”? Yana kallon Ni’ima yace “Baba meke faruwa?” Cus baiso yace “eh ko a’a batare dayasan abinda ke faruwa ba” ahankali Ni’ima tace “sa wayan a speaker” wayan yasa a speaker yace “Baba wani abu ya faru ne?” Da dan damuwa kan muryan Baba yace “eh to kusan hakan, daman na sanar da aminina Malam Sama’ila cewa yadan sakamin sanarwa ina nemawa Hawwa miji, kowa yafito yanuna yanaso zan bayar” haderai tamau Baban Yaseer yayi Baba yashiga bada labarin har karshe, hannun Ni’ima har rawa yake ta shiga kiran Hawwa amman bata dagawa, Baba yace “kawai so nake naji inda take hankalina ya kwanta amman dai inhar bata yarda da auren Alhaji Kabiru ba kam saidai tabar gidan nawa tayi zaman kanta” adan fusace Baban Yaseer yace “Baba wai mesa kake haka? Idan kaje ka jefa Hawwa cikin wani hali fa? Ita yarinya ce dazaka mata dolen dole saita auri wanda kakeso Baba, bazaka bata dama ta kawo wanda takeso ba, Baba an gayamaka batada mai sonta ne”? Ranshi ya bala’in bacci harya nuna akan fuskanshi yakalli Ni’ima dake kallonshi still tana dialing number Hawwa yace “did she answer your call wife? I need to know inda take” daga ta dayan bangaren yace “saida safe Baba bata gidanmu zamu gwada kiranta idan mun gano intda take zamu sanar da kai” ya katse wayan ya ijiye laptop yatashi da dan zafi yasa hannu ya karbi wayan Ni’ima yayi dialing number nata da kanshi Ni’ima na kallonshi luckily Hawwa tadauka tace “Best ina driving ne, I know Baba ya kiraki don’t tell me anything” dasauri Ni’ima ta tashi takarbi wayan tace “naji I don’t want you to tell me anything and nima I will not tell u anything Hawwa, but just tell me kina Ina yanzu naji kina hanya, ina zaki”? Shiru tayi kaman bazatai magana ba tace “wajen Ammi zani a zaria” faduwa sosai gaban Ni’ima yayi tace “Hawwa going to zaria da daddaren nan ke kadai a mota are you okay? Kin manta yanda ake kidnapping ne a hanyan” ahankali Hawwa tace “I will be fine karki damu” cikeda damuwa Ni’ima tace “Hawwa why can’t you come to me eh kika kama kik……” key mota dataga Baban Yaseer yadauka yayi kofa yasa dasauri tazare wayan daga kunnenta ta katse tace “Baby ina zaka”? Slippers yashiga sawa yace “zaria” tahowa wajen tayi dasauri tace “zaria this night”? “if anything happens to Hawwa wani abu zai iya samuna!” Yafadi da karfi dayasa chak Ni’ima ta tsaya shima ya tsaya yana kallonta jin abinda yafito daga bakinshi saikuma yadan dafe kanshi yace “just stay with the kids, text me her aunt home address” yana maganan yafice tana tsaye awajen taji ana budemai gate, hannunta da aka rike yasa tai firgigit tajuyo tab dinta Yasmeen tabata tace “Mommy I want to sleep” dan murmushi ta kakalo ta mata ta kalli Yaseer ma tace “okay muje ku kwanta” kama hannunsu tayi tawuce dakinsu dasu bayi ya kaisu sukai fitsari sannan tahau gado dasu tace “addu’an bacci” addu’a sukayi taja bargo ta rufesu tana kashe musu wuta ta rungume su, wasu hot tears taji sunabin kuncinta hannu takai ta share amman sun kasa daina fitowa jin alamun sunyi bacci yasa ta tashi tafito daga dakin tazo falon ta zauna tana kallon system nashi very important aiki yake da Oganshi yasashi yayi yaturomai by 11 na daren nan, gashi yanzu 11 saura, zama tayi tasake fuzar da ijiyan zuciya sannan tadauki wayan nata hannu tasa ta goge fuskanta tass sannan ta shiga turamai address din, kafin tai dialing number Hawwa amman harya katse bata dagaba message ta shiga ta turamata. “Be safe Hawwa, I’m worried about you, Allah tsare hanya” kusan 2min saiga reply na Hawwa tace “I know you are worried, don’t be nakai zan kiraki, love you Best” love you best din takalla sai taji wasu hawaye masu zafi sun sake zubomata tashi kawai tayi tafada dakinta iPad dinshi dake saman drawer side nashi na bed ta kalla yawanci yana daukanshi da daddare yadanyi