Showing 87001 words to 90000 words out of 180592 words

Chapter 30 - Noorul Huda Book 1 Complete Hausa Novel

03 Oct 2025

1180

saukowa stairs, da sauri sadeeq yace "Haba to meye baxa ka hau sama mu yi break ba sai a nan frnd, plss mu tafi bedroom dina, it will be more convenient there."

*Haske writers asso*

Afuwan for the delay =??
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
51.....

Abuturrab ya gyada kai yana kirkiran murmushi yace "Toh... toh mu tafi dakin" Ta gefen mahaifin Sadeeq suka wuce xuwa dakin Sadeeq din, Sadeeq ya sa ma kofar key yace "Shitt, ohh God, i caused everything" Abuturrab kam xaunawa yayi kan gado ya rike kai, Sadeeq ya nufi Balcony din dakin da sauri yana kallon kasa ya girgixa kai ganin prickled Object dake watse a kasa wanda sbda shi aka xuba su, dawowa daki yyi yana tunanin hanyar da xa su bi su bar gidan don yasan duk Abbansa ya sa an toshe hanyoyin da yake bi, can ya dafe Abuturrab yace "Chill guy sai dai idan ba sojoji suka haife mu ba, we will surely find a way out, look... bana daukar last a irin haka fa, ni nan da kake gani ko kama kafata baka yi ba gun rashin ji, don haka in sha Allah sai mun fita" Abuturrab ya kallesa sai yyi murmushi yace "Yea kuma haka ne, buh we have to be very fast frnd" Sadeeq ya isa kusa da kofarsa ya bude a hankali tsaye ya ga Dad dinsa corridor din, pretending yyi yace "Abba you are here dama" Dad dinsa bai tanka sa ba, sadeeq ya shiga bedroom din mum dinsa, Kanwarsa Sumayya ce ke dakin tana gyara, yace "Sumy Umma fah?" Sumayya tace "Tana kitchen," shiru yyi sai kuma ya bude balcony din Ummantasa yana leken kasa, can ya dawo ya fara bude drawers dinta yana bincike, Sumy ta ja ta tsaya tana kallonsa da mamaki, ya kusa minti biyar kafin ya dago ganin kallon da take masa ya jawota a hankali yace "Pls Sumy am in trouble ki taimake ni" da mamaki tace "Me kuma kayi" murya can kasa yace "Ni da frnd dina wllh. Ga Abba can yana gadi a corridor kar mu fita" tabe baki tayi tace "You again" da damuwa yace "Plss" tace "Toh me xan maka" a hankali yace "Fita xa kiyi idan kin kai parlor sai kiyi ihu sosai kamar kin fadi din nan nasan Abba xai sauka daga nan ni da shi sai mu shigo nan mu dira ta balcony that's all, idan mun fita sai mu san next action" Sumy da ta saki baki tana kallonsa tace "Tabdi, to me ku ka yi" yace "Plss mana angel" tace "Noo ni ba ruwana baxan yi ba" wayarsa ya fiddo lkci daya yayi mata transfer din dubu hamsin, Ya dau wayarta dake kan mirror ya mika mata, karba tayi ganin alert ta bude ido tace "Har da bribing" ya langwabar da kai yace "Haba sisterna dama muna haka da ke" shiru tayi sai kuma tace "Toh ni dai bbu ruwana, idan kuma aka gano karya nayi fa!" Sadeeq yace "Haba kin fa iya pretending baby, kin ga muna bata lkci plss" turo baki tayi tace "Toh" yace "Yauwa sis of life" daga haka ya fita, waya ya tarar da Abba ke yi ya shige dakinsa kawai, mikewa Abuturrab yyi yana kallonsa, yyi murmushi yyi patting shoulder dinsa yace "Chill na samo mana hanya" gaban madubi sadeeq ya nufa ya bude ya fiddo lighter daga haka ya koma ya xauna yana jiran jin ihun kanwarsa, Can dai ya kalli Abuturrab yace "Hope ka iya dirowa daga sama xuwa kasa" Dariya Abuturrab yyi yace "Sure" Dai dai nn suka ji wani uban ihun da Sumy tayi wanda sai da gidan ya amsa, sai da sadeeq ya jira har second goma snn ya bude kofa ya ga ba Abbansa ya yafito Abuturrab suka shige dakin Ummansa da sauri ya bude Balcony, Abuturrab ne ya fara Dira kasa snn shi, Ya nufi gun da ake ajiye generator din gidan da sauri ya kinkimo gallon din mai dake ajiye gun ya isa gun flowers, da mamaki Abuturrab yace "Hey! What re you trying to do" Sadeeq bai kulasa ba ya xuba fuel kadan jikin flowers din ya mayar da gallon din snn ya dawo ya yanko wani flower mara fuel ya kunna masa lighter, sai da ya kama snn ya jefa kan flowers din da ya xuba ma fuel, lkci daya wuta ya kama, kama hannun Abuturrab yyi da sauri suka xaga xuwa daya side din suka shiga bayan wasu flowers ta yanda xai iya dinga hango gate, kan kace me daya barin ya fara ci da wuta sosai wanda hakan ya ja hankalin soldiers dake bakin gate suka taho da sauri suna raising alarm, Sadeeq na ganin gate wayam ya kalli Abuturrab yace "Gudu sosai fa xa mu yi" daga haka ya mike haka ma Abuturrab, a dari da sittin suka isa gate a kan idon Abban Sadeeq da ya fito da sauri jin alarm din soldiers dinsa, sake baki yyi yana kallonsu har suka fice, kamar masu gudun relay race suka isa bakin titi suka afka Adai daita sahu, sai a snn Sadeeq ya dinga kyal kyala dariya, Abuturrab kam lumshe ido kawai yyi yana murmushi.

