Showing 30001 words to 33000 words out of 180592 words

Chapter 11 - Noorul Huda Book 1 Complete Hausa Novel

03 Oct 2025

1125

ba yar iska bace? Salahai ne ke xuwa Club dama?" Kasa ce masa komai tayi hawaye na sakko mata har da sheshsheka, lkci daya ya sauke rigar gaba daya har xuwa waist dinta, kankamesa tayi ko ina na jikinta na rawa tace "Don Allah ka rufa min asiri, ni ban taba ba....." Lumshe ido yayi jin bare body dinta a jikinsa, ya kai bakinsa wuyarta cikin sanyayyan murya yace "I won't, because i... I love you" jin tayi shiru ya dago kanta a hankali, da sauri ta rufe idonta, ya kai lips dinsa kan eyelid dinta snn a hankali ya xuge mata zip dinta, sauka take son yi daga kan gadon ya rikota taki barin su hada ido ya maido ta kan gadon yace "I promise I won't kiss you again tunda ba kya so, don't ever ignore me again plss, missed you" sai a sannan ta dago manyan idonta ta kallesa, ya langwabar da kai yace "Pls dear" sauke idonta tayi kasa, ya dau ribbon dinta da ya fadi ya tufke mata gashinta snn ya dau dankwalinta ya mika mata, a hankali ta sa hannu ta karba, mikewa yayi ya kunna bulb din dakin, ya koma kusa da ita ya kamo hannunta yana murmushi yace " _Girl I have a question to ask you today....._" Dago kai tayi ta kallesa ya wara mata ido yana murza long fingers dinta yace " _Will you marry me even though I met you today_" kallonsa ta tsaya yi ko kiftawa babu, yayi murmushi ya daura forehead dinsa a nata cikin sanyin murya yace " _All she said... You don't even know my father, o de mo mi rara.... You don't know my mother, ofe fi mi s'aya, can you pay my pride price it's just a million dollar! Easy o jeje take it slow oh, ko le to yen my darling jeje, easy o jeje take it slow oh, omo la fe fe ra moto, easy o jeje take it slow oh, will you take it easy I dey on prada.... Easy o jeje take it slow oh...._" Xaro ido tayi tana kallonsa, ya wara ido yana kallonta, tace "kana jin Yoruba dama?" Murmushi yayi yace let me finish, ta tallabi chin dinta tace "Ohk ohk" jingina yayi jikinta hade da lumshe ido yace " _Girl I have just one thing to tell you again, is it me or this love lo yan me were, ahh! I don't even know ur father, mi ode mo ile won oh.... I don't know your mother mo de fe fi e s'aya, can't pay ur price oh, don't even have one dollar ah.... Easy o jeje take it slow oh, ko le to yen my darling jeje, easy o jeje take it slow, omo la fe fe ra moto, easy o jeje take it slow, will you take it easy I dey on prada.... Easy o jeje take it slow ohh...._" Murmushi tayi ta mike ya riko hannunta yace "No comment" tace "Ohk kayi kokari...." Bata fuska yayi yace "I mean you did not reply my song" ta buda ido tace "Buh I said it's nyc...." Yace "Uhm it came from the bottom of my heart..." Tace "na tafi" daga haka ta nufi kofa yace "Ohk, I won't kiss you again plss, don't quite the frnd ship" ta kallesa tace "Sure?" Mikewa yayi tana ganin haka ta karasa kofa da gudu ta murda taji a rufe, jawota yayi jikinsa ta baya yace "Yeah sure!" Kasa cewa komai tayi don ji tayi kamar da electric ya hade jikinta, bude kofar yayi yace "Ina za ki?" Kin cewa komai tayi, ya juyo da ita suna facing juna, yana kallon kwayar idonta yace "Ina za ki nace?" Sauke idonta tayi a hankali tace "Mumy ta aikeni gidan frnd dinta...." Yace "Let me drop you" tace "A'a an fara kiran sllh" kama hannunta yayi suka fita parlor, ya dau makullin motarsa ya ja ta xuwa gun mota, gidan bbu wani nisa tace ya ajiyeta d'an nesa da gate din, hakan yyi yace tayi sauri yana jiranta, kai kawai ta gyada masa ya bi ta da kallo har ta shiga gidan. Ba a dau lkci ba ta fito ya bude mata motar ta shiga, kallonsa tayi cikin sanyin murya yace "Welcm...." Jan motar yayi ya dau hanyar gidansu, yace "Kun gama waec din ne?" Ta girgixa kai tace "Mun kusa." Bata bari ya tsaya kusa da gidansu ba yana parking ta bude motar ta fice hade da daga masa hannu, murmushi yayi ta juya ta nufi gate dinsu. Washegari sai gashi ta biyo hanyar xata Church, fita yake da niyar yi xuwa gun wanin abokinsa amma ba da mota ba, yana ganinta ya fasa, ita ko ta gaishesa xata wuce ya sha gabanta yace "Ina za ki?" Tace "Church" ya d'an tabe baki yace "During waec din ma baxa ki tsaya kiyi karatu ba?" Tace "Mumy ce tace sai naje, beside nayi karatu tun safe" ya d'an bata fuska yace "ohk but am very hungry, nobody at home to give me food"

*Haske writers asso*=???
' I heart you all my fans=?
?=?
?
=ث? *Noorul Huda*=ث?

