Showing 90001 words to 93000 words out of 180592 words

Chapter 31 - Noorul Huda Book 1 Complete Hausa Novel

03 Oct 2025

1182

yace "Am just tired frnd" ko rufe baki bai yi ba wayarsa ya dau ring, da sauri ya daga hade da sallama ganin number Hajiya Mariya, bata amsa sallamar ba tace "Aliyu me kaje yi kaduna kuma? Kana ina yanxu haka? Where r you now" bai kai ga bata amsa ba yaji an bude gate din hotel din, duk suka kalli direction din da Sadeeq mota ce guda na soldiers, mikewa suka yi da sauri a tare kmr hadin baki suka kalli junansu, lkci daya duk suka nufi cikin hotel din da sauri, Sadeeq yace "Damn it, damn it.... anyi tracing dinmu" Daki suka shige Abuturrab dake ta furta innalillahi a xuciyarsa ya nufi window da sauri yana lekawa ko akwai wani hanya da xa su bi su fita, Ganin bai ga alamar hanya ba ya koma ya xauna gefen gado ya rike kai yana kiran Allah a xuciyarsa, y is all this happening to him, me yasa abubuwa ke wargaje masa haka, me yasa har ynxu aurensa da Samha yaki yiwuwa, Maminsa ce ta fado masa jikinsa yayi sanyi sosai, may be that's the reason, Sadeeq yace "Haba kar ka karaya soon Aliyu, we will get the hell outta here, ba wanda ya isa ya kamani am nt ready for that now.... I will get a way for us" Wayarsa ya ciro da sauri ya bude ya cire sim ya jefa aljihu yace "Damn this..." don yasan duk ynda aka yi ta haka ma aka yi tracing din nasu, kofa ya bude da sauri ya fita Abuturrab ya bi sa da ido, yea hakkin mahaifiya.

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
54......

