Showing 108001 words to 111000 words out of 180592 words

Chapter 37 - Noorul Huda Book 1 Complete Hausa Novel

03 Oct 2025

1175

ya kure ac yyi rub da ciki a kan gado, tun yana controlling kansa yana daurewa har ya kasa, kawai ya tashi ya fita, dakinta ya shiga ya ganta kwance har tayi baccinta, Da kyar ya isa gadon ya fada kai, ta mike da sauri tana kallonsa don baccinta bai yi wani nisa ba, karasawa tayi kusa da shi da mamaki tace "Me ya faru doctor" jawota yyi jikinsa cikin sarkewar murya yace "Samha don't tell me noo....." Kwace kanta tayi ta fara ja baya a tsorace ganin yanda idonsa ya sauya kala, ya fixgota ta fasa ihu a rikice tace "Ni ka kyaleni" ya rufe bakinta, kokuwa ta fara yi da shi da hannu daya ya riketa ta kasa motsi, tayi mugun tsorata ganin yanayinsa cikin kuka sosai tace "Noo doctor plss kar ka yi min haka, don Allah ka daina, i can'ttt" kamar ba da shi take ba haka ya mayar da ita yanda yake son ganinta gabansa, iyakar rudewa ta rude, ta dinga kuka tana son tashi amma ta kasa duk jikinta ya mutu, a ranan ce rana ta farko da yaji ta kirasa da Aliyu, bbu kalan rokon da bata yi masa ba amma kamar tana kara tunxurasa duk da shi kansa ba a son ransa bane, sai take ganin kmr ba shi da ta sani dake kyaleta idan ta fara kuka ne gabanta ba, ta rufe ido ta dinga kiran Mumy ko ina na jikinta na bari, lkci daya ta hadiye kukan da take ta xaro ido hade da kwala ihu yyi saurin hindering dinta daga ci gaba da hakan ta hanyar rufe bakinta, wani karfi ya xo mata xata mike ya nuna mata karfinsu ba daya ba, daga wannan lkcn sama sama ta dinga sanin abinda ke faruwa daga karshe kuma bata kuma sanin komai ba sai bude ido tayi a hankali ta gansa xaune gefenta yana hada allura, ji tayi kmr jikinta ba nata ba ga wani ciwon kai da yasa ko bude idon bata iya yi sosai ko hannunta ta kasa dagawa, juyowa yyi ganin idonta bude ya dawo kusa da ita da sauri yace "Wife...." da kyar tace "Doctor kai na, i don't knw...." Kasa ci gaba tayi don ba sosai ma maganar ke fitowa ba, ya dafa kanta da yyi xafi sosai da damuwa yace "Xai daina baby, am sooo sorry, i never meant that..." kallonsa take kmr me son gane ma'anar abinda yake cewa, lkci daya incident din few hours ago ya fado mata ganin idonsa da bai dawo dai dai ba har lkcn, ta tuna abinda take ji bbu banbanci da wanda taji daxu, ja baya tayi ta fasa ihu wani karfi ya xo mata ta mike da sauri ya rikota ta fashe da kuka mai ban tausayi jiki na rawa tace "Plss kayi hakuri Aliyu, wllh mutuwa xan yi....." Ya rungumeta gam ya lumshe ido jin xafin jikinta cikin sanyin murya yace "Am sorry Samha... It's nt intentional, i...." Turasa kawai take tana kuka sosai duk a tsorace take tana cewa "Don Allah ka sake ni plss" yace "Toh ki bari in maki allura your temperature is high...." Wani k'aran da ta sakar masa bai san lkcn da ya cikata ba, ta sauka kan gadon kawai ta durkushe nn bakin gadon jin ba iya barin gun xata yi ba ta dinga rusa kuka, tunda take bata taba jin abinda take ji a lkcn ba, duk ya ji tausayinta ssae amma ya kasa xuwa inda take, can dai yyi ta maza ya mike, ba wahala kadan ta basa ba kafin yyi mata alluran relieve hade da na bacci, kuma lkci daya baccin ya dauketa ya kwantar da ita ya xauna gefenta yana da ya sanin abinda yyi at the 1st place, har aka kira asuba bai rintsa ba ya mike da kyar ya shiga yyi wanka ya dauro alwala ya fito ya fita xuwa masallaci, ya jima xaune bayan an idar yana Azkar kafin ya koma