Showing 27001 words to 30000 words out of 180592 words

Chapter 10 - Noorul Huda Book 1 Complete Hausa Novel

03 Oct 2025

1128

suna hada ido ya kasa cewa komai, da sauri ta sake sunkuyar da kanta ta juya xata bar wajen, ya jawota xuwa jikinsa murya can kasa yace "I....i missed you" kasa cewa komai tayi, ya hade fingers dinta da nasa hakan yasa ta dago a hankali, lumshe ido yayi ya daura warm lips dinsa a forehead dinta, da sauri ta rufe idonta, a hankali ya dinga gangarowa da bakinsa har kan hancinta sannan lips dinta, lkci daya ta rike breathe dinta, ya jinginar da ita jikin kofa ya lumshe ido ya hade bakinsu, bai saketa ba har sae da yayi me isarsa, ko ina na jikinta 6ari yake, yana xame bakinsa daga nata kuwa ta juya da sauri ta fice, bin bayanta yayi da rinannun idonsa ya datse gate din, hawaye ne ya cika idonta tana kallonsa tace "Ka bude min kofa" hannunta xai kama ta koma baya da sauri, xai matsa kusa da ita ta fasa wani ihu da yaji har tsakiyar kansa, bai san lkcn da ya bata hanya ta fita ba. Washegari Abuturrab na xaune parlon Abbansa, fuskarsa ba walwala yana sauraren yakumbo, can dai ya d'aga kai ya kalli Abba ya ga kallonsa yake, sauke kansa yayi, a fusace yakumbo tace "Ya xaka min shiru Ina maka magana Aliyu...." Ya gyara xama yace "Naji Umma, sai dai ni bana son auren xumunci...." Mikewa tayi tace "Ae ko ya xama dole ka so auren xumunci tunda ka kasa fidda mace ka aura.... Kayi xaton Umar so yake nuna maka da ya bar ka kake ta shashancin ka kaki ajiye iyali, ni ban taba ganin irin haka ba, wai xamani ya xo yanxu sai ka ga d'a namiji yana xaune gidan iyayensa yaki aure wae sae ana tilasta shi sai kace ba ribar sa bace, kai baka san gata ake maka ba koh?" A takaice yace "A bani yan kwanaki xan xabi matar aure, bani da ra'ayin na xumunci..." Tabe baki tayi tace "Ae shknn fitsararre, amma ka sani in dai bata da qualities din xama surkar mu wllh sai dai ka mutu, auren xumunci ba fashi..." Bai ce komai ba sai dai da ganinsa kasan he's boiling from inside, mikewa yayi ya dake yace "Toh shknn" tace "Ehe, kuma sati uku na baka...." Bai tanka ta ba yayi ficewarsa, ta kalli Abba tace "kasan me yasa nake son ganin Aliyu yayi aure Umar?" Abba ya kalleta yace "A'a yaya" ta koma ta xauna tace "Saboda 'yan adawar mu, masu maka gorin rashin 'ya 'ya maza, in sha Allahu sai Ali ya cika maka gida da jikoki maza....." Abba ya girgixa kai hade da murmshi bai ce komai ba sanin ba kowa take nufi ba banda 'yan ubansu...." Yakumbo yaya ce ga mahaifin Abuturrab don daga ita sai shi, kuma ta basa shekara daddaya har tara, su uku ne gun iyayensu, sai yan uba rututu, autarsu Maryam tana aure a Cairo, iyayensu gaba daya sun rasu tun kafin Maryam ta cika shekaru shidda yakumbo kuma tayi aure lkcn, bayan rasuwar mahaifansu ta maido da kannin nata gabanta duk da ba wani karfi gare mijinta ba a lkcn ga kuma 'ya yanta maza biyu sanin idan ta bar su