Showing 99001 words to 102000 words out of 180592 words

Chapter 34 - Noorul Huda Book 1 Complete Hausa Novel

03 Oct 2025

1156

ynda ya bar ta har ya fito yace mata ya tafi masallaci, kai ta gyada masa ya fita, sai kusan karfe bakwai ya shigo rike da leda hannunsa yana ajiyewa ya kwanta hade da rufe ido, karasawa tayi kusa da ledan ta bude taga abinci ne sai drugs, ta bude abincin ta dawo kusa da shi tace "Toh ka tashi ka ci abincin sae ka sha maganin" ba tare da ya bude idonsa ba yace "Later" da ganinsa kasan karfin hali kawai yake, ta fashe da kuka sosai, ae bae san lkcn da ya bude ido ya mike xaune da sauri ba ya kamo hannunta yace "Kuka kuma baby" ganin kukan sae karuwa yake ya mike tsaye da kyar yace "Toh xan ci yanxu" haka ta sa shi gaba yana tura abincin da kyar ko rabi bai ci ba yace "Am full dear" ita ta bude magungunan ta mika masa ya sha snn ya koma xai kwanta ta rikosa, ya kalleta a hankali yace "Baby..." Bata bari sun hada ido ba ta shiga unbuttoning din masa shirt din jikinsa ta cire gaba daya ya rage masa singlet, tace "Baxa ka yi wanka ba" girgixa mata kai yyi yace "Ltr" daga haka ta rabu da shi ya kwanta, tana xaune har aka kira isha ganin kmr bacci yake ta mike ta cire kayan jikinta ta nufi ledan kayanta me dauke da turarruka me yawa har da kaya da Zainab ta bata xata dau xani, juyowa yyi jin motsin leda, ta xaro ido ta durkushe wajen da sauri, murmushi yyi ya dauke kansa, ta dau xanin ta daura da sauri snn ta saka hijab, karasawa tayi kusa da shi ta xauna ba tare da ta bari sun hada ido ba ta taba forehead dinsa taji xafin ba mai yawa bane, bakinta kadai ne yyi motsi wajen cewa "Sorryy...." Ya jawota jikinsa ya rungumeta hade da lumshe ido, kasa yin komai tayi, tayi lamo tana jin bugun xuciyarsa, a hankali ya kai bakinsa kunnenta cikin sanyin murya yace "I love you Samantha" bata iya tace komai ba, jin hannunsa cikin hijab dinta ta kwace kanta da sauri ta mike, murmushi yyi bai bude idonsa dake lumshe ba, tayi shigewarta bayi, ko da ta fito kasa tantance ko bacci yake ko kuma idonsa biyu tayi, ta je daya side din ta durkusa tana yi tana lekensa har ta gama shirinta cikin doguwar riga mara nauyi ta feshe jikinta da turare, drink kawai ta sha don bata jin yunwa, ta xauna har kusan sha daya, ynxu kam ta gane bacci yake, jin ta fara jin bacci ta mike tana tunanin inda xata kwanta don dakin ya dau sanyi sbda ac dake kunne hakan yasa baxata iya kwanciyar k'asa ba, a hankali ta isa kan gadon ta kwanta can nesa da shi ta rakube gu daya, sai kuma ta nemi baccin ta rasa, ta gaji da juye juyenta ta mirgina a hankali kusa da shi ta taba jikinsa taji har lkcn da sauran xaxxabi, gani kawai tayi ya juyo ya jawota jikinsa, kkrin sauka ta shiga yi da sauri taji ya kirata murya can kasa, still tayi bata kuma motsi ba, ya kwantar da kansa jikinta yace "I will love you till my last breathe wife" shiru tayi bata ce komai ba, ya maidota jikinsa ta lumshe ido, a hankali yace "Can i kiss you?" bai jira amsarta ba taji bakinsa cikin nata, kasa hanasa tayi sai dai yana jin ynda xuciyarta ke bugawa, ya lumshe ido ya shiga kissing dinta daga nn kuma ya fara xarcewa ba tare da ya sani ba, hawayenta da yaji a hannunsa yasa ya kyaleta da sauri yace "Baki so koh baby?" Kai ta gyada masa, ya rungumeta sosai yace "Toh na bari..." A haka bacci ya dauketa jikinsa, bai kuma yin bacci ba, can dai ya kwantar da ita a hankali ya mike ya shiga bathroom, wanka yyi ya dauro alwala ya fito, yana xaune kan darduma kusan karfe biyu yaga tana juye juye sai kuma ta sauko daga kan gadon, mikewa yayi ya isa gabanta ya durkusa yace "What happened" daura kanta tayi kan gadon tace "Cikina" ya dagota suka xauna gefen gadon yace "Maganin ki ya kare ne?" Girgixa masa kai tayi kmr xata yi kuka tace "Na mance su can gidan" shiru yyi yana kallonta snn ya kalli agogo, sae kuma ya mike ya shiga bathroom.