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
52.....

Bude ido Abuturrab yyi har lkcn yana murmushi ya kalli Sadeeq yace "Kai babba ne!" Yar dariya Sadeeq yayi yace "That's the only way out ae" Abuturrab yace "Uhm amma komawar ka gida bbu rana koh?" Sadeeq yace "Haba daii ko anjima sai naje, amma da Thummun bukumun xan shiga...." Dariya Abuturrab yayi yace "Really!" Sadeeq yace "But wani laifi ne kayi haka har ka bar gida for 2months, ni fa duk abinda xanyi ban wuce 2days a waje xan samo solution in yi komawa ta gida kuma lafiya lau" Abuturrab yyi murmushi bai ce komai ba, Sadeeq yace "I might find a solution for you kar ka ji komai ka gaya min" Abuturrab yace "You know Col Ahmad ur dad's frnd?" Sadeeq ya d'an yi shiru can yace "Na kano?" Abuturrab yace "Yea kasan shi?" Sadeeq yace "Wait! Don't te???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ll me u re his son, don't tell me kai ne wanda ka gudu da yar mutane for months?" Kallonsa kawai Abuturrab yake, Sadeeq ya kalli me Napep da sauri yace "malam malam tsaya nn" Mai adai daita ya ja ya tsaya, Sadeeq ya fita yana kallon Abuturrab dake kallonsa shi ma, can ya fashe da wani dariya yace "Kaiii.... ashe da babba nake tare da...." Dariya Abuturrab yayi ya fito daga adai daitan Sadeeq yace "Waow... kasan da naji abinda kayi na dde ina son in gan ka ko a hotone, gaskiya kai babba ne, nasan duk yaran abokan Abba na amma banda kai how comes, kai ne wanda i think 2 years back ku ka yi fada da yaron wani minister a Uk" Abuturrab ya ba mai adai daita kudinsa ya kalli Sadeeq yace "Ai ni ban taba attempting kona gidanmu ba, kaga kuwa kai ne babba" Dariya Sadeeq yayi yace "Toh wai ina yarinyar yanxu.... Kaiii don't tell me ita ce na gan ku tare jiya?" Abuturrab yace "Yea..." Sadeeq ya xaro ido yace "Bari muyi lodging hotel kayi gist dina plsss in kara course and probably in samo maka solution" Abuturrab yace "Maraba xan wuce yanxu haka it's very urgent" Sadeeq yace "Haba, bari in kira frnd dina ya kawo mana mota sai mu je i really want us to be frnds" Murmushi Abuturrab yyi kawai, cikin minti Sha biyar aka kawo masu mota suka dau hanyar maraba, Sadeeq ke driving din, Abuturrab ya kallesa yace "But pls let this be a secret between us plss, i don't trust easily sai gashi nayi trusting dinka lokaci daya don't betray that" Sadeeq yace "C'mon baka da damuwa frnd," Abuturrab yace "Amma idan ka koma gida Abba ya tambayeka inda nake me xaka ce?" Sadeeq yace "I don't know ur whereabout and that's it" Abuturrab bai kuma cewa komai ba lkci daya Samha ta fado masa, yasan period dinta yau ne ko gobe don ya ga changes jikinta, tunanin hakan yasa hankalinsa yyi gunta gaba daya.
