Showing 126001 words to 129000 words out of 180592 words

Chapter 43 - Noorul Huda Book 1 Complete Hausa Novel

03 Oct 2025

1148

kan xuwa gun aiki don sai yyi kwana uku bai fita ba, Duk yamma khadija kan shigo tayi share share tayi mopping ta kuma wanke plates idan akwai used ones a kitchen, har bedroom wani lkcn ta kan gyara ta wanke bathroom, lkci lkci kuma Ummi ta kan shigo duba Samha, ita kanta bata jin ddin ynda taga tana wahala sosai, kmr????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
ko da yaushe yau ma da daddare Ummi ta shigo har bedroom don dubata, can dai ta kalli Abuturrab tace "Anya kana kara mata ruwa tana kuma shan drugs boy, she look so sick?" Yace "Ina dai sa mata ruwan, amma bata yrda ta sha maganin Mami, bn san ynda xan mata ba, alluran ma bata so" Ummi ta kalleta tace "Ki daure ki dinga shan drugs kin ji daughter, hakan xae sa ki dinga jin kwari a jikin ki, ko ba ki son ki samu lfya da wuri?" Samha ta girgixa mata kai kawai, Ummi ta d'an jima dakin kafin ta wuce bayan ta tilastata ta sha kunu ta kuma sha magani, ae ko minti goma Ummi bata yi da tafiya ba duk ta amayo su, kallonta kawai ya tsaya yana yi, can ya mike ya isa kofar bayin ya durkusa a hankali yace "Yanxu wife sai da kika yi aman d'an kunun nan" bata ce masa komai ba kanta a kasa, ya mike ya shiga bayin ya hada mata ruwan wanka, ya taimaka mata tayi snn ya wanke gun aman, duk da uban bargon da ya rufa mata hakan bai hanata rawan sanyi ba, ya dauko wani bargon ya kuma rufa mata ya xauna gefenta yana kallonta, sai da yaga alamar ta fara bacci snn ya mike ya fiddo mata doguwar riga ya dawo ya cire bargon, a hankali ta bude ido tana kallonsa, ya dagota ya sa mata rigar ya rungumeta yana shafa gashin kanta murya can kasa yace "Sorry wife, soon xa ki samu lfya kin ji" a hankali yaji tace "Ina son in kira Abbana" shiru yyi abinda ta fada na d'ad'a sinking a kansa, can yyi karfin halin cewa "Abban ki??" Kai ta gyada masa ya rasa abun ce mata, suna nn a haka har bayan minti kusan goma yaji saukan numfashinta a hankali, lumshe ido yyi ya bude, ya kwantar da ita yana kallonta. Washegari da misalin goma ya tafi part din Ummi, ya ci sa'an samunta a balcony tana waya, ya xauna ya jira har ta gama sannan ya gaisheta ta amsa tace "Ya mai jikin?" Yana shafa kai yace "Alhmdllh, Mami dama...." Sai kuma yyi shiru, tace "Ya aka yi boy?" Ya kuma shafa kansa yace "Mami i think she's too young to conceive, shi yasa take wahala haka, it's just two month and..." Sai kuma yyi shiru, ta ajiye wayar hannunta tace "Yea she's young, So what's ur opinion in here?" Kallonta yyi a hankali yace "Mami kawai a cire mata, may be some other time...." Ummi na masa wani kallo tace "Really?" Sunkuyar da kai yyi bai ce komai ba, can tace "Never knew u where this stupiddd sai ynxu, to tun da kai kayi halittan dake cikin nata sai ka je ka kashe sa ai, pls get out now" bai iya ya dago kansa ba ya kuma kasa tashi, tace "Bani waje nace Aliyu" da kyar ya bude baki yace "Am sorry Mami, am just confused, bn san wani tunanin xan yi ba kuma..." Tace "In dai ka taba halittan ko da kwaro ne to kaje kayi abinda xuciyar ka ke raya ma" mikewa yyi har lkcn bai dago ba yace "Kiyi hakuri Mami" tace "Foolishness dinka dai xaka ba hakuri" murmushin karfin hali yyi ya juya ya bar gun, ko da ya koma a bathroom ya sameta a durkushe, ya tsaya bakin kofar ya rungume hannayensa yana kallonta, ta juyo da kyar ta kallesa, shiga bayin yyi ya karbi brush din hannunta ya ajiye, kullum da shi take tono ma kanta aman safe, in dai xata yi to sai tayi amai, ya debi ruwa ya xuba gun aman snn ya kama hannunta suka fita, ta kwanta tana mayar da numfashi a hankali tace "Ina son xan yi magana da Abbana"