Ta bayan hotel din Sadeeq ya fito ya dinga tafiya yana kalle kalle har ya kusa xagawa, da karfi yace "Shit..." Ganin gate daya gare hotel din, ya kalli fence din da yake tunanin kila akwai wuta jikin wire din kai, neman change over ya dinga yi bai gani ba, ganin kara bata lkci yake kawai ya juya ya koma ciki da sauri, wani kofa daga kofofin dakunan hotel din ya bude yaga wata mata xaune da yaranta biyu suna cin abinci, sai wani da dukkan alama mijinta ne yana danne laptop, duk suka saki baki suna kallonsa, ya karasa da sauri ciki yace "Emm, don Allah taimako sbda Allah, emm tare da step sis dita nake kuma room daya na kama har da frnds dina naga kamar family ne ku, plss ta d'an tsaya nn xuwa anjima xa mu wuce plsss, sorry i intruded just like that, Assalamu alaikum" matar da miji dai sai kallonsa suke sun rasa abun cewa, juyawa yyi da sauri ya koma nasu dakin, Abuturrab na nan har lkcn yanda yake a xaune da alama idea ya gama kare masa ne gaba daya, Sadeeq ya shiga tashin Samha, tana bude ido ta mike xaune da sauri tana kallonsa, yace "Look we re in trouble you just follow me, we need to get out of here now....." kallon Abuturrab dake kallonta tayi, ya gyada mata kai alamar ta bi sa duk da bai san inda xai kai ta ba, daga haka Sadeeq ya ja ta suka fice daga dakin yace "Bathroom xa ki shiga idan mun je dakin kuma kar ki fito, don't try coming out" Yana bude dakin suka shiga ya kirkiran murmushi yana kallon couples din ya hade hannuwansa yace "Toh mun gode kwarai ga ta nn" Daga haka ya nuna mata bathroom, ita ma da ganinta kasan a tsorace take ta shiga bathroom din Sadeeq ya juya ya fice ya koma nasu dakin yace "Let get out of here Aliyu ga su can a reception" daga haka ya kama hannunsa suka fice ta baya, Wani uban tsalle Sadeeq yyi ya tabo wire din fence yaji ko da wuta yaji bbu yace "Yess" Abuturrab dake ta kalle kallen gun ya nufi gun wani ladder karama da alamar na hawa ayi trimming dogayen flowers din hotel din ne, da sauri ya karasa gun handgloves da masu aikin ke sa wa ya saka har uku, snn ya dawo ya hau ya d'an taba wayar yaji bbu shocking, da karfi ya ja wayar yyi baya sosai wanda har sai da yaji yayi piercing din hannuwansa duk da hand gloves din amma bai damu ba ya hau, sai da gabansa ya fadi ganin tsayin gun da xa su dira, ganin bata lkci yake yi ya juya ya kalli Sadeeq dake jira ya tafi, Sadeeq yace "Just close ur eyes guy ka dira they re almost here," kawai Abuturrab yyi shahada ya dira, Sadeeq ya hau shi ma ya dira, da kyar Abuturrab ya iya mikewa jin kafarsa kmr ba tasa ba bai gama recovering ba kawai sai ganin soldiers kusan hudu yyi alamar gadin gun suke, Sadeeq ya xaro ido yace "Nooo noo, am nt ready for this" Ae Abuturrab mancewa yyi da ciwon kafar ya mike a tare suka yi gabas a 260 wnn karan, Soldiers din suka bi su, Jin karan Harbi ya kara rikita Abuturrab, suna shan kwana sadeeq ya banke gate din wani gida dake kan kwanan gate din ya bude ya fixgo Abuturrab suka shige ya datse gate din, wata yarinya ce ke wanke wanke tsakar gidan ta mike a tsorace tana kallonsu, Sadeeq ya daura hannunsa a lips dinsa yace "Shiii, sojoji ne anguwar, mu suka biyo, Fakewa kawai xa muyi na wani lkci ko bakya taimako...." ita dai kallonsu kawai take, bubbuga gate din suka ji ana yi, Sadeeq