A can maraba kuwa tunda Samha ta tashi ta kasa fitowa sbda ciwon ciki, duk a tunanin Anty Amina bacci take, tun tana daurewa har ta kasa ta fara juye juye wajajen karfe goma, yarinyar Anty Amina na ganin haka taje ta kira Uwarta, tsaye tayi tana kallonta tace "Me ya faru yar nan?" Cikin kuka Samha tace "Cikina" tace "Ikon Allah, yana maki haka ne dama?" Kasa bata amsa tayi sai kuka, can ta mike da sauri ta fita jin amai na taho mata nan ta dinga kwarara amai bakin kofar, Anty Amina da abu kadan ke rudata barin yanda taga tana aman ta dau gyale ta fice da sauri, machine ta samu bata dire ko ina ba sai gidan Anty Maryam ta fada gidan da gudu, Anty Maryam na sharan tsakar gidan amma duk hankalinta bai gun, tsoronta daya kada Abuturrab ya xo gidan mahaifiyar Samantha na nan, mijinta har ya gaji da jira ya fita, sis Rachael kam na xaune bible hannunta ana karatu tsakar gidan, Anty Maryam na ganin kawarta ta mike da sauri, Amina na haki tace "Maryam kada yar mutane ta mutu min a gida in shiga uku ki taho mu je yar da kika kai min kar ta mutu" Maryam da ta rikice tace "Me ya faru, me ya sameta?" Amina ta fashe da kuka tace "Ki taho mu je amai take ta yi wai cikinta" Rachael tace "Wace yarinyar kika kai mata?" Anty Maryam da gabanta ya dinga faduwa duk ta rikice ta shiga ciki da sauri don dauko hijab, Amina na kallon Sis Rachael tace "Mama taso mu je kar wani abu ya faru in shiga uku" mikewa Rachael tayi xata bi bayanta Anty Maryam ta fito da sauri tace "A'a sister ba sai kin je ba, kiyi xaman ki gida," Rachael ta watsa mata wani kallo tace "Ai ba ke kika gayyato ni ba, kuma rai xan je ceto...." Daga haka ta bi bayan Amina da har ta fice. Tsaye Sadeeq yyi da motar inda Abuturrab yace ya tsaya, Abuturrab ya bude motar ya fito yana kallon kofar shiga gidan, Sadeeq ma ya fito yana kare ma garin kallo, dai dai lkcn da Anty Amina ta fito Rachael na biye da ita a baya, ido hudu suka yi da Abuturrab, still tayi inda take tana kallonsa ko kiftawa bbu, xuciyar Anty Maryam ya kusa shigewa cikinta ganinsa ita ma, kmr xata tashi sama ta bar gun ta nufi titi, Abuturrab kam kallon sadeeq yyi yace "it's nt safe here....." Daga haka ya bude mota ya shige haka ma sadeeq suka ja motar, wani ihu Rachael ta saki ta bi motar da gudu.

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
53......

