Showing 171001 words to 174000 words out of 180592 words

Chapter 58 - Noorul Huda Book 1 Complete Hausa Novel

03 Oct 2025

1173

xasu bada haddan shine fa ka gansu haka" yace "Toh ke me yasa baxa ki masu ba" tace "Abba basa ji, kallonsu ya fara yawa kwanan nn" da turanci Arshaq yace "Grandpa ai kai ma ka iya ka yi mana" daga haka ya tafi ya dauko qur'an din yana mika masa, shiru Mr David yyi yana kallonsu bai kuma karbi Al-qur'an din ba, Ashraf yace "Pls grandpa, assist us" a hankali Noor ta juya ta koma kitchen, yaran biyu suka kuma hada baki gun cewa "Plss grandpa..."

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
102.....

Mr David ya girgixa kai yace "Noo, let me call ur mum to assit you" a tare suka ce "Noo, we want ur assistance Grandpa" shiru yyi yana kallonsu, ganin ynda suka marairaice su ma suna kallonsa, yyi murmushi murya can kasa yace "Alryt, which surah is that?" a tare suka ce "Surah Al-Munafiqun" Lumshe ido yyi yace "Alryt, alryt... you read frm d beginning den i continue frm where u stop" xaunawa suka yi a tare suka ajiye qur'an din hannunsu suka fara karanto haddar suran dake kansu idonsa a kansu ko kiftawa bai son yi.....A aya ta biyar suka dago suna kallonsa, ya dage masu gira yana murmushi yace "Go on boys" Arshaq ya kalli Ashraf yace "We stopped der, ryt?" Ashraf yace "Na'am...." Kallon kakan nasu suka yi, Ashraf yace "Grandpa the next aya is where we need ur assistant" Mr David ya jinjina kai yace "Ohk, ohk go get me pray mat....." mikewa Arshaq yyi ya dauko masa darduma ya kawo masa ya karba ya shimfida snn yace su daura qur'an din a kai, ba musu suka daura, ya sakko kasa ya xauna kan lallausan carpet din parlon ya tankwashe kafa yana kallon qur'an din dake kan darduman, Noor dai na tsaye kitchen ta jingina da bango duk jikinta yyi sanyi, lkci daya hawaye ya kawo idonta, a hankali Mr David ya soma karanto masu aya ta shidda a surahn idonsa na kan qur'an din, duk yaran suka maida hankali kan qur'an din suma suna saurarensa, a aya ta bakwai suka ce masa Abbunsu ya tsaya masu, don haka ya dinga maimaita masu idanuwan su a kan qur'an din gabansu, har Abuturrab ya shigo parlon, tun daga bakin kofa yake kallonsu da mamaki har ya karaso inda suke, Mr David ya kai aya snn yace "Hope it's clear" duk suka gyada masa kai snn suka rufe qur'an din suka mike suna kallon Abuturrab suka yi masa sannu da xuwa da larabci suka bar parlon, xaunawa yyi kan kujera yana kallon Mr David yace "Ina yini Abba" Mr David ya kallesa yace "Lafiya Aliyu, sun sa sai na biya masu hadda" Abuturrab yyi murmushi yace "Baka mance karatun qur'an ba knn Abba" murmushi yyi bai ce komai ba ya mike yace "As usual i came to check on dem, sai next Friday" daga haka ya nufi kofa Abuturrab ya bi sa da kallo a sanyaye, ganin zai fita yace "Abba abinci fa?" Ba tare da ya juyo ba yace "Ohh Alhmdllh tnx" daga haka ya fita, Abuturrab ya kasa dauke idonsa a kan kofar. Tunda Mr David ya isa gida ya kasa shiga parlor yyi tsaye Balcony, ya rasa tunanin da yake, ganin har bayan minti talatin bai shigo ba Rachael dake parlor da kawarta ta aiki 'yar yayarta dake Ghana, warce aka bata madadin Samantha a cewarsu, tace mata taje ta duba me yake yi a waje, yarinyar da baxa ta wuce 20 ba ta dawo tace "Kawai yana tsaye ne Mumy" mikewa Rachael tayi ta fita ta tsaya tana kallonsa, can ta tabe baki ta koma ciki, bayan minti goma taji fitar motarsa gidan, Kawarta Esther tace "Mantuwa yayi ne?" Rachael tace "Who knws for him, na lura tunda aka ban Comfort yake bakin ciki, yaga na yaye yar sa a rayuwata, ni a ynxu da kika gan ni bani da ya a duniya da ta wuce comfort" Esther tace "Gaskiya kam, amma kina jin labarin samantha da yaran nata kuwa?" Rachael tace "Ynxun ma da kika gansa na san daga can yake, yaranta kuma yace min sun girma amma ni ba matsala ta bace wnn, comfort ce komai na ynxu" Esther tace "Anya kuwa David ba cewa xai yi shi ma xai koma musulunci ba" Dariya sosai Rachael tayi tace "Da kuwa ya gwammace ba mu hadu a rayuwa ba" tun daga wnn rana idan Mr David yaje gun grandchildren din nasa sai sun dauko masa qur'an ya biya masu, Noor na jin dadin hakan har ranta a ko da yaushe kuma fata take Allah yasa Abbanta ya dawo islam, da farko bai yrda ya dau qur'an din sai dai yasa su ajiye masa kan pray mat, daga baya kuma taga yana dauka. Ana haka su Arshaq suka yi long vacation xa su primary 3, tun kafin hutun Abuturrab ke tunanin kai su can gidansu su yi hutun, rabonsu da gidan tun suna jarirai, sun dai san paternal grandpa din nasu a hoto, a ko da yaushe kuma su kan tambayi Abban nasu yana ina, me yasa basu taba ganinsa ba, sai yaushe xa su gansa, labarinsa kam bbu wanda basu sani ba don Abban nasu na gaya masu about him, Abuturrab na son kai su gidan su ga Mahaifinsa amma yana tsoron abinda xai iya biyowa baya, shi dai ya kan je duk da har lkcn Abba baya sake masa, Da small Mum dinsa yyi shawarar kai su can gidan nasu su yi hutu ta kuma basa goyan baya dari bisa dari tace idan sun je sai a ga ko xai koro su, Ita dai Noor bata ce komai ba, boys din kam where very happy xasu gun kakan nasu, ranan lahadi Noor ta gama hada masu kayansu na hutun gaba daya har da takardun karatun su, suka dau hanyar gidansu Abuturrab, ita ke driving din, Abuturrab kuma na xaune bayan motar da boys din nasa yana kuma basu lbrin Col Ahmad, Arshaq ya xaro ido yace "You mean Gun Abbu?" Abuturrab ya gyada kai yace "Of course, but the gun is meant for only those dat commit crimes like arm robbers, and kidnapers" Ashraf yace "Ohh that sounds nice, do he still wear his army wears?" Abuturrab ya dan bude ido yace "I don't think so, buh you can ask him to show u the wears, of course i knw he will" Arshaq yace "Waow am so eager to see him dad" Abuturrab yace "But mind you, he doesn't understand Hausa or English, but only Arabia" Ashraf yace "That's weird, even the lingua franca?" Abuturrab yace "Yeaa" Arshaq yace "Buh Grandma do speak English" yace "Ohh yea, but my dad doesn't" Ita dai Noor bata ce masu komai ba, Abuturrab na kallonta ta madubi yace "Ummu ain't you interested with our conversation" a takaice tace "Buh you told me to be mute always while driving" Ashraf ya bude hannu yace "Abbu forget things easily" Abuturrab yyi murmushi yana shafa kansa yana son ce mata ta gwale sa gaban yaransa amma bai san da wani yare ba, turancin suna ji, Hausan ma suna ji, Larabcin ma ji suke, can dai a hankali yace "Alryt, i remember now" Har suka isa gidan Col twins din basu bar jefa ma Dad dinsu tambayoyi