ya kalli gate din da sauri, nufar yarinyar yyi yace "In kika rufa mana asiri Allah xae rufe naki" daga haka ya ja hannun Abuturrab suka yi bayan gidan da gudu, yarinyar ta karasa gate din da sauri sai dai duk a tsorace take ta bude, tambayarta sojoji biyu suka yi ko an shigo masu gida, ta girgixa kai tace "A'a" kallom compound din suka dinga yi daga haka suka bata hakuri suka juya ta rufe gate din. Da kyar Abuturrab ya iya magana bayan kusan minti goma yace "Ina take ita?" Sadeeq na share xufar fuskarsa yace "Gun wasu couple a hotel din na kai ta kuma nasa ta shiga bathroom" Abuturrab ya xaro ido yace "Baka tunanin xa su iya shiga duk dakunan suna neman mu?" Sadeeq yace "Haba dai ai tana bathroom, kuma nace kar ta fito, kaga ko da an shiga dakin aka ga mata yara da miji ae wucewa xa su yi" Abuturrab ya jingina jikin bango ya lumshe ido, shi kam tunda ya hadu da Samha komai ya canxa masa a rayuwa, amma kullum karuwa sonta yake a xuciyarsa, Yarinyar suka gani a kansu tace "Ku rufa min asiri ku wuce kafin mamata ta dawo don Allah" Abuturrab yyi shiru, Sadeeq ya d'an yi tsaki ya mike, katangar gidan ya kalla yaga bbu wani tsayi, ya hau Katangar yana lekan waje yaga bola ce, kallon Abuturrab yyi yace "Mu je guy..." Daga haka ya dira kasa, Abuturrab ya kalleta yace "Mun gode" daga haka ya hau shima ya dira, tafiya suke har suka iso express, Abuturrab yace "Sadeeq we need to get her out of the hotel too" kamar ynda Sadeeq yace haka kuwa aka yi, don daki daki soldiers din suka dinga bi sae dae in xa su fita su ba occupant din dakin hakuri, ko xuwa kan dakin da Samha take basu yi ba aka ga fitansu ta baya hakan yasa aka dakatar da search din, Mahaifin Sadeeq da Abuturrab dake tsaye haraban hotel din mamaki ne ya cika su ganin hanyar da suka bi suka fita, Dad din Abuturrab yyi shiru a xuciyarsa kuwa tunanin lkcn da Aliyu ya dawo tantiri haka gaba daya yake, wai ace har yau ya kasa kamasa, can ya girgixa kai yace "This is just getting out of hand, in har Aliyu ya shigo hannuna sai yyi xaman shekara daya a kiri kiri kafin in fara masa hukunci" Abban Sadeeq kam kasa cewa komai yyi, haka dai suka ba ma'aikatan hotel din da manager hakuri suka fita. Mata da miji dai sai kallon kallo suke barin da suka ga Samha shiru bata fito ba, matar ta fara masifa tana cewa "Wai ace kana matsayin mai gida wani ya shigo mana daki haka kawai ka bi sa da ido har ya fita ka kasa cewa uffan, to ni dai bbu ruwana ga yarinya har ynxu bata fito ba in ma mutuwa tayi kai ne a ciki wllh bbu ruwana...." Mikewa yyi ya nufi bayin ya kwankwasa kofa, Samha dake jingine jikin bango tayi mugun tsorata ta kasa cewa komai, matar ta mike ta tura kofar, kallonsu take haka su ma, Mutumin yace "Lafiya baki fito ba yarinya" Samha ta sunkuyar da kai ta bi ta gefensa ta fito ya bi ta da ido, Wani harara matar ta watsa masa ta koma ta xauna kusa da yaranta. Abuturrab yace "Wani room din ka kai ta?" Sadeeq yace "Ni ban kalli number dakin ba" Abuturrab ya shafa kansa yace "How re we going to do this now?" Sadeeq ya d'an yi shiru sai kuma yace "Kasan me, just ka nemi waje ka jira ni, let me go get her out trust me" Abuturrab da yanxu kam ya gama sara ma kitabar Sadeeq kawai yace masa "Alryt" Wani shago ya samu ya xauna Sadeeq ya nufi hotel din.