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By Khaleesat Haiydar=???
'
_This page goes to you my Sharifath a sis frm another mum, sai ki shirya mai da ni_ =?
?

61.....

Ba a dau lkci ba ya fito ya dau goran swan water ya koma bayin, k'asa ya sameta xata fara kuka ya iso gabanta rike da goran da ya xuba ruwa me d'an xafi a ciki ya ajiye, ya dagota ya kwantar kan gadon, daga rigar jikinta taga xae yi ta xaro ido hade da mikewa ta rike rigar tace "Doctor..." Yace "Yea, am a doctor, ko kin mance ne" tashi take son yi kan gadon ya mayar da ita ya kwantar yace "You stay still ko in yi kwanciyata in kyale ki da ciwon ki" tace "Ehh kayi kwanciyar ka, bana so" bai kuma sauraranta ba ya kwantar da ita ya dage rigar ta rike da karfi ta sakar masa kuka tace "Ni ka kyaleni me xaka min, nace bana so" dariya ta basa ya dake yace "Xan tsayar da ciwon ne baby, ko nayi laifi? Am just tryn to be of help" kmr xata yi kuka tace "Toh dole sai ka daga min riga?" Yace "Ehh mana dear" ganin da gaske yake tace "Toh ni dai ka kashe wutan bana so" murmushi yyi yace "Wai kunyata kike ji yarinya, xa ma ki daina ne soon" daga haka ya mike ya kashe wutan dakin ya dawo, tana yi tana rike hannunsa har ya daga rigar ya dau ruwan goran, kwacewa tayi tace "Xan yi da kai na, i can my self" kallonta ya tsaya yi xata mike ya mayar da ita ya kwantar ta fashe da kuka tace "Ni nace bana so doctor, let me" kyaleta yyi, yayi kwanciyarsa ya juya mata baya, bai san ynda ta kare ba dai daga karshe yaji ta kwanta, yana jinta tana ta juye juyenta bai ko juyo ba bare yace mata komai, bayan kusan awa daya yaji tana kuka a hankali, murmushi yyi can ya juyo yana kallonta, baya ta juya masa ita ma, a hankali ya isa kusa da ita ya jawo ta jikinsa ya kai hannunsa Abdomen dinta murya can kasa yace "Kina min gardama in maki abinda xa ki ji kunya ynxu" ita dai tasan ba dainawa ciwon yyi ba amma taji ta d'an samu relief, lamo tayi jikinsa idonta lumshe, jin ya fara canxa salo ta buge hannunsa xata mike ya juyo da ita ya kankameta murya can kasa yace "Are you daring me?" bata fuska tayi ta boye kanta a kirjinsa, har kusan karfe biyu suna nn a haka yaji alamar bacci ya dauketa. Sai kusan karfe bakwai da rabi Samha ta tashi ta ga baya dakin, mikewa tayi ta nufi gun da kayanta yake ta dau brush da toothpaste ta shiga bathroom, bata yi mamakin ganin har yyi wankansa ba, tana gamawa ta fito daure da xani, ta isa gun kayanta ta dau wanda xata sa, tana durkushe gun har lkcn ya shigo dakin, kallo daya tayi masa ta dauke kai, ba karamin kyau yyi cikin kananun kayan jikinsa ba, tayi karfin halin mikewa rike da kayan a hannu ta yi hanyar bathroom, da ido ya bita kafin yayi maxa ya rikota, ta hade rai tace "Doctor bana son haka kaya xan je in...." Yace "Ba gaisuwa?" Turo baki tayi tace "Ban sa kaya ba ae" K'ara ta sakar masa a rikice ta rike xaninta ganin kwancewa xai yi tace "Bana son haka doctor, i don't like it..." Sae kuma ta fashe da kuka, ya rungumota hade da lumshe ido murya can kasa yace "Good morning wife...." Daga haka ya kai bakinsa nata, tun tana turasa tana son kwace kanta har dai ta hakura, kamar me rada ta ji yana ce mata "Are you still on ur period?" Bata iya ta basa amsa ba, yayi tambayar ya kai sau uku amma shiru, saitin kunnenta taji yana cewa "Talk plss dear" sai a snn ta bude ido da kyar, ae lkci daya wani karfi ya xo mata ta turasa a rikice ta fara ja baya tace "Doctor" fixgota yayi ta fashe da kuka sosai tace "Plss ni ka bar ni" saketa yyi ya mike daga gadon ya fice daga dakin, ko ina na jikinta rawa ya dinga yi ta mike ta dau kayanta ta shiga bathroom. Ta kusa minti talatin da fitowa kafin ya dawo dakin, ya ajiye ledan hannunsa ya kalli inda take yace "Breakfast" fingers dinta take fidgeting bata ce masa komai ba, yace "You hurry up kafin in dawo" daga haka ya fita, ta bi sa da ido kafin ta murguda baki ta mike ta bude ledan, irish ne da kwai da plantain, bata wani ci sosai ba sbda tea take son sha, kwanciyarta tayi kan gado har ta fara bacci ya shigo dakin, ya karasa ya xauna gefen gadon yana kallonta. Hannu ya kai fuskarta ta bude ido da sauri ta mike xaune, wara mata ido yayi yace "Ki shirya yanxu xa mu je gun Anty" ba musu ta mike ta nufi gun da hijab dinta yake ta dauka, yace "Baxa ki yi kwalliya ba" ta d'a???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?n kallesa kafin ta dauke kai tace "Meye shi?" Hijab dinta ta shiga sa wa ya mike ya isa bayanta tana juyowowa ta ja baya da sauri yace "Nuna maki xan yi meye shi" murmushi tayi ya jawota jikinsa yace "Hakan ma kin yi kyau sosai baby kar a kallan min ke" Yana rike da hannunta suka fita. Kawar Anty Maryam ce ta masu kwatancen gidan a waya suna isa ya ba mai adai daitan kudinsa snn ya kira yace ga su a waje, Anty Maryam ce ta fito shigo da su gidan, Abuturrab ya gaida ta kansa a kasa ta amsa tana tambayarsu ya suke, har parlon gidan suka shiga bayan ya gaisa da Hajiya Salamatu da kawarta yace xai je ya dawo anjima, daga haka yayi masu sallama ya d'an saci kallon Samha kafin ya fita parlon, barin parlon kawar Hajiya Salamatu ma tayi Anty Maryam ta kalli Samha tace "A ina ku ke yanxu?" Kanta a kasa tace "Hotel" Hajiya Salamatu tace "Ina yace maki xa ku daga nan?" Girgixa kai tayi tace "Ni ma ban sani ba" Duk suka yi shiru, can da Hajiya Salamatu tace "Ya ma sunan ki?" Samha bata dago ba sai wasa take da yatsunta a hankali tace "Samha ake ce min yanxu" Anty Maryam ta bude ido tace "Samha? Wa ke ce maki hakan?" Tace "Shi yake cewa haka duk inda muka je" Hajiya Salamatu tayi murmurshi tace "Yanxu Samha ba ki sha'awar Musulunci" Samha bata ce komai ba bata kuma dago ba, Anty Maryam ta girgixa mata kai alamar ta bar xancen, mikewa Anty Maryam tayi ta dawo kusa da ita tace "You tell me the truth Samha, abu