16.....
Yar dariya tayi tace "Then ka tafi eatry mana!" Yace "No, not when I have a sweet girl that's very good cook!" Ta xaro ido tace "Who?" Yace "Youu" daga haka ya kama hannunta ya ja ta zuwa gidan, tana bata rai haka ta shiga daura masa girkin garnished spaghetti, cikin mintinan da basu wuce ashirin ba ta gama suka dawo parlor, duk yanda ya so da ita ta ci kin ci tayi shi kuma ya kulle kofa ya ki barin ta ta fita, ganin yanda ta hade rai yayi murmushi yana cin spagh dinsa yace "Tell me a story...." Bata ko kallesa ba tace "Bn iya ba" jawota yayi kusa da shi yace "Baxa ki bar gidan nn ba knn yau" kin cewa komai tayi, ya lumshe ido ya bude yace "Ohk tell me more about Jesus!" Kallonsa tayi da sauri sai kuma tace "Tarihinsa?" Ya gyada mata kai, gyara xama tayi tana kallonsa tace "Ohk I will" Yace "Yauwa am all ears" ta rufe ido tace "Long time ago in Bethlehem, so the holy bible said, Mary's boy child Jesus Christ was born on Christmas day, even the angels testified that a king was born...." Murmushi yyi yace "No.... da Hausa xa ki min and you are not giving me in details, how was he born, where was he born, da dai sauransu" ta wara ido tace "Ohk Ohk... Mary wacce kuke kira da Maryam ita ce mahaifiyarsa, Mary macece baiwar Allah me kamun kai kowa a Bethlehem ya shaida hakan, tana kuma da wanda xata aura wato Joseph wanda ya kasance Carpenter, ranan tana xaune ita kadai daki sai ta ga wani haske daga waje, haske sosai wanda sai da ta rufe idanuwanta, Mala'ika Gabriel kenan ya xo mata da sakon cewar xata haihu ba tare da aure ba, abun ya bata mamaki sosai, kafin tace komai har ya bace nan ta fara naxari sai dai bata fadi ma kowa ba har Joseph da xata aura, wasa wasa taga da gaske ciki gareta, wanda hakan yasa 'yan gari suka fara maganganu kanta, ko ina gulmarta ake wasu na cewa da ma lullubin karya take a ko da yaushe, tayi kkrin ganar da su cewar ita bata taba sanin namiji ba amma nobody was willing to believe her, sae Joseph da bai gujeta ba, bayan an dau lkci xaman kasar ya gagaresu sbda mutane wanda hakan yasa Joseph yasa su bar garin, a hanya nakuda ya kamata Joseph ya shigar da ita gun ajiye dawakai wato horse stable a nan ta haifi Jesus Christ the son of God!" Abuturrab dake ta kallonta cike da tausayi ya dakatar da ita da sauri jin furucin ta na karshe yace "Madam He's not the son of God but rather his messenger" kallonsa ta tsaya yi sae kuma tayi murmushi tace "Yeah, believe din Muslims knn, but we believe he's the son of God" hade rai yayi yace "Ina gaya maki magana kina ce min ba haka ba, Allah bai haifa ba ba a haifesa ba, h??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????e's one and one alone, Jesus is his messenger!" Shiru tayi tana kallonsa can ta girgixa kai tace "For God so love the world, that he gave his only begotten son that who so ever believeth in him shall not perish but have everlasting life, this is a verse from the holy bible don me xaka ce jesus isn't the son of God?" Wani kallo ya dinga mata can yace "Then ur bible is deceiving you" hade rai tayi sosai tace "How dare you? why will you say that?" Mikewa take son yi a fusace ya fixgota ya xaunar da ita yace "Luke 3:38 said; Adam was the son of God, Gen 6:2 also said all men are son of God, Jeremiah 31:9 said David is the begotten son of God, Psalm 2:7 said who ever ia righteous is the son of God, Romans 8:14 says Jesus is the ONLY begotten son of God, which are we to believe?? There is a lot of confusion in ur bible, nan ance mana Jesus kadae ne son of God, an dawo an lissafo mutane da dama an kirasu da son's of God su ma, why? How's that??? Ashe kenan ba Jesus kadai ne son of God din ba ma," Kallonsa take ko kiftawa babu, ya tabe baki yace "Ci gaba" Sauke idonta tayi a hankali tace "Am going home" daga haka ta fara kokarin mikewa yace "Baki isa ba you are not leaving here until u finish ur forged story" wani kallo tayi masa sai kuma ta fashe da kuka tace "It's not forged" tabe baki yayi yace "Then ki ci gaba since you didn't defend my question" ta goge hawayen idonta a hankali tace "Three wise men ne suka yi announcing haihuwar Jesus the Messiah..... Snn comet from the sky ne yayi leading dinsu har manger inda aka haifi Christ....." Dakatar da ita yyi yace "Yeah