Showing 111001 words to 114000 words out of 180592 words

Chapter 38 - Noorul Huda Book 1 Complete Hausa Novel

03 Oct 2025

1171

yamutse fuska, ya kai daya baki yace "But it's sweet fa baby" bata ce komai ba, ya dinga forcing dinta ta ci me dan yawa snn ya kyaleta, sauka tayi daga kan gadon yace "Ina xa ki" nn ma bata ce komai ba ta wuce bathroom ya bi ta da kallo kafin yyi murmushi, brush ya ji tana yi, ya rufe sauran naman ya ajiye gefe, tana fitowa ta kwanta, ya matsa kusa da ita murya can kasa yace "Naga kafar ya kusa daina ciwo gaba daya koh?" Bata ce komai ba sai rufe idonta da tayi, yyi murmushi ya mike ya fitar da warmer din, sai da yyi wanka yayi shirin kwanciya kafin ya koma dakin ya tarar har tayi bacci, kashe wuta yyi ya kara A.c ya kwanta kusa da ita ya kai hannunsa fuskarta, farkawa tayi ta mike xaune da sauri, tana ganinsa ta fara kkrin sauka kan gadon ya rikota, ta fashe da kuka tace "Noo plss" jawota yyi ya kwantar da ita yace "Ni ba abinda xan maki fah baby kiyi baccin ki...." Ta kuma mikewa cikin rawan murya tace "Ni ba bacci nake ji ba" ya d'an yi murmushi yace "Do you want to sleep alone?" Kai ta gyada masa, yace "Alryt dear," daga haka ya sauka kan gadon yace "Toh kwanta" a hankali ta koma ta kwanta, ya rufa mata duvet, ya daura lips dinsa kan nata murya can ciki yace "I love you wife" light kiss yayi mata yace "Sleep tight baby" daga haka ya nufi kofa ta bi sa da ido har ya fita ya rufe mata kofar. Washegari wajen karfe bakwai ta tashi, ji tayi gaba daya bbu inda ke mata ciwo, ta sauka a hankali kan gadon ta nufi bathroom. Karfe bakwai da wani abu ta fito parlor ta gansa kwance yana bacci a 3 seater, kallon takardun dake kan center table a gabansa take kafin ta karasa ta dauka, kallo daya tayi ma uban rubutun da yyi ta hade gaba daya ta yaga in to three ta ajiye masa nan kan table din ta juya ta koma daki, ringing din wayarsa ne ya tada sa, ya jawo wayar a hankali yana kallon screen din ya ga Small mum dinsa ce, mikewa xaune yayi ya daga ya kai kunne, amsa sallamarta yyi yace "Mum!" Tace "an tashi lfya?" Ya gaisheta ta amsa tace "Kai baka kiran mutane Aliyu" ya shafa kai yace "Kiyi hakuri sweet mum, sometimes ina tunanin kiran is nt safe" tace "Alryt, ina ku ke a gombe?" Shiru ya d'an yi sai kuma yace "Na'am" tace "You heard me right Aliyu" murmushi yyi yace "Mum xuwa xa kiyi?" Tace "Ko kar in xo?" Ya wara ido yace "Noo, mum you re welcm.... Yaushe xa ki xo plss?" Tace "Gobe Saturday in'sha Allah" yace "Waoww, Allah ya kai mu mum, but please kiyi persuading Mami ta bar su ilham ku xo tare, am really missing them" tace "I think ur dad is around" shiru yyi bai ce komai ba, tace "Amma kayi mata flashing, idan ta kira sai ka tambayeta ka ji me xata ce" yace "Toh mum i will do that right away" tace "Alryt" yace "Let me send u the address ynxu" sallama suka yi, yyi texting mata address snn yayi ma Mami flashing, Mami dake bedroom dinta tare da su Ilham ta dau wayarta tana kallo, duk da ba saving din number tayi ba tasan wanda yyi flashing din, kira tayi ta kai kunne, yana dagawa tace "Aliyu" yace "Ina