gun kishiyar uwarsu wahala xa su sha, don hatta iyayensu ba wasu masu shi bane, ita kuma stepmum din tasu bbu laifi tana da abun hannunta don iyayenta suna da rufin asiri, ita kuma 'ya 'yanta takwas da kakansu Abuturrab, bata damu da 'ya yan mijin nata ba haka suka ta xama gidan yayarsu yakumbo (Fatima) har xuwa lkcn da kowa ya kama gabansa, 'ya yan yakumbo biyar duk maza sai autar ta Sumayya, manyan maxanta biyu duk sun yi aure, sae na ukun yanxu da take son a hada aurensa da na Abuturrab, Maryam kuma 'ya yanta uku, 'yan biyu maza sai autar ta khadija, sosai yakumbo tayi fafutuka kan makarantar Mahaifin Abuturrab don lkcn yana shekarsa ta biyu a jami'a Abbansu ya rasu don Mahaifiyarsu ta riga sa rasuwa, cikin ikon Allah Abban Abuturrab na gama karatun ya tafi NDA da taimakon mijin yayar tasa, bayan shekara daya ya samu aiki as a militant duk ta damesa sai da yayi aure, ya auri Mami (Hajarah) bafulatana kuma marainiya kamarsa, sun kuma hadu ne lkcn da yake service a Adamawa, bai shekara biyu da fara aiki ba Mami ta haifo masa d'an sa na fari Abuturrab a wnn shekaran kuma Allah yayi ma Mijin yakumbo rasuwa a hatsarin mota, sosai Abban Abuturrab yake kula da yayar tasa duk da 'ya yan ta duk sun riga sa fara aiki, promotions sosai ya dinga samu gun aiki sbda iliminsa da kwazo, sai gashi kafin shekara biyar ya xama babban soja Wanda hakan ya d'aga hankalin step members dinsu, Mami bata sake haihuwa ba sai Abuturrab na da shekara tara ta haifi Ramla a lkcn kuma Maryam ma ta haifi yan biyunta maza, autarta kuma sa'ar khaleesat ce, Yakumbo mace ce mai fada da isa ga masifa shi yasa ko kadan basa shiri da Abuturrab, kwata kwata bai son xuwanta gidansu, gashi duk abinda tace da Abba shi xae yi, baya taba tsallake magananta, iyakar biyayyar da xai ma mahaifiyarsu yake mata, a fusace ya shiga bedroom din Mami ta bi sa da ido har ya xauna, ganin ya ki cewa komai Mami tace "Ya aka yi?" Kamar xai mata kuka yace "Mami wai meyasa yakumbo take ma mutane haka ne, ni fa wllh tana cin darajar Abba da wataran sai munyi dauki ba dadi da ita...." Ta hararesa tace "Toh ka je yanxun ma kuyi mana tunda ka isa...." Marairaice mata yayi yace "Ba haka Mami ba ji fa wai maganan auren xumunci take min, kuma nasan kila tace da fitsararrun yaran yaya Khabir koh yaya Munnir xata hada ni, (Manyan mazan yakumbo)" Mami ta tabe baki tace "Wannan kuma kai ya dama.... Da baka tsaya ruwan ido ba ae da yanxu kayi auren ka, toh wai ina ya matan da kake bani a waya muke gaisawa?" Dariya yayi yace "Kai Mami ba wani ruwan ido fah, wa ennan kuma ae ba sonsu nake ba, kawayena ne kawai" ta tabe baki tace "Toh me kawaye, ae kuma sai kasan yanda xa ka yi" Mikewa yayi yace "Ke Mami baki taba neman min solution sai dai ki yi ta fito da faults dina, any way xan tafi gun Momma na anjima nasan she will surely find a way out for me" daga haka ya fita ta bisa da kallo tana murmushi.

