Showing 18001 words to 21000 words out of 180592 words

Chapter 7 - Noorul Huda Book 1 Complete Hausa Novel

03 Oct 2025

1127

toh ki shirya kar fa kiyi latti, and make sure yau ma ki tafi gidansu Stellq kar ki kwana ke kadai" Samantha ta kalli Abuturrab dake ta kallonta a hankali tace "Ohk mum" daga haka uwar ta katse wayar, Ta mike tana kallonsa tace "Xan je gida in shirya" yace "Cinye ki xa ayi a nn idan kika shirya," murmushi tayi tace "A'a xan dauko abu ne" yace "Pad?" Xaro ido tayi tace "A'a fah!" Yace "Toh me?" Ta langwabar da kai tayi shiru, yace "Toh tafi kiyi Wankan ki" a hankali tace "Toh" snn ta nufi bedroom din, ko kafin ta fito har ya kai mata jakar kayanta dakin, tana fitowa ta shirya da sauri da sauri tana tsaye gaban mirror xata daura dankwali aka bude kofar dakin, juyawa tayi da sauri, tayi still a gun ganin Ilham, ita kanta ilham kasa motsi tayi bakin kofar, can ta juya da sauri ta fita daga dakin, Abuturrab dake baya gun Gym dinsa ya zagayo don daukan Coke ya ga takalman Sister tasa a bakin kofa, kasa shiga yyi sai gata ta fito, bata ko kallesa ba xata wuce sa ya rikota da sauri yace "me kike nema nn Ilham" fixge hannunta tayi tace "Yaya wacece ita?" Jawota yyi jikinsa yace "listen she's just a frnd lil sis....." Kamar xata yi kuka tace "Noo yaya me yasa kake haka...." Dago kanta yayi yace "Wllh frnd dita ce ilham, trust me.... You've got a decent brother" tace "Amma ae bai kamata ta shigo maka gida har bedroom ba sae kace ba musulma ba" yace "No but she's a Christian, an innocent Christian" shiru Ilham tayi Tana kallonsa, yace "Trust me sis" tabe baki tayi bata ce komai ba, yace "Promise you won't say anything... Even to Khaleesat and Ramlah" turo baki tayi tace "Naji" yayi murmushi ya ja hancinta yace "That's my sis, taho inyi maki introducing dinta, she's a nyc gal" girgixa kai tayi a takaice tace "Noo I hate Christians" daga haka ta wuce ta bar sa gun a tsaye ya bi ta da kallo, can ya shiga parlon yaga Samantha na hada kayanta tana ganinsa kamar xata yi kuka tace "Am sorry doctor...." Yace "For what?" Hawaye ya cika idonta tace "Ur sis...." Murmushi yayi yace "Ae bbu ruwanta ita...." Bata kuma cewa komai ba ta dau jakarta tace "Xan tafi" ya mata wani kallo yace "Sai kin yi breakfast" tace "Noo nayi late for church" yace "toh baxa ki fita ba sai kin yi breakfast ki sha Magani" shiru tayi tana kallonsa, yace "Yes!" Daga haka ya wuce bedroom, xaunawa tayi parlor tayi tagumi, bata ji shigowar Ilham ba sai ganinta tayi parlon rike da tray din abinci, ko kallonta ilham bata yi ba ta ajiye xata fita sai kuma ta nufi bedroom dinsa, Samantha ta bi ta da kallo duk jikinta yyi sanyi, Abuturrab na ganin Ilham yace "Sis kin rufe kofar...." Ta hade rai tace "Breakfast na kawo maka gashi can a parlor" mikewa yayi ya kama hannunta suka fito parlor yana kallon Samantha yace "Meet my Lil sis Rabi'ah but we do call her ilham!" Samantha ta kalleta tana kirkiran murmushi tace "it's nyc meeting you ilham" Bbu yabo bbu fallasa Ilham tace "Same" ta kwace hannunta tayi hanyar kofa, ko kadan Abuturrab bai ji ddin yanda ta amsa ba, ya bi bayanta suka fita a tare, sai da suka yi nisa ya fixgota yace "Why did you answer her that way?" Bluntly tace "Because I don't like her" hade rai yayi yace "Then you don't like me also" da mamaki tace "Toh meye hadin ka da ita ma yaya, ni I hate her...." Wani tsawa yayi mata tayi tsit, strictly yace "Idan kika sake cewa you hate her I won't take it likely with you, me tayi maki?"