kwana Mami" tace "Lfya lau, ya kuke?" Tuni su Ramla suka dawo kusa da ita gaba daya ko wacce na son a bata waya, daga daya bangaren yace "Mami pls pls kiyi convincing Abba ya bar su Ilham su taho tare da Mum..." Kamar xae mata kuka yyi maganan, tace "Makarantar fa Ali?" Yace "Mami bai fi su yi sati daya kawai ba fa" shiru tayi... Yace "Plss Mami" tace "Toh bari in ji yanda xae ce" da sauri yace "Amma Mami ina xa ki ce masa za su?" Tace "Gidanku!" Murmushi yyi yana shafa kansa yace "When shud i be expecting ur call Mami" tace "Sai mun yi magana da shi" yace "Toh nagode Mami" tace "Ina matar taka?" Ya kalli agogo ganin tara ya wuce yace "Tana gida" tace "Kai kana ina?" Yace "Emm na fito gun aiki" tace "Alryt" daga haka suka yi sallama dai dai lkcn da idonsa ya sauka kan takardun kan table, mikewa yyi da sauri ya daukesu yana kallo da mamaki, can ya kalli hanyar bedroom ya kuma kallon takardun, bedroom din ya nufa ya bude dakinta, gyaran gun kayanta ya sameta tana yi, ya karasa cikin dakin yace "Why did you tear this Samha?" Bata ko kallesa ba tace "Why did i tear what??" Shiru yyi yana kallonta, jin bai ce komai ba ta juya ta kallesa, kallonta taga yana yi ta turo baki ta ci gaba da abinda take yi, yace "Kin san meye wnn din kika yaga?" Ba tare da ta kallesa ba tace "Yea, ko ba assignment ba" ya girgixa kai yace "Noo, it's research da Mami ta bani in yi, nd i have being doing this tun shekaranjiya a office, i completed it around 3am this morning nd you've ruined everything" juyawa tayi ta kalli takardun, ya juya ya bar dakin ta bi sa da ido, a hankali ta juya ta ci gaba da abinda take yi, tana gamawa ta fita daga dakin, kitchen ta wuce ta kunna gas ta daura ruwan lipton ta xuba kayan kamshi snn ta fara feraye Irish, cikin minti talatin ta gama hada breakfast ta kai parlor ta ajiye, bedroom dinsa ta nufa ta tura kofa a hankali ta shiga, tsaye ta gansa ya gama shiryawa cikin fararen shadda, ya dau makullin mota da takardun ya juya suka hada ido, ta hade rai tace "Toh ni ban san it's useful ba ai, am sorry" yace "It's ohk" daga haka ya nufi kofa ta bi sa da kallo, can ta bi bayansa, har ya kai kofar fita tace "Baxa ka yi breakfast ba?" Ya bude kofar yace "Ki ci nawa da naki" daga haka ya fita. Karfe sha daya Mami ta samu Abba a part dinsa, ta xauna tana kallonsa tace "Col, Mariya xata je yola gobe, ina son ta je da su Ramla su gaisa da gwaggwo da yan uwana, rabonsu da can kusan shekara bakwai" idonsa na kan takardan hannunsa yace "Boko da islamiyyan fah?" Tace "Ae yau friday, bai fi su yi kwana uku ba, ran Monday ko talata xa su dawo" ya girgixa kai yace "Noo, it's better a bar shi lkcn hutu Madam" tace "Amma ae baka cewa sae lkcn hutu xa su gun yan uwanka col, duk lkcn da kayi ra'ayi kke cewa su shirya su je, kayi adalci mana Yallabai, sorry to say, yan uwa fa ba su fi yan uwa ba" sai a snn ya kalleta yace "Su nawa xa su bi ta?" Tace "Su duka" wani kallo yyi mata yace "Kin taba ganin inda aka tura yara gaba daya lkci daya suyi tafiya, kinga ki bar ni in ci gaba da ji da rashin Ali...." Ta buda ido tace "Toh fah! Rashin