*Haske Writers asso*=???
' =ث? *Noorul Huda*=ث?

14......

Daren ranan Abuturrab ya tafi gidan kanwar Maminsa Hajiya Mariya, tayi murnan ganinsa sosai bayan sun gaisa tace "Anya Abuturrab ba wajen wani ko wata ka xo a anguwar nan ba kayi branching din nn" Dariya yayi yace "Mumy wajen ki fa na xo da gaske" tace "Ikon Allah, to ka kyauta ya gida da su ilham?" Yace "Lafiya lau Mumy" tace "Toh yaya fa?" Yace "Ta ma ce a gaishe ki" Tace "ina amsawa, xan ma kira ta" Abinci ta xubo masa duk da yace ya koshi, haka dai ya dauka ya fara ci suna ta hira, jin gidan shiru yace "Bbu kowa Kenan gidan yau Mumy?" Tayi murmushi tace "Kasan an koma boko duk suna gun iyayensu..." Yace "Toh bari kawai in kwaso kayana in dawo taya ki xama tunda ilham ta guje ki" dariya tayi tace "Da ka kyauta mun Aliyu" shi ma yyi dariyar yace "Kar ki damu xan dawo Mumy" Hajiya Mariya bata taba haihuwa ba, sai dai 'ya 'yan mai gidanta kuma duk manya ne, sosai take da son yara, hakan yasa gidanta bai rabo da yara kanana ko da yaushe sai dai in sch period ne, ita ta raini ilham har tayi wayo tayi shekara goma a wajenta, daga baya yakumbo tasa Abba ya karbo ta ba tare da wani dalili ba. Karfe goma da kusan Rabi Abuturrab yace mata xai tafi, nan ta damu wae sai ya kwana, yace "Toh in har kina son in kwana Mumy sai in kin amince xa ki samo min solution din wata matsala da ta sha min kai" Mumy tace "Ae wnn abu me sauki ne son...." Murmushi yayi yace "to xan kwana...." Sai kusan sha biyu Abuturrab ya fadi ma Small mum din tasa damuwarsa, shiru tayi tana kallonsa, can tayi murmushi tace "Toh kai yanxu matar ce baka samu ba tukun ko ya?" Ya shafa kai bai ce komai ba, can yace "Ehh" tace "Ae ko akwai wata 'yar makwabciyar mu a nan layin yarinyar me kyau da ita, ga hankali ga ilimi ga nutsuwa, in dai Alhaji bai nan ita ke xuwa taya ni kwana, ni dai na yaba da hankalinta, yau ma kanwarsu na asibiti ne shi yasa baka ganta ba amma da tana nan yanxu haka" Tun da ta fara magana ya saki baki yana kallonta har ta kai karshe, tace "Ya na ji kayi shiru" hade rai yayi yana girgixa kai yace "Another solution plss...." Dariya tayi tace "Kai fa ba mutunci ne da kai ba Abuturrab" ya langwabar da kai yace "Ni dai bana son auren hadi Mumy samo wani solution" tace "To ka ce kai baka da wacce kake so fa" ya shafa sajensa a hankali yace "Mumy akwae wata da nake son halayenta, she's nyc, uhm I like her mum" ta gyara xama tace "Ikon Allah to ita a ina take?" Kamar baxai ce komai ba sai kuma yace "A unguwar mu" Mumy tace "Au abu me sauki, kayi ma Abba magana sai a tura gidansu mana" kamar bae gane abinda take nufi ba ya tsaya kallonta, tace "Kayi shiru kuma" lumshe ido yayi ya bude murya can ciki yace "She's a Christian Mum" xaro ido tayi tace "Christian kuma, ko dai ka ta6u ne Abuturrab, ana maganar arxiki ka sakko wannan..." Kamar xai yi kuka yace "Allah Mumy burgeni take..... I like her" ta hade rai tace "Kai bana son shashanci fa, me xai hadaka da arniya duk ilimin ka Aliyu" a hankali yace "A'a ba arniya bace Mumy, she have her religion, she's a Christian!" Da wani irin mamaki take kallonsa baki bude, tana girgixa kai tace "Ka fi karfina Aliyu, tashi ka tafi gidanku ka kwana, I don't think you are on ur right senses" saukowa kasa yayi yace "No Mumy, wllh nasan abinda nake, shawara fa na xo ki bani...." Da mamaki tace "Yau naga ikon Allah, wace shawara xan baka a kan kafura ni Mariya?" Shiru yayi yana kallonta, tayi tagumi tace "Yau ni nake ganin ikon Allah, are you okay Aliyu, Christian fa kace?" Sauke idonsa yayi daga kallonta yace "There's nothing wrong with this mum, ko an rufe shiga Islamic religion ne?" Kallonsa kawai take ta kasa cewa komai, murya can kasa yace "I can convert her Mum, baki son in samu wannan ladan..." Da damuwa tace "No son, meye makomar kids din ka, kar ka manta ita xa kayi converting ba family dinta ba, sannan Kasan baxa ta taba rabuwa da family dinta ba, Aliyu keep everything aside and think reality, this is the biggest mistake you are to make in ur life, that aside Kasan in dai yakumbo na da rai abinda baxae taba yiwuwa ba knn, ko Abbanka baxae yarda ba not to talk of ur mum bare a xo ga families wnn abun kunya ne Ali..... Ita yarinyar ance maka iyayenta xasu yarda su bar ta tayi converting?" Mikewa yayi a d'an fusace yace "Abun kunya