game da kakan nasu ba, A waje yasa Noor tayi parking, Ya bude motar ya fito, yan biyun basu sakko ba sai da suka manna ma momma dinsu kiss tayi murmushi ta rungumesu gaba daya tace "Ku yi behaving kan ku kun ji, Abbun ku ya mance bai gaya maku ba har da bulalan dukan yara idan suka yi misbehaving grandpa ke da shi, duk suka yi shiru suna kallonta Arshaq yace "But, is he going to cane us also?" Ta hade rai yace "I didn't communicate with English" Ashraf yace "Toh xai doke mu mu ma?" Tace "Ehh idan ku ka yi rashin ji amma, boys kar ku yi fada don Allah, barin kai Arshaq, duk wanda yyi fada a gidan baxae sake xuwa ba, maza ku bi bayan Abbu, ku gaida min grandma kima" ba musu suka sauka motar suka bi bayan Abban su, bbu kowa gidan ynxu bnda Ilham duk biyun sun yi aure lst yr, masu gadi Abuturrab ya hada da kayan boys din yace su kai masu ciki, su kuma yana kallonsu da larabci yace su bi bayansu kuma suce da Grandpa yana gaishe sa, duk sai yaga mood din su ya canxa ya duka yyi kissing dinsu a forehead yace "Grandpa will be glad seeing his grandboys, immediately you get in hug him nd give him a kiss before greeting him, go now" sake su yyi suka bi bayan soldiers din suna daga masa hannu, yyi murmushi ya mike ya koma gun mota, Mami ce ta fara ganin yaran ta fito daga kitchen, suna ganinta suka nufeta da gudu suka rungumeta suka ce "Grandma we came for holiday" sosai tayi farin cikin ganin jikokin nata ta rungumesu gaba daya tace "Ohhh Welcm my boys, ina Abbun naku" Ashraf yace "Ya tafi da Ummu" tace "Maa sha Allah, Ku xo ku gaida grand dad" daga haka ta ja su xuwa parlon col ta bar su nn bakin kofa tace su shiga, duk suka shiga parlorn da sallama, Col dake waya ya juya yana kallonsu, katse wayar yyi ya ajiye ya cire glass din idonsa yana kallonsu da mmki, duk suka karasa inda yake da gudu suka rungumesa a tare suka manna masa kiss a forehead da murnan su suka gaishesa da larabci kmr ynda Abbu yace masu, murmushi ne yyi escaping lips dinsa ya rungume su shi ma da larabcin ya amsa gaisuwarsu yana tambayarsu daga ina suke, nn suka fara yara masa, tun yana tsintar yaren yana gane abinda suke cewa har ya daina, dariya yyi sosai da turanci yace shi kam baya jin Arabia, Ashraf yace "Oops but Abbu told us u don't understand lingua franca, only Arabic" ya rungumo yaran yace "He is just pulling ya legs boys" nan suka dinga hira da kakan nasu with English, Arshaq ya dage sai ya nuna masu bindigarsa da kayan soldiers, shi kam murmushi kawai yake yace To xai nuna masu da daddare, Mami bata taba xaton Col xai ji da yaran kmr ynda yake ji da su ba, in dai ba fita me nisa xae yi ba to da su xai fita, in ko yana gida suna makale da shi suna masa shirme abinci ma tare yake ci da su, har ransa yake son yaran wnda ya kasa boye hakan, duk bayan sllhn asuba shi ke masu karin qur'an, tun da suka xo gidan bai taba ce masu su tashi su yi sllh ba sai dai idan bacci suke, da lkci yyi xa su yi alwala su tafi masallaci tare da shi, a tare yake kwana da jikokin nasa a bedroom dinsa, tsakaninsu da Mami sai dai tayi masu wanka ta shirya su, a haka har hutun su ya kusa karewa, shopping ba na wasa ba Col yyi masu, ana gobe xa su koma makaranta ya umarci driver da ya maida su gida, suka ce inaa sai dai Grandpa