ya taba shiga tsakaninku da shi" k'in dagowa tayi har lkcn kuma bata ce komai ba, Anty Maryam ta dago kanta tace "Nasan ba kya karya daughter kar ki fara yanxu" A hankali ta girgixa kai, Anty Maryam tace "I didn't ask you to shake ur head ki bude baki ki min magana" Da kyar tace "Bbu komai Anty" Hajiya Salamatu ta dawo kusa da su tace "Kar fa ki ji komai Samha, kar ki boye mana komai" ta kalleta tace "Allah ni bbu abinda ya shiga tsakaninmu" Anty Maryam tace "Na yarda daughter, nasan kuma irin tarbiyar da mum nd Dad suka baki" Hajiya Salamatu ta cire hijab din jikinta tana kallon gashinta tace "Kitso xa ayi mata ko retouching?" Anty Maryam tace "Tayi retouching kawai koh" mikewa Hajiya Salamatu tayi tana kallon Samha tace "Toh tashi mu je Samha akwae saloon nn anguwar ai" daga haka ta shiga ciki gun kawarta don cewa xa su saloon, tana dawowo tace "Sai ki hada abinda ya kamata kafin mu dawo Maryam" daga haka ta kama hannun samha suka fita, cikin awa daya aka gama gyaran gashin aka rangada mata lalle mai kyau ba mai yawa ba snn suka dawo gida, Anty Maryam sai murmushi take ganin ynda 'yar tata ta fito, Hajiya Salamatu na kallon Samha tace "Yaushe watan ki ke tsayawa?" Samha ta girgixa kai tace "Gobe xan gama" abubuwan da ya dace Hajiya Salamatu duk tayi mata a spare room dake gidan, ita dai Anty Maryam sa su gaba tayi. Sai kusan bayan la'asar Anty Maryam ta kira Abuturrab bayan sun mata nasiha sosai, godiya sosai Abuturrab ya dinga yi masu, ita kam Samha bnda kuka bbu abinda take, Antyn ta taji tausayinta sosai, da kyar ta yrda ta tashi Anty Maryam na rike da ita suka fita daga parlon, har bakin titi ta rakasu, sai da suka samu adai daita snn ta juya ta koma duk jikinta a sanyaye, rufe fuskarta tayi da abayar jikinta sae kuka take, ya rasa ta inda xai fara lallashinta, har ransa ya dinga jin tausayinta ya ji kmr ya rungume abarsa, kafin su isa hotel din har hijab dinta ya jike da kuka, ai suna shiga gate ya rungumeta bai damu da kallo da ya dawo kansu ba ya ja ta xuwa karkashin bishiya ya xaunar da ita kan kujera ya durkusa kan kneels dinsa gabanta da damuwa yace "Kar ki fasa min xuciya wifee, are u regretting marrying me?" a hankali take girgixa masa kai har lkcn fuskarta boye a hijab, ya lumshe ido ya bude cikin sanyin murya yace "I love you Samha, ina son ki, son da ni kai na ban san irin sa ba, i knw i will love you till my very last breathe wife, we re going to start a new life full of happiness, love nd affection, i will be ur everything, i will never disappoint you Pearl.... bbu wata bayan ke Jewel.... Look at me wife ko xan ji ddi plss i beg you" a hankali ta xame hannuwanta tana kallonsa da idanuwanta da ya kada, murmushin jin ddi yyi ya kamo hannunta, ita ma tayi murmushin a hankali, mikewa yayi ya dagota ya rungumeta gam, boye fuskarta tayi a jikinsa ganin irin kallon da ake masu a haraban hotel din.