*Haske writers association*=???
' =ث? *Noorul Huda*=ث?

9.....

Juyawa tayi, tayi wucewarta ta bar sa gun a tsaye, ya bi ta da wani mugun kallo, can yyi kwafa ya juya ya koma parlor, wayam yaga parlon ya kalli gun da takalmanta suke ya ga ba su wato ta wuce, da sauri ya fita ya bi bayanta, can ya hango ta xata main road sai tafiya take da sauri da sauri, bata san yana bin ta ba har sai da ya isa dab da ita ya fixgo hannunta, ta juyo a tsorace tana kallonsa, kamar xata yi kuka tace "Doctor church xan wuce am almost late" ya mata wani kallo yace "Toh baxa ki ba, uwar me ake k'ara ki da sh??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????i a church din?" Shiru tayi tana masa kallo irin ta mamaki, ya ja hannunta ta dinga bin sa har suka iso gida ya kulle kofarsa, breakfast ya nuna mata ya wuce daki, a hankali ta xauna kasa hawaye cike idonta sai kuma ta fara kuka a hankali, sai kusan Karfe goma ya fito shirye cikin kananun kaya as usual, bai ko kalleta ba ya nufi gun breakfast din dake ajiye har lkcn ya xauna ya shiga hada tea, ya debi potatoe da egg kawai ya fara ci, kin dago kanta tayi don har lkcn hawaye take, ya gama cin abinda xai ci ya mike yyi kwanciyarsa kan dogon kujera, ko kukan jini xaki yi baxa ki Church din nn yau ba, ya fadi hakan a xuciyarsa tare da jan tsaki a fili, Har sha biyu da rabi tana wajen a xaune shi ko yyi bacci abun sa hankali kwance, kiran sllh ya sa shi tashi ya mike xaune yana kallon agogo, ga mamakinsa har lkcn tana nan a yanda yake, ya mike bai ko kalleta ba ya shiga toilet ya dauro alwala ya fito ya jima bedroom kafin ya fito don tafiya masallaci, bin sa da kallo tayi har ya fita sai kuma ta fashe da kuka. yana fita ya kulle kofar ta waje yayi tafiyarsa, ana idar da sllh main house ya shiga ya tadda Mumy a bedroom da sistern ta Mariya, ya xauna murmushi dauke fuskarsa yace "Mumy yaushe kika xo?" Tace "Tun daxu, nayi xaton baka ma gidan ne, baka je aiki yau ba knn?" Ya shafa kansa yace "Sae da yamma nake tafiya da week end" tace "Toh Allah ya taimaka, kwana biyu ka guje ni Aliyu" yar dariya yayi yace "Mumy aiki ne ya sha min kai wllh...." Hajiya Mariya tace "Toh Allah rufa asiri...." Mikewa yayi yace "Amma sai da dare xaki wuce koh?" Tace "Anything for me?" Dariya yayi yace "in dai da nyt xaki tafi nasan na dawo daga aiki then sai in maida ki gida" tace "Toh shknn xan jira har ka dawo" daga haka yayi masu sallama ya fita, dakin sisters dinsa ya leka ya gansu suna kallo a system, tsaye yyi bakin kofa ya rungume hannayensa yace "Ba islamiyya yau?" Ramlah tace "Sae anjima" kallon ilham da taki kallonsa yake, ganin yanda ta hade rai tana kallon ya karasa dakin ya dagota, kwace kanta take son yi tana tura hannunsa ya dauketa cak suka