karence karance, samin kanta tayi da dauka, hoton family portrait nasune ne as wall paper, tadade tana kallon Baban Yaseer a hoton sannan tai kokarin duba wayan taga password shiru tayi tana tunani sai kawai tasaka birthday na su Yaseer taga yabude tashiga cikin wayan, tana dube dube chan ta shiga gallery wayan, hotunan Hawwa taci karo dasu a gallery, dasauri ta shiga ciki hotunan duka na wayanta ne wanda ko Hawwa batadasu dan ita ke snapping nata, tun hotunan su na primary and secondary school, da hotunan datake mata occasionally, da hotuna datama Hawwa adakinta tana sanye da rigan bacci mai kyau ga boobs nata da sukai showing dasauri takai hannu tai deleting wannan, saikuma hotunan datagani wayanda Hawwa nafitowa daga gidansu da hotunanta in different places kaman stalking dinta ma yake yana bibiyanta batare data sani bama ita Hawwan, ganin zuciyanta zai buga yasa tashiga marking pictures din tai deleting everything ta maida iPad din ta ijiye tana sauke ijiyan zuciya saikuma tafashe da kuka sosai na tausayin kanta.

Sosai Hawwa ke gudu akan titi da daddaren nan zuciyanta gabaki daya yazo mata wuya, bini bini take goge hawaye, she can’t even explain d kind of pain datake ciki today has been a bad day for her, daidai ta shigo kaduna around 12 tayanta ya faci gangarawa gefen hanya tayi kawai tai parking tadaura hannayenta asaman fuskanta tafashe da kuka sosai tace “Ya Allah maisa ban sami mijiba? Nayi imani da kaddara mai kyau da mara kyau, I accept whatever you choose for me Ya Allah, ina salla, ina azumi, ina nafilfilu, ina karatun Al Qur’ani, bantaba fasikanci ba, bantaba shan giya ko wani abu na maye ba, inama iyayena biyayi, ina taimakon mutane, daidai gwargwado ina bautamaka Allah” cikin murya mai rauni sosai tace “Ya Allah kaji tausayina kaji Ya Allah, Ya Allah kabani mijina nima, Ya Allah ka kawomin mijina nima, Ya Allah ka aurar dani da gaggawa banson yanda hankalin Babana yake atashe sabida ni, nazaman mishi abin kunya, dani ake kwatancen shi, Ya Allah ka tausaya mini kaji” tafashe da kuka sosai she missed mamanta she missed her, kusan 1hr ita kadai a motan nan babu tsoro ko fargaba aranta koma yatakama takama din kawai, idanunta a lumshe bawai bacci takeba but jikinta duk ya saki taji ana bubbuga marfin motanta “Hawwa Hawwa, Hawwa talk to me, Hawwa” kaman ana kiranta daga nesa hakan yasa tadan bude idanunta kadan, ganin hasken flash na haskota yasa gently tajuyo da rinannun idanunta ta kallo glass na motan shima ganin haka yasa Baban Yaseer ya haska mata fuskanshi sabida taga shine, wani irin kafeshi da idanu Hawwa tayi batun yauba taga soyayyanta a idanun Baban Yaseer but koda mistake bata taba saran zamata bashi chance ba saisa bata cika zuwa gidansu ba saidai ta sami kawarta awajen aiki kosuyi outing tare, She will never ever betray her friend koda baban Yaseer ne d last man aduniya, but yau for the first time ganinshi cikin tsakiyan daren nan yazo yabi wannan hanyan tundaga Abuja yazo nemanta bayan he came to her rescue earlier today yasa ta tsareshi da idanu tana tambayan zuciyanta could Baban Yaseer be the man she just finished asking God for? Is Allah testing her? Mijin best friend dinta? She rather hakura da auren gabaki daya aduniya tayi alahira, sosai take kallonshi hankalinshi amugun tashe yake buga kofan ganin yanda take kallonshi yana Hawwa open, kusan 2min tadauka tana kallonshi kafin gently ta danna lock motan yayi unlocking kanshi yabude motan da sauri yaduko yana kawo fuskanshi daidai nata cikeda tsantsan so da kulawa da damuwa yace “Hauwa’u! Are you okay?” Tsare shi da idanu tayi sai kawai hawaye ya gangaro daga idanunta dasauri yashiga ciro handky daga aljihunshi jikinsa har rawa yake yace “don’t cry and don’t be afraid I’m right here, Aliyu is here”.