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By Khaleesat Haiydar=???
'
77.....

Jin bai ce komai ba ta juyo tana kallonsa, d'an murmushi yyi yace "Baby me xaki ce ma Abba" ta kauda kanta murya can kasa tace "I just want to talk to him" shiru ya kuma yi har sai da ta sake juyowa snn yace "Yanxu?" Ta gyada masa kai, yace "Do you have the number" nan ma gyada masa kai tayi, ya mike duk jikinsa yyi sanyi ya dauko waya ya dawo kusa da ita yana kallonta yace "Fadi number to?" Hannu ta buda masa alamar ya bata wayar, ya sa mata a hannu ta saka number snn ta kallesa, karban wayar yyi, yyi sending number snn ya kai kunne, haka kawai gabansa ke faduwa, sai da ya kusa katsewa aka daga wayar, muryar Abbanta ya daki dodon kunnensa, Mr David yace Hello yyi sau uku, Abuturrab ya kallesat snn ya mika mata wayar ta karba ta daura kunnenta, mikewa xaune tayi jin muryar Abbanta a hankali tace "Abba" Jin bai ce komai ba ta juyo tana kallonsa, d'an murmushi yyi yace "Baby me xaki ce ma Abba" ta kauda kanta murya can kasa tace "I just want to talk to him" shiru ya kuma yi har sai da ta sake juyowa snn yace "Yanxu?" Ta gyada masa kai, yace "Do you have the number" nan ma gyada masa kai tayi, ya mike duk jikinsa yyi sanyi ya dauko waya ya dawo kusa da ita yana kallonta yace "Fadi number to?" Hannu ta buda masa alamar ya bata wayar, ya sa mata a hannu ta saka number snn ta kallesa, karban wayar yyi, yyi sending number snn ya kai kunne, haka kawai gabansa ke faduwa, sai da ya kusa katsewa aka daga wayar, muryar Abbanta ya daki dodon kunnensa, Mr David yace Hello yyi sau uku, Abuturrab ya kalleta snn ya mika mata wayar ta karba ta daura kunnenta, mikewa xaune tayi jin muryar Abbanta, lkci daya taji wani farin ciki har cikin ranta, a hankali tace "Abba" Mr David dake bedroom dinsa ya mike xaune daga kwancen da yake yana son tabbatar da muryar da yake ji, cikin rawar murya Samha ta kuma cewa "Abba...." Ya mike tsaye da wani irin mamaki yace "Daughter?" Hawaye ne ya sakko idonta cikin sanyin murya tace "Good morning Abbana" Ya koma ya xauna yace "Samantha?" Ta fashe da kuka tace "Abbana" bai iya ya kuma ce mata komai ba, tace "Abbana kayi hakuri...." Ya girgixa kai yace "Where are you Samantha" kallon Abuturrab tayi ta kasa cewa komai, Mr David yace "No, you talk to me daughter kina ina, where r u please" hawaye kawai ke sakko mata ta sunkuyar da kai tace "Ina nan Abba" yace "kina ina? Tell me Samantha" Ta kuma kallon Abuturrab da ya kasa kallonta, kashe wayar tayi ta kife kanta ta dinga rera kuka, wayar ya fara ring har ya katse bata daga ba, shi dai Abuturrab bai ce komai ba, Sau uku Abban nata ya kira taki dagowa bare tayi picking call din, a na hudun ne Abuturrab ya karbi wayar ya daga a hankali ya kai kunnensa, Muryar mahaifin nata yaji yana cewa "Don't cut the call again pls daughter, i am talking to you ki saurare ni don Allah" Abuturrab yaji tausayinsa jin yanayin muryarsa, da kyar yyi gathering courage ya lumshe ido yace "We re sorry for everything dad, i knw i did wrong but.... God plans best" Mr David yace "You!!" Shiru Abuturrab yyi, Mr David yace "And what's the name?" Abuturrab yace "Aliyu" Mr David ya girgixa kai yace "Ina ka kai min 'ya ta Aliyu, where