don na auri wacce ta dawo addinin musulunci, toh ashe kuwa komai ma xae dawo abun kunya a duniya.... Mum nasan kin fi kowa tunani a parents dina, plss kiyi tunani ki ban shawarar da xae yi boosting din abinda nayi niyya, sannan in dai tana sona bbu ruwana da iyayenta, they can do what ever they wish to me" daga haka ya yi hanyar bedroom ta bi sa da kallo baki bude, kwanciya yayi kan gado ya lumshe ido, can ya bude da sauri ya dau wayarsa ya shiga kiran Samantha har ya gama ringing bata dauka ba ya kuma kira nan ma shiru sai yayi tunanin tayi bacci nan ko tana xaune tana karatun biology kawae ji tayi haushinsa take ji hakan yasa ko kallon wayar bata yi ba. Washegari Abuturrab na idar da Sallah yace xai tafi, Hajiya Mariya tace "Da wuri haka son, ka jira kayi breakfast mana" yace "Xan yi a gida" shiru tayi tana kallonsa, can tayi murmushi tace "Toh meye kuma na fushi son, ba fa mu gama magana ba" marairaice mata yyi yace "Bayan kin ki supporting dina Mum" tace "No ba haka bane son, am trying to highlight you of the side effect of what you are trying to do, na farko ur kidz, na biyu ur image, na uku your parent, na hudu her parent will and will never agree, na biyar makiyan ka will make jest of you....." Katse ta yayi yace "Mumy naga dai uba shi ke da iko kan 'ya ya ba uwa ba, image dina kuma will never be tarnished tunda ba mugun abu nayi ba, parent dina kuma naga ni xan xauna da abata fa Mumy, parent dinta kuma can do what ever they wish I don't care, snn ni bana hango dariyar da xa a min nafi hango ladan da xan samu gun Allah" lumshe ido tayi cikin sanyin murya tace "Haka ne, Allah ya dafa maka son, yayi xabi mafi alkhairi, ya kawo sassauci kan lamarin" Abuturrab da yaji dadin furucinta yace "Nagode Mum" Sai kusan Karfe goma Abuturrab ya bar gidan bayan ta basa shawarwari masu yawa. Har bayan kwana biyu bai ga Samantha ba gashi taki daukar kiransa, duk yaji Kamar an daura masa duniyar ne a kansa, da dadewa yasan ta daina bin inda tasan xai ganta, hakan yasa ya maida gun zamansa can gaban gate din main house dinsu, ae ko yana xaune gun ranan laraba ya hangota tana tahowa, bata lura da shi ba hakan yasa yayi saurin dauke kansa, yana ganin ta iso dai dai gate din ya mike sai a sannan ta gansa and she was very shocked, ta juya da sauri xata gudu taku daya biyu ya cafketa, tana xaro ido kamar munafuka tace "Doctor" janta yayi xuwa cikin gidan, sosai ta tsorata tana tirjewa tace "Plss ka bari mana, stop it plss, ur sisters...." bai saurareta ba har sai da suka shiga compound din, sojojin dake xaune suka bi su da kallo kamar idonsa xai yi magana, ko kallonsu Abuturrab bai yi ba, ita ko ta boye fuskarta jikinsa duk ta rikice hawaye na sakko mata, tsoronta daya kada yan gidan su gansu, bai tsaya ba sai da suka shiga parlonsa ya saka key ya jingina jikin kofar yana kallonta, kin yarda ta kallesa tayi ta hade rai tace "Let me out" fixota yayi ya hade ta da bango yace "Why ain't you picking my call?" Kasa cewa komai tayi tana kallonsa can kasar xuciyarta na bugawa ganin yanda ya hade rai, can ta sunkuyar da kai ya kuma dago
Kanta, hawaye ya cika eye balls dinta tace "Ni ka bude min kofa in fita" shiru yyi yana kallonta, can ya sa hannu ya tsinka rosary din wuyarta da cross, xaro ido tayi ta rike tsinkakken rosary din a fusace tace "Meyasa xaka dinga tsinkar min da rosaries....." Yana kallon kwayar idonta yace "Coz I don't see it use on ur neck, it's of no use..." Kallonsa take ta kasa cewa komai, yace "Why are you ignoring my calls?" Rungume hannayenta tayi tace "I see you are good at kissing girls, and my religion prohibit that, because it's almost an act of fornication that's why I decided to quit the frndship....." kallonta yake ko kiftawa bai yi, can ya fixgota yace "Fornication? Kin san meye fornication?" Tsorata tayi ganin yanda ya rike ta amma ta dake ta tura sa tace "Let me out" k'in saketa yyi yana mata wani kallo yace "Sae kin gaya min the meaning of Fornication" Hararansa tayi tace "You check the dictionary" Dago kanta yayi yana mata wani kallo yace "Have i ever attempted having sex with you?" Kauda kanta tayi ta hade rai bata ce komai ba, yace "Alryt then, but you can't just call me a fornicator without me having sex with you, don haka let me make it happen sai ki ji ddin kirana da haka...."