fita daga dakin, Khaleesat ta kalli Ramlah suka tabe baki a tare, a downstairs ya direta xata gudu ya fixgota yace "Haba my Lil sis baki son abinda nake so kenan?" Kallon mamaki take masa sai kuma tace "Son ta kake yaya?" Da sauri ya girgixa kai yace "Noo ba haka nake nufi ba, I thought you will also buy the idea of being her frnd too, bata da matsala ko kadan, assignment take kawo min in mata, her home is just few houses away from ours, she's nyc....." Tabe baki ilham tayi tace "Ni dai bana son tana xuwa har cikin parlor da bedroom din ka, baka san shaidan is real ba koh?" Kamar xata yi kuka ta kare maganar, ya danne dariyarsa yace "Na sani mana lil sis.... Amma kinsan ur brother is decent, he can't do anything silly...." Tabe baki tayi tace "Ni dai ina gaya maka" ya ja hancinta yace "Ohk naji my sis, but ki daina daure mata fuska plss kin ji" tace "Na ji" daga haka ya saketa yace "Good of u, kar kuma kice ma su Ramla komai, more especially that stupid Leesat" bai jira cewarta ba ya nufi kofa ta bi sa da kallo har ya fita. Yana isa part dinsa ya ganta xaune har time din tana hawaye, da kamar baxae ce komai ba ya nufi bedroom sae kuma ya dawo yana kallonta ya rungume hannu yace "When ake tashi a church din" kallonsa tayi bata ce komai ba tana share hawayen ta, yace "Answer me!" A hankali tace "Karfe daya" kallon agogo yayi yaga dayan ya wuce, ya koma kofa ya bude yana kallonta yace "Ohk tashi ki tafi, a gaida mutan church!!" Mikewa tayi ta dau jakarta da books ta nufi kofar ta fita snn ta juya tana kallonsa, rufe kofarsa yayi, ta juya a sanyaye ta tafi xuwa gate ta bude a hankali ta fita, gida ta nufa don ta san an tashi a church din, tana isa ta shiga kitchen don yunwa ba kadan ba take ji, doya ta fere ta soya da kwai ta hada tea rabin cup ta dawo parlor ta ci, tana gama ci ta kwanta sai bacci. Hadari ne ya tada ta, ta mike xaune da sauri tana kallon agogo ganin yanda garin yyi duhu, taga karfe biyar har lkcn tafiyarta catechism ya wuce tana bacci, mikewa tsaye tayi jin iska ta hau sama ta rufe windows gaba daya, garin yyi bakikirin, tsoro ne ya kamata tunawa da tayi ita kadai ce fa yau, parlor ta dawo ta rakube jikin kujera lkci daya ruwa me karfi ya sakko, har shidda ruwa ake kamar da bakin kwarya, tsawan da ake ne ya kara rikitata don ko kadan bata son tsawa, wayarta ta dauka ta fara kiran Mumy ta kira ya kai sau biyar no answer, ta kira Abba shi ma haka, ta fashe da kuka ta kife kanta da kujera, har karfe bakwae tana nan a haka, can tayi karfin halin mikewa xata kunna wutan parlor aka yi wani tsawa ta koma da sauri ta rufe fuskarta, ganin parlon yyi bakikirin sbda duhu yasa ta mike cike da karfin hali ta karasa ta kunna sai taga bbu wutan ma, dawowa tayi