did you take my daughter to, why did you part her away from us, imagine ur self in our shoes, kwatsam wataran wani ya xo ya rabaka da tilon 'yar ka just for his selfish own interest.... How will you feel Aliyu, me yasa xaka rabani da yar da ita kadai ke garen a duniya" tunda ya fara magana Abuturrab ya dafe kansa bai iya yace masa komai ba har ya kai aya, jin shirun yyi yawa Mr David yace "i knw u there....." da kyar ya iya bude baki yace "Abba kayi hakuri, nasan nayi kuskure kuma ina rokon gafararka, forgive me plss, komai ya faru duniya rubutatcce ne..... Ban taba tunanin xan aikata abinda na aikata ba ko da a mafarki ne, kuma nasan baxan so a min haka ba, ni bn yi abinda nayi da niyar cutar ta ba, ni musulmi....." Daga haka yyi shiru, Mr David dake saurarensa ya bude ido don tunda ya fara magana idonsa ke rufe, yace "A ina kuke ynxu?" Shiru Abuturrab yyi kafin a hankali yace "Gombe!" Mr David ya koma gefen gado ya xauna yace "Gombe?" Abuturrab bai ce komai ba, hakan yasa yace "Am asking u for this favour, plss ka dawo min da 'ya ta Aliyu am begging u in d name of God" Abuturrab ya girgixa kai yace "My dad... Baxan iya shigowa kano sbda shi ba" Mr David yace "In xo knn in karbi 'ya ta" shiru Abuturrab yyi, Mr David yace "Talk to me plss" Abuturrab ya d'an yi murmushi yace "Alryt Sir, sai dai Samantha matata ce a ynxu haka, i married her according to the teachings of my religion..." Kasa ce masa komai Mr David yyi, Aliyu ya lumshe ido a hankali yace "Xa mu yi farin ciki da xuwan ka gombe Sir, but please kayi mana favour daya, kada ka sanar da Mum komai plss sir, tsoronta ya sa Samantha kin kira all this while" A dai dai nan Rachael ta shigo dakin rike da kayan k'ari, Mr David ya dago ya kalleta, ta karaso inda yake ta ajiye kumallon tace "Ga shi nan naga baka sakko ba" katse wayar yyi ya ajiye yace "Ehh waya nake yi" xaunawa tayi tace "Anjima xan je kaduna fa" ba tare da ya kalleta ba yace "Me xaki yi a kaduna" tace "Ehh akwai wani taro da xan bude da addu'o'i, kuma ae na gaya maka yanda muka yi da priest ranan, don haka xan koma inji yaya" kallonta kawai yake, tana hararansa tace "Ya kke kallona haka malam, ni har gobe baxan fasa cewa baka wani damuwa da barin Samantha gida ba, bnda haka uba na gari ba sai inda karfinsa ya kare ba na ganin ya kubuto 'yar sa daga hannun matsiyacin d'an ta'adda, wai kunya? Kawaici? Toh Allah wadaran fulani, kuma wnn abinda na lissafo ne ajalinku, kawai sai ka tsaya yau heartache gobe heartache ka kasa cewa komai ka kasa daukan ko wani action, to God who made me... ni kam sai in dai jehovah ne ya dauki raina, amma sai nasa shegen yaron nn dana sanin dauke min 'ya ta, sai nasa an min duk abinda xa ayi ya bakunci lahira, ita kuma in har naga ya canxa mata ra'ayi ya cusa mata addininsa to gwara naje nayi layyarta a Jerusalem, i prefer her being killed har lahira kuwa...." Tana huci ta kare maganan, shi kam sai kallonta yake, can ya girgixa kai yace "As a true Christian kike bude baki kike fadin haka Rachael?" Mikewa tayi a fusace tace "So what? Sai in bari a cuce ni? Ni ynxu idan ba Jesus Christ xae sakko ya dakatar da ni ba bbu uban da ya isa hanani abinda ke raina" daga haka ta nufi kofa kamar xata tashi sama tana