gida, bedroom dinsa ya shiga don dauko disinfectant a bathroom, yana shiga wayarsa na katsewa dauka yyi yaga kiran Ummi da Dr Sharif, Ummi ya fara kira ta daga suka gaisa yace "Ummi ina masallaci ne" tace "Alryt baku yi magana da Sharif din ba knn?" Yace "No, mis call na gani shi ma bari in kirasa" tace "Okay" daga haka ya katse ya kirasa yana dagawa suka gaisa Dr Sharif yace "Ummi ce dama tace in kira ka, in the next 1 hr xa a shiga da matar nn theatre Dr Mubarak bai nan haka Dr Amina.... I think you have to come over da wuri" Shiru Abuturrab yyi kafin yace "Sharif my wife is sick i can't leave her a halin da take yanxu...." Dr Sharif yace "Subhanallah, Allah ya sauwake mata, but ka kira Dr ka fadi mata she will come over ita" Abuturrab yace "Alryt.... Bari in kirata" daga haka ya katse ya kira Ummi tana dauka yace "Mami, Mun yi magana da shi amma Samha bata da lafiya....." Ummi tace "Subhanallah me ya sameta?" Ya shafa kai yace "Zazzabi Mami, yanxu ma pharmacy xan fita siyo mata drugs" Ummi tace "Is it that critical?" Ya d'an yi shiru kafin yace "Ehh Mami, bata samu bacci jiya ba, i think it's malaria probably with typhoid" Ummi tace "Alryt ka siyo treatment din bari in taho" buda ido yyi sosai yace "emm, noo Mami, ae Mami da ki bari kar ki yi wahala, it's too early, i think it's nt critical" shiru tayi sai kuma can tace "Just to see her condition ne dama, or is she pregnant ne kke boyewa" Ya kuma buda ido yace "Nnoo Mami, i.. I.... Just notice she's very sick jiya da daddare, just sick..." Tace "Toh gani nn xuwa" bai iya yace komai ba, ya juya da sauri ya koma dakin da take, bedsheet din ya rufe, ya d'an gyara dakin ya lullubeta ya fita ya dau makullin mota, a balcony suka ci karo da Ummin ya kuma gaisheta tace "Ina kuma xa ka?" Yace "Amm Mami tunda xaki dubata bari in je clinic din kawai, yace min Dr Mubarak ma bai nan" daga haka ya kara gaba ta bi sa da ido, can ta karasa cikin parlon ta wuce dakin da ta gani bude, kan gadon ta karasa tana kallonta ta dafa goshinta tace "Samha" kallonta kawae take jin xafin jikinta, da kyar Samha ta bude ido ganinta tace "Ummi" Ummi ta dagota tace "Ina ke maki ciwo daughter, tun yaushe ne baki da lfya?" fashewa da kuka tayi, Ummi tace "I didn't ask you to cry, ina ke maki ciwo" ta rike kanta cikin kuka tace "Ummi kai na" Dagota Ummi tayi ta saki wani kara, da mamaki Ummi tace "What happend" tana rike da hannunta tace "Ummi baxan iya ba" Ummi tace "Baxa ki iya me ba me ya sami kafar" bata ce komai ba sai kuka, Ummi tace "Toh tashi tsaye" girgixa kai ta dinga yi hawaye na sakko mata, Ummi ta dagata da kanta amma ta durkushe nn kasa da sauri, mamaki ya cika Ummi, ta dai dake tace "Kin ji ciwo a kafar ne nace?" Girgixa mata kai tayi, shiru Ummi tayi kmr me son gano abu, can ta kalli gadon, bude gun xanin gadon da ke rufe tayi tana kallo, can ta rufe ta kalli Samha a hankali tace "It's okay daughter daure ki tashi let me help you" sosai Ummi ta tausaya mata don iya daurewa ta daure, ta bata tea da magani ta hadiye snn ta sa ta ta kwanta sai bacci. Ta kimtsa ko ina na dakin ta fita, haka kawai taji Abuturrab ya burgeta ta sake yarda da shi fiye da ynda tayi a da sai dai kuma haushinsa ne cike a ranta, is he on his Right senses?? sai kusan karfe sha daya, a kofa suka kusa cin karo don ta shigo duba Samha dake ta bacci, kasa barin su hada ido yyi ya koma baya sai kame kame yake, ta juya ta koma cikin parlon ya bi bayanta.

