Showing 105001 words to 108000 words out of 180592 words

Chapter 36 - Noorul Huda Book 1 Complete Hausa Novel

03 Oct 2025

1163

wajen, Abuturrab ya amsa gaisuwar Khadija yana murmushi, kallon fatima yyi yace "Sai da anjima" daga haka ya bi bayan Samha ko kafin ya iso har ta rufe kofar parlon gam, ya murda ya shiga ya ga har ta kusa daki, xama yyi parlor ya cire suit din jikinsa da safa sai necktie, can ya mike ya wuce daki don yin wanka yana fitowa ya bar gidan gaba daya xuwa gidan abokinsa Dr Sharif. Sai bayan isha ya dawo gida, har xai shiga dakinsa sai kuma ya shiga nata durkushe ya ganta bakin gado idonta lumshe, bude ido yyi yana mata kallon mamaki, can ya karasa ciki yace "Meye haka kike?" Bata tanka sa ba bata kuma bude idon ba, yyi tsaye yana kallon ikon Allah har ta bude idon ta mike, yace "Me kike haka Samha?" Tace "Idan an kira sllh, me kke xuwa yi masallaci?" Daga haka ta karasa tayi kwanciyarta kan gado, kasa ce mata komai yyi, can ya tabe baki yace "Wai nn addu'a kika yi?" Bata tanka sa ba ya karasa gadon yace "I see! Sae bayan watanni da yawa ku ke addu'an naku knn? Ke a Christians dinma rakiya kika yi" kallonsa tayi da sauri, can tace "Haka kace min?" Yace "Yes, wani gulma ne xaki wani durkusa bakin gado ki hade hannaye abinda ba yi kike ba" hawaye ne ya cika idonta ta dauke kanta ya juya ya fita, kasa bacci Abuturrab yyi daren ranan, ya mike xaune ya dafe kansa, can ya mike ya fita, yana bude kofar dakinta ta juyo suna hada ido ta dauke kai, tsaye yyi bakin gadon yana kallonta, can ya xauna yace "Samha" bata juyo ba bare yasa ran amsa, ya shafa kansa a hankali yace "I am sorry, i don't mean those words, donno knw what came over me, kiyi hakuri don Allah" har lkcn bata yrda ta juyo ba, ya dagota ta kwace kanta ta ja baya tana kallonsa shima kallon nata yake, ta kauda kai tace "ni ban ji haushi ba, to don me ma xan ji haushi bayan ni na siyar ma kaina, i know as far as i disobeyed my parent, neglect dem just like that for my selfish reasons xaka iya fada min abinda ya fi haka at anytime, God knws best, shi yasan dalilin da yasa na yrda na xabe ka a kan iyayena just within watanni biyu xuwa uku da haduwar mu, ni tawa kaddarar knn...." Tana magana ne hawaye na sakko mata, Saurarenta kawai yake har ta kai karshe kafin yace "Kmr ynda kika xabe ni kan iyayen ki nima haka na xabe ki kan iyayena you have no reason to be uttering this, kin san soyayyar dake tsakanina da mahaifiyata har na yrda taki ke neman rinjayar tata, i said good bye to peace, luxurious life nd rest of mind frm d very first day i saw you Samantha...." Tsam ta mike tace "Same with me, nd i pray this to end soon, m tired nd bored of this miserable life" daga haka ta fice daga dakin ya bi ta da ido, ya fi minti biyar xaune inda ta bar sa, can ya gyada kai ya mike ya fita ya koma dakinsa. Washegari kmr jiya tana kitchen ya fice daga gidan ya wuce parking lot, tana jin ya ja mota ya bar compound din, ta gama juye ruwan Lipton da ta daura ta bar kitchen din ta shiga dakinta ta fara gyarawa daga haka tayi kwanciyarta, sai kusan sha biyu ta tashi, ta shiga bathroom tayi wanka, cikin riga da skirt na atamfa ta shirya ta fito parlor, nan ta fara tsaftace parlon ta goge ko ina snn ta shiga bedroom dinsa nn ma ta gyara ko ina ta wanke bathroom ta fito, tea ta hada da soyayyan kwai ta ci ta kwanta parlor tana nn kwance har uku, duk ta gaji da tunane tunane don bata san wani iri xata yi ba kuma taji an bude gate, mikewa tayi ta isa window kusa da kofa tana leken wanda ya dawo, parking yyi ya fito, tun daga nesan take kallonsa ko kiftawa bbu har ya iso Veranda ya bude kofar parlorn ya shigo, ya tsaya na kusan second goma yana kallonta, can yyi yake yace "What r u doin here" daga haka ya karasa cikin parlon ta bi sa da ido har ya shiga daki, dawowa cikin parlon tayi ta xauna kan kujera, tayi xaman kusan rabin awa a gun kafin ta mike ta shiga dakinsa tagansa kwance har ya fara bacci, durkusawa tayi kusa da shi tana kallon dogayen lashes dinsa, a hankali ta sauke idonta kan pointed nose dinsa dake kara masa kyau snn ta kalli lips dinsa, mikewa tayi jiki a sanyaye ta juya ta nufi kofa ta bude, ji tayi yace "Samha" ta juya da sauri tana kallonsa ya mike xaune