cewa "Ni naga kamar ma da hadin bakin ka a lamarin nn David, uban waye bai san fulani da shegen mugunta ba dama, ga kuma abinda priest yace har da sa hannun yan uwanka kuma nasan ba kowa bane kilan matsiyaciyar Maryam din nn ce, in kuma na gano itan ce wllh sai na daureta an bi min hakki na" daga haka ta fita ta banko masa kofa, wayarsa ya dauka ya nemo number kanwarsa Maryam ya kira ya kai kunne, yana fara ringing ta daga tace "An tashi lafiya yaya?" Yace "Lafiya Maryam ya gida da yaran?" Tace "Alhmdllh, jiya kuwa nake ta xuci xucin kiran ka Allah bai yi ba, Husnah tace min baka ji dadi ba, ya sis Rachael?" Lumshe ido yyi ya bude yace "Kar ki boye min komai Maryam, duk tambayar da xan maki ki bani amsata tsakanin ki da Allahn da ya halicce ki" Shiru tayi gabanta na faduwa, ya nisa yace "Maryam kinsan inda Samantha take ko baki sani ba?" Xuciyarta ya dinga bugawa da sauri cikin dakiya tace "Ban gane ba yaya, nasan inda take kamar ya?" Ya girgixa kai yana murmushin karfin hali yace "Nace ki fada min gaskiya yar uwa, kar ki ji komai" Hawaye ya cika idonta ita dai tasan har ynxu bata ci karo da mai hakuri da kawaicin yayanta ba, ba lallai ya ji haushinta ba ko da xata fada masa gaskiya amma ai da kunya ace tasan inda yar dan uwan nata uwa daya uba daya take, yar da ita ke nan masa duniya amma tayi shiru taki nunawa, muryarsa ya katse mata tunaninta yace "Ina sauraren ki Maryam" tayo gathering courage tana share idonta tace "Na sani yaya, amma ba don in cuce ka nayi shiru ba, ka yafe min yaya, kasan baxan yrda da duk abinda xai hallaka Samantha ba, just that komai ya faru a duniyar nn tsararre ne daga Allah, it's already written, kayi hakuri yayana" kuka ta fara yi, ya dafe kansa yace "Ya isa haka Maryam,ban ce ki min kuka ba," da kyar ta tsayar da kukan yace "Toh a ina take?" Tana share fuskarta tace "Samantha na gombe yaya...." Ya dago kansa yace "Toh shknn, dama sun kira ni daxu ita da yaron" Anty Maryam ta mike da sauri tace "Sun kira ka yaya?" Yace "Eh" D'an murmushin farin ciki tayi tace "Amma sis Rachael bata sani ba koh?" Yace "Bata sani ba" Ajiyar xuciya ta sauke tace "Toh naji dadi yaya, don Allah kar ka fadi mata" murmushi kawai yyi bai ce komai ba, murya can kasa tace "Sai dai fa yaya Samantha tayi aure, a nan maraban jos aka daura auren" bai iya yace mata komai ba, tasan bai ji ddi bne, ta kwantar da murya tace "Kayi hakuri yaya ka kwantar da hankalin ka, you know God plans best, irin ta mu kaddarar knn, sannan yaya Musulmi ba a abun ki bane a gun ka, don't forget our father was a muslim till death, so are his relatives, Beside ni naga yaron nn na yaba da hankalinsa kuma kasan daga irin gidan da ya fito, bbu wanda ya isa ya tsallake kaddararsa, shi ma nasan bai taba tunanim xae auri warce ba musulma ba, kuma wllh yaya yana sonta fiye da yanda kake tunani ita ma kuma tana son sa...." Shiru tayi jin shi ma yyi shiru, ya gyada kai yace "Shknn we will talk some other time Maryam" Tausayinsa taji sosai, hawaye ya xubo idonta tace "Amma xaka je gun nasu a gombe yaya" Yace "Xan je" tayi murmushi tace "Toh shknn yayana Allah yyi mana mai kyau" yace "Amin" daga haka ya katse wayar, tayi tagumi a xuciyarta tana roka ma yayan nata rahama a gun Allah.