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
55......

Har Sadeeq ya isa hotel din tunanin yanda xai shiga bbu investigation ya fito da Samha yake, can dai yyi deciding yayi pretend kmr lodging ya xo yi, biyan kudin daki yyi ta atm card dinsa ya haura sama, direct ya nufi dakin da Samha take yayi sallama sai da aka amsa ya shiga, Nan yyi masu Godiya yana kallon Samha dake xaune yace "Toh mu je sis" mikewa Samha tayi ta kalli matar tayi mata godiya ita ma snn suka fita, Abuturrab na hangosu ya mike yana kallon Samha ganin yanda ta kara ramewa, suka karaso inda yake, Sadeeq yace "I think it's no longer safe here, Zaria will be a peaceful place to stay!" Abuturrab bai ce komai ba sai dai yasan gaskiya ya fadi, kamo hannunta yyi yace "How re u feeling now?" A hankali tace "Da sauki..." wayarsa ne ya shiga ring ya ciro ya d'aga ya kai kunne ganin mijin Anty Maryam ne, daga daya bangaren yace "Aliyu ka taho gun mai anguwa nan da awa biyu...." Abuturrab yace "Ban san gun ba ai" Mijin Anty Maryam yace "Mai machine xaka fadi ma xae kawo ka, sai ka taho da kudin sadaki ka dai gane?" Abuturrab bai san lkcn da yyi murmushi ba yace "Toh nagode" kallon Sadeeq yayi yace "Guy i know no one in Zaria!" Sadeeq yace "Amm, then sai mu kai ta gidansu babe dina ta tsaya for the mean time...." Abuturrab yace "Is she staying on her own?" Sadeeq yace "Noo wif her parent, kawai dai iyayenta yan boko ne wayayyu kamar mu they re nt like our parents, normal ne a wajensu beside cewa xata yi kawarta ce ae.." Ya kare maganar yana d'aga kafada, Abuturrab yyi murmushi yana gyada kai, can ya kalli Samha ganin mode dinta sai bai ce komai ba amma jikinsa yyi sanyi sosai, kallon Sadeeq yayi yace "Alryt plss ka sama mana mota frnd sai mu je can" Sadeeq yace "Good... But ni baxan jima can ba ina da aiki da xan yi Government house yau" Abuturrab yace "You re really a frnd in need" yar dariya Sadeeq yyi yace "That's me" daga haka ya nufi titi don sama masu abun hawa da xa su Zaria, Abuturrab ya kama hannunta suka koma inda yake xaune ya xauna da damuwa yace "Samha what's wrong...." Kamar jira take ta fashe masa da kuka a hankali, tausayinta yaji sosai, ya jawota jikinsa cikin sanyin murya yace "Am sorry Love, am making you past through all this difficulties, baxan iya rayuwa ba ke bane Samha in har ba haka na dinga yi ba xa a rabani da ke, nafi son ko da xa a rabamu ya kasance ke matata ce komai xai fi xuwa da sauki, i can't just imagine me idan aka yi parting dina da ke Samha, you now a part of me, you transformed me frm who i was then" Bata ce komai ba sai kukan da take a hankali, ya dago kanta yana kallon kyakkyawar fuskarta ya shiga share mata hawayen da ke saukowa idonta a hankali, daure fuska yyi yace "Alryt you stop those tears now idan ba haka ba i give u a french kiss in public...." Kalle kallen wajen ta shiga yi taga ai fa da mutane kawai ta shiga share idonta a hankali, murmushinsa mai kyau yyi ya hade hannuwansu yace "I love you Samha...." Sunkuyar da kanta tayi kasa, ya langwabar da kai cikin sanyin murya yace "No reply wife?" D'an murmushi tayi wanda hakan yasa yaji dadi har cikin ransa don har ya mance rabon da yaga murmushinta, ya murxa hannunta yace "Uhnn?" A hankali ta matsa daga kusa da shi ganin Sadeeq na xuwa, yana karasowa yace "Yeah, Romeo, Juliet ga mota me kyau na sama mana..." Mikewa Abuturrab yyi yana shafa kai suka bi bayansa, har suka isa Zaria kallon agogo yake don bai son ya wuce awa biyun da aka ce masa, tsayawa yyi a wani mall ya d'an yi mata siyayyar abubuwan da yasan xata bukata da drugs snn suka dau hanyar gidansu Zainab budurwar Sadeeq, yar masu kudi ce sosai itama, tun a waya ya kirata ya gaya mata gasu nn xuwa, suna isa gidan ya sanar da ita tafito, yar kyakkyawa da ita ta karaso tana kallonsu da fara'a dauke fuskarta suka gaisa, can ta dawo kusa da Sadeeq tace "Ita ce yarinyar koh?" Yace "Yeah sweet, sauri