Showing 3001 words to 6000 words out of 155892 words

Chapter 2 - Dijah Qaya Book 1 Hausa Novel Complete

22 Dec 2024

467

gaba Baban nabiye dashi har jiki gadonta, bacci take amma yaga alamun sauqi sosai afuskanta, yajima yana kallonta yana nazartan yanayin fitan numfashinta yanadan rubuce rubuce, kafin yakai dubanshi ga mama jummai yace "jiya da yaushe tafarka? "Kusan magriba taci Abinci alokacin? "a'a maltina kawai tasha amma yau da safe tadan ci, ya gyada kansa "baccifa tayi da daddare? "Eh tayi sosai ma, sai da yagama "yace idan ta farka za'azo akaita can wajen masu xray, yazaro kodi mai yawa yamiqa wa mama jummai takarba sai zabga godiya take yajuya ya fita zuwa yanzu kam Baba yafara tsananin mamakin likitan dama anasamun irin wa'innan mutanen abirni? πŸ€” yatambayi kansa

Sai can bayan la'asar tafarka da sauri mama jummai ta tariketa tana tambayanta zaki zagane? ta girgiza kai gyaramata Zama tayi dai dai lokacin Baba Garba yashigo da katan din maltina da kayan tea wai gashi inji Doctor KB Dija kam gyara zama tayi tana kallonsu suna magana tana tambayan kanta to ko sudin suwaye? Tunda tafarka taga mama jummai tana ta hidima da ita datayi motsi zata matso ta tambayeta me takeso?

TOFA MUJE ZUWA MASOYA AKWAI MAGANA AGABA

TAKU UMMU FATIMA 😘
πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹
*DIJAH* *QAYA*

*BY ASMA'U GALADIMA*
πŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏ

πŸ¦‹ πŸ¦‹
πŸ¦‹ πŸ¦‹ πŸ¦‹ πŸ¦‹

*MAY* *ALLAH HELP OUR COUNTRY NIGERIA*πŸ‡³πŸ‡³πŸ‡¬

*ISLAM MY RELIGION* πŸ˜˜πŸ•‹

🌈 *KAINUWA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*

Girma, daukaka, Imani, zaman lfy, Allah ya qaroshi awannan qungiya mai Albarka, .................. *Dashen* *Allah* πŸ‘†πŸ»

*page* 2⃣

Mama jummai ta mik'omata wani dogon Riga da Baffa yasayomata ak'ofan asibiti, rigan fari ne yana da manyan zanen flawowi ajiki jajaye,

Tafito shar da ita ko karyawa kasa yi tayi don dokin yau zata tafi gida, tana zaune abakin gado, likitoci sukafara round kallonsa takeyi bako k'yafta ido, itadai tabbas tasan wannan fuskan sai dai takasa tuna a'ina tasanshi,

Cikin nitsiwa yake zaga gadanje sanye yake da suit bak'ak'e da bulue shirt ta ciki bak'ramin amsan sa kayan yayiba Kaman irin black American d'innan, wani sassanyan k'amshi nafita ajikinsa,

Yana daf da gadon ta tafara tunoshi ahankali Abun da yafaru atsakaninsu yadawomata,

Mutuminnanne Wanda bai San darajan D'an Adam ba tabass shine, zuciyanta ta jaddada mata wani kallon tsana tabishi dashi,

Cikin taku d'ad'd'ai ya k'araso gadonta shikad'ansa sauran suna d'ayan gadon suna rubuta report,

Gwiwan hanunsa yasa ya dogara da jikin gadonta ya harde kafansa hanunsa d'aya na cikin aljihun wandonsa,

Yad'an ran k'ofo kad'an yana kallon dara daran idonta yace "yajikin naki?
Yanzu inane yakemiki ciwo?

Wani mugun kallo tamasa ta sunkuyar da kanta batare da tace komiba yasaka yatsansa d'aya yatallafo hab'anta yana kallon fuskanta "waike kurmace? Baki jine? Ko maganane bakiyi?