*Haske writers asso*=???
' =ث? *Noorul Huda*=ث?

15.....
Dago kanta yyi yace "Have I ever attempted having sex with you?" Kauda kanta tayi ta hade rai bata ce komai ba, yace "Alryt then, but you can't just call me a fornicator without me having sex with you, don haka let me make it happen sai ki ji ddin kirana da haka...." Daga haka ya kama hannunta xuwa bedroom, sosai ta tsorata ta dinga turasa tana tirjewa hade da cewa "Ni ka bude min kofa in fita, let me out immediately...." Daukarta yayi cak ta kankamesa a rikice tana cewa "plsss let me out.." Bai tsaya ba sai da ya shiga bedroom ya rufe kofar da key ya direta kan gado, da yake shidda na yamma ya kusa bedroom din yyi duhu don duk curtains a sauke suke, rigar sa ya cire yana kallonta, ta mike da sauri ya kuma mayar da ita ta fasa ihu ya hau gadon ya rufe bakinta, ya cire dankwalin kanta, gashinta me yawa na daure tayi dough da shi, ta cire hannunsa a bakinta cike da tashin hankali tace "Don Allah kayi hakuri ka rufa min asiri" ya kai bakinsa kunnenta yace "You called me an adulterer???" Ta fashe da kuka tace "Noo amm sorryyy.... I didn't mean it" Hannu ya kai bayanta a hankali ya xuge zip din doguwar rigar jikinta hade da 6alle bra dinta, rikicewa tayi ta rike hannunsa cikin kuka tace "Pls let me, ka yi hakuri pls..." Yana kkrin cire rigar yace "After all you are not a virgin" xaro ido tayi tace "I swear ni ba yar iska bace" fixgota yayi lkci daya idonsa ya kada yace "Ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login