yace "You want something?" Girgixa kai tayi tace "Wanted asking what to cook" yace "Noo, am full dear, ki dafa ko me kike so, m nt hungry" kallonsa take ko kiftawa bbu, sai kuma ta juya ta fita ya koma ya kwanta. Yana danna laptop bayan magrib wayarsa dake gefensa ya fara ring ya jawo yana kallon screen din ya ga Mami ce ke kiransa, dagawa yyi ya kai kunne hade da lumshe ido yace "Mum...." Daga daya bangaren tace "Aliyu, ya ku ke?" Yace "Lafiya lau Mami, ya gidan" tace "Good, bbu damuwa dai koh?" Yace "Babu Mami, ya siblings dina, i knw i so missed them mum" tace "They r all fyn, ya matar taka? Don't even knw her name" murmushi yyi don yaji ddin tambayar har ransa, yace "Sunanta Samantha Mami, amma Samha ake ce mata" Mami tace "Ohk, where is she?" Mikewa yayi yace "Bari in kai mata wayar" Tsaye ya ganta bakin window a dakin, ta juya tana kallonsa ya mika mata wayar yace "My mum" karba tayi ta kai kunne hade da sallama, daga daya bangaren Mami tace "Ameen, ya kike?" Sunkuyar da kai tayi tace "Lafiya, Mum ya gida" Mami tace "Alhmdllh, sai ayi ta hakuri kin ji, Allah maku albarka" Kai ta gyada mata kmr tana ganinta murya can kasa tace "Ameen mum nagode" Daga haka Mami tace "Ba shi wayar" mika masa tayi ya karba ya juya ya fita ya koma parlor, suna gama wayar ya mike ya fita don siyo abinci, a tare suka shigo gidan da Ummi, yyi parking ya fito ya nufi motarta, gaisheta yyi ta amsa tana kkrin fiddo system dinta da kayan dake bayan mota, karba yyi ta sake masa tace "Ya Samha?" Yace "Tana ciki" daga haka yyi part dinta ya bude kofar parlon hade da sallama ya shiga, khadija ce ta fito daga daki, ya ajiye abubuwan hannunsa yace "How you?" Tace "Fyn uncle, ya aiki" yace "Alhmdllh" ya kalli fatima dake xaune a kujeran parlon ta jinginar da kai tana bacci hannunta rike da pen, ga stool gabanta da textbooks sai handouts da fulls cap sheet, kallon khadija dake dariya yyi yace "Is she okay?" Tace "Tun daxu take bacci fah, wai kuma assignment 3 xata yi a nn" Shigowar Ummi yasa yyi murmushi kawai bai ce komai ba, Ummi na kallon fatima tace "Kee" buda ido tayi da sauri, Ummi tace "You re deceiving ur self" Tattara takardun ta shiga yi kmr xata yi kuka tace "Ummi na gaji wllh, i still haven't done the assignments, har library na shiga a sch but to no avail, am having a serious headache...." Sai a snn ta lura da Abuturrab, Ummi tace "Ni dai nace maki kina yaudaran kan ki ne, ya wuce ki dawo gida mu xauna ko kuma ayi dumping dinki Zoology ko Botany" daga haka ta yi gaba abun ta, Fatima ta kalli Khadija dake dariya tace "Leave now" juyawa tayi ta bar parlon, ta mike tana ci gaba da tattara takardun ba tare da ta kalli Abuturrab ba tace "Good evening" yace "Evening, wani assignment ne?" Sai a snn ta kallesa kamr xata yi kuka tace "Gasu nan" daukar questions din yyi yana kallo, can yace "Alryt, kiyi kkrin yin wnn it's nt complicated, i will try nd do the other two" daga haka ya juya ya fita da questions din a hannunsa ta bi sa da kallo. Yana fita mota ya nufa ya dauki abincin da ya siyo ya shiga gida ya ajiye takardan a parlor ya karasa dakin da Samha take, ajiye mata ledan yyi ganin idonta biyu yace "Na ga baki yi girki ba, ga abinci" ko rufe baki bai yi ba tace "Am full" ya kalleta snn ya dau abincin ya fita, sai da yayi isha yyi wanka snn ya ci abinci, yana gamawa ya jawo laptop ya fara duba mata assignments din, ba shi ya gama ba sai kusan sha daya da rabi, ya kashe system dinsa ya ajiye takardun a kai snn ya nufi daki, har xai shiga nasa dakin sai kuma ya juya ya bude nata, xaune ya ganta can karshen gado ta jinginar da kanta jikin gadon idonta lumshe, ya isa kusa da ita ya xauna yana kallonta, wani tausayinta da sonta ya dinga ji har cikin ransa, ya hura mata iska a fuska yace "Baby ba ki kwanta ba?" Bude ido tayi ya tsura ma idanuwan nata da yyi ja nasa idon, a hankali yace "You cried Samha, what's wrong" bata ce masa komai ba, ya lumshe ido yace "Toh ya kike son in maki Wife, kince baki son ina taba ki, am avoiding that, then what's it again" hawaye ne ya shiga sakko mata tace "Noo, u re avoiding me because i didn't give u my self, dama ba saboda Allah kake sona ba sha'awata kawai kake ba sona kke ba" tana fadin hakan ta fashe da kuka.