EPISODE

Kawai tausayi taji tabama kanta saisa takasa rike hawayen dan tana cikin jarabawan rayuwa, she’s 30 batai aure ba babu miji, kowa is pressuring her, her biggest support, her biggest fan is her best friend Ni’ima da tun suna yara suke tare, kawancen amana da iyayensu sun zama daya ma, she’s not a small girl when she sees love she knows love, wani irin kaddarane wannan? Baban Yaseer can never be her amsa nooo please Ya Allah not my best friend’s husband, ganin hawaye yakasa tsayawa daga idanunta asanyaye Aliyu yace “I’m here for you, I will forever be right here! Ina taredake Hawwa in good times and bad times, dare da rana, I’m right here” ahankali yadaura hanky kan fuskanta wani sanyi taji dayasa ta lumshe idanunta da sauri takai hannunta i ta karbi handky tana goge fuskanta, tadanja majina dadan ragowan karfin zuciya tace “maisa kabiyoni Baban Yaseer? Nace kabiyoni ne must u follow me everywhere? Must you get involved in my issues? An gayamaka I can’t take care of myself ne ko I need your protection”? Ataushashe yana kallonta ganin ranta abace, cikida zazzafan kauna yace “sabida bazan taba iya bacci ba bayan nasan kina irin wannan hanyan, I care for you” ahankali Hawwa tace “wat if something happens to you”? Asanyaye yace “I don’t care koma menene yasameni I just wanna keep u safe” abu tahadiye a wuyanta sai kawai ta juyo ta yunkuro tace “I need to change my tire, spare tire na booth” matsamata yayi tafito tai booth yabi bayanta tana bude booth din takai hannunta zata dauki tayan yarigata dauka yace “let’s go muje motana ki zauna” tsayawa tayi tana kallonshi, “muje dan Allah Hawwa dare ne mu kadai a titi” batai musu ba yayi wajen motanshi da ita yabude mata gaba ta shiga ta zauna ya maida yarufe sannan yadawo booth nata yaciro supanu yaje gaban motan yana kwance tayan dayay less, sosai Hawwa take kallonshi kaman yauta fara ganinshi abubuwa da dama suna yawo aranta, tana zaune awajen saiga yan sanda sunzo wajen fitowa tayi ta nuna musu ID card dinta tayasu gyara tayan sukayi, suna gamawa Baban Yaseer yabar musu motanshi yabasu kudi su tsaremai sannan yashiga na Hawwa, hakan yasa ta zagayo ta zauna ya kunna motan yaja waje tajuyar da kanta tana kallo ahankali yace “do you think is right kije kidan Anty ki middle of the night? Kodai idan mukaje zaria namiki booking hotel, idan gari yawaye saikije”? Tana kallon waje batare data juyoba tace “zan iya zuwa wajen Ammi na anytime anyday” gyadamata kai yayi bai sake magana kusan 30min sai chan yace “Hawwa it’s okay not to be okay” lumshe idanu tayi tabude anatse yace “you got this! Karki bari kalaman Baba natabaki, karki karaya, I hate seeing you like this” yadan kalleta yanda take kallon waje yace “kinji” gyadamai kai tayi daganan basu sake magana ba harsukakai zaria, nunamai hanya tadingayi har zuwa wani gida a wani anguwa mai dan kyau da mutunci, saukowa tayi