sa na damun ka kenan?" Yace "Did you knw what an only son means?" Ta d'an yi murmushi tace "I never thought u were missing him, har ina mamakin duk bond din ka da Aliyu ka iya watanni da dama ba shi tare da kai, bana manta lkcn da yake karatu waje, kusan duk karshen wata biyu ana kan hanyar xuwa gun only son" wani kallo ya watsa mata yace "Are you teasing me?" Tace "Why will i.... nasan duk inda Abuturrab yake he is also missing home, just that he knws d kind of dad he has, am pretty sure he is afraid of coming back, baxae taba dawowa ba kwana kusa na sani" ya mike ya kuma jefa mata wani kallo yace "Ki fadi alkhairi ko kiyi shiru" daga haka ya nufi kofa, ta bi sa da ido tana murmushi, can ta mike da sauri tace "Col ya maganar tafiyar su Ramlan" yace "yarana baxa su bi hanya gaba dayansu ba, sai dai daya ta bi ta" ta girgixa kai tace "Ba wannan xancen, sai dai Ilham da Khaleesat su bi ta ita Ramla ta hakura" bai tanka ta ba ya fice. Abuturrab na xaune office ya kira small mum dinsa, tana dagawa suka gaisa yace "Mum kinsan me, pls ina son ku taho min da motata ne wllh" ta bude baki tace "A kai xa mu dauro motar?" Dariya yayi yace "Nooo Mum, driver xa ku yi hiring yayi driving din har gombe" ta tabe baki tace "That's if it's going to be possible son" daren ranan Ilham da Khaleesat driver ya kai su gidan Hajiya Mariya cikin motar Abuturrab bayan tayi ma Mami bayanin ynda suka yi da shi kan cewar a taho masa da motarsa, ba motar kadai ba har wasu daga kayayyakinsa sai da Mami ta hada ta sa a Booth din motar har da laptops dinsa biyu, snn tayi masa dambun nama me yawa, Ramla bata wani damu ba don bata san gun yayansu kannin nata xa su ba, su kansu basu sani ba kawai dai Mami tace masu yola xa su tafi da Hajiya Mariya. Bayan isha Abuturrab ya dawo gida, wanka yyi ya canxa kaya ya fito, tsaye yyi bakin kofar dakinta na kusan minti biyar kafin ya tura kofar, xaune ya ganta can karshen gado ta jinginar da kanta da gadon tana sanye da kayan bacci, ya rufe kofar ya karasa kusa da ita yace "Na xo da wasu takardun saura ki kuma yaga su Madam" bata ko kallesa ba, yace "Au ni bn yi fushi kin bata min aiki ba sai ke da kika yi barnan?" Kkrin sauka take daga kan gadon ya jawota ya kwantar da ita kan gadon yace "Xan yi maganin ki ynxun nn yarinya" ja baya ta fara yi da sauri ganin rigarta yake son ya cire tace "Meye haka doctor, bana so...." Bata rufe baki ba ya fara kiss dinta, iyakar tsorata tayi a lkcn ganin abinda yake mata, ta fashe da kuka tace "Na shiga uku, Allah xan mutu ne doctor, ka kyaleni pls kayi hakuri baxan sake ba na rantse maka" Sai da yaga numfashinta na neman daukewa snn ya kyaleta, ko second biyar bata kara kan gadon ba ta mike jiki na rawa xata sauka yyi saurin riketa, ta kuma fashewa da kuka cikin rawar murya tace "Wayyo doctor am begging you kayi hakuri" mayar da ita yyi ya kwantar yana kallonta da idanuwansa da ya sauya kala yace "Sleep" rufe idon tayi da sauri har lkcn jikinta na bari, kwanciya yyi shima ya jawota jikinsa, xata fara kuka yyi mata alamar tayi shiru, ba shiri ta hadiye kukan, suna nn a haka har