*Haske writers asso*

Alhmdllh am feeling much much better now, a big tnx to my fcbk fanz for their prayers and everyone Allah ya sa mu dace, My Course mates Nafi, Sophie, Hussy.... tnx for the Jinya Allah bar mu tare mu yi ta fada, My fellow Biochemist mates tnx all for the prayers too sai mun hadu a Dept, My Nafeesat Dut. ina yin ki kawata da bata bacci idan ban yi ba, Jiddo is now Alhmdllh Allah bar xumunci. My FUD fans... Khaleesat is saying Hi.... Lng live fudites, lng live we Biochemist=??
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
62....
Washegari tun da sassafe Abuturrab ya gama shirinsa ya shiga shirya masu kayansu don kafin karfe tara yake son su bar Zaria, har ya fita ya siyo masu breakfast ya dawo bacci take bai kuma tashe ta ba, barin dakin yyi ya fita haraban hotel din yyi xaman sa, kiran Anty Maryam ne ya shigo wayarsa ya daga ya kai kunne hade da gaisheta, ta amsa tace "Dama wllh jiya na mance bn ba daughter sako ba, idan ba damuwa ka taho ka karbar mata don Allah" yace "Toh Anty xan xo ynxu" mikewa yyi ya koma ciki, wnn karan tada ta yyi, ta mike xaune yace "Am coming back soon dear ga breakfast na ajiye maki" tace "Ina xa ka?" Yace "Anty xata bada sako a kawo maki wai" kai ta gyada masa ya mike yace "You can still go back to sleep" mikewa tayi ita ma tace "Allah kiyaye hanya," daga haka ta shiga bathroom, murmushi yayi ya dau kudi da xai dauka ya fita. Takwas da rabi ya isa maraba, har parlor Anty Maryam ta shigar da shi suka gaisa snn ta dauko kudi ta mika masa tace "Dubu hamsin ne nn, ka bata bride price dinta ta siya duk abinda take so" Kansa a kasa ya karbi kudin yace "In shaa Allah Anty" Kunu da kosai ta kawo masa, bai mata musu ba ya ci, da xai tafi ya ba yaranta dubu biyu ya kuma yi mata godiya snn ya bar gidan, yayi niyyar karasawa kd gun Sadeeq amma ya kira number sa bai shiga ba hakan yasa ya koma Zaria, Samha na kwance idonta lumshe duk da ba bacci take ba, ya karasa ya durkusa gabanta yana kallonta, a hankali ta bude ido, murmushi ya sakar mata yace "Love" mikewa xaune tayi ya kamo hannunta yace "Kin yi break din kuwa?" Kai ta gyada masa ya fiddo kudin aljihunsa ya sa mata a hannu, tace "Na mene?" Ya wara mata ido yace "Ur pride price, Anty tace in kawo maki ki siya duk abinda kike so" shiru tayi tana kallon kudin, can ta girgixa kai tace "Na baka" hade rai yayi yace "Kin ban kuma? It's urs baby, me kike son in siya maki" ta kallesa tace "Ni ba abinda nake so ai, kawai kayi amfani da shi" Shafa gashin kanta yayi yace "No dear, i will get you something with it" bata kuma cewa komai ba, yyi mata light kiss ya mike yana murmushi yace "Do you still want us to go to gombe?" Kallonsa tayi bata ce komai ba, ya kuma xaunawa ya kamo hannunta yace "Kinyi shiru Pearl" tace "Duk yanda ka ce" ya dagota suka mike yace "To nace mu je can, it's more safe there" karfe sha daya saura suka bar Zaria suka dau hanyar gombe. Sai kusan La'asar suka shigo gombe, sai a snn Abuturrab ya fara tunanin da idon da xai kalli Mami, gashi ranan lahadi ce yasan tana ma gida, har suka isa gida tunani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login