ta kunna wayarta ta shiga tunanin ko ta hada kayanta ta wuce gidansu Stella kawae, bata tsaya wani tunanin ba ta wuce sama da sauri ta dauko uniform dinta da duk abinda tasan xata bukata ta xuba su jaka, ta canxa kayan jikinta snn ta dawo parlor ta shiga store don dauko umbrella, tana dauka ta fita nan taga ruwan ba na wasa bane ake yi ga iska, kin komawa parlor tayi, tayi ta tsayuwa a balcony, har takwas na dare, hawaye ne ya shiga sakko mata, can ta rufe kofar kawae ta shiga ruwan a haka da umbrella din, mai gadi ya leko daga windon dakinsa yace "Madam ina xuwa cikin ruwan nan?" Ta kallesa tace "Gidan Anty xan je...." Bata jira me xai ce ba ta fice da sauri, haka ta dinga tafiya duk a tsorace tabi ta kankame leman ganin iska na neman dauketa da shi ga walkiya dake ta haskata, ta d'an yi nisa ta ji haushin karnuka, bata kuma san ta ina ne ba, bata san lkcn da ta wurgar da lema da jakar hannunta ba, ta fasa wani ihu ta fara gudu, tun daga nesa ta hango mota na tahowa hakan bai sa ta fasa gudun da take ba, ganin an dallareta da fitila yasa ta tsaya tana rusa kuka, duk tayi jagab, ana bude motar ta ci gaba da gudunta, bin bayanta yyi da sauri har ya isketa ya fixgota, ta fasa ihu ko ina na jikinta na rawa, daga sama har kasa yake kallonta, ta rufe bakinta da hannunta, lkci daya shi ma yayi jagab, yace "Where are you coming from?" Hanyar gidansu kawai ta iya nuna masa, ya ja ta suka nufi gate ya ciro makulli ya bude yana rike da hannunta suka shiga ya bude kofar parlor ya shigar da ita snn ya bude gate ya fita ya shigo da motarsa yana gama parking ya fito ya rufe gate din ya koma parlor tana nn tsaye inda ya bar ta sai rawan sanyi take, kunna wutan parlon yyi ta sunkuyar da kanta, yace "Baki tafi church din kin tsaya can ba da kika ga hadarin kenan?" Shiru tayi bata dago kanta ba, ya tabe baki ya rufe kofarsa ya wuce bedroom ya dauko towel ya dawo ya mika mata, karba tayi ganin taki motsi yace "Go to the bathroom, take off those clothes nd stop shivering" bata ce komai ba ta nufi bedroom din nasa ta shiga bayi ta cire kayan ta daura towel din, jikin gado ta rakube don wani mugun sanyi take ji. Fita Abuturrab yayi bayan ya dauko umbrella ya nufi main house, Mami dake bedroom dinta tare da su Ramlah tace "Har ka kai ta?" Yace "Eh Mami..." Mami tace "Toh meye na yawo da jikakkun kaya kuma..." Yace "Yanxu xan tafi in cire" bai jira tace komai ba ya fita ya shiga dakinsu Ramlah, closet dinsu ya bude yana yi yana waige waige ya dauki wani riga me kauri da yayi kama da na bacci ya rufe press din dai dai lkcn da aka bude kofa, da sauri ya boye rigar a bayansa, Khaleesat ta shigo, daga sama har kasa take kallonsa tace "What are you hiding ya Abuu?" Ya hade rai yace "Nothing"