bayan minti goma, a hankali taji yace "Kin ci abinci?" Ta gyada masa kai da sauri, yace "Sure?" Nn ma kai ta gyada mai, a hankali ya kai bakinsa kunnenta yace "Baby bbu fa abinda zan maki, just want to play with you, i promise i won't pass that" ta fashe da kuka sosai yace "Plsss wife" tana ji tana gani ya mayar da ita yanda yake so gabansa, ba a jima ba tsoron ya saketa gaba daya, bata kuma hanasa abinda yake ba, sai da yaga tayi likis ya kyaleta ya shiga bathroom, lkci daya bacci ya dauketa. Har ya dawo daga masallaci da Asuba bacci take, ya xauna gefenta ya tsura mata ido, komai nata is just different and special, he can't wait knowing her for the second time, ya sauke idonsa kan dogayen kafarta masu taushi da haske sosai, hannu ya kai kafar ta bude ido a hankali, suna hada ido ta kauda kai da sauri, yyi murmushi har lkcn hannunsa na kan kafar yana shafawa cikin magana irin tata yace "Doctor stop pls, stopp, doctor Wait...." Yar dariya yyi yace "And she likes it so much fahh, she's enjoying it" yana fadin haka ya mike ya leka fuskarta yaga murmushi take suna hada ido tayi yar k'ara ta boye fuskarta jikin pillow ta dukunkune waje daya, dariya yyi ya fita daga dakin.

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
69.....

Tana daure da towel ya shigo dakin, tayi masa kallo daya ta mirror ta ci gaba da abinda take, ya isa bayanta ya d'an duka dai dai fuskarta yace "Shud i help?" Bata fuska tayi ta girgixa masa kai, ya ja hancinta yace "You love pretending" tashi take son yi daga wajen yaki barinta tace "Shiryawa xan yi fa doctor" yace "But am nt stopping u nurse" bata kuma cewa komai ba, ya daura hannu gashinta yana shafawa yace "Kin san me wife?" Ta madubi ta kallesa, ya wara mata ido yace "My small mum nd siblings will be coming today in sha Allah" juyawa tayi ta kallesa tace "Da gaske?" Yace "Yea dear, har sun taso" tace "Toh Allah ya kawo su lfya, what will i be cooking for them?" Yace "Abinda kika ga ya dace" tace "Ohk, xan yi shinkafa da miya with cow meat, sai inyi tuwo da miyar vegetable with meats also, i will make them xobo nd ginger drink, sai inyi coslow.... With a little pepper soup" yace "Duk ke kadai?" Tace "Eh mana xan iya ai" yace "Toh wa xai je kasuwa" tace "Kai mana" yace "Ni kuma, noo i can't just go the market nd start pricing meat, i only knw how to go to supermarkets to get foodstuffs" dariya tayi yace "Yea baby, sai dai mai aikin Mami ta raka ki ku je, xaki fi sanin duk abinda kike bukata" tace "Tohm" yace "Bari in fadi ma Mami my mum is coming" daga haka ya manna mata kiss a wuyarta ya fita daga dakin. Fatima ce kadai ya gani parlor a kwance handout a hannunta, yana kallon mai aiki yace "Ummi na ciki?" Ta kalli fatima tace "Eh, sai dai tayi maka magana da ita a daki" Sai a snn ya kalleta suka hada ido, ta mike xaune tace "In????