Kwace fuskanta tayi tana zabga masa harara kaman idonta zai fado
mamakine sosai yabayyana afuskanshi, tomeye daliln masa wannan kallon? Meya mata? Da ya cancanci wannan kallon awajenta? tambayan dayake ma xuciyansa kenan dai dai lokacin Baffa ya shigo,

Bayan sungaisa Baffa "yace likita wai yau za'a sallamemuko?
Gyara tsayuwa yayi yana shafa suman kansa dayayi luf kaman hula akansa,
indonsa akan Dijah yace "na tambayeta ko Akwai wani matsala bata ban Amsaba inaga batashirya zuwa gidan bane, Baffa ya juyo da kallonsa wajen Dijah

"Dijah kiyi bayanin inda yake miki ciwo
"nifa na warke Baffa,

Da sauri Dr KB ya dago kai ya kalleta jin muryanta a'ina yasan wannan muryan? Yatambayi xuciyansa

"Barinje Baba inta shirya yin magana zanzo inji inta canacanci a sallameta sai assalametan,

Yana fad'an haka yajuya ga likitotin da suka iso gun da kai ya musu Alaman Su wuce gado nagaba

Wani irin takaici taji kamar ta zunduma ihu wannan Dan rainin wayon wato anan ma sai ya Wulak'antani ko?

Yana gamawa yashige 0ffice dinsa, yatattara duk abubuwansa,

Tafe yake cikin motansa shikad'ai don tun fitowansa yasallami Budy guards dinsa suka tafi Gida shikuma yanufi gidansu Amininsa,

Idonsa sai tariyo masa yarinyannan yakeyi kallon rainin data masa sosai Abun yabashi mamaki "Yar k'araman yarinya da rashin kunya haka? Bama wannan ba meyamata? Meye tsakaninsu? Wani bangare na zuciyansa kuma na jaddadamasa muryanta tabbas kamar yataba jin wannan voice d'in,

Tsaki yaja ya doki sitiyarin motan gami da furzar da numfashi "natsani raini da rashin kunya,

Yafada a fili dai2 lokacin dayake Shiga kwanan gidan,

Afarfajiyan gidan ya tarad dashi da alamu fita zaiyi,

Kallo daya KB ya masa yakau da kai yana k'unshe dariyansa ya shige ciki aransa yace wai fushi yake dani,

Nana ya Tatar a falo tana danne2 waya tana ganinshi ta tashi tazauna tana dariya tace "welcome bros, "I don't like yace da ita ya zauna a kujeran gefenta, freich ta bude takawo masa drink ta zauna bros meyasa baza ka amsa gaisuwata ba?

"Saboda ba abunda nazoyi kenan ba right ?

Tadan Langabar da kanta "bros inna k'iraka awayafa ba kad'auka wlh shiyasa nadaina k'iranka "cab yaushe kika koyi k'arya bansa Niba?

"Where is my mum?
"Tana sama let me call her tafada tana hayewa sama,

Tare suka fito da mum tunkafin tazauna tace " mnnmm kun gama raina min hankalinne yau? Kunga dama? Dai2
lokacin Habib yashigo yana yima KB kallon ka iya ma bakinka,

Mum tace " inkunje dama akwai wata k'awarta kusa da gidansu yarinya mai hankali kabir kai kuma sai kaje kaganta Ku dai2 ta tunda Ku kunkasa zabar ma kanku Nina zabar muku,

Bazaiyiwu azuba muku idoba sa'aninku daga masu "ya"ya 2 sai masu shirin yin na uku, ku ko kunya ma bakwajii;

Kabir yayi k'asa da kansa yana sosa k'eyansa yace" mum ba mugaisabafa, "bazan amsa gaisuwanka ba har sai kunje kun dawo naji sakamako;

Mik'ewa sukayi dukansu zasu fita Nana tadan rufe bakinta tanakallonsu tace "Bros kugai damin Su Aunty Amiran da k'awanta Aunty ...... ai Bata kai k'arsheba Habib yayi kanta zai doketa, da gudu tayi bayan mum tana dariya mum tace kadai je,

Har sunshiga mota, KB yace ma Habib " da wannan kayan zakaje? Pls sunyi skuizin kaje kasa wasu wlh tunda ga kayanka zamu fara failing bai kulashiba don Dama yasan yanason ya kulashine yasamu nayi

Sund'au hanya KB yasake cewa amma baibkamata muje hakaba, kamata yayi mud'an sami abinda za mukaimata ko?

"Zamu kaimata ko zamu kaimusu? Karfa kamanta yanzu tafiyan mutane biyune da Amira da k'awanta Habib yabashi Amsa yana dariya donyaga yanason yarainamasa hankali dayawa;

KB baisake cewa komiba har suka isa

Da Alama dama ansan da zuwansu daga irin tarban a kamusu

*page* 3⃣

🌈 *KAINUWA* *WRITTERS* *ASSOCIATION* ✍🏻

_karkadaina Addu'a domin itace makaminka duk Abunda yasameka duk'ufawajen rokonmahllincinka domin shine maiiyawa. akankan komi_

_katuna mala'iku suna rubuta maganganunka don haka kakiyaye harshenka karlittafinka yacika damaganganu marasa amfani_