yeah... jump all this...." Cikin sanyin murya tace "Allah ya ba ma Christ baiwa da dama yana kuma da disciples 12 wato mabiya har sha biyu, first miracle din da jesus yayi on earth shine na tada matattace, Lazarus ya mutu yan uwansa na ta koke koke Jesus ya je tomb dinsa ya tado sa ya fara rayuwa kuma, ya warkar da mutane dayawa don ya kasance mutum me tausayi, akwai wani biki da suka je da mahaifiyarsa Mary, wine ya kare gun bikin, nan Mary ta nemosa tana tambayarsa ya xa ayi, nan yasa aka ciccika masa ruwa a pots ya maida su wine gaba daya, shine kadai mutum da ya taba tafiya a kan ruwa da kafafuwansa, ya taba ciyar da dubban mutane da bread guda biyar da kifi biyar yayi miracle suka cika baskets fiye da dari.... John the Baptist shi yyi baptizing Jesus....." Jin ana kiran sllh la'asar ya dakatar da ita yace "Alryt xan je sllh idan na dawo sae ki karasa, nima kuma sai in baki nawa tarihin islamically then you compare and contrast" a hankali tace "Ohk...." Rufe sauran abincin da ya rage yayi, tace "Ka koshi?" Bai tanka ta ba bai kuma kalleta ba, bayan yan mintuna ta mike xata wuce ya mayar da ita ya zaunar, hade rai tayi tace "Wucewa xan yi" bai ce komai ba kuma bai saketa ba, bayan wasu minutes din ya saketa yana kallonta yace "Idan ana kiran sllh ba a magana" buda ido tayi tace "da gaske?" Mikewa yayi yace "Yesss" mikewa tayi ita ma yace "Baxa ki jira in dawo ba kuma?" Hade rai tayi tace "Kai xaka sllh, ni kuma baxan je church ba, me yasa kai ma baka fasa xuwa sllhn ba" kallonta kawai yake, can ya juya yayi ficewarsa, kamar xata yi kuka ta bi sa da kallo, samun kanta tayi da kasa fita, a hankali ta koma ta xauna. Sosai yayi mamakin ganinta da ya dawo daga masallaci amma bai nuna ba, ya xauna kusa da ita yace "Oya karasa in fara nawa!" Ta sauke idonta ta ci gaba da basa tarihin, tun daga kalubalen da jesus ya fara samu gun nonbelievers, da encounter dinsa da paul the apostle, da yanda paul ya dawo Christianity, irin sharrin da nonbelievers suka yi masa, da last dinner dinsa da disciples dinsa, da yanda soldiers suka xo suka yi arresting dinsa, aka saka masa crown din k'aya a kai, aka ja sa tare da cross dinsa xuwa Golgotha ana cin xarafinsa, da yanda aka saka shi tsakanin barayi biyu, yanda aka daura sa cross din aka buga masa kutsoshi a hannu kallonta Abuturrab yake da mamaki ganin hawaye idonta, ya danne dariyarsa yana kallonta da tausayin rashin sani wanda aka ce ya fi dare duhu, cikin sanyin murya tace "Jesus Wept!!! And his last words where; Ohh father, forgive them because they don't know what they are doing!" and that was how jesus Christ died for our sins, he was crucified on the cross in Calvary, he was slain" ta karashe tana goge hawayen idonta, yana mata wani kallo yace "Ohh da gaske ya mutu ashe? Kuma sbda xunuban mu? he died on the cross for all our sins?" Ta kallesa tace "Yess! But he rose up after 3 dayz and his father took him to heaven...." Da mamaki yace "But.... But Why then do we still have to go to hell and pay for them again, don me wasun mu xa su je wuta bayan sbda xunuban mu ya mutu? Wato sau biyu kenan xa ayi judge dinmu.... Toh sacrifice din da jesus yayi sbda xunuban mu bai isa ba knn har sae an sake mana hukunci? Ina ce don xunuban mu ya yarda ya mutu, to in haka ne kenan he did not die for our sins tunda har hukunci pa na jiranmu ranan gobe kiyama, idan kuma ba haka ba ki fahimtar da ni yanda xan gane, kuma ni dai nasan it wasn't Jesus Pbuh that was Crucified or slain.... Another error from your Bible" yana kai wa nan ya wani hade rai wanda hakan yasa ta kasa cewa komai tana kallonsa ko kiftawa bbu, ya wara ido yace "Kinyi shiru?" Ta dauke kanta, ya kamo hannunta yace "Ki ganar da ni mana Samha" ta xame hannunta a hankali tace "I don't know too, all my Bible told me was that he died on the cross and rose from his tomb after 3 dayz and was taken to heaven bayan wannan ban san komai ba" innocently tayi maganan, murmushi yayi yace "Toh shknn, are you ready in fara baki nawa tarihin?" Bata ce komai ba ta sauke idonta kasa, ya lumshe ido yace "Alryt, His mother is Maryam Bint Imran, the daughter of Hannah......" Shiru yayi yana kallonta, ta d'ago a hankali jin shirun, murya can kasa tace "Ci gaba" yayi murmushi yace "Ohk...."