*Haske writers asso*

_Am also under NLC don haka na tafi nima ehe_=?D?
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By Khaleesat Haiydar=???
'
67.....

Yana ganin ta xauna yace "Mami, it was successful...." Ummi tace "Maa sha Allah" ba tare da ya bari sun hada ido ba yace "Dr Mubarack came afterward" mikewa tayi tace "Alryt it's good" daga haka ta nufi kofa ya bi ta da kallo yana son yi mata godiya amma ya kasa, sae da ta fita ya mike ya shiga daki, kwance ya ganta tana bacci, ya xauna gefenta yana kallonta, hannu ya daura forehead dinta a hankali ya ji jikinta ba xafi, wani sabon sonta yake ji har cikin ransa, yyi murmushi tuna incident din jiya, ya kasa daina mamakin ynda lamarin ya faru, is it that xuwa tayi ta juye masa furan da ya bata, ya kai fuskarsa nata ya lumshe ido murya can kasa yace "I will always love you my wife" pecking dinta yyi ya gyara mata dogon gashinta, a hankali ya yaye bargon jikinta, yar riga ce iya gwiwa jikinta ya daga rigar, motsi ta fara yi ya sauke rigar da sauri, ta juya masa baya ta ci gaba da baccinta, ya kusa minti goma yana kallonta, dubata yake son yi amma bai san ta yaya ba don bai son ta tashi, can ya mike ya shiga bathroom. yana shiryawa a dakinsa bayan ya fito wanka aka danna bell, ya karasa buttoning din shirt dinsa snn ya fita parlor, Mai aikin Ummi ce tsaye da breakfast a hannunta ta gaishesa ya bata hanya ya amsa gaisuwarta ta shiga ta ajiye break din snn ta fita, ya xauna parlon yyi danne dannensa a laptop snn ya hada shayi, yana gama shan shayin ya jinginar da kansa jikin kujera ya lumshe ido moment dinsu jiya ya dinga dawo masa, murmushi yayi underneath his breathe yace "She's kinda different" kiran sllhn Zuhur ya sa shi bude ido a hankali, bayan minti biyar ya mike ya nufi dakinta, xaune ya ganta a kasa ta jinginar da kanta jikin gado, ta daga ka suna hada ido tayi saurin kawar da kanta, ya karasa gabanta a sanyaye ganin hawaye idonta ya durkusa gabanta yana kallonta, bata bari sun hada ido ba amma da ganinta kasan a tsorace take, sae wasa da yatsunta har lkcn hawaye na sakko mata, sae duk ya ji tausayinta deep down him, cikin sanyin murya yace "Am.... am sorry Samha... Forgive me plss." Bata dago kanta ba har lkcn, hannu ya kai shoulders dinta ta ja baya da sauri ta fashe da kuka sosai, yyi shiru yana kallonta, ta hade kai da gwiwa ta dinga rerawa, dafe kansa yyi ya lumshe ido, can ya dago a hankali ya mike ya isa dab da ita xai dagota tsaye, ta fara turasa tana cewa "Plss ka bar ni, baxan iya ba" ya xaunar da ita gefen gado da damuwa yace "Believe me wife, kinsan if i was on my senses baxan maki haka ba, i won't hurt my wife this much, i will never hurt you, don Allah kiyi hakuri ki yafe min, it wasn't intentional plsss" kuka kawae take, rungumeta yyi ya lumshe ido cikin sanyin murya yace "Ina son ki Samha, i can't just come to you like that.... I won't hurt you knowingly" bata ce komai ba sae kukan da take, ya dago kanta ta ki bude ido, yace "Tell me ina ke maki ciwo yanxu plss" bata bude idon ba bare tace komai, ya langwabar da kai yace "Plss ki gaya min wife" kafarta ta nuna masa a hankali har lkcn idonta a rufe, ya lumshe ido ya daura hannu gashinta yace "Xai daina very soon, me xa ki ci?" Ta girgixa masa kai kawai, yace "A'a you have to eat sai ki sha magani.... Let me get you something now" yana saketa ta koma ta kwanta a hankali, ya mike ya fita daga dakin, sae da ya fara sllh a masallaci snn ya siyo mata gasasshen kaji da fresh milk sai take away na fried rice, yana shigowa compound mai aikin Ummi ta nufesa da leda hannunta ta mika masa tace "Wai Madam tace a kai maka" karba yyi ya wuce, yana shiga parlor ya bude ledan yaga magunguna ne da allura ya wuce daki, ya ajiye abincin hannunsa ya xauna gefenta yace "Ta shi dear ki ci abincin sai ki sha magani" bai jira cewarta ba ya dagota, haka ya sa ta gaba tana cin abincin da kyar, duk wani tausayinta ya dinga ji har ransa, gashi taki barin su hada ido, bai yi tunanin xata ma kula sa ba so soon bare ta ci abinda xae bata, sai kallonta yake ganin har ta fada sai idanuwanta da suka fito, lips dinta yyi ja sosai, tura abincin tayi ta jinginar da kanta da gado yace "Noo ki kara kadan plss baby" bata ce komai ba ya dau spoon din ya debi abincin ya kai mata baki ta kauda kai a hankali, da kyar ya