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? a kwana" yace "lafiya lau" Mai aikin tace "Madam yake nema wai" ta gefen ido ta watsa mata wani kallo, can ta mike, jeans ne jikinta da top, ta dau hijab dinta ta sa ta wuce daki, dauke kansa yyi daga kallonta ya nemi kujera ya xauna, ba a dau lkci ba Ummi ta fito, ya gaidata da ladabi ta amsa tace "An tashi lfya boy" yace "Alhmdllh Mami," tace "Toh ya aka yi, ko wani Malaria typhoid din take yi kums?" Sunkuyar da kansa yyi yana murmushi, sai yaji nauyinta ba kadan ba, ya kawar da xancen yace "Mami dama mum dita da sisters dina ne xa su xo yau, shine na xo in gaya maki" tace "Ayya, that's nyc, Allah ya kawo mana su lfya, daga kano xa su taho knn?" Yace "Eh Mami" tace "Toh Allah ya tsare hanya" yace "Kuma Mami wai kasuwa zata tana son mai aikin ki ta rakata" tace "Har ta warware ne da zata fita" yace "Ta ji sauki Mami" tace "Toh shknn, sai su je, fatima tayi masu driving din" yace "Toh Mami, thank you" tace "You took pills for a virgin sbda rashin imani koh?" Bai zaci maganan nata a lkcn ba, ya kasa dago kai yace "Ba haka bane Mami" tace "Toh ya ne" yana shafa kai yace "Mami bn san ynda ya faru ba" tace "to ae ka kyauta" Mikewa tayi tace "Alryt bari in yi fatima magana ta shirya sai su je" yace "Toh nagode Mami" daga haka ta shiga ciki, shi kuma ya fita, yana xaune balcony mai aikin Ummi ta iso gun ta gaishesa tace "Samhan ta shirya?" Mikewa yyi ya shiga ciki, ba a dau lkci ba suka fito tana sanye da hijab ta rataye jaka, yana kallonta yace "Baby baxa ki koma ki sa nikab ba kuwa?" Ta d'an kallesa ta dauke kai tace "No" daga haka ta kalli Usaina tace "Mu tafi" Usaina ta bi bayanta suka bar gun, yyi murmushi ya koma ya xauna. Fatima na mota tana jiransu, Samha ta bude gaban motar ta xauna, Usaina ta xauna a baya, hada ido suka yi da fatima ta sunkuyar da kai tace "Good morning" can ciki fatima tace "Same" snn ta tada motar. Suna isa kasuwan Usaina ta fara fita kafin Samha, Fatima ta kwantar da kujeran motar ta sakala earpiece tana kallon Usaina tace "Kar a bata min lkci ina da abun yi me muhimmanci" Samha ta kalleta tace "It's ohk, kiyi wucewar ki akwai abun hawa" kallonta kawai fatima ke yi, ta juya ta bar gun Usaina ta bi bayanta, Minti talatin suka yi a kasuwan ta siya duk abinda tasan xata bukata snn suka fito, bata yu mamakin ganin wucewa fatima tayi ba, tana kallon Usaina tace "Mu samu adaidaita mu wuce" hakan aka yi, suna isa gida, Abuturrab yace "Ina fatimar?" Wani kallo Samha tayi masa tace "How wil i knw" daga haka ta shiga ciki, har ta fara girkin Usaina ta xo wai Ummi tace ta taya ta. Sai kusan sha daya da rabi suka gama komai, ta dibar ma Ummi ta ba Usaina ta kai mata ta kuma ce ta dawo ta karbi nata. Hajiya Mariya na ganin sun iso gombe kawai ta sallami drivern ta basa dubu 30, sai dubu goma kudin motar da xae mayar da shi kano, daga nn ta karbi driving din, Abuturrab ya dinga yi mata kwatance a waya, da yake tana yawan xuwa gombe don nn yan uwan mijinta suke, gane wajen bai mata wahala ba, ko da wasa su ilham basu kawo da wanda take wayan ba, Ilham tace "Mum wai ina xa mu, i thought yola xa mu at the 1st place...." Hajiya Mariya tace "Toh ki sauka ki tafi yolan" dariya tayi tace "A'a ni fa bn ce haka ba Mum" Khaleesat dai sae ture turen baki take, dai dai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login