*Haske Writers asso*=???
'
Astaghfirullaahal Adheemal lathee la ilaaha illaa huwal hayyul qayyumu, wa atoobu ilayhi!! Allah knows best.
=ث? *Noorul Huda*=ث?

17.....

Maryam bint Imran shi ne sunanta, mahaifiyarta kuma Hannah, an san Maryam a mace mai son ibada da tsoron Allah a Jerusalem, Mala'ika Jibril shi ya xo mata da wahayin haihuwar Isa Pbuh, da farko taji tsoron ganinsa ta kuma nemi tsarin Allah daga gare shi, and he told her he was only a messenger from Allah, yana kuma yi mata albishir da kyautar A righteous son from Allah, Maryam tayi mamaki da jin hakan don tasan bata da aure kuma ita budurwa ce, a nan tace "Amma taya hakan xae yiwu..." Nan mala'ika jibril yace mata hakan xa'ayi domin Allah yana halittan abinda yaga dama, when he decrees a matter he only says to it 'Be' and it is. (Qur'an 3:47) and that was how Maryam (As) submitted to the will of Allah SWT and secluded her self from society and gave birth to Isa (AS) right under a Date palm tree (Bishiyar dabino) which serve as her source of Nourishment during labour not in a manger as said in your Bible." Murmushi Samantha tayi bata ce komai ba, Yayi murmushin shi ma ya ci gaba, "Maryam ta koma gun 'yan uwanta da Isa pbuh a hannunta, wanda hakan yasa aka fara condemning nata a garin a cewarsu ta aikata sa6o, ko kadan Maryam bata girgixa da surutansu ba tana rike da Annabi isa a cot dinsa, Allah SWT bai barta a haka ba don a nan take isa AS ya bude baki yace "Lallai ni bawan Allah ne...." Shiru yayi ganin yanda ta bude idanuwa tana kallonsa, yace "Ya?" A hankali tace "Uhm ci gaba..." Murmushi yayi ya langwabar da kai yace "He continued saying, Allah has made him blessed wheresoever he be, he has enjoined on him prayer and alms as long as he live, and to be dutiful to his mother, and Allah has made him not arrogant, unblest, and peace be upon him the day he was born, and the day he will die, and the day he shall be raised.... Qur'an 19:30-34." A tare suka kalli kofa da sauri jin an bude, Ilham tayi tsaye bakin kofar tana kallonsu, mikewa yayi fuska daure yace "You re very stupid, baki da hankali xa ki shigo min parlor haka??" Fita tayi kamar xata yi kuka tace "Kayi hakuri yaya Mami ce tace in kira ka..." Yace "Get out!" Rufe kofar tayi ta wuce, Samantha da duk jikinta yayi sanyi ta kallesa tace "Saboda ni kayi mata haka?" Xaunawa yayi kan kujera fuska daure yace "No" ta mike cikin sanyin murya tace "Ohk xan tafi" tashi yayi da sauri yace "No but ae ba mu gama ba Samha" tace "Xa mu ci gaba next time, kaga ur mum is calling" d'an murmushi yayi yace "Alryt... Thanks for the food dear" murmushin ta mayar masa ta nufi kofa ya bi ta da kallo har ta fita, komawa yayi ya xauna ya jinginar da kansa jikin kujera

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login