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
65.....

Ido ya xuba mata yana kallo, sai kuma yyi murmushi yace "Is that what you re thinking?" Ko kallonsa bata yi ba, ya langwabar da kai yace "Alryt idan Allah ya yrda na daina daga ynxu, xan yi ta kallon ki kmr photo kmr ynda na fara daga jiya, but bna son wnn koke koken da kike yi pls" sai a snn ta kallesa tace "Toh kuma ni bna son interaction din ka da mata" ya d'an bude ido yace "Mata kuma, wace macen kika ga ina interacting da?" Tace "Ka fi ni sani ai" murmushi yyi yace "Toh ae dole in dinga interacting da mata baby, have you forgotten am a Doctor?" Tace "Ae ba a clinic nace ba" shafa kai yyi yana murmushi yace "Toh ba gwara ko ma a ina ne in yi interacting da su ba ko Allah xae ban warce xan aura da baxata dinga hanani taba ta ba Dear, or do i look like a waliyyi to you?" Wani kallo take masa kafin ta mike ya rikota yace "Ina kuma xaki baby" bata fuska tayi ya lumshe ido ya jawota jikinsa ya rungume yace "Am sorry, i just can't Samha, baki da tausayi, i tried my best na ganin banyi disfiguring din ki ba throughout our stay together, ba kowa ne xai iya yin haka ba amma ke duk baki ga haka ba, i don't knw ko jan aji kike min, dear baki san wahalan da na sha na ganin ban bata ki ba, pls allow me show you hw i love you" lamo tayi jikinsa, ya kai bakinsa kunnenta yace "Plss" girgixa masa kai tayi tace "Some other day..." Murmushi yyi yace "Ohk den..." Daga haka ta janye jikinta tayi kwanciyarta, ya mike ya kashe wutan dakin ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ya dawo ya kwanta shi ma. Washegari da asuba yana dawowa masallaci ya shiga bedroom dinsa, kafin karfe shidda da rabi ya fito parlor har ya shirya, ya xauna ya bude laptop, daga kitchen ta fito ta gaishesa yana duba assignment din fatima da yyi jiya ba tare da ya kalleta ba yace "Morning wife, har kin tashi" tabe baki tayi ta koma kitchen sai a snn ya daga kai, bayan minti goma ta fito rike da flask da cup ta karaso gabansa ta durkusa ta ajiye, yace "What's that?" Ko kallonsa bata yi ba ta mike ta koma kitchen ta dauko tray mai dauke da irish da kwai sai bread ta ajiye gabansa ta dau cup ta fara hada shayin, yace "Alryt just coffee" mikewa tayi ta koma kitchen ta dauko coffee powder, danna bell din parlon aka yi ta kallesa kafin ta mike ta isa kofar ta bude, fatima ce tsaye tana sanye da hijab har kasa sai hand bag dake rataye shoulder dinta tace "Morning doctor na ciki?" Kallonta kawai Samha take, can ta juya ta koma ta durkusa ta ci gaba da abinda take, mikewa Abuturrab yyi ya dau fullscaps din ya nufi kofa, gaishesa fatima tayi yace "How you" daga haka ya mika mata yace "You rewrite it if you wish..." Kallon diagrams din da yyi mata drawing kawai take, ta kallesa tace "You draw fine" daga kafada yyi yace "Sometimes" tayi murmushi tace "Am grateful MD" yace "Say not... Kin yi dayan?" Ta gyada kai tace "Ummi ta min" yace "Good" godiya ta kuma yi masa tace "Ina da lectures 7, see yah" daga haka ta juya ta wuce ya rufe kofar, komawa yyi yana murmushi ya xauna ya karasa hada coffee dinsa, sai karfe bakwai ya mike ya rufe laptop dinsa ya wuce dakinta, kwance ya sameta ya rungume hannayensa yace "Why did you make an uncomplete coffee for me nd left?" Ko kallonsa bata yi ba, yace "Aiit, am off to work baby" daga haka ya fita, tana jin fitar mota ta fashe da kuka. Yanda ya fita haka ya dawo ya tarar da gidan da yamma, ko mamaki bai yi ba ya wuce daki yayi wanka ya canxa xuwa kananun kaya snn ya fito ya shiga dakinta, tana xaune