*page* 4⃣

Abinci kal2 Nuratu k'anwar Amira ta gabatar musu;

Ko ruwa basu shaba, had tafito Riga da sket ne ajikinta na atamfa, da hijab d'inta har gwiwanta,

Balaifi tana da kyau dai2 gwargwado,

Tunda tayi sallama tazo tazauna, batace komiba, kallon kallo sukashigayi tsakanin Kabir da Habib Kabir yad'an dunguri Habib Alamun wai yayi magana shima dungurinsan yayi wai shi yafarayi,

Kabir yasaci kallonta da gefen idonsa ta takure gefe guda kanta ak'asa ya kalli fuskanta tasha kwalliya sosai,

Hanunsa yasa yatab'o Habib k'asak'asa yamishi nuni da fuskanta, Habib ya d'ago ya kalleta gaba d'ayansu suka kwashe da dariya,

Amira da batasan meke faruwaba sosai ta tsorata har tafara tunanin to kodai ba dai2 sukeba

Kabir yayi gyaran murya yana kallon ta yace "sannu "yanmata ba gaisuwane? Sai alokacin tad'an nitsu ta kallesu ina wuninku, dariya suka kuma yi yanzu kam ta fahimci rainin hankali suke mata don haka ta d'aure fuska tana kallon hanyan waje

Kabir yayi gyaran murya " mnnnh dama dai munzone wajenki da niman aure ba wasaba don gaskiya kinyi Wa Abokina,

Shiru yakuma baya suka kalli juna sanna yace so yanzu dai munmiki? Ko ba Mu mikiba? Ma'ana kina son Abokina?

Wani irin haushi ne Yakama Amira wannan wasu irin shashashu ne? Afuska gashj anaganinsu anga wayyayu masu aji,
Amma sumata irin wannan shirmen maganan tun yaushe akabar irin wannan Hiran?

D'an gajeren tsaki tayi a iya lips d'inta
"Pls say something mana "yan mata muryan Habib ya katsemata tunani

'Kara sunkuyar da kai kawai tayi don bataji aranta zata iya maganaba,

Zaman kurame sukayi tsawan 5 minutes Habib yace to tunda kin kasa mgana Mu zamu tafi, ai bai k'arasaba ta mik'e tafara tafiya
Habib. Yace "mnnm kituro mana k'anwanki da sauti tad'aga labule ta fita kicib'us sukayi da k'anwanta gefenta tabi ta wuce ta tafi ita kuma tashiga da niyan gaidasu,

Bayan sungaisa Habib yace "wai Akwai wata k'awan Amira kusa daku nan ko? tace "eh tana gidannan ma, "yauwa yimana magana da ita "OK to tafita,

Kabir yayi fuska yace "kai karfa ka rainamin hankali wlh ba ruwana da wata yarinya dai2 lokacin ta shigo da Sallamanta ita ma irin shigar k'awantan tayi, bayan sun gaisa ba b'ata lokaci Habib yagabatar mata da Abokin sa amatsayin manimin aurenta Asaba'in ta kallo KB jikinta har b'ari yakeyi aranta tana Ayyana irin sa'anta ita da haryanzu bata da k'wak'wk'waran saurayi Ace mutum kaman KB yazo niman aurenta? ita koyau Ina zata saka kanta Dan murna,

Cikin rashin sa'a tad'ago kai tana murmushi sukayi ido biyu da KB ya mata kallon baki da hankali, Habib sai dariyan mugunta yakeyi, KB ya tashi yana kallon Habib inkagma zuban naka kasameni a waje daga haka ya fita,

Asanyaye Aliya ta kalli Habib tace "Anya kuwa dagaske yana sona Habib ya mik'e yana fad'in karkidamu haka halinsa yake tun Muna yara, ba'a gane abun da yakeso da Wanda bayaso Amman dai kiyarda dani yana sonki bari Mu wuce zamu dawo,

Tare suka fito alokacin KB yana shirin fita Habib yayi wuf ya bud'e motan ya shige,

🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴
Shiru yayi yana sauraran muryanta duk da ba filatanci yakejiba amma ya fahimci akanshi take magana cikin nitsuwa ya k'araso inda take zaune hanusa rik'e da Bakin Allurai, ya kalli Baffa yana murmushi yace "Baffa sai Alluran ne bataso? "Hahh Dijah da tsoro Allura daga gani a hanunka shine take magiyan kar amata Baffan yafad'i haka don bazai iya fad'amasa Abun da ta ke fad'a akansaba,

Murmushi yayi cike da zolaya yace "wannan ba Allurankibane Amma tunda kina so zansa amiki d'aya,

Cike da tsiwa ta murgud'a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login