muke ynxu, xuwa yamma xan dawo" kama hannun Samha tayi tace "Welcome pretty" murmushi Samha tayi mata a hankali tace "Thank you" ita ta karbi ledar da Abuturrab ke mika ma Samha sannan tayi masu sallama Sadeeq ya kashe mata ido yace "Mu yi waya" tayi yar dariya suka wuce ciki tare da Samha. Bbu bata lkci su Abuturrab suka juya, Throughout journey din Abuturrab labarinsa da Samha yake ba Sadeeq dake ta hail dinsa kace abun arxiki yayi, jin a ranan ma xa a daura auren nasu yace "Bravo jare, toh amma shine bbu gayyata gun daurin auren?" Abuturrab yace "Naji kace min kana da aiki a government house" Sadeeq ya sosa kai yace "Yea xa mu je taro governor ne" Abuturrab yace "Are you a soldier also?" Sadeeq ya yamutsa fuska yace "I dodge that!" Abuturrab yace "That funny, you re related to d governor knn?" Sadeeq yace "Inaaa karere fa kawai, son dinsa is my best frnd shine xan rakasa dauko Abban nasa....." Abuturrab yyi dariya yace "Buh what did you study in schl?" Sadeeq ya gyara xama yace "Chemical Engineering, ina aiki a port Harcourt, na dau transfer na koma lagos naga duk shirme ne lagos din, kawai na dawo kd ynxu... Gombe daurin auren wani abokin frnd dina naje suka bata min rai kawai na biyo motar haya ko sani basu yi ba...." Abuturrab da ya saki baki yana kallonsa yace "Uhm that's nyc, where did you schl?" Sadeeq ya d'an yi shiru yana shafa sajensa, sai kuma yace "I always never want to talk about this because i schl in Abuja when my mate are schooling abroad!!!" dariya ssai Abuturrab yyi yace "Why is that" Sadeeq ya buda ido yace "Wai kar in xama terror in ji Abba" Abuturrab bai kuma cewa komai ba sae dai danne dariyarsa kawai yake, can dai yace "Toh ynxu xa ku je taro governor din ne?" Sadeeq yace "A'a bari kawai inje in shaida daurin auren new frnd" Abuturrab yyi murmushi yace "Alryt am grateful" Sadeeq yace "Yanxu dai ni bari in karasa kd sai in samo mana fararen shaddodi ko ya kaga" Dariya Abuturrab yyi bai ce komai ba, Sadeeq yace "Rubuta min number ka xan kira idan na taho, coz kunna waya ba tawa bace ynxu, i will get a frnds phone" gun driver suka karbi pen Abuturrab ya rubuta masa number snn ya basa Atm dinsa yace "Sai ka ciro min 100k sadakin da xan bada" daga haka ya rubuta masa pin din a bayan numbersa, Sadeeq ya karbi takardar yace "Don't worry gudunmawata knn, xan biya maka bride price din" Abuturrab ya buda ido sai kuma yyi dariya yyi patting shoulder dinsa yace "Allah bar mu" Sadeeq ya sosa kai yace "Kuma ya shirye mu" Abuturrab na dariya yace "Yeah, yeah" daga haka ya sauka a maraba mai motar ya wuce da Sadeeq. Abuturrab na sauka ya kalli agogonsa yaga daya saura hakan yasa ya nufi masallaci don yi azahar, wani gun me shago ya zauna bayan ya fito yana jiran Sadeeq, sai kusan biyu sadeeq ya kirasa yace Yana bakin titi shi yana ina, fitowa Abuturrab yyi suka hadu, Sadeeq yace "We need to get a hotel don ka shirya" hotel dake nan kusa suka nufa, Abuturrab na gama shiryawa ya kira Mijin Anty Maryam ya sanar da shi xae taho snn suka dau machine xuwa gidan mai gari.

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
56.....

Suna isa gidan mai gari suka sauka a dai dai kofar gida Abuturrab na kare ma gun kallo ya fiddo dari biyar dake aljihunsa ya mika ma masu machine din, tuni Sadeeq ya nufi tabarmar dake shimfide kofar gidan da mutane a kai, Abuturrab ya bi bayansa, sai a sannan ya ga mijin Anty Maryam xaune cikin mutanen, kallo daya yyi masu ya gano waye mai garin ganin irin shigar da yayi, Sadeeq ya xauna kan tabarmar ya gaida su gaba daya, Abuturrab ma ya xauna duk ya gaishesu, mai gari ne yayi gyaran murya yace "Toh da wa xa a daura auren cikinsu?" Mijin Anty Maryam ya nuna masa Abuturrab, Mai gari yace "Ya sunansa?" Nan ma mijin Anty Maryam ne ya bada amsa, mai gari yace "Maa sha Allah, Malam Aminu yyi min bayanin komai Aliyu, na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login