hannunta rike da glass din hollandia drink ya xauna bakin gadon yace "Yau wife din hutu take kenan?" Bata ce komai ba yace "Toh ina yini?" Dauke kai tayi, yace "Tohhh har da axumin magana kenan" mikewa yyi yace "Aitt, let me go get something to eat am famished" daga haka ya fita daga dakin, a xuciyarsa kuwa tunanin ynda xai yi maganinta cikin ruwan sanyi yake. Take away biyu yyi masu ya ajiye mata nata a parlor ya shiga daki da nasa, sai kusan karfe biyar ya ji ta fita parlor yyi murmushi yana ci gaba da kallonsa a system, ana kiran magrib ya fita, gani yyi an gyara parlon ya tabe baki ya fita, bai dawo gidan ba sai bayan isha, kitchen ya shiga ya dauko glass cups biyu yyi xamansa a parlor, ya dau fura da nono mai sanyi da ya siyo ya xuba a cups din biyu, mikewa yyi ya shiga kitchen ya dau wani cup din ya xuba ruwa kadan a ciki, ya ciro satchet din pill a aljihunsa ya bude biyu ya xuba a ruwan ya mayar da pill din aljihu, yana tsaye har maganin ya narke ya dau spoon ya juya ya bar kitchen din, a glass cup daya ya juye ya sa cokalin ya juya ya mayar da furan gefe ya koma kitchen ya wanke spoon din ya ajiye ya dawo parlor, sai da ya shanye nasa gaba daya snn ya dau wanda ya xuba pills din a ciki yayi d'an murmushi ya nufi dakinta, tana xaune gaban mirror daure da towel alamar daga wanka ta fito tana packing gashin kanta, ajiye cup din yyi ya xauna bakin gado yace "Baby yau duk kin share ni ko, baki damu da na ci abinci ba ko ban ci ba, is that fair?" Ba tare da ta kallesa ba tace "I thought warce kake yi ma assignment at midnyt ta kawo maka ai" yace "Uhm ae ba matata ce ita ba da xata kawo min abinci" tace "Toh sai ta xama mana ta dinga kawo maka" yace "May be soon.... Nasan ita baxata dinga bari na da yunwa ba ina fita siyan take away" kallonsa tayi, ya wara mata ido ya mike ya isa gabanta mikewa tayi da sauri ya rikota yace "When i say you, i mean you baby, kullum son ki karuwa yake a raina duk da sabbin walakancin da kika tsiro ynxu wife..." Kamar xata yi kuka tace "Ko dai kai ne ke min wlknci" yace "A'a baby, ni da kike bari da yunwa, you re starving me...." Turo baki tayi tace "Kwanan nn ae ko nace me xan dafa ce min kake you are full, i thought you r always full ai" murmushi yyi ya karasa gun cup din furan da ya ajiye ya dauko ya ajiye mata gaban mirror yace "Alryt ga fura da nono, it's chill, naga ko na siyo maki abincin ma ba ci kike ba..." Daga haka ya juya ya nufi kofa yace "Let me take my bath" Yana fita ta karasa press dinta ta fiddo kayan baccin da xata sa, sai da ta gama shiryawa ta saka net a kanta ta daura xani snn ta nufi gado ta kwanta, mikewa tayi ganin furan da ya ajiye mata ta dau cup din don bai shiga ranta ba, beside ita ba ma'abociyar son fura da nono bace, bathroom ta shiga ta xubda rabi kar dai yace bata sha ba snn ta fito ta wuce parlor roban furan ta gani ajiye parlor ta karasa ta durkusa ta dauka taga da saura a ciki, ta bude ta juye snn ta shiga kitchen ta wanke cup din ta ajiye ta wuce daki ta kwanta, sai kusan karfe goma Abuturrab ya fito parlor yana sanye da pyjamas dinsa ya xauna ya bude laptop, sauran furan dake ajiye ya dauka ya bude ya fara sha, bai shanye gaba daya ba ya ajiye ya ci gaba da abinda yake, bayan kusan minti goma ya juya a hankali yana kallon furan.

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
66.....

Jinginar da kansa yyi jikin kujera ya lumshe idonsa na kusan minti ashirin can ya bude idon a hankali ya mike, bedroom dinsa ya nufa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login