ta zagayo tadan kalli Baban Yaseer dake kallonta tace “dan bani car key” zare key motan yayi yabata yana kallonta, a gate tasaka wani key dake jikin motan tabude kofan tashiga ciki tana sallama tsakar gida ne mai fadin gaske, tourchlight taga an haskewa taji muryan yan dattijuwa na “waye awajen gate din nan” ana bude kofa da gudu Hawwa tai wajen kofa matan na bude kofa dadan charbi a hannu Hawwa ta rungumeta da karfi tace “Ammiiii na” ririketa matan tayi tace “Hasbunallahu wa ni’imal wakeelu Hawwa kece da daddaren nan, ke tashi kiga na ganki lafiya Hawwa” tadago Hawwa daga jikinta murmushi Hawwa tayi tace “Ammi baban Naseer na waje bani key gate na bude ya shigo da mota saiya dan zauna zuwa safiya yakoma Abuja” wani dan kallo Ammi tamata tace “Baban Yaseer kuma? Aliyun Ni’ima”? Gyadamata kai Hawwa tayi Ammi tabata key fita tayi Ammi itama tafito tana haskawa bude gate din Hawwa tayi yashigo da motan ta maida gate din tarufe Ammi tace “maraba da Baban Yaseer, sannunku sauko sauko” Saukowa yayi kanshi akasa cikeda kunya yace “Ammi mun sameku lpy” cikeda fara’a tace “Alhamdulillah ina jikokina? Da y’ata Ni’ima hope duk suna lpy”? Akunyace ya gyadamata kai yace “Alhamdulillah” murmushi tayi tace “muje nakaika side din su Baffa ka kwanta bazakabi hanya da tsakar daren nan ba sai idan Allah ya kaimu da safe akawo maka abinci ne”? Dasauri yace “a’a Ammi dare nayi bana iya kara cin abinci” satan kallon Hawwa yayi dake gefen Ammi tana wasa da hannunta yamika mata car key ta yace “take” dan dagokai tayi kafin tasa hannu ta karba Ammi tace “muje” suka wuce suna hira itakuma tawuce wajen motar ta booth taciro akwatinta ta gu huri ta shiga dashi ciki, bayin Ammi tafada tana cikin wanka Ammi tashigo tasami waje ta zauna yanda ta ganta haka tasan dawani abu.

Towel din Ammi ta dauro tafito Ammi ta kalleta tace “zonan Jidda” kayan shafanta tadauka tazo kusada Ammi ta zauna tana bata cream dinta a hannu Ammi ta karba tana sauke ijiyan zuciya tace “meya faru?” Dan shiru tayi sabida kawai taji komi yadawo mata sabo, hannunta Ammi takama tana shafa mata mai kafin takalleta strictly tace “ya akayi kike tare da mijin kawarki at this type of time and day Hauwa’u”? Baki tabude zatai magana saikuma tadan sauke ijiyan zuciya Ammi tace “speak” anatse tace “Ammi wlh I don’t know cus ni ko kiran Ni’ima ma banyi da abun yafaru ba, probably Baba ne yakirasu to check ko ina gidansu, saita kirani daga gayamata ina hanya zanzo wajenki hala to shine ta turoshi” Ammi na kallonta ta sauke ijiyan zuciya tace “Hawwa babu wani naki dabaisan relationship dinki da Ni’ima ba, yarinyar nan kawar amana ce, yanda kika daukeni haka tadaukeni, don’t ruin friendship naku under no circumstances, you know maganan danake” gyadamata kai Hawwa tayi tace “nasani Ammi” saikuma ya tashi daga gadon ahankali

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login