*Haske writers association*=???
' =ث? *Noorul Huda*=ث?

10....

Karasowa tayi xata xaga ta bayansa ya maza ya juya ya turata kan gado ta fadi, kafin ta juyo har ya fice ta mike da sauri ta bi sa, a stairs ya kusa cin karo da Ramlah ta je hado ma Mami tea, ya boye rigar a bayansa da sauri, tace "What are you hiding...." Bai tanka ta ba ya sauka ta bi sa da kallo sai ga Khaleesat da gudu tace "Sis meye hannunsa?" Ramlah ta buda hannu alamar bata sani ba, Abuturrab na fita ya dau umbrella dinsa ya nufi part dinsa, yana shiga yasa key kofa don yasan cunning sisters din nasa na iya biyo sa, har lkcn tana durkushe kusa da gado ta takure waje daya, kashe Acn dakin yyi gaba daya ya karaso ya durkusa gabanta ya mika mata rigar yace "Wear this" ba tare da ta kallesa ba ta sa hannu ta karba, ya mike ya bude closet dinsa ya fiddo jallabiya ya fita, tashi tsaye tsyi ta sa rigar taga iyakarsa da kadan ya wuce kneel, bathroom ta karasa har lkcn rawan sanyi take, ta shanya masa towel din ta fito ta koma inda take ta xauna, bayan kusan minti talatin har bacci ya fara daukarta taji muryarsa a kanta, bude ido tayi da sauri ta gansa durkushe gabanta yana sanye da jallabiya hannunsa rike da cup din tea yace "Take!" Sunkuyar da kanta tayi tasa hannu ta karba ya mike ya fita, ba laifi ta sha tea din da yawa ta ajiye wanda ta rage, ta kalli agogo taga goma ya kusa, wayarta ta tuna yana cikin jakar da ta yar a titi, jinginar da kanta tayi jikin gado a sanyaye, sae gashi ya dawo ya rungume hannayensa yana kallonta yace "Toh tashi ki kwanta sarkin yan xuwa church!" Bata ce komai ba ta mike a hankali tana kallon gadon, hawa tayi ta takure gu daya ta kwanta, yayi murmushi ya rufa mata duvet yace "Sae da safe" murya can kasa tace "Thank you" kashe mata fitila yayi bayan ya dau wani bargon ya fita ya rufo kofar, parlor ya koma ya kwanta kan 3seater. Can cikin dare tarin ta ya tada sa, ya dde xaune ganin har lkcn yi take yasa shi mikewa ya nufi bedroom din, bude kofar yyi ya kunna fitila ya karasa ya cire bargon yana kallonta, kakkarwa ya ga tana yi ga numfashinta na sama, ta bude ido tana kallonsa, hannu ya daura kan goshinta yaji xafi sosai, ta rike hannunsa a hankali yace "Are you Asthmatic?" Girgixa masa kai tayi yace "But you have pneumonia?" Bai jira tace komai ba ya mike ya bude closet ya fiddo babban sweater dinsa ya dawo ya dagota ya sa mata da kan shi ya kwantar da ita, kallonta ya tsaya yi yana tunanin taimakon da xai mata ganin yanda numfashinta ke yi, mikewa yyi ya dauko rub ya dawo ya bude zip din sweatern ya mika mata yace "Tashi ki shafa a chest din ki, it will help...." Jin bata ce komai ba ya bude ya diba sai kuma ya rasa yanda zai yi, imagine yyi da daya daga sisters dinsa ne ke shoe din nn ya xae yi, daga rigar xae yi ya shafa masu, yana wannan tunanin kawae ya daga rigar baccin jikinta ya sa hannu ya fara shafa mata rub din all over her body, hannunsa ta rike da sauri tace "Doctor..." A hankali yace "Yes am only being the doctor I am" bai kuma sauraranta ba ya shafe duk jikinta da man xafin, rufe ido tayi taki budewa, yana gama ya xuge xip din sweatern ya lulluba mata bargo murya can kasa yace "Go to sleep" bata ce komai ba bata kuma bude idon ba ya mike ya kashe fitilar ya fita, har bakwai bata tashi a bacci ba shi ma bai tasheta ba sanin jiya bata wani yi bacci ba, wanka yyi ya fito ya gama shirinsa a dakin sannan ya dawo parlor ya kunna laptop yana dube dubensa, can ya mike ya shiga kitchen don hada coffee, yana fitowa ya ga kofa a bude ya kalli kofar bedroom ya ga a bude shi ma, da sauri ya karasa bedroom din don a tunaninsa tashi tayi, tayi wucewarta, still yayi bakin kofa ganin khaleesat tsaye, ta juyo tana masa wani irin kallo, duk ya daburce, juyawa tayi xata wuce ya rikota ya ja ta suka fita balcony yace "look leesat, she's just a frnd.... Bata da lafiya ne wllh..." Kamar xata yi kuka tace "Ni dai ba ruwana, ko nace maka wani abu ne.... Ni dai bance

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login