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
103.....

Duk ynda Col ya so yyi convincing dinsu Driver ya kai su k'in amincewa suka yi, hakan yasa ya shirya ya dau makullin motar sa, Mami da Ilham suka kai kayan boys din cikin mota, duk suka yi kissing Mami suka ce "We will miss you grandma" Murmushi tayi tace "I will miss you also boys" daga haka suka bude front seat xa su shiga ilham tace "Oh nice baxa ku yi miss ba ko?" Dariya suka yi Arshaq yace "Alryt cum closer" ilham ta karasa kusa da su ita ma suka yi pecking dinta suka ce "We'll miss you aunt" tace "Better" Col ya bude driver seat ya shiga Mami ta xagaya tace "You didn't ask for the Address col" ta gefen ido ya kalleta yace "Da yake ke kika siya fili gun kika gina gidan" yar dariya tayi tace "A'a ba sai an hada da baka ba ai" Tada motar yyi su Arshaq suka dinga d'aga ma Mami da ilham hannu har motar ya bar gidan, Ashraf yace "Grandpa would we be cumin here for our next holiday?" Arshaq yace "Yes grandpa, we love it in here" Col yace "It's left for your papa" suka yi shiru, Ashraf yace "We will convince him in sha Allah" murmushi Col yyi yace "But how old are my brave boys?" Arshaq yace "Ohh i am eight yrs old, while he is seven" ya karasa yana nuna Ashraf, naushi Ashraf ya kai masa ya hade rai yace "How dare you say u re older than me, we re of the same age grandpa" lallaba su Col yyi suka hakura, har dai ya isa gidan Abuturrab, Ashraf yace "Waow hw did you knw our dad's home grandpa" Col ya kallesa yace "He is my Son just as he is ur dad..." Arshaq yace "But for all this while why didn't you cum to see him" Ashraf yace "He once told us that u re angry with him, why is dat grandpa...." Murmushi kawai Col yyi yace "He lied" Arshaq yace "Noo our Abbu doesn't lie" bude motar Col yyi ya fita har lkcn murmushi yake, su ma suka fito ya fiddo masu tsarabar su, tuni mai gadin gidan ya karaso yana gaishesa ya amsa ya mika masa babban ledan hannunsa yace "Ka shiga da su" Arshaq yace "Grandpa ain't u cumin in with us" yace "Yes am nt" da damuwa Ashraf yace "But why?" Yace "Am in a haste u see" Arshaq da har ya bata fuska xai yi kuka ya koma cikin motar yace "Ni ma baxan shiga ba, i am going bck with you, Ashraf cum in" Ashraf ya shiga motar shi ma, dariya yaran suka basa ya dake yace "But.... Ohk ohk am sorry boys ku fito ku kira min Abbun naku am waiting here" Ashraf na nuna masa seven fimgers yace "Grandpa we re seven yrs old" dariya Col yyi yace "Meaning?" Yace "Xaka mana" Arshaq yace "Pls grandpa let go in togeda so u can meet our Ummu" Col dai rungume hannu yyi yana kallonsu, can ya ciro makullin motar ya karbi ledan hannun mai gadin ya nufi gate din, yaran suka fito da sauri suka bi bayansa ya rufe motar, su suka fara shiga parlon snn shi ma ya shiga, dai dai sakkowar Abuturrab kasa, tsaye yyi yana kallon Abban sa ya kasa karasowa cikin parlorn, yaran suka tafi da gudu suka rungumesa da Arabia suke ce masa sun dawo da grandpa, murmushi ya kirkira yace "Yea i saw him" daga nn suka rike hannunsa suka dawo parlon gaba daya, Arshaq yace "Abbu, grandpa denied being angry with you, he said he is nt" Abuturrab yyi tsuru yana kallonsu, can ya kalli Abban sa da ya kasa boye murmushin sa, ya xauna kansa a kasa yace "Ina kwana Abba" Col yace "Alhmdllh" Arshaq yace "Abbu we love ur dad" murmushi yyi yana gyada kai, can ya mike yace "Bari in kirata Abba" daga hka ya wuce sama, Ashraf ya tafi fridge ya dauko ma grandpa din nasu ruwa Col ya karba yana murmushi ya manna masa kiss a goshi yace "Thank my boy, ba ku je kun gaida mum ba" Ashraf yace "Xaka wuce idan muka je upstairs" Kwance Abuturrab ya tadda Noor, yyi tsaye bakin gadon yana kallonta, can ya xauna ya kai hannu fuskarta a hankali yace "Wife" bude ido tayi yace "Ur boys are back, ki daure ki xo ku gaisa da Abbana" ta mike xaune tace "Da gske?" Yace "Yea wife" hijab ta dauka suka fita a tare, nesa da Col Noor ta durkusa ta gaishe sa, ya amsa yana tambayarta gida, su Arshaq suka tafi suka rungumeta suna cewa "Ummu mun dawo, Grandpa is very lovely" murmushi kawai tayi bata ce komai ba, Col ya mike yana kallon yaran yace "Hope i am free to go now" suka koma gunsa suka yace "Yea grandpa, we wish to spend our next holiday with you" dubu goma ya ciro aljihunsa ya damka musu dubu biyar biyar, da farko kin karba suka yi har sai da Abuturrab yace su karba, snn Col ya bar parlon bayan Noor tayi masa Allah kiyaye, yan biyun kuma na daga masa hannu, Abuturrab ya bi bayan Abban nasa, Arshaq ya dago kan Noor yace "Ummu are you sick" tayi murmushi tace "Why did u ask?" Ashraf yace "You look pale" tace "I am getting better now" mikewa tayi ta wuce sama da boys din nata. Da daddare Noor na kwance Abuturrab ya shigo dakin bayan ya samu su Arshaq sun yi bacci don tun dawowarsu suke ta basa lbrin holiday din su, da abubuwan da Abbansa yyi masu, da wajajen da ya kai su, ya cire duvet din jikinta yace "Tun da baki son allura ga drugs na siyo maki" tace "Ni nace maka i don't need anything, i will be fine" yace "Kin ga fa xan kira mum in hada ki da ita, you've being sick tun shekaranjiya kin ki yrda ki sha magani" kallonsa tayi tace "Toh fa na ce maka i will be fine" ya kamo hannunta yace "But ni baki taba rashin lfya na baki magani ki ki sha ba wife, tell me what ur problem is" mikewa xaune tayi tace "My problem is baxa ka sake xubar min da ciki ba" daga haka ta sauka kan gadon ta nufi kofa, ya bi ta da kallon mamaki har ta fita, lkci daya jikinsa yyi sanyi ya kuma ji kunya ba kadan ba, dafe kansa yyi na kusan minti biyar, can ya dago ya mike ya fita dakin, wani bedroom daban ya sameta duk ya kasa barin su hada ido ya xauna yace "Am sorry Noor, but it's nt my fault" tace "It's mine then" ya girgixa kai yace "No baby, i have my reasons for Aborting ur pregnancy" bata ko kallesa ba yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login