Ko kafin su isa titi har Anty Maryam ta hau machine, Abuturrab ya bi bayansu, gidan bbu wani nisa, Anty Maryam bata kulasa da shi ba ma ta shige gidan, bbu wata wata tasa ma Samha dake ta juye juye har lkcn Hijab snn ta ja ta suka bar gidan, sosai tayi mamakin ganin Abuturrab, shi dai sadeeq d'an kallo ya xama, Abuturrab ya gaisheta yace "Anty in tafi da ita kawai, let me get her drugs" tana kalle kalle tace "Ina xa ku tafi?" Yace "Ba nisa xa mu yi ba, beside it's nt safe here kinga mum ta gan ni" sake Samha tayi a sanyaye, ya kama hannunta ya bude mata bayan mota ta shiga, Sadeeq ma ya shiga motar daga haka suka bar gun Anty Maryam na kallonsu, daga jiya xuwa yau har ta rame tsabar tension, ko minti uku basu yi da barin wajen ba Machine din Anty Amina da Rachael suka iso gun, xuciyarta ya dinga bugawa har Rachael ta sakko fuskar nn nata shabe shabe da hawaye, ta shako Anty Maryam tace "Maryam yaron da ya dauke Rebecca na gani kofar gidan ki, wato kina da masaniyar inda 'ya ta take kika bari ina ta gantalewa a duniya ko, ashe ke munafuka ce Maryam dama addininku har da munafurci yake koya maku...." Anty Maryam tace "Wani magana kika haka sister, waye kika gani kofar gidana, ce maki yyi wajena ya xo?" Rachael ta fashe da kuka sosai tace "Me nayi maku xaku raba ni da ya ta, idan bae san ki ba me xai xo yi kofar gidan ki" Anty Maryam tace "Yau naga ikon Allah, sister ki yrda ni ko sanin kamaninsa bnyi ba, idan ba dai ko ranan ya fara xuwa ba ko kuma ita tayi masa kwatancen nn.... Ni bn san irinsa ba, taya xan hada kai gun cutar da 'yar d'an uwana Sister, i know nothing about him" Rachael ta dinga rusa kuka tana cewa "Toh kuwa idan ba gizo yyi min ba ni dai na gansa a kofar gida da mota... Kila da gasken ita tayi masa kwatancen nn din" Anty Amina dai tunda suka sauka ta shige gida ta bar su tsaye, sai gata ta fito da mamaki tace "Maryam bn ganta ba kuma?" Anty Maryam tace "Machine na sa ya kai ta gida, dama yarinyar kawata ce ta xo xata kwana can gidana kuma ina da baki shi yasa na kawo maki ita nan" Ko sanin abinda suke cewa Rachael bata yi ba sai rusa kuka take tana tsine ma Abuturrab, Anty Maryam ta kamo hannunta tace "Kiyi hakuri sister in har dai shine ya xo kofar gidana to wataran xae sake dawowa kilan don ya gan ki ne shi yasa ya koma" da kyar ta ja ta suka bar gun don komawa gida, a xuciyarta kuwa gode ma Allah take da Abuturrab ya wuce da ita. Lodge din da ya sauka Abuturrab ya nufa, Sadeeq yace "Haba she's in pain mu tafi asibiti mana guy?" Abuturrab yace "She'll be alryt idan Allah ya yrda....." Suna isa hotel din Abuturrab yasa ta fito suka shiga yana rike da hannunta, Sadeeq na biye da su a baya, kwanciya yasa tayi kan gado, Abuturrab ya kalli Sadeeq yace "Mu je in siyo mata magani frnd" Sadeeq yace "Damn it, kai likita ne da xaka ce xaka siyo mata magani kaga yarinya is in pain why baxa a je asibiti ba?" Abuturrab yace "Yea am a doctor i knw what to get her, you don't wrry" mikewa Sadeeq yyi sai kuma yace "Haka to xa a bar ta ita kadai??" Rasa abun cewa Abuturrab yyi, lkci daya yaji wani iri har cikin ransa, can ya dake yace "Ohk ohk, u stay...." Daga haka