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By Khaleesat Haiydar=???
'
78.....

Da kyar Abuturrab ya samu ya lallashi Samha ta tsayar da kukan da take, cikin kwantar da murya yace "Beside Abba fa yace xai xo soon baby" a hankali ta dago tana kallonsa tace "Yaushe?" Yana share mata hawayen idonta yace "Soon yace min" daga haka ya rungumeta. Washegarin ranan da rana kiran Anty Maryam ya shigo wayar Abuturrab, ajiye drip din da yake hadawa xai sa ma Samha yyi, ya daga kiran suka gaisa, tace "Ashe kun yi magana da Abban Samha jiya?" Yace "Ehh Anty Mun kirasa" tace "Toh maa shaa Allah, naji dadi da kuka yi hakan, amma ya ku ka yi da shi?" Yace "He said he will be coming to gombe" Shiru tayi kafin tace "Toh shknn, Allah kai mu, ina babyna?" Kallon Samha dake kwance ta lullube da blanket har kanta yyi, yace "Ga ta Anty, bata da lafiya ne" Anty Maryam tace "Subhanallah, me ya sameta, tun yaushe?" Ya rasa abin cewa, can dai yace "Kwanan nan, bari in bata wayar" Anty Maryam da lkci daya ta gano dalilin ciwon tace "Toh bata wayar" karasawa yyi kusa da ita ya yaye bargon, ta bude idanuwanta a hankali, Ya kai mata wayar kunne yace "Anty xata maki magana wife" Cike da karfin hali Samha ta amsa kiran da Anty Maryam ke yi mata, Anty Maryam tace "Sannu Daughter, ya jikin" a hankali tace "Da sauki" Anty Maryam tace "Tun yaushe ne baki da lafiya?" Bata iya tace komai ba don ita ynxu magana ma burden yake xamar mata, hakan yasa Abuturrab ya mayar da wayar kunnensa, Anty Maryam tace "Ikon Allah, haka take jin jiki?" Yace "Da sauki Anty" Anty Maryam tace "Toh Allah ya sauwake, in shaa Allah ina nn xuwa dubata wnn karan" yace "Toh Anty, Allah ya kai mu" daga haka suka yi sallama ya ajiye wayar ya ci gaba da abinda yake. Bayan sati biyu ta ishesa ya kira mata Abbanta, bbu musu ya dau wayar ya nemo number ya kira, yana fara ring ya kai mata kunne ta karba, yayi tagumi yana kallonta don ramar tayi yawa, abu kusan wata uku amma ba sauki, "Hello, you call back ltr, he's nt around...." Muryar mum dinta ya d'aki kunnenta, a mugun tsorace ta sake wayar, yayi saurin dauka ya kai kunne shi ma yaji muryar ya katse kawai, ya mike ya ajiye wayar, can ya kalleta ya sakar mata murmushi ganin kuka take son yi, ya koma ya xauna yana shafa gefen fuskarta yace "Xaki fara aikin naki?" Ko tanka sa bata yi ba, yace "Xa mu je asibiti gobe baby...." Washegari da ya kasance Sunday yana xaune parlor

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login