lallabata ta sha milk din sai dai duk taki yrda su hada ido har lkcn, ya fara hada alluran bayan ya bata maganin ta sha, yace "Injection baby" kamar xata yi kuka tace "Baxan iya ba" yace "A'a xa ki iya mana dear, it's just two, baxan yi da xafi ba" daga haka ya daga ta yi rub da ciki kan gado yyi mata allurorin, ya dawo gefenta yana kallonta ganin yanda ta runtse ido yace "Sorry wife" juyar da kanta tayi xuwa daya side din, ya d'an yi murmushi ya jinginar da kansa da gado yana kallonta. Da daddare a bedroom dinta ya hada ruwan xafi a bayi, ya fito yana yace "Baby, you need hot water don kafar ya daina" a karon farko knn da ta kallesa da sauri tace "Ummi ta min daxu" a tsorace tayi maganar, yace "Tun safe ne ai" ta mike xaune ta fashe da kuka don bata mance ynda ta ji daxu ba tace "A'a ni bna so, ya daina min tun daxu" ya langwabar da kai yace "Toh bari in kirata ta maki dama ita ce tace xata xo nace ta bar shi" kuka sosai take tace "Toh ae ta min da safe" ya dagota yace "Ae ruwan fa ba xafi mu je ki taba, it's just lukewarm water" sae da ta sa ya salance ruwan gaba daya yana biye mata snn ta yrda ta cire kayan jikinta, kmr warce ta tuna abu tayi kasa da sauri tace "Ae xan iya da kaina" yace durkusa shi ma kusa da ita yana kallonta yace "What are u hiding?" Dauke kanta tayi tace "What am suppose to hide" dariya ta basa, yace "Aiitt bari dai in kira mamin kawai, ita ae u won't hide anything frm her" mikewa tayi da sauri, ya mike shi ma yana danne dariyarsa, da kansa ya karasa cire mata kayan, sai ta tsiri rufe ido, yana murmushi yasa ta shiga ruwan, da kansa ya wanketa, har lkcn idonta a rufe yake, ya kai bakinsa a hankali kusa da nata, da sauri ta bude ido jin saukar numfashinsa a fuskarta, ya lumshe ido ya shiga kissing dinta hannunsa a gashinta, kasa hanasa tayi sai kallon dogon hancinsa take, ya bude idanuwansa a hankali suka hada ido, da sauri ta rufe nata idon, ya xame bakinsa a hankali ya daura kan wuyarta, turasa tayi kmr xata yi kuka, ya mike da lumsassun idanuwansa ya dau towel ya mika mata yana kallonta, karba tayi ta mike ta daura har lkcn bai daina kallonta ba, ji tayi kawai ya dauketa sun fita bayin, ya xaunar da ita gefen gado ya durkusa gabanta ya kamo hannunta yana murxawa a hankali yace "Am proud of you wife..." Ko kallonsa bata yi ba, ya mike ya xauna gefen gadon ya kai bakinsa kunnenta yace "You made me feel complete yesterday...." Barin wajen tayi ta hade rai, yyi yar dariya ya mike ya fito mata da rigar bacci da undies, duk ynda ya so ta bari ya sa mata bata yrda ba, sai ya koma gefe ya xauna yana kallonta with passion, danna bell aka yi ya mike ya fita, fatima ce bakin kofar hannunta rike da warmer, ta d'an yi murmushi tace "Good evening" juyawa yyi ya bar gun ya nufi cikin parlor yace "Evening" bin sa tayi da kallo sai kuma ta bi bayan tace "Ummi told me she's sick, ga shi tace a kawo mata" ya nuna mata center table yace "Drop it da sauki" ajiyewa tayi ta kallesa tace "Can... I see her" bedroom ya nuna mata, ta d'an yi jim, da kmr ta fita kawai sai kuma ta nufi dakin, tsaye ta sameta, Samha ta juya tana kallonta, "ya jikin?" Cewar fatima tana kallonta ita ma, Dauke kai tayi tace "Na ji sauki ai" juyawa fatima tayi ta fice daga dakin ba tare da ta kallesa ba tayi kofar fita tace "Good nyt" yace "Nyt" mikewa yayi ya wuce daki.

*Haske writers asso*
=ث? *Noorul Huda*=ث?

By khaleesat Haiydar=???
'
68.....

Har ta gama sanya kaya kafin ya shigo dakin, ta wani daure fuska ta kwanta hade da juya masa baya, gefenta ya xauna yace "Ba gashi you re much better ba yanxu da kika yi wanka" bata juyo ba kuma bata ce komai ba, ya mike yace "Mami brought you something, let me check what's it" daga haka ya fita, ba a dau lkci ba ya dawo rike da warmer din da plate da cokali a hannunsa, ya ajiye k'asa yana kallonta yace "pepper soup, it's Yummy...." Ya bude warmer din yana kallonta, bai jira tace komai ba ya dibar mata pepper soup din kayan ciki ya mike yana rike da plate din ya xauna gefenta yace "Here it is" ta girgixa kai tace "Baxan ci ba" ya buda ido yace "Why?" Ta dauke kai tace "Na koshi" yace "Noo pls ki ci ko kadan ne, Mami ce fa ta aiko maki, kila ma ita tayi maki da kanta" daga haka ya ajiye plate din ya dagota, haka ya dinga bata tana wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login