ya fice ba don hakan da yace ya kai har xuciyarsa ba. Sadeeq mai shegen tausayi nn ya xauna ya dinga mata sannu, ko kadan bai son ganin mace bata da lfya, ko cikakken minti goma Abuturrab bai yi ba ya dawo, Sadeeq na tambayarsa har ya dawo bai tanka sa ba ya ajiye ledan hannunsa ya durkusa kusa da ita yana kallonta, can ya kalli Sadeeq ya ciro kudi ya mika masa yace "Plss abinci xaka d'an samo mana ta ci kafin in bata magani" mikewa yyi yace "Ohk, am with cash" daga haka ya fita, kafin ya dawo har Abuturrab yasa ta kintsa yayi mata allurorin da xai yi mata, ko da ya shigo bacci take. Sadeeq ya ajiye abincin hannunsa yace "How is she now?" Abuturrab yace "She's fine" Wayar Sadeeq ne yyi ring, ya fiddo ya ga sabon number ke kiransa, kallon Abuturrab yyi, Abuturrab dake kallonsa shi ma yace "Who?" Sadeeq ya daga kafada xai daga Abuturrab ya taso da sauri ya karbi wayar yana kallon screen, wani mugun faduwa gabansa yyi ganin number Abbansa ne, ya koma ya xauna yace "It's my dad's number" Sadeeq ya xaro ido yace "Haba dai, shud i pick?" Jin Abuturrab bai ce komai ba ya daga kiran ya sa hands free, daga daya side din Abban Abuturrab yace "Abbakar?" Sadeeq ya gyara xama yace "Na'am ina kwana?" Bai amsa gaisuwarsa ba yace "Ka gane me magana kuwa?" Sadeeq yace "A'a ban gane ba" Abba yace "Haba?" Sadeeq ya d'an sosa kai yace "Lah kamar muryar Abban kano! Sae yanxu na gane" Abba yace "Ina Aliyu, ba shi nasan kuna tare" Abuturrab ya girgiza masa kai da sauri alamar yace baya nn, Sadeeq yace "Abba tun daxu muka rabu yace min sokoto xai je, Abba wllh ban san shine Aliyu ba, i wouldn't have done what i did, i never knew him coincidentally muka hadu a mota daga Enugu xuwa nn kaduna da shi har muka yi exchanging number, Wai ashe...." Katse sa Abba yayi yace "Good, you tell him that ni nace ka gaya masa har ya bar duniya kada ya sake ya bari mu hadu, either by mistake or not, in har ya bari hakan ya faru sai dai wani ba shi ba" Sadeeq dake ta sosa kai yace "Bai kai ga haka ba Abba kayi....." Abba yace "Kai ma idan ka shigo hannuna sai na lahira ya fi ka jin ddi, makaryacin banxaa" katse wayar sadeeq yyi yana yar dariya, Abuturrab kam murmushi yyi, Sadeeq yace "Ai mun saba jin irin haka tun muna yan kanana ko frnd" Aliyu ya daga kafada yace "Sure!" Mikewa Sadeeq yayi yace "Muje daga waje ka ban lbrin how all this happened... I don't want us to disturb her tunda tana bacci" mikewa Abuturrab yyi suka fita. A haraban hotel din suka xauna, dai dai lkcn da wayar Abuturrab ya fara ring ya kura ma number ido kafin ya daga ya kai kunne, muryar mijin Anty Maryam yaji yana cewa "Aliyu kar ka shigo unguwar mu yau, ka jira har sai na kira ka kafin ka xo" a hankali Abuturrab yace "Toh" nan da nan ya gano da matsala knn. Lbrin yanda suka hadu da Samha ya shiga basa tun daga farko, Sadeeq ya xaro ido yana kallonsa jin ba ma musulma bace, Abuturrab dai ya rasa gane me yasa xuciyarsa ya kasa samun nutsuwa sai faduwa gabansa yake, bada lbrin kawai yake amma hankalinsa bai gun, Sadeeq ya lura da hakan yace "Any problem?" Abuturrab ya shafa kansa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login